Showing 30001 words to 33000 words out of 41370 words
Chapter 11 - KWARTON MANYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT BY Maman Teddy .txt
mahaukaciya ne duk Haukan da take ba su nuna alamun tsorata ba yasata dakatawa tana numfasawa haɗi da goge zufan dake tsiyaya mata kaman wanda yayi gudun tsere”. Kin gama kenan? Habab yayi maganan yana sauke lulun idanun sa akan ta , wanda tayi saurin kama ƙugu tana tunanin abin faɗa , nan taji Muryar shi ya kuma katseta da cewa “ Saif tashi mu tafi , tun da tace ba Dr bazai duba ta ba ,can maki hannun naki ya riɓe bai dame Ni ba ,hannun ki ne ba nawa ba”. Eiyeee kai Har kana tsammanin in miƙa hannu na wani Likitar Nigeria ya taɓa mun ,likitan ma wai na Lagos wanda inyamurai suka koyar dasu ,basu da ɗigon imani a zuciyar su ? Basu iya aiki ba sam sai da dabara suka koya a jikin mutane su kake so na miƙa mawa tsadaddan shimfideɗen hannu na su jagula mun ,daga ƙarshe kome ya biyo baya iyayena ne da asara bakai ba”. Kallon ta Habab yayi yana mata kallon rashin fahimtar inda duka zancen nata ya nufa”. Saif ne ya katse shirin nasu su duka da cewa “ To yanxu Malama Zainab me kike so ayi?? Habab ya iya ɗaurin karaya ki bashi yayi maki indai Likitocin Lagos basu Maki ba”. Taɓ ɗijam waye shi??? Wai Soja kake maganan na ba hannu na? Aiko watabbata lahu hannu na ya tashi aiki ”. Tayi maganan tana kallon Saif da shima cike da biye ma draman na ta yace “ Kaman ya kenan ban gane ba?”.
Humm gyara tsayuwa Zainabu tayi tana cewa “ Kai ma Soja ne? Ɗaga mata kai yayi alaman eh, nan ta cigaba da cewa “ Ya Sunan ka?”. Murmushi Saif yayi kamin yace “ Saif”. Saif!! Ta nanata sunan kamin ta taɓa baki tana cewa " Duka dai sunan naku gasu nan dai".
Kalla n juna Habab da Saif sukayi don Zainabu ce kaɗai ta taɓa cewa sunan su baiyi ba , maida kallon su gare ta sukayi da suke jin tana cewa “ kaga Hannun nan tawa da ya koma haka? To ba wanda ya ƙara dagula mun al'amarin shi sai Soja ,Ni ban iya faɗin sunan shi bane shiyasa ,har naka sunan yafi sauƙi". Shidai Saif ɗaga mata kai kurum yayi ,kana ta cigaba da cewa " Wallahi ba soja ba ,kowa indai Likitar Nigeria ne baxan bashi hannu na ba, don gomma na ba ɗan gambia ya duba mun. Kallo n ta Suke suna cewa a zukatan su anya Zainabu nada sukuni kuwa? “ A hankali cike da Muryar rarrashi Saif yace " To shikenan Zee kar ki damu ,a satin nan Habab zai tafi Japan sai ya tafi dake likitocin can su dubaki sosai ,amma zaki iya haƙuri har tsawon lokacin?? Yayi maganan cike da Muryar ta ko ta yarda ko bata yarda ba".
Muryar Habab ne ya katse su yana cewa " Da wacce xan tafi Japan? Da wannan yarinyar?? Nifa banki hannun nata ya riɓe a yanke ba , kila rashin kunyar ta ma ya ragu,babu Japan ɗin da xani da ita da Sobreen xan tafi”. Aiko ta Allah ba naka ba ,wato so kake hannu na ya riɓe , Zainabu tayi maganan tana taɓa ɗan mitsulun bakin ta ,haɗi da matso ƙwallah ,wanda hakan ya ganta cikin ƙunci yafi masa komai daɗi. Wani sanyi Habab yaji don shi bai da burin da ya wuce yaga ya baƙan ta mata". No habab kar da kace haka, dole ka tafi da Zainab tun da itace mai rauni kuma bata da lafiya ,a ƙaida itace matar ta farko ,ita ya kamata ka tafi da ita ba Sobreen ba".
