Showing 54001 words to 57000 words out of 87052 words
ɗin jikinsa bai tsaya jiran komai ba ya shiga dukan jikin wani ƙaton ƙarfe da iya kar ƙarfin sa. Eki ce tare da Damus zaune suna tattaunawa akan dawowar Deen amma still babu wani impormation daya samu akan yaran da suke da target a kansu, Murmushi Eki tayi tace "wai kayi believe Deen yana aikin da kuka sashi?" Kallonta Damus yay ta ɗaga masa kanta tace "Yeah! Lemme tall you something,Deen ba aikin ku ne gabansa ba,tunda aka gaya masa anyi Missed yarinyar nan,kaga wani action da ya yi akai ne? To Moon she's with him" Damus da ya kejin abin kamar a mafarki yace "What the you mean by y Eki?" Gyara zama tayi sosai tace bari nai magana cikakken bayani sbd naga kanka babu Uban komai a ciki,daga shisha sai Win, Wannan yarinyar Moon tana wajan Deen,kasan tunda nayi rantsuwa a kansa cewa sai na mallakesa bazan taɓa kaffara ba, muna nan da kai at this week sai kaga Deen yazo,bazan taɓa rabuwa dashi sai na mallakesa,bazan taɓa rabuwa dashi ba sai na rabasa da wannan ƙwailar yarinyar"miƙewa Damus yay tsaye yace "sai yanzu na fahimci abubuwan da nake ta mmki a kansu,Mun saka private investigators,wanda zasu dinga kula da shigensa,to a shekaran jiya yake faɗa min Deen ya dawo gari,na yarda da maganar,kai tsaye na turawa Oga Taju maganar ta email address ɗinsa, nasan bazan taɓa samun magana dashi ko a waya ba ne,amma Oga Taju yace baya son shirme irin wannan,yar dar da yaywa Deen yasan har abada bazai taɓa iya cutar dashi ba,so daga nan ban ƙara magana ba,sbd nasan Oga Taju bazai fahimce ni ba,kaf cikin yaransa babu wanda yafi aminta dashi kamar Deen,tsabar soyayyyar da yake masa fa ya cire gefe guda na sunansa ya bawa Deen,kin san sunansa TAJUDDEEN shi ne ya bawa Deen ƙarshen sunansa, kafin ya yarda cewa Deen yau dararsa yake za'a daɗe,Amma idan har ya san gsky Deen da dukkan family ɗinsa zasu shiga uku tabbas"ya ƙare maganar yana zagaye tsakiyar parlour'n, taɓe baki Eki tayi tace "Wannan matsalarku ce,tawa na riga na shawo akan ta zuwansa kawai nake jira" tana faɗin hakan ta miƙe tsaye tare da nufar ɓangaren en matan gidan,Zau ne ta samesu kowa da abinda yake Salmerh na kusa da Nana wacce take kwance ta lumshe idanunta, Sai kuma Salymat dake zaune tana kallo sai tauna cimgum take,kallon Salymat tayi tace "Saly 2minutes please" tsaki Salymat tayi tace "nifa ba zaki katse min kallo ba,yadda nake masifar son JOHD & AKBAR ɗin nan" kallon cenemar Eki tayi taga yadda Queen Johda da Queen Rakayah,da Queen Salma suke ta fidda makamai suna kaiwa Abu Maleek sara ta ko ina,gefe guda kuma Mahmanga ce da zabgegiyar takobin ta sai sara take kaiwa,gaba ɗaya Masarautar ta birkice,sai ihu Mutane suke an kashe King Akbar,tsaki Eki tayi ta ɗauke kanta tace "Ai ke naga babu tsuntsu babu tarko,lalacewar taki takai kisa Wannan mutanan gaba kina kalla?mai makon kisa romantic film wanda zai kai maki har ka,amma kuma wasting time ɗinki a kan wannan, Allah dai ya kyauta" ta faɗi hakan tana neman wajan zama can kuma tai ƙasa da Murya tace "Wai ya Maganar wajan bokan?anya ba zamu koma ba kowa??" Tsaki Salymat tayi tace "Kina da matsala wlh,da ɗina dake brain ɗinki kamar ta kifi haka take,gaba ɗaya yaushe mukaje? Samnan sati nawa ya bamu yace idan aikin baici ba mu koma?to gaba ɗaya kawo zuwanmu da yanzu ko 4days ba ai ba" lumshe idanunta Eki tayi