Showing 21001 words to 24000 words out of 87052 words

Chapter 8 - MOON Book Complete by Nimcey Sarauta .txt

03 Feb 2025

4305

jera masa tambaya uku lokaci guda,hannu yasa dai-dai bakinta kana yaja lips ɗinta ya murɗe da sauri ta fasa kuka sbd zafin da taji tana kuka tana yarfe hannayanta,kukanta ya keji har tsakiyan kansa,yana jin kansa tamkar zai rabe gida biyu sbd tsananin azabar ciwon da yake masa,ganin ba shuru zatai ba yasa a hankali ya jawota dai-dai saitin sa kafin ya sanya mata ƙaramin yatsarsa a baki,cikin wata muryar mara sauti yace "shiiiiiit..!" Da sauri tai shuru domin a duniya bata so yanzu ya ƙara guduwa yabarta gani take kamar Damus zai ƙara dawowa ya bata macijinsa,a hankali ta lumshe idanunta ta shiga sauke ajjiyar zcya kafin ta fara haɗe lips ɗinta ta shiga tsotsar yatsarsa kamar wacce ta samu sweet,runtsa idanunsa yayi sbd jin yadda take tsuƙar yatsarsa kamar zata zuƙo jinin jikinsa,10minutes left yaji numfashinta na sauka a hankali alamar bacci ya ɗauke ta,zare yatsarsa yay wacce har yanzu take cikin bakinta tana tsotsa a hankali, miƙewa yay da sauri tare da ficewa daga bedroom ɗin kana yaja Ƙofar ya rufe da key,kai tsaye wani special side ya nufa da sauri da sauri yake tafiya a ɗan zafafe harya iso babban parlour'n gidan da ƴan matan suke ciki,suna ganinsa suka shiga gyara zaman su wasu kuma da idanu suke binsa babu wanda ya kula yake tafiyarsa fuskarsa a haɗe tamau,Eki ce ta miƙe tsaye tare da juya manyan mazaunanta tace "wlcm sir" sosai ya jita amma yay kamar ba dashi ake ba,a haka harya shige wani part ɗin,sauran en matan ne sukai dry kafin wata daga ciki tace "gsky Eki kina da matsala, mutumin nan bakya gabansa ki hqr haka mana" juyi Eki tayi a parlour'n kafin tace "Wlh na ɗauki alwashin saina mallaki Deen koda bai auran ba,kamar yadda suka zama silar lalacewar rayuwata haka zan zame masa ƙadan garan bakin tulo,Wlh saina ɗan ɗani daɗinsa,suna haɗamu da maza muna kwanciya tare dasu,wata rana sai muyi tarayya da maza biyu amma shi yana nuna mata masa gabansa,Wlh kamar yadda wasu mazan ke mana ihun daɗi saina saka Deen yay ihun daɗi a cikin kunnuwa na"wata ce mai suna Salymat ta miƙe tsaye tare da dafa shoulders ɗin Eki tace "I'm with dear,Wlh guy ɗin yay kuma kina ganinsa kin san namiji ne bawai lusari ba,ni kaina da zan samu dama a wajansa saina shige,dan haka ina goyan bayanki" girgiza kai kawai Salmerh tayi kafin tace "wanda ya nufeka da sharri kai saika nufesa da alkairi,idan suna sawa muyi abu ba hakan yana nufin Mu aikata wani abu garesu ba,sannan tunda kike a wannan gidan kin taɓa ganin Sir yace miki kije hotel wani yana jiranki?ko kuma kin taɓa ganin ya baki wani abu dan gane da kayan maye?koshi yake pursing ɗin ki akan kiyi wani abu"hannu Eki ta ɗaga tace "Please stop interrupt,and idan sonsa kike har kike karesa to kin makara domin idan har Ni Eki ina raye Wlh shida wata ƴar mace har gaban abada,Ni zan mallakesa mallaka ta har abada" wani kallo Salmerh ta watsa mata tace "me kike nufi?" Tsaki