Showing 15001 words to 18000 words out of 41370 words

Chapter 6 - KWARTON MANYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT BY Maman Teddy .txt

11 Feb 2025

9525

'kare da ikon Allah"_
_9_

*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki iya Turo da katin mtn ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*

*Mmn teddy*
[6/17, 09:54] my number: *Mmn teddy*
_9_
“ Takawa yayi zuwa inda take a hankali yana kallon fuskar ta da hasken fitilan falon yake haskata sosai". Fuskar nata tayi fiyau tamkar banata ba , Idon ta a rufe yake tana sauke numfashi wanda daga ji zaka fahimci akwai damuwa game da Zainabun matuƙa”. Tsugunawa yayi gaban ta yana sauke gwiwowin sa ƙasa ,tsintar kansa yayi yana miƙa hannun shi zuwa saman goshin ta yana shafawa , zafi raɗau yaji , wannan yasa shi fara tuno rabon shi da ganin yarinyar ,don sunan ta kenan a zuciyar shi ,yarinya har mance da Sunan ta yake da ita duka a rayuwar sa. Wani iri yake ji a zuciyar sa da yakasa tantance macece? Shidai ya tsinci kansa da sa hannu yana gyara mata gashin ta da yabar bazu ya rufe har fuska gashi sai tsami yake babu gyara , ta haɗa uban gumi”.

“Hannun nata da yaga ba lafiya ya kai hannun shi yana taɓa daniyar dubawa , aiko zumbur ta miƙe ,tana ware idon ta tamkar wacce ba bacci take ba ,nan ko zallar azaban da taji ya halarce ta ne”. Meye ?? Me kuma kazo yanxu kayi mun? Don Allah ka tafi abunka ka barni anan ,mai kazo kamin mugu wallahi sai Allah ya saka mun,ta ƙare maganan idon ta na saukar da zafafan ƙwallah”. Amaimakon taga yayi wani abu kona tausayin hannun nata da ya kumbura sai gani kawai tayi ya sa mata dariya irin na mugun tan nan”. Mamaki ne yakama Zainabu a zuciyar ta cewa take “ Oh ni Zainabu na shiga uku ,wannan wani irin mutum ne marar imani Allah ya haɗaki zama dashi? Ko da yake ai ba miji na bane ba,ya Aure Ni ne don ya azabtar dani gashi kuma ya fara”. Ganin yana dariyar har da ƙyaƙyatawa yasa ta cike da Muryar tausayi tace " Allah zai saka mun ,saboda baka da ƙanwa shiyasa baka san darajata ba , amma ba komai ai zaka haifa ,abun da kayi mun Allah yasa Ayi ma maka”.

“Saurin ɗago da lulun idanun sa yayi ,wanda a yanxu suke birkitata matuƙa , wannan yasa taja bakin ta tayi shiru sai kallon shi da take tana cigaba da zubda hawaye ba ƙaƙƙautawa , zafin maganganun ta yaji matuƙa , babu mahaluƙin da ya taɓa faɗa masa wannan magana ido cikin ido sai wannan yarinyar. Hannun ta yake kallo yana shirin murɗawa koda mutuwa xatayi tayi bai dame shi ba ,don ya lura har yanxu batayi laushi ba ”. Don Allah nidai yanxu ka taimake ni ka kaini asibiti likitoci su duba mun hannu na kamin ya riɓe”. Wani dariyar yasaki yana kallon ta kamin yace “ Ashe duk cika bakin ki na banza ne ,sai rashin kunya jiki kuma ba ƙwari ,ɗan marin danayi maki kika tare da hannu shine hannun naki har ya karye??”. Humm amma sai dai har yanxu kina fama da rashin...kamin ya ƙare maganan ne yaji ta saka ihu da ƙarfi cikin zazzaƙar Muryar ta wanda aka dole nan ta buɗe shi ne iya ƙarfin ta hau ihu tana cewa “ na shiga uku hannu na ne ka karya mun ? , Shikenan Abba Umma kun kawoni ga ajalina ,don Allah ka mai dani gida wurin umma na don Allah kaji”. Ke kinga nayi kama maki da sa'an wasan ki? Waye zai kai ki gidan? Aike da zuwa gidan Umman taki har abada”. Ehhhh”. Tayi magana n da ƙarfi tana fiddo da idanun ta fuskar shi”. Murmushi yayi yana kai hannun shi haɗi da shafa gyefen fuskar ta kana yace “ ki bar wannan har gogowan don duk na banza ne ,ban fara fa azabtar dake ba , wannan duka shafan mai ne ,Ni nafi son hannun naki ma ya ruɓe a yanke shi”. Wani irin kuka take ƙoƙarin saka masa wanda yasa shi kama hannun nata yana jan shi da ƙarfi ,wanda yasa Zainabu sakin wani irin kuka da ƙarfi tana gantsarewa haɗi da faɗawa jikin shi , wani irin zuuuuuu zauuuuu yaji tundaga ƙan sa har taffan ƙafan sa , mannata yayi da jikin shi yana Rungume ta yana matseta tsam wanda motsi ta kasa yi sai kuka , Don Allah Soja kayi haƙuri zan mutu wayyo”. Ke natsu kina wani shigemun jiki dama haka kike ?? Jin yana shirin mata sharri yasata cike da tsiwa duk da azaban da take ji amma sai da tayi masa magana cike da tsiwa tana cewa “ Ni ba ƴar iska bace wallahi ,Ni ban taɓa kula namiji ba ”.

