Showing 39001 words to 42000 words out of 87052 words

Chapter 14 - MOON Book Complete by Nimcey Sarauta .txt

03 Feb 2025

4294

daddare sbd yunwar data keji,ganin duka parlour'n duhu yasa tafara tunanin komawa cikin bedroom sbd sheƙen tsoro gareta,ta juya kenan taji an rungome ta tare da sauke numfashi,tana shirin yin ihu yay saurin sanya hannunsa ya rufe mata baki,ya daɗe tsaye da ita a jikinsa ya sauke ajjiyar zuciya a jajjere kafin ya saketa ya juya da sauri yabar wajan,da gudu itama ta juyawa ta shige bedroom ta rufe jikinta da duvet,kuka ta saki ganin ita ɗaya ya tangamemen bedroom ɗin domin Nana ba a nan ta ƙwana ba, washegari Deen yasa Nana ta shirya Moon ko takalmi bai bari an ɗauka ba sbd bai son a fahimci wani abu,tana gamawa ta nufi inda yake tsaye zata faɗa jikinsa yay saurin haɗe rai tare da matsawa gefe, Nana dai kamar zatai kuka haka ta tsaya har suka fice daga cikin gidan, sosai yay tafiya mai tsayi kafin ya kawo makarantar mai suna *SHASHEEN SCHOOL & CADET ACADEMY* _Shaheen School & Cadet Academy is located at Block-C, House 30, 1 Rd Number 3, Dhaka 1219, Bangladesh, Dhaka Division._ parking yay a harabar babbar makarantar, jingina yay a jikin kujerar motar yana jin zcyrsa nayi masa zafi,banda sauke ajjiyar zuciya da fesar da numfashi babu abinda yake, idanunsa a lumshe yaji tace "Dad da gske are you going to leave here?"buɗe idanunsa ya sauke a kanta kafin yay magana ta shige jikinsa ta fara sakar masa kuka,kasa magana yay sai kallonta sa yake chan ya ɗan miƙe tare da saka hannunsa ya ɗagata daga jikinsa yace "bance ki daina shiga jikina ba?" Idanunta na zubar da hawaye tace "am sorry please Dad,amma dan Allah kada ka barni nan tsoro ina"fuskarsa a haɗe kamar hadari yace "okey! Kenan kowa sai ki shige jikinsa you don't care muharraminki ne ko a'a,look Maimunatou wlh tllh billahi da wasa kika bari wani ya riƙe hannunki daga ke harshi sai na yanke hannayenku,am not ur age mate da zanna rantse maki" kuka kawai take ba tace masa komai ba domin bata gama fahimtar maganarsa ba, hannunsa ya zura a cikin aljihu ya ɗauko wani ring daimond ring da aka rubuta A&M sai kuma ya ƙara ɗauko wata necklaces itama an sanya harafin A&M,bai ce mata komai ba ya kama hannunta ya sanya mata ring ɗin,kana ya jawota jikinsa sosai ya zare baby hijab ɗin jikinta ya sanya mata sarƙar,kallon yadda ring ɗin yay mata ƙyau kafin ya kalleta yace "kisan al'ƙawari?" Kai ta ɗaga masa kana yace "good! Kina son kirasa Dad naki?" Da sauri da girgiza kai tana ƙara sautin kukanta yace "great! So keep this ring for you forever,da wasa kada ki cire wannan shine zuciyar Dad naki,idan kika sake wannan ring ɗin ya ɓata to ki tabbaaty Ur Dad is going to die" ƙanƙame hannunta tayi tare riƙe taci gaba da kuka, rungome ta yayi sosai yana zuciyarsa na bugawa da ƙarfin gaske, a hankali kuma cikin wata daddaɗar muryarsa mai ratsa zuciya ya fara yi mata waƙa mai daɗi.




_�� I don't know when am coming back, i will be gone for a little while, but i will keep myself for me and you, i will be back for you, i dunno what the feature brings, but i want to be with me I go de hope and pray Make You wait for me, i will come back for you darling���_


Luff tai jikinsa tana sauke numfashi, jin ana Knocking ƙofar motar yasa tayi saurin ƙanƙamesa tana girgiza kanta, a hankali yay copping face ɗinsu yana fesar da numfashi kafin cikin cool, calm, and sexcy voice yace "look at me" kallonsa tayi a hankali kuma yace "open your mouth" nan ma ta buɗe bakinsa as he said, lumshe idanunsa yay slowly ya ɗura tattausan bakinsa cikin nata kafin ya ƙara rungome ta a jikinsa cikin nutsuwa ya kama tongue ɗinta da sauri kuma yay mata wani ƙyakƙyawan kiss idanunsa na kawo ƙwalla ya fara zuwa hannunsa ta ƙasa rigar ta..






