Showing 18001 words to 21000 words out of 41148 words
Chapter 7 - KABEER COMPLETE Book Complete Document by Amina Yakubu.txt
masa, are you sure? Nace yes a hankali, to kuma Elbash fa? Aishi ba soyayya muke ba, kawaidai yana jinane kamar blood sister shi, nima kuma haka nake jinsa. Is alright saida safe, kawai ya shiga motarsa ya tafi.
Maman Aysha
[10/14, 9:53 PM] Chopy: [9/25, 12:10] Amina Yakubu: πππKABEERππ
1β£2β£5β£β1β£3β£0β£
Yana zuwa gd wanka yayi ya dauko fruit salad dinsa yasha, sanan ya shiga toilet yayi brush ya hau gado ya kwanta, kyakyawar fuskarta yake hangowa a yanayin daya ganta dazu ya rasa me yasa a yan kwanakin nan yake yawan tunanin ta, dandanon girki dazu ya tunu, meyasa yake jin kishinta sosai? Karfa ace na fara sonta? Wata zuciyar tace kul karma ka soma, Sbd mum dinka bazata taba amince maka ka aureta ba, da wanan tunanin bacci ya dauke shi
Washe gari
Wajen 12 pm mum din adon gari suka tafi kd da sadiq, ina zaune ina aiki Faisal yazo ya sami kujera a kusa dani ya zauna da mamaki nace lpy ka baro wajen aikin ka ka taho nan? Wallahi tunanin ki ne ya addabe ni, na kasa jurewa shiyasa nazo na ganki, wani murmushi ya sakar min yace yau tare zamuyi aikin. Haka ya zauna muna ta hira Sbd caring din da yake nunamin nima yanzu na fara sonsa sosai dagowa yayi yace Aysha nifa har yanzu ban taba ji kince kina sona ba, anya da gaske ana sona kuwa? Hawaye ne ya fara zuba a idona subahanalla me ya faru? Ko mgnr dana fada ta bata miki rai ne? Ko daya, ina sonka Faisal saida inaji ajikina aurena dakai ba me yiyuwa bane, Sbd duk ranar da parents dinka suka San ko ni wacece bazasu taba yarda ka aureni ba. Ban gane ba Aysha, yimin bayani yanda zan fahimta. Kaga yadda ka ganni to haka nake banida kowa, bansan kowa nawa ba, ba wani mutumin da zan nuna maka nace Dan uwana ne kuka sosai yaci karfina.....is OK Aysha ki dena kuka, koma ya kk INA sonki a haka zan samo miki iyayen karya a daura aurenmu, idan yaso koda su dad dina sun gane daga baya kinga kin riga kin zama matata, so duk yanda zasu yi dani bazan sakeki ba. Kallonsa nayi da jajayen idanuwa na nace kana ganin hakan zai yiyu? Yes me zai hana, kuma so nake muyi auren nanda 1 month, Allah ya zaba mana abinda yafi alkairi yace amin, bari na tafi zanzo in d night, nace to Allah ya kaimu tare muka fita nayi masa rakiya muna cikin tfy call ya shigo wayata, ina dubawa naga adon gari hlo sir, shigo ina son mgn dake, nace to Faisal bari na koma daga nan boss yana nemana, is OK saina zo. Da sauri na shiga office din kamshin turaren sa ne ya bugi hancin na sanan sanyin A/C ya biyo baya. Zaune yake akan 3 seater da sallama na shiga bayan ya amsa yayi min nuni da na zauna a kusa dashi, a darare na zauna sanan yace mum dina tayi tfy zuwa kd sai next WK zata dawo, ni kuma bana Iya cin abincin restaurant idan ba ya zama dole ba, so shine nake so daga yau ki ringa zama a gd kinayi mana girki, kafin mum ta dawo kallon kwayar idona yayi Wanda har saida tsikar jikina ta tashi inafat ban takura miki ba ko? Murmushin da nasan yana karamin kyau nayi sanan nace ba matsala to yanzu ki koma gd kawai ki Dora mana abinci Sbd harna fara jin yunwa nace to a tashi lpy.
