Showing 69001 words to 72000 words out of 87052 words

Chapter 24 - MOON Book Complete by Nimcey Sarauta .txt

03 Feb 2025

4302

ya gama bada labarin, kowa da abinda yake tunani a ransa musamman Sarki Aliyu Al'amin wanda ya tafi tunanin abubuwan da suka huce na shekaru masu yawan gaske, kallan kallo aka shigayi tsakanin Moon da Fulani da Sarki Aliyu Al'amin, Faizak kam yasan yadda yake jin Moon a ransa zai wahala ace ba jininsa bace musamman zallar kamarta da Sarki Aliyu Al'amin daya bai yana, Murmushin jin daɗi Besty yay domin ya tabbatar gudan jinin nasa gwarzo ne kuma zai girbi dukkan abinda ya shuka a lahira halinsa na kwarai zai bisa, Numfashi Besty ya sauke yace "Ita Nana khadii tana ina" sunkuyar dakai Ammar yay yace "na kaita gida bayan na ɗauke ta sbd juna biyu da take dashi,amma yanzu na maidata gidana bayan an mata bayanin komai" jinjina kai yay yace "Allah ya raba lfy" aka amsa da Ameen, jin shirun yay yawa yasa Besty ya numfasa yace "Ina ganin ita Maimunatou tunda ta fita a takaba sai a bata wani ta aura ko kuma takoma makaranta" Murmushi Sarki Aliyu Al'amin yay yace "ita tace su take ta maye gurbin tsuhun mijinta,ta zama sarauniyar Nufaz" baya kaɗan Besty yaja cike da jin daɗi da kuma murna yace "zan so hakan,amma ki fara tunanin future naki mana, You have to be Educated, ki zama big lawyer mai zaman kanta after nan saiki zama Queen" kanta a ƙasa tana jin zuciyarta na mata zafi da kuma tsoya duk abinda take cikin dauriya take yinsa, wasu hot tears ne suka fara shatati a saman fuskarta da ɗan sauri Sarki Aliyu Al'amin yace "Go inside.." harga Allah bai son ganin kukan Autar tasa,kamar jira take ta miƙe da sauri tana toshe bakinta sbd kukan daya tawo mata.
"Zata koma karatu a ƙasar Paris ƙilan hakan yasa ta samu sauƙi a ranta" da sauri Faizak yace "Abba tayaya tana mace zata bar ƙasa ita ɗaya..?" Kallon da Sarki Aliyu Al'amin yay masa yasa yay saurin faɗin "tuba nake Allah ya huce Sarkin Musulmi" cikin Ƙasaita yace "kaje wajan sarkin Aska ya kwashe wannan sumar" miƙewa yay domin bai son yi masa gaddama, yana fita Sarki Aliyu Al'amin ya kalli Ammar tare da matayensa yace "kowa zai iya tafiya" miƙewa sukai ɗaya bayan ɗaya kowa da shigar alfarma suka nufi falt ɗinsa, Fulani taso zuwa wajan tilon ƴarta amma tsoran kada ace tayi rashin kunya yasa ta hqr, bayan tafiyar su Besty yace "Ina jinka" cikin ƙasa da Murya Sarki Aliyu Al'amin yace "Daman ina son kafin tafiyarta na aura mata faizak,amma bana son ɗura mata nauyi mai girma a kanta tunda is still young ba komai zata iya ɗauka ba, shiyasa nace bari na nemi shawara a wajanka" cikin nutsuwa da Ƙasaita Besty yace "Uhm, zaifi kyau ace ta kammala karatun afti nan sai a fara preparing na auran,amma a farayin Engagement nasu zaifi"
Murmushin jin daɗi Sarki Aliyu Al'amin yay yace "nice idea,kasan tun tana zanin goyo aka bawa Faizak aurenta rashinta yasa aka hqr da mgnar kuma har yanzu yaƙi Auren" Besty yace "ikon Allah daman ana haka?" Sarki Aliyu Al'amin yay dry yace "Eh sosai ma, mu fulani haka muke ana haifar yarinya aka wanke ta a za'a ce an bawa wane ɗan gidan wane,to yarinyar na ɗan girma duk wahalhalun yarinyar zai koma kan saurayin,tana shekara 15 uban yaro zai siyo goro da alawa ai ɗaurin auren, za'a ɗauke ta akaita koda kullum zata gudu sai an mayar da ita gidan miji a haka hatta saba,amma Fulanin Adamawa sunfi yin wannan" Besty jin abun yake kamar almara..A hankali ya buɗe ƙofar ɗakin tare da shiga ya rufe ƙofar, kanta ta ɗaga suka haɗa ido da sauri Moon ta ɗauke kanta daga garesa, idanunsa a kanta yace "Me kika zaɓawa kan ki Maimunatou?" Shiru tai masa domin ita yanzu duk wanda yace tai aure kallon mara hankali take masa, burinta ɗaya tayi tabar ƙasar nan ko zata ji sauƙin wasu abubuwan, ƙasa yay da murya sosai yace "You have to think, shawara nake baki dole kicire mutuwar nan a zuciyarki mun riga munyi rashi, Aliyou bazai taɓa dawowa ba" kuka ne ya ƙwance mata tace "Dan Allah Yaya Faizak ka daina ambatan mutuwar nan, zuciyata zafi take sosai ji nake kamar nima zan mutu" bai ce mata komai ya juya yabar ɗakin,domin sam baya son jimawa tare da ita, kullum soyayyarta yawa take masa a rai,yay shiru sbd rasuwar Aliyou bai son aga rashin kyautawarsa.
Suna zaune saman danning Area suna yin lunch kowa da abinda yake tunani a ransa,time to time Fulani idanunta na kan yarinyar ta,so take ta nemi izini ganin Sarki a wajan Mai babban É—aki,tana su tattauna dashi akan Æ´ar tasu,bayan sun kammala Besty da Yayinda sai Nene wacce yanzu ko mgn ba tayi sai dai tabi kowa da ido, har airport Sarki Aliyu Al'amin yay masu rakiya kana ya juya zuwa cikin Masarauta.




