Showing 15001 words to 18000 words out of 87052 words
ta saka, Eki tace "Ahhha! Ko kefa" tana faɗin hakan tace "muje" gaba tayi Nana ta fita a baya, downheart ɗinta banda breathing babu abinda yake,a haka suka fito parlour'n ɗazo babu kowa sai securities,wata ƙofa tabi tana shiga tai knowking aka buɗe, babban parlour suka shiga ta sauri Nana ta tsaya sabida wasu mata data gani a parlour'n sama da ashirin,ko wacce ta kalar shigar ta,wasu na kallo wasu na chart wasu na snaps,kefe guda kuma wata dattijuwar mata ce wacce a ƙalla zatai shekaru 80 zuwa 85 ta tsofa amma yanayin hutu yasa jikin ba sosai ya sauya kala ba,fatar ta fresh take babu ya mutsewa,tana sanye da wani farin lace mai toch ɗin green,ta yane kanta da mayafi, gabanta cike da kayan kala-kala,tunda suka shigo take kallon Nana har Eki tazo wajanta ta zauna tace "granny gata"matar da aka kira da granny tace "wacce sallamiyyarce zata je ta tawo da ita iki?" Murmushi Eki tayi tace "kin san new comer ce,dole zata nuna rashin sabo" jinjina kai granny tayi tace "Allah na tuba zata goge ne,yooooo muda haka muke ne akace mata?" Wata daga cikin ƴan matanne tace "kee wlh granny kina da damuwa,da zaki mutu da mun huta" da sauri granny ta miƙe tace "kiga mutuwa a kanki ba ni Zuwaira ba, shegiyar yarin da ƙirji kamar allon sha" gaba ɗaya ɗakin suka sanya dry,kamar a mafarki Nana take kallon abun nasu,shin Anya nanne wajan aikin nata?ko kuma wani ɓangare ne daban ba wannan ba,idan har nanne Tabbas aƙwai matsala,domin ba zata iya rayuwa cikin wa ƴan nan muta nan ba,wata budurwa dake zan gefe guda ta zabga ta gumi idanunta cike da ƙwallar baƙin cikin rasa abu mai muhimmanci da tayi a rayuwarta, shikenan ta rasa mutuncinta,bata san yaya akai hakan ta faro ba,sai ganin kanta tayi tare da mutum a ɗakin hotel,tabbas rasa budurci a jikin ƴar mace tabbas ka kasheta da ranta ne, numfashi ta sauke tana kallon Nana,da hannu taya fitota,ganin tana da hankali da kuma nutsuwa ta ƙarasa gareta tare da zama a gefen kujerar, murmushi da yafi kuka ciwo tayi kafin ta numfasa tace "sunana Salmerh kefa?" Nana tace "sunana Khadijertou ana cemin Nana khadii ko Nana" Salmerh tace "just Nana yafi daɗi" jinjina kai tayi kafin Nana tace "sister Please na tambayeki mana?" Salmerh tace "go ahead" Nana ta gyara zama tace "duk nan suma aiki suka zo ne?" wani murmushi tayi kafin ta miƙe tsaye tace "time nacin abinci yayi let's go" tana faɗin hakan ta kama Nana, lokacin duk ƴan matan sun tashi gaba ɗaya aka hallara a babban danning Area ɗin kowa yaja kujera,wasu maids biyar suka fara yin zuba masu lunch ɗin.
