Showing 24001 words to 27000 words out of 41370 words
Chapter 9 - KWARTON MANYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT BY Maman Teddy .txt
suka sha”. Idon ta ta rufe tana buɗewa sai hawaye sharrrr ³ Wannan Sojan Mugu ne wallahi ,Allah ka gani Allah ka taimake ni kar ya cire mun nono da murxa da murɗe mun da yake yi”. Tayi maganan tana cigaba da zubda hawaye ,wanda idon ta har ya kumbura . Alwala ta ɗauro tana naɗe jikin ta da Towel kana ta fito , a gyefen shi ne taga Hijab da sallaya ya shimfiɗa mata, wannan yasata rakuɓawa gyefen shi tana fara sallah don Har an shiga Masallaci , tana ganin shi ya miƙe ya nufi Sofa yana ƙwantawa can yana buɗe laptop ɗin sa yana binciken meye Allah masani”. Hmdllah tayi a zuciyar ta ,tana isar da sallahn ,waldrop ta nufa tana fiddo da wata duguwar riga marar nauyi da Mayafin ta ,tana sawa da Mayafin tana ɗaurawa haɗi da nufar gadon tana kwanciya a hankali tana kama hannun ta da takejin yana mata tsuwa ta cikin namarta”. Sai wani zafi yake mata kaman ana ɗanin ta haka takeji”. Tun tana daurewa tana juyawa har ta kasa yin hakan ,kuka ta fara ƙasa ² tana matsa ƙashin hannun nata , jin tamkar yanxu ne yake kwankwatsar ta yasa Zainabu miƙewa zaune tana kama hannun haɗi da cigaba da kukan nata ƙasa²”. Miƙewa Habab yayi yana aje laptop ɗin nasa yana tunanin to ya xaiyi da tafiyar da zuwa japaan da ya taso masa a satin nan kuma dole ya tafi don shine jagoran tafiyan. Zama yayi gyefen Zainabu yana magana cikin Muryar gashinan dai zafi² sanyi² “ lafiya me ya faru ,wani abu ne yasame ki?”.
Cikin Muryar kuka idon ta na zubda hawaye ta kalle shi tana cewa “ kai ka karyamun hannu ,kuma gashi yanzu zafi yake mun...tana faɗa masa tana kuka”. Shiru yayi don dama yasan tabbas za'a rina , Hannun shi yakai yana Son taɓa hannun karayar nata ,nan tajah baya don tsoron ta bashi takeji tasan idan kuma ta bashi yanxu yajah mata sai kuma mutuwa shine kaɗai abun da zai biyo baya”.
Ganin taƙi basa hannun yasa shi Rungume ta a hankali yana bubbuga bayan ta kamin yace " bari nakira Sobreen ta dubaki ta baki magani”. Da ido ta bisa har ya fice daga bedroom ɗin , tana cewa a zuciyar ta“ kenan dama Sobreen likitace??”....
*Wannan page ɗin bonus ne , inshaallh yau zamu fara update safe da yamma , xaku iya yawatawa dashi💃💃 Gamai buƙatar littafin ƘWARTON MANYA normal group ₦300 Vip group₦500 ,Spc ₦1000 zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number nawa 08081202932 ko ku tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU HAJJAH MAI GYARAN AURE YAR MUTAN MALI JIKIN KAR BHUZAYE TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN BHUZAYE DAGA HANNUN BHUZUWA EMPIRE* 09061466409/ 09060703187
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃🏻💃🏻🔥
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc 09061466409
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🏻
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 09061466409 ko 09060703187
Kalolin gumba👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba👌
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki kunsan dai aikin bhuzuwa indai mallaka ne ,a mallake maki mijin ki limiyau ba boka ba malam taho wurin bhuzuwa empire👍🏼💃🏻💃🏻
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 09061466409 💥🔥
Kalolin tsumi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta.