Babu inda xani da ita Saif kabar wannan ma maganan ,idan kuma ta yarda zata rinƙa biyamin buƙata to". Kallon shi Saif yayi duk da yaɗanyi mmki fahimtar babu abun da ya shiga tsakanin su tsawon kwanakin nan . Zainab kinji ". Naji mene nifa ban gane ba?. Tayi maganan tana kallon Habab da shima ita yake kallo ,harara ta watsa masa tana cigaba da cewa " Nifa ban fahimce ka ba ,kuma ma baxan fahimce ka ba ,kawai abun da xan fahimta shine ka tafi dani Japan a gyara mun hannu na , indai wai maganan Turanci nan ne ,na iya ta dai dai duk da bana shiga aji bane ,a hanyar shiga kasuwannin Lagos na iya ,kar ka damu , donni wallahi ko baturiyar Likitar ce tayi mun ɗuman ta xanyi tun wuri ma ka faɗa masu”. Kaiiiii Abun da bakin Saif ya kuɓce da faɗi kenan na xallan mmkin Zainabu ,wato a ko'ina halin ta baya chanjawa. Kee har ma kina tunanin tafiya kenan? Cewan Habab yana matsowa dab da ita. Ƙwarai kuwa Ƙafana ƙafarka".
Humm kin yarda kenan zaki ɗauke mun duk wani sha'awata ,xaki mun yanda ƴammata na da Sobreen suke mun". Inalillahi wa'inna ilaihir raji'un Zainabu tayi maganan tana jah baya da sauri don sai yanxu ta fahimci inda maganan tasa ta kama hanya". Shiiiii yace yana ɗaura yatsar sa a laɓɓan sa , kana daga bisani ya ci gaba da cewa “ wannan salati na mene? Sai kace wanda aka aiko maki da saƙon mutuwa ,humm Idan kin amince shikenan tun daga yau xamu fara practicing xan koya maki yanda xaki rinƙa mun".
Wani irin kumbura fuska Zainabu tayi tana masa wani irin kallo ,kamin tace " Allah shi kyauta wallahi ,Ni ba haka nake ba ai". Oho kin zaɓi hannun naki ya riɓe kenan? Yayi mata maganan yana ƙara matsowa kurkusa da ita ,tana jiyo saukar numfashin sa ka mar yanda shima yake jiyo nata. Shikam Saif murmushi kawai yake don ya lura Zainabu comedy ce.
Eh na yarda na yarda wallhi kawai shiknnn". Wani irin murmushi yayi wanda sai da Hushiryar sa ya bayyana ,kana yace " No Ni Habab ba mugu bane ,bazai yiwu in ga Hannun Zeee ya riɓe ina kallo ba ,tare xamu tafi ,amma daga yau zamu fara mu'amala ta Mata da miji ,ai kinga nakai ki babban matsayi?". Buɗe baki tayi xatayi magana ,nan yayi saurin sa taffan shi yana rufe bakin nata ,ƙwace wa take ƙoƙarin yi ,aiko nan yasa bakin shi yana ɓamewa da nata ,don yasan hakan na ɗaga mata hankali sosai ,yanxu jikin ta zai hau rawa na tsoron shi , tsiwar ta duk zai gudu. Ƙwace bakin nata tayi da ƙarfin ta tana jah baya ...Kar kice komai Zee Habab kinji ? Yau zamu fara practice". Yana maganan haɗi da sa mata dariyar mugun ta yana maida blck shadow ɗin shi yana cewa " Saif mu tafi".
Dariya shima Saif keyi a tare suka fice suna barin Zainabu nan tsaye , nidai gani nayi ta nufi bedroom ɗin ta da gudu tana shigewa toilet , kurkure bakin ta tahauyi tana tofarwa. Kai wannan mutunin wallahi ban taɓa ganin ƙwarto ba irin shi .
Wallahi bai isa ba ,niiii kaiiii hummm gashi baijin kunyar maganan banza mtseww tsaki tajah a hankali tana fitowa bedroom ɗin ta ,zama tayi gyefen gadon tana cewa " Tabbas tun da yace xaiyi to fa xaiyi Zainabu ... meye mafitar ki?". Agogo ta ƙalla nan taga ƙarfe 2:05pm . Falon ta nufa tana kwasan kayan fruit ɗin da tagani a fridge tana loda duk wani tarkacen da tagani na ci ,tana nufar bedroom ɗin ta haɗi da sa key tana rufe ƙofar da mukulli har da wani cillata can inda itama bata san ina yayi tsalle ya nufa ba. Duk fitinan ka yau ta ƙare sai ka nemi abokiyar iskancin naka kuyi can bani Zainabu ba................
