Showing 18001 words to 21000 words out of 55059 words

Chapter 7 - MATAR MAHAUKACI END Book Complete Document Writing Mrs Sadauki .txt

ke zancen zuci kafin ya nufi ƙofa da sauri ta take masa baya.








Inda Daddy ke zaune ya na kallon tv ya nufa,babu kowa sai shi ɗaya.Zama yayi ya na mai aza kansa a kafaɗar Daddy ya na mai jin wata nutsuwa na shigar sa, Daddy yace "lafiya yau ba ku fito ba ?ko dan Ammin ka ba ta nan?"bai ce komi ba Balkisu ta ƙaraso ta zauna dab da Mahomet tace "haba Alhaji ka ji ka da wata magana kuma ni mai kamar Ammin sa ce,wlh ina jin son Mahomet fiye da yadda kake tunani kawai ban nunawa ne kar mahaifiyarsa ta kuma zargina kamar baya "Daddy yace "please ki bar tado abinda ya wuce, Mahomet Ɗan ki ne na san yadda kike sona ba za ki taɓa cutar da jini na ba kuma mafi soyuwa gare ni"
"Laha'ilah! Alhaji yanzu da kishiyata maƙiyiya kake gulma ta ni da Ɗana?"Hajiya Atine ke faɗa ta na mai ƙarasowa inda suke hannunta riƙe da ludayin miya.
Wani sanyi ne ya ratsa zuciyar Balkisu ko ba komi ta san Atine za ta ji haushin yadda Alhaji yace ya fi son Mahomet fiye da Abbasi....
[15/02 à 16:50] Mrs SADAUKI 💫: *PAID PAGE 21-22*


*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance ƴar uwa ba tare da kin shiga haƙina ba ki biya 200₦ kacal ki sha karatu in kin shirya kin tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822




MATAN ALBARKA HERBAL MEDICINE


INA KUKE ISASUN MATA MASU AJI MASU DARSJA DA GIRMA MU MATSO KUJI GA GYARA NA MUSSAMN NA ISASUN MATA MASU AJI


INA MAI MATSALAR SAURIN KAWOWAR MAI GIDA KI ZO GA HADIN NE DA KAI ZAKU SAMU QARFI DA ISASHEN RUWA
MAI FAMA DA BUSHEWAR GABA
MAI BUDEWAR GABA
MAI QAIQAYIN GABA
MAI FITAR RUWA BA KAN GADO
INA MAI SO TA MATSE MUNA DA MAIDA TSOHUWA YArinya
Kuma muna gyara amare gyaran da zai shekara a jikin su ina masu jego
Kuma ga naku gadin ISASUN MATA
Muna gyara dukan matasalolin mata na cikiy Dana waje kedai ki tuntubemu a wanna nombar kuma muna wa,azin aure 08163199051


Sign manager c,e o maman shukura


__________




"Lafiyar ki kuwa Hajiya?yanzu da kika zo kika tsaya min a kai dukana za ki yi da ludayin ko mi?"Daddy ya faɗa rai ɓace, Atine ta ɓata fuska tace "yanzu sabida Allah Alhaji hakan da kake yi ka kyauta? miyasa kake nuna banbanci tsakanin ƴaƴan ka?amman babu komi duk yadda 1 ta lalace ta fi ƙarfin 0 a toh da a kira ka juya ai gwara ace an tsani ɗan ka"wani tuƙiƙin baƙin ciki ya tasowa Balkisu a hasale tace "wlh na fi ƙarfin juya sai dai in can ke ce juya"Atine ta bushe da dariya tace "kai haba?to in fitsari banza ne gaza tayi mu gani"ta na gama faɗa ta juya ta bar Balkisu da bakin ciki.
Cikin shagwaɓa tace "Alhaji ka na kallo ta na ci min mutumci shine ko ka tanka?"Daddy ya dube ta da kyau sannan yace "in tanka in ce mi?shekara nawa yanzu ina lalaɓar ki a kan mu je asibiti a duba ki a gani wace matsala kike tattare da ita amman kika ƙiya?"cike da jin haushi tayi ƙuuu ta bar gun ta na mai jin zafin furucin Daddy.
Tsakar bed ta hau ta turmuje gashin kanta kamar mahaukaciya sabuwar kamu "Allah sawaƙe da na haihu da ke tsohon banza a ido in ka gan sa kai kace DATTIJON ARZIKI (Ladingo)nan kuma kalolin iskanci da mugunta babu wanda bai iya ba mtws..."ta ƙare zancen da jan tsuki.






