Showing 6001 words to 9000 words out of 55059 words
Chapter 3 - MATAR MAHAUKACI END Book Complete Document Writing Mrs Sadauki .txt
kowacenku 1million ta sayi abinda ta ke buƙata zan haɗe ku gida guda da Bilkisu (ɗayar matar sa wacce ke wani gida daban)sannan falo guda ne ni zan zuba kujeru da duk abinda ya dace ban son rigima ko kuma tsiyar gumi duk wacce ta nemi tayar min da hankali zan sallame ta tunda ba auren zobe mu ka yi ba"tunda ya fara magana suke kallonsa Hajiya Atine tace "to ai wannan rashin adalci ne wato ita ga matar so shiyasa ba ka kirata ta zo nan ba in ya so duk wannan jawabin ka yi shi gabanta amman da ya ke ba ka son ranta ya ɓace shine..."ɗagan ta hannu yayi yace "kin fi kowa sanin Balkisu ba ta iya shirmen da kuka iya ba,kuma déjà na sanar da ita yanzu haka ma har ta fara kai kayanta.Abu guda ni ke son na gaya maku wannan banzar kishin ku ajiye sa a nan saboda matata baturiya ce ba ta son kwaramniya"ya na gama faɗa ya tashi tsaye tare da ɗaukar wayar sa ya nufi waje inda Abbasi ke zaman jiran sa cikin mota.
Hajiya Atine ta dubi Ammi tace "kin ji wani rashin adalci ko?yanzu hakan da yayi daidai ne?"Ammi ta miƙe tace "ai sai haƙuri tunda kuma ya riga ya yanke hukunci"Atine tace "ai kamata yayi ki yi masa magana tunda ke ce babba, wannan abu sam babu adalci shiyasa banzar yarinyar nan ta ke wani jiji da kai ta na hura hanci sama saboda ta ga ya fifita ta sama da mu"Ammi dai ba ta biye ta ba ta dawo ɓangarenta ta fara shirin komawa sabon gida.
Abbasi da Daddy hanyar Mai Jan Gero suka kama cikin tafiyar da ba za ta wuce awa ɗaya ba suka isa.Tun a bakin ƙofa su ke jiyo masifar Inna sallamar da su ka yi ma ba ta amsa ba,Maryam na ganin Daddy ta rugo da ɗan gudunta ta na shafar ƙwalla tace "Kawu dan Allah ce ta bar min zomaye na kar ta fitar da su"Daddy ya riƙo hannun ta suka ida shigowa ciki sai a lokacin Inna ta ɗago ta kalle su.
"Ka na fa ganin yarinyar nan ta raina ni ai yau saura kaɗan ta aika ni lahira ƙila da ka tarar ana zaman zana'iza ta"
Abbasi ya kece da dariya yace "Inna ki mutu har a kaudo ki duk ba mu sani ba?ai mu ne fark..."kallon da Daddy yayi masa ne ya sa shi yin shiru.
"Mine ne ya faru?"Daddy ya tambaya,Inna tace "ah toh mi ma a bai faru ba,ka na gani yarinyar nan da kwashe-kwashe ta je ta jajiɓo min zomaye kingin kaɗan na kare ƙafa ina shigowa cikin gida na gane maka abu da dogayen kunnuwa farare ƙal kamar Mala'iku sun nufo ni ita ma ta kwaso da gudu ta na ta shiga uku Inna taimaka,na zata mugun abu ne nayi jifar ƴan bori na faɗi ƙasa wai ashe nufin ta na taimaka kar zomayen su tsere"
Tun daga Daddy har Abbasi dariya suka shiga yi, Daddy yace "miyasa kuka fiddo su?wai ina ma kuka samu zomaye?"Inna ta kaiwa Maryam ranƙwashi tace "wannan za ka tambaya"Daddy ya maido dubansa ga Maryam, rau-rau tayi da ido ta ƙi faɗa.
Tabarma Inna ta shimfiɗa masu suka zauna,nan fah aka fara gaishe-gaishe.Maryam ta kawo masu ruwa sai wani sunne kai ta ke yi kamar ta na gaban surukanta har abun ya baiwa Daddy dariya yace "Maryam sai yanzu aka tuna da tabi'ar?har yanzu kunyar nan ta ki ta na nan ashe ta Fulani"Inna tace "ta sakalci dai,jiya ma haka ta sunne kai gaban saurayi kai kace ubanta ne"Daddy ya ɓata fuska yace "saurayi kuma Inna?shine kike barinta ta na zuwa zance karatun fah?"
