Showing 42001 words to 45000 words out of 63876 words

Chapter 15 - JAWAHEER HAUSA NOVELS BY MARYAM OBAM.txt

20 Jan 2025

6922

ke in manna miki haukan, batai minti shabiyar da kashe wayan ba taji ana nocking, tashi tayi ta bude kofar wa zata gani inba zarah ba, baki ta sake tare da fadin maiya kawo ki? Hararanta zarah tayi tare da fadin kinfi kowa sani ai, dariya jawaheer tayi tare da janyo hannuta suka shiga ta rufe kofar, zarah tace nazo inji gaskiyan lamari wlh tunda naga pics din nan na kasa zama, a ina kika sanshi? Jawaheer tace ai baki yarda ba kika sani mako editing nayi na pics din, zarah ta harareta tare da fadin ban san wulakanci fah, dan Allah ki fadamin, jawaheer tace toh bari kiji nan da wata biyu za muyi aure, zarah tace kai plz fadamin yanda kuka hadu, labari jawaheer ta fara bata tun daka sanda ta fara ganinshi a tv ta rude, har yanda suka hadu tare da fada mata dan mum ne, bata dai boye mata komai ba dan tasan wata rana kowa zai san gaskiya, zarah tace kai ikon Allah, wlh na tayaki murna kunyi mugun dacewa amma sai dai naji kince baya sonki? Jawaheer tace uhm, zarah tace nifa nasan yana sonki inda baya sonki wlh bazai yarda ya aureki ba, jawaheer shuru tayi can tace kai anya hakane kuwa, tausayina kawai yake, zarah tace tausayi alaman soyayya ne, jawaheer tace da kamar wuya, zarah tace nan gaba zaki gani, Allah ya bayyana miki iyayenki jawaheer ta amsa da ameen, nan suka ci gaba da fira yanda zasu tsara biki, zarah tace nasan a can kasar su za'ayi, jawaheer tace aini ko a ina ne buri na a daura dariya zarah ta saki tare da fadin Allah ya nuna mana zamu dauki hoto da manyan celebrity, dariya jawaheer tayi tare da fadin ke kuma shine damuwarki, tace eh din, tashi jawaheer tayi tare da fadin ina zuwa fita tayi jim kadan sai gata dasu snack da drinks ta kawo ma zarah, zarah tace ni a koshe nake drinks din zansha kawai, fira suka dinga yi har jawaheer ta dan manta da damuwanta duk da abun yana dan damunta na rashin jin m samir, zarah sai wajan 5 ta tashi zata tafi fitowa sukai tama mum sallama sannan suka fita tama mum sallama har wajan motarta jawaheer ta kaita wanda yayi dai2 da shigowan khalil fakawa yayi kusa da motar zarah, fitowa yayi cikin fara'a yana fadin kice da banzo da wuri ba dakin tafi tace wlh kuwa, ozil shima fitowa yayi jawaheer ta saki ihun murna tare da fadin manya an dawo garin, dariya yayi yace kai m samir kina kawo light fah, naji labarin kinyi nasara, dariya tayi tace haka yake, yace zamu sha biki, lallai Allah ya amshi addu'arki, dariya tayi sannan suka gaisa da zarah ta shiga motarta ta wuce su kuma sukai cikin gida.












BAYAN SATI DAYA






yau ake wasan su m samir tunda ya tafi basu waya da jawaheer ba, tayi mugun shiga danuwa sosai, a yanzu haka tana zaune a daki tana jiran lokacin wasan nasu yayi ta kalla, lokaci nayi ta kunna tv dinta, tana kunnawa taga sun jeru a fili ga mutane nata ihu, hangoshi tayi cikin kayan kwallo wanda yake kara fito mishi da kyanshi, wani irin murmushi tayi na ganinshi koba komai kallonshi da tayi yasa taji dadi,wasa aka farayi inda su m samir suka lashe wasan, jawaheer kam tayi murna sosai musamman da samir dinta ne ya lashe zaban, haskoshi akayi yana daga hannu mutane nata ihu, fitowa sukayi inda yan jarida keta cinjirindo tare da son yin magana dashi,tsayawa yayi yan jaridan suka zo, yace abu daya zance nasan yanzu someone is missing me alot, nasan komai nake kina kallo na i just want you to know that i miss you too, jawaheer dake kallon tv taji wani irin dadi tare da sakin dariya lokaci daya fuskanta ya canza ganin sonia tayi hugging dinshi.........


























