Showing 18001 words to 21000 words out of 41370 words

Chapter 7 - KWARTON MANYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT BY Maman Teddy .txt

11 Feb 2025

9522

Wani irin zabura Zainabu tayi aiko nan da hannu ɗaya ya dawo da ita jikin shi yana mata wani irin riƙo wanda yasa Zainabu fashewa da wani irin ihu tana cewa “ Don Allah Soja na kayi haƙuri ,kaga fa nace maka Soja na”. Wani iri yaji a zuciyar shi ,wanda a hankali yafara saka² kaman zai saketa ta miƙe”. Ta kirani da sunan da Aduk duniya Momy na kaɗai ke kirana dashi ,sai kuma ka azabtar da ita Habab?”. Tayi maganan yana yi a zuciyar shi kaɗai, a'a Habab indai haka ne taimakon ta xakayi ai”. Don Allah Sojana”. Ta ƙara maganan cike da sanyin murya na ta sare da komai”. Hannun shi yakai yana rabata da jikin shi haɗi da miƙewa yayi yana nufar hanyar ƙofa kaman zai fita ,sai kuma ya jah tsaya ,ganin haka yasa Zainabu miƙewa tana gyara zaman ta... bedroom ɗin taga ya nufa wanda bata san me ya shiga yi ba”. Addu'a take Allah ya rabasu lafiya ”. Hannun ki ko Zainabu sai haƙuri don tabbas sai an yanke shi riɓewa ya riga da yayi”. Kuka tasa ƙasa² tana share gumin dake karyo mata , tsawon minti goma sha biyar sai gashi ya fito hannun shi riƙe da wani gari. Bandaji ...mai kuma xaiyi da wannan tambayar da take mawa kanta kenan”. Zama yayi gyefe n ta wanda yasa Zainabu saurin kallon shi tana son masa magana amma fuskar sa babu harka a ɗaure tamau”. Shiru tayi kawai tana juyar da kanta haɗi da cigaba da kukan nata ƙasa². Ke kiyi mun shiru nayi maki a hankali ,idan kuma kika ƙi zan maki da ƙarfi ,wanne kika zaɓa?”.




Haba kai ko Soja haba don Allah,ka taɓa ganin inda mutum ba Likita ba ya ɗaura mai karaya? Ka taimake ni ka barni kawai na zaɓi hannun ya mutu a haka”. Tayi maganan tana kallon sa wanda shi tasowa ma yayi yana isowa gaban ta haɗi da zama ƙasa yana miƙa hannun sa alamun ta bashi hannun”. Jah baya tayi da hannun a hankali kuma cikin sauri ”. Wani kallo ya wurga mata wanda yasa gaban ta da ƙirjin ta faɗuwa tsoron sa , cike da kuka ta miƙa masa hannun jikin ta sai rawa ya hau yi ɓarrr³. Lumshe idon sa yayi wani irin abu yaji ya tsirga masa ”. Don Allah a hankali kaji?”. Dafa kanta yayi yana kallon ta ,itako kuka take idon ta gaba ɗaya na akan hannun shi da nata sam bata lura da kallon da yake mata ba”. Matsa hannun yayi yana lalubar inda matsalar yake aiko nan tayi ƙasa tana shirin saka masa ihu....jikin sa ya rungumo ta yana matseta , bakin shi ya ɗaura a nata yana kama harshen ta ,wanda shi kan shi bai san ya akayi yayi hakan ba”. Burin shi kawai yaga ya gyara mata hannun. Wannan yasa Zainabu kasa motsi ta rasa gane me Habab ke ƙoƙarin yi mata yanxu kuma haka?”. Jan hannun nata yayi da ƙarfi yana matse inda ya fahimci karayar yake, wani irin ihun azaba take son samasa amma babu baki gashi ya dan neta takasa ko motsi. Wani irin gashin ta ne taji ya bata sautin ƙas³ sau uku ,wanda tun da tajah wani irin numfashi bata sauke ba. Nan take idon ta ya rufe jikin ta ya saki numfashin ta ya ɗauke”. Bai shiga damuwa ba ganin ta sume masa ,zare bakin sa daga nata yayi yana kwantar da ita jikin shi yana cigaba da ɗaurata don ba sabon abu bane ba ,su da Soja da kansu suke ɗaura kansu idan sun samu karaya ,wannan basabon abu bane a gare shi”. Sai da ya ɗaurata rass ya naɗeta da bandaje sannan naga ya ɗauketa cak yana nufar bedroom da ita”.


