Showing 78001 words to 81000 words out of 131263 words

Chapter 27 - MACE A YAU Document By Shatuu from kanopost.ng.txt

Ayshatuu   

20 Dec 2024

5199

Tana jin tsantsar soyayyar Sulaim na kara ratsa ta, dubi yaran uwarsu ta tsallake su ta tafi wata duniyar ita kuwa gata tana bauta musu.

Ina shi Yayan naki.

Oh! Ya tafi seminar se anjima zai dawo, yace na fada miki.

Kanta ta gyada tausayin Junaid na shigarta, kallon Sulaim tayi wadda ta maida hankalinta Kan Ahmad dake nuna mata wata kurjewa da yayi, ganin yadda ta bashi dukkan hankalinta tare da rarrashin shi dukda Ciwon ya dade ya kara tabbatar wa da Mami babu macen da ta cancanci zama da Junaid se Sulaim amma ita bata son takura mata Don tana ganin kamar bata son Junaid Ja'afar take so Tunda tasan suna soyayya da Ja'afar, bata son shiga hakkin yarinyar ne.

Kuje daki ku huta, idan na gama zan turo se muci abinci. Banda musu.

Daga haka ta janye su Ahmad zuwa dakinta, suna zuwa ta Kara gyara dakin sannan ta dan kwanta tareda janyo wayarta ta kunna data, babu jimawa taga sakon Junaid ta whatsapp, Seda tayi murmushi kafin ta bude, hotonshi ne tana tunanin yanzun ya dauka don kayan da suka taho dashi a jikinshi ne Yana zaune kan kujera, gabanshi ya bude system da papers a gaba yana murmushi. A kasan yasa @seminar
Murmushi tayi ta kurawa hoton idanu ita kanta tana mamakin Irin son da take yiwa Junaid, tasan bazata iya misalta shi ba.

Sulaim: You looking better than ever dear

Junaid: Mhm, Haba dai?

Sulaim: Eh mana.

Junaid: Har kwalliyar jiya ma? Ina kallonki kina ta kallo na idan na juyo Seki dauke kanki.

Sulaim: Ni? 🙄

Junaid: I love you, se mun hadu anjima zakiyi bayani.

Dariya tayi tana Tunanin lokacinda ta kalleshi don ita she can't remember that, aje wayar tayi ta kwanta babu jimawa bacci ya dauketa a haka Mami ta leko ta samu duk sunyi bacci kawai se ta kyalesu kawai ta koma gurin Baba dake shirin tafiya Abuja.

Basu suka tashi ba Se Sha biyu na rana, shima kukan Muhammad ya tashe ta akan Tea zai sha, mikewa tayi ta tashi Ahmad tayi musu wanka ta canja musu kaya sannan tayi itama ta shirya cikin atamfa skirt da riga buttered yellow da patteren na green. Dankwali ta daura ta dubi kanta jikin mirror, tayi kyau sosae kayan sunyi mata cif kasancewar ta danyi kiba hakan yasa ta dauki karamin veil ta yafa sannan ta kamo yaran suka fito. Parlon Mami ta Fara lekawa babu kowa cikin parlon hakan ya tabbatar mata tana kasa. Tana sakkowa shi kuma Ja'afar Yana shigowa, dukkansu seda gabansu ya fadi, Ja'afar ya tsura mata idanu Yana kallon wani kyakyawan transformation a tare da ita, dauke kanta tayi ta cigaba da sakkowa yayinda yayi tsaye shi bai koma ba shi bai shigo ciki ba. Kallonta kawai yake yana mamakin canzawar da tayi, kyaun da tayi, ya dauka idan suka hadu zai ganta tamkar irin bedridden patients dinnan se gashi ta nuna mishi Ramar da takeyi da dalilinshi ne.

Seda ta zauna kan cushion kafin ta dago idonta ta dubi inda yake tsaye, oh Allah me ya samu jafaru har haka? Gaba daya yayi duhu ya rame. Murmushi ta saki tace

Yaya Ja'afar ina yini?

Kallonta yayi Yana jin kamar ta raina mashi hankali shi yasa take fadin haka, hakan yasa ya dauke kanshi daidai lokacin Mami ta fito don duk Abinda suke Tana hangosu ta window din kitchen, kenan sun rabu kome take tunani, idanunta kan Sulaim ya fara sauka tace

Kinje kunata bacci ko breakfast bakui ba, Maza tashi ki dakko muku.

