Showing 18001 words to 21000 words out of 34045 words
Chapter 7 - KWARTON MANYA Book 3 end Writing by Maman Teddy .txt
ta huta.
Miƙewa tayi ne zata fita don baƙin ciki ya nata sukuni har ɗigar zufa take yi . Muryar Zainabu taji tana cewa " Daddy aiko na faɗa maka munga Mahaifiyar Habab a Japan!
Wani irin jiri ne ya ɗibeta , wanda yasata saurin dage bango tana shirin faɗi taimakon ta bangon da ta riƙe. Saurin aje jaridar hannun shi yayi yana kallon Zainabu jikin sa har rawa yake yana cewa " Zainab a ina kike ga Salma?? Ina take tare kuka zo?? A'a Daddy , Habab yaki.... inalillahi wa'inna ilaihir raji'un wannan wani irin yaro ne??? Bai taho mun da Salma ba ?? Daga can yasan inda zata tafi ! Ƙoƙarin miƙewa yakeyi yana dafe ƙirjin shi da yakejin tayi masa nauyi yana fara tari.....Saurin matsawa gareshi sukayi cikin sauri , wanda kamin ta isa Hjy Luba ta dafe shi tana zaunar dashi ,cikin wani irin murya mai kama da kuɗu tace " Zainab maza jeki falo ki ɗauko mun ruwa na basa.....Ruɗu da firgicin yasa Zainabu sam ta manta da wani fridge ,wannan yasata nufar falo da sauri don ta ɗauko ruwar".
Minti biyu ta dawo da ruwa a hannun ta , wanda hango Daddy tayi a kujerar babu alamun rai a tare dashi , kumfa mai kaman jini na fita ta bakin shi, sam ba Hajiya Luba a wurin....sakin ruwan tayi tsana nufan sa da sauri tana riƙo hannun da kirar sunan shi " Daddy ga Ruwan , daddyyyy!!
A bayan ta ne taji ihun Shema'u tana faɗin " Inalillahi wa'inna ilaihir raji'un mun shiga uku ta kashe mana uba , Kuzo Safiya Adda Raliya shiknnn Zainabu ta kashe Daddy!!! ,Wani irin bugawa ƙirjin Zainabu yayi , wanda kamin kice kobo duka sukayo falon har da Habab da Sobreen da suka nufo inda Zainabu da Har a lokacin take riƙe da hannun Daddy". Girgiza Alh Ahmadu Habab keyi yana kirar sunan sa ,Sobreen ko ta ɗaura hannu aka tana tsala ihu....dai dai Hajiya Luba na sakkowa da gudu hannayen ta asaman kanta....kallon Zainabu tayi kamin tace " Zainabu me mukayi maki?? Me mukayi maki kike Son rusa duk wani farin cikin mu..mijina zaki kashe waye ke??? Habab ka ɗauko mana guba , kinyi yunƙurin kashe Habab bai yiwu maki ba shine zaki kashe mahaifin sa , kika sa da yaudara ??? Hawaye ne ya hau bin kuncin Zainabu sharrrr ³ ba ƙaƙƙautawa , buɗe baki tayi da ƙyar kanta yayi mata nauyi ,Hajiya wallahi bani ba....ji tayi tassss² Safiya tana wanke fuskar ta da wani irin gigitaccen mari, wanda yasa maganan nata ta ɗauke.....Baƙa mai baƙar aniya shiknnn lahaula walahhh Zainab me mukayi maki a rayuwa? Wayyo Daddy !!!! Safiya tayi maganan tana baya rigijajaaaa wai adole ta sume ..... Shema ne da Hajiya Luba suka hau ihu suna riƙe ta shiknnn za'ayi biyu......
