Showing 45001 words to 45089 words out of 45089 words
Chapter 16 - NIDA PATIENT DINA Book 1 Complete Hausa Novels by Mrs Hisham .txt
naji duk wani abinda yafaru daku iname baki hakuri da lefin danmu yashafeki amma kisani kaddara bata canzawa sede tadau lokaci " haka de yamata nasiha me ratsa jiki ita da gaba daya jamaar dake falon daga karshe yace " se abu nagaba yau aka daura miki aure keda azaad domin kutsira daga kazafin da akamuku " dagowa fanan tayi dasauri tana kallon me martaba dan san gasgata maganar daya fada wani azaad din yake nufi ................
Alhamdulillah nan nakawo karshen book 1 da izinin Allah .
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD