Showing 9001 words to 12000 words out of 87052 words

Chapter 4 - MOON Book Complete by Nimcey Sarauta .txt

03 Feb 2025

4306

Ovasi yace " "Nwawonin (Sannun ku" Nana tai murmushi tace "Nwawo (sannu)" da mamaki ya kalleta sbd sam Babu kamanin ibira a tare da ita,yace "yawwa idan kin shirya zamu tafi,Mama Abba sannunku" gaba É—aya suka amsa da "yawwa" tare da bashi amanar Nana khadii a hannunsa domin duk tunaninsu shine ya sama mata aikin, sallama sukai ya É—auki akwatin Nana ita kuma tabi iyayenta ta rungome,har bakin airplane É—in ya kaita sannan ya bata ticket É—inta.
A cikin jirgin ta ga Deen da Moon zau ne a wajan guda,sai Ovasi a gefe da hannu Ovasi yay mata nuni data zauna, sanarwar akai kowa ya sanya belet Deen ya saka wayoyinsa a airplane mood kana ya juya kaÉ—an zai sanya belet yaji Moon ta ware hannayensa tare da shigewa cikin jikinsa jikinta duk rawa yake sbd tsananin sanyin da take ji,da blue eyes balls É—insa ya kalleta Kafin da sauri yakai hannunsa zuwa ga...








_Ma sha Allah ina gdy da comments ɗin ku sosai,amma kusani a duk inda mutum yake ina buƙatar comments ɗinsa da kuma share, Littafin nan FREE BOOK ne so dole ko kyautata min🤗domin abin zaifi armashi,kuyi share kuyi share kuyi share ina buƙatar ku turasa dukkan grps ɗin da kuke, WATTPAD, WHATSAPP, FACEBOOK, TELEGRAM KUYI COMMENTS DAN ALLAH���� Wattpad kuyi vote kuyi following_


👯��♀�👯��♀�YANZU AKA FARA








COMMENTS
SHARE
VOTE
08119237616




SARAUTA👑
9/12/21, 5:33 PM - Buhainat�: I just published "11-12" of my story "MOON (human Trafficking)". https://www.wattpad.com/1088156761?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=nimcyluv&wp_originator=g%2ByfJg8JAAG%2FVFDDEu8HcCIHCzUVIsN3bAKdkdq8YymoNRpsPzPt6PFCPW6eRNwPYocWl6SJRO%2FFc177KTwOtInYUIZMRKTEA%2B%2B1rbltMPBt3Es3213q%2F%2BLu8PTECIHt




_⚡MOON⚡_


_�� NIMCYLUV_
11-12


ELEGANT ONLINE WTITERS








Belet ɗin dake maƙale da jikin kujerar ta,ya zameta yay a jikinsa kana ya ɗaura mata belet ɗin,kallonsa kawai take tana ɗan lumshe idanunta wanda sukai kumbura sbd kukan da tayi jiya,lafewa Deen yay jikin kujerarsa tare dajan idanunsa ya lumshe,a hankali baturiyar cikin jirgin ta fara faɗa kowa ya shirya jirgi zai tashi,Nana dake kusa ta Ovasi ta kalli Deen wanda ko inda take bai kalla ba, kuma tana da tabbacin shine ya bata offer ta aikin,a haka jirgin ya fara shawagi a ƙasa kafin a hankali ya fara yin sama-sama har cikin gajimare Moon dake zaune tana rarraba idanu tayi saurin ƙanƙame jikinta sbd karkarwar ba jirgin yay a hankali jirgin ya ɓace cikin gajimare.


