Showing 78001 words to 81000 words out of 87052 words
haka aka ƙara kiranmu meeting, nan dodo ya bada izinin a samo masa wata yarinya kuma babu wanda aka bawa aikin sai ni, photon yarinyar aka ban tare sunanta a jikin photon aka rubuta MOON da jan jini, aikin da hatsari da kuma sharaɗi dole ni zan kawota idan har ban kawota ba za'a fanshi jinina bisa nata da aka rasa, idan na sameta san zama shugaba gaba ɗaya a nan jahar Kano, a lokacin kusan 100.m aka bani..," murmushi Farouk yay yace "Tayaya kake ganin zanbar wannan dabar da barni,abun mmkin yadda mahaifina bai taɓa tambaya ta komai ba,hakan yasa wata rana da aka kira meeting na gayawa dodo damuwata,dry yay sosai tare da yin wani ihu,cikin ƙaramin lokaci ya buga wani abu sai ga vedio'n Abbana ya bai yana a tsakiyar wasu mata suna ta shafasa,mmki ya cika ni,ban bar wajan ba sai da aka gayamin dukkan abinda Abbana yake,sai naji farin ciki shima yana aikata hakan bare ni,san da su Moon suka tare a gidan dake farcing namu farin ciki ya kamani sai ban nuna sosai ba sbd nasan mahaifina nada buri a kanta, infact bai san nasan na ganta ba,haka akai lokacin da Deen yazo kallo guda nai masa nadan cewa ba asalin aikinsa kenan ba,akwai manufar data kawosa gidanmu,yin duniya Abbana yaƙi korar Deen, Aliyou Eneye Ahuoyza yana da kaifin basira fiye da tunanin mai tunani, duk yadda kakai da gane mutum da wahala ka fahimci inda Deen ya dusa gane asalinsa da abinda yake shirin yi shine Abu mai wahalar gaske tabbas, wannan dalilin yasa na ƙara sanya idanuwa na a kansa, nasan soon or later I know everything about him tabbas,dalinsa na ƙarar da dukkan familyn namu domin duk sanda aka buƙaci Moon nace a ƙara min lokaci to dole sai na bada jinin wani matsayin toshiyar baki".
Jinjina kai A.j yay yace "tabbas abun babba ne basan san lamarin ya kai haka ba wlh" ka faɗa Farouk ya ɗaga irin whatever ɗin nan... Yakumbo ce ta kalli Sarki Aliyu Al'amin tace "nikam gani nake yarinyar nan kamar bata son haɗin da kakeso kayi na shekara da shekaru" gyara zama Sarki Aliyu Al'amin yay tare da sakin lallausan murmushi kana yaja numfashi yace "Na lura da wannan amma yaya kikeso naiwa Faizak kina sane da irin son da yake mata ai?" Yakumbo tace "Allah ya ƙarawa Sarki lfy, amma ya kamata aji ta bakinta domin ba za'ai mata auren dole ba, ko Fulani?" Girgiza kai Fulani tayi tace "A'a Yakumbo duk abinda kuke dai-dai ne" Murmushin jin daɗi Sarki Aliyu Al'amin yay domin ya yarda da karamcin matar tasa, miƙewa Fulani tayi tace "Na barku lfy" daga nan ta bar turakar Sarki,ganin babu kowa yasa ta nufi ɗakin Moon zaune ta sameta a gefen gado tana taje sumar kanta, Murmushi tai mata tace "wanka kikai?" Kanta a ƙasa tace "Eh" shiru Fulani tayi can kuma tace "kin gama prioud ne?" Kasa bata amsa tayi hakan yasa fulani yin Murmushi tace "look! Am your mother babu buƙatar ki ɓoye min wani abu, idan ban san abinda ke ranki ko yake damunki ba wane ya dace ya sani? So sharing your feelings with me kin gane, kin gama al'ada? Ma'ana farin ruwa ya biyo bayan jinin?" Kai Moon ta ɗaga kamar zatai kuka duk ta marai-raice fuska tace "eh" "ok kwana nawa kikai? Kin iya wankan ai?" Kwaɓe fuska tayi tace "Ammi" haɗe fuska Fulani tayi tace "bana son shashanci Maimunatou" da sauri Moon ta runtsa idanunta sbd sunan Maimunatou da Fulani ta ambata, duk sanda akace Maimunatou sai ta tuna gwarzon jaruminta wanda ya salwarta da rayuwarsa a kan tata, hawaye ne suka fara taruwa a cikin idanunta, lokaci ɗaya taji zuciyarta ta fara zafi da raɗaɗi haɗi da ƙona, shiru Fulani tayi domin tasan abinda yake damun yarinyar ta ta, numfashi ta sauke tana gyara zaman Alƙyabbar ta tace "Yayinda kike jini ki kiga kumfa wata farin Ruwa ya fito Wannan alama ce take nuna jinin ya tafi saura wankan tsarki, idan kin iya wankan to idan ba kiyi ba yanzu dai zan maki bayani;
YADDA AKE YIN WANKAN HAILA DANA JANABAH
Idan Mutum ya shiga Ban-'daki (bathroom) Zai fara ne da wankewa Najasar dake tare dashi.
