Showing 39001 words to 41370 words out of 41370 words

Chapter 14 - KWARTON MANYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT BY Maman Teddy .txt

11 Feb 2025

9527

. Zama yayi a kujerun falon ,yana bin kallon plsma ɗin tashar G.M.A , ita ko Zainabu bi takan sa batayi ba, tun bai bi ta kanta har idon sa ya dawo kanta ,taɓ ɗi yaga yanda Zainabu ke bige abinci ta sha lemu taci nama...kallon ta yayi kawai yana giegixa kai a zuciyar shi yana faɗin " Wannan wacce irin yarinya ce mai cin tsiya? Wai dama mata nada irin wannan cin Abincin?? . Wai bawan Allah wannan kallon fah? Ai sai ka sani na ƙware". Zainabu tayi maganan tana fiddo da idon ta cike da tsiwa". Hummm ɗan taɓa baki yayi yana kai hannun sa haɗi da shafa sajen gyefen fuskar sa ,shi sam baijin cin komai ,jin sa yake a ƙoshe tun da ya samu abun da zuciyar sa ya daɗe yana marin.... lulun idon sa ya watsa mata kamin ya buɗe baki yana murmushi da sai da Hushiryar sa ta bayyana yana cewa " ina nan ina mmki ne". Mmki ?? Na mene?? Zainabu tayi maganan tana yagar hanta tana lumtsumawa a baki". Haɗi da raunata tamkar wacce take jin haushin ci ko akayi mata dole". Gyara zaman sa yayi yana passing ɗin ta ,don ji kawai yayi yana Son yaga ya baƙanta mata. Wannan cin Abincin naki ai dole nayi mmki,ban taɓa ganin mace mai ci irin naki ba! Yayi mmgn yana mata dariyar rainin hankali . Amaimakon yaga ta ɗauke fuska ,ina sai gani ma yayi ta wani kece masa da dariyar mayar masa da Aniyar sa ,kana tace " Aiko yau ka gani akaina Ni Zainabu, shiyasa indai ƙarfi ne akwai Ni dashi kamar Shari'a". Waigawa yayi kaɗan yana kallon gyefen sa ,kamin ya taune lips da ɗan ƙarfi yana jin ba daɗi da baiga komai a fuskar ta ba. Kenan bata ji haushi ba! Yayi maganan a zuciyar shi". Hummm iska ya furzar yana saukowa ƙasa carpet ɗin da take ta tanƙwashe ƙafa , kallon ta yayi kamin yace " Wacce mai ƙarfin? . Cuno masa baki tayi don ta fahimci cin mutunci yake Son yayi mata". Ina tambayar ki ,wa ɗazu yayi ta kuka da magiya?? Haushi ne da kunya duka suka kama zainabu ,kawar masa da kai tayi tana dakatawa da cin komai". Wannan yasa shi jin daɗi da sai da fuskar sa ta nuna". Babu amsa? Ya kuma mata maganan yana tallabo Fuskarta tana fuskantar shi. To bari yanxu mu ƙara sai inga da Ni dake wane yafi ƙarfi!! .


Matsawa tayi saurin yi tana ɗaga hannun ta tana shirin bugawa da royals ɗin gyefen ta. Saurin kai hannun sa yayi yana riƙowa ,kamin ta kalle shi tana jin bugu , kai kaiiii , Wayyo Ni Zainabu ,Allah ya haɗani daaaaa wai menayi maka ne a rayuwa ka tsaneni ? . Hannun shi na riƙe da nata yace " Au har kin manta , ma me kika mun?? Hummm". To baya wuce ba ko ba'a yafiya a rayuwa ,kuma Ni zafi ne dani ban yarda da wargi ko raini ba". Humm sannu mai zafi, kuma sai nagan ki ɗazu baki ya mutu ba kukan ,don kin san ko kinyi a banza. Wannan mutumin tantiri ne ,wai shi ko kunya ma bataji yake wannan maganan". Nima bari na nuna masa ƙaryar tantiranci . Ehhh ɗin wallh na tsani iskanci ". Ni kuma ina So". Ya bata amsa yana zama kusa da ita ,cikin sauri tajah baya tana cewa " Ni kuma na ba haka nake ba". Ni kuma haka nake". Mtseww ɗan tsaki tayi a hankali,wanda yasa shi kai hannun shi yana murɗe bakin ta sai da tayi ƙara sannan ya saki, cikin wani irin murya mai kama da raɗa yake ce mata" yanxu fah komai da kike ji da taƙama dashi ya ƙare , saboda na gane su kuma na mori daɗin su". Kaga bana son irin wannan maganan Habab , komai bai ƙare ba , kodon kaga nace ina Son ka?". Shiiii kar ki ƙara wannan maganan ,ai ba soyayya a tsarin lissafin rayuwar Habab".