Kanta ta gyada tana murmushi ta nufi dining da yaran, nan Mami ta dubi Ja'afar Wanda ya karasa shigowa tace

Kai kuma fa?

Tsaki yayi yace

Zan tafi Asibiti, afternoon zanyi.

Kanta ta gyada tace

Allah ya kiyaye, ayi a sa'a.

Daga haka bai kara ko kallon su Ahmad dake faman kiranshi ba ya fice ita kwa Sulaim Bata masan yanayi na.

Da daddare Junaid ya dawo, dakinshi ya fara wucewa yayi wanka da sallah kafin ya nufo cikin gidan, Yana shigowa ya fara karo da Sulaim ta sakko zata kai abu kitchen, ita bata ma lura dashi ba dukda turarenshi ya sanar mata da isowarshi gurin amma tayi tunanin gizo ne kawai har Seda yace

Dove.

Fuskarta me kyau ta jiyo da sassanyan murmushi tace

Ya......

Kafin ta karasa taga ya bata rai hakan yasa ta dan dage girarta Irin what Dinnan?

I hate when you call me Yaya, why not Junaid.

Idanunta ta dan zaro tare da rufe bakinta ta girgixa kanta tace

I can't gaskiya

Then?

Ya fada Yana folding Hannunsa a kirjinshi ya kafeta da wannan sharp and piercing eyes din nasa. Rausayar da kai tayi gefe tace

Bakaje gurin Mami ba fa.

Dariya yayi kasakasa dan ya fahimci she wants to dodge dayar maganar, hannunshi ya watsar cikin iska ya matso kusa da kunnenta yace

You know I love you right?

Murmushi tayi ta gyada mishi Kai, shima ya mayar mata ya kama staircase handle yace

Banci abinci ba.

Daga haka ya wuce ita kuma ta tsaya anan kamar wata sokuwa se murmushi take tana cin Dan yatsanta da ta zura cikin bakinta, jinta take a saman bakwai tana jinta tamkar babu wani farin ciki da zata samu matsawar Bata tare da Junaid, tayi nisa sosae a tunanin kawai taji an damke hannunta cikin zafin nama ana janta, da sauri ta bude idanunta zata saki ihu taga Ja'afar ne hakan yasa ta Fara kicinayar kwacewa amma rikon yayi tsauri da yawa bata isa ta kwace ba. Seda ya kaita gefen parlon inda babu me ganinsu sannan ya hada ta da bango yace

Sulaim me kikeyi? Me ye hadinki da baban Ahmad?

Wata harara ta watsa mishi tace

Me idanunka suka gane maka? Sonshi nake.

Wata dariya ya saki yace

Amma you're insane ko, that's completely impossible Yarinya.

Tureshi tayi har Seda tayi mamakin inda ya samu karfin don yadda yayi taga taga tamkar zai kai kasa amma ya daure ya tsaya, a hankali tace

Shi kanshi impossible fada yake I'mpossible ka gane.

Ke mayaudariya ce, deceiver, heart breaker.....

Dariya tayi tace

They all fit you Yaya,

Daga haka ta wuce tana dariya amma ya sake janyo hannunta hakan yasa ta doke hannun ta juyo a fusace ta ce

Kada ka sake, don't ever.....

Bata karasa ba ta bar gurin tamkar zata kifa saboda bacin rai. Kitchen ta wuce ranta dukka a jagule tana mamakin har kura ce zatace da kare Maye? Lallai Ja'afar!

Seda ta Daidaita nutsuwarta kafin ta dauki tray din ta hau dashi, parlon is tensed saboda yanayin fuskokinsu, jikinta a sanyaye ta aje mishi abincin sannan tace

Yanzun zaka ci?

Kanshi ya girgixa yana kakaro murmushi wanda tasan baikai yadda ake so ba yace

Se Anjima,

Kanta ta gyada ta nufi ciki don kwanciya Bayan ta tambayi Mami ko Tana bukatar wani abun. Tunda ta kwanta take juyi tana jin better half dinta baya cikin nitsuwarshi, inama zata iya ta tunkareshi taji meye yake damun shi, meye taji Yana fadin

Mami kina ja min rai da Yawa!

