Showing 12001 words to 15000 words out of 55059 words
Chapter 5 - MATAR MAHAUKACI END Book Complete Document Writing Mrs Sadauki .txt
je ina da buƙatar ka dan haka a gusar min da ƙishina iyeee"cewar Atine ta kuma sake riƙe Daddy,wani murmurshi Balkisu tayi ta matso kusan Daddy ta manna masa kiss a kumatu ya bada sautin muaaah! Kafin kuma ta lashi laɓansa tace "ka kula min da kan ka hubbyna sai na dawo zan yi missing na ka,amman kar ka damu zamu yi appel video"sororo Atine tayi ta na kallon iya shege na Balkisu amman tayi niyya dai ba za ta barin Daddyn fita ba ta gaji da nuna banbanci da ya ke yi masu.
"Mu je toh tunda kin hana ni fitar"Daddy ya faɗa ya na jan Atine wacce tuni zuciyarta ta fara bugawa dan sosai ta ke tsoron Daddy a fagen sex🏃🏻♀️🏃🏻♀️🏃🏻♀️
A ɓangaren Inna kuwa ruwan zam-zam ta samu ta yiwa Mahomet addu'o'i sosai sannan ta bashi ya sha,bawan Allah sai kuwa barci ya ɗauke sa.
Sumar kansa ta shafa tace "Allah buɗe ɓoyayyen sirrin wannan ciwon na ka,da sannu maƙiyanka za su ji kunya da yarda Allah."kafin kuma ta cigaba da tofe sa da addu'a.
Ta na nan zaune sai ga Maryam ta shigo,turus tayi ta na kallon Mahomet wanda ya ke kwance bisa latalar Inna .Baki ta turo ganin sai wani shafar kansa Inna ke yi tare da yin tofi,gefen Inna ta zauna ta ɗora kanta bisa ƙafarta sai kuma ta fashe da kuka.
★★★ *NIAMEY*
Gajiyar da su Abbasi suka yi bai sa sun makkara wajen tashi ba duk da jiya sai tsakar dare suka isa Niamey.
Cikin suite duk suka shirya sannan suka ɗora farar rigar su ta likitoci,taxi suka shiga zuwa hotel ɗin da za ayi taron.
Ƙarfe bakwai da rabi a can ta yi masu su na nan zaune mutane sai shigowa suke su na zaunawa kan kujerun da aka tanadar dominsu
"Tsarki ya tabbata ga Allah Sarkin talikai waiii Masha Allah nan Allah yayi hallita waiii.waiii"Abbasi ke faɗa ya na kallon Farida wacce ta shigo sai yauƙi ta ke ta na duba place ɗin da za ta zauna.
Adamu ya ɗan bangaji Abbasi ganin ya ƙurawa Farida ido ko ƙyaftawa bai yi ƙasa-ƙasa da murya yayi yace "haba irin wannan kallo ai sai ka bayar da mu,Dr Farida ce wacce za ta duba ka fah"waro ido Abbasi yayi daidai nan Farida ta nufo su ganin Adamu da tayi ta na sakin murmushin.....
*Daga wannan page ba za ku sake ganin wata ba,duk mai son cigaba ya tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822
🚫Akwai maganin ƙarfin maza,na ƙara girman mazakuta kabri da tsayi,akwai na masu saurin inzali suma duk muna sayarwa mai so yayi min magana ta waccan lambar👆🏻
🚫MATAN ALBARKA HERBAL MEDICINE
INA KUKE ISASUN MATA MASU AJI MASU DARSJA DA GIRMA MU MATSO KUJI GA GYARA NA MUSSAMN NA ISASUN MATA MASU AJI
INA MAI MATSALAR SAURIN KAWOWAR MAI GIDA KI ZO GA HADIN NE DA KAI ZAKU SAMU QARFI DA ISASHEN RUWA
MAI FAMA DA BUSHEWAR GABA
MAI BUDEWAR GABA
MAI QAIQAYIN GABA
MAI FITAR RUWA BA KAN GADO
INA MAI SO TA MATSE MUNA DA MAIDA TSOHUWA YArinya
Kuma muna gyara amare gyaran da zai shekara a jikin su ina masu jego
Kuma ga naku gadin ISASUN MATA
Muna gyara dukan matasalolin mata na ciki Dana waje kedai ki tuntubemu a wanna nombar kuma muna wa,azin aure 08163199051
Sign manager c,e o maman shukura
[11/02 à 13:38] Mrs SADAUKI 💫: *PAID PAGE 15-16*
*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance ƴar uwa ba tare da kin shiga haƙina ba ki biya 200₦ kacal ki sha karatu in kin shirya kin tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822