Moon tun tana wasa da teddyn ta,har ta gaji da zama ta fara zirga-zirga a makeken ɗakin,gaba ɗaya zama ita kaɗai ɗin ya gundireta,a hankali ta fara kuka tana kiran sunan Dad,tun tana kuka har ta rasa bakin kukan sai ajjiyar zcya take saukewa a jajjere,sai da ta shafi 3hours ita ɗaya a ɗakin tana faman sauke ajjiyar zcy ta kiran sunan Dad,a haka bacci yay gaba da ita,abu kamar wasa Moon na ƙwance saman floor ita ɗaya taja teddynta ta rungome,duk da cewa bacci take amma hakan bai tana ta sauke wasu wahalallun ajjiyar zcya,a haka har akai kiran sallar fari, a hankali ta fara musawa kafin ta ware manyan idanunta ta shiga juyasu a ɗakin,da sauri kuma ta miƙe a tunaninta zata ganshi saman bed,a babu shi, tsayawa tai tana ƙara kallon bed ɗin,kafin ta zauna a gefe gadon,babu jimawa wani bacci ya ƙara ɗauke ta, 7 dai-dai ta ƙara musawa a wannan lokacin ta daina kukan sai yunwar dake damunta,wata hanya tabi tana zuwa taga wani haɗaɗɗan bathroom,komai na cikinsa pink color ne,wajan sink ta ƙarasa tare dayin alwala cike da nutsuwa,bakinta ta wanke da wani sabon brush data gani,kallon mirror ɗin bathroom ɗin tayi kafin buɗe jerarrun fararan haƙoranta, cikin siririyar murya tace "Mummy Mummy!" can kuma ta ƙara cewa "Yes my dear" tsayawa tayi kafin ta ɗura da faɗin "where are you?" Haka taci gaba da shirmanta tai magana as her mother kana tai magana matsayin kanta,a haka ta ɓata lokaci a bathroom ɗin, fitowa tayi zatai sallah sai dai babu abin sawa a kai, bedroom ɗin ta fara binkawa a haka harta kai ga wata ƙofa,tana buɗewa taga wani ƙawataccen parlour, ƙarasa fita tayi tana bin bango kamar muna fuka,a hankali kuma ta juya nan tai ido biyu da Deen wanda ya juya zuwa direction ɗinta sbd mutsin da yaji, yana zaune saman kujera jikinsa babu riga,an naɗe cikinsa da bandeji,Dry Damus yayi tare da ƙarasa juye wani abu a cikin glass cup ɗin,yace "weldone baby,kin hutarmu" Moon bata kalli Damus ta nufi inda Deen yake,tana zuwa tasa hannu ta ware hannayensa tare da shigewa cikin jikinsa,da sauri ya runtsa idanunsa sbd tsananin a zaba da zugin da cikinsa ke masa,amma ƙarfin irin na Deen ko mutsi bai yi ba,daga ƙarshe ma tashi yay da sauri haɗi da cilli da ita,ya nufi wani part, "ohh sorry baby" Damus ya faɗa yana zuwa wajanta yace "Dad ne?" Idanunta wanda suka kawo ruwa ta juya masa,kanta ya shafa yace "ok bari na kaiki,amma shanye tea ɗin nan yanzu" tea ɗin tabi da kallo,ita dai bata saba ganin tea haka ba, kasancewar ita yarinyar ce babu brain ɗin tunani mai ƙyau,yasa ta amshi cup ɗin da sauri kuma ta miƙa masa cup ɗin idanu na kawo ruwa tace "no thanks" haɗe fuska damusu yay kafin yace "ok yi zamanki nan Dad ya tafi ya barki" da sauri ta amshi glass cup ɗin tare da nufar bakinta dashi....
MOON... MOON... MOON
Am so sorry guys I'm not feeling well ne, Ku sanyani cikin addu'oinku🤲�🤲���.
Gashi nan bani da lafiya haka nai maku,kun san dame zaku saka min basai nayi magana ba okey.
Share sbd Allah da Manzonsa��🤲�
SARAUTA👑
9/12/21, 5:34 PM - Buhainat�: *⚡MOON�*
_�� 17-18_
Elegant online writers
_Dukkan Zuciyar da take ambaton sunan Allah safe da rana babu wani rai da zai iya cutar da ita,haka kuma ya yinda mai sharri yake shirya makircinsa,haka ita kuma addu'a take rusashi,hakan na faruwa ne yayinda kaima baka nufi kowa da sharri ba, Allah ka cire mana son ZCY, da son abinda ba namu ba,da son abinda bazai amfane mu, Allah ka datar damu🥰🤲�_
Harta kai glass cup ɗin bakinta sai kuma ta tsaya tana ƙarewa cup ɗin kallo kamar mai nazartar wani abu,a hankali kuma ta ɗura cup ɗin abakin ta cikin nutsuwa ta fara shanye haɗaɗɗan tea ɗin wanda yasha suger,milk, bonvita,duk zafin shayin bai hanata shanye wa tass ta ajjiye cup ɗin tana kallon Damus a ɗan tsorace ,dry yay kana ya amshi cup ɗin yace
"Good beauty, kinyi aiki mai ƙyau"
Da ido kawai take kallonsa harya fice daga cikin ɗakin,yana fita Deen ya fito tare da neman kujera 3seater ya zauna akai, Moon tsayawa tayi tana kallon sa sbd yadda lokacin ɗaya ya sauya daga yadda ake ɗazo zuwa yanzu, idanunsa sunyi jajir sun janye kamar mai jin bacci, jijiyoyin kansa suyi raɗa raɗa a saman goshinsa,jikinsa banda ɓari babu abinda yake,sai fesar da wata zazzafar iska ta cikin bakinsa yake,ganin yasa Moon ta fashe da kuka still idanunta na kan Deen, runtsa idanunsa yayi sbd har tsakiyar kansa ya kejin kukan nata, ganin bata da alamar yin shuru shi kuma bai wani abu lallashi ba,yasa yaja tsaki tare da miƙa mata hannunsa alamar tazo garesa,abinda take jira kenan tana ganin hakan ta nufi wajansa ta gudu tana zuwa ta haye saman kujerar tare da shigewa jikinsa ta rirriƙesa, yatsansa ya ɗura saman lips ɗinta a hankali cikin iriyar murya yace
"Shiiiiiit...!"