Ponded yam nayi da egusi soup, sai paper chiken, da kuma kunun aya me kwakwa da madara zuwa 3pm na gama hada komai, sai kawai na shiga wanka na shirya cikin wani boyel sky blue Riga da siket ne, sanan nayi simple make up nayi na fito baba mero sai tsiya take min wai bata gane tsakanina da adon gari ba kodai mun daidaita kanmu ne nace aa wallahi har yanzu be ce yana sona ba, tace amma ya dauko hanya ai, a zuciyata nace Allah ya amsa bakin ki.
Saida ya koma gd yayi wanka ya canja dressing as usual kanan kaya yasa, black jeans da red shirt me tsada, sai flat cover shoe red, tun kafin ya shigo gdn muka jiyo kamshin turaren sa, da fara'arsa ya shigo saida ya Dan rusuna ya gaida baba mero, sanan nima na durkusa na gaisheshi sanan nace bismilla INA gaba yana bina a baya saida mukaje har kan dining nayi serving dinsa sanan na kawo masa ruwa a bowl ya wanke hanunsa yace ni ban Iya wanan katsantar ba, sink din dining area ya nufa ya wanke anan, sanan ya dawo ya fara cin abincin saida yaci yayi dagas sanan na kwashe kayan na dawo muka fara hira, yanzu abin nasa mamaki yake bani Sbd ya daina shareni yana sakar min fuska sosai, saidai saida har yanzu mulki da kasaita suna nan, kuma idan yana magana sai ya ringa wani basarwa phone dinshi ya dauka ya kira mum bayan sun gaisa yace masa ga neehal ma Ku gaisa ta karba Yaya kabeer ina yini yana jin voice dinta yaji gabansa ya fadi, lpy kalau neehal ya gd kuma ya shirye2 alhamdulilla ai zakazo daurin aure ko? Insha Allah, to Allah ya kawo ka lpy amin nagode. Tunda ya fara wayar na shiga tunanin wacece neehal? Me yasa mum dinshi ta matsu da saiya gaisa da ita? Shi ya katse min tunani da cewa Mrs Faisal ya akayi ne? Ko tunanin Faisal din ne? Waima na tambayeki, kin bawa Faisal lbrn ki nace eh, OK to me yace? Nan na kwashe duk abinda yace min na fada masa, wata yar iskar dariya yayi sanan yace shege Faisal, kuma kin yarda da discission din da ya yanke? Nace eh, har yanzu ke yarinya ce Aysha, kuma he is a barrister you can't understand his true color zai kara magana kenan call ya shigo wayarsa hlo OK your Excellency gani nan zuwa. Aysha bari na tafi zamu shiga meeting ne da Excellency, wani shu'umin kallo yayi min yace ina ganin daga can zan wuce gd, gobe da safe ki hadamin break fast da wuri don Allah, zanzo naci kinji beauty nima yau a Dana sunan wata sansanyar dariya nayi da har saida kumatuna ya lotsa nace Allah ya kaimu gbn.
Maman Aysha
[9/25, 22:53] Amina Yakubu: πππKABEERππ
1β£3β£0β£β1β£3β£5β£
Tun ranar da mum ta tafi kd kullum adon gari a gdn yake cin abinci, dalilin haka yasa wata shakuwa ta shiga tsakanina dashi da kyar yake tafiya idan yazo.
