Showing 6001 words to 9000 words out of 87052 words

Chapter 3 - MOON Book Complete by Nimcey Sarauta .txt

03 Feb 2025

7564

FILI DANA �OYE SU FITO DOMIN A DAMA DASU A CIKIN WANNAN LITTAFIN📚_


KaÉ—an daga cikin littafin MASARAUTAR MU




Labarin *Masarautar mu* yana magana ne akan wani Masarauta wanda a shekarun baya yake cike da zalinci,daga baya kuma sai aka nada sabon sarki wanda yake cike da tausayawa talakawan sa,shi kuma sarkin d'an sa kwara d'aya ne kwal..........,shi kuma Yarima tun yana karami sarki ya fitar dashi zuwa 'kasar Turkish saboda farautar rayuwar shi da ake yi a cikin Masarautar,a inda yake zaune a can 'kasar kuma akwai Hibba wacce ta kasance babban 'ya a gun aminin sarki,babban burin mahaifiyar Hibba shine Yarima ya auri Hibba,ta yanda yaron Hibba zai kasance magajin Masarautar.


A Masarautar kuma akwai Iya wanda ya kasance 'kanin babanshi,babban burin Iya shi ne yarinyarsa Sulaymi ita ma ta auri Yarima,dan d'an da ta Haifa shi ma ya zama magajin Masarautar,a 'bangaren Masarautar kuma suma duk mu'karraban sarkin babban burin su suma shi ne su kashe Yarima,domin su amshi sarautar Masarautar.
Sai kuma ga Husnah,wacce ta dauke shi a matsayin yaya uwa d'aya uba d'aya,kwatsam kuma ba zato ba tsammani sai taji cewa shi ne mijinta,wad'an da ta d'auka a matsayin iyaye suka zama mari'kanta,wad'anda ta d'auka a matsayin yayyi wanda bata da kamar su,suka koma cousins d'in ta,0806 330 4625.










***Cikin zafin nama da ɓaci rai Deen ya gama zuge zip ɗin akwatin da wani irin saurin baki yace "what the fuck!!" Hular kansa wacce yake rufe sumar kansa da ita ya ɗauka ya saka a kansa tare da danna sumar ciki, wasu red eyes balls ya ɗauka ya saka cikin idanunsa lokacin kaɗai halittar idanunsa ya sauya,cikin sauri-sauri ya ɗauki ƙaramar wayarsa ya tura a cikin kansa babbar kuma ya saka a cikin aljihun wandonsa, wani ɓoyayyen daimond ring ɗin sa ya ɗauka ya maƙala jikin yatsan sa,a hankali ya duba agogon hannunsa ganin wajan 2:30 yasa ya ɗauki wata ƙaramar akwati ya goya a bayansa,kafin yasa hannu ya ɗauki trolly daya saka Moon ciki ya fara jaa,a hankali ya fita daga cikin ɗakin ya nufi ƙaramin ƙofa yasa key ya buɗe juyawa yyi yaga babu kowa a compound ɗin gidan kai tsaye ya fice daga cikin gidan gaba ɗaya,sai da yayi tafiya sosai a ƙasa kafin ya samu wani ɗan lungu ya shiga ƙaramar wayarsa ya ciro yayi dailing wata number ringing ɗin farko aka ɗaga, numfashi ya sauke cikin ƙasa da Murya yace "get ready"daga can ɓangaren akace "ka fita babban titi alrdy ina jiranka can" bai ce komai ba yyi rejecting call ɗin,cikin nutsuwa yake tafiya harya isa babban titin yana zuwa ya samu Black ɗin mota kai tsaye wajan motar ya nufa yana zuwa aka buɗe masa back seat ya zauna ciki,da gudu drever'n yaja motar suka bar wajan..




