Showing 27001 words to 30000 words out of 39627 words

Chapter 10 - FATTOMAH BOOK 1 by Nana Meera.txt

20 Dec 2024

2299

attention ɗin mutane ya zo kansa yana shiga ɗakin ya tarar tana zaune sai wata nurse dake ƙoƙarin cire mata drip ahankali ya yi sallama wacce idan ba kasa kunne ka yiba bazaka ji abinda ya ce ba, tsayawa ya yi yana kallonta har ta ƙarasa cire mata sannan ta juya ta fita, sunkuyar da kai Fattum ta yi ya zauna kan kujerar dake gefen gadon ya ce"ya jikin naki?" ahankali ta ce"da sauƙi"miƙewa ya yi ya fita ta bisa da kallo. Murmushi Doctor ya yi ya ce"sir hakan dana faɗa shine solution kuma kai ma kasan haka tunda kasan field ɗin" ajiyar zuciya Imad ya sauke yana jin abun kamar ba mai yiwuwa ba lura da hakan yasa doctorn ya ce"sir kadai duba maganar coz haka ne kawai mafita wallahi komai na iya ka sancewa da rayuwarta kuma kullum ahaka zata kasance cikin ciwo tunda dai akwai halin taimakawa please ka taimaki rayuwarta kayi trying ko sau ɗaya ne" miƙewa Imad ya yi ya ce"zanyi tunani akai" okay Doctorn ya ce sannan ya juya ya fita.








Yanda ya barta haka ya tarar da'ita har sannan bata kwanta ba amma wannan karan ta haɗa uban gumi jikinta sai rawa yake ƙara sawa gabanta ya yi ya kama hannunta ya ce"keeee" kasa kallonsa ta yi tana kuka ahankali sosai yaji jikinta da zafi ta ɗora kanta kan cinyarsa koda wasa bai yi yunƙurin hanata ba yana jin yanda take fitarda zazzafan numfashi kan cinyarsa, kusan 5mins sannan ta fara sauke numfashi ahankali ya shafa kanta tana sauke ajiyar zuciya sallama Jawaad ya yi ya shigo aɗan rikice ya ce"ya jikin nata?" Imad ya ce" da sauƙi Alhamdulillah" kallonta Jawaad ya yi ya ce"sannu dear" gyaɗa masa kai ta yi ya ce"yaushe za'a yi discharging naku?" Imad ya ce"har anyi gida zamu tafi yanzu"okay Jawaad ya ce sannan ya kalli Fattum wacce duk ta fice hayyacinta ya ce"tashi mu tafi gida" miƙewa Imad ya yi ya kama hannunta ta miƙe jikinta na rawa ta ce asanyaye"bazan iya tafiya ba ni"kallonta Imad ya yi kamar ya ce wani abu sai kuma ya yi shiru ya ɗauke ta kamar Baby suka fita daga ward ɗin.










Waro ido Salma ta yi hankali atashe ta ce"kamarya Ameesha?" murmushi Ameesha ta yi ta ce"naga kin wani firgita ko daman baki shirya ba?" girgiza kai Salma ta yi ta ce"bawai haka bane Ameesha kawai banason zuwa wajen wani malami ne shiyasa kawai gwara Imad ya sakeni na kama gabana ni bazan iya kunsar baƙin ciki ba wlh" tsaki Ameesha ta yi ta ce"aikin banza ashema ke ƙaramar ƴar iska ce kenan kin haƙura da duk tarin dukiyarsa wacce zaki mallaka idan yana ƙarƙashin ikon ki har kike tunanin fita daga cikin gidansa" Salma ta ce cikeda damuwa"wai to Ameesha mene ne abinda zan yi kusan 5yrs muke tare dashi kuma Alhamdulillah na samu abinda na samu wajensa dan Imad bashida rowa ko kaɗan ni gaskiya bazan taɓa iya cutarda shiba lemme tell you" dariya Ameesha ta yi ta ce"da ni nace miki ki cutar dashi ne?, ko kuwa kina ganin zaki iya cutar dashi ɗin ne?, ai daman ba shine target ɗinmu ba ya kamata ace kina saurin fahimta Salma" da mamaki Salma ta ce"bangane abinda kike nufi ba, waye target ɗin toh?" murmushi kawai ta yi sannan ta ce"yarinyar dake gidan nan Fattomah da'ita zamu yi amfani wajen aiwatar da abinda muka yi niyya batareda kowa ya zarge muba idan har zaki iya yin abu yanda na tsara wlh zamu samu nasara kawai ki cire tsoro malama" numfasawa Salma ta yi ta ce"zanyi tunani akai Ameesha dan bazanyi abinda zai dawo kai na ba wlh nasan halin Imadudden bashida mutunci idan yaso kome zai iya aikatawa saboda haka bazanyi Abinda zan jawo a ɗaureni ba gwara na rabu dashi cikin mutuntawa" miƙewa ta yi daidai lokacin suka shigo cikin parlon bakinsu ɗauke da sallama, da kallo suka bisu har suka zauna sannan suka gaisa Jawaad ya ce"Ameesha ke ce anan?" murmushi ta yi ta ce"wallahi fa Doctor na ɗan shigo sada zumunci ne ya Ayrah?" "tana nan klao Alhamdulillah" "Masha Allah". Satar kallon Imad ta yi taga ko inuwarta bai kalla ba hakan yasa ta ce"yallaɓai ina yini"