Inna tace "ita ke fita da kanta,ina su Mahamadu da mamarsa?"Inna ta juya zancen Daddy ya ɗan nisa yace "su na nan lafiya na baro su suna shirin komawa sabon gida"jin furucin sa yasa Inna ɓata fuska ta juye kai.
Daddy yace "dan Allah Inna ki yi haƙuri ki koma can Maradi ko dan cigaban karatun Maryam"
"Babu inda zan je Maryam kuma ga ta nan sai kun dawo amman ni ba zan zauna da matanka ba su na yi min shegantaka iri-iri kamar sa'arsu"Inna ke faɗa cikin jin haushi.
"In shaa Allah hakan ba za ta kasance ba Inna na yi maki alƙawari kuma zan gindiya sharaɗi duk wacce ta ɓata maki rai a kan auren ta"cewar Daddy,Inna tace "a'a ba za ayi haka ba,ku je kuyi zaman auren ku "Abbasi yace "haba matar dan Allah ki tashi ki shirya mu tafi"sigar da yayi magana yasa Inna yin dariya tace "abu kamar lakuru ai ko tafiyar ce ba yau ba"Abbasi yace "ai kam yau ƙafata ƙafar ki har Maradi da shirin tafiya da ke mu ka zo"
Inna tace "a'a sai dai ku tafi da Maryam ni zan zo daga baya"Abbasi ya riƙo hannun ta yace "ki min alƙawari?"kai ta ɗaga masa kafin ta zubo masu abinci Maryam kuma ta fara shirya kayanta.
Sai marice liƙis suka baro Mai Jan Gero suka nufo Maradi ko da suka shigo gidan tuni an fara kiraye-kirayen sallah magrib.Part ɗin Ammi Maryam ta wuce bakinta ɗauke da sallama amman sauran ta tsaya cikin maƙogwara ganin Mahomet gaban tv daga shi sai gajeren wando fararen cinyoyinsa duk a fili ga gargasa duk ta luluɓe su.
Rawa ya ke irin ta yadda ya ga mutanen ciki na yi,dariya Maryam ta tuntsire da ita ta na sake kallon yadda abarsa ke yin ƙasa da bisa a zuci tace "ƙaton banza ji kamar wani mahaukaci sai rawa ya ke kuma a haka"Muryar Ammi taji ta na cewa "wa ni ke gani kamar Maryamun Inna"sai a lokacin ta bar kallon Mahomet wanda tunda ya ji dariyarta ya tsaya cak ya na kallonta zuciyarsa na dokawa.
"Ina wuni Ammi "Maryam ta faɗa ta na mai ƙarasawa,"lafiya lau ya gida ina su Inna da fatan duk ku na lafiya ?"
"Lafiya lau tace a gaishe ki ma"Maryam ta faɗa ta na mai zaunawa,Ammi tace "ina amsawa ya aka yi kika gane gidan?dan rabon ki da nan an kusa shekara ai"
"Tare mu ke da su Daddy da kuma Abbas sun wuce masjid ne"Maryam ta bata amsa, Ammi ta ce "shiyasa je ki bedroom ki yi wanka ina zuwa"miƙewa tayi Mahomet ya raka ta da ido ya na jin wani haushin ambaton sunan Abbasi da ta gyara da Abbas.
Hannunsa Ammi ta jawo tace "mu je ka tafi ɗakin ka"murya na ɗan rawa yace "zan yi sallah"da murna Ammi ta raka sa ɗakinsa sai da ta tabbatar yayi alwala har ya fara sallah ta baro gun.
Pompo Maryam ta buɗe ta shiga yin wanka kamar ba gobe,ta ɗauki sama da minti talatin sannan ta fito ta yi sallah magrib.
Ta na nan zaune Abbasi ya shigo mata da akwatin kayanta,ta gefen ido ta ke ƙare masa kallo ta na jin sanyi na ratsa ta mai garwaye da shauƙin sa.
Ya na ajiyewa ya juya ya fita Maryam ta bi bayansa da kallo, Allah na gani tun ta na ƴar ƙarama ta ke dakon son Abbasi wanda ta kasa ɓoyewa har ya kai ya gane amman tsabar iya yi ya nuna kamar bai sani ba.