Mahomet kuwa Balkisu na gusawa ya sauke ajiyar zuciya ya na mai ƙara shigewa jikin Daddy,kansa ya shafa kafin ya fara tofe sa da addu'a a haka barci ya ɗauke sa.




★★★ *NIAMEY*




Cikin hasken da ya rage na ɗakin ta hango sa cikin kayan barci,a hankali ta ƙarasa kusa da bed ɗin ta ɗale.Dab da shi ta kwanta ta na jin zuciyarta na bugawa,hannu na rawa ta kai jikin sa da sauri ya rumtse ido.Shafasa ta soma yi ta na sauke ajiyar zuciya gami da ƙara kusancin su,cikin azama ta kai bakinta kan laɓansa ta fara kissing kamar mayunwacin zaki yayinda hannunta ke yawo a duk sassan jikinsa.Tun da ta fara bidirin ko tari bai yi ba balle ta sa ran zai maida mata martani,kaf ya riƙe hannunta lokacin da ta fara ƙoƙarin jan gajeren wandon sa ƙasa.
Murya na rawa wacce da ka ji ta ka san a tsananin buƙace ta ke tace "Abban Kalil dan Allah"ture ta yayi ya tashi zaune yace "Hawa wai mi ke damun ki ne?miyasa ba ki da aji ko kaɗan kamar ba mace ba?"idon Hawali ya kawo ruwa tace "naji ni dai ka yi min"cikin basarwa kamar bai san mi take nufi ba yace "in yi maki mi wai?"wata kunya ce ta kama Hawali amman ya za tayi doli ta danne zuciyarta tace "sex"ya ja wata uwar tsuka yace "na ƙi nayi ɗin,sai baƙar jaraba tsiya ke ba ki da aikin yi sai dai jijiga to ba zan yi ba"ya na gama faɗa ya shige toilet ya barta a zaune.




Wayar shi ta bado haske ta na dubawa text ne ```Bb yau fah ka gajiyar da ni sosai na shiga ruwan zafi ya fi sau goma,amman yanzu...``` sauran text ɗin bai ida fitowa ba ta latsa dan ta shiga ciki sai dai wayar da code.
Aje wayar tayi ta koma ɗakinta,bakin bed ta zauna ta shiga rera kuka kamar wacce aka aikowa mutuwar uwa ko ta uba.
Shi kuwa Abban Kalil ko da ya fito da bai ganta ba sai yaji wani daɗi ya ɗauki wayar sa,text ɗin da Lolipop ɗin sa ta aiko masa ya duba kamar wani tsohon maye ya lashi leɓansa na ƙasa ya na mai sake karanta saƙon wanda cikinsa babu wani abu na alkhairi.
Hasken ɗakin ya kunna ya koma kan bed suka fara appel video sai nuna masa tsaraicinta ta ke lokaci kaɗan ya ɗau caji suka cigaba da shiƙar su😏😏😏






Washegari
Tun da safe Hawali ta tashi ta shiga kitchen ta haɗa masa abincin breakfast kamar yadda Farida ta bata shawara,ta na gamawa ta jera a kan dining ta je tayi wanka ta shirya ta dawo falo zaman jiransa.
Ƙamshin turaren shi ne ya fara yi mata sallama,da sauri ta ɗago kai ta sauke idonta bisa farar fatar sa wacce tsabar jin daɗi da kula da ita yasa ta zama kamar madara sai sheƙi ya ke.
Muƙut ta haɗiye wani abu mai ɗaci tuna saƙon jiya a zuci tace "shikenan ya gama rabe sirrinmu ƙila ba ita ɗaya ba ma mtws..."ta ja tsukin a fili da sauri Abban Kalil wanda ke ɓalla buton hannun rigarsa ya ɗago kai ya zubawa Hawali rikatun idonsa kan kumburar fuskarta.
Jikinta ne ya fara tsuma tsabar tsoro dan kuwa ba ƙaramin aikin sa ba ne ya ɗirka mata duka, murmurshi ya saki ganin ta gigice ita kuwa baiwar Allah sai ta saki ajiyar zuciya tare da gaishe sa.
Sai da ya sha ƙamshi kafin ya amsa ya nufi dining,servir ɗin sa tayi ya fara ci ya na latsa waya sai murmurshi ya ke.
Kuɗi ya fiddo a aljihu yace "na ga kin wani tsare ni ki na kallo na san bai wuce su kike buƙata to ga su nan"ɗauka tayi ta fice zuwa wajen aikinta,bakin titi ta tsaya jiran taxi dan dama tuni ya shaida mata ba zai zama direver ta ba sai dai ta shiga motar haya.
Sai da ta ci wuya kafin ta samu taxi,ko da ta je wajen aiki kasa sukuni tayi doli ta fara neman layin Farida .
Sai da tayi mata kira wajen biyar sannan ta ɗaga cikin masifa "lafiya wai?" Hawali ta fashe da kuka tace "ƙawa wlh ina cikin tashin hankali"nan ta kwashe komi ta gayawa Farida "ina zuwa amman kafin in ƙaraso ki nemi permission ko kuma kice ba ki jin daɗin jikin ki"cewar Farida ta na mai kashe kiran.