A gadon ta ya ƙwantar da ita yana aje hannun nata a hankali , waldrop ɗin ta ya nufa yana ɗauko mata wasu ƙananun kaya riga da wando na English wears ,wandon blue rigar pink. Ƙaramar Towel ya ɗauko yana ɗaibo ruwan ɗumi a wani ƙaramin baho haɗi da sa Towel ɗin ciki . Kayan ta ya zame mata wannan nauyayan lace ɗin da kanshi...ƙurrr yayi mawa breast ɗin ta da suke tuntsum² kaman ka taɓa ruwa ya fito ”. Alƙalaman sa ce yaji tana ɗaga masa ,wanda cikin sauri y danne ta yana cewa " Me xakayi da ita? Yarinya ƙarama?”. Bra ɗin ya cire mata yana sauke mata komai na jikin ta...ƙurrr yake bin ko ina nata da kallo”. Sam bai san lokacin da yakai hannun shi zuwa saman nonon ta ba yana shafa su haɗi da matsasu a hankali yaji yana saukar da ajiyar zuciya”. You Are beutiful Zee”. Ya tsinci kansa da faɗin hakan ba tare da yayi tsammaci kansa da faɗin ba”.


Cigaba yayi da lugwigwita nonon nata ya taɓa wannan ya lugwigwita ya koma kan ɗayan”. Fiye da minti ashirin yana a haka , sai da yaji yasamu ɗan natsuwa sannan ya fara matso Towel ɗin tana goga mata ,don sai da yasa turare masu ƙamshi a ruwan....tuni bedroom ɗin ƙanshi gauraye ,don shi mutum ne mai son ƙamshi”. Sau uku yana goge mata jikin ta sai da ta fita tass,sannan ya ɗauko ruwa a baho na ɗumi yana Son wai adole ya wanke mata cunkusassshen gashin ta. Ya ɗagota kenan dai dai tana buɗe idon ta jin hannun sa a sumar gashin ta yasata saka wani irin uban ihu ,wanda yasa shi mata mgn a hankali wanda bata taɓa jin Muryar sa cikin wannan yanayin ba”. Sorry yanzu na gama maki komai ,kar ki buge hannun naki. Kallon jikin ta tayi nan ta ganta tsirara wani irin marayar kuka tasa tana cewa “ ɗan Allah kasamun kayana Ni ba fa ƴar iska bace ,wayyo mai kayi mun nn...”. ke yi mun Shiru me xanyi dake me kike dashi da xan taɓa eh?”. Yayi maganan cike ɗauke kai kaman bai gama lugwigwita ta ba”. Shiru tayi tana jin bugun ƙirjin ta a sarari”. Rigar ya sa mata roba ne ya kamata tsam... Don ko bra bai sa mata ba. Ya samata pant kamin ya sa mata legjeans ɗin . Wani irin kyau tayi masa ta koma tamkar irin bbies ɗin ƴaƴan turawa”. Takalmin ta yasa mata yana kama hannun ta a tare suka miƙe . Toilet taga ya nufa da ita ba musu ta bishi”.