Ko me yake so Mami ta hanashi? Kanta ta kwantar kan pillow ta runtse idonta tareda janyo Muhammad jikinta ta rungume a haka bacci ya dauketa me nauyin gaske wanda har Junaid ya kirata yana son fada mata ta gayawa Mami tana sonshi amma batai picking ba. Shikam hankalinshi baki daya ya tashi don ya rasa me Mami take so kuma? Me zaiyi yayi proving da gaske son yarta yake? Taki yarda taki fahimta. Idanunshi ya runtse se yaji vib da sauri ya bude idanunshi amma yaga Subay'a ce wadda duk tunaninshi Sulaim ce, tsaki yayi ya maida idanunshi ya rufe can aka kuma kira ya bude idon ya janyo wayar yayi blocking duk wani call Daga Cyprus don bai shirya jin rubbish Daga bakinta ba.

Washegari Bayan sunyi breakfast Mami ta wuce daki ta bar Junaid da Ja'afar da Sulaim, parlon yayi shiru se Lokaci zuwa Lokaci biyun Kan dago su dubu junansu saboda chatting suke ta whatsapp.

Junaid: Mami tace bata yadda na aureki ba saboda wai bana sonki.

Juanid: kije ki fahimtar da ita ina sonki Kema haka.

Kanta ta girgixa ta dago ta kalleshi se taji jikinta yayi sanyi tayi replying

Sulaim: I can't, kunyarta nake ji.

Dagowa yayi ya dubeta da pleading look sannan yayi typing

Jumaid: Kema haka kike gani Bana sonki ko?

Sulaim: no I'm sure of the love, amma bazan iya tunkarar ta da maganar ba.

Kanshi ya dafe tareda mikewa ya nufi dakin Mamin, Tana ganin hakan ta bar parlon Zuwa dakinta. Yana shiga ya sameta Zaune Kan cushion idanunta cikin fararen medical glasses hannunta rike da wani littafi na judges tana dubawa. Tunda yayi sallama ta amsa, ta aje littafin ta bishi da kallo har ya zauna gefen gadon ta yace

Mami sannu da hutawa.

Hutu yana gurinku Baban Ahmad.

Dan murmushi yayi sannan yace

Mami dan Allah badan na isa ba Mami ki taimaka min ki yadda da proposal dina.

Junaid! Ka bar Wannan maganar kawai dan Allah.

Kanshi ya dafe saboda yadda yake kokarin tsagewa gida buyu saboda azabar Sara mishi da yakeyi yace

Kiyi hakuri Mami amma idan kika fada min dalilinki ni kuma na miki alkawarin zan hakura.

Kanta ta girgixa don tasan bazai taba hakura ba tace

Kasan Ja'afar na sonta? Jiya bayan Kaje ka kwanta yazo yana min kuka akan na aura mishi Sulaim, bana son tarwatsa gidana da hannuna, idan na aura maka ita zaice na soka, idan na aura ma Ja'afar banyi maka adalci ba!

Hatta itama Sulaim din Mami, maganar akan wa ake ba Sulaim bace? Ki kirata ki tambayeta wa take so cikinmu inhar ta Ja'afar shikenan magana ta wuce Mami. Amma inason kisan cewar Ja'afar bashi bane right choice ga sulaim ba.

Inda ace Jabir ko Jawad ke sonta, bazaki taba jin nace ina sonta ba amma Ja'afar no Mami! Kuma ki tuna ranar da Daddy ya cika Kwana bakwai da rasuwa kika cemin idan lokacin auren Sulaim yayi ni zan zaba mata miji.....

Wannan ya Junaid, kayi hakuri ka manta da sulaim nafi son ta kawo bare na aura mishi ita.

Mikewa yayi a hankali idanunshi sunyi ja, veins en kansa sun tashi, ya kalli Mami sannan ya tsugunna gwaiwowinshi a kasa ya kama hannunta yace

Nagode Mami amma NA HAKURA DA SULAIM

Abinda Mami bata taba kawowa ba kenan, maganar tayi mugun bugunta amma ta kasa tabuka komai. Hakan baikai yadda maganar ta sauka kunnuwan Sulaim ba wadda ta zo niyyar kawowa Mami wayarta da Baba ke kira taji NA HAKURA DA SULAIM. Bata Gama shiga tashin hankali ba seda Junaid ya fito ko kallonta baiyi ba, uwa uba yanayin da yake ciki. Wani kuka ne ya taho mata hakan yasa ta koma daki Tana jin kamar zatayi hauka, Tana jin bakin ciki, radadi da zafi Marar misaltuwa cikin zuciyar ta! Window taje ta tsaya daidai lokacin ya bude motarshi ya shiga!

