Showing 27001 words to 30000 words out of 34045 words
Chapter 10 - KWARTON MANYA Book 3 end Writing by Maman Teddy .txt
ba sai yaga hankali na a gaban sa tukun , ai yanxu nayi hankalin ko Momy tun da ga Zee nan ta kusa haifo mun da bby". Yayi maganan yana dariya haɗi da ɗan sosa ƙyayarsa na jin kunyar Mom Salma". Sakiyi kawai wuce ka bani wuri , ai Ni wannn maganan ba dani ba lokacin da kukayi ban sani ba ,kaga ko bana shiga haka kurum ba , dole sai dai kayi haƙuri zuwa nan da kwana biyu Daddy zai dawo daga tafiya sai muji mai zai ce ? idan ya amince to!! . Habab ne ya dawo da baya don har yafara tafiya zuwa side ɗin sa don ya watsa Ruwa kamin ya fito , jin maganan Momy yasa shi tsayawa babu kunya yana haɗe rai kana yace " Wane ne zai zauna Mom sai dad ya dawo? . Habab! Ta basa amsa kamin taji mai zaice". Murmushi yayi na ina ma haka zai faru dashi". Humm Mom ai tun kamin na sauka a Lagos Daddy yasan da ina tahowa zan tafi da matata , don haka Mom kisa ta ta shirya ,komai ma na tarkayar nawa na yafe nayi a gidana. Tsayawa Mom Salma tayi tana kallon sa cike da mmki....wanda Habab da yazo wuce Zainabu ne yayi magana ƙasa² wanda daga shi sai ita zataji yace " Ai na ƙara kwana ɗaya ba tare da Zee ba ,tabbas a washe gari mutuwa xanyi ". Ɗago idanun ta tayi tana masa wani kallo da ya fahimci inda ta nufa , tabbas yasan da daru a zuciyar ta game da shi. Murmushi yayi yana hayewa up stairs ɗin falon yana barin Zainabu da Mom Salma da ta tafi duniyar tunani ,don tabbas tasan Habab kaifi ɗaya ne ,idan yace abu to fah sai yayi zaiyi sukuni.
Hummm numfashi ta sauke a hankali kana tace " Zainab je ki shirya ki fito daga dinning sai ku wuce kawai". Kallon Mom Salma Zainabu tayi kana tace " Taɓ Mom tayaya zan bishi kawai daga dawowar sa ? Kuma fah Daddy anan yace mu zauna". Takowa zuwa inda Zainabu Mom Salma tayi tana dafata kamin tace " Zainab babu yanda zamuyi ba mu da wurumin hana Habab ke ,saboda shi ya ajeki ,ba mu ba , shi yake da iko da komai , kiyi haƙuri kinji kije ki kimtsa . Kallon Mom Salma Zainabu tayi kana tace " Momy Ni a shirye nake ba wani kimtsa da xan ƙara ". Tana maganan haɗi da gyara zaman ta a kujerar falon , suna a haka ne Habab ya sauko kallo ɗaya yayi mawa inda suke ya fahimci durgar dake tsakanin Mom da Zainabu. Dinning area ya nufa ,wanda Momy ta nufesa don shirya masa komai . Sai murmushi yake don yasan Zainabu matsoraciya ce da zullumn kar yazo yayi mata mugun ta irin na da baya ne yake sata yin hakan da takeyi na rashin Son bin sa da takeyi. Kallon inda suke Zainabu tayi tana kauda kai , ganin yanda Mom Salma sai wani nan ² dashi takeyi kaman wani yaron goye, baki san waye shi ɗin bane Momy! Abun da take cewa kenan a zuciyar ta , tana ji Mom na masa nasihar ya kula da matar sa...ita dai Zainabu tana jin su har ya miƙe yana cewa " Momy ina jirar ta a moto.