*ALLOW ME TO ENJOY MY SELF👯��♀�👯��♀�💃�*




_Hahahha Wlh aƙwai update mai zafi idan har akai comments da share,i promise you guys zan baku happy sallah readmore 10 cif, idan kuma ba'ai ba wlh zan ajjiye posting littafin sai na gama UNCLE NE, domin niba gantalalliya bace da zanna abu as free babu yabawa ba, dan haka the choice is yours 🌚 masu son littafin UNCLE NE just pay 300 Naira 600 for vip account details 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 na gama book 1 2 ina 3 kuma shine end_
9/12/21, 5:37 PM - Buhainat�: *� MOON�*


_��NIMCYLUV_
_35-36_






MOON Kallon Dad ɗin nata kawai take,domin ta kasa fahimtar abin da yake son ce mata,abu guda ta sani shine ya kawo ta karatu,sai kuma kallamar al'ƙawari daya faɗa wannan ta zauna a brain ɗinta,a hankali Deen ya fesar da numfashi daga cikin hancinsa ta daki fuskarta,saurin lumshe idanunta tayi sbd wani ɗumu da taji ya ratsa ta,zare bakinsa yay daga cikin cute mouth ɗin ta, lumshe idanunsa yay yana jin wani abu na ratsa masa jikinsa from head to toe komai nasa yaji ya koma very weak kamar dai bashi ba,ya rasa dukkan wani energy ɗinsa, jingina bayansa yay da jikin kujerar yana fesar da numfashi ga wata ajjiyar zuciya da yake saukewa a jajjere,ta saba ganinsa haka infact ma tunda take da shi zata iya cewa bata taɓa ganin dryarsa ba,amma mood ɗinsa na yanzo ya bambanta da sauran,yarinya ce itama amma tana da fahimtar abu sosai kai tsaye ta fahimci raunin dake saman fuskarsa da kuma tarin damuwa koda ba'a faɗa maka ba ya nayinsa kawai da kuma sauyawar fuskarsa shi zai fallasa abin da ke zuciyarsa, Moon dake sauke ajjiyar zuciya tana kallon Deen cikin siririyar muryarta tace "Daddy to ka zauna kaima" ware gajiyayyun idanunsa yay wanda suka sauya launi ya sauke idanunsa a kanta,a hankali kuma ya sakar mata lallausan murmushi,ganin yay dry yasa ta saki Murmushi itama tana danna yatsarta cikin ramin dimples ɗin sa, lumshe idanunsa kafin ya ƙara ware su a kanta ya fesar da iska mai zafi ta cikin bakinsa cikin wata kasalalliyar Murya yace "Maimu...natou!!" Ya faɗi sunan a rarrabe kafin ya sanya hannunsa ya tallafo haɓarta cikin wata cool, calm, sexcy voice yace "look at ur Dad" da sauri ta sanya idanunta cikin nasa haka nan taji gabanta ya faɗi duk da cewa ita yarinya ce, ƙaramar yatsarsa ya sanya ya fara zagaye lips ɗinta dashi kafin cikin wata ƙasaitacciyar muryrsa mai taushi yace "the you love me? I mean kina son Dad ɗinki?" da sauri ta ɗaga masa kanta alamar "eh" girgiza kansa yay kamar mara lafiya wanda bai son magana yace "no open your mouth and talk" turo bakinta tayi gaba har yana gogar tsinin hancinsa tace "Dad idan ban soka ba wa zanso? You're my everything kai ne komai nawa Dad, Mummy, sister, brother, siblings, you're my world Dad bana da wanda nake so sama dakai" da rinannun idanunsa yake kallon ta,still yana sauke ajjiyar zuciya while hannunsa na zagaye lips ɗinta, lumshe idanunsa ya ƙarayi kafin ya miƙa mata hannunsa yace "promise to me Loly" ba tare data fahimce sa ba ta sanya hannunta cikin nasa riƙewa yay sosai a cikin nasa kafin ya ƙara matsar da fuskarsa sai tin tata yace "wahala, tsanani, damuwa, tashin hankali, ruɗu,firgici, baza ki taɓa manta ALIYOU ENEYE AHUOYZA ba, promise to me Loly?" Cikin rawar murya tace "i promise to you Dad I'll never ever forget you komai tsanani" Murmushin jin daɗi yay yana shafa kwantacciyar sumar kansa wacce ya ɗaure da ribbon kafin ya kuma faɗin "Loly kimin al'ƙawarin baza ki taɓa sauya sunanki daga ɗiyar ALIYOU zuwa wani sunan nada ban ba,zakici gaba da amfani da Maimu..natou Aliyou?" Cikin sauri tace "na maka Dad" ƙuri yay mata da idanunsa wanda suke fidda wani saƙo daga cikinsu kafin ya sauke numfashi yace "if you broke the promise fa?" Shiru tai masa ta kasa bashi amsa domin tasan bata da amsar tambayar sa, tasan cewa ba zata zama babu shi domin shine duniyarta,to kenan dame zai punishment ɗinta? Can ƙasan maƙoshinsa yace "don't worry i know what am going to do" fesar da numfashi yay sai kuma yace "i