Ko da ta iso ma'aikatar tuni Hawali ta fito waje,ta na ganin motar Farida ta ƙaraso da sauri ta buɗe seat ɗin gaba ta shiga sai kuma ta ƙara fashewa da kuka ta na cewa "wlh ko a mafarki aka gaya min Abban Kalil zai iya neman mata zan ƙaryata duba da yadda bai wani damu da sex ba ga kuma ƙyanƙyami"
Farida ta ja tsuki tace "namiji kenan!wanda duk yadda kuke da shi sai ya ci amanar ki shiyasa ni nan da kike gani na ban yarda da maza ba.To dama ta yaya zai nuna maki damuwa akan sex alhalin ya na samu a waje,ke faɗa maki ne fah a ban yi ba wlh Abban Kalil ba ƙaramin tantiri ne ba kawai dan ya ga Allah ya bashi baiwar kyau shine ya ke juya mata"fuska shaɓeɓe da hawaye Hawali ta dubi Farida da mamaki mai game da tambaya.
Farida ta ja dogon numfashi tace "yanzu kam ba zan ɓoye maki ba wlh har da cousine ɗi ta ya ke soyayya kwanaki har faɗa suka yi ita da wata gabdi har da zuwa gun ƴan sanda a ƙarshe dai shi ya tafi yayi belin su ya sasanta su yace bai son su duka"
Banda ƙuna da tafasa babu abinda zuciyar Hawali ta ke "yanzu dai ki nemo min mafita"ta faɗa dakyar,Farida tace "bari mu je kawai gidan ki sai mu tattauna cikin nutsuwa"ta yiwa mota key sai gidan Hawali,a waje tayi parking su na shiga gaban Hawali ya faɗi ganin motar shi a tsakar gida ta jiyo dan ta tambayi mai gadi sai kawai ta ga ya sunne kai ya na girgiza kai Farida tace "wuce mu tafi kika wani tsaya"kamar kazar da ƙwai ya fashe ma ta ke cira ƙafarta dakyat gabanta na kuma faɗuwa.






Cak suka ja suka tsaya ganin pant da bra a tsakar falo ga best ɗin Abban Kalil nan ita ma a yashe,a hankali kuma suka fara jiyo sauti daga ɗakinsa.Daɓasss Hawali tayi zaman ƴan bori yayi da ita kuma Farida ta ɗauki pant ɗin ta saka a jaka😱 wani uban ihu Hawali ta runtuma lokacin da Farida ta jata ƙiii ta bangaje ƙofar ɗakin da su Abban Kalil ke ciki.




A zabure duk suka tsaya da abinda suke suka juyo suna kallon su Farida ,zanen gadon suka sa suka rufe tsaraicin su.
"Ka ji kunyar duniya Deeni sauran ka ta lahira,ƴan awakancin na ka kuma har bisa shimfiɗar auren ka?wlh ka ci amanar zumunci.Ke kuma ki rubuta ki ajiye wannan ne karon ki na ƙarshe a harakar sex ke da kuma sanin namiji sai lahira "Farida ke faɗa ta na ƙoƙarin tada Hawali tsaye wacce ke kuka cincin ƙarfinta "tashi mu tafi ke"Hawali ta miƙe za ta bin bayan Farida sai kuma ta tsinkayo Muryar Deeni ya na cewa "in kika fita kan auren ki"cak Hawali ta tsaya,Farida tayi murmurshi tace "kin riga da kin yi sakaci da har ya gane lagon ki na son zama da shi ki zauna ba zan yi sanadiyar mutuwar auren ki ba"Farida na gama faɗa ta fita,ta na shiga mota direct gidan malam Jaye......
[16/02 à 14:38] Mrs SADAUKI 💫: *PAID PAGE 23-24*




