Showing 27001 words to 30000 words out of 41370 words
Chapter 10 - KWARTON MANYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT BY Maman Teddy .txt
kayan da ya dirar mata da yagi har ƙasa....Takaici ne ya ishi Zainabu ɗago rigar tayi tana kallo ,kamin ta ce wallahi da kayan Umma na ne wanda ta ɗinkamun kayimun haka dashi ,Allah sai nayi maka babban ɓannna a cikin gidan nan sai kayi nadam....motsi taji a bayan ta wanda yasa ta saurin juyawa ,nan taga ashe babu kowa ,mtseww ɗan tsaki tayi kamin tace “ Haba Zainabu badai kin fara tsoron sa ba? Ina ai Zainabu bata tsoron kowa sai Allahn da ya halicce ta”.
Fiddo da kayan wasu tana cewa “ Can maka asarar ka ba nawa ba ,dama nawa ce sai nayi kaico”.
*****
Ke Sobreen lafiya kika shigo da gudu haka ,tamkar wanda aka sako kura?? , Hajiya Luba tayi maganan tana kallon Sobreen cike da Muryar tambayar lafiya?”. Nishi Sobreen ta hau saukewa a hankali kamin ta zauna gyefen Hjy Luba tana cewa “ Momy na gaji da Wannan yarinyar a gidan nan ,wai yaushe Habab zai sake ta ne?”. Mai kuma ya faru??? Hjy Luba ta tambaya kai tsaye da son jin me Zainabun tayi haka har ya firgita Sobreen”. Uhmm Momy da kike wani mgnnnn ina gudu kamar wacce aka kwanto kura ai Habab yafi kura gaban zaki ma yake”. Ina ta tambayar ki lafiya? Amma sai surutun banza kike mun ,don Nasan tun ba yau ba kike tsoron Habab , wannan tsinin da goshin ki yayi na meye??. Momy wayar sa ya buga da bango Ya dawo mun Allah ma ya kiyaye fuskata ta ,ya sauka a goshin......nan Sobreen ta kwashe mawa Hjy Luba komai ƙarya da gaskiya ta faɗa mata . Sallallami Hjy Luba tayi tana cewa “ kice an kawo mana jaraba”. Uhmm Momy har a haka ne kike tunanin cin gadon Habab ? Bayan mu biyu ne matan sa...tayaya Momy muƙara tunani fa”.
Dole cikin ɗaya za'ayi ɗaya ko Habab ko Daddy dole ɗaya su yakauce ya bamu wuri”. Suka tsinkayi muryar Safiya yana katse su da take shigowa”. Miƙewa Hjy Luba tayi tana kallon Sobreen da su duka kamin tace “ ku mu shiga daga ciki ,wannan maganan babban sirrin muce”.
A tare suka haye up stairs ko wa zuciyar shi na kisima matakiiii...........
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU HAJJAH MAI GYARAN AURE YAR MUTAN MALI JIKIN KAR BHUZAYE TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN BHUZAYE DAGA HANNUN BHUZUWA EMPIRE* 09061466409/ 09060703187
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃🏻💃🏻🔥
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc 09061466409
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🏻
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 09061466409 ko 09060703187
Kalolin gumba👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba👌
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki kunsan dai aikin bhuzuwa indai mallaka ne ,a mallake maki mijin ki limiyau ba boka ba malam taho wurin bhuzuwa empire👍🏼💃🏻💃🏻
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 09061466409 💥🔥
Kalolin tsumi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta.
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
09061466409 ko 09060703187 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah🤝🏼🤝🏼
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 08061466409 ko 09060703187
[6/21, 06:54] Matar Doctor: Zai duba Maki hannun karayar taki ne ,shine Doctor ɗin da nace maki zai zo”. Habab yayi maganan a sanyaye Muryar sa tamkar ba nasaba . Itama kanta mamaki ne ya ishe ta ,kamin a zuciyar ta tace “ Taɓ na yarda yau da Nadiya ke faɗin ɗa namiji mayaudari ne,to anya ma yace“ masu shi ya karya tan kuwa? , Yi tayi tamkar bata ji shi ba , idon ta tana kau dawa gyefe guda ”. Sukam Saif da Sadeeq mmki suke na ganin yanda Habab ya fara sauyawa ,har shine yake magana da wata mace cikin sanyin murya haka?”. Taɓ”. Ɗago da idanun ta tayi jin shiru falon , a kan fuskar wa zata sauke da gani ? Saif”.