tace "wlh ba zaki gane ba,a matse nake nafi son ya kawo kansa da wuri wlh" harara Salymat ta fella mata tace "kaji wawiyya,banda hauka gaggawa ai aikin sheɗanne,kawai ki jira soon zaki gansa kamar yadda bokan yace" miƙewa Salmerh tayi tana faɗin "ALLAH ya kyauta" da sauri Eki tace "munafuka ai wlh ko son Deen kike sai dai ki mutu domin na daɗe da fahimtar inda kika dusa"Ita dai Salmerh bata kulasu ta shige part ɗinta, Wayar Nana ce ta fara ihu a hankali ta ɗaga daga can ɓangaren Ovasi yace "Wai Inna ga ta" jin hakan yasa Nana miƙewa da sauri idanunta na kawo ruwa, bakinta na rawa ta shiga faɗin "Innata" da sauri Inna tace "Eh nita walle,Yaya kike?yanzu uban gidanki ya kawo mana kuɗin ai kinki na wannan shekarar,kin san duk shekara sai ya kawo,kedai kiyi masa biyayya babu ruwana wlh sai yay maki baki ya biki tunda matsayin Uba yake wajanki,to ko Ubanki yay maki haka ne??ai baki samu wannan gatan ba" kasa cewa komai Nana tayi sai hawaye dake bin saman kuncinta,can Inna tace "Ke babu ruwana fa,ko a can kika samu miji kiyi aurenki kawai,to uban me zaki mana idan kin dawo?aikin ƙafa ta ne tuni anyi min nayi rass dani" Ovasi ne ya miƙa hannunsa zai amshi wayar Inna tayi saurin cewa "Nidai idan kika ɓatawa Uban gidanki rai wlh bada yawo na ba" Ita dai Salmerh bata kulasu ta shige part ɗinta, Wayar Nana ce ta fara ihu a hankali ta ɗaga daga can ɓangaren Ovasi yace "Wai Inna ga ta" jin hakan yasa Nana miƙewa da sauri idanunta na kawo ruwa, bakinta na rawa ta shiga faɗin "Innata" da sauri Inna tace "Eh nita walle,Yaya kike?yanzu uban gidanki ya kawo mana kuɗin ai kinki na wannan shekarar,kin san duk shekara sai ya kawo,kedai kiyi masa biyayya babu ruwana wlh sai yay maki baki ya biki tunda matsayin Uba yake wajanki,to ko Ubanki yay maki haka ne??ai baki samu wannan gatan ba" kasa cewa komai Nana tayi sai hawaye dake bin saman kuncinta,can Inna tace "Ke babu ruwana fa,ko a can kika samu miji kiyi aurenki kawai,to uban me zaki mana idan kin dawo?aikin ƙafa ta ne tuni anyi min nayi rass dani" Ovasi ne ya miƙa hannunsa zai amshi wayar Inna tayi saurin cewa "Nidai idan kika ɓatawa Uban gidanki rai wlh bada yawo na ba" tana faɗin haka Ovasi ya karɓi wayar tare da kashewa yace "Am going Inna" ita dai bata san me yace ba hakan yasa tace "Au har goyo teke Ita Khadii ɗin?"kallonta kawai yay ba tare da yay magana ba ya fice daga cikin ɗan ƙaramin gidan, Durƙoshe wa Nana tayi a wajan tare da rushewa da kuka,bata jin tsanar abinda yake domin komai tayi a yanzu dai-dai ne,haka kuma babu abinda su Damus zasu sata taƙi yi masu, amma me yasa take jin ƙunci da kuma baƙin cikin a cikin ranta? Tana nan zaune har kiran Ammar ya shigo cikin wayarta kasa ɗauka tayi sbd ciwon da kanta yake mata.A can Masarautar Nufaz kam fada cike take da mutane masu yawan gske,manyan mutane na cikin gari Kogi dake wayanta, Tiraki, Chiroma,Sarkin fada,Sarkin aska,Sarkin yaƙi,Waziri,Sarkin ƙofa,Galadima,Hikimai,Dagatai,Masu unguwanni, sa sauransu,sai kuma Bafadawa gefe guda kuma Ex king of Nufaz ne zaune cikin wata iriyar shiga dasu ta IBIRA,Saman wata rantsatsiyyar Kujera wacce aka ƙawata ta da adon ɗanyar azurfa sai walƙiya take tare da sheƙi, ALIYOU ENEYE AHUOYZA shi ne zaune saman kujerar ransa a haɗe,duk yadda ya haɗe ransa amma hakan bai sanya wani sihirtaccen kyau fita daga saman fuskarsa ba, sanye yake