*maryam obam*




*JAWAHEER*






*STORY AND WRITEEN BY......*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🀝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*


*wattpad @maryam-obam*


*WWW.Maryamobamnovels.com*








https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/










*DEDICATED TO.....*


*Nafisa mrs dan malikin kawo*


















Page 43-44


















*BABA BUHARI DODAR CONGRATULATION BABA BUHARI NEXTLEVEL NEXTNIGERIA ALLAH YAJA KWANA BABA BUHARI YA TAYAKA RIQO BABA BUHARI YACI ZABE KAI KUBAN KIDAN MASU GUDU SU GUDUπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ*










Wani irin hawaye ne ya zubo mata tare da fadin dama har yanzu suna tare, gani tayi ya waigo domin ta baya tayi hugging dinshi da alama yana son ganin waye ya riqeshi, ganin sonia ce yasa ya saki dariya jawaheer na ganin haka ta kashe tv din tana kuka, wayanta keta faman ruri jin karan kaman ya dameta yasa ta duba dan taga ko waye, ganin sunan zarah yasa ta kura ma wayar ido, har ya tsinke, wani kiran ne ya kuma shigowa dan haka ta dauka, tana dauka zarah tace jawaheer kina kallon abunda ke faruwa? Jawaheer tace eh ina kallo, zarah tace amma wacece ita? Jawaheer cikin kuka tace itace sonia da nake cewa basa tare, ashe har yanzu suna tare nidai na shiga uku, zarah tace ina zuwa anjima kadan zan zo, jawaheer tace sai kinzo tare da kashe wayan, taci gaba da kukanta tare da jin wani abu na sukanta a zuciya, lallai tana son m samir amma bata tunanin zata iya hadashi da ko wace mace domin tana da bala'in kishi, ji tayi kirjinta har nauyi yayi dan tashin hankali, tana cikin wannan halin zarah ta shigo, tsayawa tayi tana kallon ta, matsawa tayi kusa da ita ta dafa mata kafada, firgit tayi dan bata san tama shigo ba, ganin zarah ce yasa ta goge hawayen dake fuskanta, zarah dan murmushi tayi tare da fadin jawaheer miye haka? Hararan zarah tayi tare da fadin ban sani ba, bayan kin gaka komai amma kina wani tambaya na, zarah tace haba jawaheer ke yanzu wannan abun kike ma kuka? Cikin kuka tace to mai zanyi zarah? Wlh ina son samir ina kishin shi ban san inga wata mace kusa dashi, wlh ji nake kaman zuciyata zata buga, zarah tace wlh jawaheer kina bani mamaki duk da nasan so ba karya bane kina ma samir mahaukacin so wanda bakya gane gabanki balle bayanki, namiji yace yana sonka ya ka kaya balle ke kika ce kina sonshi aiko kin san hakuri ya zaman miki dole akan duk abunda zaki gani, balle ma shi wanda kike so celebrity ne kinga baki da bakin magana, cikin kuka tace zarah nasan celebrity ne nasan bazan rabashi da mata ba, amma ki fahimta ita sonia budurwanshi ce, zarah tace eh na sani amma hakuri za kiyi ni in banda so sone aida nace wlh kiyi hakuri dashi tunda shi bawai yana sonki bane, jawaheer tace zarah idan na hakura dashi wa zan aura duk namijin dana aura toh ba zuciyata ya aura ba face gangar jiki na, domin zuciya na da ruhi na yana wajan samir ina gudun tarin zunubi domin wlh koda na auri wani tunanin samir zanyi tayi kinga kuwa haramun ne inyi tunanin namijin daba miji naba, zarah tace ikon Allah gaskiya Allah ya jarabceki, jawaheer tace hakane ina fatan Allah ya bani ikon juriya da hakuri, zarah tayi murmushi tace a hakan dan wannan abun da kika gani hankalinki ya tashi kin kasa sukuni, dariya tayi sannan tace zarah baki san kishi ba ina son samir fah wlh amma kin san wani abu kuwa? Zarah tace sai kin fada, jawaheer tace wlh bazan iya juran ganinshi da wata mace ba musamman sonia indai koh suna tare zan hakura dashi har abada, zarah ta kwashe da dariya tare da fadin kaman dagaske, jawaheer tace wlh kuwa dagaske nake gwara sonshi ya kashe ni akan inyi kishi da wata, zarah tace kawai ki yardan da yusuf musha biki hararanta tayi tare da fadin rufamin asiri ina zan kai mai mata harda yara biyu, indai zan iya auran mai mata inyi hakuri da samir dina mana, dariya zarah tasa tare da fadin kai jawaheer toh ba gwara ki aura mai sonki ba, jawaheer tace na bar miki shi, ni tashi ma mu dan fita ko zan danji dadi, zarah tace ok amma ya kira ki kuwa? Tace a'a bai kira ba na kira kuma yaki shiga, Zarah tace son maso wani....... Tsaki jawaheer tayi tare da fadin ke kika ga wahala, fita sukai cikin motar zarah wajan saida ice cream suka nufa.