Wani stool mai ɗan tsawo ya aje mata yayi mata alama da ta zauna ,nan ta zauna tana kallon shi ,gashin ta ya warware da yake cikin robali da yaji gari ,rabin gashin a ɗaure rabi a barbaje. Kanta taji ya kwanto da wuyan ta a wani abu da take bi da kallo tana cewa mai ye wannan kuma? Sabulai yafara sa mata yana warware gashin nata haɗi da fara wanke mata gashin ,sai taji ruwa na tsiyayar mata a hankali...lumshe ido tayi tana jin daɗin ƙamshin sabulai n da yake wanke mata kan dashi... Dama haka masu kuɗin nan suke ji ?”. Tayi maganan a sarari batare da ta sani ba a tunanin ta a zuci take maganan ba”. Me kike cewa ??”. Saurin cewa tayiiiii.....




*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻




*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*




*Mmn teddy*
[6/18, 08:36] my number: *Mmn teddy*
10
*Don Allah indai baki biya kuɗin littafin ba kar ki karanta ,kar a fitar kema kuma kar ki karanta na bati Don Allah🙏 kuɗi ne ba mai yawa ba ,kawai ƙi biya, ki karanta cikin ƙwanciyar hankali".*
****
Me kuwa nace ? Ni bance komai ba". Shiru yayi mata bai ce komai ba ,duk dashi mutum ne mai Son girma ,baya son raini sam, gashi baya ɗaukar wargi”. Maganan da tayi masa baiji daɗin shi gatsa³ gashi miskilanci ya hanasa ya biye matan kaman yanda ya saba mata”. Kallon fuskar ta yayi ta madubin dake fuskantar ta , jan gashin ta yayi da ƙarfi na azaba ,wannan yasa Zainabu cewa “Washhh”. Dariya ya danne duk da yaso kuɓce masa ganin yanda har idon ta ya ciko da ruwa ,a zuciyar shi cewa yake “ ga tsiwa ga tsoro ,kuma ga saurin kuka , da haka xan horar dake”. Muryar sa taji yana cewa “ Oyah Miƙe ga brush can kike ki wanke baki”. Miƙewa tayi da sauri tana kai hannun ta haɗi da ɗaure Towel ɗin da ya ɗaura akanta”. Hamdala take a zuciyar ta da ya gama mata lafiya ,don ta ɗauka gashin nata zai sauke ,musamman yanda yake jah mata da comb ,sai taɓa gashin nata take da taji tayi washrrr tamkar ba nata ba , gashi ya sauko har gadon baya”. Ke wakike? Daga yau bazan ƙara maki komai ba ,duk abun da nayi maki ke zaki cigaba da yin kayan ki ,don ban zama maki bawa ba, kina taɓa gashin ki wato baki taɓa gyarawa haka ba”. Kai Zainabu wannan mutumin yana shirin yi maki rainin hankali fah , tayi maganan a zuciyar ta , kana ta buɗe baki a sarari tana kallon da cewa “ Waya ce maka ina taɓawa ne inji Allah yasa figar mun gashin da kayi ba ka sauke duka gashin nawa ba ,saboda ance ku Sojoji komai naku na daban ne ba irin ta mutane ba”. Ta ƙare maganan tana kallon shi ,gani tayi yayi mata ƙurrrr gaba ɗaya idon shi na akan ilahirin Surar jikin ta”. Ɗan tsaki tayi a zuciyar ta tana faɗin wannan wani irin mutum ne da kallon tsiya”. To me yake kallo a jiki na ? Can masa shi ido zaiyi zafi”. Fara brushing teeth ɗin ta tayi tana wanke su kusan sau uku”. Wanda tana cikin kurkure bakin ta ne taji hannun Habab A ƙugun ta da yakasa haƙuri sai da ya taɓa hips ɗin da yaga har suna rawa idan ta juya”. Saurin jah baya tayi ta juyowa tana kallon shi da fuskar tamyar lafiya?”. Amma abunka ga Ɗan Duniya sai wani shan kunu yayi yana cewa“ Soja me kika ce? Ba kalon mutane ba ,to kalon Aljanu ne mu?”.