Sun ɗauki wajan 1hour suna tafiya shaf ya mata da Moon dake cikin akwatin sai da drever'n yace "where is the baby?" Ɗan waro idanunsa yayi waje kafin ya ɗan miƙe zaune daga kishin giɗan da yake,a hankali yasa hannu ya zuge zip ɗin akwatin, ƙwance ya sameta tamkar babu numfashi a tare da ita ƙaramin hannunta na cikin bakinta, pouting lips ɗinsa yayi kafin ya sanya tattausan hannunsa ya ɗaga ta zuwa jikinsa,ɗan kara hannunsa yayi a hancinta yaji babu numfashi,da wani mmkin ya ƙara fiddo da manyan idanunsa waje kafin kuma a hankali ya zare hannunta daga cikin bakin,a hankali kuma ya maida bakinsa gurbin daya cire hannunta ya fara shaƙa mata nasa numfashi tare da danna ƙirjinta,wata wahalalliyar ajjiyar zcy ta sauke tare saka wani kuka wanda rabinsa na fitar hayyaci ne,hannu yasa ya toshe mata baki,yana jin yadda take tauna masa hannu amma ko mutsin kirki bai yi ba sai ma kanta da yake shafawa a haka har ta maida baccinta,yana ganin hakan ya hankaɗe ta daga cikinsa fa faɗa saman kujera, amma ko hannu bata ɗaga ba sbd nauyin baccin da take dashi.






Sosai sukai tafiya mai yawan gaske kafin su iso cikin wata unguwa,a gaban wani ma dai-dai cin gida sukai parking,suna parking Deen ya fito cikin tafiyarsa ta sauri ya nufi cikin gidan,har yaje ƙofar shiga sai kuma ya tsaya yace "fito da ita" yana faɗin hakan ya juya da sauri zuwa cikin gidan kai tsaye drever'n mai suna OVOSI ya buɗe cikin motar ya saka hannu ya ɗauki Moon da teddynta ya nufi cikin gidan,a parlour ya samu Deen a zaune ya busa sigari,zama Ovisi yayi tare ƙwantar da Moon a kan duguwar sofa cikin farin ciki yace "Irehawri? Yaya sunanta?" Ba tare da Deen ya kallesa ba ya ƙara busa sigarin dake hannunsa a zafafe yake komai kamar bazai magana ba sai kuma yace "Moon,but the full name is Maimunatu" Ovasi yace "wow!! Oga zamu samu kuɗi sosai da idan Moon ta girma,she is very beautiful tana da ƙyau tun tana ƙaramar ta" wani banzan kallon Deen ya jefesa dashi da sauri Ovasi ya ɗauke kansa dan yasan halin Deen da zcyrsa na kusa zai iya baka kashi yanzu wannan ba damuwarsa bace.






Sai da ya shanye sigari kara wajan biyar sannan ya miƙe a zafafe ya nufi cikin wani bedroom kai tsaye bathroom ya huce yana shiga ya zare rigar jikinsa ya sakarwa kansa shower,wata wahalalliyar ajjiyar zcy ya sauke yana mai ƙarewa zanan tattoo ɗin dake manna a saman ƙirjinsa zuwa damtsen hannunsa,wani suna sake tsakiyar tattoo ya tsurawa idanu kafin yaja idanunsa ya rufe,saurin buɗe idanunsa yayi sbd abinda yaji yana motsi a cikinsa,a hankali yasa hannu ta shafi gefen cikinsa,hannu yasa ya daki mirror'n dake maƙale jikin bangon bathroom ɗin nan take rabin madubin ya fashe,cikin zafin nama ya kalli kansa a madubin tare dasa hannu ya hargitsa gashin kansa yana faman sauke numfashi,cikin saurin baki da yake dashi yace "it's my fault.!! Yeah all this akai nane not her"ya faɗa yana fesar da iska daga cikin bakinsa, ƙara hargitsa gashin kansa yayi yace "yanzu lokaci na ne,now the game is starting" yana faɗin hakan yaja dark blue ɗin towel ya ɗaura a saman faffaɗan waist ɗinsa,kama ya nufi waje babu kowa cikin parlour sai Moon data faɗo daga saman soma zuwa ƙasan carpet hannunta a cikin baki tana bacci cike da nutsuwa.


