Showing 3001 words to 6000 words out of 41370 words

Chapter 2 - KWARTON MANYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT BY Maman Teddy .txt

11 Feb 2025

9533

ta sharrr³ . Bai bata amsa ba ya juya yana nufan tsakiyar falon. Da sauri tayo gaban shi tana ƙara buɗe murya tana cewa " Pls Habab ka Soni nima". Shiiiii....na faɗa maki babu Soyayya a lissafi n rayuwata ,dake da ita duka bana son ku a zuciyata ,ko wanne da dalilin auren ta da xanyi ,zan Aure ki kuma itama xan Aure ta. Bana Son kowa ,mutum ɗaya naso A rayuwata Itace " Mom". Ita naso na yarda da ita ,na buɗawa sirri na tasan damuwa ta ,daga kuma kanta na daina Son kowa ,itama n daina Son ta da son kasancewa da ita a rayuwa ta. Hawayen fuskar ta Sobreen ta goge a zuciyar ta tace " bai dame Ni ba,ka tsani kowa nidai ka Soni". Rungume shi tayi tana kissing ɗin lips ɗin shi haɗi da murmushi tana cewa " Habab zaka Aure Ni?". Yeah". Ya bata amsa a taƙaice. Juyawa tayi tana manna bayan ta da ƙirjin shi tana ɗaura hannun sa saman ƙirjin ta tana matsewa haɗi da rungume shi tsam. Wani irin numfashi yaja yana saukewa sakamakon jin ɗumin breast ɗin ta a hannun shi. A hankali yafara da taffan sa yana shafa su kamin ya juyo da ita tana fuskar tashi....bakin su suka haɗe wuri ɗaya suna kissing kaman zasu cinye kansu. Hannun shi na cikin rigar ta yana wasa da nonon ta ,gasunan fa ruguxa² . Dama haka yake so".


******


Abun da ya faru a gidan malam Auwalu abun tamkar almara". Don Alh Iblo ne yazo neman Aurar nawa Ɗan nasa Habab Auren Zainabu,shida ƙanin su biyu. Nan Abba yasa akayi kirar Baba Musa ,anan kuma suke sanar masu da Aƙidar gidan su Zainabu ,ashe indai anzo neman aure ,aanan take ake tara mutane indai Angon a shirye yake a ɗaura aure....wanda aiko hakan ya faru nan take aka biya komai na aure. Aka tara mutanen unguwa aka shaida auren Zainabu da Habab,wacce take can tana tsula iskancin ta sam bata sani ba. Wannan ba sabon abu ne ba don layin kowa yasan dama haka ake auren gidan Mlm Auwalu. Wannan yasa kowa ke sam Barka , wasu na farin ciki da Tafiyar da Zainabu xatayi mu tane ma saji saƙattt.


Jin hakan da sanarwar da Alh Iblo yayi na auren Habab da Zainabu yasa Hjy Luba tada ƙura akan itama a ranan sai an ɗaura na Sobreen ,wanda ba'a ɗaura ba sai a washe gari ,ana ɗaura wa aka tsaida tarewa da shagalin biki bayan sati biyu masu zuwa inshaallh".


Wannan ya ƙwantar da hankalin Sobreen ,Abba ne yace " Bai yarda Habab ya tare a gidan sa ba... Anan Estate ɗin gidan nasu ya ware part ɗin da zasu zauna da matan nashi ". Wanda hakan yayi mawa Hjy Luba daɗi ,tana tunanin izayar da hantarar da zasu yi nawa Zainabu wanda da ƙafarta zata bar gidan".


*****


Gidan Mlm Auwalu ko ba wanda ya samu Zainabu da mgnn har tsawon sati ɗaya gashi ko a gari bataji wani magana ba, sai dai idon ta bugu ƴaƴan mutane sai iyayen suce " Saura kwana nawa ne ?? Sam bata fahimci komai ba. Yau safiyar Laraba ita dai taga yayyun nata sun cika gida da ƴan uwa na nesa da suka fara zuwa ,ashe wai saura kwana uku tarewan ta kuma ayau xa'a kawo lefe". Ayau ne kuma malam Auwalu da Umma suka yanke shawar yi mawa Zainabu mgnn auren da akayi mata".


Tafe take a hanya ta dawo ɗebo mawa umma ruwan fanfo da aka kawo a maƙota. Asabe ta gani ,wacce tana ganin ta ta kauda kai gyefe". Asabe na ykk??. Tayi magana mgnn cike da mance wai sun yi wani abu tsakanin su. Kuma dama haka take ƙaidan ta kowa zata kira sai tace " wane na ko wacce na , haka Zainabu n take. Ai dai mun kusa hutawa sau ra kwana uku ki tafi kibar mana unguwan mu....aje ruwar hannun ta Zainabu tayi kamin ta kama kwankwaso tace " in je ina ?? Ai nan da kika ganni indai Ummana na nan unguwar to babu mai bardani ko aure bazanyi ba saboda Nafison zama da Umma na. Hum'uhm taɓ di aure na nawa? Dama baki sani ba? To ai an ɗaura auren ki da wani babba...kuma sau ra kwana uku tarewa. Bala'i Asabe idan ƙarya kika mun wallahi dukan gaaba da xan maki bazan tsaya yi maki cincin ba ,hancin ki ko idon ki ko haƙorin ki xan cire. Wallahi da gaske . Ai aje botikin Umma tayi da ruwan tana nufan gidan da gudu". Dai dai su Adda Raliya suna isa tsakar gidan. Tabarma aka shimfiɗa masu ,nan aka hau shigo da akwatina saiti uku.... Umma!! Ummaa!!! Zainabu ta shigo tana kwaɗa kirar sunan Umma. Da sauri Nadiya ta kamata tana ɗakin Hansai da ita. Ganin akwati yasa Zainabu gasgata maganan Asabe. Aiko nan ta hau ihu ,tana faɗin an yau dareta an cuceta. Wallahi wanda ya Aureta sai yayi nadama. A ranan da aka kaita zai sako ta. Rarrashin ta Nadiya ta ɗingi yi tana cewa a zuciyar ta ai dai dai ke ne". Soja ne zaki mawa iskanci ya ƙyaleki?". Su Hansai da sauran mutanen gida ne aka shigo suna ta Rarrashin Zainabu ,kana daga bisani Baba Musa yazo yayi nasa . Lamfa tamasu a Cewan ta ta haƙura ta yarda ,amma a zuciyarta tana kisimawa da cewa a daren ranan da aka kaita zai dawo masu da ita da saki uku".


Sosai akayi masu Adda Raliya tarbar mai kyau ,anan kuma suke shaidawa ango zai zo ganin Zainabu yaji koda abun da take buƙata anjima. A haka suka bar gidan ,itako Zainabu ta saki duk ta ƙosa ango yazo ta tijara shi. Bayan mgriba ne aka shaida mata Zuwan ango. Yana zauren gidan don yy prking moton shi acan farkon layi ,don ba hanyar shigowan ta. Anan ne su Nadiya suka sa mata kaya sabo ,harda wani fesheta da turare. Humm ita dai murmushi kawai take tana tunn ta yanda zata fara.




A zauren gidan su ta ga Saif ,don shi yazo sam Habab yace ba inda zai zo, shi kawai jira yake akawota ya fara aikin sa. Kamin tajira jin mai Saif zaice kawai burin ta ta tijara Angon ,a tunanin ta shine Angon nata ,nan ba ko gaisuwa ta faɗa shi da faɗa ta ci masa mutunci tafi minti arba'in tana bala'i ko tsayawa bata yi ,shidai saif baki ya saki yana mmkin masifa irin na Zainabu .tana dira aya ne ta juya tana yin cikin gida cewa yake " ki tsaya kiji ki saurare Ni ,amma ina tayi ciki abunta tana cewa a zuciyar ta ai na isar da abun da nakeso ,idan kuma ka aure Ni can maka kai ka sani ko me ya biyo baya".


_Kar ku manta da daga wannan page ɗin free page ya ƙare ku biya kuɗin ku Kuji yanda badaƙalar zata kaya tsakanin Zainabu da Habab😹_


******
A yau asabar rana ce da kowani ɓangaren ke cikin farin ciki kasantuwar yau ce ranan yinin biki da tarewa....hohoho Zo kuga Sobreen tayi mugun kyau kaman ka ɗauke ka gudu. Bakin ta kuwa yaƙi rufuwa ,duk da Habab yace ba wani events da xaiyi ,amma su sai da sukayi nasu. Ango yasha kyau ƙwarai ,fuskar sa sai fitar da Annuri yake na farin cikin zai fara izayar shi daga yau . Ɓangaren Zainabu kuwa anyi ta godo da ita tayi wanka ta shirya firr taƙi har sai lokacin da Aka zo Za'a tafi da amarya ne sannan Yaya Nadiya tayi mata don dole ta samu tayi wanka ,sam ba ƙwalliya a Fuskarta ,wanda wani dandatsatstsen lace maroon tasa na cikin akwatin ta....Mayafin babba ne aka ɗaura mata'. Sosai akayi mata nasiha da faɗan akan ta natsu aure ba wasa bane ba. Idon ta ƙarr ba digon hawaye ,don da taga umma na sharar ƙwallar rabuwar su murmushi tayi a zuciyar ta tana cewa" umma ki bar kuka goben nan zaki ga na dawo".


Komai na Sobreen da Zainabu iri ɗaya akayi ,don Abba yace bai buƙatar komai na iyaye shima uba ne a gare su ,shi zai masu komai. Part ɗaya suke ,sai dai kowa da falon ta bedroom da komai da komai. Tun da su Nadiya suka kai ma Hjy Luba Zainabu take yaɓa masu baƙar mgn ,wanda anan jikin su yy sanyi . Koda suka koma bangaren Zainabu nasiha suka ƙara mata ,kamin ace su fito a maida su gidajen su.


