Showing 15001 words to 18000 words out of 41148 words

Chapter 6 - KABEER COMPLETE Book Complete Document by Amina Yakubu.txt

28 Dec 2024

4579

hannu sukayi musabaha, ko kallon inda nake beyi ba ya shiga ciki elbash ne yace Aysha ni zan tafi kici gaba da hakuri kinji nasan halinsa yana da miskilanci dariyar yake nayi nace la karka damu wallahi ka gaida aunty rahama yace to zataji insha Allah. Gabana yana dukan uku2 nayi sallama na shiga na same she suna ta hira shida baba mero, ita kadai ce ta amsa min sallama, Amma shi ko kallona beyi ba saida na rusuna na gaisheshi kamar yadda na saba, Amma da kyar ya amsa min ina ganin haka kawai saina tafi daki, INA shiga ya biyoni Ashe ke yar iska ce bansani ba? I don't think lbrn da kika bani gaskiya ne, Sbd na fuskanci kinada rawar kai, wato kin fara Tara maza ko? Cikin sanyin murya nace elbash ne fa, eh nagani elbash ne, Wanda yayi dropping dinki dazu kuma fa? Rasss naji gabana ya fadi.......ko aure kike so? Still banyi magana ba, bazan hanaki soyayya ba tunda bani zan aureki ba, Amma inaso kisani bana son shashanci da rashin kamun kai, ban yarda ki ringa Tara min baza agida ba Sbd haka ki fadawa elbash din ya turo iyayensa wajena muyi maganar aure tunda shi yasan ko ke wacece, zai yadda ya aureki ko besan asalinki ba. Wanan shine last warning dazan baki car key ya wurgomin kan gadon, ga keyn motar da nazo da ita yanzu nan, na barmiki ki ringa zuwa wajen aiki, gud bye. Tunda ya fara magana nake kuka harya fice ya Allah ka kawomin hanyar da zanga iyayena cikin ruwan sanyi ko a daina yimin gori, saida nayi me isata sanan na shiga toilet nayi alwalar sallar magrib.


Maman Aysha
[9/22, 18:32] Amina Yakubu: πŸ“πŸ“πŸ“KABEERπŸ“πŸ“
1⃣0⃣5βƒ£βž–1⃣1⃣0⃣


Washe gari da wuri na tashi na shirya cikin pink lace nayi dauri me kyau, nasa costume masu kyau, da dauki pink shoe & bag na fice, a motar da KB ya kawo min Mercedes 4matic 240 na tafi, INA zuwa na sami waje na faka motar, tunda na fito Mutanen cikin gun suke bina da kallo har na wuce office dina, Sbd bana shiga harkar kowa acikin wajen. Na zauna befi da 15 mint ba saiga shi ya shigo cikin wasu lafiyayyun suit fuskarsa manne da karamin farin glass din da yake kara masa kyau mikewa nayi nace gud morning sir morning kawai yace ya shiga office, ni kuma na koma na zauna naci gaba da aikina.