MATAN ALBARKA HERBAL MEDICINE
INA KUKE ISASUN MATA MASU AJI MASU DARSJA DA GIRMA MU MATSO KUJI GA GYARA NA MUSSAMN NA ISASUN MATA MASU AJI
INA MAI MATSALAR SAURIN KAWOWAR MAI GIDA KI ZO GA HADIN NE DA KAI ZAKU SAMU QARFI DA ISASHEN RUWA
MAI FAMA DA BUSHEWAR GABA
MAI BUDEWAR GABA
MAI QAIQAYIN GABA
MAI FITAR RUWA BA KAN GADO
INA MAI SO TA MATSE MUNA DA MAIDA TSOHUWA YArinya
Kuma muna gyara amare gyaran da zai shekara a jikin su ina masu jego
Kuma ga naku gadin ISASUN MATA
Muna gyara dukan matasalolin mata na cikiy Dana waje kedai ki tuntubemu a wanna nombar kuma muna wa,azin aure 08163199051
__________
"AmaduTujani manya,kace min sai gobe za ku zo?"Farida ta faɗa lokacin da ta ƙaraso ta na mai miƙa masa hannu suka yi musabaha.Sai da Adamu ya murmusa yace "eh wajen ki ba,amman tun jiya mu ka zo saboda taron nan"sai da ta zauna kujerar kusa da shi sannan tace "ai na zata Bus ɗin yau ce za ku shigo ashe kuma za ku zo meeting ɗin"kai Adamu ya jinjina yace "ga abokin nawa nan Abbas"ya nuna mata Abbasi wanda ke gefen hannun hagun shi ya cika yayi fam saboda Adamu ya gaisa da Farida.
Ta na sauke idonta kan Abbasi gabanta ya faɗi rasss haka kawai taji ba ta iya cigaba da kallon sa,"sannu abbaaas!"ta faɗa ta na maida dubanta ga Adamu ,wani sanyi ya ratsa zuciyar Abbasi ya na jin wani zirrr saboda jan sunan sa da tayi "yauwa Dr da fatan ki na lafiya ?"Abbasi ya faɗa ya na kafeta da ido,da sauri ta ɗago kanta jin sanyin muryar sa sai kuma ta basar zuciyarta na cigaba da lugude dakyar tace "alhamdullah"kafin ta ja dogon numfashi.
Adamu gimtse dariyarsa yayi ya na kallon ikon Rabbi ,su na nan zaune har time yayi aka fara gudanar da taron kamar yadda aka tsara.
Washegari
"Abokina wlh jikina duk yayi sanyi da lamarin nan,ka ga fah kallo guda na yiwa yarinyar nan naji duk duniya babu wacce ni ke so sai ita to ta yaya zan tafi kuma wajenta ta duba min gindina🙊 ai abun da kunya"Abbasi ke faɗa ya na saka kayan shi.
Adamu yace "to miye a ciki?ina ce dai dama ka tsani wata mace ta kalle ka kafin matar ka ta gan ka to yanzu ba ya zo gidan sauƙi ba ta na gama maka aikin sai ka aure ta"Abbasi ya girgiza kai yace"abokina ba za ka gane ba,to in fah bincike ya nuna banda ƙarfin mazakuta sosai ta yaya kake tunanin likita guda ta auri lusarin namiji kamata?"
"Dan Allah ka bar zancen inpuissance ɗin nan in shaa Allah ça va aller"cewar Adamu shi kuma Abbasi ya amsa da "to amen da na fi kowa farin ciki,mu tafi"Adamu ya miƙe suka fito.
Taxi suka samu ya kai su asibitin da Farida ke aiki,babu kowa kasancewar dama su ne a ƙarshe cikin mutanen da ta ba RDV.
Tamkar surukinta haka Abbasi ya shiga office ɗin na ta,gabanta ya yanke ya faɗi har sai da ta fara ambaton sunan Allah kafin tayi ta maza tace "zauna ga kujera nan"zama yayi ya na mai kallon hannunta da ta ke rubutu kan wata takarda kafin ta ɗago ta fara jera masa tambayoyi ya na bata amsa.
Wata ƴar kwalba ta bashi yayi fitsari,ta kira nurs ta bata babu jimawa result ta fito sai da ta ƙara rubuce-rubuce sannan ta ɗago tace "am ka shiga can ɗakin ina zuwa"kamar wanda ƙwai ya fashe ma a ciki haka Abbasi ya tashi ya nufi inda ta nuna masa, har ya buɗe rideau ya tsinkayo muryarta "ka cire wandon jikin ka".