Uhm³ to yanxu tambayar ne akan ɗan wannan abun fisabilillahi sai ka taɓa mun jiki?”. Kallon ta yayi ido cikin ido kana ya cije lips ɗin shi har ga Allah shi kaɗai yasan halin da yake ciki ,wannan yarinyar tana Son birkita mun lissafi , abun da yake cewa kenan a zuciyar shi, a sarari kuwa cewa yayi “ wai ke mai kika ɗau kanki? Har yanxu fa ke ba cikakkiyar mace bane da xanji wani abu dan na taɓa jikin ki”. Eiyee to Ni namiji ne?”. Zainabu tayi maganan tana ƙwalalo idon ta waje najin rainin hankalin da Habab ke yi mata ido biyu”. Juyawa yayi yana lumshe idon sa haɗi da buɗe su kamin yace " Marabar kaɗan ne”. Yana faɗin haka kamin Zainabu tayi magana ya fice daga toilet ɗin”.


Komawa Zainabu tayi tana jah baya haɗi da kallon tanƙamemen madubin toilet ɗin, tana bin kanta da kallo , kai bala'i Zainabu kece wannan?? Nice wallahi ,ta ba kanta amsa da tambaya lokaci guda tana washe haƙoran ta da sukayi haske har ɗaukan ido suke ”. Shiru tayi tana juya kanta gaskiya kyau taga ta ƙara ,ta koma tamkar ba ita ba , tuno da maganan Umman ta ne yasata cewa " Umma taho kiga Zainabu n ki ashe dama ina da kyau?”. Tuno da maganan da Habab yayi mata yasata gintse fuska tana cewa “ Duk nason taƙaman ka don kai kyakykyawa ne shiyasa ,to da me kafini kyaun ? Sai dai ka nuna mun hasken farin fata ,kuma Ni dama hasken fari bai burgeni ,kuma kyaun bai taɓa burgeni ba eheee”. Tayi maganan tana ƙaiƙafta ido tamkar wanda Habab ke a gaban ta”. Girgiza kai tayi tana cewa “ nice yake cewa mara bata da namiji kaɗan ne ko? Humm bkmai na gode ,amma wallahi ƙarya kakeyi don komai nawa Zainabu na mata ne”. Tayi mgn tana gyara zaman plate shoe ɗin ta haɗi da fitowa zuwa bedroom ɗin ta”. Gadon ta ta nufa duk da ta hango shi zaune a Sofa gaban shi flsk ne na ruwan zafi sai gyefe guda kayan snacks. Ɗauke kai tayi tana shirin ƙwanciya duk da cikin ta dake mata azalzalan yunwa”. Ke! Ya kirata har sau biyu bata amsa mashi ba ,a zuciyar ta tana cewa " Aini ba ke bace ,idan baxaka ce Zainabu ba ka bar shi”. Jin ta masa banza yasa ransa ɓaci ji yake kamar ya tashi yayi mata dukan tsiya ,amma duk idan ya kalleta sai surar jikin ta ya sa shi sha'afa da komai , lumshe ido yayi yana tunanin wani hukunci zai mata ,amma ina ba abun da yake gani sai breast ɗin ta suna masa kai kawo ,cije lips ɗin shi na ƙasa yayi yana kai hannun shi haɗi da cusa yatsun shi cikin sunan kanshi...sam ya rasa meke masa daɗi a yanxu”. Ba abun da yake So fache yaji hannun shi cikin tumbulayen nonon Zainabu ya lagwida su son ransa yanda yayi ɗazu".


Sam ta manta da karayar hannun ta , wannan yasata kwanciya gadon ba tare da tayi duba ta kwanta a karayan tana bigewa”. Wani irin uban ihu tasa ki tana saurin miƙewa daga zaune tana salati, wanda jin hakan yasa Habab saurin miƙewa yana nufo inda take cikin azama”. Hannun nata da take riƙe dashi ya riƙo yana cewa “ lafiya Mai ya samu hannun naki?”. Ƙasa masa magana tayi sai kuka take tana ƙarawa , wannan yasa shi zama gyefen ta yana rumgumo ta jikin shi ,wanda ba musu ita ji da hannun ta da azaban kawai take yi , wannan ya bashi damar manna ƙirjin ta da nashi nonon ta da suke ba bra suna gogan jikin shi ,wani irin ajiyar zuciya ya sauke ”. Sai bubbuga bayan ta yake a hankali alamun rarrashi”.