Sobreen taso ta shigo taga Zainabu amma kuma sai ƴan uwa ta da ƙawayen ta suka hanata ,suna ce mata ta rabu da ita ba ayau ba.


Tun Zainabu na ganin ƙarfe 8:30pm nan taga tara shiru ba ango har goma da rabi , wannan yasa miƙewa tana ficewa zuwa falon ta don yunwa takeji ,fridge ta nufa tana buɗe wa ba tsoro ,nan taga lemu kala² wani dariya tayi na shakiyanci n ta ,tana ɗaukan roba biyu haɗi d rufo fridge ɗin tana juyowa don jin motsin shigowar shi... murmushi tayi a sarari ta furta yanxu za'a fara wasan".


Kalla n ta Habab yayi yana tuno da marin da ta sharara masa , wanda a yanxu sanye take cikin ƙananun kaya tuni ya cire na angoncin....shi kaɗai ya shigo don yace mawa su Saif baya buƙatar kowa yy rakon sa". Wani irin farr da ido Zainabu tayi na tsiya don ta ɗauka Saif ne ƙanwar lasar da ta tijara ya kasa ce mata uhm'bare uhm'uhm".


Ware idanun ta tayi tana sauke su akan na Haban da idanun shi ke akan ta ,fuska murtike tamkar mala'ikan zare rai. Wani irin Addu'a taja wanda nikaina bansan me take faɗi ba. Sakin lemun roban tayi a ƙasa tana faɗin na shiga uku na ,Don Allah aljan ka taimake Ni kabar Ni ,yau nake amarya mu kwana da miji na lafiya...kabar nayi zaman Aure...kallon ta yayi yana tunanin anya wannan tana da hankali ba mahaukaciya bane? Zama yayi yana ƙara murtike fuska ,yana zama akan 2 str. Waye mijin naki Ni Habab? Kar ki ƙara tunanin zama mata a gareni ,na Aureki ne don na azabtar dake , a haka zaki zauna har muddan Rai". La ilah haila'lhu kai su Abba suka ɗauramun ,dama kaine mijin nawa??? Shknn rayuwata tazo ƙarshe Ni Zainabu, a rasa wanda xa'a ɗauramun sai mai idon yahudawa". Miƙewa yayi yana jin wani ɗacin mgn nata a zuciyar shi . Jah baya ta hauyi tana rintse idanun sa sai hawaye sharrrr³ don Allah ka rufe idon ka wallahi tsoron su nakeyi , don Allah bana son ganin su wayyoooo Ummana!!!!. Tayi maganan tana haɗuwa da bangon falon. Keee!! Da me ma zan fara maki?? Fara mun tsallan ƙwaɗo a haka ki shiga har bedroom ki dawo". Buɗe idanun ta Zainabu tayi ta mance waye lokaci ɗaya ,tana faɗin eiyeee" taɓ ɗijam Ni Zainabu ne xanyi tsallan kwaɗo. Ta ƙare maganan ba tare da ta san ya iso gaban ta ba. Jikin su na gab da haduwa dana juna...don ɗayan su na jiyo numfashin ɗan uwan shi. Manyan idanun shi ya ware akan ta ,wanda nan taga blue ash ɗin sun ƙara turuwa. Wani irin ƙara ta saki da ƙarfi tana faɗin don Allah ka matsa tsoro nakeji wayyoooo sai kawai tayi ƙasa luuuuuu idon ta na rufewaaaa!


*Free page ya ƙare ,ƙi biya kudin ki na antaya ki a Paid grp.....*






_Share to another grps pls_




*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*








*Mmn teddyn ku ce mai dubu na masoya*
[6/14, 16:37] my number: *Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*


*Ina mata masu saurin gajiyawa yayin saduwar Aure? Ɗaya cikin ku...ko ke ko mijin ki ɗaya baya gamsar da ɗaya". Akwai ingantaccen magani dana zo maku dashi ƴan uwa na matan Aure , kiyi ƙoƙarin sayen shi, ingantaccen kuma cikin kuɗi mai rahusa, parcket ɗin shi gaba ɗaya 2500 , kiyi aiki dashi kisha mmk sai kin gdy wallh... masu buƙata zaku iya mun mgn ta wannan number 08081202932*


_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_


*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻


_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._


_6_
[6/14, 18:51] my number: *Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*


*Ina mata masu saurin gajiyawa yayin saduwar Aure? Ɗaya cikin ku...ko ke ko mijin ki ɗaya baya gamsar da ɗaya". Akwai ingantaccen magani dana zo maku dashi ƴan uwa na matan Aure , kiyi ƙoƙarin sayen shi, ingantaccen kuma cikin kuɗi mai rahusa, parcket ɗin shi gaba ɗaya 2500 , kiyi aiki dashi kisha mmk sai kin gdy wallh... masu buƙata zaku iya mun mgn ta wannan number 08081202932*


_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_


*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login