Showing 36001 words to 39000 words out of 41148 words
Chapter 13 - KABEER COMPLETE Book Complete Document by Amina Yakubu.txt
dani, ko nayi miki lefi ne? Nace Aa, are you sure? Nace eh, OK to akwai mgnr da nake so muyi dake nace to, mun yanke decision da zuby zaa daura auranmu da ita nanda 3wks, daga baya sai ayi fixing date din Biki, kuma ranar bikin zaa daura auran mu dake kinga sai a hada bikin lkc guda ayi, so ya kika gani? Tunda ya fara maganar zuciyata take harbawa da sauri, na nemi yawun bakina na rasa har saida yakai karshe, kasa cewa komai nayi har saida ya rike hannuna cikin unique voice dinsa da yake kashe ni da ita yace Aysha kinyi shiru? Da kyar na iya cewa me kake so nace? Cemin fa kayi kun yanke decision, so ai no need kaji view dina, tunda kana ganin hakan yayima kawai shikenan, mikewa nayi nace nima zanje na tafi saida safe harna fara tfy ya fisgoni na fado jknsa harna kusa fama masa hannunsa, har yanzu baki bani amsar abinda nakeso ba, Aysha kinsan zuby ita na fara so kafin ke kuma nayi mata alkawarin aure tunda dadewa so kinga bazai yiyyu yanzu nace bazan aureta ba so don Allah kiyi hakuri na aureku Ku biyun, cikin tsananin bacin rai da tashin hankl nace don Allah kabeer ka kyaleni da mgnr nan, ka bari idan nazo gobe ma karasa ni yanzu bacci nakeji, INA kokarin zamewa daga jknsa ya manna min kiss sanan yace I Luv you Aysha, da kyar ya sakeni na tafi daya daga cikin body guards dinsa ne ya kaimin su basma mota, saida na saita kaina nayiwa su mum da aunty Salma sallama, INA shiga mota kuka me karfi ya kwacemin, INA driving INA kuka da kyar na samu na karasa gd
Maman Aysha
[10/14, 20:32] Amina Yakubu: πππKABEERππ
2β£2β£5β£β2β£3β£0β£
Ina shiga na sami mum da dad a zaune suna kallo saida na kwantar dasu junior a daki sanan na dawo gunsu muka Dan taba hira, na fada musu gobe zan tafi Kaduna dad yace Allah ya kaimu, amma naga kmr ranki a bace yake, ko munyi miki lefi ne? Dariya na kakaro nace aa dad bacci nake ji ne, Mum tace to ai gwara kije ki kwanta, ya me jikin nace da sauki Allah ya sauwake nace amin saida safe suka amsa gabdayansu
A kwance nake amma bacci ya kauracewa idona, rabonda na shiga tashin hankali irin na yau tun ranar dasu dad sukace basu suka haifeni ba, meyasa kabir zaimin haka? Ashe dama shi mayaudari ne? Wata zuciyar ce tace min dama ba sonki yake ba tausayinki yake Sbd rasa parents dinki da kikayi, yes hakane, tabbas zuciyata tayi gaskiya dama kabeer tausayi na kawai yake kuma yanzu tunda na gansu, ba maganar so kenan, ya salam yanzu ya zanyi kenan? Bazan taba iya son wani mutun ba inba kabeer ba, shikenan saidai na mutu banyi aure ba kenan? Kukane na fara cike da tausayin kaina, Daidai nan abba ya kirani a awaya yace Aysha yaushe zaki dawo ne? Zaman yayi yawa haka a hankali nace gobe zan dawo insha Allah, to ame zaki taho? Ko a commercial car ma Abba, aa zan tru driver da neehal su daukeki nace to nagode Abba, amma naji muryar ki kamar kinyi kuka? Na fara bacci ne, OK to saida safe, nace Allah ya kaimu. Da kyar na samu wahalallen bacci ya daukeni
Ita kuwa zuby tana fita daga gidansu kabeer ta kira malaminta a waya, hlo mallam aikinka yana kyau domin kuwa na fara samo kanshi saidai na fuskanci indai bata kusa dashi to hankalinsa da tunanin sa gunta yake tfy, dariya yayi yace karki damu akwai wani zazzafan hadi da zanyi miki amma sharadinsa dole lkcn da zakiyi amfani da maganin ya zamana suna tare, kuma kwana uku zakiyi kina amfani dashi, ita dariyar tayi tace ba matsala mallam ai tare muke zaman jinyar da ita, so kullum saitaje gdn anan sukayi sallama ta kashe wayar.