*When you feel alone I'll be your shoulders, with the tender touch you know so well. Somebody once said is the soul that matters, Baby who can really tell when two hearts belong so well, may be the walls will tumble and sun may refuse to shine.... When I say I love you...*

Shatuuu ♥️
*MACE A YAU*
36

✍️Shatuuu♥️

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

#⃣Shatuuu095@wattpad

Lokacinda suka isa gidan, shiru tamkar masu gidan basu tashi ba, se ma'aikata dake ta aikin gyara gidan. Yana gama parking ya juyo ya dubi Sulaim da take kokarin tashin Ahmad yace

Ku shiga ciki, zan wuce wajen seminar din. A gaida su Mami.

Murmushi tayi ta gyada Kai tareda fadin

Mami zataji, take care please.

I'll definitely do that Dove.

Murmushinta me kyau tayi daga nan ta tashi su Ahmad suka shiga ciki shi kuma ya wuce. Da murna dukkansu suka shigo gidan, sojojin dake bakin gate suka kawo musu kayansu ciki. Tun a tsakiyar parlour Ahmad yake kwalla kiran Mami wadda ke kitchen tana kokarin hadawa Baba breakfast Don batayi tunanin zasu zo da sassafe haka ba. Fitowa tayi ta tsaya bakin kitchen tana binsu da kallo fuskarta Cikeda murmushi da murnar ganinsu.

Mami!

Sulaim ta fada lokacin da ta isa inda take tsaye.

Ummu_Sulaim sannunku da zuwa marhaba..

Murmushi tayi tace

Mami kun tashi lapiya?

Lapiya lau Sulaimi, Me ya samu Muhammad yake cin kunu. Kai fita a gidannan dan kaniya kawai!

Turo Baki yayi ya nufi Sulaim wadda Ke ta dariya, rungumeta yayi Mami ta kame hannun Ahmad dake sunfi shiri saboda copy din Baba ne, Muhammad kuma gidansu Subay'a yayo.

Yi hakuri rabu da Mami ko?

Kanshi ya gyada, Mami ta girgixa kanta Tana jin tsantsar soyayyar Sulaim na kara ratsa ta, dubi yaran uwarsu ta tsallake su ta tafi wata duniyar ita kuwa gata tana bauta musu.

Ina shi Yayan naki.

Oh! Ya tafi seminar se anjima zai dawo, yace na fada miki.

Kanta ta gyada tausayin Junaid na shigarta, kallon Sulaim tayi wadda ta maida hankalinta Kan Ahmad dake nuna mata wata kurjewa da yayi, ganin yadda ta bashi dukkan hankalinta tare da rarrashin shi dukda Ciwon ya dade ya kara tabbatar wa da Mami babu macen da ta cancanci zama da Junaid se Sulaim amma ita bata son takura mata Don tana ganin kamar bata son Junaid Ja'afar take so Tunda tasan suna soyayya da Ja'afar, bata son shiga hakkin yarinyar ne.

Kuje daki ku huta, idan na gama zan turo se muci abinci. Banda musu.

Daga haka ta janye su Ahmad zuwa dakinta, suna zuwa ta Kara gyara dakin sannan ta dan kwanta tareda janyo wayarta ta kunna data, babu jimawa taga sakon Junaid ta whatsapp, Seda tayi murmushi kafin ta bude, hotonshi ne tana tunanin yanzun ya dauka don kayan da suka taho dashi a jikinshi ne Yana zaune kan kujera, gabanshi ya bude system da papers a gaba yana murmushi. A kasan yasa @seminar
Murmushi tayi ta kurawa hoton idanu ita kanta tana mamakin Irin son da take yiwa Junaid, tasan bazata iya misalta shi ba.

Sulaim: You looking better than ever dear

Junaid: Mhm, Haba dai?

Sulaim: Eh mana.

Junaid: Har kwalliyar jiya ma? Ina kallonki kina ta kallo na idan na juyo Seki dauke kanki.

Sulaim: Ni? 🙄

Junaid: I love you, se mun hadu anjima zakiyi bayani.