ABBA ya fito daga cikin part ɗinsa da sauri da sauri yana yi yana gyara zaman babbar rigar sa,a main parlour yaci karo da Farouk wanda ya fito daga cikin part ɗinsa yana gyara zaman agogon hannunsa, kallo Abban nasa yayi ya ɗauke kai,a tare suka fita compound na gidan kai tsaye cikin motarsa ya shiga inda yabar Farouk tsaye ya harɗe hannayen sa a ƙirjinsa, horn yay yana jiran mai gadi ya buɗe masa amma yaji shuru,sama da 3minutes ya leƙo kai yace "Farouk jeka kira min mai gadi" ba tare da Farouk yay magana ya ƙarasa ɗakin mai gadin, knowking door yay shima yaji shuru ɗan tura kansa yay ciki,wani lafiyayyan murmushi yyi kafin ya juya zuwa inda Abba yake yace
"i think baya nan,kamar dai ya tafi"
fitowa Abba yay daga cikin motar yace
"ban gane bai nan ba?" Yana faɗin hakan yana nufar ɗakin,baki ya saki ganin babu kowa hatta akwatin sa babu ita,hannu yasa ya share zufar da ta yanko masa,kana ganinsa za kaga zallar damuwar dake ƙwance a saman fuskarsa,kallon Farouk yay yace
"meke nan Farouk?" Farouk ya cije baki kafin yace
"ya gudu Abba,daman ai kai ka bashi yarda tun farko"
da mamaki Abba ya ƙara faɗin
"meye amfanin tafiyar tasa? Ko ya aikata wani laifi ne? amma abin ya É—aure min kai wlh"
juyawa Farouk yayi ya nufi fita daga cikin gidan, sai da yaje wajan gate Sannan ya É—an kalli Abban nasa ta gefen ido yace
"sai ka saka ayar tambaya a kansa,amma ni na daÉ—e sa sanyawa,kuma ina tabbacin yana dasa hannu a kan rasuwar iyayen Maimoon"
jinjina kai Abba yay a kuma dai-dai lokacin wayarsa dake cikin aljihunsa ta fara ƙara alamar kira ya shigo,da ɗan sauri yay picking call ɗin yana manna wayar a kunnansa yace
"C.P Aƙwai matsala,OHHH too Allahamdulillah tunda kama ƙara su,ok bari na fito"
rejecting call ɗin yay tare da fita daga cikin motar,yana fita yaga motoci da yawa kusan uku wani magidanci ne ya fito daga cikin motar tsakiya ya nufi inda Abba yake tsaye,yana zuwa ya miƙa masa hannu sukai musabaha,mutumin ya kalli Abba yace
"Nasan zakai mamaki ko?to a zahiri C.P baya gari,bai nunar a faɗa maka bane sabida baza kaji daɗi ba,yace na famshesa kafin ya dawo dukkan abinda kake buƙata ka gaya min,fatan babu Matsala?"
kai Abba jinjina cike da gamsuwa da maganar A.C.P yace
"Wannan ba abin damuwa bane ai,daman burina ace manyan masu ƙare haƙƙin ɗan adam da kuma rayukansu su shiga cikin wannan rikitaccen lamari" murmushi A.C.P shima yayi kana yace
"Muje ciki muga,sabida idan muka bincika zamu iya samun wani Evidence É—in"
Gaba ɗaya suka nufi gidansu Moon,suna zuwa Abba yasa key ya buɗe ƙaramar ƙofar gidan wanda tun jiya yasa aka siyo masa ƙwaɗon ya rufe gidan da shi,ta bakin ƙofar suka fara ƙaro da bushassen jini,kai tsaye suka nufi cikin gidan duk binciken da sukai babu wata shaida da suka samu sai kuɗaɗen Dadyn Moon da akai filla-filla dasu,duk abinda suka ci karo da shi a cikin gidan sai sun ɗauki photonsa,duk girman gidan babu inda ba'a duba har suka kammala kana suka fito waje, Abba yace
"Yawwa A.C.P wani abun ya ban mamaki yanzu haka,yaron da yake min gadi munwayi gari babu shi babu labarinsa"
A.C.P ya zare glass ɗin idanunsa ya ƙurawa Farouk dake shiga cikin gida Idanu,kafin ya bayar da glass ɗin yace
"Muje inda yake ƙwana" gaba ɗaya kayan Deen na sayawa suna ɗakin,hatta ƙwanukan da aka bashi lunch suna ɗakin,Abba ya sauke ajjiyar zcy cikin Muryar sarewa yace
"Babu abinda ya bari sai kayansa,duk na rikici nama rasa meye amfanin hakan da yay,ko aikin ne bai so ai zai iya sanar min a bashi haƙƙinsa kaga sai ya tafi abinsa"
Shuru A.C.P yay sabida wata farar paper daya gani a ƙasan pillow,warwarewa yay ya fara karantawa a fili kamar haka