know one you'll pay for your promise" agogon warist ɗin sa ya duba yaga lokaci na tafiya hakan yasa ya buɗe motar tare da fitowa,da sauri Moon itama ta buɗe motar ta fito,sai lokacin ta shiga ƙarewar harabar Makarantar idanus,sosai makarantar ta shiga ranta komai na makarantar ya birgeta,ga sabbin students nan da ake ta kawowa babu mamaki a makarantar irin tun daga primary election har secondary aƙwai, haɗe rai Deen yay ganin wasu en mata na kallonsa da sauri ya kama hannun Moon ya fara tafiya da ita zuwa office ɗin principal yana zuwa ya tarar babu kowa cikin office ɗin sai shi kaɗai,cike da murna principal ɗin ya miƙawa Deen hannu sukai musabaha kafin ya kalli Moon yace "what's your name?" washe baki tayi tace "Maimunatou Aliyou M.A.D" gaba ɗaya suka kalleta har Deen dake zaune saman sofa yana latsa wayarsa, principal ɗin yace "M.A.D means?" Shiru tai kafin tayi sauri faɗin "Means Maimunatou Aliyou Deen" jinjina kai yay yace "Bravo" Deen wayar ya ajjiye gefe ya sauke mata narkakkun idanunsa yana sauraran interview ɗin da ake mata,can principal ɗin yace "na tabbatar zata iya zama primary 5 a yadda jikinta ma yake ko Jss aka kaita zama zatai,tana da girman jiki"haɗe rai Deen yay ba tare kuma da yace komai ba,a nan principal ɗin ya gama shigar da sauran bayan nan ta kafin yace "am coming" Deen ne ya gyara zama kana ya kalli Moon jin lips ɗinsa sunyi masa nauyi ya sashi yi mana nuni da hannu alamar "come here" da sauri ta ƙara so wajan sa tana zuwa ta tsaya a gabansa idanunsa na kallon can wani waje ya sanya hannunsa ya ɗagota zuwa saman cinyarsa, kamar yadda yay mata shiru yana kallonta itama haka ta kafesa da fararen idanunta masu ƙyau da tsarin gaske, Murya bata fita sosai yace "kiss me Loly" ɗan ƙifta idanunta tayi tare da turo jajayen laɓɓanta,shima turo lips ɗinsa yay kana ya ɗaga gira tare da kwaɓe fuska kamar yaro yace "kiss me Loly or i cry" dry tayi masa sosai kafin tace "laah! Dad kaima ka iya shagwaɓa?" Murmushi kawai yay mata kafin ya sauke numfashi kafin ya kwaikwayi irin muryarta yace "Laaah! A wajanki na koya" dry tai sosai tana shigewa jikinsa aduniya Moon nasun taji mutum kusa da ita kamar mage haka take,gane hakan yasa ya haɗe hannayensa ya rungome ya shiga sauke ajjiyar zuciya ajajjere, ƙara manna kanta tayi saman ƙirjinsa tana jin yadda zuciyarsa take bugawa da ƙarfi, a hankali kuma cikin wata iriyar murya mai sanyi da daɗin saurare yace "Loly..!" Cikin ƙaramar muryarta tace "Yes! Dad" fesar da iska yay ta cikin bakinsa kafin ya sauke numfashi yace "kina son na manta dake?" Da sauri ta girgiza kanta alamar "A'a" jinjina kai yay yana ƙara zamansa yace "Ohyyyaa kiss me idan baki so Dad ya manta dake" bata san mene yake nufi ita dai tasan kiss na nufin sumbata, kuma da yawan lokaci tana gani a Indian series film suna haɗe baki aita bamul², miƙewa tai a jikinsa ta ƙara tsayinta dai-dai fuskarsa lumshe idanunsa yay lokacin da yaji ta sanya bakinsa cikin nasa bakin tayi kissing nasa ya riƙe tongue ɗinta ya fara bata wani hurt kiss mai tsayawa a zuciya ya nayi yana zuƙe tarin yawon bakinta almost 5minutes kafin ya cire bakinsa yana sauke numfashi kafin kuma ya kalleta yaga yadda take ta siɗe bakinta,gira ya ɗaga mata yace "you're the best kisser Loly ehyee" ɓoye kanta tayi ita a dole taji kunyarsa haɗe rai yay sosai kamar bai taɓa drya ba yace "your mouth is belong to me,koda wasa naji saɓanin haka you'll regret Maimunatou" tsoronsa taji ya kamata yasa tai shiru ba tare kuma da tayi magana ba,a haka principal ɗin ya dawo shi da wata student ta secondary section, kallonta yay yace "Meeyrah ga Maimunatou Aliyou Deen,nan ki kaita primary section ki mata special mai mutum biyu sauran baya nan basai na gaya maki ba"rusunawa tayi tace "ok sir" marai-raice fuska Moon jin abinda principal ɗin yake faɗa, miƙewa Deen yay yana kallon idanun Moon, kuka tasa shi kuma da sauri ya fice yabar office ɗin,cikin tafiyarsa mai kama da gudu ya nufi motarsa yana zuwa ya shiga ya jata da gudu yabar cikin makarantar.








