Showing 24001 words to 27000 words out of 29601 words
cewa
"Bebi Jauro ina kake ko...
Ganin su Baba ɗauke da Jauro ya dakatar da Inna daga maganar da take ta shiga rafka salati yare da sakin kuka, tana ta tambayar mai ya same shi basu tanka mata ba dan so suke su je su ajiye shi dan nauyi ma kaɗai ya ishe su
Page 1⃣9⃣➡2⃣0⃣
Tun daga bakin ƙofar take rafka uban kuka wai an kashe mata ango, babu wanda ya tanka ta har suka shigo falon aka kwantar da shi a kan kujera.
"Wayyo masoyi wayo ya maka wannan aika-aikan, wane ɗan baƙincikin ne wanda yake so ya shiga tsakanin amare da amarci" Cewar Inna tana rushewa da kuka.
"Wayyo bayana Delu, ai kawai in faɗa miki na ɗakko gayan tuwon nan kawai sai ji na yi an yi sama dani, ni dai ban san ya aka yi ba sai gani na na yi zube ana yayyafa mini ruwa, aradu na ɗauka mutuwa na yi ake mini wankan gawa da ruwan ashe dai ina nan da raina" Ya faɗa cikin ƙasa da murya irin na mai jin jiki yana sakin kuka a hankali.
"Ƴan abin da malam ya hana faɗa waye cikinku ya masa wannan aikin" Ta faɗa tana kallon Baba da Abba.
"Inna santsin tiles ne ya kwashe shi" Abba ya faɗa.
"Wallahi Delu ƙarya ne har ihun kwarto fa aka mini a kan na je ɗaukan gayan tuw...
"Waye ya maka ihun kwarton" Ta katse shi a zafafe dan har kishi ya yiwa zuciyarta dirar mikiya.
'Matar wannan yaro Umaru...
"Allah na tuba ka mini aikin gafara yanzu mai za a je wa kwartanci wannan mata a ƙeƙashe ko ina ba mamora yo ai ko Umaru ina ga haƙuri yake da ita" Cewar Inna tana harare-harare.
"Wai ta ganni da gajeran wando"
"Yo ai ka gama zubar mini da ɗanyen mutunci Jauro, yanzu haka ka fita tsirara da ɗan kanfai ka bari matar ɗana ta gama gane mini sirrina son ka ja mini raini, ai ni ɗazu ma ƙayar nan ce ta hana ni maka magana, kuma kana fita sai na samu tsoka na mulmule na haɗiye sai ji kake mudik ƙayar ta wuce "
"Ni fa ban bari ta gane ni ba, dan baya ma na juya mata na tafi ɗaukan tuwo...
"Rufe mini baki, da banda dai tagayyara ya za a yi ka kawo wa amarya kifi sai kace wata amaryar kyankyaso maimakon ka samo mini ƙatuwar zabuwa in ci in nare har in yi guntun wanda su Shattu za su ci da safe, dama Shattu sai faɗi take in ajiye musu kazar amarya amma dan ka jawo mini gori ka kawo wani bushashsshan kifinka mai zaƙo-zaƙon ƙaya ta maƙale mini a maƙoshi...
"Inna bari mu je sai da safe" Cewar Baba ganin maganar bata shafeta ba
"Umma ta gaida Aisha tun da kun gama gane Babanku da ɗan kanfai" Ta faɗa tana jifansu da harara babu wanda ya tanka mata suka fice sumi-sumi.
"Wayyo bayana samo ruwan ɗumi ki mini gashi" Ya faɗa yana mere baki. Wata uwar harara Inna ta jefa masa baki sake sannan ta ce.