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
09061466409 ko 09060703187 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Zaria sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah🤝🏼🤝🏼
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 08061466409 ko 09060703187
[6/19, 19:23] my number: *🕊️ƘWARTON MANYA🕊️*
*Mmn teddy*
12
*Don Allah indai baki biya kuɗin littafin ba kar ki karanta ,kar a fitar kema kuma kar ki karanta na bati Don Allah🙏 kuɗi ne ba mai yawa ba ,kawai ƙi biya, ki karanta cikin ƙwanciyar hankali". Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
****
Wacce ma wai Sobreen?? Ta tambaya kanta cike da rainin hankali , miƙewa tayi tana nufar window a hankali tana bin ɓangaren nasu da kallo , da tunanin yanda zata kuɓce daga wannan gida ta gudu daga hannun Habab , motsin shigowar Habab da Sobreen taji , Wanda motsi ba tayi tana nan tana kallon wajen tagar ”. Habab mai kayi mata ? Meye na kirana kace na duba wannan yarinyar?? Dama ba'a wajen ka kwana ba?”. Da wannan ƙazamiyar ƙasƙantacciyar yarinyar ka kwana ,kuma har kake tunanin nazo na duba ta ,cin fuskar har takai haka? Wallahi yau sai tabar gidan nan don uban ta, don bazan iya zama da wannan ƴar maytsiyatan talakan a matsiyinnnnn.....ke jaka ƴar ƙaruna , jikan fir'auna , ya ishe ki haka , wallahi badai ubana zaki ciba ,don ubana yafi ƙarfin ki ci shi sai dai naki uban zaki cii”. Bala'i Ni kika zaga Zainab kike ko wacce?? Lallai kin nuna mun Habab ya bada kanshi kinga girman sa ,wato yanxu ke dai dai dani kike kallon kanki... Sobreen tayi maganan tana dafe ƙirji n ta ,haɗi da fiddo da idanuwan ta akan na Zainabu da take jin tsanar Sobreen da Habab , yatsun Sobreen take kallo don jin ta take tamkar taje ta karairaya itama ta rama nata karayar”. Shikam Habab tankasu bai yi ba sai jah baya da yayi yana zama a Sofa ,yana murtike fuska tamkar wanda bai taɓa dariya ba”. Itakam Zainabu tana can ido yarufe bataƙi a kwana ana masifa ba a tsakanin su. Itako Sobreen da ta lura da Habab ya kunna Sigara yana busa ta na tijara yasa ta jah baya tana yin shiru ,don tasan indai yafara busar sigarin ko tsoho ne karyea masa ɗanyar tijara zaiyi”.
Wallahi Allah yanda aka karyamun hannu na koma mai hannu ɗaya kema sai na karya naki, wai duk akan ki ko? Har kina wani cewa “ mene?? Yau sai na rama”. Zainabu ta ƙare maganan tana cilla mawa Sobreen Turaren saman dressinmirrow. Jah baya Sobreen tayi cikin sauri tana cewa “ Lallai ƴannn kin nuna mun kun kwana tsirara da mijina ,shi yasa kike.....ke yi mun shiru na lura ke ƙaramar ƴar iskace to ba tsirara muka kwana ba ,duk abun da kike tunani shi akayi”.
Bari naje na Faɗa mawa Hajiya ,wallahi sai yau kin bar gidan nan . Kina hauka Sobreena...ai inkin ga na bar gidan nan to Habab ne ya mutu!!
Zaro ido Sobreen tayi tana dafe ƙirji cike da sharri ta Mata tace “ Kashe mun Habab zakiyi?”.
Shiru Zainabu tayi ta tsaya tana kallon Sobreen da mmki ,don bata taɓa ganin sharri ido biyu irin haka ba” . Sobreen!! Ki duba mun hannun Zainab shi nakawo ki kimun”. Habab yayi maganan cikin wani irin murya ,wanda yasa Sobreen cike da kuwa da ƙarfi tace “ Bazanyi ba Habab , wallahi sai dai hannun yarinyar nan ya riɓe”. Harara Zainabu ta watsa mata kamin tace “ Yarinya tana bayar uwar ta.....ta ƙare maganan tana mai da kallon ta ga Habab ,da taga yana ta busar sigari .... innalillahi na ga Banu Ni Zainabu Abu , Sigari a makwancin Zainabu ?? Dama bayan iskancin ka da ka ƙware kazama ƙwarto harda shan sigari kake yi??????......
Wayyo Ni An haɗani da jaraba!
Kamin Zainabu ta ƙare maganan ne taga Habab A gaban ta yana huci kaman damisa ,wanda yasa Zainabu jah baya don da damisa yafi mata kama a yanzu. Baya ta ƙarayi wanda a zafafe Habab yakai hannun shi yana damƙo Zainabu ,yana hura mata hayaƙin sigarin a fuskar ta. Ni kike ce mawa Jaraba??? Kamin tayi magana ne taji ya kai hannun shi da ƙarfi yana jan rigar jikin ta ,wanda tun daga sama har ƙasa ta kyece zuwa ɗaya! Wayar sa ce ta hau ruri da yake ɗaya hannun ,wani irin wurgi da ita yayi yana dawowa sai a goshin Sobreen rauuunn kakeji , kuka tasa tana dafe kun goshin ta da hannu wanda ganin yana wanke fuskar zainabu da mari yasa Sobreen Zundumawa da gudu tana barin ɗakin babu ko waiwaye...