Tsallake ta yayi ya nufi cikin wani ƙaramin bedroom,yana zuwa ya ɗauki wasu fararan kaya ya sanya a jikinsa,a kan ma dai-dai cin bed ɗin ya ƙwanta tare dasa hannu a bed site ya kashe golve wani dark blue ɗin haske ya bai yana,cikinsa ya kifa tare da rungome pillow'n dake kusa dashi,nan da nan bacci ya ɗauke sa,rabonsa daya samu cikakken bacci har ya manta.






A can gidan da Deen ya baro, Farouk ne tsaye a saman upstairs hannunsa riƙe da Cork yana sha, murmushi yayi ya ƙara gyara zaman farin glass ɗinsa kafin a hankali ya ɗauki wayarsa ya danna wata number ringing ɗin farko a ka ɗaga,ana ɗagawa yace "follow him" ya na faɗin hakan ya kashe wayar ya nufi part ɗinsa,yana shiga ciki parlour'n ya samu Hanne zaune ita ɗaya a parlour ta kifa kanta ƙasa,kallo ɗaya yayi mata ya ɗauke kansa,yana tafiya ta miƙe tsaye tare da nufar ɗakinta da sauri.


Kiran farko Moon ta farka daga bacci,ganinta a parlour ita kaɗai yasa ta fara kwaɓe fuska zatai kuka, miƙewa tsaye tayi ta fara kallon parlour'n kamar me neman wani abu,can ta hangi wani bedroom a buɗe, hannunta riƙe da teddynta ta nufi cikin ɗakin,a ƙwance ta hangesa duk da duhun dake ɗakin,kan bedroom ɗin da haye tana zuwa tasa hannu ta fara jijjigasa,cikin baccinsa yaji bugun da take masa manyan idanunsa ya buɗe,kallo guda yay mata ya juya cikin Muryar kuka Moon tace "Dad zan sha tea" banza yay mata,ganin yay mata shuru yasa ta mirgina wajan fuskarsa tare dasa hannu ta buɗe hannayen daya rungome jikinsa dashi ta shige cikin jikinsa tare da saka masa kuka tana ƙara faɗin "Dad tea" idanunsa a rufe ruff yasa duk hannayensa ya jawo ta ya maye gurbin pillow da ita,kafin a hankali ya saka mata ƙaramin yatsarsa a baki can ƙasan maƙoshinsa yace "take a sweet..












_share share share sbd Allah da Manzonsa🥰🥰��_


_*Littafin UNCLE NE na kuɗi ne dukkan mai buƙata zai iya biyan Naira 300 idan kuma kana buƙatar littafan kuɗin dana rubuta zaka biya 600 ne asusun biya 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 kada ka sake a baka labarin domin salon book ɗin na da banne🥰*_




Kuyi following nawa a wattpad Nimcyluv


SARAUTA👑
9/12/21, 5:31 PM - Buhainat�: I think you'd like this story: "MOON (human Trafficking)" by nimcyluv on Wattpad https://www.wattpad.com/story/271546772?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_reading&wp_page=reading_part_end&wp_uname=nimcyluv&wp_originator=rC2RIUY7dEuEAazbRJMRYebXIZRRN05ADYWptkS%2FkMYOXEEJyk01%2F5pX5LVhpps8S5deBXvuS5bvqBfymEAv9QXhkUauTx1eCDJpybzO8lQ86L66Q66AozmfoBZ892eg