Ma'ana, Zai Fara wankewa Al'aurarsa. Da kuma duk Guraren da Maniyyi (ko jinin) ya taba ajikinsa.
(Misali tun daga Cibiyarsa har zuwa cinyoyinsa).
* Kuma Zai Qulla niyyah ne yayin da yake wankewa Al'aurarsa.
* Sannan Sai ya wanke Dukkanin Gabobinsa na Alwala. Amma sau dai-dai.
* Idan kaga dama zaka bar Qafafunka, Sai akarshen wankan.
* Sannan Sai Wanke Kayinka Sau Uku. (tare da Wuyanka da Fuskarka gabadayanta).
* Sai ka Wanke Tsagin Jikinka na Dama. Har Zuwa Kafarka ta dama.
* Sai kuma Tsaginka na Haggu, ka hada har Qafarkata haggu din.
* Ya zama ka chire zobe daga hannayenka (Idan ya matseka) kuma dole ka Tsetsefe Dukkan yatsunka na hannu da na Qafa.
* Ka chuda Kafarka sosai. Musamman ma in har kanada kaushi.
* idan kazo wankewa kowanne tsagi, ka tabbatarda cewa kana Chutchuda Bayanka sosai.
* Idan kuma hannunka baya iya kaiwa, sai ka samo wani Tsumma ko Kyalle mai tsafta, Ka Jiqa-shi, Sannan ka Chutchuda dashi.
* dole ne ka chutchuda Ko ina ajikinka. Musamman ma idan kana da Qiba.
* Dole ne Ka wanke Duburarka sosai tun farko. Kada kayi la'akari da cewar"Ai ba ba-haya kayi ba".
A'a. Ai nan dinma jikinka ne. Idan baka wanke ta ba, to wankanka bai yiwu ba.
* Ka kula da Ramin cibiyarka. Ka tabbatar cewaRuwa ya shiga har nan.
* Ya zama dole 'yan uwa mata su tabbatar cewa Ruwan ya ratsa har cikin Kitsonsu yayin wankan.
* idan kuma kana da gemu, to lallai ne ka tabbatar cewa ka Tsetsefe shi komai Kaurinsa da duhunsa.
~~ ~~ ~~ ~~ ~~ ~~ ~
NOTE: Zaka iya amfani da wannan alwalar wacce kayiyayin wankanka. In dai har baka sake ta'ba al'aurarka ba bayan kayi alwalar.
HAKA AKE YIN WANKAN JANABA, HAILA, NIFASI, DA KUMA WANKAN SHIGA MUSULUNCI.
"Daga nan saiki fara sallah azumi riƙe Kur'ani, tana faɗin hakan ta miƙe har taje ƙofa ta tsaya tace "Abbanki yace ki shirya za'a fita ran gadi dake". Tana faɗin hakan ta fice zuciyarta cike da tausayin ƴar ta.... Tsaye yake da shadda ruwan madara yay kyau ba kaɗan ba, ya ɗura jar dara a saman kwantacciyar sumar sa wacce ya ɗaure ta da ribbon, hanunsa sanye da agogo Patek philippe, lumshe idanunsa yay tare da jin gina da jikin dressing mirror a hankali kuma ya sanya hannunsa a saman forehead ɗinsa yana ƙoƙarin tuna wani abu mai matuƙar muhimmanci a rayuwarsa amma ya kasa, jin kansa na sarawa sosai yasa ya fesar da numfashi a hankali kuma ya juya a tsaye ya ganta tana sakar masa Murmushi, Kallonta kawai yake yana ganin kamar akwai abinda bai gama cika a jikinta ba,farin glass ɗin daya gani yasa ya ɗauka tare da maƙala mata a fuska, sakin murmushi yay wanda ya haddasa bai yanar dimples ɗinsa, can ƙasa yace "kinfi kyau a haka Maimunatou" dry tayi tace "No ban so" juya fararan idanunsa yay yace "basshi sbd ni,kuma ai kin saba sawa ko?" Kallonsa tayi tace "eh yanzu ne kawai naji bana so,but zan barshi sbd kai" Jinjina kai yayi hannu ta miƙa zata riƙe nasa yay saurin yin gaba yana sakin Murmushi mai sauti.... Shirye shiryen tafiyar Moon Paris ya kan kama, domin ya gama shiri tsaf yau jirginta zai tashi da Misalin biyar na yamma..biyar dai-dai kuma suka isa airport Sarki Aliyu Al'amin Yakumbo, Mai babban ɗaki, sai Faizak idanunta cike da hawaye ta maƙale jikin Sarki Aliyu Al'amin sai shasshekar kuka take,kanta ya shafa yace "Afuwa Mamana Soon Zaki dawo ai" kuka ta sanya masa da ƙyar ya lallashe ta, Faizak kam baka gane halin da yake ciki domin harga Allah baya ƙaunar tafiyar Moon, kallonsa tayi yay saurin ɗauke kai, itama batai yunƙurin zuwa wajansa ba, a haka ta shiga cikin jirgi ya tashi da ita zuwa Paris.