_300 Naira to pay my special book UNCLE NE 600 for vip 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 masu son ducoment soon zai kammala_






Kuka Moon ta saka tana yin wajan ƙofa zata fita da sauri principal ɗin yace "Meeyrah go with her,idan tai shiru saiki kaita section ɗinsu gobe Monday so by tomorrow morning kije ki kula da ita nasan aƙwai abin da zata buƙata" durƙosa wa tayi tace "ok sir" da ƙayar Meeyrah ta lallashi Moon ta nufi ɓangaren rooms ɗinsu da ita, tun a bakin hostel class mate ɗin Meeyrah suka fara tambayarta ina ta samu wannan,shiru kawai take masu sbd itama bata fiye magana ba,har cikin hostel ɗinsu ta shigar da ita kai tsaye ta nufi room ɗinsu tana shiga wata best friend ɗinta mai suna Haleymerhtou ta kalleta tace "Dear ina kika samu wannan ƴar beauty ɗin please?" Murmushi Meeyrah tayi tace "new student ce for primary section" waro idanu Leemrat tayi tace "wonderful shall never end,amma tayi girma da yawa fa" shiru Meeyrah tayi tana ƙarasa jan hanun Moon zuwa kan bed ɗinta,zaunar da ita tayi daman alrdy kayanta an riga da an kai mata can section ɗinsu, ganin yadda take kuka sosai yasa Leemart miƙewa ta ƙarasu wajanta tace "what wrong to you cutie?" Kwaɓe fuska Moon tayi tace "Dad ne" tace "yay maki me?" Turo baki tayi tace "shine ya barni a nan,kuma ni ina son binsa" Meeyrah ce tace "is he your Dad?"jinjina kai Moon tayi alamar "eh" da mmki Meeyrah tace "sure?" Moon tace "yeah!" zama Meeyrah tayi tare dayin shiru,ganin mood ɗinta ya sauya yasa Leemart faɗin "what wrong?" Girgiza kai Meeyrah tayi tace "nothing" kallonta ta maida kan Moon tace "ok stop cry,ai ko yaushe zai iya zuwa ko kuma ya kira waya, bedside ma ai domin ci gabanki ya kawoki,ko baki son zama wata a nan gaba wacce Za'ai alfahari da ita?" shiru tayi sai kallon Leemart da take,ganin tai shiru yasa tace "ok tell me something what's your ambition?" Kallonta Moon tayi sai kuma tace "ina son zama lawyer, then...,"sai kuma tayi shiru Leemart tace "then what?" Moon tace "i want fight"gaba ɗaya suka kalleta wata budurwa mai shigowa cikin ɗakin mai suna Sumayyerh ana ce mata Sumy tace "why?" Kallonta Moon tayi sai kuma tace "akan masu Fyaɗan yara mata,akan masu aikata Lasbian da kuma masu shaye-shaye" mmki fal fuskakokinsu kasa magana sukai da ƙyar Sumy ta haɗiye wani yawo tace "but Lawyer kikeso ba Police ko soldier ba,ba kuma president ko Governor ba,tayaya zaki iya hakan?"shiru tai masu domin sun fara damunta da magana kamar ba zatai magana ba sai kuma tace "amma ana kawowa lawyer issues ɗin problems ɗin ai ko? And manyan lawyers suna take haƙƙin masu