Da ido ta bisa Zainabu kana cike da haushi da mmki tace " A'a wai ma Momy baxaki zo ba ,shine zai tafi dani ɗagani sai shi?". Murmushi Mom tayi kana tace " zana zo mana Zainab zan zo ki kwantar da hankali n ki , babu abunda zai faru tsakanin ki da Habab inshaallh sai alkhairi ,Nasan fargaban da kikeyi , kisani yanxu Habab ya chanja bazai maki abun da yayi a baya ba...Habab na Sonki ba kaɗan ba , Ni dai ma a yanxu sai dai nace Don Allah ki ƙular mun dashi ,don ko wani hali Habab ya shiga to sai dai sanadin ki Zainab ga habab nan a hannun ki...tana maganan haɗi da gyara mata Mayafin ta , tana kama hannun ta suna ficewa zuwa farfajiyar gidan , ɗaya hannun ta jakar Zainabu ne da duk wasu abubuwa n ta da zata buƙata. Habab ne da isowan su ya buɗe mata moton yana tana shiga haɗi da ɗaga mawa Momy hannu . Hugging ɗin Momy yayi yana mata sallama kamin ya zagayawa mazaunin sa yana ma moton key haɗi da fara ficewa a hankali . Har suka bar gidan Mom tana ɗaga masu hannu. Sai a lokacin hawaye yafara bin kuncin Zainabu ,wanda lokaci bayan lokaci take sa hannun ta tana ɗauke su . Yana kallon ta ta gyefen idon shi ,amma sai yasa cool music yana tashi a hankali a moton. Takaici ne duk ya ishi Zainabu , wanda ganin yanda yake tafiyar kaman baxaiyi ba , ga waƙar dake tashi yasa ta dafe kai , tana juyowa tana kallon sa kana tace " Ni karatun Al-kur'ani kunnuwa na suke son ji ba wannan ba , ka kashe mun!! Tayi maganan kaman wata boss". Hannun shi yakai yana kashewa kamin ya cigaba da drving hankulin sa kwance yana jin wani irin nishaɗi da farin ciki a zuciyar shi yau shine da Zee ɗin shi , da ya daɗe yana kisimawa da irin so da tattalin da zai nuna mata a lokacin da suka zamana daga shi sai ita. Gani tayi tafiya suke kaman baxasu kai ba , don batasan ina ne gidan nasa yake ba. Hakan yaasa bacci fara ɗaukar ta ,don titir a cikin shi take .
Juyowa yayi yana kallon yanda baccin ya ɗauke ta , rungumo ta yayi a hankali yana kwantar da ita tana yin fillo da kafaɗan sa . A haka har suka isa gidan nasa ,wanda ganin girman gidan da tsaruwar sa yasa Ni kaina ƙara buɗe ido. Tun daga farkon gidan CCTV camara ka masu wlcm. Ga sojojin da suke gadin gidan gaba da baya , ta ko ina. Wangale katafaren gate ɗin akayi suna shiga . Wanda har ya tsaya bata san i ba. Fitowa yayi a hankali yana zagayawa ɓarayin ta , don nannauyan bacci ne ya ɗauke ta . Wannan yasa shi ɗaukar ta cakkk kaman bby yana nufan babban falon gidan da ita". Wanda bai direta a ko ina ba sai a kasaitaccen master bedroom ɗin sa. Wanda faɗin ƙayatuwar da yayi bazai faɗu ba . A can tsakiyar bed ɗin nashi ya kwantar da ita.