Washe gari
Da wuri na tashi nayi duk aikin daya kamata, sanan nayi wanka na fito falo muka zauna munata hira da mum da lkcn yin abincin rana yayi na shiga kitchen na dafa sanan na dawo hira muke sosai da har naji damuwa ta ragu sai wajen 12pm su neehal suka karaso da gudu nayi hugging dinta ta durkusa tagaida mum, sanan muka barke da hira tare mukaci abinci aka kaiwa driver ba ma nasa, sai wajen 1:30 mukayi sallama da mum muka tafi Sbd daga gdn su kabeer zamu wuce, tace min suma next WK zasu je Kaduna da dad, sabd sunaso su gaisa da family mu
Muna zuwa gdn muka sami falonshi a cike, zuby na zaune a kusa dashi ko kunyar su mum bata ji ita kuwa aunty Salma tun wajen 7am tayimin waya tace ta wuce abj, a tare muka durkusa nida neehal muka gaishe da mum, nace ya me jiki tace mejiki ya warke kinga yanzuma bamu Dade da dawowa daga asibiti ba, ancire POP dinma, kuma anyi x_ray ba matsala nace to Allah ya kara sauki tace amin, kallon neehal tayi tace yaushe kika zo? Tace dazu yasu ammi? Tace suna nan kalau, sai alkcn nakai idona kansa na gaisheshi na masa ya jiki, neehal ma ta gaisheshi tana tsokanar sa mum ce tace min Aysha mutumin naki fa yaki cin abinci wai sai naki yakeso, a zuciyata nace Dan renin hankali baya sona amma yana son abinci na,Aida zubyn saitayi mishi, idan na tafi naga yanda zaiyi.....amma a fili sai nace to mum a kunyace nace me zaa dafa mishi? Tace tambayeshi, juyawa nayi muka hada ido, ya salam gasky kabeer akwai zallar kyau, anya zan iya rayuwa bashi kuwa? Shiya katse min tunani da cewa dambun shinkafa nake so, nace to, tare muka tafi kitchen da neehal ta tayani mukayi girkin tare muna kamallawa na kawo mishi saida yaci ya koshi da lkcn sallar laasar yayi mukaje mukayi, muka kara dawowa falon sanan na kalli mum nace mum zamuje mu tafi kar dare yayi mana fuskarta cike da mamaki tace dama yau zaki tafi nace eh, amma baki fadamin ba? Nace wallahi sai jiya da daddare na tsara tafiyar to shikenan ai kinyi kokari Allah yayi miki albarka nace amin tace bari na dauko sako ki kaiwa amminku nace to, a rude zuby tace haba ke kuwa Aysha ki daure ki kara ko 3days mana kinsan abincin ki kadai yake iya ci, don Allah ki taimaka ki zauna murmushi nayi nace ba matsala aunty zuby ai kina nan, so you should take over neehal ce ta fara fita nima nabi bayana har naje bakin kofa yace Aysha da wata irin murya, juyowa nayi ba tare da nayi magna ba, kawai sainaji yace kowa na falon nan ya fita inaso zamuyi sallama, nan take kowa ya fice harda zuby karasawa bakin kofar yayi yasa key ya rufe, sanan ya juyo ya rike hannuna yace meyasa zakimin haka aysha? Idan kika dauke mum ba wacce nake so a duniya kamar ke, kodan Sbd mgnar Dana fada miki jiya zaki tafi? Nace aa, to meyasa zaki tafi? Aidama nace idan ka sami sauki zan tafi, kuma you're stable now, amma kinsan bazan iya jure rashin ki ba ko? Cikin kuka nace budemin na tafi nima iyayena suna bukata ta a kusa dasu, na gaji dajin mayaudaran kalamanka kabeer, karya ne baka sona yaudarata kawai kake, da kana sona bazakace zaka hadani da wata ba inaso kasani har abada bazan iya auran ka kana tare da zuby ba Sbd haka ni na hakura dakai, ka manta dani a rayuwar ka INA maka fatan alkairi dakai da zuby bude min kofa na tafi, mutuwar tsaye yayi yana kallona cikin daga murya nace ka budemin nace,, jiki ba kwari ya bude min na fita da gudu
Maman Aysha.
