Showing 33001 words to 34045 words out of 34045 words

Chapter 12 - KWARTON MANYA Book 3 end Writing by Maman Teddy .txt

11 Feb 2025

7449

Mom Salma da Habab dake tsaye akanta hankalin shi a matuƙar tashe gani yake kaman Zainabu mutuwa xatayi ta barshi ...ganin haka yasa Mom Salma cewa ya basu wuri ,amma ina sam ya kasa matsawa ko nan da falo , bai yi sukuni ba sai da yaga faɗowar ɗan nasa duniya". Hamdala su duka sukayi suna godiya ga Allah da ya sauke Zainabu lafiya , wanda cikin sauri Momy ta amshi Bbyn da tuni Habab ya riƙe shi ƙam yana manna shi da ƙirjin shi ,don bai duba ga Ƙazantar jikin shi ba. Naɗe bby boy ɗin tayi tana goge masa dattin jikin sa ,kana ta miƙa mawa Habab ɗan zumuɗi shi , da yake duƙe gaban Zainabu yana ta aikin mata sannu ,a tunanin shi shiknnn ta haihuwa ,don uwa bata biyo ba...ita dai Momy addu'a take don ta lura lamarin yana Son mata gardama . Miƙa mawa Habab Bbyn tayi tana cewa " Ku jirani a falo. Ficewa yayi cike da jin farin ciki marar misaltuwa a zuciyar shi....wanda fitan sa ne Momy ta cigaba da fafatawa , alhmdullh shine kaɗai abun da xamuce domin ko Allah yayi fitowan ta lafy. Sosai Momy ta jinjina mawa dauriya irin na Zainabu , da anan ta gyara ta tsaff bata rage komai ba ,sannan ta chanja mata wuri tana tsaftace wurin . Fitar Habab kuwa tuni ya fara sanar nawa ƴan uwa da abokan an arxiƙi ,ciki harda su Adda Raliya da yaya Radiya wanda dajin haihuwar ko minti talatin basu ƙara ba suka iso gidan...Kowa sam Barka yakeyi yana sannu ma Zainabu ,don basu ga Bbyn ba amma sunji labarin irin ƙaton da ta haifa tabarakallh".


Shikam Habab da Saif da tuni ya halirci gidan , can sai ga Sadeeq riƙe ɗa sukayi suka hana kowa , Cewan suke akwai ƴan kambun ido ,don sai yara kyaun Bbyn suke yi , hak Uban shi kaman yayi kaki ya aje". Jin sunƙi kawo masu yaron yasa Adda Raliya da kanta nufar inda suke tana amsan yaron da cewa suke " Adda Raliya ki kula fah?? Juyowa tayi tana hararar su ta kana cike da dariya tace " in kula mana ,wayaga su Sadeeq yau anyi ɗa??? Dariya su duka suka sa tana ficewa haɗi da nufar bedroom ɗin da Zainabu da sauran ƴan uwa ke anan.


A kwana a tashi babu wuya ga mai nisan kwana da rai da rayuwa....ranaku watanni na tafiya kaman almara , hango Zainabu nayi kwance saman ƙasaitacen bed ɗin ta , gyefen ta Habab ne shima ƙawance sun tasa bby boy ɗin su a gaba suna kallo , da yaci sunan Daddy Ahmed". Ɗaga ƙafan yaron Zainabu tayi tana cewa " Ohh yanxu nan gaba zai ƙara girma ko Sojana?". Kallon ta yayi yana murmushi kana yariƙo hannun ta data ɗaura akan ƙafan yaron da baifi 1yr ba yana cewa " Da ai kema haka kike! Saurin kallon shi tayi tana hura hanci xatayi masifa ,nan yasa hannun shi yana jan hancin nata yana dariya Hushiryar sa na bayyana kana yace " Kin haifa mun bby bai kama dani ya kamata a wannan shekarar ki haifa mana mai kama da kene!


Kallon shi tayi tana cewa " aa sai bby ya ƙara wayo nsn da 3yrs. Wani kallo ya yi mata ,wanda yasata murmushi tana kauda kanta gyefe. Gani tayi ya miƙe yana ɗaukar Ahmad yana nufa dashi wurin mai rainon sa...can sai gashi ya dawo , ji tayi ya kwanta yana rungumo ta jikin shi kana yace " Yau zaki sama ma Bby boy ƙanwa ...zaro ido tayi tana fiddo dasu waje , kamin tayi magana ne taji ya haɗe bakin shi da nata yana tsotsan 🫦 laɓɓan ta cike da gwanewa .....ƙara shigewa jikin shi tayi tana shafa fuskar shi har zuwa faffaɗan ƙirjin shi zuwa ƙasa ƙasa ƙasa....😉 Ku komai sai an faɗa maku don Allah kubar su haka suyi sukuni komai nasu sai an fallasa😕 , nidai nayi nan🚶‍♀️ sai dai nace ALHMDULILLAH ZeeHabab fatan Allah yabaku zaman lafiya mai ɗorewa amin🥰😄 .


To kuskure n da ke cikin labarin nan Allah ka yafe mana , abun da yake mai kyau Allah kabamu ikon aiki dashi. Idan kunga wani kuskure ko abin da na manta afuwan kunsan ɗan adam ajixi ne ....Ina makowa fatan khairan ....Sai kuma mun haɗu a sabon littafi na inshaallh nan kusa ba daɗewa ba mai taken TSANANTA NAYI , ngd matuƙa da nuna mun soyayya da kukayi a wannan littafi nawa na ƙwartn mnya ,na gaba na ina roƙon anunamun wannan soyayya n ko ma wanda yafi wanda kukayi mun a wannan....Kar ku manta sunan littafin TSANANTA NAYI sai kunzo😍🕊️🕊️
Ina masu buƙatar mallakar littafan uwar teddy duka...
1) Bafullatanan Ruga
2)Ƴar Aikina
3) Walijaam
4)Ƴar waye
5)Siyasata
6)Gidan ƙwarata
7)Ƙwaryar sama
8) Bintoto
9)Ƴar maula
10)Habibi da'iman
11)Gidan zaurawa
12) Dijama ƴar Fulani
13)Kawaliya
14)Ƙwartn mnya
15)Zuma da maɗaci
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata 2k zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299 thnkyouuuuu lovers🥰.
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/ 09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻*




*Mmn teddy*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login