Shuru tayi ta fara sakin ajjiyar zcya akai-akai kamar wacce ta shekara tana kuka,shuru shima yayi yana sauraran bugun zcyarsa da kuma yadda take sauke ajjiyar zcya mai ƙarfi,mutsi gudu yay sai ta ƙara ƙanƙamesa,Damus na fita ya nufi wani special side kai tsaye ya danna telephone line dake sama,wata maid ce ta ɗaga tana ɗagawa yace "haɗa ni da Eki"
Jikinta na rawa tace "okey sir"
Da sauri ta kiran line É—in side É—in su Eki babu jimawa aka É—aga kiran tayi Sa'a kuma Eki ce tayi picking call É—in, haÉ—e kiran tayi waje guda kana ta shaidawa oga Damus Eki tana kan line, Eki tace
"Good morning Sir"
Daga can ɓangaren yace mata
"Mrng,ina yarinyar nan kaya sun kammalu aiki yana wajanki"
Fari tayi da idanunta kafin tace "Sir daman umarnin ka ake jira,yanzu za'ai komai a gama"
Damus yace "okey good,kizo ki amsa yanzu,alrdy na gama da yarinyar"
Eki tayi dariya tace
"Baka da ƙyau sir"
Tana faɗin hakan ta ajjiye kan wayar ta shige bedroom ɗin data fito,zaune ta samu Nana tana gyara gashin kanta,tana sanye cikin wata duguwar riga,mai ƙirar buba amma duk da faɗin rigar hakan bai sanya jikinta ya ɓoye ba, bayan ta gama ƙare mata kallo tace
"My dear bari a kawo maki breakfast,naga acan baki sakewa tare damu"sosai hakan yaywa Nana daɗi domin a cikinsu jinta take a takure bata iya sakewa taci abincin yadda ya kamata, murmushi saman leɓe tai mata tace "ok! Thank you"
Juyawa Eki tayi a hanya suka ci karo da Salmerh haɗe rai tayi kafin taka waje ta tsaya tace "da wasa naga kin shiga part ɗina wajan NANCY saina haɗaki da oga,kin san punishment ɗinki dai wallahi yanzu za'a haɗaki da ƙarti biyar" ita dai Salmerh bata tanka ta ba tayi shigewarta aiken da granny tayi mata.
Yana zaune Moon na jikinsa baice mata ci kanki ba har bacci ya ɗauke ta,ganin hakan yasa ya miƙa tare da ajjiye ta a kan sofar ya nufi cikin wani bedroom,duk yadda yakai daya samu nutsuwa a wannan lokacin kasawa yay sbd zuciyarsa da yaji tana zalzalashi zuwa ga abinda bai yi niyyar sa ba a yanzu,gaba ɗaya tunaninsa ya goshe wani duhu yake gani a cikin idanunsa,dole zaibi abinda zuciyarsa take kwaɗaita masa,da gudun daya gama zama jinin jikinsa ya ƙarasa shiga cikin bathroom ɗin dake cikin bedroom ɗin part ɗinsa,wanda aka ware masa daban a cikin gidan,yana shiga ya zare kayan jikinsa ya sakarwa kansa shower,a zafafe yake wanka da ruwa mai sanyi duk da irin sanyin da ake busawa a ƙasar,yana kammalawa ya juna handrayer ya budar da kwantaccen gashin kansa,kafin yay brush ya fito,kansa ya tsorawa idanu da jikin makeken madubin dake maƙale a dressing mirror,gaba ɗaya Deen yabi ya birkita kansa kamar kumurcin zaki,bai wani damu da shafa mai a jikinsa ba,ya ɗauki body spray ya fesa a saman fresh skin ɗinsa,wajan wardrobe ya nufa ya ɗauki wani blue black ɗin crazy jeans ya saka tare da riga armless,bayan ya gama ya ɗauki facecap ya sanya saman sumar kansa,kai tsaye ya ƙarasa wajan trolly ɗin sa ya ɗauki ticket daya yanka tare da wayoyinsa Wada wasu muhimman bayanai,yana gamawa ya fice daga cikin bedroom, tsayawa yay yana kallon harya ɗaga ƙafa zai ƙarasu inda take sai kuma ya juya da gudu yabar part ɗin,bai tsaya ko ina ba sai harabar gidan,wata ash ɗin mota ya shiga drever yaja da sauri ya nufi airport dashi.