[10/15, 21:40] Amina Yakubu: πππKABEERππ
2β£3β£0β£β2β£3β£5β£
Ina fita da sauri na shige mota INA kuka ko sakon da mum tace zata bani sai neehal ta bawa su duk a zaton su Sbd zanyi missing din adon gari ne yasa nake kuka, mum har cikin motar ta shigo tana rarrashina daga karshe mukayi sallama muka tafi. Tunda muka dau hanya nake kuka, neehal tace haba Mr Luv wai rabuwa da Kabeer din ne yasa kk ta wanan kukan? Ba haka bane sis kabeer yace min wai mu biyu zai aura nida zuby, INA tsananin son kabeer bazan iya sharing dinshi da kowa ba, wallahi sis Dana aureshi yanada wata matar gara na hakura dashi koda sonshi zai zama ajalina.....ke meyasa bakida hankali ne? Neehal ta katse ni ya kike nema kiyawa kanki shirme? Kin sami mijin da kowacce mace zatayi mafarkin samu amma zakiyi watsi da damarki, to wallahi gwara ki canja shawara, baya sonki ya mutun taki alokacin da baki da gata, Sbd tsananin sonki dayake ne lkcn da mum dinsa tace zata hadani dashi yakira hydar ya fada masa, kuma baki kula da tashin hankalin daya shiga ba dazu da kikace zaki tafi? Wanan girkina yake so bawai Sbd rabuwa dani bane, dalla yimin shiru girkin naki ma ai don yana sonki yasa ya damu dashi, shiyasa akace idan kafi mutun ko yayane saika fishi hankali zunburo baki nayi nace kaji sis da 20 mint fa kawai kika fini, idan ma da second ne na rigaki shan iskar duniya, kuma na fiki hankali. Sai wajen 5pm muka isa gd
A bangaran kabeer kuwa tunda na fice ya rasa abinda yake masa dadi, zama yayi akan kujera wasu zafafan hawaye suna zuba a idonsa harsu mum suka koma dakin baya cikin hayyacinsa, a kusa dashi mum ta zauna tanata aikin rarrashi take, dakyar ta samu yayi shiru ganin mutane sun fara cika dakin kawai saiya mike yace duk Wanda yazo dubani nagode, Sulaiman ni zanje na kwanta duk na sallame Ku saida safe, da hanzari ya fice daga dakin ya koma dakin mum ya kwanta, wayar shi ya dauka ya fara kiran Aysha yaji ko sun isa gd lpy amma batayi picking ba, saida yayi wajen 10 missed call bata dauka ba hankalinsa ba karamin tashi yayi ba, cikin rudani ya fara kiran no neehal tana dauka yace my sis kin wuni lpy? Tace lpy kalau ya kuka isa gd lpy kanina, na kira Aysha bata dauka ba don Allah ko zaki hadamu tace to gata, tashi nayi na koma dakina, Aysha kinaso sonki ya kashe ni ko? Meyasa kk treating dina haka, kinsan ba zan iya rayuwa ba tare dake ba meyasa kike wahalar dani? Ashe bazaki iya yimin alfarma ba kenan? Aysha ko kin daina sona ne? Tsananin son da nake maka ne yasa na shiga halin da nake ciki yanzu, INA sonka kabeer bazan iya jure ganinka tare da wata matar ba, INA tsananin kishinka kabeer, wallahi Dana aureka INA ganin ka da wata matar gara na hakura ciwon sonka ya kashe