Wanda ƙamshin turaren bedroom ɗin yasa Zainabu fara buɗe idon ta a hankali , Habab ta hango can wurin waldrop yana sauya kayan jikin shi zuwa Short knicker da ƙaramin t.shirt. saurin rintse idon ta tayi ,wanda sai da ya gama kimtsa kansa ne sannan ya ɗauko kaya marasa nauyi yana nufo inda Zainabu ke kwance . Tana jin sautin karatun Alqur'ani yana tashi a hankali ,kaman yanda ta nuna masa tana so.... Hakan yasata jin sanyi a zuciyar ta. Tana ji ya ɗagata yana kwantar da ita jikin shi yana wani sauke nannauyar ajiyar zuciya. Kissing ɗin lips ɗin ta yayi yana faɗin a hankali cike da murya mai kama da raɗa da cewa " I love my Zee". Yana tsotsan bakin ta cikin wani irin salo , da yasa Zainabu saurin buɗe ido tana ƙwace bakin ta , haɗi da son tashi daga jikin shi . Hannun ta ya riƙe yana haɗawa da nashi kana yaƙara manna bakin shi da nata yana haɗewa yana cigaba da tsotsan laɓɓan ta cikin wani irin rikitacciyar salo da yasa
[7/5, 14:34] Matar Doctor: Ta yin lamo tana jin jijiyoyin jiki n ta na saki , takasa ɗaga hannun ta bare tayi yunƙurin dakatar dashi daga abun da yake yi mata tamkar wani mayunwacin zaki , lumshe idon ta kawai tayi tana zaman jirar lokacin da zai cika ta don kansa , Janye bakin sa yayi daga nata a hankali yana kallon fuskarta da ta buɗe idanun ta tana kallon sa ..murmusa mata yayi ,kana ya matsa daga gareta yana riƙo hannun ta haɗi da miƙar da ita daga zaune". Ganin yanda yake kasheta da ido yayi mata ƙurrr yasa Zainabu yin ƙasa da nata idon , don ita har yanxu tana jin nauyin Habab ɗin . Ina Son ki Zee na ZeeHabab". Saurin kallon shi tayi jin lamarin take tamkar almara ,so take ta gasgata mawa kanta da zuciyar ta ,wai shin da gaske Habab ɗin ne ke cewa " Yana Son ta a yau? Kullum jin abun take tazo mujita ,tamkar tatsuniyar yara. Ganin yanda ta lula duniyar tunani hawaye na taruwa a ƙwarmin idon ta ,yasa Habab Rungume ta yana mata magana a hankali dai dai kunnen ta " Zee da gaske kar ki kokon to , Habab naki ne kekaɗai ,ina mahaukacin Son ki Zeee! Murmushi tayi tana raba jikin ta da nashi kana tace " Ban san Habab da ƙarya ba ,amma Nasan shi da faɗin komaiye indai yazo bakin sa a lokacin da yake buƙatar jin ɗumin ko albarkatun Zainabu! Kuka ta farayi a hankali tana riƙo hannayen sa duka , kana ta cigaba da cewa" Habab kayi komai da Zainabu ,amma kar kayi ƙarya wai da cewa kana Sona , duk don ka samu biyan buƙatar ka , Ni Zainabu baxan hanaka ba ,ai komai nawa naka ne ,kaine dai banawa ba...Zee meyasa kika ce haka? I'm totally change ,na sauya Zainab ke kaɗai nake so a yanxu ,ki yarda da Habab pls?". Hummm murmushi Zainabu tayi na to yana iya? Kana ta buɗe baki a hankali cike da sanyin murya r ta tace " taya xan yarda da kai Habab? Nafasan ka ,Nasan yanda yini ɗaya kakeyi idan baka tare da mace ,to tayaya hankalina zai yarda acan inda kaje bakayi mu'amalan ka da matar da ka saba ba?". Hhuuuuu iskar bakin sa ya furzar da ƙarfi yana dafe kansa da yaji tayi masa nauyi lokaci ɗaya , so yake ya fahimtar da Zainabu amma ya rasa ta ina zai fara. Jin sautin kukan nata ne yasa shi ,cike da Muryar rarrashi yace " Zee wallahi ki yarda da Habab ,tun ranan dana ɗanɗani daɗinn ki nakejin sauran mata Salam ,kin fisu Zainab ke kaɗai na cigaba da mu'amala nadaina komai , na bar neman mata , yanxu ma har ƙwaya na daina