"Lafiya"




Abinda kawai Imad ya ce kenan ya ɗauke kansa yana cigaba da danna wayarsa, shuru Ameesha ta yi dan daman tasan haka zata iya faruwa dan tun ba yau ba Imadudden baya wani ƙaunarta dan murmushin yaƙe ta yi ta ce"toh Salma sai anjima" miƙewa ta yi ta ce"muje na raka ki" okay ta ce sannan sukai waje. Kallon Fattomah ya yi wacce take kwance kan kujera 3seater ya ce"tashi ki tafi " ahankali ta miƙe daga kwancen ta fara hawa stairs ɗin kamar ta waɗo har Allah ya taimaka takai ɗakin nata, saida ta shige sannan Jawaad ya ce"wai what wrong with her?" kamar bazai magana ba sai kuma ya ce"wai menstrual pain ke damunta shine fa harda kwanciyar asibiti" Jawaad ya ce"ayyah to Allah ya ƙara sauƙi ya rabata dashi kuma" Ameen Imad ya ce sannan ya cigaba da abinda yake.








"Kin gani ko Ameesha ke daga ganin irin kallon da Imad ke miki kinsan akwai wani abun a ƙasa nidai ki rufamin asiri ki rufawa iyayena idan zamuyi magana dake mu haɗu gidan Ayrah ko muyi chat idan ya zama worth akwai buƙatar na ganki ko park ne sai muje please" taɓe baki Ameesha ta yi ta ce"ke kam Allah ya yaye miki ai shikenan mayi wayar" okay ta ce sannan ta shiga mota ta fita ita kuma ta koma ciki, zaunar ta tarar dasu da alama wani abun suke tattaunawa hakan yasa tana yin sallama ta tafi zata hau sama




"Salma!"




Da sauri ta juyo jin ya kira sunanta, gani tayi ba ita ce wacce ya ke kallo ba amma tabbas da'ita yake hakan yasa ta dawo wajen ta zauna kan kujera




"Gani"




Ɗago dara-daran idanuwansa ya yi ya saukesu akanta, da sauri ta yi ƙasa da nata idanun haka kawai taji gabanta na faɗuwa tabbas akwai abinda ya sanya ya yi mata wannan kiran, kusan 2mins sannan ya ce"karna sake ganin wannan yarinyar cikin gidan nan okay?" gyaɗa masa kai ta yi ta ce"in sha Allah" kallon Jawaad ya yi ya ce"as i said before" ganin sun cigaba da maganarsu yasa ta miƙe ta haye sama tana dafe ƙirji.










Cikin kwanaki uku data ɗauka tana period tayi matukar shan wahala duk ta rame kamar ba itaba dukda yanda Imad ya yi ƙoƙari wajen ganin ta samu duk wani abu da take da buƙata har ta kammala sannan ta cigaba da zuwa makaranta zuwa yanzu kuma sun kusa fara yin Neco, murmushi ta yi tana kallon Fa'eeza ta ce"ke kam ki dinga jin tsoron Allah wallahi duk irin amsar da kika kwafa" dariya Fa'eeza ta yi ta ce"wallahi ƙarya kike Banason sharri ayaushe ai wallahi sai na faɗawa Daddyna dama ya sani bai biyamin anan makarantar ba" dariya suka hau yi mata Aysha ta ce"abanza dai tunda har kin fara zanawa" Shuru Fattomah ta yi ganin motarsa tsaye bakin gate ɗinsu sai na guards ɗinsa kusan guda biyar, kallonsu Aysha ta yi ta ce"sai anjima anzo ɗaukana" bye bye suka yi mata sannan ta tafi.