ni.....don Allah ki daina fadin wanan mgnr Aysha, indai Sbd Zuby ne na fasa auranta, yanzu hanklinki ya kwanta? Ba kunya nace eh, yace are you sure? Nace yes dariya yayi yace Aysha kenan dama haka kk da kishi gabadaya kin daga min hnkli, Nima dariyar nayi nace ba abinda ba zanyi ba akanka yace ko? Kuma gashi inada yan mata buhu buhu, dariya na karayi nace na daura belt din yaki dasu ai, rufe min baki da allah bayan guda daya ma ta gagareki, wallahi Aysha da nakasa bacci, amma kinga yanzu iam OK so bari na barki ki kwanta Sbd kinyi tfy kin gaji I Luv you, nace I Luv you too. Yana kashewa na shiga na bawa neehal phone dinta tace munafuka sai yanzu kuka gama wayar, dariya kawai nayi na tafi na kwanta
Maman Aysha
[10/16, 09:24] Amina Yakubu: πππKABEERππ
2β£3β£5β£β2β£4β£0β£
Yana gama waya dani ya kira zuby kmr abin arziki bayan sun gaisa ya fara yimata nasiha, daga karshe yace tayi hakuri ya fasa auranta a zabure ta mike tsaye jitayi kamar ya watsa mata ruwan zafi wallahi baka isa ba kabeer, kai ka isa ka yaudare ni saida kaga lkcn auran ya kusa sanan zakace ka fasa, ban yaudareki ba zubaida Sbd dama nida ke muka yake rana suranmu ba tare da iyayenmu ba, kin taba ganin inda akayi aure iyaye basu shiga ciki ba? Inayi miki fatan alkairi Allah ya hadaki da Wanda ya fini kawai ya kashe wayar. Cikin tsananin rashin hnkl tayi wurgi da wayar nan take ta wargaje a kasa, kuka take sosai wallahi ko abinda na mallaka zai kare saina aureka adon gari Allah ya kaimu gobe na koma wajen mallam, kasa baccin kirki tayi Sbd tashin hankalin zatayi loosing din adon gari
Washe gari
Zubaida ce zaune a haban bokanta alagafarta boka ko nawa ne zan baka, nidai kawai duk yanda zaayi na mallaki kabeer, ba zai yiyyu ba hhhh aijaniπΉ Dan lakiskis yace kin bata aikin ki, Sbd kin kauce shardin daya baki akan amfani da maganin daya kawo miki, yanzu boka ba abinda zaka iyayi kenan? Gaskiya ba abinda zan iya, kuma ko wani wajen kk je bazakiyi nasara ba Sbd yaron yadawo da halinsa nayin adduar tsari, INA ganin shiyasa tun farko bamuyi nasara sosai ba, jiki ba kwari ta koma gd
2 days later
Muna zaune da ammi a falo na Dora kaina akan cinyarta kamar daga sama mukaji muryar mum din kabeer tana sallama, da rawar jiki ammi ta tare ta ta zauna, a kujera akunyace na gaisheta sanan na shiga kitchen na fara hado mata abin motsa baki, dakin ammi nakai mata suka koma can suna hirarasu ta aminai har Abba ya dawo mum tayi mishi bayani tazo ta fada musu ne yan uwan dad dinsu kabeer zasu zo Neman aurena , Abba yace ba matsala, saida ba wajena zasu zo ba wajen babanta na kano zasu, Sbd haka su fadi ranar da zasu zo sainayi mishi bayani tace to shikenan Allah ya tabbatar da alkairi yace amin.