Bakin sa yakai kunnen ta yana mata mgn tamkar mai raɗa da cewa “ yanxu meya kawoki jiki na?". Cike da shashshekar kuka tace " kaine ai ka riƙe mun hannu na ”. Sai kuma aka ce ki ƙwanta a jiki na ? Idan kin tado mun da sha'awa fah ? Wani irin ƙirjin ta ne ya buga ”. A duniya bata taɓa haɗuwa da wanda yayi mata magana n iskanci kai tsaye irin Habab Ba”. Gumm tayi da bakin ta tana tuno rayuwar ta ,da a baya I luv you saurayin ta Shitu yace mata sai anyi masifa rabuwar su kenan tace masa ɗan iska ne”. Ke baki ce komai ba ,ko ba bakin maganan ne yanxu , ki tsaya mun Ɗauraki zanyi ”. Wani irin zabura Zainabu tayi aiko nan da hannu ɗaya ya dawo da ita jikin shi yana mata wani irin riƙo wanda yasa Zainabu fashewa da wani irin ihu tana cewa “ Don Allah Soja na kayi haƙuri ,kaga fa nace maka Soja na”. Wani iri yaji a zuciyar shi ,wanda a hankali yafara saka² kaman zai saketa ta miƙe”. Ta kirani da sunan da Aduk duniya Momy na kaɗai ke kirana dashi ,sai kuma ka azabtar da ita Habab?”. Tayi maganan yana yi a zuciyar shi kaɗai, a'a Habab indai haka ne taimakon ta xakayi ai”. Don Allah Sojana”. Ta ƙara maganan cike da sanyin murya na ta sare da komai”. Hannun shi yakai yana rabata da jikin shi haɗi da miƙewa yayi yana nufar hanyar ƙofa kaman zai fita ,sai kuma ya jah tsaya ,ganin haka yasa Zainabu miƙewa tana gyara zaman ta... bedroom ɗin taga ya nufa wanda bata san me ya shiga yi ba”. Addu'a take Allah ya rabasu lafiya ”. Hannun ki ko Zainabu sai haƙuri don tabbas sai an yanke shi riɓewa ya riga da yayi”. Kuka tasa ƙasa² tana share gumin dake karyo mata , tsawon minti goma sha biyar sai gashi ya fito hannun shi riƙe da wani gari. Bandaji ...mai kuma xaiyi da wannan tambayar da take mawa kanta kenan”. Zama yayi gyefe n ta wanda yasa Zainabu saurin kallon shi tana son masa magana amma fuskar sa babu harka a ɗaure tamau”. Shiru tayi kawai tana juyar da kanta haɗi da cigaba da kukan nata ƙasa². Ke kiyi mun shiru nayi maki a hankali ,idan kuma kika ƙi zan maki da ƙarfi ,wanne kika zaɓa?”.