Miƙewa tayi da sauri tana dafe ƙirjin ta haɗi da nuna sa da yatsa tana cewa “ Bala'i ,kaine kaine wallahi kazo ka cuceni ,akan kaine wanda xan Aura ,ashe kai maƙaryaci ne?? Allah na gode maka da yakawo mun kai har gida”. Saurin miƙewa Sadeeq yayi jin haka ,don yafara tunanin Zainabu ba lafiya a ƙwaƙwalwan ta ,ƙila duka tasha wurin Habab ,don yasan shi sarai ,shida tun suna yara ana masa abu zai cire riga yace muyi dambe ya shaƙo ka ya hau duka kaman an aiko maka da azara'ilun zare rai”.
Dariya Habab yasa haka Saif suna tare Sadeeq suna cewa Ina kuma zaka tafi”. Gafa majinyaciyan....kai ai gwara ka tafi wallahi ,don yau yanda sanadinsa na afka iftila'in aurar Wannan mugun mutumin , wallahi shima sai nasa shi a fita ,bazai bar gidan nan lafiya ba”. Fixge hannun shi Sadeeq yayi yana cewa “ Kai Habab maganin ku kenan ai ,kun samo dai dai ku!! Yana faɗa yayi saurin ficewa dai dai Zainabu tana ɗaga ruwa cup ɗin dake a Centre table tana watsowa inda su Habab suke ,ganin bata same su ba yasata Wurgo da cup ɗin ,wanda caraf taga Habab ya riƙe. Shikam Saif ko motsi abun ma dariya nata yake bashi. Har cikin ransa burgesa Zainabun ma keyi. Wannan yasa fuskar sa babu komai sai murmushi,wanda yasa Zainabu cewa a sarari saboda hauka da yarinta “ To wai ko shin shima Sojan ne?”.
Kallon ta sukeyi duk cikan su babu wanda ya motsa ,sai dariya dake a cikin su duka,suna ganin ƙarfin hali duk wannan masifar da takeyi ,da hannu ɗaya takeyi n Shiiiiii......
[6/21, 06:59] my number: *🕊️ƘWARTON MANYA🕊️*
*Mmn teddy*
14
*Don Allah indai baki biya kuɗin littafin ba kar ki karanta ,kar a fitar kema kuma kar ki karanta na bati Don Allah🙏 kuɗi ne ba mai yawa ba ,kawai ƙi biya, ki karanta cikin ƙwanciyar hankali". Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
*****
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻
“ Ɓangaren Zainabu kuwa Tun fitar Habab tana saka kayan ta t koma tayi shiru tana ta tunanin Rayuwar ta ta yau da kullum , zaman ne da ya ishe ta yasata tattarawa tana fita falon ta haɗi da zama can”. Tana zaune tsawon lokaci tana ta tunanuka iri dabam dabam²...hummm Ajiyar zuciya ta sauke tana cewa a sarari “ Lallai Zainabu kura tayi lafiya ,bacin haka har akwai wata ko wani da zai tsaya gaban ta yana faɗa mata maganan banza ,ta tsaya tana kallon sa ba tare da ta hayesa ba ,taci masa mutunci,rayuwa kenan ,yau gani a an rufe Ni cikin kuttu, wai fita ma babu hanyar yi”.
Sallaman su tafara ji kamin taji motsin shigowar su , wanda kallon su batayi ba ,don tasan waye ?? Baya wuce Habab ne da Likitar da yace “ zai ɗauko ya duba ta , a ranta ne tace “ Allah sarki Zainabu wani duba ,ai an riga da an sabarta ki , sai dai kuma ki cigaba da manaji da Hannu ɗaya ”. Amarya Amarya !! Taji Muryar wani ya cikin su ya katseta wanda ta rasa gano ina tasan wannan murya”. Saurin ɗagowa tayi tana bin su duka da kallo , wanda dukkan cikam su har Habab bata ganshi da shigar gida ba ,wato hausawa ,a sarari ne ta furta tabbas shi yasa jan ja kaɗan za'ayi maku kuyi ridda, anya wa'annnan ma sunyi makarantar islamiyya?”. Sanin halin ne Saif yasa shi sam bai damu da maganganun nata gare su ba ,shiko Dr Sadeeq ƙurr yayi mata da ido yana tunanin ta ina zama mai daɗi zai fara tsakanin wannan tsigalalliyar yarinyar da Abokin sa Habab”. Ya akayi kana wani kallo na ,nice dai Zainabu ,wani abu ne dabam ko yaya ne??”. Zainabu tayi maganan a tsiwace ta wurga mawa Sadeeq kallon sama da ƙasa tamkar wacce zata saka masa duka”. Jikin Sadeeq ne ya hau rawa ,don har ga Allah bai taɓa ganin mace masifaffiya irin Zainabu ba”. Shi kuma mutum ne marar son tashin hankali ,akwai shi da sanyi kamar mace “ Dariya Su Habab da Saif suka sa masa ,ganin jikin sa duk a mace lokaci ɗaya ”. To kai Malam zaka ma iya duba hannun nata kuwa??”. Cewan Saif yan ƙara sa masa dariyar shakiyanci”.