*_RANA KUN POSTING SATURDAY AND SUNDAY_*




****
Zaune take a cikin office ɗin Doctor Joseph yana sauraran abinda yake faɗa, budurwa ce mai kimanin 21yrs fara ƙyakkyawar gaske kana ganinta kasan bata san zafin talauci ba ko kaɗan, Lumshe idanunta tayi tare da juya kujerar kaɗan,tana kar kada key car ɗinta, Doctor Joseph yaci gaba da faɗin "Everyone forgets things at times. How often have you misplaced your car keys or forgotten the name of a person you just met?


Some degree of memory problems, as well as a modest decline in other thinking skills, is a fairly common part of aging. There's a difference, however, between normal changes in memory and memory loss associated with Alzheimer's disease and related disorders. And some memory problems are the result of treatable conditions" ware idanunta budurwar tayi kafin da turanci tace "Kenan bazai iya tuna komai daya huce ba,sai dai abinda zai fuskanta a gabansa? More explanation pls" zare farin eyes glass É—insa yay yace "he loses his memory, he can't remember anything about his life, And Normal age-related memory loss doesn't prevent you from living a full, productive life. For example, you might occasionally forget a person's name, but recall it later in the day. You might misplace your glasses sometimes. Or maybe you need to make lists more often than in the past to remember appointments or tasks.
These changes in memory are generally manageable and don't disrupt your ability to work, live independently or maintain a social life" Murmushi kawai tayi tare da miƙewa, sai lokacin na ƙara Kallonta duguwa dai-dai tsayin Moon bata da wani jiki domin shekarunta basu nuna a jikinta ba, Sallama taiwa Doctor Joseph kana ta nufi Male surgical ward, wani prvt room na mutum guda, babu abun babu a ciki saika ɗauka ɗakin mace ne, Yana kwance flat babu ko riga jikinsa kana an naɗe da bandeji, ƙirjinsa ma duk bandeji Yadda yake fidda numfashi da sauri da sauri kuma wahalarce zaka gane ya farfaɗo daga guguwar sumar da yay ya shiga Coma or unconsciousness.