Paris
Paris, France's capital, is a major European city and a global center for art, fashion, gastronomy and culture. Its 19th-century cityscape is crisscrossed by wide boulevards and the River Seine. Beyond such landmarks as the Eiffel Tower and the 12th-century, Gothic Notre-Dame cathedral, the city is known for its cafe culture and designer boutiques along the Rue du Faubourg Saint-Honoré.
Ƙasa ce ta ƴan gayon gaske masu ji da kuɗi ilimi,sun haɗa komai da komai, alrdy an gama mata dukkan wani cike cike, hatta hostel an kama mata..washe gari da safe misalin 10:30 ta fito sanye da wata shiga ta alfarma green ɗin lace ne a jikinta na ubansu kana ganinsa kasan an kashe kuɗi wajan siyansa, yana da milk ɗin torch ta sanya veil milk sai flat shoe milk hannunta riƙe da wayar da faizak ya siya mata, kai tsaye cikin makarantar ta nufa Université de Cergy-Pontoise,tana zuwa ta nufi office ɗin exam officer,a nutse take tafiya tai kyau kamar ka ɗauke ta, a sanyaye ta tura ƙofar ta shiga, wata budurwa ta gani wacce zasu iya zama age mate, Murya a sanyaye ta gaida Exam officer ɗin,shiru tayi kafin tace "Sir yau zan fara ɗaukan lectures" jinjina kai yay yace "wanne cous kenan?" Shiru tayi tace "Low" abubuwa ya fara dubawa yace "your name please" kaita ɗaga tace "Maimunatou Aliyou Eneye Ahuoyza Deen" da sauri budurwa dake kusa da ita ta ɗaga kai sai kuma tace "wlcm takwara am Maimunatu Khalid" Murmushi kawai Moon tai mata, exam officer ɗin ne yace "Top 10 Best Pre-law Majors (see also: what did most law school students major in?)
Political Science - 9,612 admitted. ...
Other - 2,917 admitted. ...
Psychology - 2,960 admitted. ...
Criminal Justice - 2,220 admitted. ...
English - 2,564 admitted. ...
History - 2,657 admitted. ...
Economics - 2,373 admitted. ...
Philosophy - 1,858 admitted." Moon na gyara saman glass ɗin idanunta tace "okey! Sir" daga nan ta miƙe bayan ya gama yi mata bayani, tare suka fito da Takwararta Maimunatu Khalid, tana mata hira ƙasa², tunda suka fito Moon taji gabanta na faɗuwa sai rutsa idanunta take, suna gaf da shiga hall ɗin da zasu ɗauki lecture a ciki taga Maimunatu Khalid ta tsaya, itama tsaya tayi kafin ta lumshe idanunta sbd ƙamshin daya daki hancinta,can dai ta buɗe ido slowly idanunta ya sauka a kansa wata gigitacciyyar ƙara ta saka tare faɗuwa a wajan....