_BA ABIN MAMAKI BANE DAN KA NEMI DEEN KA RASA,NI WALƘIYA NE A DUK LOKACIN DA NASU BAI YANA NA KAN BAI YANA NE BA TARE DA WANI HAUFI BA,KA MAIDA ƘULAFUCINKA ALHAJI BASHIR YAHYA GIDAN KUƊI,HHHHH!! ALBISHIR GUDA NAKE SON GAYA MAKA, TABBAS ZAN DAWO GAREKA A RANAR DA ZAN BAKA MAMAKI,NI ƊIN BA YADDA KAKE TUNANI BANE,NI AZZALUMI NE,NI MUGU NE,NI MACUCI NE,DUKKAN ABINDA KAKE TUNA NI NA HUCE HAKA, I'M DEEN THE CRIMINAL MAN_




Abba ya zauna a ƙasan carpet ɗin ɗakin tare da zame hular kansa,gaba ɗaya kansa ya ɗaure yama rasa wanne kallo zaiwa wannan al'amari,waye Deen? Me yake nufi da maganganun da yay? Mene yasa yazo masa a matsayin ƙasan ƙantacce wanda baya da kowa baya da komai? Me yake nema a wajan sa?
Wata iska mai zafi Abba ya fesar ta cikin bakinsa kafin ya miƙe da sauri yace
"A.C.P ya kamata kayi wani abu akan wannan yaron,ina tsoron abinda zai je ya dawo, Tabbas lamarinsa ya sani cikin tashin hankali wlh"
A.c.p ya jinjina kai tare da naɗe takardar ya sanya a cikin aljihunsa, daga haka yaywa Abba sallama tare da masa alƙawarin duk abinda ake ciki zai faɗa masa,kuma daga yanzu zai fara bibbiyar rayuwar Deen.
Gdy Abba yay masa kana ya juya zuwa cikin gidansa a parlour ya samu Ummi da autarsa Yasmin,zama yai shima yana sauke numfashi,Kallonsa Ummi tayi sabida tasan ba haka mijin nata ya fita ba,gyara zama tayi tare da faÉ—in
"Abba lafiya dai (dake itama haka take faÉ—a masa) numfashi ya sauke yace
"KHADIJAH aƙwai matsala,yaron nan ya ha'ince mu,ya yaudare mu,ya sanya mun so shi kuma mun yarda dashi,gashi yanzu yana ƙoƙarin tuzarta mu"
Cikin rashin fahimta Ummi tace
"Abba ban gane ba,wa kake magana a kansa ne?"
Abba yace
"Wannan mai gadin mana,ya gudu ni ba guduwarsa ce matsala ta ba,dalilin guduwar tasa nake son ji"
Ummi tace
"Ikon Allah, Allah ya ƙyauta to" Yasmin dake zaune kusa da Ummi tana shan tea tace
"Abba to basai ka rabu dashi ba, ƙilan wani aikin ya samu"
kallonta kawai yay ba tare da tace komai ba,ya miƙe tare da nufar part ɗinsa, Farouk dake tsaye tun ɗazo yay murmushi shima ya fice daga cikin gidan gaba ɗaya.