Nana na zaune Eki ta shigo hannunta riƙe da babban tray, ƙaramin table ta janyo gaban Nana ta ajjiye tray ɗin akai,tace mata "Bisimillah ga breakfast"
Nana ta kalli tray É—in kana ta kalli Eki tace "Moon fa?"
Waje Eki ta samu ta zauna tace "manta da ita,nan rayuwar Æ´an ake"
Da mamaki Nana tace "kamarya na manta da ita? Ƙaramar wacce gaba ɗaya bata ƙarasa 11yrs ba ita zatai rayuwar ƴanci a nan ɗin,ko bana da labarin a nan mahaifiyarta take ne?"
Eki tana latsa wayarta tace "kusan haka,kema ba kawoki akai ba?so tana wajan da yazo da ita"
Shuru Nana tayi badan bata da tambayoyin da zatai ba,sai dan ranta ya fara ɓaci, miƙewa tayi zata fita da sauri Eki tace "breakfast ɗin naki fa?" Ba tare data kalleta ba tace "Allhamdulillah"shangabatan tayi tace "kee wasa nake maki fa, Moon bacci take yanzu tunda ɗazo aka shiryata tai breakfast shine take bacci yanzu" ɓoyayyiyar ajjiyar zcya ta sauke,kafin ta koma ta zauna, warmers ta fara buɗewa kusan duk abin ciki basuyi mata ba,hakan tasa kawai ta fara haɗa tea ɗin da aka ajjiye mata,bawai wani son shayi take ba amma a wannan karan yafi tasha da wannan tarkacan da aka ajjiye mata,a cup ta shaɗa shayin ta fara sha.
Gefe Eki ta samu ta zauna tana wata dry mai kama data mugunta,shanye shayin tayi ta ajjiye cup ɗin kafin ta miƙe ta nufi wajan fridge ta ɗauki gorar ruwa mai sanyi tasha, ɗan rufe idanunta tayi sbd jin yadda kanta ya sara mata bada ƙarfi,a hankali tayi baya tare da neman waje ta zauna tace "yaushe zan fara aiki na?" Eki tayi dry tace "ai tun daga yau kinka fara"buɗe baki Nana tayi zatai magana taji wata juwa tayi baya da ita da sauri ta faɗa saman gadon ta ƙwanta tana ambaton sunan Allah a fili, lokacin guda kuma idanunta ya fara janyewa Brian ɗinta Fara hargitsewa da ƙarfi ta fara kiran sunan iyayenta domin bata taɓa jin abu makamancin haka ba,ganin abinda take yasa Eki fashewa da dry tare da farayiwa Nana vedio,tana gamawa ta fice da ɗakin ta rufe da key,da dukkan alamar cocaine ta fara aiki jikin Nana (YAYA COCOINE TAKE? WANNE IRI HATSARI NE TARE DA ITA? TANA DA AMFANI JIKIN MUTUM KO A'A?).
Mene ne Cocaine?
Cocaine shine benzoylmethyl ecgonine, alkaloid crystalline daga coca shuka. Yana aiki a matsayin mai tayar da hankali, ciwo mai ci, da kuma m. Kwayar dajiyar tace wani nau'i na cocaine. Na sanya takaddun shaida don rarraba, wani abu mai banbanci na hydrochloride cocaine. Ga wasu abubuwa masu amfani da cocaine masu amfani da amsoshi ga tambayoyin na kowa:
Cocaine mai karfi yana da foda mai kyau.
An kashe shi da wasu abubuwa don kara yawan riba, don haka bayyanar ta iya zama dan kadan, dangane da irin rashin tsarki.
Ta yaya ake amfani da Cocaine Mai Rashin Mace?
Maganar cocaine da aka fizgewa ta fi karfi ta hanyar hanci, ko da yake ana iya rushe shi a ruwa da allura. Kwayar da aka haifa yana haifar da babban cikin minti 3-5 bayan amfani. Cocaine injecti yana haifar da tasiri cikin 15-30 seconds. Ana yawan kyafaffen hawan cocaine.
Me yasa mutane suke amfani da Cocaine?
An yi amfani da Cocaine saboda yana samar da euphoria, yana da motsi, yana hana ci abinci, kuma za'a iya amfani dashi azaman mai sauya. Yana da jaraba sosai kuma yana haifar da haƙuri a wasu lokuta bayan amfani daya, saboda haka ana buƙatar ƙwayar cocaine da ake bukata don cimma burin.