M samir bayan yaga sonia ce abun ya bashi mamaki itama ta lura da hakan dan haka taja hannunshi sukai mota, aka ja suka wuce, gidanshi aka kaishi suna shiga ta fara fadin baby mai yasa ka shareni dama baka so na? Ashe zaka iya barina ba tare daka neme niba? Yace to mai zan miki bayan ke kika tafi da kanki and kuma kin bani zabi wanda kin san bazan iya bi ba, toh mai yasa zan nemeki? Baki ta saki tana mamaki yanda taga yana mata magana, amma da yake yar duniya ce saita basar tare da matsawa kusa dashi tana shafa mai kirji tace haba dear kabar tunawa kasan bazan iya rayuwa ba tare dakai ba nasan kaima haka dan muna son junan mu, dan tureta yayi tare da fadin is too late now, tace ban gane bah, yace biki na saura 1month 2week, tace what? Lokaci daya kuma tayi dariya tare da fadin u r not serious, murmushi yayi tare da fadin dagaske nake miki, kuka ta saki tare da fadin kasan ina sonka mai yasa zaka min haka dama ba sona kake ba? Ganin yanda take kuka yasa ya janyota jikinshi ya fara rarrashinta tare da fadin sonia ina sonki amma kece kika gujeni, cikin kuka tace kayi hakuri koda na barka naji jiki na kasa hakuri dakai sai yasa nazo gareka gashi kana fadamin zakai aure nifa ya zakayi dani? Dan shuru yayi ba tare da yace mata komai ba, ta kara fadin plz answer me, yace muje ki huta z Muyi magana, dakyar ya jata yai toilet da ita dan tayi wanka, yana turata ya rufe mata kofar duk da tayi kokarin ta janyoshi wai suyi wankan tare amma yaci sa'a ya fita, koda ya fito falo ya koma ya zauna tare da tunanin ya zaiyi da sonia yasan yana sonta sosai domin ita ce first love dinshi, toh amma mai yasa baya jinta kaman da? Jin hannunta yayi a cikin riganshi tana wasa da kirjinshi, da sauri ya janyota tare da cire hannun nata daka kirjinshi kallo daya yayi mata ya kawar dakai domin daka ita sai towel, ta lura dashi amma saita basar ta kuma sa hannunta cikin riganshi tare da fadin i miss you my baby, plz let me feel you, kallonta yayi tare da fadin plz stop it kin san bana son irin haka, tace oh come on baby, ganin inya zauna tana shafa shi komai zai iya faruwa tashi yayi da sauri tare da fadin zan fita yana fadin haka yayi waje, sakan baki tayi sololo tana mamaki bayan ya fita tace uhm samir duk ka gama wayanka dole ni zaka aura bazan taba bari ka auri wata ba, sannan yau din nan sai munyi sex gwara ma ka daina wani guje guje, yar dariya ta saki tare da fadin na dade ina son jin kalan zumanka dan nasan ko kadan kai ba ragon namiji bane, hakuri na ya kare dan haka yau zan dana kalan baiwanka dariya ta saki sosai.