*BANGLADESH*
Pakistan, Thailand, China, India, and Bangladesh are in the top 10 for countries with the largest number of trafficking victims around the world. India is at the top of the list with 14 million victims, China comes in second with 3.2 million victims, and Pakistan comes in at third with 2.1 million victims.


Dhaka Hazrat Shahjalal International Airport (Hazrat Shahjalal International Airport
Hazrat Shahjalal International Airport, Dhaka
This is the largest and the principal international airport of the country. It is situated at the capital city Dhaka.


A hankali train É—in yay saukar ungulo a Hazrat Shahjalal International Airport,da sauri baturiyar cikin jirgin ta fara sanarwar kowa ya shirya jirgi ya sauka,gama faÉ—arta keda wahala jirgin ya gama parking a harabar airport É—in,a hankali kuma passengers É—in suka fara É—aukan travelling bag É—insu tare da fita.
Ovasi ya miƙe tsaye tare da ɗaukan jakar Deen ya kalli Nana wacce take zaune yace mata
"muje ko"
jin hakan yasa ta miƙe ta ɗauki jakarta tana mai satar kallon Deen wanda yake zaune ya lumshe idanunsa yana sauke numfashi da sauri da sauri,kallo guda zakai ma Deen kasan irin masifaffun mazan nanne kuma mai girman kai wanda bai damu da kowa ba sai kansa,bayan Ovasi tabi har suka sauka daga cikin jirgin
Sama da 20 minutes wata ma'aikaciyar jirgin ta ƙarasu inda Deen ke zaune, kallonsa tayi kana ta juya ta kalli Moon wacce ta kewa kallon ƴarsa, tace
"Yallaɓai kai ake jira a rufe jirgin"
ta faɗa cikin harshen turanci,ware manyan idanunsa yay wanda sukai jaa tare da janye wa kaɗan,ba tare daya kalleta ba ya zare belet ɗin jikinsa,da sauri kuma ya miƙe ya nufi fita daga cikin jirgin da sauri ta kallesa tace
"Ka manta babbynka?" tsayawa yay cak yana son ya fahimci maganar ta,kafin yay wani abun ma'aikaciyar ta ƙara faɗin
"Your daughter"
Hannunsa ya dunƙule cikin zafin nama kuma ya dawo da baya,da sauri taja baya ganin yadda yake huci shi kaɗai,kamar zai tashi sama haka ya ƙarasa wajan Moon dake bacci ya zare belet ɗin jikin ta,hannu ɗaya yasa ya ɗauke ta zuwa kafaɗar sa,gudu-gudu sauri-sauri haka yake tafiya har ya isa harabar airport ɗin,can ya hangi Ovasi wanda aka gama bincika jakar kayansa, security ɗin ne ya kalli Deen yace
"Za'a bincika jikinka"
Ba tare dako gizau ba Deen ya tsaya tare da ƙara gyarawa Moon zama a ƙafaɗarsa,da manyan idanunsa ya kalli security ɗin kana ya ɗauke kai,jinjina girman kan Deen yay shima ba tare da yace komai ya nufi inda Deen yake tsaye,na'urar binciken ya karawa Deen kamar wasa na'urar ta fara ƙara da mamaki Deen ya juya manyan idanunsa a zcyarsa yana faɗin "what the fuck!" Security yay murmushi yace "you're under arest..










COMMENTS, COMMENTS
SHARE SHARE sabida Allah��


Wattpad dan Allah ku dinga comments da vote Please follow me�
08119237616






SARAUTA👑
9/12/21, 5:34 PM - Buhainat�: _⚡MOON⚡_








*_�� NIMCYLUV_*
13-14


ELEGANT ONLINE WTITERS







*_DID YOU KNOW?_*
_In 2020, active sex trafficking cases revealed that defendants knew their alleged victims prior to trafficking them at least 43% of the time._
HUMAN TRAFFICKING INSTITUTE.