ƙaramin ƙarfi cikin sauƙi sai kiga an kori shari'ar to ni zan tsayawa dukkan wanda basu dashi kuma zanyi taimako da abin da nake dashi" numfashi Leemart ta sauke tace "how old are you?" Ka faɗa ta ɗaga alamar bata sani ba, Meeyrah daman magana bata dameta ba hakan yasa tai shiru amma ƙasan zuciyarta mmkin yarinyar ne ya cika ta kosu da suka girmeta basu taɓa tunanin irin nata ba, Sumy kuma kallon Moon tayi ƙasa da sama a Zcyarta tana yaba ƙyanta,yawo ta haɗiye mai daɗi tare da lumshe idanunta kafin taja jikinta zuwa bathroom,daman su uku ne gaba ɗaya a part ɗin kowa gadonsa daban,ganin ta daina kuka kuma yamma tayi yasa Meeyrah yin wanka sannan ta haɗawa Moon tace taje tayi bayan ta gama ta bawa Moon wata ƙaramar riga amma taƙi sawa a dole sai kayanta, kallonta tayi tace "to ci abincin tunda baza ki saka rigar ba" babu musu ta fara cikin indomie with egg ɗin kana ta sha ruwa, miƙewa Meeyrah tayi itama Moon ta miƙe ficewa sukai daga part ɗin Sumy tabi Moon da kallo tana aiyana wasu abubuwa da yawa a ranta,a haka ta nufi primary section da ita,tana zuwa direct har hostel ɗinsu wanda yake da ƙwana wajan 5 kai tsaye ta nufi sashin da ɗakinta yake su biyu ne kacal daga ita sai wata mai suna Feenerh, bayanin komai tai mata sannan tace ta sauya kayan ta na jikinta kuma ta adana su aƙwai warshing machine, tana fita Moon ta sauke numfashi kana taje wajan ƙaramar wardrobe ɗinta ta ɗauki wasu riga da wando masu ƙyan gaske ta sanya jikinta, Feenerh ce ta ƙarasa inda take tare da miƙa mata hannu tace "I'm Safeenerh Khalil Zubair" juya fararen idanunta Moon tayi kafin tace "Nice name" murmushi Feenerh tayi tace "thanks! And you?" Kanta a ƙasa tace "Maimunatou Aliyou M.A.D" Feenerh tace "Wow! Just say M.A is better" Moon tai ɗan kuntun Murmushi tace "ok thank you" Feenerh chocolate ta ɗauko ta bata tace "Now we're friends" kamar ba zata karɓa ba sai kuma ta amsa tace "nice to meet you" suna tsaye Sumy ta shigo hannunta riƙe da wata ƙatuwar chocolate tace "A'a bevies kuna fira ne"shiru Feenerh tayi dan bata wani kula Sumy duk da cewa senior ɗinta ce,kai tsaye wajan Moon ta nufa tace "Hy..." ganin ita takewa magana yasa Moon faɗin "Hy" chocolate ɗin ta miƙa mata tace "now am your mother and you're my daughter,zan kula dake zan maki dukkan abinda kikeso" ta faɗi hakan ta kallon jikin Moon ita dai Moon shiru tai bata kulata ba,ganin haka yasa Sumy miƙewa tace "ok Daughter see you tomorrow ki fito da wuri" tana faɗin haka ta fice.
DEEN na barin makarantar ko gida bai koma ba kai tsaye airport ya shige

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login