Zaune ta sameshi cikin motar yana danna system da alama wani abu mai muhimmanci yake gabatar dan duk attention ɗinsa yana can, shiru Fattomah ta yi bayan ta shiga tana jin wani sanyi na ratsata ga ƙamshin turarensa wanda ya haɗe da sanyi A.C ya bata wani irin sanyi mai ban sha'awa, lumshe idanunta ta yi tanajin duk wata gajiyarta na sauka kallonta kawai Imad ya yi ganin yanda ta fara bacci jikin motar ajiye system ɗin hannunsa ya yi ya ɗauko wata leda ƙarama a hannunsa buɗewa ya yi ya ɗauki wata injection saida ya gama haɗawa sannan ya matsa kusa da'ita ahankali cikin dabara ya yi mata allurar motsawa ta yi amma Saboda yanda baccin yake kanta ya sanya ta cigaba da abinta.








Fitowa ya yi daga toilet ɗin yana tsane jikinsa, wayarsa ce ta fara ringing ya ɗauka cikeda ladabi ya ce"ina yini Daddy?" Daddy ya ce"lafiya Imad kuna lafiya?" ya ce"Alhamdulillah Daddy ina Mommy?" "Tana nan, ka bawa Fateemah zan yi magana da'ita" kallon Fattomah ya yi wacce take ta faman bacci ya ce"Daddy bacci take wallahi saidai zuwa anjima ko gobe" okay Daddy ya yi Sannan ya yi hangup na kiran. Ajiye wayar ya yi sannan ya cigaba da gyara jikinsa saida ya gama shiryawa sannan ya ɗauko wani tablet sosai ya dinga tunani kusan 5mins sai kuma ya zaro wayarsa dialing number Doctor ya yi ring biyu ya ɗauka bayan sun gaisa ya ce




"Nifa ina ganin bazan iya ba she's to small" girgiza kai doctor ya yi ya ce "daurewa zaka yi saboda haka ne kawai taimakon da zaka yi mata kuma kaga yarinya ce beside kuma kai ɗin mijinta ne banajin akwai abinda ba daidai ba, dan Allah ka kwantar da hankalinka kayi komai anutse muddin kayi mata injection ɗin to bazata ji wani zafi ba kuma bazata fahimta ba tunda daman batasan komai ba amma idan ba haka ba wallahi zata dinga shan wahala ne daga nan har sanda zatayi auren tunda Allah yasa tana dashi kawai ayi amfani da dama please sir" numfasawa Imad ya yi ya ce"shikenan naji I'll try my best in Sha Allah" okay ya ce sannan sukai sallama. Miƙewa ya yi yana sake kallonta ganin yanda take baccinta hankali kwance light ɗin ɗakin ya kashe sannan ya hau kan gadon.












Tsaki Kamal ya yi ya ce"kai ka fiye gaggawa to yarinyar yanzu tana kan rubuta exams ne so nake da zarar ta kammala sai naje muyi magana da iyayenta" dariya Saleem ya yi ya ce" na ɗauka ai yaudararka ta yi kamar sauran ƴanmanta naka" harararsa Kamal ya yi ya ce"banza kawai in Sha Allah sai na auri Fattomah sooner or later" murmushi Salem ya yi ya ce"Allah ya sa Friend nima haka nake fata".










Murmushi Khaltum ta yi ta ce"yawwa yaya dan Allah idan zaka je nima ka tafi dani inason ganin Fattum please" murmushi ya yi ya ce"ke nima fa duk a tsorace nake gashi banason nabar garinnan bamu haɗu ba wlh inama su bani ita muje taga Ammi" Khaltum ta ce"wallahi ba zasu baka ba kaga ko Ammi babu yanda ba tayi ba suka hanata ƴarta bare kuma kai" Fu'ad ya ce"idanma suka bari na ganta ai sun yimin zanji daɗi" murmushi ta yi ta ce"Allah yasa toh" .