Zee me Daddy yayi maki zaki kashe shi? Ta tsinkayi muryar Habab da yake takowa inda take kamar kumurci , a wannan lokaci n duk tsoran sa ta fice mata,tsayawa tayi ji take kawai ya kasheta itama ta huta da wannan rayuwar! Ka yarda kai ma Ni Zainabu xan iya kisa?? Kisan na wai na kashe Daddy??. Wani mari ya ɗauketa dashi da sai da cikin ta ya murɗa mata tana ganin tartsatsin wuta..... Tun da kika ce kina Son na , Nasan da wata abun da kke kulawa , sai ki nemi kashe mun Mahaifi?? Wani marin ya ɗauke ta dashi da sai da ta kira ,bakin ta na fashewa da jini ,fuskar ta shatin hannayen sun fito raɗa raɗa". Gaban sa Adda Raliya tayo tana cewa " Habab ka natsu tayaya Zainabu zata kashe Daddy??? .
Adda Raliya Daddy ne fa, sai kace ba mahaifin ki ba , to waye zai kashe shi anan gidan...kuma sawa aka same shi??? Shema'u tayi maganan cikin Muryar matsanancin kukan karya.....wanda jin haka n yasa Adda Raliya fashewa da kuka ,ita dai tana jin kokonto a zuciyar ta ,amma kuma waye zai kashe masu mahaifi?? ....yanda kika kashe mun Mahaifi wallahi kema yau sai na sa bindiga na harbeki ,ko na kasheki da duka. Habab yayi maganan fuskar da duk ta sauya ya koma Habab ɗin ɗan da a lokacin suma kansu tsoran sa sukeji ,don sun san zai iya komai.
A wannan karon sam Zainabu takasa kukan sai hawaye....Ina ai mu kira jami'ai su fita da ita...daga baya ayi bayani n komai ,Cewan Hajiya Luba tana goge hawayen fuskar ta".
Ina ne xa'a tafi da Zainab ɗin ?? Sukaji wata Muryar da basu san ta wacece ba ya katse su daga bayan su". Cikin sauri su duka suka waigawa don ganin wacece ke faɗin wannan magana". Wani irin razana Hajiya Luba tayi kana cikin wata irin murya ta ce " Salma??".
Bata amsa ta ba sai cewa tayi " Ina a raye Sirikata matar Habab wai a yari? Abun da kikeso kenan ,to koda komai nawa da na mallaka xai ƙare sai dai ya ƙare ,baxan taɓa barin hakan ta faru ba. Aiko wallh ba'a isa ba ,ta kashe mana Daddy kice ba za'a ɗau mataki ba, dama ƙila ke kika saka ta! Shema ke maganan cike da ƙunar rai...ji take kaman ta haɗa su su duka ta kashe . Tsayawa Habab yayi cakkk yana kallon Zainabu da lokaci ɗaya kamanin ta sun sauya saboda marin da suka dingi zagba mata , jin tsanar ta yake a kowani sekan , Jinin yaga yana bin ƙafarta , wanda kamin yayi magana ne yaji Muryar Momy tana cewa" Ai mahaifin naku bai mutu ba , da kanshi xaiyi bayani in Zainabu ce take yunƙurin kashe shin zai faɗa.
DPO taji tayi kirar DPO wanda cikin gaggawa suka shigo da mutanen sa , kuɗauki Alh Ahmad akai shi asibiti mafi sauri kuma mai tsaro sosai....Ni xan tafi da Zainab ...Habab wallahi sai kayi nadama ,ko nace tun daga yau zaka fara nadama , Zee ce xata iya aikata wannan abun ,har kake marin ta , saboda tana ƙaunar ka a rayuwa , to Ni daga yau na rabaku da Zainab har abada babu kai babu ita....kaje kayi rayuwar ka da matar da kake so mai son ka da gaskiya.