Goshinsa na ƙasa sama da minti goma ya na kwarara addu'a kamar ba gobe,hawayensa sai ambaliya suke su na jiƙa tapis.Can ya ɗago yayi tahiyar sallah ya salamce yayi tasbihi ya karanta *Allahumma ajirni minal naar*⁷ *allammma inee a'uzhu bika minn azabil ƙabar,wa minn azabi jahanam,wa min fitinatul masihi dajal*³ ya kawo Ayatul Ƙursiyu ya shafe jikinsa ya na jin sa garau cikin hankalinsa.
★★★ *NIAMEY*
"Ƙasa..ƙwas"haka sautin takalmin ta suke fitarwa,sai girgiza jiki ta ke manya mazaunanta da breast na tsallo kamar za su fasa ɗamamar rigarta su fito yayinda dogon gashin ke kaɗawa.Tunda ta shigo jinin kowa ya koma ga akaifa sai gaisheta su ke ita kuma ta na wani basarwa,har ta kai bakin office ɗinta ta juyo ta kalli délégué wanda shine ke kula da duk wani abu na ma'aikatar.
"Ka zo."shine abinda ta faɗa ta na mai shigewa ciki,muƙut ya haɗiye wasu yawu ya na jin wani abu mai ɗaci cikin ransa.
Ko zama ba ta yi ba ya shigo a daƙile yace "ga ni"ba tare da ta juyo ba tace "ya ka gama tunanin ko yaya?"cikin jin haushi yace "eh nayi gaskiya ba zan iya saɓawa mahallacina ba,ban taɓa yin zina ba kuma ba zan fara a kan ki ba "juyowa tayi ta ƙure sa da manyan idonta wanda aka ƙarama gashi tace "ba ka isa ka bijirewa umarni na ba délégué doli ka biya min buƙatata,kai ne namiji na farko da Farida ta taɓa jin sha'awar sa "
Délégué yace "ba zan yi zina ba muddin ina cikin gulbin hankalina na gaya maki tun farko ki sake tunani"
Cikin karya murya tace "sha'awar ta ka fah na kai ta ina?" "Kiyi aure"shine abinda délégué ya furta,ɓata rai tayi tace "bai cikin tsarina ban na gaya maka ban taɓa sanin mace ce ni ba sai da na ɗora idona kan ka"ta ida maganar ta na mai takowa inda ya ke......
*Littafin kuɗi ƴan Nigeria 200₦ ƴan Niger kuma carte airtel ta 300f za ku turo wadda ta shirya saya ta yi min magana ta WhatsApp* +22795045822
Jikar Rabo ce 😎
[09/02 à 15:24] Mrs SADAUKI 💫: *MATAR MAHAUKACI*🙆🏻♀️
```Destiny
Love
and
Romantic story```
Dedicated to *GAMAYYAR MARUBUTAN NIJAR* 🇳🇪 ina alfahari da ƙasa ta✊🏻
*☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
```MRS SADAUKI 💫✍🏻```
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAGE* 9-10
Caraf idonsu ya sarƙe cikin na juna,wani irin sarawa kan délégué yayi ya na jin sa wani iri.
Murmushin mugunta Farida ta saki daidai lokacin da ta ƙaraso gab da shi har su na jin hucin juna,dukan hannuwanta ta ɗora saman fafaɗan ƙirjinsa ya sauke numfashi ya na mai ƙara sanya idonsa cikin nata.
Lips ɗin shi ta fara shafawa da ɗan yatsanta wanda ya sha faux ongles (akaifun kanti)da sauri ya lumshe ido ya na jin wani sauyi wanda bai san taƙamaimai na miye ba.Shi dai bai jin sonta amman a shirye ya ke da bin duk umarnin ta,"kiss me"ko gama rufe baki ba ta yi ba délégué ya sauke bakinsa kan laɓanta.
A hankali ya tura halshensa cikin bakinta ya fara jujuya shi kafin ya yiwa hannuwansa bisa manyan mazaunanta.Wani yarrr Farida taji hakan yasa ta ɗan ƙankamesa,shi kuma har jikinsa ke kyarma ya na mamatsa ta haɗi da embrassé ɗin ta.An ɗauki lokaci kaɗan kafin ta raɓa gefe ta na mayar da numfashi,karon farko kenan a rayuwarta da ta taɓa kasancewa da namiji duk tantirancin ta iya gidan rawa ne da shan giya amman namiji bai taɓa burge ta ba balle so délégué ma haka kawai taji ta na sha'awarsa musamman manyan taɓansa baƙaƙe masu kauri.