"Oh!Ni Allah karon farko wai ni Farida ke jin kunya a kan abinda ya shafi aikina, Allah ka rufan asiri na aje hankali nayi komi daidai"cewar Farida ta na mai dosar ɗakin,a zaune ta tarar da shi bakin gadon da ake duba maras lafiya ya cire wandon sai dai ya ɗan yane gabansa da shi.
Cikin aro jarumta tace "sai kayi haƙuri Abbaaas kwantawa za ka yi doli ce ta kama"kwantawa Abbasi yayi bayan ya ajiye wandon gefe,da sauri ya rumtse ido jin tatausan hannun ta kan abar sa lokaci ɗaya kuma ta fara halbawa cikin abinda bai wuce 5second ba ta miƙe 🙈 règle médical ta sa ta auna tsayinta ta rubuta da ƴar takardar da ta shigo sannan ta jimƙe abar dan auna kabrinta.
Massaging ta fara yi masa Abbasi ya fara nishi da sakin wahalalen numfashi,tsawon minti biyu sperm ɗin sa ya fara zuba da sauri ta sa wani abu ta zugi ruwan sperm ɗin ta zuba a kwalba.
Tissu ta sa ta goge masa jikinsa,kafin ta sauke ajiyar zuciya tace "toh an gama saura result"
Kasa tashi Abbasi yayi saboda ji yayi duk wasu jijiyoyin ƙafafunsa sun tsaya cak,sai da aka ɗauki lokaci ya yunƙura ya tashi tuni ita kuma ta bar ɗakin.Wandonsa ya maida ya sake hutawa kafin ya fito,bai tarar da ita ba sai Adamu wanda ke zaune ya na karanta wata jarida ya na kallon Abbasi ya tuntsire da dariya yace "wannan abu har haka sai ihu kake kamar ka na kashe arna?"dukan wasa Abbasi ya kai masa yace "a'a kafirai ne ni ke kashewa ɗan iska"Adamu ya kuma yin dariya yace "duk ɗaya ne ai,zauna ka huta toh tace yanzu ta na dawowa"zama Abbasi yayi su na ƴar hira zuwa can sai ga ta .
Sai da ta zagaya ta zauna kan kujerar ta sannan ta miƙa masa takarda tace "za mu ɗora ka akan magani ne na saurin inzali da kuma na kauri in ka na buƙata,tsayi kuma normal ya ke daidai wanda ake so"Abbasi bai ce komi sai Adamu ne yace "ok toh babu wata dai matsala sai wannan?"Farida tace "akwai sanyin mara mai saka saurin inzali,shi kuma kaurin mazakuta dama ya kasu wajen kashi uku,na farko masu babba,tsaka tsaki wacce aka fi so sai ta ƙarshen shine ƴar ƙarama wacce dayawan mata ba sa son ta saboda a lokacin jima'i macen na yiwa namiji yawa ta yadda farjinta bai iya matse azakarin sosai ta yadda za su gamsu.Amman kar ku damu akwai hanyoyi da dama wajen ƙara girman azakari kamar gel wanda shi traitement ne na wajen wata biyu,akwai kuma na gargajiya kamar amfani da man kaɗe/kaɗanya (beurre de karité)a tafasa man zaitun (huile d'olive)duk su na ƙara girma,wasu kuma su kan yi amfani da garin tea na maza domin ƙarin ƙarfi da girma ( *mai so ya yi min magana duk muna siyarwa*😅) sai kuma namijin goro da lemun tsami"
Ajiyar zuciya ta sauke bayan ta gama dogon bayanin kafin ta ɗora da "amman ni a shawarce ba doli sai ya ƙara kaurin ba tunda a haka ma zai iya gamsar da iyalinsa,ta hanyar yin wasanni daga waje dan wani sa'in mata sun fi son a rinƙa goga masu 🍌 baki-baki ba doli sai an shige ba,akwai dai hanyoyi da dama"wannan karon Abbasi ne ya ja ajiyar zuciya ya na jin wani ɗan sanyin a ransa jin furucin ta.
Nan dai ta cigaba da basu shawarwari kafin ta rubuta masa maganin infections,wata enveloppe Adamu ya miƙa mata sannan suka yi mata sallama.
★★★ *MARADI VILLE*
Wani abu mai kama da almara ne ya faru gidan Alhaji Issufu,dukansu kallonsa suke cike da mamaki yayinda Maryam kuma duk ta firgice,Mahomet na murna amarya Balkisu na kallon Daddy da mugun mamaki saboda abun jinsa ta yi kamar tatsuniya.