Eki tayi tace "i mean my words" tana faɗin hakan ta fice daga cikin gidan, granny tayi shewa tare da tafa hannu tace "God forbid,tunda na somu a wannan gidan ban taɓa ganin Deen yay magana da wata budurwa ba,har kawo iya zu,hasali ma sai kayi wata biyar ciff baka ganshi ba,nai mmkin yadda har sati guda ma ba tare daya koma wata ƙasar ba,ku bariki fa iyawa ce idan ka iya kaji daɗi idan baka iya ba ta kife dakai"gaba ɗaya suka sanya dry,tsaki Salmerh taja kafin ta miƙe tsaye ta nufi part ɗin ta, Deen na fita daga part ɗin ya nufi part ɗinsa wanda yake sauka a parlour ya samu Damus wanda yana ganinsa yay sauri ƙasa da kansa tare da danna wayarsa,ko kallan inda yake bai yi ba ya shige part ɗinsa,kai tsaye bathroom ya shiga yana zuwa ya zare armless ɗin jikinsa da kuma 3gauter jikinsa ya shiga sakarwa kansa shower,bayan ya gama ko busar da gashin kansa baiyi ba,ya fito sanya da bathrobe kansa na zufar da ruwa,ga faffaɗan ƙirjinsa wanda yake cike da gashi sai manyan brest ɗinsa wanda nipples din suka fito sukai jaa,bai tsaya jiran komai ba ya ɗauki body spray ya feshe jikinsa dashi,dake tsakanin zuhur zuwa Asr ne sai kawai ya faɗa kan bed tare da kifa cikinsa,wayarsa ce ta fara ƙara dubawa yay ga sunan Besty na yawo saman screen ɗin wayar,kuma vedio call sai lokacin ya tuna gidan Wi-Fi ne picking call ɗin yay idanunsa lumshe, Ohinoyi ya gyara zamansa ka san cewar ba'a fada yake ba yace "Besty where are you now?" Shuru Deen yay yana jin yadda mahaifin nasa yake magana a taushashe,ware idanunsa yyi tare da saukesu akan screen ɗin wayar a zaune yaga mahaifinsa sanya da wata farar Alƙyabba sai zaren da ake mata ado dashi wanda ya kasance ruwan ƙwai,baice komai ba sai kallon Mahaifin nasa da yay tare kwaɓe ya langwaɓar dakai gefe, Ohinoyi yay ajiyar zcy yace "What wrong with you Besty?,u look very sexy" turo baki Deen yana ɗan lumshe idanunsa haɗe da ɗura hannunsa a saman mararsa dage masa ciwo still baice komai ba, Murmushi Ohinoyi ya tare da faɗin "U have to think dear,abu na damunka kaƙi ajjiye iyali sai faman yawo a gari ko?"ɗan waro idanu Deen sbd yasan halin mahaifin nasa sarai,indai akansa ne baya jin kunyar komai har cewa yake idan bashi da lfy yasa baiyi aure ba ya faɗa masa, idanunsa ya ƙara lumshewa yana mai ɗan haɗe ƙafafunsa a hankali kuma ya taune lips ɗinsa cikin wata murya very cool yace "Please Besty stop" dry Ohinoyi yay yace "stop what..?"kafin ya bawa mahaifin nasa amsa yaji an buɗe ƙofar bedroom ɗinsa an shigo,a kasalance ya juya domin ganin wanene idanunsa ne suka sauka akan Eki,wacce take sanye da wasu fitanannun English wears dukkan halittun jikinta ana gani, ɗauke kai yay yana mai ɗan jan tsaki kaɗan,kana yace "Besty i will catch you later" yana faɗin hakan ya ajjiye wayar sa a gefe tare da ɗaukan remote ya ƙaro gudun a.c kana yay rufda ciki yana sauke numfashi da sauri²,wani shu'umin murmushi Eki tayi ta fara takowa wajansa tana kaɗa jikinsa,babu zato kamar a mafarki yaji saukar hannunta akan.....








