Showing 9001 words to 12000 words out of 41370 words

Chapter 4 - KWARTON MANYA BOOK 2 COMPLETE DOCUMENT BY Maman Teddy .txt

11 Feb 2025

9520

zaku iya mun mgn ta wannan number 08081202932*

_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._

_7_

"Daga yau za'a fara mene? Ta tsinkayi muryar shi yana katse ta". Cuno baki tayi tana tana jah baya kamin tace " Komai". Komai ya nanata a ƙwaƙwalwar shi ,kinyi sallah?". Banyi ina ne banɗaki?". Ta katse shi tana tambayar sa kan ta tsaye". Ɗauke kansa yayi yana cewa " Ai ban zama bawanki ba , ki bincika ". Yana faɗin mata haka ya juya yana ficewa daga Bedroom ɗin". Hahahhh ta wani kwashe da dariya , bawa na kuwa ka zama ,nice dai ba baiwar ka ba". Gashi ka bani makwancin da ban taɓa mafarkin ƙwanciya a irin wannan gado ba ,idon ma aka ture batun ɗaki da gida". Juyawa tayi tana ware² ta buɗe can labule ta buɗe nan ,amma bata ga banɗaki ba ,ficewa tayi falo a zuciyar ta tana cewa " ƙila shima banɗakin ba'a ɗaki yayi ba irin yanda naga masu kuɗi nayi ,humm zuciyar ta ne ta ba ta amsa da cewa " wannan mutumin ai shi koman sa ta daban ce". Falon nata ta bari tana fita abinda kanta tsaye". Ma'aikata maza tayi ta cin karo da su ba Mata ,wanda yasata wuce su ,don ita bata kula maza tarbiyyar da Umma ta bata kenan ,ko wani irin sakarcin ta sai dai ta tsaya akan ƴar uwar ta mace , in ta kula harkar na miji to shi ya shiga gonar ta". A tsakanin ɓangaren su dana Hajiya Luba ne ta hango Alhaji Ahmadu zaune a wani rumfar mai kama da jinka ta masu kuɗi , mmki ne ya kamata wannan kuma fa? To ko shine Mahaifin Wannan Sojan wayake? Tayi maganan tana dafe goshin ta haɗi da son tuno da sunan Habab ,don har ga Allah sunan na mata wuyar faɗi ƙwarai". Ƙarisawa tayi wurin inda take hango Abba ,hankalin ta kwance". Shikam dama Abba duk idan ya dawo sallar subahi anan yake zama har sai gari tayi haske ,sannan zai tattara ya koma ɓangaren sa . Sannu Abba". Tayi maganan tana zubewa har ƙasa ,tamkar mutuniyar kirki".

Ɗago da idon shi yayi da suke cikin medical glss kana yace " Yowa yarinya ,wacece ne?". Yayi maganan da Muryar sa ta girma ". Lahh Abba baka gane Ni ba". Nice fah matar da Habab Ya Aura! Amma ba wanda yake Son ba , Wacce ya aura Don ya rama marin da nayi masa".

Kallon ta Abba yayi cike da mmki ,tamkar ba amarya ba , shiru yayi a zuciyar shi yana cewa " Tabbas xa'a rina na yarda da zancen Wannan yarinya , lokaci ɗaya Habab yazo wai zaiyi aure ,yau kokonto na yazama gaskiya". Muryar ta ne ya katse shi tana cewa " Sunana Zainabu , ina kwana Abba!. Dariya yarinyar ta bashi kallon yarinta yayi mata ,da kuma zallar ƙuruciyar da ya gani ta Wauta a tare da ita". To Zainab ce ,sannu Zainaba ,ina Habab ɗin?". Hummm ai Abba ya fita nima bansan ina yayi ba ,wai nace ya nuna mun banɗaki ya tafi ya barni wai inne ma, idan rana ta fito ai zunubi akan sa Abba". A wannan karon dariya yayi kaɗan kana yace" bari na sa a nuna maki, to Abba". Juyawa yayi nan wata mai aiki ta zo wucewa , ba wani mulki tamkar bashi ne mai gidan ba yakira ma'aikaciyar haɗi da cewa " taje ta nuna mawa Zainabu toilet ɗin ta". Godiya Zainabu ta masa tana bin bayan ƴar aikin a zuciyar ta tana cewa " Kai wannan yana da kirki sosai ba kalon waccen ƙaton ɗan nashi ba".

Duk abun da ya faru tsakanin ta da Abba akan idon Yayyun Habab Mata , Shema da Safiya".