_� MOON⚡_


_�� NIMCYLUV_


ELEGANT ONLINE WTITERS


9-10




_That exactly what TAWAKKUL means,it means that don't see the solution,i don't know what is gonna happen tomorrow. BUT! I do know one thing for sure and that is_ ان معي رب_ سيهدين (Inna ma'iya rabbi sayad deen) _ndeed my Lord is with me and he will guide me through._
_And when we have that kind of attitude Allah_ _promises US something, that he will split seas for us, And situation that look impossible ALLAH will make a way out...._








*****Shuru Moon tayi tana sauke ajjiyar zcy kamar wacce tayi tsere,can kuma ta kallesa tace "Dad Mummyna" yana jinta yay mata shuru,cikin Muryar kuka ta ƙara cewa "Dad ƙafa na hannu na ciwo duk suke min" still shiru ya ƙara yi mata,a hankali ta ɗura ƙafarta a shoulder ɗinsa idanunta na zubar da hawaye sosai leg ɗinta ke mata zafi da kuma raɗa ɗi,ganin yadda take jiyaway fararan manyan idanunta ka san ce she look so sick,20 minutes left ta fara kuka tana ɗaga ƙafafuwan ta sama gaba ɗaya ta turmushe sa,cikin wani a zababen baccin da yake fizgarsa ya ware idanunsa tare da sauke sa a kan fuskarta wacce ta jiƙe da hawaye,da mmki yake kallonta musamman yadda take juyi a kan bed tamkar macen da take naƙuda ganin da gaske ciwon ne bawai iskanci ba yasa murya can ƙasa yace "keeee" jin muryarsa yasa ta ƙara sanya wani sabon kukan tace "Dad ƙafa ta ciwo" tashi yayi zaune tare dasa hannu a bed side ya kunna hasken ɗakin, ɗan waro idanu yayi waje ganin yadda ta haɗa uwar zufa ga yadda tayi face-face da hawaye a fuskarta duk ta fice a hankalinta,shuru yayi yana tunanin abinda zai mata can maganar Alhaji ta faɗo masa lokacin da yake waya yace "yarinyar ma sickle gareta" tuna wannan maganar yasa ya ɗan saurin juyawa zuwa gare ta yana nazarin abinda ya dace yay mata.


Zameta yayi daga jikinsa ya nufi cikin bathroom wanda yake cikin ƙaramin ɗakin da yake, tsayawa yayi yana kallon bathroom gaba ɗaya kansa ya ɗaure bai san mene zai mata ba wanda zai sanya taji sauƙin ciwon da take ji a yanzu,bai saba ba haka nan bai san ta ina zai fara ba.
Tunanin haɗa ruwan zafi ne yazo masa kai,a zafafe kamar yadda yake tafiya a ko yaushe ya ƙarasa gaban jakuzzie ya faɗa mata warm water,cikin sauri ya juya ya nufi cikin bedroom ba tare da wani abu ba,yana zuwa yasa hannu ya ɗauke cak ya nufi cikin bathroom ɗin da Ita,sam bai damu daya zafin ruwan yake ba,burinsa bai huce yaji ta daina masa ihu a ka ba,yana daka tsayen ya cilla ta cikin ruwan, ƙara ta saki mai ƙarfi gaske ga yanayin buguwar da kanta yayi ga kuma zafin ruwan daya ratsa ta wanda ta keji tamkar naman jikinta zai kwakkwaɓo sabida zafin ruwan.
Da sauri ta yun ƙura zata miƙe ya sanya tafin ƙafarsa ya dannata cikin ruwan,a'a dole ta koma taci gaba da kukan a zama,ganin ta zauna ya juya da sauri yabar cikin bathroom ɗin.
Yana fita ya faÉ—a saman bed da rufda ciki.