*Don Allah kar ki karanta mun indai baki biyani ba ,littafin ƙwarton manya na kuɗi ne normal group ₦300 Vip ₦500 Spc ₦1000 zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
[6/21, 18:20] my number: *🕊️Ƙwarton mny🕊️*
16
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*HOHOHO WANI KAYA SAI AMALE, DON JAKI BAZAI 'DAUKA BA, INA MATA MASU BUK'ATAR 'DAGA DARAJARSU A WAJAN MAZAJENSU INA MATAN DAKE SHAN WULAK'ANCIN MIJI KO NA KISHIYA ,INA MATAN DAKESON ZAMOWA MOWA AGIDAJEN AURENSU TO ALBISHINRU HAJJAH MAI GYARAN AURE YAR MUTAN MALI JIKIN KAR BHUZAYE TA SHIRYA TSAF DOMIN GABATAR MAKU DA ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI WANDA BASUDA ALGUS ACIKI , AKWAI MAGANI DANAYI BINCIKE AKANSU DAN FARIN CIKIN MA'AURATA NAMU BA IRIN NASU BANE KAYAN MU NA DABAN NE NA ASALIN BHUZAYE DAGA HANNUN BHUZUWA EMPIRE* 09061466409/ 09060703187
🔥💥🔥💥🔥💥🔥🔥💥
kayanmu masu inganci ne masu ladaftar da kowane irin namiji💃🏻💃🏻🔥
Kad'an daga cikin abubuwan da muke dasu 👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Ingantaccen maganin nono , Wanda zai gyara maki nononki donmin dawo da martaban nononki acikin kankanin lokaci komai lalacewarshi kuwa sauran bayani sai mun had'u pc 09061466409
Maganin hips (hips up) Wanda zai ciko maki da hips dinki su cika suyi bul bul ga laushi dasu k'ara suyi dass abun sha'awar kowane namiji 🔥💥
Maganin infection Sha yanzu magani yanzu Yana fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci magani ne na maza da Mata insha Allah kowane irin sanyi gareki kikayi amfani dasu anwuce wajan💥🔥💃🏻
Ingantacce Kuma sahihin maganin k'iba Wanda Zaki ciko acik kankanin lokaci zakiyi kibar ki Yar dai dai misali ki huta Zama da Rama Baki rasa ci ba Baki rasa sha ba amma kullum Ana kallon cewa kinada matsala agidan aurenki saboda wannan ramar , Rama batayi ba Sam Yar uwa😉😉
Sabulun wanka
Kalolin sabulun tsarki
Turaren tsugunno
Turaren al'ajab
Hatsabibin turare
Da sauransu 09061466409 ko 09060703187
Kalolin gumba👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Gumbar Dabino
Gumbar gero
Gumbar madara
Gumbar matsi
Gumbar ukku bala'i
Gumbar tada zaune tsaye
Gumbar sabon budurci
Gumbar sa buzu kuwa
Gumbar aya da kwakwa
Gumbar ridi
Gumbar mazari
Sarauniyar gumba 3in1
Da sauran kalolin da bansamu fadi ba👌
Kalolin gari
Garin mallaka
Garin hutar da malaminki
dakan jaraba
Dakan Amare
Dakan Ni'ima
Dakan kishiya in bakiyi bani waje
Garin sa buzu kuwa
Garin buje.sharkaf
Garin Dan la'asar
Yayan hadiya mai suna dan la'asar
Original Dan goshi
Original Dan goshi (sabon salo)
Original man damo
Original man ayu
Kitsen damo
Sirrin tafin kafa
Sirrin farinjini na uwargida da amarya harma da yan mata
Kwallin idonka idona
Muna hada set na sirrin mallaka hajiya ba boka ba Mallam sai tarin sirrika kema kizama kowa agidan surenki kunsan dai aikin bhuzuwa indai mallaka ne ,a mallake maki mijin ki limiyau ba boka ba malam taho wurin bhuzuwa empire👍🏼💃🏻💃🏻
Akwai hadin sabon budurci ga yarinyar data rasa budurcinta ta hanyar fyade ko yaudarar d'a namiji da izinin Allah akayi maki wannan hadin to an wuce wajan sauaran bayani sai mun had'u pc 09061466409 💥🔥
Kalolin tsumi👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Tsumin mallaka
Tsumin jaraba
Tsumin madarar ni'ima
Tsumin tabaje
Tsumin Amare
Tsumin sabon budurci
Tsumin nono raƙumi
Matan gaske
Ruwan jaraba,
Da sauran kalolin da ban fada ba
Kalolin matsi da basuda illa ajikin mace sai dai ma sukara maki lafiyar HQ💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Matsin Dan mannau
Matsin mallaka
Dan la'asar
Sabon budurci
Mak'alemata
Mashahurin matsi
Ukku bala'i
Matsin uban budurwa
Akwai gumba ta matsi wadda Shanta akeyi ga matan da basa son yin matsi
Muna hada set ga wadda Allah ya jaranfa da matsalar fyade har yarasa budurcinta , muna hada mata kaya ingantattun don dawo da martabar ta.