cikin wata dakakkiyar shadda Orange an sanya masa wata Alƙyabba milk sai ratsin Orange a jikin alƙyabbar,ga wani takalmi Kubta mai gashi-gashi wanda ya kasance half covert shoe a ƙafarsa,Gefe guda kuma Sarkin fada ne yake naɗa masa rawani mai bala'in kyau wanda ya kasance mai dai-dai ci,bayan an kammala aka miƙa masa Sandar girma,can kuma aka ɗauko wata zabgegiyar takobi a cikin gidanta, Lokaci da za'a bashi Takobin sai da kowa na fadar ya miƙe tsaye har da Eneye Ahuoyza,cikin girmamawa aka bashi Takobin kansa a ƙasa yasa hannu ya karɓa yana karɓa ya shigar zagaye kansa da ita,sai kuma ya durƙosa har ƙasa tare da miƙa Takobin gaban goshinsa sai kuma ya dawo da ita wajan bakinta ya sumbata,a hankali ya miƙe tsaye tare da komawa wajan kujerar ya zauna, ɗaya bayan ɗaya
Mutane suka dinga zuwa gabansa suna zubewa tare da kai masa gaisuwar ban girma, lumshe idanunsa yay sbd nauyin da yaji yana masa,ashe haka sarauta take? Haka take sawa Mutum yaji wata izza da girman kai na musamman,sai yaji bakinsa ya ƙara yi nasa nauyi fiye da ko yaushe, ɗan gyaran murya yay kaɗan tare Mutsa sandar hannunsa, Sarkin fada ne yace "Ma sha Allah kamar yadda kowa ya sani yanzu King Aliyou Eneye Ahuoyza shine sarki,kuma nan da wata uku cif za'ai bikin rantsar da shi kamar yadda akewa ko wanne sarki,muna gdy ga dukkan wanda yazo wannan taron sai kuma ALLAH ya nuna mana ranar da Za'ai bikin rantsar dashi tare bashi sandar girma na gold" daga nan zaman fada ya watse, Deen na ganin mutane sun ragu a fadar ya miƙe da sauri kamar zai tashi sama,da sauri shima Eneye ya miƙe yabi bayan Deen, kai tsaye flat ɗinsa ya shige ya shiga fatali da alƙyabbar jikinsa ya shaddar kawai ya bari,bai tsaya ɗaukan komai ba sai A.t.m ɗinsa da abubuwa masu amfani a garesa, kayansa yasa a trolly sannan ya fito Wata Jakadiya sai kirari take masa,a haka ya nufi babban parlour,a tsaye ya samu Nene da Eneye murmushi Besty yay yace "kana tunanin zan habaka hanaka zuwa wajan matar ka ne?tun ka amshi buƙatata zaka iya zuwa duk inda kakeso but make sure ka dawo before 3mouths" jinjina kai Deen yay sai kuma ya nufi wajan iyayen nasa a hankali ya rungomesa yana basu peak,suma peak sukai masa Nene tace "Allah ya ƙarawa Sarki lfy" Fuska ya kwaɓe ya kalli Besty a marai-raice yace "Abba ka ganta ko??" Dry yay yace "rabu da ita ƴar adawa ce Allah ya tsare ya kiyaye, Allah yasa matar kada tayi fushi dakai"shi dai bai ce komai ba ya kama hanya zuwa harabar Masarautar,nan ya samu fadawa tsaye suna jiransa,samun kansa yay da tafiya a hankali amma ba can ba Sannan kuma bai hana fadawan binsa ba,kansa a ƙasa har zuwa wajan motarsa kai tsaye back seat ya shiga sai kuma driver yaja motar suka nufi Airport.Moon ce tare da Amira suna tafe a hankali domin zuwa wajan football ɗin su kasancewar yau Sunday shine ranar da suke game, Amira ce tace "Moon ke a tunaninki mene yasa ya kashe maki wayar??" Shiru Moon sbd kukan daya tawo mata,tsaki Amira tayi tace "uhm Allah ya kyauta,komai yay zafi maganinsa ALLAH!" Hawaye ne ya sakko daga cikin idanunta cikin ƙasa da Murya kamar zatai kuka tace "He far away for me Amira,wa nake dashi a duniya sama dashi? sai dai naga a zuwa ganin wasu Amma babu ni,he promised to me zai dawo but he broken his promised Amira,kina ganin Yaya Farouk duk sai yazo ban wani ƙalla halaƙa dashi ba amma baya gajiya da zuwa