12pm
Ina zaune saiga wata kyakyawar budurwa ta shigo da body guards dinta har guda uku at least zataban 6yrs direct kofar office din KB ta wuce da hanzari na sha gabanta bewar Allah baa shiga sai anfada masa, wani kallon wulakanci ta watsa min ke kuma wacece? Kodan naga alamar ke bakuwa ce shiyasa baki sanni ba, aini banida Katanga da shiga office din ina shiga ne duk lkcn danaga dama. Kiyi hakuri nafadamasa Sbd zaki Iya jamin matsala, tsawa ta daka min dalla yimin shiru bansan ya akayi ya kwasoki ba ma, I must talk to him ya zama dole ya koreki wallahi stupid kawai, hayaniyar da yaji ne tasa ya fito yaga abinda yake faruwa suna hada ido naga ya saki wani lallausan murmushi what a surprise? Yaushe kika shigo garin? Da muryarta kamar ta aljanu tace dawowa ta kenan naji kai nake son fara gani, kuma nazo wanan so called sakatariyar taka ta hanani shiga. Yi hakuri mu karasa daga ciki yacewa guards dinta su koma office na biyu su jirata, sanan yace min ke kuma ki kawo mata drinks nace to. Lkcn dana shiga yana zaune kusa da ita suna hira cikin nishadi yanata sakar mata murmushin sa me tsada nan take naji zuciyata tayi zafi, naji gabadaya ba hargitse da kyar na Iya saita kaina naje na ajiye mata tray din a gabanta harna juya zan tafi tace me kk nufi, dawo ki zubamin, da facin rai nace ke baki da hannu ne? Kb ne ya kalleni yace obey her instruction she is my wife to be rasss naji gbna ya fadi, na nemi yawon bakina na rasa da kyar na samu energy n zuba mata, nace gashi hannun ta kawai ta miko ba tare da ta kalli cup din ba Sbd hankalin ta akan waya yake, nayi zaton ta rike na saki cup din aikuwa lemon ya zube ajikin mayafinta. A hanzarce ta mike ta kaimin mari, nayi saurin rike hannun ta me nayi miki da zaki mareni? Inaso ki Sani kowanne mutun yanada daraja, kasancewa ta ina aiki a karkashin mijinki bazai baki damar ki wulakantani ba. Aikuwa wallahi baki isaba saukin wanke min zanyi magana yace karbi ki wanke mata, ba musu na karba na wanke a sink din toilet dinsa saida na kade sanan na bazashi akan table din shi raina a bace na nufi kofa zan fita kawai sainaji tace banza marar asali.......Bata karasa ba ya wanke ta da mari cikin kuka tace akan wanan bastard din ka mareni? Inajin haka na fita da gudu ina kuka, Don't ever call her bastard and walk out from my office ta tsaya tana binsa da kallon mamaki cikin bacin rai yace I say out!! Tana rawar jiki ta dauki mayafinta ta fice tana kuka


Maman Aysha
[10/14, 9:52 PM] Chopy: [9/23, 13:16] Amina Yakubu: πŸ“πŸ“πŸ“KABEERπŸ“πŸ“
1⃣1⃣0βƒ£βž–1⃣1⃣5⃣
Tana fita ya zauna ya dafe Kansa Sbd be saba hayaniya ba, ya dade ahaka daga baya kuma ya dauki laptop dinsa da key ya fice ya tafi gd.


Zuby kuwa tana fita gdn wata friend dinta rumana ta nufa tana zuwa ta zube a falo tana kuka da sauri tace zuby me yake faruwa kk wanan kukan? Nida adon gari ne rumana, inayin hakuri da miskilancinsa da duk wani wulakanci da yake min Sbd INA masifar sonsa Amma yau har marina yayi Sbd wanan yar iskar yarinyar da aka gano Bata da asali, wacece yarinya kenan? Aysha A TURAKI, meye hadinshi da ita? Wai yanzu itace sakatariyarsa, kuma wallahi na tsani yarinyar kinsan tana da wani irin shu'umin kyau zata Iya kwacemin shi, kuma kinsan irin wahalar Dana sha kafin ya amince zai aureni, gaskiya kam Amma tunda hakane da makirci zaki koreta bada isa ba, yanzu ki kirashi ki bashi hakuri kinsan ance me nema baya fushi kiyita lallabashi har ki samu ya hakura, a hankali sai musan yanda zamu fillowa al amarin. Shiyasa nake sonki my friend har naji zuciyata tayi sanyi bari naje na tafi kinsan da body guards naje company nasa Amma Sbd bacin rai basu San na fito bama , bari nace musu su tafi kawai ni na wuce sai munyi waya to shikenan.


Zaune yake yana ta tunani, Allah sarki aysha rayuwarta akwai abin tausayi a ciki, ace mutun bashi da kowa ita kuma irin destiny dinta kenan, insha Allah zan rike amanarki har zuwa lkcn da zakiyi aure daidai nan phone dinsa ta fara kuka yana dubawa yaga zuby is calling... Kawai sai ya mayar ya ajiye, haka tayi ta kira har wajen 10 missed call, ko tunanin me yayi kuma? Data kara Kira sai ya dauka, ta naji yayi picking saita fara kuka don Allah sweet heart kayi hakuri, bazan Iya rayuwa bakai ba don Allah ka tausayawa rayuwata ka yafe min. Naji zanyi hakuri Amma sai kin gyara halinki, kuma kin bawa Aysha hakuri Sbd kinyi mata cin fuska, to to na amince insha Allah zanzo na bata hakuri gb, is alright Allah ya kaimu goben, bye.