Ƙafa sukayi suna ƙosawa da Abba ya tashi su nufi ɓangaren don cima Zainabu mutunci dama da ita suka kwana a zuciyar su. Itako Zainabu mmki ne ya kamata ganin banɗaki a bedroom ɗin da ta fito ,gdy tayi mawa ma'aikaciyar bayan ta nuna mata komai da yanda ake amfani dashi kana ta fice ,tana mmkin wannan wacce irin bagidajiyar ƴar ƙauye Habab ya Aura?".

****

Bayan ta fito banɗaki ne tayi sallah ,tana anan zaune ,yunwa ne yasata miƙewa tana nufar falo". Dai dai su Safiya da Shema'u na shigowa ,wasu kaɓa² da su ,zo ka gani sai juyi suke da ƙyaerrr tun daga shigowar su da yanda suke bin komai da kallon uku saura ,yasa Zainabu basu matsugunin tsiya a zuciyar ta....kallon su tayi nan itama ta kau da kanta gyefe a zuciyar ta tana cewa " Wannan basu san Zainabu ba,ƙila akan su zan fara ,basu san duk ƙiban mace bai ban tsoro ba ,kama ku ku duka xanyi na casa ku ,nayi maku dukan tsiya,tabbas akan ku xan huce haushin tsallar ƙwaɗon da ya sani jiya". Kece gajar yarinyar da Habab ya Aura???. Nice gajaannn?? Eh to nice Dan jabbara'uban ku!!! Kunsan Zainabu kuwa??.................

*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki iya Turo da katin mtn ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*

*Mmn teddy*
[6/16, 15:33] my number: *Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*

*Ina mata masu saurin gajiyawa yayin saduwar Aure? Ɗaya cikin ku...ko ke ko mijin ki ɗaya baya gamsar da ɗaya". Akwai ingantaccen magani dana zo maku dashi ƴan uwa na matan Aure , kiyi ƙoƙarin sayen shi, ingantaccen kuma cikin kuɗi mai rahusa, parcket ɗin shi gaba ɗaya 2500 , kiyi aiki dashi kisha mmk sai kin gdy wallh... masu buƙata zaku iya mun mgn ta wannan number 08081202932*

_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
_8_

*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne , normal group₦300...Vip group₦500...special ₦1000...zaki iya Turo da katin mtn ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*

*Mmn teddy*
[6/16, 15:37] my number: *Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 special payment₦1000 zaki iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 mohammed aisha keystone bank...ƴan niger kuma naku Normal payment 500f... VIP pymnt 750f.... special payment 1250f*

*Ina mata masu saurin gajiyawa yayin saduwar Aure? Ɗaya cikin ku...ko ke ko mijin ki ɗaya baya gamsar da ɗaya". Akwai ingantaccen magani dana zo maku dashi ƴan uwa na matan Aure , kiyi ƙoƙarin sayen shi, ingantaccen kuma cikin kuɗi mai rahusa, parcket ɗin shi gaba ɗaya 2500 , kiyi aiki dashi kisha mmk sai kin gdy wallh... masu buƙata zaku iya mun mgn ta wannan number 08081202932*

_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
_8_

Jin irin zagin da Zainabu ta ƙunduma masu yasa Shema'u jah baya cike da mmki n wannan wata irin yarinya ce? Anya ma dai itace Amaryar kuwa? Safiya ne tace" Anya kece matar da Habab ya Aura? Kamin Zainabu tayi magana ne Shema'u tace " Ah Haba badai ita ba , wannan ai sai dai mai aiki". Tayi maganan tana bin nannauyan lace ɗin jikin ta da kallo,wanda ko ba'a faɗa masu ba ,sun san tun kayan da aka kawota dashi jiya ne. Ke tashi ki kira mana Amaryar? Miƙewa daga tsaye Zainabu tayi kamin tace " Yanxu kukayi magana . To nice Amaryar? Ya akayi". Kece Amaryar???? Suka yi maganan suna haɗa baki a tare". Kallon sama da ƙasa Zainabu tayi masu kamin tace " Shiru ma Amsa ne". Haushi ne da takaicin yanda yarinya ƙarama take faɗa masu magana,ba ita mijin da ya auro ta ma ƙannin sune , wannan yasa Shema'u da tafi zafi cewa " ke dan uban ki wa kike maɗama magana? Kinga sa'an wasanki ƴar banzar yarinya". Wallahi Ni ba ƴar banza bace ba ,kuma adaina zagar mun uba ,idan ba haka ba wallahi duk ƙiban da kuke taƙama dashi shakeku xanyi na bigi na hali ehe". Eiyee mu kike zagi dan uban ki? Mu ne zaki buga dukkan mu Autan mu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login