sha....pls ZeeHabab ki yarda dani don Allah". Na daina komai , nafi Maraya maraici rashin ki a tare dani Zee , nayi mawa Mom magana akan zan Turo a taho dake ,taƙi amincewa da hakan , amma yanxu ba gashi na dawo ba , kuma nayi maki alƙawari duk inda zan tafi ko wacce tafiya ce ta kamani dake xan tafi Zeee pls ki yardaaaa.......saurin kai hannun ta tayi tana rufe masa baki ganin yanda yake mata magiya kaman wata uwar shi ,duk yana neman ya susuce lokaci ɗaya. Murmushi tayi tana cewa " Na yarda da miji na ,tuni Nasan Sojana baya ƙarya koda kuwa mutuwa zai gani abun da ya tunkara baya taɓa saka shi yin baya". Ina Son ka Habab! Tayi maganan tana narke fuska tamkar wacce take shirin fashewa da kuka . Murmushi yayi mata cike da jin daɗi ya kama hannun ta yana kissing yana kawar mata daga bakin sa da ta rufe yana shafa gyefen fuskar shi da sajen sa...wani yarrrrr taji wanda hakan yasata saurin kauda hannun nata ,tana miƙewa tsaye ,shima miƙewan yayi yana cewa " Ina zakije...Kallon shi tayi cike da tsantsan nuna soyayya tace " Privacy ina so nayi wanka na ɗauro alwala sai naci abinci ,fatan dai gidan namu da abincin ko sai na shiga kitchen?. Murmushi yayi yanda tayi maganan ta burgesa ƙwarai , har yanxu Zee tana da cin abinci kenan ,humm bare kuma yanxu da abu ta zama biyu...A'a komai yana nan yanda Zee na take so , da cook mai mana girki ,yanxu komai ma is ready ...Zo na goyaki na kai Privacy". Dariya tasa masa tana maƙale masa kafaɗa". Allah baki isa ba sai kin hau ! Dariya tasa mai sauti tana zille masa don taro ta yayi nan tayi privacy n da gudu yana biyo bayan ta.
Ko a privacy a tare sukayi komai yana fitowa yasa jallabiya yana ficewa don nufan masallacin dake kusa dasu. Yana ɗaya daga cikin dalilin da yasa Zainabu ke Ƙara Son Habab a zuciyar ta kenan , ko a wani hali yake indai yana gida to a masallaci yake jam'i . Haka ta shirya kanta tsaf kana tasa hijab dogo tana shimfiɗa sallaya haɗi da fara tada kabbarar yin Sallah...
****
A falo ya tadda ta wuraren ƙarfe 8:30pm na dare batayi wahalar zuwa dinning area ba , a tsakiyar falon ta baje tuwon shinkafa miyar wake da ganda tana ci tana santi ,tana faɗin kai gaskiya kings ka iya girki ,gashi ka girma favourite dish ɗina...Shidai kings sai murmushi yakeyi yana cigaba da jera mata , ita kuma na zuba kaman faffan redio. Habab ne yajah ya tsaya da tuni ya shigo falon wani irin kishi na ciyo sa , ganin zuban Zainabu ya yi yawa yasa Habab daka masu duka razanan tsawa ,wanda yasa Zainabu sakin loman tuwon ba tare da ta sani ba . Kaman yanda kings ya miƙe haka itama tayi saurin miƙewa...kai maka da hankali ne ,dan uban da matar nawa zaka tsaya kana magana? Ita sa'ar kace ko kuma Ni ?? .sorry sir !! Kings yayi maganan yana ƙamewa irin na sojoji , buɗe baki Zainabu tayi tana cewa a zuciyar ta " Soja kuma da iya girki? Kai habab wannan wani irin masifa ne ,daga yayi mun mgn. Juyawa yayi yana ficewa daga falon ,yyn da kingsili shima yabi bayan sa jiki na rawa. Mtseww komai dai faɗa ? Abun da Zainabu tace kenan tana komawa haɗi da zama tana cigaba da cin tuwon ta ,tana korawa da lacasera . Tana a haka kaman minti biyar Habab ya shigo falon ,kallon ta baiyi ba , ya wuce master bedroom ɗin shi , wanda jikin Zainabu sanyi yayi, to me nayi masa kuma? Tambayar da take mawa kanta kenan