_Unconsciousness is when a person is unable to respond to people and activities. Doctors often call this a coma or being in a comatose state. Other changes in awareness can occur without becoming unconscious. These are called altered mental status or changed mental status_


Ƙofar room ɗin ta rufe tare ƙarasawa inda yake kwance, da alama ya tafi wani tunani mai zurfi ne,cikin nutsuwa taja ta tsaya a kansa tana kallon zallar kyau da yake da shi,taga maza kala-kala amma bata taɓa ganin mutum mai kyau da cikar zati irinsa ba, cikin ƙasa da murya tace "How are feeling now?" Da sauri ya juya ya kalleta tsuru yay mata ido yana ɗan lumshe idanunsa kana ya buɗe su a kanta, ganin Kallon da yake mata yasa tace "Ya jikin naka?" Zabura yay tare da cilli da drip yana yana zuwa wajanta yasa hanunsa ya fisgota ta faɗa jikinsa, rungome ta yay sosai ya shiga sauke ajjiyar zuciya kafin cikin rawar murya irinta marasa Lfy da wanda basa cikin hayyacinsu yace "Mai...Mai.. Maimunatou.....
9/12/21, 5:43 PM - Buhainat�: *MOON*




_61-62_��






Saurin zare jikinta tayi ta nasa ta shiga haɗe fuska, Murmushi Faizak yay mata yana jin ransa babu daɗi cikin ƙasa da Murya yace "Am sorry,i can't control myself idan muna tare" banza tai masa sai hawayen da suke shiga zuba daga cikin idanunta zuwa saman fuskarta,da sauri kuma ta fara tafiya tabar masa lambun gaba ɗaya, iska ya fesar kafin yace "what should I do?" Ya faɗa yana dafe kansa dake juya masa,da sauri shima yabar cikin lambun kai tsaye ɓangaren dawakai ya nufa ya samu sarkin dawakai suka fara mgna kafin a ɗauko masa wani farin doki ingarma mai girman gaske,da sauri ya kama silken dokin ya hau cikin sauri kuma ya saki linzamin dokin yay waje da gudu.. washegari ta kama Friday tun asuba ta tashi da wani irin ciwon ciki mai a zabar gaske ga wani kumburi da mararta tayi mata, ciwon kai zazzaɓi duk suka taro waje guda sukai mata yawa, da ƙyar ta lallaɓa tai sallar asuba ta koma ta kwanta a hankali bacci yay gaba da ita sbd baccin da bata samu tayi ba, cikin baccinta taji amai na tasu mata da gudu tai bathroom ta shiga kwarara amai a cikin sink kamar zata amayar da abinda yake cikinta, Fulani dake bakin ƙofar bedroom ɗin ta tura ƙofar a hankali ta shigo, kamar zata shiga bathroom ɗin kawai saita zauna bakin bathroom ɗin ta shiga bin ɗakin da kallo, tana rawar sanyi ta fito daga cikin bathroom ɗin da sauri Fulani ta riƙeta tana faɗin "dabe careful" kwantar da ita tayi ta rufeta da duvet kafin tace "how long baki da lfy?" Bakinta yana rawa tace "jiya ne" miƙewa tai tace "Am coming" tana faɗin hakan ta fice daga cikin bedroom ɗin. Fulani na fita ta nemi mai Babban ɗaki tai mata iso a wajan sarki, babu daɗewa mai Babban ɗaki tace ta shiga, yana zaune a saman wata ladduma mai taushi da kuma laushi, sanye da shigar ta Alfarma ga takubin Sarauta a gefensa yay kyau sosai kamarsa da Moon ta ƙara bai yana fiye da kullum, zama tayi cikin ƙasa da murya tace "Salam my king" murmushi yay mata yace "Salam Queen Maryam" kallonsa tayi tana sakin Murmushi shima kallonta yay domin kaf cikin matansa babu wanda yake so sama da Queen Maryan yace "what's the matter?" Kanta a ƙasa tace "My king Autar ka ce babu lfy,shiyasa na nemi iso domin nazu na gaya maka" da sauri ya mike tare da ɗaukan takubinsa yace "what exactly wrong with you Queen Maryam? Shine tun safe baki faɗan ba sai yanzu, let's go" ya faɗi hakan yana kama hannunta cike da izza da taƙama yake tafiya zuwa flat ɗin ƴar tasa,tun a hanya ya kira Dr Masarautar ya faɗa masa yana nemensa yanzu, babu jimawa Dr ya ƙarasu har cikin ɗakin Princess Moon or Queen Maimunatou, bayan ta dubata sosai ya tabbatar da abinda yake damunta drip yasa mata bacci ya ɗauke ta, Faizak dake tsaye yace "meke damunta?" Dr yace "time ɗin prioud ɗin ta ne ya fara" da mmki Yakumbo tace "kana nufin bata fara Al'ada ba sai yanzu?" Jinjina kai Dr yay yace "that's what I mean" tace "da matsala idan haka ne" Dr yace "matsalar me? Bari kiji cikakken bayani akan Al'ada: 1