Ajjiyar zcya Moon ta shiga saukewa,a hankali kuma zafin ruwan ya fara ratsa mata cikin jikinta Zuwa ƙashin ta ta naman ɓargwanta,wajan 20minutes jinin jikinta daya daskare sanadiyar zaman parlour'n da tayi sanyi ya gama ratsa ta fara sinkewa.
SICKLE
ciwo ne mai haɗarin gaske,wasu da susan ciwo wasu kuma basu san shi ba,ciwo ne da yake a cikin jinin mutum,ciwon na tashi a sanadiyar wata ƴar ƙaramar ƙwaya daza tazo tsakiyar jijiya ta tsaya,hakan zai sanya jinin mutum ya daskare yaki tafiya ya cure waje guda,jinin nayin hakan ciwo zai tashi,wasu lokacin kuma jinin ke lanƙwashewa yay kamar lauje,idan kace Zaka ɗaga wannan laujen zai iya karewa idan kuma kace Zaka bassa a wajan zai iya sanyawa naman wajan tsatsa har takai ga wajan ya kumbura ya fara ruwa.
To aduk sanda ciwon ya mutsa sai dai a dinga ruwan zafi ana shafa man zafi tare da shan magani irinsu ibuprofen diclofenac sodium da sauransu, wasu lokotan kuma ana injection ne a yayinda maganin yaƙi aiki a jiki.
Ciwon sickle babu inda baya kamawa ƙafa, hannu,baya,ciki,ƙirji,kai, haƙori da sauran,wani lokacin ƙafa ko hannun mutum na iya karyewa haka kurum ba tare da wani ciwo ko rauni ba.
Da yawan lokota ba'a gane ciwon sickle a jikin ƙana nan yara,wasu lokacin sai anyi gwajin jini na genotype a nan za'a fahimci wanne kalan jini gareka AA,AS,O, SS, SS shine cikakken sickle,AS kuma kamar aƙwai amma bamai ƙarfi ba,da blood group a nan kuma shine B+ da sauransu.


MOON gonotype É—inta ya kasance SS cikakkiyar sickle gareta,yayinda blood group É—inta ya kasance B+ (nayi maku bayanin hakanne dan ku fahimci ciwon dake damun Moon).