Ahankali ta buɗe idanunta tana kallon inda take baccin ita dai tasan a mota tayi bacci amma yanzu ta ganta cikin bedroom wanda bata taɓa gani cikin gidan ba, tsorone ya kama Fattomah ta miƙe daga kwancen da take tana sake kallon ɗakin wani enlargement ɗin hotonsa data gani ya sanya taji relief to amma a ina ne nan?, yaushe tazo nan?, buɗe ƙofar akayi ya sanya ta kalli wajen kamar idanunta zasu fito shigowa ya yi hannunsa riƙeda drip yana ya ce"lafiya?" girgiza masa kai ta yi ya ce"tashi kije kiyi wanka" gyaɗa masa kai ta yi kawai sannan ta miƙe ganin yanda take tafiya ya yi har ta shige toilet ɗin sannan ya sauke ajiyar zuciya.






Babu kowa a bedroom ɗin sanda ta fito sai kaya da taga ya ajiye mata gefen gado shiryawa ta yi cikin abayar black colour wacce tayi mata kyau Masha Allah tana ɗaura veil ɗinta ya shigo yana kallonta ya ce"idan kin gama ki fita parlon ki ci abinci" toh kawai ta iya ce masa sannan ya juya ya fita, da kallo kawai Salma ke binta irin kallon tsanar nan ita kaɗai tasan abinda take ji cikin zuciyarta kamar ta kamata ta shaƙeta ta mutu musamman yanzu da ya fara mayar da hankalinsa akanta hakan yana matuƙar ƙona mata rai.








Fotwarsu kenan daga paper civic education wacce ta kasance ita ce paper ta karshe a Waec sosai suke farinciki da murna banda Fattomah wacce tayi shuru sai kallo da idanu, Aysha ce ta zo inda take zaune tana kallonta ta ce"wai ke ma aka yi miki ne?, kina gani anata hira amma kin zo nan kin wani zauna ke kaɗai" kallonta Fattomah tayi ta ce" ke ni ki kyaleni banajin daɗi wlh" harararta ta yi ta ce"to da waye yake jindaɗi kin fiye rainin hankali kefa" murmushi kawai Fattomah ta yi ta ce"wallahi da gaske nake banajin daɗi tun jiya duk jikina amace nake jinsa" Aysha ta ce"toh Allah ya baki lafiya yasa ki dinga jindaɗi" tsaki Fattum ta yi ta ce"kefa ƴar iska ce" dariya ta yi ta ce"ay addu'a nayi miki, sai ki tashi ki tafi gida" miƙewa ta yi ta ce"ko baki faɗa ba yanzu zan tafi Allah yasa driver yazo dan kawai so nake na jini akwance wallahi" taɓe baki Aysha ta yi ta ce"sannu ƴar hutu sai kije ki ta kwanciya har gobe ai daman ba wani aikin arxiƙi ki ke yi ba" murmushi ta yi sannan ta ce"byeeee" bye itama ta ce mata sannan tabar wajen. Tana shiga ta kwanta nan kan kujera a parlon nan da nan wani irin bacci mai nauyi ya ɗauketa, fitowa ta yi daga kitchen ta ganta kwance kan kujerar sai baccinta take hankali kwance tsayawa tayi akanta sai kiamtta juya ta koma kitchen freezer ta buɗe da ɗauki ruwa mai sanyi tana zuwa ta balle bottle ɗin ta sheƙa mata afuska a razane Fattomah ta miƙe kamar zata shiɗe take kallon Salma harararta ta yi ta ce"dan ubanki an faɗa miki nan parlon saboda bacci aka yisa?" shiru Fattomah ta yi ta cigaba da faɗin"duk randa na sake ganin kin zo kin kwanta anan wallahi sai ranki ya yi mugun ɓaci shashasha kawai" fashewa tayi da kuka ta miƙe daga kan kujerar ta haye sama tana cigaba da kukanta, tana shiga apartment ɗinta ta kwanta gefen gadonta tana cigaba da kukan har wani baccin ya ɗauketa. Kallonta ya yi ya ce"maybe next Friday ne tafiyar so get ready" zama Salma ta yi ta ce"ok Allah ya kaimu daman ni ashire nake" okay ya ce sannan ya cigaba da cin abincinsa, zama ta yi daga gefen kujerar tana kallonsa ta ce"Uncle" kallonta Imad ya yi ya ce"lafiya kuma?" shiru ta yi ya ce"keee I'm play with you?" girgiza masa kai ta yi ya ce"idan baki da abin faɗi tashi kibar nan" hawayene ya kawo idanunta cikin rawar murya ta ce"ko..koba aunty Salma bace ta watsa mini ruwa kuma banason ruwa ni" fashewa ta yi da sabon kuka kamar sannan aka yi abun, kallon Salma ya yi yaga ta ɗauke kai, kallonta ya yi ya ce" idan har ba zaki daina sheɗanci ba to za'a dinga yi miki abubuwa daban-daban karki nutsu ki zama kamar kowace mace ki cigaba da rashin hankali kinji" kallonsa kawai Fattomah ta yi hawaye na biyo idanunta bata taɓa zaton abinda zai ce mata kenan ba, miƙewa tayi jiki asanyaye zata koma sama