Haba kai ko Soja haba don Allah,ka taɓa ganin inda mutum ba Likita ba ya ɗaura mai karaya? Ka taimake ni ka barni kawai na zaɓi hannun ya mutu a haka”. Tayi maganan tana kallon sa wanda shi tasowa ma yayi yana isowa gaban ta haɗi da zama ƙasa yana miƙa hannun sa alamun ta bashi hannun”. Jah baya tayi da hannun a hankali kuma cikin sauri ”. Wani kallo ya wurga mata wanda yasa gaban ta da ƙirjin ta faɗuwa tsoron sa , cike da kuka ta miƙa masa hannun jikin ta sai rawa ya hau yi ɓarrr³. Lumshe idon sa yayi wani irin abu yaji ya tsirga masa ”. Don Allah a hankali kaji?”. Dafa kanta yayi yana kallon ta ,itako kuka take idon ta gaba ɗaya na akan hannun shi da nata sam bata lura da kallon da yake mata ba”. Matsa hannun yayi yana lalubar inda matsalar yake aiko nan tayi ƙasa tana shirin saka masa ihu....jikin sa ya rungumo ta yana matseta , bakin shi ya ɗaura a nata yana kama harshen ta ,wanda shi kan shi bai san ya akayi yayi hakan ba”. Burin shi kawai yaga ya gyara mata hannun. Wannan yasa Zainabu kasa motsi ta rasa gane me Habab ke ƙoƙarin yi mata yanxu kuma haka?”. Jan hannun nata yayi da ƙarfi yana matse inda ya fahimci karayar yake, wani irin ihun azaba take son samasa amma babu baki gashi ya dan neta takasa ko motsi. Wani irin gashin ta ne taji ya bata sautin ƙas³ sau uku ,wanda tun da tajah wani irin numfashi bata sauke ba. Nan take idon ta ya rufe jikin ta ya saki numfashin ta ya ɗauke”. Bai shiga damuwa ba ganin ta sume masa ,zare bakin sa daga nata yayi yana kwantar da ita jikin shi yana cigaba da ɗaurata don ba sabon abu bane ba ,su da Soja da kansu suke ɗaura kansu idan sun samu karaya ,wannan basabon abu bane a gare shi”. Sai da ya ɗaurata rass ya naɗeta da bandaje sannan naga ya ɗauketa cak yana nufar bedroom da ita”.

A gadon ta ya ƙwantar da ita yana aje hannun nata a hankali , waldrop ɗin ta ya nufa yana ɗauko mata wasu ƙananun kaya riga da wando na English wears ,wandon blue rigar pink. Ƙaramar Towel ya ɗauko yana ɗaibo ruwan ɗumi a wani ƙaramin baho haɗi da sa Towel ɗin ciki . Kayan ta ya zame mata wannan nauyayan lace ɗin da kanshi...ƙurrr yayi mawa breast ɗin ta da suke tuntsum² kaman ka taɓa ruwa ya fito ”. Alƙalaman sa ce yaji tana ɗaga masa ,wanda cikin sauri y danne ta yana cewa " Me xakayi da ita? Yarinya ƙarama?”. Bra ɗin ya cire mata yana sauke mata komai na jikin ta...ƙurrr yake bin ko ina nata da kallo”. Sam bai san lokacin da yakai hannun shi zuwa saman nonon ta ba yana shafa su haɗi da matsasu a hankali yaji yana saukar da ajiyar zuciya”. You Are beutiful Zee”. Ya tsinci kansa da faɗin hakan ba tare da yayi tsammaci kansa da faɗin ba”.