gare ni,why Dad zai manta dani?" Ta kai ƙarshen maganar tana sakin kuka,tsayawa sukai a wajan dake gaba ɗayan su sanye suke da kayan ball na Amira farare na Moon pink,wando da riga ne sai ƙaramin hijab,ƙafarsu sanye da combus da duguwar Safa mai kauri,gaba ɗaya wandon da ƙyar ya huce cinya,ganin sun tsaya yasa Faizak sakin murmushi a hankali ya ɗauke camerar wayarsa daga kan Moon kai tsaye yaywa Mai martaba sending na vedio'n Moon da yay mata, Juyawa Amira tayi sbd ƙarar camera da taji Maimakon taga Faizak sai idanunsa ya sauka akan Deen wanda yake jikin mota ya harɗe hannayensa a saman ƙirjinsa,gashin kansa ya sauka har gefen fuskarsa yay bala'in kyau sbd saloon ɗin da akai masa,ya ƙara fari da ƙiba ga ƙirjinsa daya ƙara faɗi sosai ya zama wani Jibgege, bakin a Amira har rawa yake wajan faɗin "Moon look your Dad is here look at him" da sauri Moon ta juya nan idanunsa ya sauka akansa akaci Sa'a suka haɗa ido,bata san lokacin data saki dry ba sai kuma hawaye ya shiga sakko mata,da sauri ta yarda ball ɗin hannunta ta nufi inda Deen yake tsaye,shikam idanunsa a lumshe suke yana mmkin yadda a kullum ƙara girma take, ga wani shegen hijab data saka,har wani ball take salon a buɗa masa mata, Moon wani ihu tayi ta shiga faɗin "Dad!!Dad!!" Tana zuwa wajansa ta faɗa jikinsa tana sakin kuka.
_Tabbas idan banga comment ba Wlh Wlh ALLAH! Sai nayi sati banyi new update ba_
9/12/21, 5:42 PM - Buhainat�: *MOON*
_��49-50_
Accept yourself the way you are be kind your self
Baya Deen yay sbd yadda Moon ta faɗa jikinsa,a hankali ya jingina jikinsa da jikin motarsa yana buɗe manyan idanunsa a kanta Muryarsa dake nuna yana farin ciki yace "Easy,Easy Dolly" baki ta tura gaba tace "Dad!!" Ware idanunsa yay alamar "what again Wify?" Girgiza masa kai tayi sai kuma tace "I Missed you like a crazy Dad" Kallonta kawai yay ya ɗauke kansa kana ya zare ta daga jikinsa, Amira ce ta ƙarasu wajan su tana kallon Moon tace "Morning sir" idanunsa na can wani gefe yana kallon wani abu yace "Uhm" Amira kuma ta kalli Moon tace "Let's go dear" maƙe ka faɗa tayi tare da girgiza kai alamar ba zata ba, Amira tace "but we have to win this game" kallon Deen tayi taga waya kawai yake dannawa leƙa fuskarsa tayi ta ƙasa suka haɗa ido,da sauri ya janye idanunsa yana lumshe idanunsa,bata kawo komai a ranta ba tace "Dad za kaga ball ɗin mu yau" haɗe rai yay sosai ba tare kuma da yay magana ya kama hannun Moon ya nufi office ɗin principal da ita,Amira Juyawa tayi zuwa wajan ball ɗin a ranta tana mamaki jijji da kan Deen tare da isa da kuma izzar sa,a bakin ƙofa Deen yaci karo da Principal shida Faizak kallo guda Deen yaywa faizak ya ɗauke kansa, shiru ne ya biyo bayan gaisuwar da sukai a junansu, Faizak kam tuni ya juya ya nufi �angaren sa sbd yau weekend ne babu karatu a yau ma yake son komawa MASARAUTAR TANZAN, Principal ne yace "Ai jiya ta ɗaga hankalinta,ita gida zata ta gaji da zamar makarantar,na lallaɓa ta dai daga ƙarshe kuma ta fara kuka kamar wata yarinya wai ita Dad ɗinta haka dai,bayan ga wani duk weekend sai yazo mata tace min dai Yayanta ne, Finally dai Dad is here congratulations Maimunatou Aliyou Deen" da sauri Deen ya kalli Moon sbd ambatan sunan wani da Principal ɗin yay,ganin ko a jikinta sai ma hawayen shagwaɓa da take ƙara matsuwa yasa ya ɗauke kansa,A karan na farko Deen ya ɗan saki fuska