*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance ƴar uwa ba tare da kin shiga haƙina ba ki biya 200₦ kacal ki sha karatu in kin shirya kin tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822




MATAN ALBARKA HERBAL MEDICINE


INA KUKE ISASUN MATA MASU AJI MASU DARSJA DA GIRMA MU MATSO KUJI GA GYARA NA MUSSAMN NA ISASUN MATA MASU AJI


INA MAI MATSALAR SAURIN KAWOWAR MAI GIDA KI ZO GA HADIN NE DA KAI ZAKU SAMU QARFI DA ISASHEN RUWA
MAI FAMA DA BUSHEWAR GABA
MAI BUDEWAR GABA
MAI QAIQAYIN GABA
MAI FITAR RUWA BA KAN GADO
INA MAI SO TA MATSE MUNA DA MAIDA TSOHUWA YArinya
Kuma muna gyara amare gyaran da zai shekara a jikin su ina masu jego
Kuma ga naku gadin ISASUN MATA
Muna gyara dukan matasalolin mata na cikiy Dana waje kedai ki tuntubemu a wanna nombar kuma muna wa,azin aure 08163199051


Sign manager c,e o maman shukura




_________






Malam Jaye ya karɓi pant ɗin bayan Farida ta yi masa bayanin abinda ta ke so ya aiwatar mata.
"Ki saka a ran ki aiki yayi "cewar shi ita kuwa Farida da murmurshin jin daɗi ta basa kuɗi da ya je karɓa ya gama da hannunta ya riƙe.Ranta ne ya ɓace ta na ƙoƙarin janye hannunta malam Jaye ya fara murza yatsunta ya na cewa "please ki bani dama ko sau ɗaya tak na kasance da ke"
A hasale Farida tace "ka kau san abinda kake cewa ?Ni zan yin zina Allah kiyaye"malam Jaye yace "ki taimaka min dan Allah kin san da na daɗe ina maitar ki amman sai ki share kiyi kamar ba ki sani ba"
Farida tace "sake min hannu dan Allah akwai abinda ni ke son yi"malam ya sake ya na jin haushin ƙin amincewa da tayi amman yayi alƙawarin sai ya ɗanɗana ta ya maida maitar sa.
Farida na fita ta shige motar ta,direct gidan Hawali ta nufa.Zaune ta tarar da ita duk jiki burdi fuska a kumbure,ta na ganin Farida ta taso ta rungume ta tace "su na ciki har yanzu da na yi mashi magana shine ya dake ni"jawota tayi cikin jikinta ta fara bubuga bayanta,abota ce ta haɗa su da Hawali amman jin ta take tamkar wacce suka fito ciki ɗaya.
Janta tayi zuwa ɗakinta ta haɗa mata ruwa masu ɗumi tayi wanka,su na nan zauna jungum Deeni ya shigo hannunsa riƙe da trolly kuɗi ya watsa mata a fuska yace "zan tafi yawon shaƙatawa in kin so ki zauna in kuma kin gaji ki na iya komawa ƙauyen ku tunda ke ba ki san mutumci ba shine za ki je ki kwaso karuwar ƙawar ki ku zo ku katse min jin daɗi"ya na gama faɗa ya fice.
Tsabar shock kasa cewa komi Hawali tayi sai bin sa da tayi da ido,Farida ta nisa tace "illar auren namiji mai kyau kenan,a wannan zamanin mazaje farare har tunƙawo suke da kalarsu fiye da matan.Ta ya dama za ki yi kwanciyar hankali a garin Niamey uwanda mazajen ma maras kyau sai kin yi dagaske balle Deeni sai ka rantse Balarabe ne tsabar kyawu"Hawali ba tace komi ba sai miƙewa da tayi ta nufi ƙofar fita Farida ta riƙota tace "ina kuma za ki?"murya na ɗan rawa tace "zan bashi haƙuri ne kar ya tafi ya bar ni"Farida ta ja tsuki tace "haƙuri?da ke da shi wa yayi ma wani laifi da za ki ce wani haƙuri za ki basa?mtws Malama ki zauna saboda rashin ajin ki ya ke gulala maki amman ke sakarai ba ki iya kama kan ki ke ma ki nuna masa ke ma mace ce"ƙarar tashin motar shi yasa Hawali fuzgewa ta fita a guje.
Kamar wata mahaukaciya haka ta shiga ƙwala kiran sa amman bai tsaya ba duk da ya hangota ta mirror ɗin mota,ya na fita mai gadi ya rufe get Hawali ta koma ciki ta na kuka ta na jin kamar zuciyarta za ta fashe.
Duk ƙoƙarin Farida na ganin ta kwantar mata da hankali abu ya gagara doli ta ƙyaleta ta zuba mata ido.
A ɓangaren Deeni kuwa direct hanyar barin gari ya ɗauka bayan ya ajiye Lolipop ɗin sa,sai da ya kwan ya wuni sannan ya isa Agadez dama ya na da gida can inda suke caskalewa shi da Fannah wacce ita ma ta mutu wajen son sa sai dai ya gaya mata babu aure tsakanin su wannan ya sa ta bar gidan iyayen ta Deeni ya saya mata wani.
Da murmurshi ta tarbe sa,farar fatar ta ya shafa zuwa manya boobs ɗinta ita kuwa ɗan ƙaramin bakinta ta dire saman lips ɗin shi kafin kuma ta ja sa zuwa ciki.
Da sauri Deeni ya dafe kai ƙamshin turaren na ƙara shiga cikin hancin sa da ƙwaƙwalwar sa, murmurshin samun nasara Fannah tayi kafin ta soma cire masa kaya tayi masa rakiya zuwa toilet.
Abinci ta zuba a plate ta barbaɗa magani daidai gabansa,haka ma cikin jus.Deeni na fitowa yace "Tarhani kamar kin san na kwaso yunwa sosai,dan ƙin cin komi nayi saboda na ci girkin sosai"tashi tayi ta karɓi ƙaramin towel ɗin ta shiga goge masa ruwa ta shiryasa cikin kayan shan iska kafin tayi feeding sa,sai ci ya ke ya na yi mata surutu ya na gamawa suka fara shashancin su.