kamin ta yunƙura tana miƙewa haɗi da bin bayan sa. Kan ta tsaye ta shiga ,tana ɗan gunguni a ƙasan zuciyar ta , a wurin bed ta hangosa can yana cire jallabiyar sa ,ya zamana daga shi sai boxer bako singlete. Ganin irin power ɗin sa yasa Zainabu jin ƙirjin ta ya buga don tsoro ,kaman wani ɗan rasiline , kasa ƙarikawa inda yake tayi har sai da yazo ya wuce ta yana nufan waldrob , ya koma yana kwanciya a gadon sa haɗi da rage hasken ɗakin. Shiru tayi tsammmm sai kuma ta daure tana takawa zuwa inda yake a hankali , kasa tsayawa tayi kawai sai ta zauna ƙasan capet ɗin gaban gadon tana miƙa hannun ta tana yaye bargon da ya rufa dashi...Habab! Ta kira sunan shi a sanyaye...jin yayi mata shiru yasata ƙara kirar sunan sa Habab ba xakaciiiii...kamin ta ƙarika ne yace " Na ƙoshi kije abinki! . Shiru tayi masa , kana tace " To ina ne bedroom ɗin a naje na kwanta?? ,Banxa ya ƙara yi mata ,a zuciyar shi yana cewa " Wato ita wannan Rarrashin miji Bama ta iya ba ,komai sai an koya mata??". Jan bargo yaƙara yi yana juya mata baya . Wanda yasa Zainabu jin takaicin wulaƙantatan da yayi , miƙeea tayi tana sharar ƙwallah tana juyawa don barin masa bedroom ɗin ba kuma tare da tasan ina ne natan ba". Ganin haka yasa Habab kai hannun shi yana murgino ta haɗi da jawota kusa dashi . Blnket ɗin ya buɗe yana shigo da ita ciki , wanda ba musu ta shiga tana cigaba da goge hawayen fuskar ta...matsawa tayi daga jikin sa ,nan shi kuma ya riƙe ta yana ƙara mannata da jikin shi..... Kin yi mun laifi amma bakisan ki bani haƙuri ba , kuma kina mun kuka ? Kukan meye ? Shagwaɓa ?? . Haushin maganan tasa ne ta kamata , kana cike da Muryar kuka tace " To Ni ai ban san nayi maka wani abu ba , kayi hƙri to! . Murmushi yayi a hankali yana ƙara mannata da ƙirjin shi kana yace " A'a Ni bazanyi haƙuri ba sai na rama! ,Kalli fah yanda kika zauna a falo da kayan bacci ,wai kuma kina magana da wancen ɗan iskan inyamurin , uhmm kuma kice inyi haƙuri ??? No dole sai na rama , sannan xan ji daɗi ....nifa ban Sanni ba wallh ,kayi haƙuri bansan zakaji haushi ba". Bakin shi yakai zuwa kunne ta kaman zai mata magana taji ya ɗan cije ta ,wanda yasata sakin ƙara tana cewa " Washhhhhh . Kinji zafi ?? Yayi maganan Muryar sa ta rasa gane inda ya nufa ,Ɗaga masa kai tayi tana ƙara matso ƙwallh" . Ji tayi ya rungume ta da ƙarfi yana wani irin murgina² da ita akan bed ɗin ,yana hayeta...cikin gentle voice ɗin shi yake ce mata" naji zafi fiye da wanda kk ji a yanxu ,humm ji nake kaman naga baya numfashi a lokacin da na ganku ,tamkar na rufe shi da duka sai yabar numfashi , amma kinzo kina mun kukan shagwaɓa , ina jin kishin ki tun kamin na fara Sonki Zee , pls ki rinƙa kularmun da kanki ,zanyi iya komai akan ki ,indai ban kai zuciya nesa ba". Duk saboda Son da nake maki xan iya hakan...I luv You Zee". Murmushi tayi tana nishi a hankali kana tace " Kamun nauyi ka ɗagani". Bakin shi yakai saman laɓɓan ta yana manna mata kiss kana yace " Sai kince wani abu sannan xan ɗagaki". I love you too Habab!! Kamin ta rufe bakin ta ne taji ya cafki harshen ta yana wani wasa dashi haɗi da ja mata cikin wani irin rikirkitacciyar salo da yake gab da xauta ta". Wani iriinnnn zuuuu takeji har ƙwaƙwalwar ta chaji ya ɗauka . Zare bakin sa yayi daga nata ,wanda abun da bata taɓa shi tayi masa ƙara kama