muyarsa can ƙasa yace "Just look at her, she's crying like a baby" Dry Principal yay yace "Ai Aliyou ma sha Allah! Allah ya baka ƴar a nan kawai taɓara,ranar daka aurar da ita akwai kallo fa,domin ina jin kullum sai an maida ita gidan miji sbd guduwar da zata nayi" ɓoye fuskarta tayi a jikin Deen sbd kunyar daya kamata sosai, Deen kaman a zuciyarsa cewa yay "She's mine,komai nata is belong to me ni Aliyou Eneye Ahuoyza the king of Nufaz" a zahiri kuma kallon Principal ɗin kawai yay ba tare da yace komai ba,can kuma ya ɗan saci kallon Moon yace "Hope zaka ban aronta?" Buɗe ido Principal ɗin yay yace "Why not? Ai weekend ne wasu students ɗin har gida suke zuwa ranar Friday Sunday sa yamma su dawo" jinjina kai Deen yay Sannan ya kalli Moon yace "jeki sa veil" marai-raice fuska tayi tace "Dad ba zaka gudu ba?" Kai ya ɗaga mata da sauri tai waje da ido kawai ya bita, lumshe idanunsa yay tare da fesar da numfashi mai zafi, yaushe ƴar rainon tasa ta girma haka? Komai nata ya fito more than his expected her brest waist komai ya buɗe,ga fatar tai wani fresh sai Shinny take, kyanta ya ƙara bai yana, ga wani girman jiki na abun mmki, Tabbas duk wanda ya gansa shi da Moon za'a ɗauka da gaske shine ya haifeta sbd farar fatar su da yazo ɗaya,uwa uba ya bata tazarar shekaru masu yawan gaske,wanda da ace auren yay zai iya haifar kamarta. Moon na fita daga office ɗin ta nufi coner ɗinsu a hanya ta samu su Yasmin tun kafin ta ƙarasa wajan Yasmin tabar wajan,da alama dai barin makarantar zatai domin yau sukai Finally exam ɗinsu, gaba ɗaya ƴan mate ɗinsu sai kukan rabuwa ake Yasmin da Sumy kam na tsaye babu wanda ya tsaya inda suke sai tsohuwar headgril da kuma wasu yara na primary section, ɗauke kanta tayi har zuwa cikin room ɗinsu,Zai ne ta sami Feenerh ganin farin ciki a fuskar Moon yasa Feenerh faɗin "what again? Something new?" Murmushi Moon tayi tace "Guess what?" "Tayaya zan sani? Just tell me" Moon na ware babban veil ɗinta tace "Dad na yazo yanzu fa" buɗe ido Feenerh tayi tace "kai haba? Na tayaki murna kuka ya ƙare" Moon bata ƙara magana ba ta sanya veil tai waje cike da nutsuwa take tafiya,komanta abin sha'awa ne, ta ƙara girma da kyau sai medical glass ɗin ya ƙara mata kyau,a nan ta ƙara shigewa tabar su Yasmin wacce takewa Sumy sallama, tana cikin tafiya taji ance "Maimunatou!!" Juyawa tayi ta buɗe Manyan idanunta tace "Yaya" Murmushi yay mata kafin yace "Cutie ina zaki haka?" Kai tsaye tace "Dad na yazo" taɓe baki yay sai kuma yace "Ina son gaya maki wani abu,ban san yaya zaki fahimta ba,but this is the right time daya kamata ace kin sani,kada ya zamana ina aikin banza" shiru tai masa shi kuma ya ƙara matsawa inda take tsaye idanunsa a kanta yace "Bana sa zaɓin zaɓawa abinda zuciyata keso,ko kuma abinda yafi dacewa da ita,amma zuciyata nada zaɓin son wanda taga ya dace dani" shiru yay sai kuma ya kama hannunta yace "Ina sonki Maimunatou,ina sonki sosai Moon bansan a dadin son da zuciyata take maki ba,na kasa komai sbd soyayyarki ina cikin aiki zan barsa nazo nan dan kawai na ganki,naji sauƙi abinda na keji a raina,bawai dalilin ƙanwata da take a makarantar nan nake zuwa ba, a'a am coming just of you Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza,bazan maki dole ba amma ina jin idan baki amince min Tabbas zan iya rasa raina,kuma na san ba zaki so kiga wani ya