Cigaba yayi da lugwigwita nonon nata ya taɓa wannan ya lugwigwita ya koma kan ɗayan”. Fiye da minti ashirin yana a haka , sai da yaji yasamu ɗan natsuwa sannan ya fara matso Towel ɗin tana goga mata ,don sai da yasa turare masu ƙamshi a ruwan....tuni bedroom ɗin ƙanshi gauraye ,don shi mutum ne mai son ƙamshi”. Sau uku yana goge mata jikin ta sai da ta fita tass,sannan ya ɗauko ruwa a baho na ɗumi yana Son wai adole ya wanke mata cunkusassshen gashin ta. Ya ɗagota kenan dai dai tana buɗe idon ta jin hannun sa a sumar gashin ta yasata saka wani irin uban ihu ,wanda yasa shi mata mgn a hankali wanda bata taɓa jin Muryar sa cikin wannan yanayin ba”. Sorry yanzu na gama maki komai ,kar ki buge hannun naki. Kallon jikin ta tayi nan ta ganta tsirara wani irin marayar kuka tasa tana cewa “ ɗan Allah kasamun kayana Ni ba fa ƴar iska bace ,wayyo mai kayi mun nn...”. ke yi mun Shiru me xanyi dake me kike dashi da xan taɓa eh?”. Yayi maganan cike ɗauke kai kaman bai gama lugwigwita ta ba”. Shiru tayi tana jin bugun ƙirjin ta a sarari”. Rigar ya sa mata roba ne ya kamata tsam... Don ko bra bai sa mata ba. Ya samata pant kamin ya sa mata legjeans ɗin . Wani irin kyau tayi masa ta koma tamkar irin bbies ɗin ƴaƴan turawa”. Takalmin ta yasa mata yana kama hannun ta a tare suka miƙe . Toilet taga ya nufa da ita ba musu ta bishi”.

Wani stool mai ɗan tsawo ya aje mata yayi mata alama da ta zauna ,nan ta zauna tana kallon shi ,gashin ta ya warware da yake cikin robali da yaji gari ,rabin gashin a ɗaure rabi a barbaje. Kanta taji ya kwanto da wuyan ta a wani abu da take bi da kallo tana cewa mai ye wannan kuma? Sabulai yafara sa mata yana warware gashin nata haɗi da fara wanke mata gashin ,sai taji ruwa na tsiyayar mata a hankali...lumshe ido tayi tana jin daɗin ƙamshin sabulai n da yake wanke mata kan dashi... Dama haka masu kuɗin nan suke ji ?”. Tayi maganan a sarari batare da ta sani ba a tunanin ta a zuci take maganan ba”. Me kike cewa ??”. Saurin cewa tayiiiii.....
[6/17, 09:54] my number: *Mmn teddy*
_9_
“ Takawa yayi zuwa inda take a hankali yana kallon fuskar ta da hasken fitilan falon yake haskata sosai". Fuskar nata tayi fiyau tamkar banata ba , Idon ta a rufe yake tana sauke numfashi wanda daga ji zaka fahimci akwai damuwa game da Zainabun matuƙa”. Tsugunawa yayi gaban ta yana sauke gwiwowin sa ƙasa ,tsintar kansa yayi yana miƙa hannun shi zuwa saman goshin ta yana shafawa , zafi raɗau yaji , wannan yasa shi fara tuno rabon shi da ganin yarinyar ,don sunan ta kenan a zuciyar shi ,yarinya har mance da Sunan ta yake da ita duka a rayuwar sa. Wani iri yake ji a zuciyar sa da yakasa tantance macece? Shidai ya tsinci kansa da sa hannu yana gyara mata gashin ta da yabar bazu ya rufe har fuska gashi sai tsami yake babu gyara , ta haɗa uban gumi”.

“Hannun nata da yaga ba lafiya ya kai hannun shi yana taɓa daniyar dubawa , aiko zumbur ta miƙe ,tana ware idon ta tamkar wacce ba bacci take ba ,nan ko zallar azaban da taji ya halarce ta ne”. Meye ?? Me kuma kazo yanxu kayi mun? Don Allah ka tafi abunka ka barni anan ,mai kazo kamin mugu wallahi sai Allah ya saka mun,ta ƙare maganan idon ta na saukar da zafafan ƙwallah”. Amaimakon taga yayi wani abu kona tausayin hannun nata da ya kumbura sai gani kawai tayi ya sa mata dariya irin na mugun tan nan”. Mamaki ne yakama Zainabu a zuciyar ta cewa take “ Oh ni Zainabu na shiga uku ,wannan wani irin mutum ne marar imani Allah ya haɗaki zama dashi? Ko da yake ai ba miji na bane ba,ya Aure Ni ne don ya azabtar dani gashi kuma ya fara”. Ganin yana dariyar har da ƙyaƙyatawa yasa ta cike da Muryar tausayi tace " Allah zai saka mun ,saboda baka da ƙanwa shiyasa baka san darajata ba , amma ba komai ai zaka haifa ,abun da kayi mun Allah yasa Ayi ma maka”.