Tana faɗin haka tana takowa inda zainabu ke riƙe da marar ta da taji yana wani irin juya mata, numfashi ta sauke da ƙarfi ,wanda ya maido hankula n su Hjy Luba nan suka ga jini na bin ƙafarta ,alamun ɓari tana da ciki yana shirin fita ko ma ya fita.....baya tayi luuuuuu idon ta na rufewa ,wanda yasa Mom Salma saurin riƙe ta ,tana ƙara kirar police da sauri Hjy Raliya ta kama Zainabu suna ficewa da ita daga falon haɗi da nufar farfajiyar gidan ,wanda Tuni aka nufi da Daddy asibiti don ceto rayuwar sa..................
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241 /09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻
*Littafin ƙwrtn mny na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 "Tncuuu".🤝🏻*
*Mmn teddy🧸*
[6/30, 14:39] my number: *🕊️ƘWRTN MANYA🕊️*
_*Mmn teddy*_
32
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932🤝🏻*
Mutane da yawa na tambaya na littafai na , akan wai na basu ko a tunanin su free books ne ban dai sani masu ba , Ni abun ma sometimes dariya yake bani wallahi🤣🤣 wai sai kawai kizo mun na baki code ɗin littafin ,nace maku na kuɗi ne , wasu ƴan anacen sai su rinƙa cewa " Ai suna dashi password ɗin kawai xan faɗa masu😹😹 to ke kika rubuta littafin ko Ni?? Haba don Allah , maganan gaskiya littafan Mmn teddy na kuɗi ne duka kaman su:
Ƴar aikina
Ƴar waye
Dijama ƴar Fulani
Bafullatanan Ruga
Siyasata
Kawaliya
Walijaam
Gidan ƙwarata
Habibi da'iman
Bintoto
Gidan zaurawa
Da dai sauran su ,Gamai buƙatar samun su ,zai iya mun mgn ta private . Gasunan dai da wanda ma ban faɗo su ba, duk dai na kuɗi ne plz...
******
Haka Hajiya Salma da Adda Raliya suka nufi asibiti da Zainabu cikin gaggawa. Tuni akayi emargency da ita ,wanda kamin ƴan mintuna tuni likitoci suka rufa mata , kowa na ƙoƙarin ganin sun ceto rayuwar ta....don a halin da take ciki komai ka iya faruwa da ita". Kai komo Dr Salma keyi kamin ta buƙaci ruwa don tayi alwala takai kukan ta ga Allah , yayi masu maganin duk wata damuwa".
Ɓangaren Alh Ahmadu kuwa duba da ƙwararrun likitocin da suka rufa masa ne yasa nan da nan suka shawo kan matsalar tasa ,tuni suka samu dai dai ruwar numfashin sa ,sai dai Oxcygen da aka saka masa sakamakon Guba da Hajiya Luba ta basa , wannan yasa numfashi n sa da ƙyar suka samu daidaituwar komai". Habab bai dawo hankalin shi ba sai da aka ce masa mahaifin sa ya farfaɗo kuma zai iya cigaba da rayuwa inshaallh". Wannan yasa shi sauke ajiyar zuciya yana hamdala ga Allah . Abun da ya ɗaure masa kai shine tun da suka isa asibitin ba Hajiya Luba ba labarin ta , haka ma ba Sobreen , Shema'u ce da Safiya ,wanda suna suna jin ance Zai iya cigaba da rayuwa nan suka silale suna guduwa daga Asibitin.
*****
Inalillahi wa'inna ilaihir raji'un ,shikenan Ammie wallahi kin cuce mu! Yanxu ya zamu yi ,gashi kinyi yunƙurin kashe san ,amma bai mutu ba , kar mu tashi ba tsuntsu ba tarko mana , mu bamu ci dukiyar mahaifin namu ba ,kuma bamu ci na Habab ɗin ba ,Shema tayi maganan cike da hasala . Jikin Hajiya Luba tuni yayi sanyi ta rasa ta ina zata fara ,tabbas tasan ƙarshen duk wani sharrin ta ne ya zo". Sobreen ne cike da kuka tace " Ammie me yasa to baki haɗa su su duka kin basu guban ba? , Kalli fah Zainabu har cikin Habab take ɗauke dashi , yanxu ya zamu yi Daddy ya rufa asiri komai kar ya tona???. Cewan Sobreen tana juyawa ga Hajiya Luba dake girgiza kai cike da jin ɗaci tace " Ban taɓa sa hannu a abu ba'ayi nasara ba , amma shigowa r wannan yarinyar ta ruguxani ta lalatani, wallahi bazai sabu ba , dole cikin ɗaya za'ayi ɗaya.....Dole Nasan duk yanda xanyi Alh Ahmadu ya mutu a yau ,ko da nawa ne xan biya don ganin hakan ya faru".