Ni kuwa tunda na koma gd INA daki saida nayi kuka me isata kallama dayace take min yawo a zuciyata "she is my wife to be" dama adon gari yana soyayya? Dama yayi dating matar dazai aura? Amma na tafka babban kuskure dana bari zuciyata ta kamu da sonshi, ya Allah ka cire min sonshi a zuciyata da wanan tunanin wani wahallalan bacci ya dauke ni ban farka ba sai after 4, INA tashi na shiga toilet nayi wanka nayi alwala nayi sallar laasar wata English gown na saka na fita wajen baba mero tace yanzu nake tunanin naje na duba naga ko lpy, Sbd tunda kk shigo banji motsinki ba dariya nayi nace bacci ne ya kwashe ni shiyasa, me kika dafa mana? Abinda kk so nayi miki, kina nufin danwake? Eh kai Amma nagode shiyasa nake kara sonki baba mero, itama dariya take kitchen na shiga na zubo Iya yanda zan Iya ci, sanan na dawo falo inaci muna hira muna dariya, wayata ce ta fara kuka INA dubawa naga Barr Faisal ne, da sallama ta na dauka bayan mun gaisa yace kira nayi naji amsata, Aysha kinyi tunanin? Eh nayi kuma na amince da soyayyarka, alhamdulilla yace, saida, saidai me Aysha? Akwai maganar da nake so na fada maka, amma nafiso muyi faceβž–face, is OK zanzo in d night, yau kaina yana ciwo ka bari sai gobe, ayya iam sorry my dear Amma kinsha magani? Eh to Allah ya sauwake, bari na barki ki huta sai na kara kira bye. Ina kashe wayar baba mero tace waye wanan din? Sabon saurayi nayi sunansa Faisal, kuma kina sonsa? Sosai ma, ni kuwa sainaga duk duniya ba mutumin da kika dace dashi kamar kabiru, wallahi duk lkcn da nayi sallah sainayi addua akan Allah yasa kabiru ne mijinki Sbd halinku na tausayi da rashin kyamar mutun iri daya ne, Aysha kina da kyakkyawan halin da har yasa nake jinki kamar yata, kullum burina shine na ganki acikin farin ciki, don Allah ki amince ki auri kabiru kinji Aisha. Baba mero kenan, ke kike kidanki kike rawarki, shifa har yanzu be taba cewa yana sona ba, kuma fa yanada wacece yake so har ansa masa rana ma, maganar so kam na Dade da ganewa yana sonki, saidai da kikace ansaka masa rana shine matsalar, Allah yasa haka shi yafi alkairi nace amin


Washe gari
As usual INA office saiga Suleiman PA ya shigo, bayan yaje sun gama da adon gari ya fito sai ya zauna a wajena muna hira saiga ta ta shigo ta dau wanka tayi kyau sosai, INA ganin ta naji gabana ya fadi Suleiman ne yace miss zubaida barka da zuwa, yauwa Suleiman ya aiki alhamdulilla da gadara ta bude office din ta shiga wai wanan zuby din a ina take ne Sulaiman? Yar gdn minister of foreign affairs ce, kuma ita yallabai zai aura in Allah ya yarda, to nazle da tazo jiya fa? Ita kuma yar gdn commissioner of police ce, lbri yake ta bani, Amma gabadaya hankalina baya tare dashi, har saida ya fahinta, sai yayi min sallama ya tafi Mr kabeer ne ya kirani a waya yace nazo yana don ganina inda suka zauna jiya yauma anan suke, dama my Queen ce take so ta baki hakuri akan abinda ya faru jiya, eh hakane, kamar yadda swit heart ya fada miki zuwa nayi na baki hakuri Sbd wallahi nayi regretting sosai don Allah ki yafemin, nace ba komai Allah ya yafe mana baki daya zuciyata tana yimin wani irin zugi da radadi na kishi ban taba sanin son adon gari yayimin mummunar illa ba sai daga jiya zuwa yau, da kyar na Iya cewa zan Iya tafiya? Yace eh, ina juyawa wasu zafafan hawaye suka fara zuba a idona zama nayi na dora kaina akan table na fara kuka sallama naji anyi INA dagowa naga Faisal ne cikin rudani yace wat's wrong Aysha nayi sauri nace ba komai bacci nayi, lpy na ganka anan? Nazo naga Mr kabeer ne akwai wani aiki da zamuyi dashi, to bari na sanar masa, ina fada mishi yace ya shiga Ashe friend dinsa ne