“Saurin ɗago da lulun idanun sa yayi ,wanda a yanxu suke birkitata matuƙa , wannan yasa taja bakin ta tayi shiru sai kallon shi da take tana cigaba da zubda hawaye ba ƙaƙƙautawa , zafin maganganun ta yaji matuƙa , babu mahaluƙin da ya taɓa faɗa masa wannan magana ido cikin ido sai wannan yarinyar. Hannun ta yake kallo yana shirin murɗawa koda mutuwa xatayi tayi bai dame shi ba ,don ya lura har yanxu batayi laushi ba ”. Don Allah nidai yanxu ka taimake ni ka kaini asibiti likitoci su duba mun hannu na kamin ya riɓe”. Wani dariyar yasaki yana kallon ta kamin yace “ Ashe duk cika bakin ki na banza ne ,sai rashin kunya jiki kuma ba ƙwari ,ɗan marin danayi maki kika tare da hannu shine hannun naki har ya karye??”. Humm amma sai dai har yanxu kina fama da rashin...kamin ya ƙare maganan ne yaji ta saka ihu da ƙarfi cikin zazzaƙar Muryar ta wanda aka dole nan ta buɗe shi ne iya ƙarfin ta hau ihu tana cewa “ na shiga uku hannu na ne ka karya mun ? , Shikenan Abba Umma kun kawoni ga ajalina ,don Allah ka mai dani gida wurin umma na don Allah kaji”. Ke kinga nayi kama maki da sa'an wasan ki? Waye zai kai ki gidan? Aike da zuwa gidan Umman taki har abada”. Ehhhh”. Tayi magana n da ƙarfi tana fiddo da idanun ta fuskar shi”. Murmushi yayi yana kai hannun shi haɗi da shafa gyefen fuskar ta kana yace “ ki bar wannan har gogowan don duk na banza ne ,ban fara fa azabtar dake ba , wannan duka shafan mai ne ,Ni nafi son hannun naki ma ya ruɓe a yanke shi”. Wani irin kuka take ƙoƙarin saka masa wanda yasa shi kama hannun nata yana jan shi da ƙarfi ,wanda yasa Zainabu sakin wani irin kuka da ƙarfi tana gantsarewa haɗi da faɗawa jikin shi , wani irin zuuuuuu zauuuuu yaji tundaga ƙan sa har taffan ƙafan sa , mannata yayi da jikin shi yana Rungume ta yana matseta tsam wanda motsi ta kasa yi sai kuka , Don Allah Soja kayi haƙuri zan mutu wayyo”. Ke natsu kina wani shigemun jiki dama haka kike ?? Jin yana shirin mata sharri yasata cike da tsiwa duk da azaban da take ji amma sai da tayi masa magana cike da tsiwa tana cewa “ Ni ba ƴar iska bace wallahi ,Ni ban taɓa kula namiji ba ”.

Bakin sa yakai kunnen ta yana mata mgn tamkar mai raɗa da cewa “ yanxu meya kawoki jiki na?". Cike da shashshekar kuka tace " kaine ai ka riƙe mun hannu na ”. Sai kuma aka ce ki ƙwanta a jiki na ? Idan kin tado mun da sha'awa fah ? Wani irin ƙirjin ta ne ya buga ”. A duniya bata taɓa haɗuwa da wanda yayi mata magana n iskanci kai tsaye irin Habab Ba”. Gumm tayi da bakin ta tana tuno rayuwar ta ,da a baya I luv you saurayin ta Shitu yace mata sai anyi masifa rabuwar su kenan tace masa ɗan iska ne”. Ke baki ce komai ba ,ko ba bakin maganan ne yanxu , ki tsaya mun Ɗauraki zanyi ”.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login