Fixge bra ɗin Zainabu yayi wanda yasata Saurin kai hannun ta ɗaya tana rufe nonuwanta da ta tsani wani ya gane mata su. Kuka tasa tana jah baya haɗi da haɗuwa da bango....Ni kike ce ma Jaraba? Yau xan gwada maki jaraba". Sai na farke ki!”. Zaro ido Zainabu tayi tana sakin marayar kuka haɗi da cewa “ Na tuba wallahi bada kai nakeyi ba .
Da uban wa kike yi?? Yayi maganan yana nufo ta haɗi da kai hannun shi yana ɗago fuskar ta suna kallon juna„ Sobreen”. Tayi maganan Muryar ta na rawa “ Don Allah Soja na kayi haƙuri na tuba , wallahi da Sobreen nakeyi”.
Yi mun!!!!!!!!
Kunsan night update ba yawa🥱 kuyi manage😍, Sobreen dai tayi ta kanta 🏃♀️🏃♀️tabar Habab da Zainabu,kuma kuyi ta kanku🚶♀️ , idan kuma aƙwai ɗan gani kashekan Zainabu to yaje ya ƙwaceta💪🏻🤣🤣
Gud night🥱
[6/20, 15:48] my number: *🕊️ƘWARTON MANYA🕊️*
*Mmn teddy*
13
*Don Allah indai baki biya kuɗin littafin ba kar ki karanta ,kar a fitar kema kuma kar ki karanta na bati Don Allah🙏 kuɗi ne ba mai yawa ba ,kawai ƙi biya, ki karanta cikin ƙwanciyar hankali". Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
*****
Rufe mun baki kina buge ?”. Habab yayi maganan yana ƙwaɓe mata baki wanda yasa Zainabu saurin kai hannun ta tana rufe bakin haɗi da cewa “ wayyo Allah hannu na shiknn ,Nasan ƙarshen hannu na fita zaiyi baki ɗaya”. Wayyo Hannu na!! Tayi maganan cike da Muryar kururuwa tana tsangala ihu ,wanda yasa Habab saurin cewa “ Ke Tsaya in ga hannun?. A'a Ni ka rabu dani , da abun da kake mun gomma kasa Bindiga ka harbe kaina na huta , da izayar da kake mun ,wayyo Umma na zasu kashe Ni ,kwanan hannun Zainabu Taƙwas a karye ba magani babu duban likita....Keee yayi maganan yana dafe kansa ,amma ina Zainabu ta samu abunyi dama So take ya rabu da ita daga dukan da yayi shirin mata ”. Hakan yasata saka masa ihun ƙarya”. Ya isa yi shiru ,bari nakira Doctor yanxu yazo ya duba ki”.
Kuka Zainabu tasa tana cewa “ a'a nidai ka kaini asibiti ne can a dubani ,tayi maganan tana hararo hanyar da zata samfe daga can asibitin”. Habab ne ya kalleta sai ya sakin mata wani murmushi da yasa ta tsagaitawa da kukan don ta rasa gane na meye?”. No basai mun je ba ,Doctor abokina yanzu zai taho ,ki maida kayanki”. Yana gama faɗa mata haka ya juya cike da takon sa da yake ɗaga mawa Zainabu hankali da tsoron sa ya fice daga bedroom ɗin ,yana nufar falo don ya ɗau ƙaramar wayar sa yakira Abokin sa Saif”....
Da wani irin Kallon jin haushi da tsanan sa Zainabu tabi bayan sa ,tana faɗin mugu kawai azzalumi , wallahi Allah zai fito mun da mafita da hanyar da zan bar gidan ka”. Idan kuma ba haka ba?? Hummm”. Miƙewa tayi tana nufar waldrop don sauya kayan da ya dirar mata da yagi har ƙasa....Takaici ne ya ishi Zainabu ɗago rigar tayi tana kallo ,kamin ta ce wallahi da kayan Umma na ne wanda ta ɗinkamun kayimun haka dashi ,Allah sai nayi maka babban ɓannna a cikin gidan nan sai kayi nadam....motsi taji a bayan ta wanda yasa ta saurin juyawa ,nan taga ashe babu kowa ,mtseww ɗan tsaki tayi kamin tace “ Haba Zainabu badai kin fara tsoron sa ba? Ina ai Zainabu bata tsoron kowa sai Allahn da ya halicce ta”.