MANAGE🌚
COMMENTS
VOTE
Share fisabilillahi 🤲�






SARAUTA
9/12/21, 5:35 PM - Buhainat�: *⚡MOON�*






_��23-24_
Elegant online writers






  _I'm so sorry Habibaties, i can't explain you yanayin da nake ciki but i want to say aimin afuwa activities sun min yawa Wlh, can you forgive ur sister?And ina ganin comments da share da yadda kuke neman MOON.... MOON to Allhamdulillah here is ur MOON sai ai share sbd Allah cos bana da time na share a all groups ɗin da nake, San so nake maku har raina and this page dedicated to MOON fans,only fans ɗin MOON🌚 bear with me Guys🤲�..,Ohhh Hello wata tai min wata tambaya a Wattpad so beb don't worry zaki jini soon_










Hannunta ne ya sauka a saman fresh skin ɗinsa,yana jinta bai ko mutsa bare ta saka ran zai tanka ta,ganin kamar bacci ya ɗauke sa yasa Eki tayi murmushi mai ɗauke da wasu manufofi da dama,kana ta zauna saman bed tare da miƙa hannunta a bayansa kasancewar rufda ciki yay slowry ta fara shafa bayansa she's try to make him felling, with so much shock ta dinga kallonsa, calmy tayi cikin wata sexcy voice tace "Dee..Deee..Deeee" sai da ta kirasa 3times bai mutsa ba,cike da farin ciki ta ƙara haurawa saman bed tana ƙara ɗura hannunta a waist ɗinsa ta zagaye ƙugunsa da hannunta, ɓangaren Deen kowa dukkan abinda take masa yana jin sai dai he's not interested bashi da feelings ko guda a kanta bare tayi tunanin zaiji wani abu dan gane da abinda take masa,yay shuru ne kawai yana son yaga gudun ruwanta daɗin da ɗawa bai son hayaniya sbd yadda ya kejin jikinsa babu daɗi ga ciwon kai dake damunsa yana jin kansa kamar zai fashe ya tsage gida biyu,jin tana ƙoƙarin sanya hannunta cikin boxer ɗinsa yay sauri haɗe ƙafafuwansa tare da mirginawa ya ware manyan idanunsa a kanta,idanu Eki ta shiga rarraba wa domin bata taɓa tunanin idanunsa biyu ba ta gama sakawa ranta cewa yau zata ga baiwar da Allah yay masa da tasa kallar halittar sa daban yake,gama ƙare mata kallo yay from head to toe shi sam bai ga abin birgewa a jikinta ba sai shegen kinibibi,gaba ɗaya batai masa daman yana lura da ita, ɗauke kansa yay yana taɓe bakinsa, ajjiyar zcya ya sauke still bai tanka ta ba,jin hannunta a jikinsa again yasa a zuciye ya miƙe tsaye da idanunsa wanda sukai jajirr ya kalleta cikin kakkausar murya yace "Out....out of my room Eke...lymerh Bukar Gusai" ya faɗa da ƙarfi tare da ambatar full name ɗinta,saurin lumshe idanunta tayi sbd yadda muryrsa ta daki tsakiyar kanta musamman da yace Eke..lymerh sai yay kamar wanda bai iya hausa sosai ba,koda yake kana ganin Deen ka san ba Hausa bane kawai zama cikin hausawan yasa ya goge da iya faɗarta yau da gobe,ganin still tana tsaye tana kallonsa yasa kai tsaye ya zare belet ɗin dake jikin wandonsa wanda ya cire ya nufi wajanta da sauri itama tayi kansa tana zuwa ta faɗa jikinsa ta saki wani kuka mai cin rai tace "Please Deee ka saurare Wlh i luv u to the rest of my life,kai kawai nake gani naji farin ciki,i want to stay with you forever,i stand by your side ina sonka please Deen kada ka ce min a'a Wlh zan mutu,i need your luv and care nothing else dan Allah dan Annabi just sleep with me na ƙwana ɗaya kawai just one day please Dee" ta ƙare maganar tana saka mai wani sabon kukan ta rirriƙesa,wata zcya ce ta zowa DEEN cikin fushinsa wanda baya iya control kansa dashi yasa hannu ya hankaɗe ta daga jikinsa ya shiga zarara mata belet ɗin jikinsa kamar an aikosa banda ihu babu abinda Eki take tana roƙan sa akan ya sota,cikin fushi Deen ya yar da belet ɗin yasa duk hannunsa guda biyun ya tura cikin gashin kansa kana ya hargitsa gashin suka bazo saman fuskarsa ya zamana kamar wani balarabe ko ba India i can't describe but yay ƙyau sosai farar