Kallon sa tayi kamin tace " Baka isa ba ,dole ka So Ni ,yanda nake Sonka". Saboda ka naƙasa mun hannu na, kuma kazo ka rabani da mutunci na , duk ya tafi a banza kake nufi?? Tayi mgnn cike da tsiwa da yarinta". Murmushi yayi kana yace " Kawai sha'awar ki nake bayan nan ba komai a zuciyata game dake ,wannan yasa ma na ɗaga maki ƙafa daga azabar dana tana da maki. Ai haka ne ?? Zainabu tayi maganan tana miƙewa daga tsaye hadi da kama kwankwaso". Murmushi yayi cike da duniyan ci yana miƙewa shima haɗi da rumgumo ta yana manna shi da jikin shi.....Duk cin da kike cewa kina dashi ,duk na banza ne ,kedai na ɗaya ba wani ƙiba ba , gashi ba ki da ƙwari". Fixgar jikin ta tayi daga nashi ,tana masa wani irin kallo , Habab ka sani indai sha'awa ta kakeji yanda kace ,to wallahi Ni kuma Zainabu ka bar ƙara taɓa jikina bare har kayi wani abu ,don dama niba haka nake ba ,nadai tausaya maka ne saboda naga kana shirin mutuwa....Saboda Son Zainabu na gab da ɗaukar rayuwar Habab wannan yasa Ni na baka kaina da jiki na ,amma ka sani daga yau wallhi ba ka isa ba,sai dai kaje ka nemi wata.


Shiru yayi kaman bazai mata mgn ba ,sai kuma yace " Okay amma kin san xan samu irin ki ɗari idan naso ko? . To shknn naji kaje kaso ɗin". Ni kike mawa rashin kunya?? Yayi maganan yana shan murr fuska babu alamun wasa. Ƙwallah ne ya ciko idon Zainabu na rainin hankali n habab ,tasan ta cika matsawa zai mata komai ,hakan yasata cewa " Ai ba rashin kunya nayi maka ba ,gaskiya na faɗa maka , wallahi Habab indai baka furta cewa " Kana So na da gaske ba , kuma a gaban mutane biyu ba baxan taɓa baka jiki na ba". Tana faɗa masa hakan ta juya fuuu tana nufar bedroom ɗin ta.