Hohohohoho in ana dara fidda uwa ake
*Kyallen al'ajabi* babban sirrin mallaka mai abun al'ajabi mallaki naki don samun damar shiga cikin jerin mata masu fada aji a gidan mazajensu ,
09061466409 ko 09060703187 ina maraba daku sayen daya ko sari ina Sokoto sannan ina aikawa kowane gari cikin aminci da yardar Allah🤝🏼🤝🏼
Ga Wanda suke bukatar ganin kalolin kayana to suyi sarving number na suyimun magana nayi sarving number ku zaku dinga ganin kalolin kayana a status ngd sosai 08061466409 ko 09060703187
*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko kuma ku tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
_Masu fitar mun da Nobel ba tare da sani ba ,wallahi yana dawowa kunne na kuma don Allah ku bari , na faɗa tun a farko nace duk wanda ya karanta mun littafi bai biyani ba fah baannnnn yafeeeee kar ku sani nayi abun da banso don Allah🙏🤣 ,kawai ki cire kuɗin ki ki biya ,idan kuma Bazaki iya ba to don Allah kar ki karanta mun na bati ,idan kuma kikayi shknn keda Allah 👌._
"Haka Zainabu ta wuni tana ciye² dama ta'asar ɗabi'ar ta kenan , lemun zaƙin ne ta jerasu wuri ɗaya tana tagumi kamin tace " inama ina gidan Umma ne ,dafa shikenan na samu jari ,wannan kayan fruit ɗin ai sun kai na 6k wallahi ,kofa apple 250 yake ,to guda nawa ne anan ,nan fa lissafin ƙirga ya fara ,komai na wurin da ta ɗebo sai da ta lissafa kuɗin shi....a haka dai tagaji da zaman shiru ,jin ƙafarta yayi tsami yasata miƙewa tana nufar privacy haɗi da ɗauro alwala”. Sallaya ta shimfiɗa tana gabatar da sallar azahar kamin ta fara addu'oi kamar mutuniyar ƙwarai , addu'a tayi ta mawa Umman ta kana tasa Abban nata , tuno da Sama'ila yasata jan tsaki tana cewa a sarari " Yana can yana jin daɗin shi gida tayi masa faɗi babu Ni ,ai wallahi xan koma ,ina ma xan iya zama da wannan mai ƙirar samudawan?? Miƙewa tayi tana shan ruwar roban da ta shigo dashi ,kana ta haye saman lafiyayyar gadon ta ,tana juyi haɗi da lumshe ido tana gdy ma Allah da ya fito mata da mafita ta kuɓce mawa hannun Habab da tayi". A haka dai tana ƴan tunani bacci yayi gaba da ita".
Kulle² kam sosai Hjy Luba suke yi , tayaya Habab ko mahaifin sa zai bar duniyan duka don su cima manufarsu. Wanda tsawon lokaci suka ɓata ba mafita. Dole ta hanyar wannan yarinyar ne xamu cimma abun da muke son cimma wa". Cewan Hjy Luba tana ƙanƙance idanu. Momy kamar yahh? Cewan Safiya da Sobreen suna haɗa baki a tare". Yowa ku saurareni ,da farko yarinyar nan bata son Habab sam ta tsanesa , kuma akwai yiwuwar Habab ya so Wannan yarinyar ,saboda irin su suna da saurin shiga cikin ran mutum. Mai zai hana mu bata maƙudan kuɗaɗe muyi amfani da ƙin da tsanar da take masa , kinga ƴar talawace dole zata buƙaci kuɗi mu bata milliyoyi , sannan mu faɗa mata manufar mu.
A'a Hjy bamu fa gane ba ,tayaya zamu bata kuɗi kuma tayaya zata yarda ta kashe Habab? . Sobreen tayi mgnn tana kallon Hjy Luba , kana tace mu kira Ammie na muyi mgnnnn sosai kin ga Ammie ƴar siyasace zata bamu wasu shawarwarin da dabarar yanda xamu tafiyar da komai.