Mene ne HaÉ—arin Amfani da Cocaine?
Cocaine yana da nishaɗi. Masu amfani da Cocaine suna fuskantar haɗari da hawan jini, ƙin zuciya, da zazzabi, hadarin kamala, bugun jini, da kuma kama zuciya. Yin rigakafin cocaine na iya haifar da hadarin kamuwa da cutar HIV, hepatitis, da sauran cututtuka na jini.
A taƙaice bayani akan HUDAR ALJANU (COCOINE) wacce ta yawanci ita masu human trafficking suke amfani da ita wajan pursing mutum yay abinda bai so.
Eki na barin part ɗin ta nufi sashin da zata samu oga Damus a can, sai dai tana zuwa taga babu kowa a part ɗin,sai kayan shaye-shayensa sa yay amfani dasu ya fita, Juyawa tayi ta fita,kai tsaye ta nufi part ɗin da en matan gidan suke yawan zama domin hutawa musamman idan granny ta fito,tana zuwa duk ta samesu a zaune kowa yasha kwalliyar wasu fuskarsu wasai wasu kuma babu annuri irinsu Salmerh kenan,kallon wata tayi mai suna ABIDA tace "oga Damus yace ki shirya kina da baƙo anjima a hotel" wacce akai kira da Abida tace "to"
#######
KOGI
Kogi State is one of the 36 States of Nigeria, located in the Nigerian Middle Belt. Created in 1991 from parts of Kwara State and Benue State, Kogi State is noted as being the only state in Nigeria to border ten other states. Kogi State is nicknamed the "Confluence State" due the fact that the confluence of the River Niger and the River Benue occurs in its capital, Lokoja. Due to its strategic position in the middle of the country and its access to these major rivers, Kogi State is a key center of commercial trade in Nigeria.[4]The majority of Kogi State residents are Igala, Ebira and Okun. Agriculture remains dominant in the Kogi State economy. [5]
MASARAUTAR NUFAZ
Masarauta ce mai cikakken iko,wacce take taƙama da al'adar ta da kuma addininta,masarautar Nufaz ginanniyar Masarauta ce wacce take kafafu tun iyaye da kuma kakanni,tun daga wajan masarautar zaka fahimci ba ƙaramin mutum ne ke mulkan garin ba,domin anƙwata ta da abubuwan birgewa,kana shiga Masarauta zaka fara katari da BAYI,KUYANGU,BARORI, Ko wanne da kalar uniform ɗinsu,komai na masarautar a tsare take, shugaban Dawakai, shugaban fada, Sarkin cikin gida,Sarkin ƙofa, Sarkin busa,Sarkin ƙira,da sauransu,idan kaga green ɗin kaya to KUYANGU ne,idan kaga Jaa da green na fadawa ne,idan kaga baƙi na BARORI ne.
A hankali wata lafiyayyiyar mota tai parking a harabar masarautar,hakan tasa gaba ɗaya barorin suka tsaya da abinda suke suna kallon mai fitowa,wata farar ƙafa ce wacce take cikin takalmin fata na ƴar ƴan sarakai ta fara fitowa,kafin gangar jiki ta biyo baya,nidai ina gefe da alƙalami na sai baza ido nake naga waye sbd ya juya min baya,amma kana ganin mutumin kasan ƙarshe ne wajan tsari da kuma iya ado,sanye yake cikin wata milk ɗin alƙyabba mai ratsin maroon,sai wata maroon ɗin hula daya saka mai gashi kana iya ganin ƙwantaccen gashin bayansa,bayan ya gama ɗan kan abinda yake lalube a motar ya juya da sauri kamar zai tashi,gaba ɗaya naga Barori da Kuyangun na dare kowa yana cillar da abin hannunsa,guda ɗaya ne yay na sarar faɗin PRINCE DEEN kamar a kunan Deen ya juya tare da watsawa mutumin wani kallo,a zafafe cikin tafiyarsa mai kama da gudu ya juya kai tsaye ya nufi FADA wajan OHINOYI (sarki)..
_SHIN MOON TASHA COCOINE ÆŠIN CIKIN TEA ÆŠIN KO YAYA?._
_DEEN ÆŠAN SARKI NE? KO KUMA WANI AIKIN YA KAWO SHI GARIN KOGI?_
LET'S PLAY TOGETHER.
COMMENTS DAN ALLAH
KAYI SHARE IDAN KA KARANTA SABIDA ALLAH.
SARAUTA
9/12/21, 5:34 PM - Buhainat�: *⚡MOON�*
_��19-20_
Elegant online writers
_Some people come in your life as blessings,some come in ur life as lessons🤟�._
A