Tsawon minti biyar suna a haka kamin ta miƙe don taji raɗaɗin ya ragu tana kallon shi haɗi da muskutawa gyefe tana cewa „ Ni Dai ka daina Taɓa mun jiki". Bana so”. Kaman bazai bata amsa ba sai kuma yace“ Anƙi adaina ,daga taimakon ki danayi kin samu ,ina maki mgn ɗazu mai yasa baki bani amsa ba?”. Kawai ina ji saboda sunana ba ke bane”. Fiddo da idanun sa yayi waje yana kallon ta da ita tayi saurin kauda kanta gyefe ,tana ji gaban ta na faɗuwa ,don bata san y akayi ta faɗa masa maganan ba. Tashi ki yi tsallan ƙwaɗon ki na dare” ai dama na faɗa maki safe da dare zaki rinƙa yi tashi ki bani wuriiiii....yayi maganan a zafafe don yaji zafin maganan nata ,duk da gaskiyar ta”. Kallon sa tayi tana fashewa da kuka ,ba zaki tashi ba?”. Yayi maganan da Muryar warning”. Cikin sauri Zainabu ta miƙe a gaban sa ta tsaya tana cewa “ Don Allah kayi haƙuri ka bari hannu na ya warke!. Wani irin kallo ya wurga mata wanda ya sata saurin yin ƙasa idon sa ne ya sauka ana shanun ta ,wanda yasa shi fixgota yana kai hannun shi haɗi da yaye rigarta yana mirza nonon ta , wani irin jah baya tayi tana kallon sa cikin sauri ,fuskar sa lokaci ɗaya ya sauya , Meye haka ? Wannan ai iskanci ne? Ya xa'ayi ka taɓa mun nono?". Eh naji ɗin Ni kuma ɗan iska ne ,ki kirani ma da kwrto bai dame Ni ba , zaki zo na taɓa Maki a hankali naji daɗi ko kin zaɓi tsallen ƙwaɗon?". Hawaye ne ya hau bin kuncin ta mashau³ nan take tace “ a'a nidai zanyi tsallan ƙwaɗon”. Cije laɓɓan sa yayi da ƙarfi ,wani irin sha'awar ta na fuzgarsa. Oya yi idan kuma kika sake mun kuka wallhi sai na ɓalla ɗayan hannun ki”. Shiru Zainabu tayi tana fara tsallen ƙwaɗon wanda biyu tayi tasa kuka tana cewa “ Hannun ta da ciwo”. Jin hakan yasa shi jawo ta jikin shi dama hanya yake nema”.


Nonon ta yafara murɗawa da ƙarfi ,wanda yasa Zainabu sakin kukan azaba tana cewa " Zanyi wallh baxan ƙara kukan ba, cikin wani irin murya da bata taɓa jin sa da ita ba yace “ ai a yanxu sai dai na karya ɗaya hannun naki , kuma kiyi a hakan ,zaɓi ɗaya da na taɓa nonon ki dana karya ɗayan hannun yayi maga babu alamun wasa”. Shiru tayi kusan minti biyu tsoron Habab yagama mamaye ta. Tabbas tasan komai xai iyayi”. Jikin ta ne yake rawa sosai ,wanda kallon ta yayi yana sakin wani irin murmushi n mugun ta kamin ya cigaba da matsa nonon ta yana murxarsu haɗi da wasa da nipples ɗin ta”. Rintse ido Zainabu tayi sai hawaye ,sam ta kasa buɗe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login