Maman Aysha
[9/24, 12:12] Amina Yakubu: πŸ“πŸ“πŸ“KABEERπŸ“πŸ“
1⃣1⃣5βƒ£βž–1⃣2⃣0⃣


Yana shiga ya sami waje ya zauna yace Ashe kaida amarya ne? Yace wallahi kuwa, yau ta kawomin visit bayan sun gaisa suka tattana akan abinda ya kawo shi, sanan suka fito a tare har zuby. Ina cikin hada kayana Sbd lkcn tashi dama yayi naga fitowarsu Faisal ne ya karaso inda nake tsaye yana wani lallausan murmushi yace baby tafiya zakiyi? Cikin faduwar gaba nace eh, to muje nayi dropping dinki, thanks yau nazo da mota zubamana ido adon gari yayi yanamin kallon tuhuma, shi kuwa Faisal idonsa ya rufe yama manta da mutane a wajen, haka kawai adon gari ya tsinci Kansa da shiga damuwa, a INA Barr Faisal ya Santa? Yaushe suka fara soyayya? To ko shine yayi dropping dinta rana nan? Zuby ce ta katse masa tunani da cewa mu tafi swit heart cikin shan mur yace OK muje, A tare muka fita dasu saida ya rakani har bakin mota ya bude min na shiga sanan yamin sallama da sharadin zai zaizo bayan sallar magrib.


Tsaye suke ajikin motar sa suna sallama da zuby, amma gabadaya hankalinsa a wajen mu yake zuby ce tace amma na fuskanci Barr Faisal yana tsananin son yarinyar nan, kallo daya zaikai masa Kasan yayi falling da yawa saidai INA tausaya masa duk ranar daya gane bata da asali....enough me yasa bakinki baya shiru? Me yasa kk da taurin kai? So nawa kk so na fada miki maganar nan ta fita daga bakin ki, Karki bari na nuna miki bacin raina Sbd zaki sha wahala be jira driver shi ya bude masa motar ba ya bude da Kansa, kafin kace me body guards dinsa ma suka shiga motocinsu yau da motoci shida ya fito, cikin few seconds sukayi arranging din moticin suka fice daga wajen, itama jiki ba kwari ta bude motarta ta fita da tunanin wulakanci irin na adon gari.


Direct gdn mum dinsa ya wuce yana zuwa ya zube akan ciyarta banda shagwaba ba abinda yake, wash Allah wallahi mum na gaji sannu my son, ai duk lefinka ne da kaki yin aure, da kanada mata da yanzu saita yi maka tausa, sauri yayi ya canja topic din zancen da me aka dafa mana yau mum? Jallop din taliya ce, ya tsani taliya Amma Sbd karya fada ta kara cigaba da zancen yayi aure sai kawai ya basar yace bari naje gd nayi wanka, dama zuwa nayi naga lafiyarki, kuma abincin fa? A koshe nake, to dama inaso na fada maka gobe zan tafi Kaduna, Kasan next WK bikin abokinka kamal Sbd haka zanje mu fara shirye2 idan na tafi gobe sai angama bikin zan dawo, gaskiya mum kinaji da Haj Asiyan nan Ku kunata zumuncnku, mu kuwa haduwa tayi wahala saidai kusan kullum sai munyi waya dashi, kuma time to time INA zuwa nagaida dad dinsu a office, kuma duk lkcn naje Kaduna sainaje gdn kanwarsa ce dai neehal rabon da na ganta tun bata fi 8yrs ba, tab ai yanzu ta zama budurwa, yanzu haka ma likita ce kwanan ta kammala karatun ta, ah dakyau, ni zan wuce idan yaso goben sai sadiq ya kaiki a helicopter dina to shikenan son sainaji ka OK bye mum. Gida ya shiga yayi wanka ya kwanta bacci