Tsayawa yayi yana tunani hannun sa ya dunƙula yana dukan bangon falon ,kamin ya ce da ƙarfi " Ina Baki isaba Zainab , wallahi babu ke babu wani ɗa namiji ,nine dai kuma babu inda xanje ina dake ,sai nayi maki komai na gadama koda da ƙarfi ne". Bayan ta yabi yana nufar bedroom ɗin nata,dai dai tana fitowa privacy tana kurkure bakin ta. Wuce shi tayi fuskar ta itama a ɗaure ,wanda ganin hakan yasa shi saurin kai hannun shi yana riƙo nata". Idon ta ya kallah shiru yayi wani abu ne yaji ya tsigar masa.....kuka da'alama tayi . Ganin yanda ya tsaya yana kallon ta yasa ta huce shi tana kwantawa gadon ta , tana jan blnket. Sam ta kasa baccin , idon ta ta lumshe kawai tana kama kanta , baki da kowa Zainabu sai Allah a wannan gida". Tana kwance tana wannan tunanin taji motsin fitowansa daga toilet ,shidai haka yake kaman kwaɗo kullum a ruwa?". Tana mgnn a zuciyar ta ita kaɗai". Motsin shi taji da kuma ƙamshin turaren shi da ya mamaye wurin....ita dai bataji isowan shi ba sai motsin shi da taji a gyefen ta . Zama yayi yana shafa gashin kanta a hankali kamin yace " Zainab tashi muyi magana". Banza ta masa ,sai ma ƙara rufe idon ta da tayi , ƙara kirar sunan ta yayi ,amma sai ta kuma masa banza tana ma juya masa baya". Murmushi yayi mai ƙaramin sauti kamin yakai bakin shi saman goshin ta yana kissing ɗin ta a hankali yana riƙe hannun cikin murya mai kama da ta raɗa yace " Pls Kinji ZeeHabab". Wani irin numfashi ta sauke a hankali,tana ware idon ta da suke a lumshe. Idon cikin ido suke kallon junan su". Murmushi yayi mata ,wanda yasata kauda kanta gyefe alamu har yanxu bata sauka ba. Gobe xan kai ki gidan Umma". Yayi mata maganan yana ɗagota haɗi da ƙwantar da ita bisa faffaɗan ƙirjin shi . Saurin ɗagowa tayi tana kallon shi kamin tace " Pls Habab da gaske?". Ɗaga mata kai yayi , a'a nidai haka ɗazu kace mun! Yanxu da gaske nake zan kaiki gidan Umma ki masu sallama saboda jibi xamu tafi Japan ". Wani irin dariya tasa tana miƙewa hadi da ihyuuu yeeee Zainabu a japaannnn". Dariya kawai yayi kaɗan ganin Haukan Zainabu baya ƙarewa.... Hugging ɗin shi tayi tana kwantar da kanta kamin tace " Ina Son ka Habab, I love youuu!!! . Shiru yayi mata bai bata amsa ba sai mannata da yayi da ƙirjin sa ,yana shafata a hankali. Yana kissing ɗin ta...a haka bacci mai daɗi yayi gaba da ita. Gyara mata kwanciyar yayi yana miƙewa don nufar side ɗin Sobreen ya duba ta kamin ya dawo yayi kwanta. Kasantuwar Zainabu ta riga da tasa shi a rayuwar ta a yanxu , wannan yasa yana motswa ta farka , hannun shi ta riƙe ,wanda yasa shi juyowa yana kallon ta , ina zaka je?? . Mmkin tambayan da tayi masa yayi ,amma saboda yana so ya lallamata kar ta yada masa ƙura yasa shi cewa " Xanje na duba Sobreen ne! Wani irin bugawa ƙirjin ta yayi da ƙarfi . Miƙewa tayi daga zaune muje tare to na rakaka". Kallon ta yayi yana sakin mata murmushi da bakowa yake mawa shi ba ,kana yace " Yanxu xan dawo ki kwanta kiyi bacci , idan na cika ganin ki xamu da ƙara maimaita na ɗazu". Saurin sakin hannun sa tayi tana cewa" Ai Ni na riga na gama mgn tuni". Tana faɗin haka taja bargon ta rufewa don sanyi take jin yana ratsata kasantuwar weather da ake ciki".
Murmushi yayi yana cewa " Gud night". Tncuuu". Ta basa amsa tana rufe idon ta. Juyawa yayi yana barin bedroom ɗin haɗi da nufar na side ɗin Sobreen.


****


Washe gari tun subahi ta farka , jin ta tayi rungume tsam a jikin shi wannan yasata fara kirar sunan shi da Soja ,Habab Sojana!! Buɗe idon sa yayi yana bin ta da kallon me kuma ya tashe ta da wannan tsakar daren?. Zee me kika tashi yi? . A'a ta basa amsa cike da Yarinta....ba asuba tayi ba ,ai gwamna in tashi da wuri na tafi gidan Umma da sassafe . Hummmmm numfashi ya sauke ,kamin yakai hannun sa yana ƙara hasken bedroom ɗin, agogo ya kalla ƙarfe 2:20am . Kalli lokaci kiga dare nefa yanxu". Biyu kuma?? Tayi mgnn cike da mmki tana bin agogan da kallo". Tab yanzu duk wannan dadewan ,nidai na gaji gaskiya bari naje na haɗa kayana to da xan saka". Miƙewa take ƙoƙarin yi nan taji ya riƙeta , cikin Muryar bacci yace " Pls Zee kiyi bacci idan kika tashi bafa zaki koma ba,don bazan barki ki koma ba ,nima baxan iya baccin ba". Ban gane ba? Tayi masa magana n tana raba jikin ta da nashi tana nufar waldrob don hado kayan ta. Kusan mintuna talatin tana yi tana ganin lokaci ,ganin lokacin yaki sauri ne yasa ta nufar bed ɗin tana kwanciya gyefen sa. Ji tayi ya rungume yana cewa " Me zakiyi yanzu?? Bacci ta basa amsa tana hamma". Bacci ya nanata !!! Kamin ya cigaba da cewa" Ai Bazaki bacci ba ,ina so in ƙara jin dadin danaji ,zuwa subahi". Eiyee taɓ Zainabu tayi maganan tana kama baki na baka isa ba.................