A can Niamey kuwa wajen kwana biyar kenan Hawali ta rasa nutsuwarta tun bayan tafiyar Deeni ,ganin ba za ta iya jure rashin sa ba ta yarda da shawara Farida kan su je gun malam ya sihirce mata shi.
Su na zaune gaban malam Jaye sai suratai ya ke ya na kallon wasu ruwa da ke gabansa,kai ya girgiza yace "da wuya a juyo da hankalin sa zuwa gare ki saboda ya na tare da mugun sihiri cikin jikin sa sannan matar da ya ke tare da ita ta na da mugun hatsari sosai"baki na rawa Hawali ta maimaita "mata?"yace "eh zo ki ga"cikin ƙwarya suka duba sai ga Fannah rungume da Deeni ya ɗora kansa tsakiyar dukiyar Fulaninta su na kallon tv kai kace ma'aurata.




Hawaye ne suka zubo mata,malam Jaye yace hanya guda ce tal za ta iya maido da shi duk da babu tabbacin zai zauna.
"Wace hanya ce?"Hawali ta tambaya malam Jaye yace "ku taso mu "babu muso su Farida suka bi bayan sa suka shiga ƙurya ɗaki,almajirai ne kusan su goma kowanensu da aikin da ya ke wasu na rubutu a jikin madubi,wake, kwanonin cin abinci wasu kuma na ƙuƙulla magani.
"Ki kalle su ɗaya bayan ɗaya"malam Jaye ya faɗa nan kuwa Hawali ta shiga kallon almajiran bayan ta gama ta dubi malam Jaye shi kuwa yayi murmurshi yace "ki zaɓi ɗaya daga cikin su zan yi masa rubutu da azakarin sa ya sadu da ke,wlh ina shaida maki ko gida ba ki zuwa sai mijin ki ya dawo gare ki"
Gaban Hawali ne ya faɗi rasss ta shiga girgiza kai "sam ba zan iya ha'intar mijina ba,ina in yi zina Allah kar ka kawo min wannan ranai"ta faɗa a zuci da sauri Farida cikin kiɗima tace "zina?a'a kam ni ko ta yarda ba zan bari ta aikata hakan ba gaskiya a canza"malam Jaye ya fito suka take masa baya.
"To ni dai ba zan yi ƙarya akan aikin da na san ko nayi shi ba zai ci ba,kawai ku haƙura"cewar malam Jaye ,Farida ta ja Hawali suka baro gidan.






Su na bisa hanya komawa gida sai ga kiran Deeni ,jiki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login