_RANAR KUKE JIRA YAU GASHI TAZO💃�💃�💃�💃�💃�INA MASOYA LITTAFIN MOON INA MASOYA NIMCYLUV YAU RANAR KU CE TA NUNA MIN ƘAUNA, DUKKAN WANI MASOYA MOON YANA DA KYAU YAY PAYMENT SABON LITTAFI NA *SIRRIN MU* NASAN DA YAWA KUN FARA KARANTAWA KUNJI YANAYINSA TO BA KUJI KOMAI BA DOMIN KO RABIN LABARIN BAMU SHIGA BA,SOYAYYA YAUDARA CIN AMANA ZANMA CIKIN AMINCI DUK ZAKU SAMU A LITTAFIN_
*PROMO*
YAU 2/SEPTEMBER/2021
DAMA GA MASOYA MOON DUKKAN WANDA YAKE DA BANK ZAI IYA TURA MIN 300 MAI MAKON 500 IDAN KUMA BAKA DA BANK SAI KA BADA KATIN MTN NA 500 WANNAN DA MACE GARE KU KAFIN NA KAMMALA FREE PAGES� PLEASE WANDA YAKE DA ACCT KAWAI SHI ZAI BADA 300 WANDA BASHI DASHI 400 RANAR DANA GAMA FREE PAGES KUMA NA GAMA PROMO NA.
ACCT NUMBER
0116886423
SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 GA MUTAN NIGER SAI SUYI MGN TA WANNAN NUMBER 84506476 a nuna min soyayya masoya💋
9/12/21, 5:44 PM - Buhainat�: *MOON*
#NIMCYLUV
FINALLY HER DAD IS BACK�
Dafe kansa yay sbd yadda yake feeding yatsarsa har tsakiyar kansa yake jin abun, da sauri da sauri kuma ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa.
Gaba ɗaya jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa a saman kansa, cikin zafin nama kuma ya zare yatsarsa daga cikin bakinta, tare da shigewa mota ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa bai tsaya jiran wani abu ba yaja motar da gudu yabar wajan ba ki ɗaya, zubewa tayi a wajan ta shiga rera kuka iya kar ƙarfinta, jin an dafa ta yasa ta juya wanda ta gani tsaye a kanta yasa ta saki wata gigitacciyyar ƙara....
*👇�SIRRIN MU*
Kuna ina masoya duba da yadda kuke ta ƙorafi akan littafin SIRRIN MU kan cewa kuɗin yay yawa to Allahamdulillah cikin ikon Allah yau nai Mmki sosai anyi min kyautar data faranta min wacce ban taɓa tunaninta ba, SIRRIN MU ya dawo #300 yadda kowa zai iya biya💃�🤙�👌� wasan yanzu aka fara kada ka sake ayi babu kai, na janye #500 bisa farin cikin da nake ciki dan haka yanzu ya dawo 300 kacal👌�ga acct number zan bada nasan kun huce kayan sata dan haka kuyi ƙoƙarin mallakar naku kafin dama ta huce ku littafin nada banne kammar yadda akace *FITACCE🔥* ta haka ɗin ne idan kin karanta *MOON* ba ki karanta SIRRIN MU to ba ki karanta komai ba Hajiya🤙�🤙�.
Book 1 & 2
Amount #300
0116886423 sulaiman Na'ima s union bank evidence of payment
08119237616
Ga ƴan Niger suyi mgn ta nan 84506476 muje zuwa💃�Masoya MOON a mutsa.
SARAUTA 👑
9/12/21, 5:44 PM - Buhainat�: *MOON*
_��67-68_
Please Subscribe my YouTube channel *Nimcyluv T.V* https://youtube.com/channel/UClywbagpRx5qlVyOy0ZPPDA
SIRRIN MU love and romantic story it's 300 via
01168864230 Sulaiman Naima s union bank
Dafe kansa yay sbd yadda yake feeding yatsarsa har tsakiyar kansa yake jin abun, da sauri da sauri kuma ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa.
Gaba ɗaya jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa a saman kansa, cikin zafin nama kuma ya zare yatsarsa daga cikin bakinta, tare da shigewa mota ya shiga fesar da iska daga cikin bakinsa bai tsaya jiran wani abu ba yaja motar da gudu yabar wajan ba ki ɗaya, zubewa tayi a wajan ta shiga rera kuka iya kar ƙarfinta, jin an dafa ta yasa ta juya wanda ta gani tsaye a kanta yasa ta saki wani kuka mai taɓa zuciya, shi ne dai ya dawo inda take durƙoshe har ya huce yaji bazai iya ba shiyasa ya nemi excuse wajan m.k yay parking motarsa ya fito, tunda ya tawo gareta yaji gabansa na faɗuwa har ya iso inda take durƙoshe tana kuka kasa ce mata komai yay sai dafa shoulders ɗinta da yay.