Haka kuwa akayi sunje sun sami dad, kuma an yanke ranar auren lkc guda Dana neehal. Tunda ga lokcn aka fara shirye shiryen biki Abba ya saki kudi yace duk wani Abu da akewa yan gata muma yanaso ayi mana, an dauko masu gyaran jiki tun yanzu sun fara gyramu
Tun kafin bikin munyi kyau kamar asace mu
Su aunty Salma sunkai kayan lefena gdnmu na kano fadin kyau da tsaruwarsa baa magna me krtu kayi imagining kawai, ranar da aka kai kayan zee har Dan karamin hauka tayi, ta ringa fadin maganganu wai shikenan ta rasa kabeer, ita bazata yi aure ba indai ba kabeer ta aura ba dakyar mama tayi controlling dinta ta hakura
1 WK later
Muna zaune da kabeer a falon gdnmu na kd ya kalleni yace beauty kinga yanda kk koma kuwa? Da na rasa ki da nayi babbar asara ke kullum kyaunki karuwa yake ne? Dariya nayi nace duk kyau na ai ban kama kafar adon garin yan mata da samari ba, cikin shagwaba nace ni idan anyi auran ma bansan ya zanyi da yan matanka ba, Sbd nasan bazasu daina binka ba, ni kuma inada kishi kallon kwayar idonsa nayi a hankali nace bansan wane irin so nake maka kabeer, wallahi komai zai iya faruwa dani indai akan sonka ne. Janyoni jikinsa yayi, yayi hugging dina sosai yace karki damu aysha insha Allah adon gari naki ne ke kadai, Nima bazan taba iya hada sonki da wata ba Aysha, kuma kanki kika sani amma nafiki sonki ranar da kika taho kk barni saura kadan na margaya fa, dariya nayi nace aikuwa Dana bi bayanka shima dariyar yayi yace I Luv you wit all my heart Aysha, zamuje mu wuce sai ranar biki kuma, har bakin mota na rakashi dakyar mukayi sallama ya tafi
Maman Aysha
[10/18, 13:39] Amina Yakubu: πππKABEERππ
2β£4β£0β£β2β£4β£5β£
5/10/2016
A yau laraba ne aka fara gudanar da shagalin bukinmu, mum dina ta kano tun Monday ta taho aka fara shirye shirye, mum din su kabeer ma da aunty Salma gobe zasu taho da ango elbash ma ya kawo aunty rahama sai angama biki zata tafi. Da kauyawa day aka fara, adon gari yayi inviting arewa 24 sukazo suka dauka idan kaganmu saika rantse daga kauye muke, amma angwaye basu je ba, Dan asharalle aka dauko mana mana muka sha rawa sai dab da sallar magrib muka dawo washe gari alhamis akayi Arabian night seventeen hotel akayi wasu shegun Arabian gown mukasa wadda kudinta zaikai 100k tawa pink ta neehal red su kuma su adon gari da hydar fararen jallabiya suka saka da hula wanda kudin su zai kai 150k munyi kyau har mun gaji saika rantse da Allah daga kasar larabawa muke more especially nida adon gari dake mu farare ne kuma ya manna Dan siririn tabaraunsa a ido Wanda yake kara masa kyau, taro akayi na gani na fada maheer ne yazo yayi waka awajen, Aljazera TV ne suka dauki program din ansha budiri anyi rawar larabawa kamar me, can na hango yan Maman Aysha GRP sunata casa rawa Abu nasu maganin a fadesu su zaj har mayafin abayarta yana faduwa Sbd rawa sai wajen 11pm aka tashi, a gajiye muka koma gida, kabeer da friends dinsa kuma a cikin hotel din suka kwana washe gari Friday kuma akayi kamu da yamma a compound din gdnmu dake yanada girma kuma anyi mishi decoration Dan ubansu da daddare kuma aka tafi Indian night dressing din India mukayi da saika rantse daga can mukazo, ammi duk Wanda ya kallemu saiyace masha Allah. Yauma a seventeen din akayi wakilan mbc Bollywood ne suka dauki program din suka haska wato me karatu saika rantse a kasar India akayi bikin, fadin kyau da tsaruwar abin kuwa bata lkc ne, wato abin baa cewa komai fili na musamman aka budewa Aysha da yan Maman Aysha grp akasa musu waka suka ringa tikar rawa kabeer ya ringayi musu liki da dollars. Yauma sai wajen 10:30pm aka tashi.
8/18/16
A yaune da misalin 11am daruruwan mutane suka shaida daurin auran Kadija Abdullahi Idris makarfi da angonta Aliyu hydar, sai kabeer Muhammad BAGAUDA da amaryarsa Aysha Ahamad TURAKI daurin auren da yatara many mutane harda president of Nigeria, duk wani gdn television da masu buga jaridun daka duba shagalin bikin