Haba Zee na pls kinji ,bafa....wallhi ban yarda ba Ni, duk ka yi mun rauni yanxu kazo babu imani kace wai wani abuuu ,tab ko sannu baka mun ba bu maganin ka?? Ina wallahi badani ba,wato ma duk maganan dana gama yi a tatsuniya ka ɗauke shi. Wacce magana ne? Ya bata amsa hankali kwance . Ai na rantse bazan yarda ka mun wani abu ba , sai in ka ce kana So na! Kuma Ni baxan yi kaffara ba. Murmushi taji yana yi , wanda yasa Zainabu sakin baki tana kallon sa . Ashe kin isa rantsuwa ? Humm shekarar ki nawa?? Yayi maganan yana kai hannun shi yana jutsasu cikin breast ɗin ta. Janye hannun shi tayi ,kamin tace ka cika Ni ban sani ba ɗin". Zainabu akwai rashin kunya da tsiwa ,shi kuma mutum ne mara son raini ,wannan yasa shi jin zafin maganan nata ,gashi kuma bazai hakuri ba, hannun shi yakai ɗaya yana mannata da jikin shi yana riƙe ta ƙammm ɗaya kuma yana matsa nonon da ƙarfi ,don ya lura zafin su takeji bata gama girma bane ma yarinyar nan ko mene?? Yayi mgnn a sarari . Ihu Zainabu ta ƙwala tana cewa" Wayyo zan mutuuuu". Kina so nayi maki da zafi? Wannan ma ƙaramin ne akan nasa 🍌 a cikin Gindin ki..... inalillahi wa'inna ilaihir....haɗe bakin shi da nata yayi yana tsotsa wanda yasa Zainabu dakatawa daga maganan da tayi niyya. Sai da yayi kusan minti biyu kana ya zare bakin sa daga nata". Wannan salati na mene?? Kai Habab nifa ba .... shiiii ya katseta yana ɗaura yatsar sa akan Bakin ta. Bance xan maki ba ,kawai ina so ne kisani naji daɗi ba tare dana shigeki ba. Kai wallahi baxan yarda ba ,gsky Ni yarinya ne? Kawai kaje wani wurin".


Murmushi yayi yana kwaikwayon Muryar ta yanda tayi kaman zata sa masa ku yana cewa to ai dare yayi"....to kaje ɗakin Sobreen". Ɗagani ". Taji yayi mata maganan cikin dakewa da zuciya". Tashi tayi daga jikin shi a hankali tana matsawa gyefe". Nidai gsky indai kuma ba haka ba ,idan naje gida gobe baxan dawo ba". Ƙurr yayi mata da ido". Kamin ya ƙara hasken fitilan. Kee Zo nan!?? Ya kirata fuskar sa a ɗaure , babu rahama. Tsoro ne ya kama Zainabu kamin ta maƙe kafaɗa tana cewa " A'a Ni baxan zo ba". Ina wasa dake ne?? Idan na tashi ,Allah kikayi mun taurin kaiiii ba shakka zan sumar dake saboda azaban da xan maki. Nace baxan shige ki ba yanxu...kizo nan zan nuna maki abun da zaki mun neee, idan kina tsoron ina taɓa nonon ki yana Maki zafi bazan yi maki ba yanxu"..................










*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko kuma ta Wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*








*Mmn teddy🧸*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login