Habab ne ya shigo falon fuskar shi a haɗe wani irin gumi ke karyo masa , mamaki ne ya kama sa , ganin sa yasa su duka miƙewa kowa tana rarraba ido na mare gaskiya". Ammie da gaske kece kike ƙoƙarin kashe Ni da Daddy? Wai ba mafarki nakeyi ba ,Ammie kece dai?? Yayi Magana n cikin wata irin murya ,kansa na sara masa ji yake tamkar zai fashe.......shigowa Hjy Raliya tayi tana goge hawayen idon ta kana ta dafa Habab tana cewa " Kayi kuskure Habab daka yarda da Ammie , Ammie bazata taɓa Sonka ba , tun da ba ita ta haifeka ba, kuma bata ƙaunar Mom Salma". Ka koma ka ba Momy haƙuri akan abun da kayi mata , haka yarinyar mutane da bataji ta gani ba , kayi mata wannan tijara".
Ke Raliya zan tsine maki ,yanxu da maƙiyana ne kika haɗa kai Raliya? Wallahi yau ina baki wasa ba zan tsine maki ". Tsinuwar ki bazata taɓa kama ta ba Luba!! Suka ji Muryar Daddy ya katse su da basu san ta ina yazo ba.....a keken marasa lafiya a ka ƙariko dashi tsakiyar falon. Hajiya Luba na riƙe ki tsakani da Allah ,ashe dama tuni don wani abu nawa kike zaune dani ,kina jirar wata dama ce , sai yau kika samu kika aikata ,kuma saboda zalunci ki kika laƙaba mawa yarinya bataji bata gani ba. Kije Hajiya Luba bana son ganin ki dake da duk wa'annan yaran naki , sunemi uba ba Ni ba , Kallon DPO Bashir yayi kana yace " Ku tasa su subar mun gida na ,bance gomnati tayi masu komai ba ,amma Allah zai masu don zasu ga sakayya inshaallh".
Kasa motsawa Habab yayi kaman an Dass shi ,wasu irin ƙwallah ne kebin kuncin sa ,wanda rabon da yaji su ya manta a rayuwa . Haka Cike da ihu aka tasa Hajiya Luba da gayyar ta suna ficewa daga gidan Alh Ahmadu , kaman wasu korarru.... Kamin su fice ne Ɗahatatu da taji labarin komai tuni ta shirya kayanta tana bin hanyar ƙauyen garin su".
Haka ma'aikatan gidan kebin Hjy Luba da ƴaƴan ta da Allah tsine ,da jin haushin su akan abun da suka aikata ,ana masu alawadai....kamin kace kobo gaba ɗaya Lagos ta ɗauka kan abun da mata sukayi mawa wannan shahararren Attajiri wato Alh. Ahmadu Billionerer. Kowa da abun da yake cewa " kafofin sadarwa ba abun dake kai kawo sai hotunan Hjy Luba da faɗin abun da ta aikata mawa mijin ta da ƴaƴan ta , har maganan Dr Salma sai da ya shigo kowa na binsu da ala wadai.....