Humm zama Sadeeq yayi kun san dai Sadeeq abokin Habab ne tun ƙuruciya tun a sec. Sch. Suke tare”. Hanckie yasa yana goge Zumar da ya tsatstsafo masa kamin yace “ Habab , sai kuma yayi shiru ganin Zainabu idon ta na akan su ,kuma har lokacin masifa ne fal zuciyar ta”.
Zai duba Maki hannun karayar taki ne ,shine Doctor ɗin da nace maki zai zo”. Habab yayi maganan a sanyaye Muryar sa tamkar ba nasaba . Itama kanta mamaki ne ya ishe ta ,kamin a zuciyar ta tace “ Taɓ na yarda yau da Nadiya ke faɗin ɗa namiji mayaudari ne,to anya ma yace“ masu shi ya karya tan kuwa? , Yi tayi tamkar bata ji shi ba , idon ta tana kau dawa gyefe guda ”. Sukam Saif da Sadeeq mmki suke na ganin yanda Habab ya fara sauyawa ,har shine yake magana da wata mace cikin sanyin murya haka?”. Taɓ”. Ɗago da idanun ta tayi jin shiru falon , a kan fuskar wa zata sauke da gani ? Saif”.
Miƙewa tayi da sauri tana dafe ƙirjin ta haɗi da nuna sa da yatsa tana cewa “ Bala'i ,kaine kaine wallahi kazo ka cuceni ,akan kaine wanda xan Aura ,ashe kai maƙaryaci ne?? Allah na gode maka da yakawo mun kai har gida”. Saurin miƙewa Sadeeq yayi jin haka ,don yafara tunanin Zainabu ba lafiya a ƙwaƙwalwan ta ,ƙila duka tasha wurin Habab ,don yasan shi sarai ,shida tun suna yara ana masa abu zai cire riga yace muyi dambe ya shaƙo ka ya hau duka kaman an aiko maka da azara'ilun zare rai”.
Dariya Habab yasa haka Saif suna tare Sadeeq suna cewa Ina kuma zaka tafi”. Gafa majinyaciyan....kai ai gwara ka tafi wallahi ,don yau yanda sanadinsa na afka iftila'in aurar Wannan mugun mutumin , wallahi shima sai nasa shi a fita ,bazai bar gidan nan lafiya ba”. Fixge hannun shi Sadeeq yayi yana cewa “ Kai Habab maganin ku kenan ai ,kun samo dai dai ku!! Yana faɗa yayi saurin ficewa dai dai Zainabu tana ɗaga ruwa cup ɗin dake a Centre table tana watsowa inda su Habab suke ,ganin bata same su ba yasata Wurgo da cup ɗin ,wanda caraf taga Habab ya riƙe. Shikam Saif ko motsi abun ma dariya nata yake bashi. Har cikin ransa burgesa Zainabun ma keyi. Wannan yasa fuskar sa babu komai sai murmushi,wanda yasa Zainabu cewa a sarari saboda hauka da yarinta “ To wai ko shin shima Sojan ne?”.
Kallon ta sukeyi duk cikan su babu wanda ya motsa ,sai dariya dake a cikin su duka,suna ganin ƙarfin hali duk wannan masifar da takeyi ,da hannu ɗaya takeyi n Shiiiiii....
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
Mmn teddy
[6/21, 15:55] my number: *Mmn teddy*
15

******

Ganin suna shirin maida ita