Ina shiga gd nayi sallah na shiga kitchen dama yau dambu nake sha'awa sbd azumi nake, ina azumin litinin da alhamis. Tun safe nasa baba mero ta tanadarmin komai kafin na dawo, cikin 1hour nagama danbun, sanan na hada lafiyyayen zobo da yaji kankana, nayi potatoes bols, da paper soup din ostel dake ina sonshi sosai, kara share gdn nayi na gyara kitchen din kamar ma banyi girki ba, na kunna turaren wuta a falon sbd ya kawar da kanshin abincin, sanan na shiga wanka nasa wata orang English gown anyi shaping dinta, tayi min kyau sosai, gashina kuma anyi min twisting dake yanada tsaho ta kwanta min a gadon bayana nayi wanka da turare sanan na fito na karasa hada fruit salad
nasa a fridge


7:15pm
Nasha ruwa na gaji, kuma gashi Faisal yace zaizo kawai saina dauki phone dina nace don Allah yayi hakuri da zuwan Sbd kaina nasha ruwa na gaji gashi kaina yana min ciwo. Duk da ba haka yaso ba Amma Sbd gudun bacin raina saiyace ba matsala.


A kwance nake akan 3seater INA kallon series film din da ake Bollywood me suna Geet, baba mero kuma tana zaune a kasa tana cin dambu Sbd karar TV bamuji shigowar motarsa ba, kawai sai sallamarsa mukaji saida ya Dan jira for some seconds sanan ya shigo purple shirt da white jeans me digon purple ajiki yasa, ina kallonsa nace masha allah, allah yayi hallita anan. waje ya samu ya zauna saida na durkusa na gaisheshi, shi kuma ya gaida baba mero, kallon ta yayi da faraa yace baba mero yau kuma danbu kika yi? Aisha ce tayi wallahi, dake tayi azumi aikuwa akwai Aisha kawo masa, don naga kaima kana sonsa Sbd da kana sawa nayi maka, kallon fuskarsa nayi Sbd inaso na tabbatar da abinda take fada, sainaga yayi murmushi kawai, Amma fa ita yayiwa bani baπŸ˜€. A nutse na mike nace nan zan kawo maka ko dining? Cikin wata murya ta kasaita yace kawo min nan, a nutse na dauko flaks din abincin, sanan na dauko plate da spoon na bude fridge na dauko guntun zobon dazu da kuma fruit salad duk na Jere a gabansa kum duk lkcn Dana sunkuya zan ajiye kayan saiyaji kamshin turarena ya daki hancinsa, wani irin mayyataccen kallo yake bina dashi, har baba mero ta gane ta mike ta koma dakin ta. Da murya can kasa yacemin ba zakiyi serving dina ba? Da sauri nazo na zuba mishi I tot zaice yayi yawa, Amma sainaga ya fara ci na zuba mishi zobon a cup, yanaci yana kora zoban kana kallonsa Kasan yana enjoying cin abincin, INA satar kallonsa saida ya share dambun Tass, da Kansa ya kara zobon ya shanye, fruit salad din ne yace zai tafi dashi yasha a gd nace to mikewa yayi tare da cewa kya fadawa baba mero na tafi nace to, Bari na rike maka fruit salad bowl din. Saida na rakashi har bakin mota nasa aciki nayi mishi sallama, harna juya na fara tfy saiya tuno da abinda ya kawo shi gdn, cikin unique voice dinsa yace Aysha zo nan INA zuwa yace meye hadiki da Faisal? Da rawar murya nace sona yake, kuma kema kina sonsa? Kai kawai na daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login