Kallon kallo aka shigayi tsakanin Moon da Imam, ajjiyar zuciya ya sauke a hankali kuma yace "who are you? Who is that Dad are you talking about?" Moon ji tayi kamar ta sume a wajan domin sai yau ta taɓa jin maganar sa, jikinta ne ya ɗauki rawa ta kasa tsayawa waje guda sbd ruɗu da fargaba, lura da hakan yasa a sanyaye ya miƙa hannunsa tare da zare glass ɗin idanunta jajayen ƙwayar idanunta ya ƙurawa ido kamar mai na zarta wani abu daga gare ta, cikin Muryar kuka ta kama hannunsa tace "Please you'll my Dad pls" kamar bazai magana sai kuma yace "ok! Okey stop cry" girgiza kai tayi tace "pls go with me ka tafi dani wajanka" kallon motar dake tawowa wajansu yay yace "Enough, kije gida zuwa gobe" da sauri tace "zaka dawo?" Shima yace "why not?" Yatsarta ta miƙa masa tace "promise" hannunta yabi da kallo musamman Ring ɗin hannunta, da sauri ya dafe kansa yana faɗin "promise" yana faɗin hakan ya juya ya nufi wajan motar domin yasan m.k ce ta gaji ta jira ta biyosa, ganinta mazaunin driver yasa ya shiga seat ɗin gaba batai masa magana ba yaja motar suka bar wajan.Yasmin ce ta kalli yayan nata tace "bro yaushe zaka dawo gida da zama ne,wlh gidan ba daɗi tun bayan rasuwar Daddy, ga Umma kullum bata sakewa" mug ɗin hannunsa ya ajjiye yace "don't worry soon komai zai zo ƙarshe" tace "Allah yasa" Kallonta yay yace "baki gayamin furniture ɗin da kikeso ba, na kusa barin ƙasar kuma sai gaf da bikin ki zan dawo" dry tai tace "kai bro duk wanda ka zaɓa yayi but color ɗin ya kasance ash and milk" jinjina kai yay yace "ok". Karatu ya ɗauki zafi babu laifi ta saki ranta sbd suna ɗan gaisawa da Imam, gefe guda kuma ana zuwar mata daga gida, gidansu m.k duk an santa tashin hankali ta ɗaya da taji wai Mai kama da Dad ɗinta shine zai auri m.k takan shiga ɗaki tai ta kuka ita ɗaya,wani lokacin ma har mutananta su tashi ita ɗaya zatai ta bige bige harta dawo dai-dai, sunyi Exam ɗin frist samister result ya fita yadda take so, haka masa second samister komai yay mata dai-dai, a lokacin ta ƙara buɗewa sosai fiye da da, farinta da asalin kyanta na fulani sun fito,ga diri mai ɗaukan hankali ta zama kamar wata labarabiya, abu guda ke damunta wanda yake ɗan zata rama shine Dad ɗinta komai take cikin dauriya take yinsa.
After 7mnt.
Tana zaune riƙe da system ɗinta a hannu daga ita sai 3gauter da vest dake weekend ne bata zuwa makaranta, wayar hannunta ce ta ɗauki ƙara Kallonta dake zuwa ga number ganin number ƙasar ce yasa tai ta mmki, har wayar ta gama ringing tana zaune tana kallon wayar, wani kiran ne ya ƙara shigowa a hankali ta answering call ɗin tare da saita bluetooth ɗin kunanta, cikin ƙaramar muryarta tace "Assalam alaika/ki" daga can ɓangaren aka sauke ajjiyar zcy kana akai shiru kamar ba za'ai magana ba sai kuma akace "uhm" number ta ƙara dubawa taga dai Tabbas ta ƙasar ce can ta kuma cewa "Hello!" Ƙara sauke ajjiyar zuciya akai da ƙarfi sai kuma aka katse kiran, kasa ci gaba da abinda take tayi hakan yasa ta kwanta lamo zuciyarta cike da tunani bacci yay gaba da ita. The next day ya kama Sunday tana zaune a parlour hannunta riƙe da mug tana speeding tea sanye take da riga half body ta tufke gashinta wanda ya tsaya har bayanta, wayarta ce ta fara ƙara da sauri ta duba sbd tana tunanin ko m.k ce domin sunyi zata so anjima, again number ta gani ta ƙasar sharewa tayi har kiran ya katse a kira na wajan uku ta ɗaga, Ajjiyar zuciya ya sauke yace "na kusa mutuwa cutie, sarautar sai a kaina kuma zata tashi sbd Allah?" Kwaɓe fuska tayi tace "Yaa Faizak" murmusawa yay yace "en matan Yaaya" tace "wannan number b" dry yay mata yace "Malama come and open the door" ware manyan idanunta tayi tace "Serious?" Shiru yay sai kuma yace "kedai buɗe" miƙewa tayi gaba ɗaya ta manta da kayan