Cikin sake gaskata maganarsa Daddy ya zube fararen goro tasss kan capet yace "eh yadda dai kunnuwan ku suka ji maku daga Madarumfa na ke wajen dangin mahaifin Maryam na karɓowa Ɗana Mahamadu aurenta kuma alhamdullah an ɗaura akan sadaki mafi daraja abinda ya rage yanzu lefe ne shi ma da zarar za'a kai na Abbas za'a haɗo na Mahomet ɗin"
Murmushi Inna tayi tace "Masha Allah, Allah sa alkhairi da zuri'a ɗayiba Allah sa wannan auren ya zamo rahama gare ka Mahamadu"Ammi ta amsa da "amen"hawaye na zubowa kan kumcinta.
Hajiya Atine ta miƙe tsaye tace "sam hakan ba zai yiyuwa ba wannan zance ba haka ya ke ba,har abada mahaukacin nan ba zai taɓa yin aure ba .Maryam ka aura masa?a'a ba zai yiyu ba ai Maryam matar Abbasi ce sam ba zan yarda ba"tashi Daddy yayi kashe ta da mari ya nuna ta da yatsa amman tsabar yadda ransa ya ɓace ya kasa magana doli ya bar gun Balkisu ta bi bayansa.
Maryam ta ruga da gudu ta nufi ɗakin Ammi , Mahomet hankali tashe ya bi ta....
[12/02 à 11:16] Mrs SADAUKI 💫: *PAID PAGE 17-18*
*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance ƴar uwa ba tare da kin shiga haƙina ba ki biya 200₦ kacal ki sha karatu in kin shirya kin tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822
MATAN ALBARKA HERBAL MEDICINE
INA KUKE ISASUN MATA MASU AJI MASU DARSJA DA GIRMA MU MATSO KUJI GA GYARA NA MUSSAMN NA ISASUN MATA MASU AJI
INA MAI MATSALAR SAURIN KAWOWAR MAI GIDA KI ZO GA HADIN NE DA KAI ZAKU SAMU QARFI DA ISASHEN RUWA
MAI FAMA DA BUSHEWAR GABA
MAI BUDEWAR GABA
MAI QAIQAYIN GABA
MAI FITAR RUWA BA KAN GADO
INA MAI SO TA MATSE MUNA DA MAIDA TSOHUWA YArinya
Kuma muna gyara amare gyaran da zai shekara a jikin su ina masu jego
Kuma ga naku gadin ISASUN MATA
Muna gyara dukan matasalolin mata na cikiy Dana waje kedai ki tuntubemu a wanna nombar kuma muna wa,azin aure 08163199051
__________
"Sweetheart miye haka?ta yaya za ka aurawa marainiyar Allah mahaukaci wanda sam bai cikin nutsuwarsa balle ayi maganar sauke haƙin aure?"Balkisu ta faɗa murya a tausashe cikin sigar bayar da shawara ta na mai shafar ƙirjinsa saitin zuciyar sa.
"Ba MAHAUKACI ba ne ku bar kiran Ɗana da marar hankali"Daddy ya faɗa ya na mai janye hannunta,ajiyar zuciya ta sauke tace "naji!amman kasan Mahomet bai san komi dangane da rayuwar aure ba balle ya biya yarinyar nan buƙatar ta saboda yanayin zubinta ya nuna irin matan nan ne masu buƙatar miji kullum a kusa da su"
Daddy yace "shi ma Mahomet ɗin ai tamkar uban sa ya ke ya na son kasancewa da mace a ko da yaushe ba tare da ya gaji ba"ya na maganar ne tare da fara romance ɗin ta.Ido ta lumshe ta na son kasancewa da mijinta dan Balkisu ƙarshen jaraba ce shiyasa Daddy ya fi fifita ta a kan sauran matan shi,rigar jikinsa ta taimaka masa ya cire kafin su fantsama duniyar ma'aurata.
Ƙoƙarin birkitota ya ke amman ta ƙiya sai gwanjin kuka ta ke,jikinsa ne ya fara rawa ya na tsuma kawai shi ma sai ya fara kukan da dukan ƙarfinsa.
Inna tayi saurin ƙarasowa ta na tambaya "Mahomet miye na kuka kuma?"da hannu yayi mata nuni da Maryam wacce tayi rub da ciki ta ƙi kula sa.