Menene Jinin Al'ada? Jinin al'ada jinine da yake fita da karan kansa daga gaban macan da a al'dance zata iya daukar ciki ba tare da ya wuce kwanaki goma sha- biyarba. Wannan shi ake nufi da jinin al'ada, da akace 'jinine da yake fita da kansa' kenan idan ya zamana ba da kansa ya fitaba kamar ace cinnaka ya cije ta a gaba ko kunama sai jinni ya balle mata to wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Ta gaba' kenan idan ya fita ta dubura ko ta hanci wannan bai zama jinin al'adaba. Da akace 'Wacce a al'adance zata iya daukar ciki' kenan idan ya fita daga wacce a al'adance ba zata iya daukar cikiba sabo da yarinta ko girma to wannan shima bai zama jinin al'adaba. Amma da aka ce 'Ba tare da ya wuce kwanaki goma sha-biyarba' kenan idan ya wuce kwanaki sha-biyar to bai zama kuma jinin al'adaba. Wadannan nau'uka da akace basu zama jinin al'ada ba kenan hukuncin jinin al'ada bai hau kansu ba za su yi sallah domin jinin ciwone sai a nemi magani, Allah ya sawwake.


Mafi Karancin sa: Malamai sun karawa juna sani kan mafi karancin jinin al'ada, mafi karancinsa shine 'dugo guda' kenan idan ya duga sannan ya dauke, shikenan ta yi al'ada kuma ta dauke.


Mafi Yawan sa: Mafi yawan kwanakin jinin al'ada shine kwanaki goma sha-biyar kenan idan ya wuce haka to bai zama jinin al'adaba muddin ba ciki take da shiba.


STORY CONTINUES BELOW


ï¿?
Mata Dangane da Al'ada: anan mun sani mata suna da halaye biyar musamman idan muka yi la'akari da shekarunsu domin auna jinin da ya zo na al'adane ko bana al'ada bane, kamar haka: 1. Kasa da shekara tara: Idan jinni ya zowa yarinyar da take kasa da shekara tara to malamai sun tabbatar da wannan ba jinin al'ada bane, jinin ciwone sai a nemi magani.


2. Tara Zuwa Sama: Idan ya zamana jinin ya zo ne ga wacce ta cika shekara tara zuwa zamanta budurwa, to a irin wannan lokaci sai a tambayi kwararrun mata da likita domin a fayyace jinin na al'adane ko na ciwo. Kada mu sha'afa yanayin abinci da kuma yanayin zafi da sanyi da hutu da wahala suna tasiri.


3. Budurci Zuwa Sheka 50: Idan jinni ya zo daga lokacin da ta zama mudurwa zuwa shekaru hamsin (50) kai tsaye malamai sun tabbatar da cewa wannan jinin na al'adane.


4. Daga 50 - 69: Idan jini ya zowa mace a tsakanin wadannan shekaru wato daga shekara hamsin zuwa sittin da tara (50-69) to malamai sukace za'a tambayi kwararrun mata da likitoci domin sanin wannan jinin na ciwone ko na al'ada.


5. Daga 70: Idan jini ya zo bayan mace ta cika shekara saba'in (70) zuwa sama to malamai sukace wannan kai tsaye ba jinin al'ada bane. Ashe tantance shekarun haihuwa ba karamin abu bane domin tuni musulunci ya gina hukunce hukunce akansu, kuma ana ginine akan tsarin kalandar musulunci, wadannan bayanai na karkasuwar mata har zuwa gida biyar kamar yadda ya gabata haka malam Adawi ya kawo a cikin littafinsa 'Hashiyatul Adawi', Allah ya ji kansa da gafara.