"Dawo Malama"




Dawowa ta yi ta tsuguna tana ɗauke idanunta, ya ce"ubanki ki ke kallo atanan?" da sauri ta kalleshi sai kuma ta ce"Uncle Abbana fa ya mutu ka daina zaginsa please" baki buɗe Imad yake kallonta sai kuma ya ce"ni kike faɗawa haka?" girgiza masa kai ta yi ya ce"tashi anan wajen ko nayi ball dake shashasha kawai mahaukaciya" da gudu ta tashi daga wajen tana zuwa ta faɗa kan gadon tana sakin wani raunataccen kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro, sosai Fattomah take kuka har tana ƙoƙarin shiɗewa kullum sake tsaanr zaman gidan take, kullum ji take inama ita ce wacce ta mutu tabar Daddy araye da ta huta ganin irin wannan tsanar tunda take ba'a taɓa tsanarta arayuwa irin yanda Imadudden ya tsaneta ba kowa ƙaunarta yake batasan mene ne tsangwama ba saida ranar data fara haɗuwa da Imad gashi har yau bai daina nuna mata irin wannan tsanar ba, tunanin wani abun tayi aranta yasa ta miƙe daga kwancen ta goge idanunta sannan ta tashi wardrobe ɗinta ta buɗe ta ɗauko trolley ta fara jera kayanta ciki kamar wacce zata bar gari.










Wajejen ƙarfe 12pm ne ta fito daga ɗakin nata without making any sound take tafiya kamar wata mara gaskiya, ahankali ta fita daga cikin parlon tana ɗan waige-waige gudun kada wani ya hangota, tafiya ta fara yi har takai bakin gate tana ƙoƙarin buɗewa gateman ɗin dake wajen ya ce




"Keee ina ne inda zaki cikin daren nan?"




Hannayenta guda biyu ta ce"dan Allah dan Annabi ka rufamin asiri ka barni na fita kaji dan Allah karka faɗawa Uncle ka barni na fita daga nan gidan dan Allah wallahi zan iya mutuwa idan na cigaba da zama agidan nan" murmushi matashin saurayin ya yi ya ce"kiyi haƙuri bazan iya bari ki fita ba kuma bazan faɗawa mai gida ba ki koma ki kwanta idan safiya tayi sai ki faɗa masa gaskiya kina son kibar gidan nan ina ganin kamar zai fi Fattum" hawaye na zubowa cikin idanunta ta ce"dan Allah ka taimakeni" girgiza mata kai ya yi ya ce"taimakon da zan iya yi miki kenan ki koma ki kwanta dare ya yi" gyaɗa masa kai ta yi sannan taja trolley ɗinta ta koma gidan.








Inuwar mutum ta gani tsaye yana shan tea da sauri tayi baya zata koma, riƙe hannunta ya yi ya sanya ta fashe da kuka hannunsa ya sanya ya rufe mata baki sannan ya ɗauketa bai direta ko inaba sai parlonsa hasken data gani ya sanya ta sake ruɗewa fara zagaye parlon ta yi ta ce"dan Allah dan Annabi Uncle kayi haƙuri wlh bazan sake ba" ko kallonta Imad bai yiba ya shiga bedroom ɗinsa not too long ya fito hannunsa ɗauke da bulala wata irin razana ta yi ta fashe da kuka kamar ranta zai fita ya ce"dan Annabi kayi haƙuri wayyoooo Allahna Uncle......"kasa ƙara sawa ta yi saboda wata irin bulala daya shiga sauke mata tun Fattomah na bashi haƙuri har saida tayi shuru dan ta shiɗe ya fi sau nawa, saida yaga ya yi mata laga-laga sannan ya rabu da'ita, kama hannunta ya yi ya jata har cikin bedroom ɗin sannan ya kulle ƙofar da key ya fito ya koma master bedroom ɗinsa dan daman anan yake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login