Sobreen kenan ,ita Ammie n ki ƴar siyasa ce ,Ni kuma Luba makira ce ta bugawa a mujalla , makirci nane yasa Habab ya rabu da mahaifiyar sa ,kuma yake jin tsanan ta fiye da kowa a rayuwar sa....kunsan irin son da mahaifin Habab kemawa mahaifiyar Habab ɗin kuwa? Amma saboda makirci n a ,na koreta a gidan nan ,tabar shi har abada tabar ƙasar ma baki ɗaya , wanda har yau ba'a san ina take ba , duk don da Alh Ahmad kemata ya haƙora saboda kissa na da kuma makircina. Don haka na rantse maku Ni Hjy Luba sai na saka Zainabu ta kashe Habab da hannun ta ,kuma da yardan ta ,anan xaku ƙara gasgata makircin Luba yafi naku na ƴaƴan zamani ,taku hauka ne".
Momy na yarda zaki iya komai ,tun da har kika tuno mun da wacce mahaifiyar Habab Amma ta bar maki gidan da mijin da ɗan nata da komai. Kar ki manta saboda ƙaunan ta da Daddy tazaɓi tabar kowa nata ,tabar addinin ta ta zaɓi adinin musulunci ,amma....keeee bar wannan maganan abun da yazama ya wuce ya wuce,a kullum mune da nasara. Safiya tayi maganan tana dafa Sobreen. Momy ke muke jira ta ina xamu fara??? Tayi maganan tana kallon Hjy Luba da ke ta wani irin murmushi na makirci.
****
Cikin bacci ne Zainabu taji ana ta buga ƙafan, nan ta farka tayi tsiri tana kallon ƙofan , jin yana bugawa yasata buɗe baki cike da Muryar barci tace" Nifa soja na baxan buɗe ƙafan ba ,ka tafi abun ka kawai Ni ba ƴar iska bace wallahi.
Shiru ya mata nan ta cigaba da cewa " ka tafi don Allah kaji. Cikin Muryar sa mai faɗa don Habab akwai shi da saurin ƙufula koda ko da abun da yake So ne, nan taji Muryar sa cikin fushi da faɗa yana cewa" ki tsuma nonuwan naki kisha kinji,dama ai su kaɗai nake so a jikin ki , bayan nan Ni ai ba na Son ki....xan tafi wurin matan da suka fiki komai na samesu in kwana ne ma xanyi ba taki ba gajiyawa. Ki tsuma su kisha". Yana gama faɗin mata haka ya juya har sai da yaji motsin tafiyar da a ƙufule , hmdllah tayi tana komawa tana kwantawa .
Shikam Habab har yasa ƙafa zai bar falon kawai sai ya dawo ji yayi ba zai samu abun da yake so a jikin kowacce ɗiya mace ba indai ba Zainabu n ba. Zama yayi a kujerun falon yana rintse ido ,idon shi ya ƙada yayi jah har fuska...abunka ga farin fata, hannun shi yake sawa yana ta yamutsa sumar kanshi ko xaiji sassaucin abun da yakeji a jikin shi .
Kusan awa biyu Zainabu ta miƙa tana nufar window haɗi da ƙare mawa gidan kallo. Can wajen Estate ɗin ta kallah nan taga motoci dana guids suna shigowa. Tsayawa kallo tayi da ganin waye???. Lahh Baba!! Shine mahaifinn Habab ko? . Tayi mgnn tan tuno da mgnn da sukayi dashi da safe n ranan da aka kawota gidan. Aiko bari naje yanxu na nuna masa karyanin da Habab yayi saboda tsaban rashin so da ƙauna...nufar ƙafan tayi da gudu tana duban key haɗi da buɗe wa.....
Idon ta gaba ɗaya ya rufe ta fita kawai taje wurin Daddy ,sam bata lura da Habab da yake da ƙwalɓe kayan ruwan sa ba....ita dai kawai ji tayyyyi ya riƙe ta rammmmm...wani irin bugawa ƙirjin ta yayi wanda yasata sakin ƙara na tsorata da ganin sa da tayi ,ta ɗauka tuni yayi gabaaa......
Mmn teddy
[6/22, 22:03] my number: *🕊️ƘWRTN MNYA🕊️*
17
_Ayi haƙuri da yanda aka ga update ɗin