'A'a Jauro bana son wani ɓoye-boye in ka san babu wani bayani a tare da kai ba sai ka biyo mini ta bayan gida ba, amma in ba son ka sanya na fara tunanin makomar amarcina na yau ba kai da zaka tashi ka zage domin taryar amarya a baje basirar tunanin sarrafa komai da komai a yi gagarumin yaƙi a kashe arna amma dan lalaci kake maganar ruwan ɗumi ai na ɗauka ni ce zan buƙaci ruwan ɗumi amma ba dai kai ba"
"Ikon Allah na kwance ya faɗi yanzu ashe Delu har ni zaki fara tunanin babu abin da zan iya taɓukawa a daren amarci sai kace wani sauna kira mana shashasha in ka ga sakarai ku taho tare, in ma ba dan wannan tsautsayin ba ai da yanzu muna filin daga, ni nan jarumin jarumai ne awa bakwai nake kwashewa a gabatar da sunna ga Kande ma bare kuma ke ai sai yadda hali ya yi sai na ga abin da ya turewa buzu naɗi"
Wani irin washe baki Inna ta yi, jin za a sha amarci, dan har ta fara sarewa cewar babu shan amarci a daren yau. Haka ta tashi ta samo ruwan ɗumi ta ɗan gargasa masa inda aka doka sandar kafin ya ɗan ware yana zaunawa dakyar, bayan yanji ɗan dama-dama ya tashi suka koma ƙuryar ɗaki, har suna shirin kwanciya Inna ta tuna bata rufe ƙofa ba dan haka ta fita domin ta rufe, tana fita Jauro ya tashi da sauri ya ɗakko wata leda a ajjihun rigarsa da sauri ya buɗe ya lakuci maganin ya shafa a jikinsa (Al'aurarsa) Maganin ƙarfin maza ne da tada shu'umar sha'awa da sauri ya maida ya koma kan gado ya kwanta. Inna tana gama rufewa ya dawo ɗakin ta kashe fitila ta ƙarasa kan gadon, can sun ɗan yi nisa ana shirin cin amarci sai kawai suka fara jin wani sauti ana cewa
"Delu, Deluna taho mana Delu" Muryar Malam marigayi mijin Inna ita ce ta karaɗe falon Inna wanda suke jin sautin har cikin ƙuryar ɗakin da suke. Wani irin zabura Jauro ya yi tare da ƙara ƙanƙame Inna, cikin razana da gushewar hankali haɗe da tsoro Inna ta sanya hannu biyu ta hankaɗa Jauro dan jin wani irin tsoro take
"Angon naki kije turewa a daren amarci, haba Delu ya za a yi ina shirin haƙar rijiya (Gabatar da sunna) Amma kike neman kawo mini cikas"
"Haba Jauro baka jin muryar fatalwar Malam duk ta karaɗe ɗakin wani irin cin amarci ana zaune ƙalaw ai indai amarci ne na haƙura ko so kake in ci amarci fatalwa ta tafi dani yanzu, ai wallahi wannan Malam an yi kudurarre, yanzu ba ya duniyar ma sai ya haramta mini more rayuwata duk irin burin da na ci a kan ranar nan amma sai da ...
"Delu ina kallonki ke da sabon mijin naki, ashe dai dan dole sai da kuka yi aure,to cin amarci dai haramun giya a gidan liman, babu wani amarci da za ku ci in kuma kuka ƙi ji to tabbas bakwa ƙi gani ba, dan haka Ku taso ku bar ɗakin nan yanzun nan in ba haka ba yanzu za ku ganku a maƙabarta" Abubakar da ke ƙasan kujera wanda tun fitar Inna da ta bi bayan Jauro da ya tafi ɗaukan tuwo ta shigo ɗakin ya shige ƙasan kujera shi ne yake magana a cikin kofin silba ya toshe hancinsa ɗaya yake muryar Malam, dan ya ci alwashin babu wani amarci da za su ci.
Ai jin ya ce su bar ɗakin ai a sukwane suka fara rige-rigen sakkowa daga kan gadon koww jikinsa na karkarwa. Inna ce ma ta yi ƙarfin halin saka wani zurmemen hijabi amma ko ɗan tofinta baya jikinta
"Da rarrafe za ku fito" Jin haka ya sanya Jauro sauri zubewa rigijib a ƙasa har sai da ya ji raɗaɗi a gwiwoyinsa amma haka ya daure dan shi yanzu da za a ce ya bar garin Kano ma gabaɗaya babu abin da zai sanya ya zauna dan ya tsorata sosai. Haka suka rarrafo Jauro a gaba Inna tana binsa a baya,Jauro tsirara yake dan tsabar tsoro ko gajeran wandon bai saka ba Inna da ke bayansa tana hango sandar girmansa daga vaya da yake da rarrafe suke tafiyar.
"Wa ya ga jelani, wannan abu carai-carai kamar ɗan wada ya je ci rani" Cewar Inna zuciyarta ganin sandar girman angon nata tana reto.