Deen ya kalli security tare da duƙule hannunsa tamkar wanda zai kai naushi yace "Are you mad? Arrest for what reason?" Ya ƙare maganar yana fesar da wani huci, lokaci kaɗan kaminsa suka sauya,jikinsa ya shiga rawa kana ganinsa zaka san he is not on his mood,musamman yadda farar fuskarsa ta koma jaaa sabida zafin rai, security ne yace "akan wanne dalili na'urar dake kuka a jikinka?hakan ne ya tabbatar min baka da gaskiya" Deen ya ware yatsun hannunsa guda biyu tare da haɗe su waje guda suka bada wani soud mai karfi, Ovasi ne ya kalli security yace "You can check him, if not trust him,ko a garin ku haka ake kama mutum?" Security yace " an sorry,i know i made a mistake,but it's my work komai akan ƙa'ida nake" ya faɗi hakan ya duba jikin Deen wanda yake tsaye tamkar gunki ko mutsawa ba yayi sabida yadda yake jin zcyarsa na ta farfasa,babu abinda ya samu a jikin Deen hakan yasa ya tsaya yana kallonsa cike da mamaki domin tunda ya fara aiki bai taɓa ganin hakan ba koda wasa,babu yadda ya iya dole ya basu hanya suka shige,kai tsaye cikin taxsi suka shiga Deen na bayan mota yana shiga ciki ya hankaɗe Moon daga jikinsa,ovasi da Nana kuma suna cikin wata taxsi ɗin,kai tsaye masu taxsi ɗin suka fice daga cikin harabar airport ɗin,sanyin daya ratsa jikin tane ya sanya ta buɗe kumburarrun idanunta ta shiga murzasu da sauri sabida nauyin da sukai mata,ware idanunta tayi ta kalli Deen daya kifa kansa a tsakanin cinyoyinsa a hankali ta matsa kusa dashi ta miƙa hannu wajan tattoo ɗin dake damtsen hannunsa,saurin janyewa tayi sabida ganin kamar tattoo ɗin yana mutsin,cikin Muryar shagwaɓa tace "Dad yunwa na keji kuma sanyi" ta ƙare maganar tana tura bakinta haɗe da rarraba jajayen idanunta wanda basu gaba dawowa dai-dai ba,a zahiri idan kaga yadda Deen yay zaka ɗauka yana jin maganarta yay mata baza,amma gaskiyar lamari ko taɓa shin da tayi baiji ba,ya lula duniyar tunani sabida next step kawai yake hangowa wacce ƙasar zashi kuma wanda suke da ƙarancin ilimi da kuma kuɗi, ma'ana dai ƙasar da talakawa suka fi yawa, ihun da tayi ne yasa Baturen mai taxsi ɗin yay saurin reverse da motar tare da yin parking gaba ɗaya a tsorace take,duk wannan ihun Deen bai jisa sai Muryar Baturen da yaji yana faɗin "Yallaɓai yarinyarka na kuka,ta kusa sawa na kifar da mota na" Moon ganin Deen ya buɗe idanunsa yasa tayi sauri matsawa kusa dashi tace "Dad kai ni gida, ina son ganin Mummy da Daddy na" banza yayi mata ganin har yanzu mai taxsi ɗin yana tsaye ya sanya ya buɗe murfin taxsi ɗin ya fita da sauri,ba tare daya kula mai taxsi ɗin ya finciki hannun Moon dake cikin motar tayo waje, Baturen mai taxsi ɗin ya leƙo da kansa cikin harshen turanci yace "yallaɓai shiga mota fi" cikin zafin nama da kuma ɓacin rai Deen ya zaro kuɗi irin na ƴan ƙasar ya watsawa mai taxsi ɗin cikin wata murya mai nuni da gargaɗi da kuma zallar ɓacin rai dake ransa yace "Ubanka zan maka a mota? Da daka tsaya nina saka,get lost you mumu" da sauri mai taxsi ya ɗauki kuɗin yabar wajan sabida yanayin Deen ba ƙaramin tsoro ya basa ba, Moon da duk jikinta ke rawa sabida tsoran daya bata daɗin da ɗawa ga yadda ya matse mata hannunta ƙashinta har ƙara yake gata daman mai ƙashin a gwagwa babu ƙwari ya sanya ta fashe da kuka,duk abinda take yana jinta amma ko a jikinsa a haka ya tsaida wata taxsi ɗin..