Tsawon kwana biyu Habab ya kasa fita ko nan da can , kullum yana ɓangaren shi abun duniya ya ishe shi....Saif yazo shida Sadeeq ba adadi amma ina ,ba halin da suke ganin shi sai a na shan barasa da busa sigari kullum yana cikin wannan yanayi . Bashi da aiki sai na tunanin wani hali Zainabu ke ciki? Duk da Adda Raliya ta shaida masa da tana lafiya sai dai tayi miss carriage... So yake yaje yaga su amma kuma bai san wani magana zai faɗo bakin su su duka ba , don yasan tabbas a yanxu ko so hauka ne Zainabu sai tayi fushi dashi , addu'a r da ma itace Allah yasa bata daina Son shi ba a zuciyar ta.
A ranan rahadi ne Adda Raliya ta tsare shi akan cewa " Ya yake ciki maganan auren sa da Sobreen ,bai bata amsa ba fache miƙewa da yayi yana nufar bedroom ɗin sa ,can sai gashi da takarda yana miƙawa Adda Raliya , na sake ta tun a ranan bana jin xan iya zama da ko wacce mace in dai ba Zainab ba". Ita kaɗai nake So Adda Raliya,ya xanyi ta dawo gareni ? Ina Son Zeee ina jin komai zai iya faruwa da Habab indai ya rasa ta a rayuwar shi . Rarrashin sa Adda Raliya ta hauyi , don ita kanta ta rasa tayaya zata shawo kan Mom Salma .
******
Yau Safiyar Laraba Tun safe Mom Salma ta haɗa mawa Zainabu komai kaman yanda ta saba , don gyara ta take sosai tana haɗa mata magunguna dana wanko dattin da duk yayi saura". Sosai Zainabu ta ɗan yi rama tayi haske na masu rashin lafiya....Rintse idon ta tayi tana zama a cushines ɗin falon tana tunanin ya xatayi ta cire Don Habab ta yaƙice ta huta a rayuwar ta! Mom Salma ce take jan ta da fira ganin duk ta chanja ,tamkar ba ita Zainabu n ba ,mai yawan surutu amma a yanxu sai tafi awa da awannin shiru ba uhm ba umh'uhm . Wannan yasa Momy ke ƙoƙarin jan ta ajiki da fira . Ƙamshin turaren sa ta ji tana shaƙar shi ,kana taji bugun ƙirjin ta ya daɗa ƙaruwa. Saurin miƙewa tayi tana kallon Hajiya Salma da itama ita ɗin take kallo. Momy Habab!! Miƙewa Momy tayi tana takowa inda take tsaye haɗi da kamata ,tana cewa " Waye Habab ki mance dashi a rayuwar ki Zeee , ki natsu ki rabu dashi zaki samu miji mai Sonki fiye da Habab , na bari ki warware ne sosai , ƙasar ma zaki bari kike kiyi karatun ki hankali ƙwance ". Momy ina ji ajikina kaman yana cikin gidan nan? Zainabu tayi magana hawaye na bin kuncin ta. Kamata Dr Salma tayi tana buɗe baki xatayi magana taji shigowar sa bakin sa ɗauke da sallama.
Dakewa Zainabu tayi itako Momy wani haɗe rai tayi , kaman batasan Habab ba a rayuwa. Wuce wa Zainabu tayi fuuuuuu tana yin ciki ba ko waiwaye ,wanda hakan sosai yayi mawa Mom Salma daɗi. Bata tanka shi ba ,har ya iso gabanta yana zama a ƙasa capet. Gaishe ta yafara ,wanda babu walwala take amsa masa...jin shirun sa ne yasa ta cewa " Lafiya wani abu ya kawo ka???.
Rintse idon sa yayi yana jin wani iri ,kana yace " Momy don ki yi hkr akan abun da ya faru , ki ba Zeee haƙuri ,na kasa sukuni rashin ta a tare dani , kice mata tazo tabi Ni mu koma gida!
Sakin baki Momy tayi tana kallon sa cike da mmkin rainin hankali irin na Habab, wanda cikin ɗaya murya ta kira sunan Zainabu .....wani irin sanyi yaji a zuciya r shi a tunanin shi