Koda samir ya fita gidan dad dinshi ya nufa, bayan ya isa muhd ali yayi hugging din yaron nashi cikin fara'a tare da fadin my boy ya bubbuga mai kirji tare da daga hannu alaman yana alfahari dashi, sannan yace wasanku yayi kyau, samir yace nagode dad, tare da zama akan kujeran falon, dad din yace ya maganan tafiyan mu jibi? Yace tana nan dad, yace ok Allah ya kaimu, nan suka fara tattaunawa akan harkan kasuwancin da samir yake son farawa da nigeria inda mahaifinshi yayi na'am da batun tare dayi mishi addu'an samun nasara yaji dadi sosai ya dade suna fira sannan yamai sallama ya tafi gida.












Yana shiga gida dakinshi ya nufa shi yama manta da sonia tana gidan, yana kunna wutar dakin ya ganta a zaune cikin wani shegen night gown wanda ya tsaya mata dai dai cinyanta ga nononta nan duk a waje gaba daya komai nata ana gani, ido ya dan kura mata lokaci daya kuma ya kawar da idonshi gefe gaba daya miyan dake bakinshi ya kafe magana yake son yi amma ya kasa, ganin haka yasa ta task tana karkada jiki ta karaso inda yake tare da hugging dinshi tana wani sauke numfashi, dan sakinsji tayi ganin yayi tsit yasa taji dadi dan tasan ya gama fadawa tunda ya kasa magana, hannunshi ta kamo ta fara janshi har gadon dakin ta zaunar dashi akai, shi kam jikinshi gaba daya yayi weak baya jin wani kuzahari a tare dashi dan sha'awa ce ta kamashi lokaci daya, jin bakinta yayi cikin nashi bai san lokacin daya biye mata ba ya fara tsotsan bakin nata shima, tare da shafa mata nononta wanda yafi daukan mishi hankali murza kan nononta yake tana wani irin nishi...... Karan wayanshi yasa ya dan tsagaita yayin da ita ta afka dan sakinta yayi lokaci daya kuma ya tashi da sauri tare da daukan wayanshi yabar dakin.... Har wayan ya tsinke bai dauka ba, falo ya nufa yana mamakin abunda yake kokarin aikatawa lallai Allah ya soni dubawa yayi domin yaga waye ya kira shi, jawaheer ya gani ido ya lumshe tare da fadin you are a darling u save me from zina, sonia kam tana kwance kan gado tana jira ya dawo sai wani irin nishi take saukar wa dan itama wani irin mugun sha'awa ne ya kamata gashi abunda take so gashi ya samu, jin shuru shuru bai dawo ba yasa ta tashi dakyar ta fito falo ganinshi tayi yana bacci akan kujeran falon ido ta bude tana mamaki tare da fadin mai yake nufi toh badai duk wannan abunda tayi mishi ace bai fada ba, kaman zata tashe shi sai kuma ta fasa, ciki ta koma ta bude jakarta ta dauko stick irin na maza amma na roba doguwa mai kauri, kwanciya tayi tasa a gabanta tana sawa tana cirewa tare dayin nishi tana lumshe ido lokaci daya kuma ta saki kara tare da cire stick din alaman tayi realising, zufa ne yake ta keto mata tako ina duk da akwai ac a dakin bata dade ba bacci yayi awon gaba da ita, shiko samir yana falo yana bacci abunsa bai san wata wainar take toyawa ba.