Fiddo da kayan wasu tana cewa “ Can maka asarar ka ba nawa ba ,dama nawa ce sai nayi kaico”.
*****
Ke Sobreen lafiya kika shigo da gudu haka ,tamkar wanda aka sako kura?? , Hajiya Luba tayi maganan tana kallon Sobreen cike da Muryar tambayar lafiya?”. Nishi Sobreen ta hau saukewa a hankali kamin ta zauna gyefen Hjy Luba tana cewa “ Momy na gaji da Wannan yarinyar a gidan nan ,wai yaushe Habab zai sake ta ne?”. Mai kuma ya faru??? Hjy Luba ta tambaya kai tsaye da son jin me Zainabun tayi haka har ya firgita Sobreen”. Uhmm Momy da kike wani mgnnnn ina gudu kamar wacce aka kwanto kura ai Habab yafi kura gaban zaki ma yake”. Ina ta tambayar ki lafiya? Amma sai surutun banza kike mun ,don Nasan tun ba yau ba kike tsoron Habab , wannan tsinin da goshin ki yayi na meye??. Momy wayar sa ya buga da bango Ya dawo mun Allah ma ya kiyaye fuskata ta ,ya sauka a goshin......nan Sobreen ta kwashe mawa Hjy Luba komai ƙarya da gaskiya ta faɗa mata . Sallallami Hjy Luba tayi tana cewa “ kice an kawo mana jaraba”. Uhmm Momy har a haka ne kike tunanin cin gadon Habab ? Bayan mu biyu ne matan sa...tayaya Momy muƙara tunani fa”.
Dole cikin ɗaya za'ayi ɗaya ko Habab ko Daddy dole ɗaya su yakauce ya bamu wuri”. Suka tsinkayi muryar S
[6/20, 15:48] my number: *🕊️ƘWARTON MANYA🕊️*
*Mmn teddy*
13
*Don Allah indai baki biya kuɗin littafin ba kar ki karanta ,kar a fitar kema kuma kar ki karanta na bati Don Allah🙏 kuɗi ne ba mai yawa ba ,kawai ƙi biya, ki karanta cikin ƙwanciyar hankali". Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
*****
Rufe mun baki kina buge ?”. Habab yayi maganan yana ƙwaɓe mata baki wanda yasa Zainabu saurin kai hannun ta tana rufe bakin haɗi da cewa “ wayyo Allah hannu na shiknn ,Nasan ƙarshen hannu na fita zaiyi baki ɗaya”. Wayyo Hannu na!! Tayi maganan cike da Muryar kururuwa tana tsangala ihu ,wanda yasa Habab saurin cewa “ Ke Tsaya in ga hannun?. A'a Ni ka rabu dani , da abun da kake mun gomma kasa Bindiga ka harbe kaina na huta , da izayar da kake mun ,wayyo Umma na zasu kashe Ni ,kwanan hannun Zainabu Taƙwas a karye ba magani babu duban likita....Keee yayi maganan yana dafe kansa ,amma ina Zainabu ta samu abunyi dama So take ya rabu da ita daga dukan da yayi shirin mata ”. Hakan yasata saka masa ihun ƙarya”. Ya isa yi shiru ,bari nakira Doctor yanxu yazo ya duba ki”.
Kuka Zainabu tasa tana cewa “ a'a nidai ka kaini asibiti ne can a dubani ,tayi maganan tana hararo hanyar da zata samfe daga can asibitin”. Habab ne ya kalleta sai ya sakin mata wani murmushi da yasa ta tsagaitawa da kukan don ta rasa gane na meye?”. No basai mun je ba ,Doctor abokina yanzu zai taho ,ki maida kayanki”. Yana gama faɗa mata haka ya juya cike da takon sa da yake ɗaga mawa Zainabu hankali da tsoron sa ya fice daga bedroom ɗin ,yana nufar falo don ya ɗau ƙaramar wayar sa yakira Abokin sa Saif”....
Da wani irin Kallon jin haushi da tsanan sa Zainabu tabi bayan sa ,tana faɗin mugu kawai azzalumi , wallahi Allah zai fito mun da mafita da hanyar da zan bar gidan ka”. Idan kuma ba haka ba?? Hummm”. Miƙewa tayi tana nufar waldrop don sauya