fuskarsa har wani jaaa take sbd zallar bala'in dake cinsa ya fesar da wata iska mai zafin gaske yace "what....?what the fuck..haaaaa³ I never see a woman like you...,nine kikema tallan jikinki? WOW³!! very good,to I'm not interested Madam Eke... lymerh Bukar Gusai go to ƴan iska irinki kuma made ɗinki bani A....,"saurin yin shiru yay yana sauke numfashi idanunsa har wani ruwa yake Deen ya iya tashin hankali da zallar masifa ruwa³nta kallonta yay yace "before I count 5 leave,wlh Tallahil laziiiii zan karya ƙafarki muddun na buɗe ido ba ganki" da sauri Eki ta miƙe tana layi ta nufi waje domin kaɗan daga cikin abinda Deen zai aikata,baya taɓa karya rantsuwarsa in dai yace bazai abu ba is better ka rabu dashi he's very stubborn ba yaji gaba ɗaya,tana fita ya shige bathroom ya sakarwa kansa shower sai sauke numfashi yake a zafafe sosai ruwa yake dukan fuskarsa amma ko a jikinsa sai da ya shafe wajan 30seconds yana tsaye kafin ya janye jikinsa ya ɗauki bathrobe ya sanya a jikinsa ya fito yana fitowa kiran na shigowa wayarsa,kamar ba zai ɗauka ba amma ganin wanda suke kiransa yasa yay picking call ɗin cikin fushi yace "What...again?" Murmushi Ohinoyi yay kafin ya numfasa yace "No ba faɗa bane Besty" shuru yay sai kuma yace "what wrong with you Sweetheart, baka da kuzari i knew something is fishing" sauke numfashi DEEN yayi yana sauraran Muryar mahaifin nasa mai cike da nutsuwa,jin shuru yay yawa yasan cewa Deen bazai taɓa cewa komai ba indai ba niya yay ba,yasa ya ƙara cewa "Okey! Tell me where are you now,duk ina kake yau zan zo wannan shurun naka yana hurting nawa Besty kai ba kinka bai damunka ne wai,nidai sam bani kawo ba haka ma ba hubby kayo ba bare grannyma on mah way in sha Allah" da sauri Deen ya kwaɓe fuska yana ƙara shigewa jikin pillow kamar zai kuka yace "No!!! Please Besty kawai I'm not feeling well ne" da sauri Ohinoyi ya miƙe tsaye yace "Are you mad Aliyou Ohinoyi Adavize" ya kira full name ɗinsa cike da tashin hankali kafin ya ɗura da faɗin "Call the Dr now or else..,"sai kuma yay shuru langwaɓar dakai Deen yay yace "Or else wat...?" Saita Murya Ohinoyi yay cikin lallabi yace "look Besty nasan prblm ɗinka amma dole ka bari Dr ya duba ka idan kuma kaƙi Wlh ko ka gayan inda kake ko karka gayan tabbas zaka ganni a wajanka kasan kaɗan daga cikin aikin Ohinoyi Adavize Ahuoyza" miƙewa tsaye Deen yay cikin ƙasa da murya yace "No Besty i will call the Dr now" Ohinoyi yace "sure....?" Yana buɗe handle ɗin ƙofar yace "Yeahh" Ohinoyi yace "ok ka kira idan Dr yazo i want talk to him love you Besty" yana fita babban parlour'n part ɗinsa yana faɗin "Luv u too Besty"yana faɗin haka ya kashe wayar tare da lalubar wata number ringing ɗin farko aka ɗaga...
Eki na fita tayi saurin share hawayenta duk da irin zugin da jikinta ke mata,kai tsaye bedroom ɗin da aka bawa Nana ta shige tana zuwa ta ɗauki wani key dake yawanci tana da key ɗin parts na gidan, buɗe ƙofar tayi ta shiga tana zama ta ƙara rushewa da kuka ta shiga duba jikinta a mirror'n ɗin ɗakin sosai hankalinta ya tashi ganin shatin belet ya fito saman fatarta duk da ba wani hasken fata gareta ba,sai da tayi kuka son ranta abin mamaki kamar ƙara mata wutar son Deen ake a cikin zcyarta kamar zararriya haka ta fara surutai tace "Wlh baka isa ba,idan bariki ce ta buɗen ido tabbas saina kawo ƙarshen jijji da kanka dole ka zama nawa Deen nawa ni ɗaya,dole ka zama a side ɗina wannan al'ƙawari na ɗaukarwa kai na indai ban cikashi ba tabbaci ni ba cikin sunna akai aka haifan ba,kayi kuskure kuskure babba zan shayar da kai mmki wanda ba'a taɓa shayar dakai irinsa ba,Wlh sai ka soni zaina ɗan ɗana kalar taka baiwar i luv u Soo much darling luv u to the rest of