RENAISSANCE DHAKA GULSHAN HOTEL(The hotel is only 20 minutes away from Hazrat Shahjalal International Airport, with a distinctive local character that dictates the atmosphere)


so ta zararsa da airport ɗin babu wani nisa sosai har cikin mai taxsi ya shigar da Deen wanda har yanzu yake riƙe da hannun Moon wacce lokacin kukanta bai fita sosai sai ajjiyar zcya take saukewa kamar wacce ta shekara tana kuka, kuɗin sa ya bashi tare da fitowa daga cikin taxsi ɗin,ganin securities da yawa a wajan ya sanya ya durƙosa dai-dai tsayinta yace "meye?" Jikinsa ta faɗa da saki kuka,wani abu ya haɗiye a cikin maƙoshinsa yama rasa me zai mata banda haushinta babu abinda ya keji a rasa,sabida ita ɗaya yaje wata ƙasa ya zauna har kusan watanni baƙwai zuwa takwas,tsaki yaja kafin ya sanya hannu ya rungome ta a jikinsa ya shiga shafa kanta yayin hakanne sabida securities ɗin da yaga suna kallonsa,wani daga cikin securities ɗin ne ya ƙarasu wajansa,cikin harshen turanci yace "meke faruwa?"
ba tare da Deen ya kalli security ba yace "she is sick" security yace "meye haɗin ka da ita?" Wani kallo Deen ya watsawa security domin har zcyarsa ta harziƙo a ransa yace " fuck You! you mumu" a fili kuma ya fesar da wani numfashi ta cikin hancinsa mai zafi kafin ya gyarawa Moon gashin kanta yana kallon cikin idanunta da duk suka sauya kala yace "jini nace ita,i mean she is my daughter" da sauri Moon ta buɗe baki zatai magana yay sauri rufe mata bakin ta hanyar bata wani light kiss kafin ya ɗaga ta cak ya nufi cikin reception da ita.


Renaissance Dhaka Gulshan hotel,babban hotel ne wanda yawanci manyan mutane suke sauka cikin sa,dukkan abinda mutum zai yi babu ruwan wani dashi kamar yadda wasu suka maida hotel É—in gidan su hakama su Deen dukkan yadda kake tunanin hotel É—in ya huce haka _(bari nai maku bayanin hotel É—in yadda komai zai tafi dai-dai)_


Property Description
Renaissance Dhaka Gulshan Hotel has a restaurant, outdoor swimming pool, a fitness center and bar in Dhaka. Boasting family rooms, this property also provides guests with a sun terrace. The accommodations features a 24-hour front desk, room service for guests.


The rooms are fitted with air conditioning, a flat-screen TV with satellite channels, a fridge, a kettle, a shower, a hairdryer and a desk. At the hotel rooms are fitted with a wardrobe and a private bathroom.


Guests at Renaissance Dhaka Gulshan Hotel can enjoy a good workout at the fitness center, or treat themselves at the spa facilities. A 24-hour front desk can assist with travel arrangements and meeting facilities. Airport shuttle services are also available at a surcharge.


The hotel’s 5 different restaurants will serve an array of authentic local and international cuisines. Room service is also available.


This super stylish all day dining international restaurant has captivating chandeliers 2 private dining areas with playful thread work design in color green, yellow & red throughout. Enjoy international cuisine at BAHAR. The Gulshan Baking Company offers freshly brewed coffee, variation of teas, salads as well as our in house selection of gelatos, a deli that serves easy to grab food options including delectable desserts, as well as fresh-baked bread. SEAR is a specialized fusion cuisine restaurant

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login