Deen na ƙwance har akai kira na biyu,da ƙyar ya mike a ɗan zafafe ya fice daga cikin bedroom ɗin cikin parlour ya nufa yana zuwa ya nufa wani part kai tsaye bathroom ya shiga ya zare kayan jikinsa tare da sakarwa kansa shower,wata iska mai zafi ya fesar daga cikin bakinsa kafin a hankali yasa hannu ya hargitsa gashin dake ƙwance saman fuskarsa sbd ruwan daya jiƙasa,yana gamawa ya ɗauki bathrobe ya sanya a jikinsa,kana ya ɗaura alwala tare dayin brush,a ɗan gurguje cikin tafiyarsa ta hanzari yabar cikin part ɗin,wata farar T.shirt ya sanya tare da wani dark blue ɗin crazy jeans, parlour'n ya koma ya ɗauki ladduma ya tada salla,bayan ya idar ba tare da wata addu'a ba ya miƙe ya nufi bedroom ɗin Ovasi knowking yayi,wajan 20seconds Ovasi ya buɗe ƙofar da sauri ya zube ƙasa yace "nyene? (ina kwana?)" Kallonsa kawai Deen ya ɗauke kai sbd baka safai ya yin magana da yaran nasu ba,sai ya zame masa dole, sai da yaje tsakiyan parlour'n sannan ya tsaya tare da zura hannayensa cikin aljihun wandonsa wajan 30 seconds ya fesar da iska yace "jeka tada mota" ya na faɗin hakan ya nufi cikin bathroom ɗin.
Yana daga tsayen ya ɗauko pack ɗin cigarette a aljihunsa da laighter ya kunna ya yay mata duguwar zuƙa yana lumshe idanunsa,sai da ya sha mai yawa sannan yaje ya ɗauki wata sweet ya cilla bakinsa tare da fesa parfume,yana tsaye yaji ana knowking ƙofar murya can ƙasa da kuma ɗan sauri yace "come in" Ovasi ne ya shigo yace "oga na gama" nuni yay masa da wasu akwati da sauri Ovasi ya ɗauka ya nufi waje, mayan idanunsa ya juya a cikin bedroom ɗin kamar me neman wani abu, ribbon ɗin ya ɗauka ya ɗaure gashi ƙansa kafin ya ɗauki wata ficap yasa a kan,kai tsaye ya fice daga cikin ɗakin.
Sai da yaje compound zai shiga mota ovasi ya kallesa yace "oga ina yarinyar" tsaki taja cikin ransa yace "damn it" da ɗan gudu ya koma ciki ya fara duba saman bed amma babu ita can yaji numfashinta a cikin bathroom, taɓe baki yay sbd shi shaf ya manta da babun ta, shiga yayi ya ganta ƙwance cikin ruwan da ya gama yin sanyi,kallon yadda gashin kanta ya sha ruwa yay ƙwance a gefen fuskarta da kuma bayanta,kallon fararan kayan jikinta yay wanda sukai datti domin kusan ƙwana 2 sune a jikinta, ƙara sawa yay ya ɗauke ta ya juya da sauri-sauri yabar wajan,back seat ya zauna itama ya ƙwantar da ita,ganin yadda jikinta ke rawa alamar sanyi ta keji ya sanya ya zare t.shirt ɗin jikinsa,kana ya ɗaga ta ya zuge zip ɗin ƴar duguwar rigar jikinta,shafaffan brest ɗinta ya tsurawa Idanu kafin yaja idanunsa ya rufe,can zcyarsa mamaki abin yake bashi yanzu wata rana ita zasu raina harta zama cikakkiyar mace mai taƙama da kyawun halittar ta,a sanyaye ya sanya ƙaramin ya tsanta zuwa kan nipple ɗinta ya shafa,saurin cije lips ɗinsa yayi sbd wani murmushi dake shirin ƙwace masa,yana saka mata rigar sa ya zameta daga jikinsa ya hankaɗe ta can gefe, reverse yay da motar kana yaja ta gudu yabar wajan kai tsaye suka nufi airport ɗin dake kusa dasu.




Suna zuwa airport aka basu ticket É—insu, MOON Deen da Ovasi,suna shiga babu jimawa jirgin ya É—aga zuwa Abuja,30 minutes ya kaisu Nnamdi Azikiwe International Airport (IATA: ABV, ICAO: DNAA) is an international airport serving Abuja, in the Federal Capital Territory of Nigeria. It is the main airport serving the Nigerian capital city and was named after Nigeria's first President, Nnamdi Azikiwe. The airport is approximately 20 km (12 mi) west of Abuja, and has an international and a domestic terminal that share its single runway.


Suna zuwa ya amshi wata blue ɗin sweater ya saka, kafin ya karɓi wata ash ya sanya Moon wacce take ƙwace dai raba fararan idanunta take kana ganinta kasan she is in serious sick, parking sukai Deen agogon hannunsa ya duba yaga 10:20 ɗan tsaki yaja sbd ya tsani a ɓata masa lokaci, yana daga cikin motar ya hangi wata farar budurwa mai ɗan tsayi da kuma jiki,gefenta wata matashiyar mata ce da wani magidanci, Nana khadii ta kalli mahaifiyarta tace "Inna duk wata zanna dawowa fa,ki ƙwantar da hankali albashi na farko dashi za'ai maki aikin ƙafarki, kin san har yanzu ƙarfen yana jikinki kuma nuna muna buƙatar kuɗi masu yawwa" magidanci dake gefenta yace "muna maki fatan alkairi Hadiza,ki tsare mutuncinki domin shine darajar ki,ki zama mai biyayya ga iyayen gidanki, Allah ya tsare ya kare" Nana tace "Ameen Baffa" Inna tace "to gashi har yanzu shuru ko?" Nana zatai magana taji anyi sallama tsaye ta kansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login