"Jauro wato dan ƙarfin hali ɓarawo da sallama sai da ka auri matata ko?" Suka tsinkayo muryar Abubakar da yake magana a matsayin Malam.
"A mini afuwa ranka ya daɗe, na tuba na bi Allah da manzonsa a yafe mini, ai ni in ka ganni a lahira kaini aka yi Delu ce ta matsa mini aka yi auren amma ba a son raina ba" Cewar Jauro da ke duƙe yana rarrafawa yana sakin nishi kamar wani raƙumin da ya kwaso gajiya.
"Allahu akbar kabiran wallahi Jauro ka ji tsoron Allah, ni ce ma na matsa maka ni Delu barni in mutu maza su kai ni ba mata ba.
"Ku rufe mini baki, kai kuma ka koma cikin sauri ka saka wando" Cewar Abubakar da ke kallonsu dan ƙasab kujerar da ɗan faɗi kuma kofin silbar ƙarami ne sai dai su Inna ruɗewa ta hana su gane cewa ga daga inda maganar take. Wani salati Jauro ya ɗauka a ransa dan ya ma manta da zancen wani wando hannu ya kai da sauri gabansa aikuwa ya ji shi timɓir haihuwar gyatumarsa da sauri ya yi kwana, dan dama kwana ba sai mota ba, ɗakin ya nufa ya sako gajeran wandon.
ya dawo suka cigaba da tafiya domin barin falon suna zuwa Inna ta miƙe tana karkarwa ta buɗe musu ƙofar suka zangaya a guje, suna fitowa Jauro ya nufi hanyar ɓangaren Kande cikin sauri Inna ta janyo wandon nasa ƙiii sai gashi a gabanta
"Wallahi baka isa ka kai mata kwanana ba" Ta faɗa tana haƙi.
"Haba Delu ni yanzu da nake neman mafakar fakewa kwanan me zan kai mata ni da zan samu in ɓoya saboda fatalwa amma ke kin sa kishi a ranki"Banza ta masa ta nufi ɓangaren Abba ya bi bayanta sauri suke kamar su cu da ka har suna neman tuntuɓe. Da ƙarfi suka shiga bugawa Abba ne ya zo ya buɗe bayan ya tambaya Inna ta tabbatar masa da su ne, yana buɗewa suka shigo a kiɗime suna zare ido dan har sai da Jauro ya buge Abba ba tare da ya lura ba.
"Lafiya Inna?"
z
"Ina fa lafiya ubanku ta iyo fatalwa ya zo ya hana mu cin amarci saboda mugun hali da baƙin kishi" Cewar Inna da ta kama ƙofar ta rufe har da sanya mukulli.

"Ina da lafiya ubanku ta iyo fatalwa ya zo ya hana mu cin amarci saboda mugun hali da baƙin kishi" Cewar Inna da ta kama ƙofar ta rufe har da sanya mukulli.
Da sakekken baki Abba ya buta tsabar mamaki, yana dana sani a kan auren da Innar ta yi gashi ko kwana ɗaya ba a yi ba amma tana ta kawo musu matsala daga matsalar da ta faru ɗazu yanzu ma ga wata ta kunno kai.
"Haba Inna wace irin magana ce wannan kin taɓa gani wanda ya mutu ya dawo? "
"Ka jini da ja'irin yaro to ƙarya zan maka? Na ce ƙarya zan maka, mutumin da yanzu ya furtumo mu daga ɓangarena, shi sabon ubanka ma tsirara haihuwar gyatumarsa ya taho amma ya maidashi ya sako ɗan kamfai (Wando) Da ba dan haka ba da yanzu tsirara za ka ganshi"
Da ido Abba ya bi Jauro aikuwa ya sauke idanunsa kan wandon Jauro wanda , gabansa ya tashi saboda maganin da ya sha, dan shi yanzu maganin ya gama bin jikinsa gashi kuma ba damar gabatar da sunna tun da an koro su shi da amaryar.
"Haba Bebi yanzu dan Allah meye haka, ka bar jikinka (Gabanka) Na tashi sama kamar wani doki yana hamimiya, haka kawai ka bar abu zalolo ya tashi sai harbin iska yake" Cewar Inna da ita ma ta sauke nata idanunsa a kan wandon Jauro. Wata irin kunya ce fa rufe Jauro har ya kai hannu da sauri ya dafe wurin dan