"Zauna a nan"cewar Farida ta na mai jawo masa kujera,kamar wanda yayi maye haka délégué ya zauna.Ta ƙasan ido ta ke ƙarewa babbar hallitar sa kallo wacce ta ɗan kumburo ta jikin wandon sa,numfashi ta sauke ta na jin wani feeling gami kuma da tsoron haɗuwar su a bed.
Gorar ruwa ta basa ya sha nan ya sauke ajiyar zuciya zufa na tsatsafo masa,babu jimawa ya ji nutsuwar sa ta dawo.Ya kalli Farida yace "ina son komawa akwai aikin da ni ke son ƙarasawa koko ki na da buƙatar wani abu?"kai ta girgiza masa ta na jin wani sanyi na ratsata tace "no je ka RDV ɗin mu sai gobe a hotel Larewa ka zamana cikin shiri" kai ya jinjina alamun ya ji sannan ya fice.
Ɗan tsalle Farida tayi gami da ƴar rawa tace "waiii ! Yayi Malam ka iya aiki ai na zata kwalli nan ba zai yi ba"ta na maganar ne tare da daddana waya ta kara a kunne,bugu biyu aka ɗauka cikin zumuɗi Farida tace "ƙawata gobe ki shirya na kai ki gidan malam ai kin ce ba za ki yarda ba sai in har délégué ya amince da ni ko?to yanzu mu ka gama raƙarƙashewa"daga can ɓangaren Hawali tace "jira ni gani nan zuwa ai ki na office ko?"da "eh"ta bata amsa kafin ta kashe.
Babu jimawa sai Hawali,bayan ta zauna Farida ta yi mata bayani tiryan-tiryan sannan ta ɗora da cewa "ai ƙawata kawai ki sa a ranki kin samu aikin yi,dubi wannan gudar ma'aikatar dukan mutanen da kika gani ƙarƙashin ikona su ke kuma wlh duk ta silar malam ne"Hawali tace "ai na sani kawai ni tsoron zuwa gidan boka ni ke" Farida ta harareta tace "wa ya gaya maki boka ne?to wannan malami ne kuma yanzu in mun tai za ki gani har alƙur'annai cikin ɗakinsa"da wayo da daɗin baki ya saka Hawali yarda suka tafi gidan malam.
*Unguwar Gamkalé*
Unguwa ce ta masu matsakaitan hali wanda za'a iya kiran su da masu rufin asiri,cikin unguwar Farida ke ƙara kutsa kai cikin mota Hawali na gefenta har suka kawo wani gida mai zanen aljannu da wasu kalolin mugayen sheɗanu.
Ƙarƙashin ƙaton iccen Kurna ta parker motar ta kafin su fito,jiki a sanyaye Hawali ke bin bayan ta sai kauda kai ta ke saboda ba ta son ganin zanen da suke a jikin katangar gidan.
Malam Jaye shine cikakken sunan shi,shi ɗin ya kasance bafulatani mai ilimin addini sosai.Ya karanci tsibo fiye da tunanin mai karatu direct za'a iya kiransa da malam-ta boka,ya ƙware a harakar sihiri ko wane irin launi kuma mutane na jin daɗin aikin sa hakan yasa ba'a ɓoye ya ke sana'arsa ba kusan kowa ya san sa.
Farida uwa mahaifiyarta tayi sanadin ta san malam Jaye dangane da lamarin aurenta sai dai juyin duniya Farida tace ita ba ta jin komi dangane da namiji,da farko Mama ta so ta tursasa amman malam Jaye yace ta bi abun a hankali da sannu komi zai zo daidai, wannan kenan.
Kamar kullum yau ma gidan da mutane wasu sun zo yi masa godiya wasu kuma sun zo ayi masu aiki.Su na nan zaune har layi ya zo kansu,shigar su ke da wuya malam Jaye yayi murmurshi yace "lalle marhaban da matar gwamna,first lady ɗin Niger"kallon juna su Farida suka yi.