"Yi shiru ai kukan murna ta ke gobe in shaa Allah za'a gyara maku part ɗin sama can za ku zauna"cewar Inna ta na shafe ma Mahomet hawaye,da sauri Maryam ta tashi zaune ta na kallon Inna da mugun mamaki.Cikin kuka tace "Allah kiyaye da na kwana ɗaki guda da mahaukaci wlh Mai Jan Gero zan koma ai gwara na auri Rabe"wani uban dundu Inna ta kai mata a baya tace "Maryamu ki shiga hankali bari gani ina lalaɓa ki to zan ci mutumci ki tunda ke ba ki san kunya ba balle kara,ke yanzu ko kunya ba kiji ki na gudun ɗan uwan ki na jini?"banda kuka babu abinda Maryam tace ta na jin tsanar Mahomet na ratsa ta.
Hannun Mahomet Inna ta kama suka fita,direct part ɗin sa ta kai shi.
Ammi kuwa ganin Inna ta fito yasa ta miƙe ta nufi ciki,a zaune ta tarar da Maryam ta na kuka.Zama tayi gefenta ta dafa ta tace "Maryam kiyi haƙuri na san gani kike an cuce ki amman gata aka yi maki na san Mahomet zai kula da ke fiye da yadda kike tunani,kuma shi ɗin ba mahaukaci ba ne a baɗini ki tausaya ki zauna da shi cikin aminci ko dan samun lafiyar sa in ya so daga baya za ki iya rabuwa da shi"Ammi ta ƙare zancen cikin kuka,da sauri Maryam ta share hawayenta ta na jin jikinta yayi sanyi.
Ammi ta cigaba da cewa"dan Allah ki taimaka min Mahomet kawai gare ni shine su ke son ganin bayansa ta hanyar haukata shi"Maryam ba tace komi ba sai jikin Ammi da ta faɗa ita kuma ta rungumeta tsam a jikinta.
Tun ta na ajiyar zuciya har barci ya ɗauke ta,kanta Ammi ta shafa ta na mai sa mata albarka kafin ta shimfiɗeta ta fice.
Ammi da taimakon mai aiki aka share part ɗin sama tare da sanya duk abun buƙata,sosai ɗakin yayi kyau sai ƙamshi ke tashi.Atine kuwa ta na can ɗaki ta na saffa da marwa ta rasa mi ke yi mata daɗi,kiran wayar Abbasi kuwa ya fi a ƙirga ta na ringing amman ba'a ɗauka.
Balkisu da Daddy an gama kashin arna ya rungume abarsa a ƙirji ya na sa mata albarka,ido ta lumshe ta tuna yadda yau Daddy ya rinƙa shigarta da kyau cike da jarumta da ƙwarewa.Ta saki murmurshi a zuci tace "ya za ta kasance inda Mahomet ne ya shige ni ?na san zai fi uban daɗi da jarumta Allah gwada min ranar da za mu kasance turmi da taɓarya hummm!"taja wani dogon numfashi ta na mai ƙara shigewa jikin Daddy.
★★★
"So?sona fah?amman miyasa Adamu zai min haka kamar ya mance Farida ita kuɗi ne kawai a gabanta"Farida ke faɗa bayan ta buɗe enveloppe ɗin da Adamu ya bata mai ɗauke da kuɗi da wata ƴar ƙaramar takarda mai ɗauke da saƙon tayin soyayyar Abbasi kuma da aure.
Tsuki ta ja ta saɓi sac ɗinta ta fice,direct inda ta ajiye motarta ta nufa ta shiga tare da yi mata key.
Tun kafin ta shiga ta ke jiyo sautin murya Papa ya na cewa "na rantse da girman Allah na baku kwana biyu doli ta fito da miji tayi aure in kuma ba haka ba zan aura mata driverna dama ai ya daɗe ya na sonta kuma wlh wlh in kika hure mata kunne ta ƙiya akan auren ki"
Farida ta dafe ƙirji jin furucin mahaifin nata da sauri ta shiga ɗakin,wani banzar kallo Papa ya yi mata ya na nanata mata hukuncin da ya yanke.
Ta na nan zaune cikin ɗaki Mama ta shigo ta zauna tare da dubanta tace "Fatima ya kamata ki fitar da miji kamar yadda mahaifin ki yace kin ga ya ɗora sharaɗi da igiyar aurena,kuma yanzu duk aikin da aka yi min kansa ya warware kullum cikin addu'o'i ya ke da sauraren karatun Alkur'ani"Farida ta ɗago ta kalli mahaifiyarta tunda ta ji ta kirata da sunan yanka ba na takarda ba ta san da abun ƙwarai ne,domin ainahin sunan da aka yanka mata rago Fatima Farida kuma likitar ce tayi shirme ta rubuta shi a takardar haihuwa.
"Mama kin fi