Dariya tayi tana Tunanin lokacinda ta kalleshi don ita she can't remember that, aje wayar tayi ta kwanta babu jimawa bacci ya dauketa a haka Mami ta leko ta samu duk sunyi bacci kawai se ta kyalesu kawai ta koma gurin Baba dake shirin tafiya Abuja.

Basu suka tashi ba Se Sha biyu na rana, shima kukan Muhammad ya tashe ta akan Tea zai sha, mikewa tayi ta tashi Ahmad tayi musu wanka ta canja musu kaya sannan tayi itama ta shirya cikin atamfa skirt da riga buttered yellow da patteren na green. Dankwali ta daura ta dubi kanta jikin mirror, tayi kyau sosae kayan sunyi mata cif kasancewar ta danyi kiba hakan yasa ta dauki karamin veil ta yafa sannan ta kamo yaran suka fito. Parlon Mami ta Fara lekawa babu kowa cikin parlon hakan ya tabbatar mata tana kasa. Tana sakkowa shi kuma Ja'afar Yana shigowa, dukkansu seda gabansu ya fadi, Ja'afar ya tsura mata idanu Yana kallon wani kyakyawan transformation a tare da ita, dauke kanta tayi ta cigaba da sakkowa yayinda yayi tsaye shi bai koma ba shi bai shigo ciki ba. Kallonta kawai yake yana mamakin canzawar da tayi, kyaun da tayi, ya dauka idan suka hadu zai ganta tamkar irin bedridden patients dinnan se gashi ta nuna mishi Ramar da takeyi da dalilinshi ne.

Seda ta zauna kan cushion kafin ta dago idonta ta dubi inda yake tsaye, oh Allah me ya samu jafaru har haka? Gaba daya yayi duhu ya rame. Murmushi ta saki tace

Yaya Ja'afar ina yini?

Kallonta yayi Yana jin kamar ta raina mashi hankali shi yasa take fadin haka, hakan yasa ya dauke kanshi daidai lokacin Mami ta fito don duk Abinda suke Tana hangosu ta window din kitchen, kenan sun rabu kome take tunani, idanunta kan Sulaim ya fara sauka tace

Kinje kunata bacci ko breakfast bakui ba, Maza tashi ki dakko muku.

Kanta ta gyada tana murmushi ta nufi dining da yaran, nan Mami ta dubi Ja'afar Wanda ya karasa shigowa tace

Kai kuma fa?

Tsaki yayi yace

Zan tafi Asibiti, afternoon zanyi.

Kanta ta gyada tace

Allah ya kiyaye, ayi a sa'a.

Daga haka bai kara ko kallon su Ahmad dake faman kiranshi ba ya fice ita kwa Sulaim Bata masan yanayi na.

Da daddare Junaid ya dawo, dakinshi ya fara wucewa yayi wanka da sallah kafin ya nufo cikin gidan, Yana shigowa ya fara karo da Sulaim ta sakko zata kai abu kitchen, ita bata ma lura dashi ba dukda turarenshi ya sanar mata da isowarshi gurin amma tayi tunanin gizo ne kawai har Seda yace

Dove.

Fuskarta me kyau ta jiyo da sassanyan murmushi tace

Ya......

Kafin ta karasa taga ya bata rai hakan yasa ta dan dage girarta Irin what Dinnan?

I hate when you call me Yaya, why not Junaid.

Idanunta ta dan zaro tare da rufe bakinta ta girgixa kanta tace

I can't gaskiya

Then?

Ya fada Yana folding Hannunsa a kirjinshi ya kafeta da wannan sharp and piercing eyes din nasa. Rausayar da kai tayi gefe tace

Bakaje gurin Mami ba fa.

Dariya yayi kasakasa dan ya fahimci she wants to dodge dayar maganar, hannunshi ya watsar cikin iska ya matso kusa da kunnenta yace

You know I love you right?

Murmushi tayi ta gyada mishi Kai, shima ya mayar mata ya kama staircase handle yace

Banci abinci ba.

Daga haka ya wuce ita kuma ta tsaya anan kamar wata sokuwa se murmushi take tana cin Dan yatsanta da ta zura cikin bakinta, jinta take a saman bakwai tana jinta tamkar babu wani farin ciki da zata samu matsawar Bata tare da Junaid, tayi nisa sosae a tunanin kawai taji an damke hannunta cikin zafin nama ana janta, da sauri ta bude idanunta zata saki ihu taga Ja'afar ne hakan yasa ta Fara kicinayar kwacewa amma rikon yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login