Waje ya nuna masu suka zauna,malam Jaye yace "kafin ki faɗi buƙatar ina mai yi maki bushara da zama première dame du Niger domin kuwa taurari sun nuna za ki auri président (gwamnati) sai dai ban sa waye ba na yanzu ko kuwa wani sabo wanda zai hau"ya na maganar ne ya na kallon Hawali wacce sai fiddo ido ta ke da alamun mamaki Farida kuwa da fara'a tace "ƙawata na taya ki murna"Hawali ba ta tankata ba tace "Ni dai kiyi masa zancen abinda ke gabana" Farida tace "malam na gode sosai da kwallin mannau maganar da ni ke yi maka tuni délégué ya amince da ni ,mun yi da shi za mu haɗu gobe a hotel"malam Jaye yace "toh madalla amman ki canza shawara hotel bai dace da ke ba kawai ku wuce sabon gidan ki"Farida ta girgiza kai tace "ban so a san sirrina kuma mai gadi zai iya zargina"malam Jaye yace "sai ki san yadda za'a yi ya bar gun, wannan ƙawar ta ki da alamu har yanzu ba ta yarda da aikina ba"ya canza akalar maganai,Farida ta kalli Hawali da sauri ta girgiza malam yace "ba za ta faɗa maki ba amman ga shi nan a zuciyarta ta na ƙwanƙwanto"
Farida ta ɓata rai tace "kin ga ki nutsu ki yi bayani kuma ki yarda ma buƙatar ki ta biya" kai kawai Hawali ta jinjina dan ita cikinta har murɗawa ta ke dan tsoron lamarin malam Jaye.
Bayani tayi masa ta na son samun aiki ne "an gama in shaa Allah za ki samu aiki nan ba da jimawa ba,za ki kawo baƙin ɗan akuya da jajayen kaji biyu sai balma kuɗin aiki kuma sai buƙata ta gama sannan ki biya"cewar malam .
Hawali ta zuge zip ɗin bag ta fiddo kuɗi tace "ga shi dai a saye kayan buƙatar in ya so mu dawo ko ya kika ce?"Farida ta karɓi kuɗin tace "tace ai malam bai amsar kuɗi sai ki je ki sayo da kan ki,tashi mu tafi tiraku mu nemo"murmurshi malam ya yi kafin ya sallame su.
Da suka fito Hawali tace "ƙawata yanzu kam na yarda da batun ki,ki na ga tsabar iya aiki wai har ya gane maganar zucin da ni ke"dariya Farida tayi ta na shigewa mota sai bayan sun shiga ne ta ce"ai sai ma kin gan ki zaune luntsum cikin office ɗin ki sannan za ki tabbatar"nan suka cigaba da tattaunawa har suka kawo inda ake sayar da awaki,ba su sha wahala ba kuwa suka samu har kajin da sauran abinda malam yace.
Sai da suka kai masa sannan Farida ta aje Hawali gida ita ma ta nufi na su.A falo ta tarar da Mama ta na zaune Papa na yanke mata farce kai kace Ɗan ta ne,babu sallama balle gaisuwa haka Farida ta wuce ɗakinta.
★★★ *MARADI VILLE*
Wani irin tantatsetsen gida ne Daddy ya ƙera kai kace aljannu ne suka gina sa,bene wajen huɗu ne sai kuma ɓangarori daga ƙasa.
Dukan matan sun ɗauki part ɗaya-ɗaya a can sama yayi saura ɗaya tal,Daddy kuma a can ƙasa ya ɗauki wani babban sashe wanda duk ya fi sauran girma.Abbasi da Mahomet su ma kowanensu sahen sa a ƙasa ya ke,Maryam kuwa ɗakin Ammi ta baje kolin ta.
Yau kwana biyu da suka tare amman har yanzu matan ba su zauna gu ɗaya ba amman Daddy ya tsara masu zaman dîner duka ahalin.
A ɗan gagauce ta shirya cikin wata farar riga doguwa irin mai buɗewa daga ƙasa,hoda ta shafa tare da kwalli sannan ta fesa turare ta fito.
Tun daga nesa ta ƙarewa jama'ar gun kallo,Ammi na zaune gefenta Mahomet ne ya sunne kai sai Hajiya Atine ita ma Abbasi na gefenta,Romeo da Juliet kuwa wato Daddy da amaryarsa Balkisu su ma su na kusan juna.
Ƙarar takalmin ta yasa shi saurin ɗagowa ya kafeta da ido,zuciyarsa ta fara motsawa sannan sauran gangar jikinsa.Kasa ɗauke ido yayi a kanta har sai da ta ƙaraso,ajiyar zuciya ya sauke ya na tuna baya.Hara Balkisu ta ɓalla masa wacce tun ɗazu ta ankare irin kallon da ya