Yau Friday, ana saukowa daga sallah direct gdn mu ya taho wata farar gezna ce ajikinsa da kudin ta zai kai 150k da bleu zare akayi masa dinkin, ya Dora wata dakyakkiyar hula me tsadar gaske anyi mata Zane da blue and white zare, abinka da farin mutun ba karamin kyau yayi ba, white rice and stew da cose low nayi mishi bayan yagama ya kalleni yayi min lallausan murmushin sa me tsada yace zan tafi Kaduna gobe daurin auran kamal ina ganin sai Sunday zan dawo akwai wani Abu da kuke bukat? Jikina a sanyaye nace ba komai Allah ya kaika lpy ya dawo dakai lpy, yace amin beauty, neehal ce ta fado min rai a zuciyata nace shikenan zaije su hadu da ita, idan kyakyawa ce ma may b ya aureta tunda mum dinsa ba sosai take son ya auri zuby ba, hawaye naji ya fara zuba a idona muna hada ido yace haba my lovely sis, ya kk kuka kuma, ko bakya so kiyi missing din brodanki? Kai na daga masa ohh sorry karki damu Faisal yana nan zan fada mishi ya kula min dake sosai kinji. A zuciyata nace Dan renin hankali ni kai nayi missing ba Faisal ba, kuma ko baka fada ba Faisal kam ai muna tare......katseni yayi da cewa ko zaki bini mu tafi tare? π³ aa Allah ya kiyaye yace amin, lekawa yayi sukayi sallama da baba mero ya bata kyautar kudin da nima bansan nawa bane sanan muka fito na rakoshi har bakin mota.
Da helicopter dinsa ya tafi, gdn su kamal ya fara zuwa dake unguwar rimi bayan ya gaisa da mum dinsa da kuma uwar ango sanan ya wuce hotel din daya kama musu shida body guards dinsa guda biyar da kuma sadi, kowa dakin sa daban sanan sanan dukkansu saida ya bawa kowa 50k. Karfe 8 suka tafi wajen dinner wacece fadar zaruwatta ma bata lkc ne, wani lafiyyayyen boyel yasa maroon da kudinsa zai kai 250k banda daukar ido ba abinda yake hammm me karatu just imaging wato zallar kyau ne ya hadu da daukar wanka, matasan kano sunyi gaskiya da suka sa masa suna adon gari domin kuwa ya yaki yam matan Kaduna wasu harda fada, amma shi besan ma sunayi ba πlol.
Washe gari bayan an daura aure wajen 4pm suka fara shirin tfy wajen mother's eve da Maman ango ta shirya, daidai nan FCT minister ya kira adon gari yace masa yayi winning contract din daya nema, Sbd haka duk yanda zaayi ya tabbatar ya isa abuja b4 8pm Sbd President zai zauna dasu 8:30, aikuwa ba shiri yayiwa ango da mum dinsa sallama ya suka wuce abj, 1 hour a abj tayi musu direct gdnsa nacan ya wuce yayi wanka ya canja kaya yayi shiga ta alfarma sanan ya wuce villa. Bai fito daga villa ba sai wajen 11pm direct gdnsa kawai ya wuce yayi wanka ya kwanta, saidai me? Tunanin aysha ya hanashi bacci kwana dayan da yayi beji daddadar muryarta, haddadan abincin ta da kuma kyakyawar fuskarta da be gani ba da kyar ya samu yayi bacci zuciyarsa fall tunanin ta
Washe gari
Tun wajen 9am ya nufi gdn Aunty Salma, lkcn daya shiga gdn shiru duk yaranta sun tafi makaranta sai yan aikin gdn da suke ta kaiwa da komowa. Wata daga cikin su yayi wa magana tace tun safe bata fito ba, yace me gidan fa tace ya fita, bed room dinta ya nufa direct ya tsaya a bakin kofar yayi knocking tana kwance tace waye? Yace ki bude mana, tana jin voice dinsa ta mike da sauri ta fito Sbd suna tsananin son junan su, what a surprise broda baka fadamin zaka zo ba a tare suka dawo falo nifa yunwa nake ji, kuma naga kamar yau ko break fast dinma bakiyi ba wallahi banida lpy ne, shima me gdn be karya ba ya fita, to ni ya zakiyi dani