my life.." ta ƙare maganar tana sakin wani sabon kukan, MOON dake bacci ta shiga buɗe manyan idanunta tana mistsukasu, ɗan mirginawa gefe tayi hakan yasa ribbon ɗin da aka ɗaure mata gashinta ya zame ya bawa gashin damar wargatse wa,bakinta ɗauke da addu'ar tashi daga bacci _ALLHAMDUULILLAHIL LAZI AHHYANA BA'ADAMA AMAUTANA WAA'ILAIHIL NUUSHUUR_ tana gama faɗin hakan ta miƙe zaune a hankali ta shiga leƙa fuskar Eki domin tun daga bayanta tasan ba Nana bace,kamar ancewa Eki ta juya tana juyawa sukai ido huɗu da Moon da take leƙa ta,da sauri Moon tayi baya tana runtsa idanunta,da sauri itama Eki ta miƙe domin haka kurum taji tana tsanar yarinyar musamman da Damus ya bata labarin abinda Deen yay masa dalilinta, cikin zafin nama tasa hannu ta fisgo Moon daga saman bed ɗin ta faɗo ƙasa wani gigitaccen ihu Moon ta saki lokacin da kanta ya bugo da stool ɗin madubi, ƙara ƙarfin ihunta tayi Lokaci da taga kanta yana zubar jini,kafin ta miƙe tsaye Eki ta ƙara zuwa wajan Moon tana zuwa tasa hannu ta fisgi dugun gashin kanta taja da ƙarfi wani irin ihu Moon ta ƙara saki a karo na biyu wanda ya kusa tafiya da numfashinta,domin ji tayi kamar jijiyoyin kanta suna fitowa waje sbd tsananin azabar data keji a ƙasan gashinta,cikin takaici Eki tace "Dan uwar ubanki ni sa'arki ce daza kina kallo na am i ur mate or wat...?" Ta faɗi hakan tana ƙara sakar mata da wasu gigitattun mari a saman farar fuskarsa wacce ta ɓaci da hawaye da majina,sbd tsabar azabar da taji bata son Lokaci da wani fitsari ya shiga zuba daga jikinta ba,tunda uwarta ta kawota duniya bata taɓa sanin azaba irin wannan ba, ba'a taɓa koda zaginta ba bare har ai tunanin dukan ta ba,abubuwa da sukaiwa Moon yawa da kuma rashin sabo yasa numfashinta ya tsaka cak..
Deen na parlour ya sauya kayan jikinsa sanye yake da wani black ɗin 3gauter sai kuma red ɗin armless wacce ta buɗe daka gaban ƙirjinsa hakan yasa ana ganin ƙwantaccen gashin ƙirjinsa wanda sukai ƙwance sai gyalli suke har yanzu gashin kansa yana nan a wargaje sai wani murmurɗe wa da sukai sun rufe masa gefen fuskarsa ya zama more handsome guy a cikin mazan wannan lokacin komai nasa yana da banbanci da sauran na wasu, idanunsa a lumshe ya ɗura hannayensa in between his laps yay shuru sai sauke numfashi yake,yana zaune ya ƙaro gudun a.c gefensa wayoyinsa ne guda biyu da ƙarama da babba yana jiran zuwan Dr,saurin ware idanunsa yayi sbd jiyo ihun Moon da yay kamar mai nazari haka ya shiga juya ƙwayar idanunsa,can ya ƙara jiyo ihunta da sauri cikin gudu² ya miƙe tsaye tare dayin waje,kansa a ƙasa yake tafiya har ya huce parlour'n en matan gaba ɗaya suka bisa da ido banda Salmerh wacce ta ɗan ja tsaki taci gaba da danna wayar hannunta,tsayawa yay bakin ƙofar sbd ganin ƙofar a buɗe yana tsaye ya ƙara jiyo wani ihun nata kasa mutsawa yay yana ta tunani a ransa,can kuma yaji tai shuru hakan yasa yay saurin sanya kansa cikin ɗakin yana shiga Eki na ɗaga ƙafarta zata sauke a cikin Moon wacce take ƙwance ko mutsi ba tayi da wani irin zafin nama ya ƙarasa shiga cikin ɗakin ganin saura kaɗan ƙafarta ta sauka a cikin Moon yay saurin daga tsalle yana faɗin "Nooo!!!!!!🌚 MANAGE sweetheart
SARAUTA👑
9/12/21, 5:35 PM - Buhainat�: *� MOON�*






_�� Wattpad Nimcyluv_
_25-26_






*DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV*


https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ












Kafin Eki ta sauke ƙafarta a cikin Moon Deen yaje da wani irin gudu ya hankaɗeta ta taje ta bugi da jikin bed ta faɗi ƙasa zafin faɗuwar da taji yasa ta saki wani ihun a zaba tare da kwanciya ƙasan Italian carpet ɗin ta shiga rera kuka, Deen na zuwa wajan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login