Ina dada jadda cewa yanayin abin ci da da abin sha da sanyi ko yanayin zafi suna tasiri matuka, dukkan abinda ba'a fahimta ba dangane da yana yin zuwan jinni ko daukewarsa yarinyace ko babba to kamata ya yi ayi tambaya cikin gaggawa lura da yadda muka yi bayan da cewa yanada alaka da hukunce hukunce, kina yin jinkiri sai salloli su kubuce miki, kuma wannan yana nuna cewa mace da aka saka zata iya kammala idda akasa da watanni uku. Idan yarinya ta ga jinin kuma jinin ya zama shine zuwansa na farko sannan ya tabbata cewa jinin al'adane to ta sani ta balaga, dukkanin hukunce-hukuncen musulunci sun hau kanta, idan ta yi salatin Annabi za'a rubuta bata lada idan kuma ta bari samari suna jagwalgwalata ita za'a rubutawa zunubi, ba wanda yace wai sai ta yi aure sannan za'a fara yi mata rubutu, kenan har azumi sai ta ranka wanda ta sha.


Tabbatuwar Jinin Al'ada: Shifa abinda ya shafi jinin al'ada al'amari da Allah madaukain sarki ya yi bayaninsa a cikin Alkur'ani mai girma, Allah yana cewa: Kuma suna tambayarka dangane da al'ada, Kace: Shidinnan cutane, ku ninci (saduwa da) mata a lokacin al'ada, kada ku kusance su har sai sun yi tsarki (Jinin ya dauke) idan suka tsarkaka (suka yi wanka) to ku je musu ta inda Allah ya umarceku, Lalle Allah yana son masu yawan tuba kuma yana son masu tsarkaka. Bakara, ayata: 222. Haka kuma ma'aikin Allah –Tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- yace; (Wannan) Wani abune da Allah ya dorawa mata 'ya'yan Adam. Ashe ba shaci-fadin da ake cewa bane ai sanadiyyar da yasa mata suke al'ada shine wannan ganyan bishiyar da Nana Hawwa'u ta ci a gidan aljanna, amma Annabi Adam mala'ikane ya rike masa makoshi (makogaro) sai ya amayar da abin shi yasa maza basa yi. Wannan labarin bashi da kanshin gaskiya domin ayoyin Alkur'ani sun tabbatar da Annabi Adam ya ci itaciyar. Shifa jinin al'ada kada amanta jinine da yake fitowa daga can cikin mahaifa a lokuta sanannu, Allah madaukakin Sarki ya haliccishi domin ya zama abin ci ga yaro a lokacin da yake cikin mahaifiyarsa domin inda zai yi tarayya da mahaifiiyar ta shi a abincin da take ci to da karfinta ya ragu sosai, sa Allah ya sanya shi ya zama abinci ga reshi, shi yasa dakyar kaga mace tanada juna biyu (ciki) kuma tana al'ada. Idan kuma ta haihu sai Allah ya zamar da shi nono jaririn yana sha amatsayin abin ci, shi yasa kadan ake samun matan da suke shayarwa kuma suna al'ada. Idan ya zamana mace bata da juna biyu (ciki) kuma bata shayarwa sai ya kasance ba inda zaii je to shine sai ya taru a mahaifarta, shine mafi yawancin lokuta yake fita a kowanne wata cikin kwanuka shida ko bakwai, ya kan karu ko ya ragu akan hakan kamar yadda bayanai za su zo da izinin Allah- gwargadon yadda Allah ya tsara halittarsa.


STORY CONTINUES BELOW




wannan yadda jinin al'ada yake kwarara kenan daga jikin wata baturiya


Karkasuwar Mata: Mawallafin littafin Akhadari ya kasa mata zuwa kashi uku dangane da jinin al'ada, kashi na farko; itace wacce ta fara, kashi na biyu kuma; wacce ta saba, sannan sai kashi na uku; mai juna-biyu (wato mai ciki), ga bayanansu kamar haka:


É—igon Jinin al'ada


1. Wacce Ta Fara: Ita wacce ta fara al'ada ya zama yinta na yanzu shi ne ganin al'adarta na farko a rayuwarta, to abinda dake kanta zata zuba idone ta ga kwanaki nawa zauka kafin ya yanke, ta yadda ba zai wuce kwanaki sha-biyarba, idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login