Washe gari daya tashi da asuba, dakin ya koma ya ganta a kwance tana ta sharan bacci, dan tsaki yayi sannan ya shiga toilet yayi wanka tare da dauro alwala ya tafi masallaci, koda ya dawo kayanshi ya hada a cikin akwati yabar gidan, direct gidan dad dinshi ya nufa, koda yaje ya sami dad dinshi yana bacci, dakinshi na gidan yakai kayanshi sannan ya kwanta bacci ya kuma daukeshi.














Jawaheer kam tunda ta kirashi taji ya shiga sai murna take tayi duk da bai dauka ba tasan yana cikin koshin lafiya tunda ya kunna waya, yau tana da lecturer karfe hudu, dan haka bata sauko kasa ba abinci tasa a kawo mata daki, sai wajan 3 ta fito cikin shiri inda ta samu mum bata nan, dan haka ta wuce skul kai tsaye, sai wajan 6 suka gama lecture gida ta dawo direct, ta sami su mum suma ta fira duk firan akan shirin bikinsu ne, sai wajan 10 ta nufi daki inda ta shiga toilet tayi wanka tana fitowa ta kwanta dan tana fashin sallah.












Yau basu da lecture dan haka tunda ta tashi tayi wanka ta shirya cikin wani less mai shegen kyau dinkin riga da skirt ta dan shafa powder tare da lipstick, ta fito dan gidansu zarah take son zuwa tayi kyau sosai ko gyale bata yafa ba, a falo ta sami mum tana jera abinci akan dinning daka gani baki yau za'ayi dan taga cooler da yawa akai, mum ganin yanda tayi kyau yasa tace masha Allah, dariya tayi tare da fadin bari inje in dawo mum, mum tace ok sai kin dawo, fita tayi ba tare data tambayi waye ne zai zoba, tana fita ta shiga mota bude gate din gidan akayi itama lokacin ta tada motar ta, ido biyu sukayi dashi dam taji kirjinta ya buga tare da fadin anya shine, dan rufe idanta tayi tare sa budewa taga ana rufe gate din da sauri ta kalli wajan motocin da suka shigo taga dad din m samir da sauri ta bude motar ta fito, nufanshi tayi tare da fadin welcome dad cikin sakin fuska ya kamo hannunta tare da fadin jawaheer gaidashi tayi ya amsa cikin sakin fuska dai dai lokacin dad ya fito suka fara gaisawa ganin haka yasa tayi baya dan taga wani shegen kallo da samir ke mata, motarta ta nufa ganin su dad sunyi ciki, ji tayi an janyota ta dan saki kara dan taji zafi jan da akayi mata, waigowa tayi taga samir ne yace ina zaki a haka??? Sannan kina gani na dawo kike kokarin fita ina zaki???






















*maryam obam*




*JAWAHEER*






*STORY AND WRITEEN BY......*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🀝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*


*wattpad @maryam-obam*


*WWW.Maryamobamnovels.com*








https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/










*DEDICATED TO.....*


*Nafisa mrs dan malikin kawo*


















Page 45-46
















Ji tayi ranta ya mata zafi tare da tunawa sanda sonia tayi hugging dinshi, kokarin jan hannunta tayi amma ta kasa dan ya riqeta da kyau, ganin irin kallon da yake mata yasa tayi kasa da kanta ranta na mata zafi tare da tunani kala kala, lallai namiji dan rai nin hankali ne wlh ya gama runguman budurwanshi zai zo ya dameni a nan,dan tsaki tayi jin hannunshi tayi akan bakin nata yaja da karfi kara ta saki tare da hawaye dan taji zafi sosai, ganin tana hawaye yasa ya barta tare da wucewa, bakin ciki ne ya isheta tare da takaici ji tayi kaman ta koma gida amma saita fasa ta shiga motarta taja ta fita, direct gidansu zarah ta nufa, sun gaisa da mum din zarah cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login