kenan? Bari nasa marwa ta soya maka Irish, yarinyar tana da tsafta sosai, to don Allah tayi sauri. Meyasa baka fadamin zaka zo ba? Wallahi nima un expected abin yazo min baki tayani murna ba nayi winning contract din nan ta gina estate a maitama, gidajen ministers ne, shine President ya nemi ni mu tattauna yanda abin zai kasance, to Allah ya taimaka yace amin. To ni yanzu wa zaka samomin ta tayani girki kafin na samu sauki, Kasan na shagwaba megida na baya Iya cin abincin restaurant. Inada wacce zansa tazo, idan tayi miki girki mijin naki ma bazai gane bake kikayi ba Sbd itama expert ce, zanyi waya Sulaiman ya sakota a jirgi gb, Amma fa Iya sati daya kawai zan ara miki ita, idan zan tafi tare zamu wuce. Ba matsala ai hakan maka taimaka min Allah ya kaimu goben yace amin
Maman Aysha
[9/26, 22:20] Amina Yakubu: πππKABEERππ
1β£3β£5β£β1β£4β£0β£
To Amma yar gidan waye yarinyar da zaka kawomin? Iam her father, mother, broda every thing. Ban gane ba? Nan take ya kwashe lbrna from AtoZ ya fadamata, kai Amma na tausayawa mata, har naji ina sonta tun kafin na Santa. Tunda hakane ka fadamata ta taho yau mana, idan naki fa? Pliss my broda taimaka min, kaga abbansu nana ya samu yayi break gobe kafin ya fita, aike kullum damuwarki kenan abbansu Nana, shikenan bari na kirata
Muna zaune a falo nida baba mero muna break fast, Sbd muma yau bamu tashi da wuri ba, kiransa ya shigo wayata, da sauri na dauka Sbd nayi missing unique voice dinsa yau 2 days bamuyi waya ba, bayan mun gaisa yace na bawa baba mero, suna gaisawa ha hadata aunty Salma suka gaisa dake sun saba sosai don tasha yi mata zaman biki ma idan ta haihu. Saida suka gaisa sosai har suka taba hira sanan yace ta bani wayar, INA karba yace don Allah alfarma nakeso kimin aysha, sister Salma ce bata da lpy shine nakeso kizo ki Dan taimaka mata da girki for 1 wk, idan zan taho saimu taho tare kinji, nace to yaushe kenan zan taho? Yau, nasa Sulaiman yayi miki booking din jirgi, idan kin shirya zaizo ya kaiki airport, ki fadawa baba mero ta tafi gd idan kin dawo saimu dakkota Sulaiman zai baki kudi ki bata nace to, Allah ya kawo ki lpy nace amin.
Jirgin 7pm na shga, Sbd haka 8:15 a Abj tayimin, INA sauka na tarar da driver aunty Salma yazo dauka ta muka tafi. Black Arabian gown ce ajikina, na yane kaina da mayafin rigar. Fadar kyau da haduwar gdn aunty Salma bata lkc ne me karatu kayi imagining kawai. Jiki ba kwari nayi sallama na shiga gdn, akan dining na same su suna cin abinci muna hada ido da aunty Salma kawai saita kware ta fara tari saida ya dauko mata ruwa sanan ya tsirga, wani irin kallo ta Bini dashi da har INA gaisheta amma batasan INA yi ba har saida adon gari yace sis gaisheki fa take, sanan ta dawo hayyacinta ah lpy kalau ya hanya nace alhamdulilla, marwa zo ki rakata daki, INA barin wajen ta kalli adon gari tace da ace ba uwa daya uba daya nake dakai ba da sai nace kawo yarinyar nan gdn nan set up ne,taya zaayi ka kawomin wanan kyakyawar yarinyar kamar ba mutun ba? Wata yar iskar dariya yayi sanan yace wallahi ki rage kishi, Dan nasan duk akan mijinki kike wanan abin, to tanada mijin da zata aura, kuma ita kudi ko kyau baya gabanta ballatana tayi tunanin aurar mijinki, kuma in banda abinki sister ai kema kyakkyawa ce. Ki kwantar da hankalin ki da Allah ki zauna da ita a bisa amana insha Allah ba abinda zai faru kinji my sis, tace to shikenan.
wacece aka kira da marwa ita ta rakani wani daki INA ajiye kayana na fada toilet nayi wanka, sanan nayi sallah, har dakin aka kawo min abinci, Amma saina kasa cin komai tunanin yanda zanyi zaman gdn...sallamarsa ce ta katseni, kamshin sa ya bugi hanci na kan gadon yazo ya zauna yace min ya hanya? Banyi magana ba sai dagowa nayi muka hada ido sanan muka sakarwa juna wani lallausan murmushi a hankali ya furta I miss you my lovely sis, can kasa nace I miss you too, yace da gaske? Faisal bezo ya tayaki hira bane? Basarwa nayi kamar banji abinda yace ba, abincin da aka kawomin ya kalla yace me yasa baki ci ba? Nace na koshi, ohh sorry ashefa bakya Iya cin abinci da daddare ko? Bari na dauko miki ice cream, yana kawomin yayi min sallama ya tafi
Maman Aysha
[9/27, 10:45] Amina Yakubu: πππKABEERππ
1β£4β£0β£β1β£4β£5β£
Yana fita da few minutes aunty Salma ta shigo tace aysha bakiyi bacci ba nace eh, don Allah fa kiyi hakuri idan mun takura miki, wallahi mijina ne ba kowanne abinci yake Iya ciba, ni kuma kwana nan ba kowanne abinci nake son jin kamshinsa ba, karki damu aunty Salma ba wani Abu wallahi, to ngd sosai, naji lbrnki a wajen broda I pity you Allah ya bayyana miki iyayanki nace amin. Tun kafin kizo da naji lbrnki naji INA sonki, so don Allah ki saki jikinki ki dauke a matsayin elder sis dinki kinji? Murmushi nayi nace to nagode, to me zaki dafa mana da safe? Duk abinda kk ce, OK akwai komai da zaki bukata a kitchen din, na baki choice kiyi mana duk abinda ya samu, murmushi nayi da har saida kumatuna ya lotsa nace to. Bari na barki ki kwanta saida safe nace Allah ya kaimu. Tabbas aunty Salma tafi adon gari kirki da saukin kai, kyakyawar mata ce Sbd suna tsanin kama da Broz sosai, yau daya na fara ganinta amma sainaji ta shiga raina. Addua nayi na kwanta Sbd tashib wuri zanyi
Ina idar da sallar asuba na shiga kitchen, paper soup din kaji na farayi, sanan na soya doya da kwai da plaintain na dama kunun gyada na kwaba fulawa nayi shawrma, sanan na tafasa ruwa a kettle na zuba a flaks ko wani zaisha tea zuwa 7am na kammala komai, INA fitowa daga kitchen naga yaranta nabil da khairat sun fito cikin shirin su na makrant, marwa ce take kula dasu. Da gudu suka zo suka rungumeni nabil yace ya sunanki? Nace aunty Aysha yace zaki zauna a gdnmu? Nace eh, yace INA sonki aunty Aysha, dariya nayi nace nima INA sonku nabil da khaitat murna suka hau yi, sanan na kama hannun su mukaje na zuba musu abinci sukaci, sanan na wanke musu hannu mu kaje na zuba musu shawarma a lunch box dinsu banda surutu ba abinda sukemin, gabadaya sai tunanin su basma da junior ya dawomin sabo bansan lkcn da hawaye ya cikamin ido ba, daidai nan mum dinsu ta fito da gudu sukaje sukayi hugging nata gud morning mum tace morning my kids, kunci abincin? Eh Aunty Aysha ta bamu, kuma yau da Aunty Aysha tayi mana shawarma da ita zamu tafi sch. Dariya tayi tace dats very gud, Aysha dama kin Iya shawarma nima dariya nayi nace eh, dakyau ko catering kk karanta ne? Aa, OK to kuje Ku tafi karku makara kharat ce tace ni awajen aunty Aysha zan zauna, nace yi hakuri kije khairat idan kin dawo zan kaiki wonder land ki hau mota, nabil yace nima zaki kaini? Nace eh da gudu suka fita suna murna INA dagowa muka hada ido da Maman su ta sakar min murmushin jin dadi tace sannu da kokari aysha. Daki na koma na gyara, itama na shiga na gyara mata room dinta da toilet ita kuma ta gyara part din