Showing 15001 words to 18000 words out of 34045 words

Chapter 6 - KWARTON MANYA Book 3 end Writing by Maman Teddy .txt

11 Feb 2025

7447

sa ,da suke kawar mata da duk wani damuwa a duk lokacin da ya sauke su bisa kanta". Gani yayi hawaye na bin kuncin ta sharrr³ ,kamin yayi magana ne yaji tace " Dama ciwo nakeyi ne??.




Tsintar kansa yayi yana share hawayen nata da hannun sa , nan yaga kaman ma a lokacin ne suke saukowa...hakan yasa shi kai harshen sa yana mata abun da bata taɓa gani ko jiba ba....jikin ta ne yayi sanyi ji tayi ta kasa motsa koda ɗan yatsa.... Ji tayi yana lashe duk wani hawayen dake sako mata a haka ya dire harshen sa saman laɓɓan ta yana tsotsa cikin wani irin salo na Nuna zallar soyayya da ƙauna". Janye bakin sa yayi a hankali yana rungume ta ,kana yace " Hababun Zeee yayi mata rauni ,har maganan ta ma ya ragu, ko fushi take da Sojan nata??.


Ji yayi ta sa dariya kaman da har da ƙyaƙyatawa , kana cikin dariya tace " Ohh yanxu ka yarda sunan ma ka Hababu kenan??? , Murmushi yayi don kunsan Sojan na Zeee ba gwanin yawan dariya bane ,wannan yasa shi murmusa mata ,dama shi burin shi yaga fara'a a fuskar ta ,kawai ji yayi baya son ganin damuwar Zainabun wannan yasa shi yin mata duk wani abu da zai sanya ta nishaɗi".




Zane jikin sa daga nata yayi yana sauka, gani tayi ya ɗauko mata ruwa a cup yana bata , wanda babu musu ta amsa tana sha....Fried rice ne taji kayan salad da kaza an yanka ta sanka² ya fara bata da kanshi tamkar wata ƙaramar yarinya , wanda cike da mmki Zainabu ke cin abincin tana kallon shi tayi masa ƙurr da ido....a haka ya gama bata , hura mata iskar bakin sa yayi a fuskar ta ,wanda yasata saurin rufe ido ta lumshe su kana ta buɗe su a fuskar shi.... murmushi yake yana miƙa mata wasu tablets yana cewa " Kisha ,tunanin me kikeyi haka??. Abunka ga Hauka irin na Zainabu da yarinta ita sam bata ɓoye abun dake zuciyar ta , nan ta amsa maganin tana cewa " Ina tunanin ne a yaushe Sojana zai fara jin Sona a zuciyar sa".




Ƙara ɓalla mata maganin yayi yana zufawa a taffan hannun ta ,kana yace " Sha magani ,ke ƙaramar yarinya ce komai nace maki Bazaki gane ba". Ni xan gane! Tayi maganan idon ta na ciko da ƙwallah. Ruwan ya kai mata bakin ta ,don baya son maganan tayi tsayi ,wanda ganin haka yasa Zainabu zuba maganin a bakin ta , tana shan ruwan , hawaye na bin kuncin ta....komawa tayi ta kwanta tana gyara ƙwanciyar ta ,shima ƙwantawa yayi yana Rungume ta tsam a ƙirjin shi ,haɗi da shafa bayan ta a hankali a lamun Rarrashi.....tun tana kukan har bacci ya ɗauke ta , jin saukar numfashin ta yasa shi...rage hasken ɗakin yana masu addu'a,kana shima bacci me daɗi ta ɗauke saa...


*****


Washe gari cikin kulawa sukayi break fast ,yana nuna mata kulawa akan rashin lafiyan ta ,wanda alhmdullh yanxu jikin nata ya warware har tsamin da gaɓɓan ta sukayi mata duk sun saki... Har fita sukayi ganin gari a wannan rana ,Zeee ta kasance cikin nishaɗi ,a haka suka kwana biyu babu faɗa tsakanin su. Kuma bai ƙara yunƙurin mata wani abu ba da ya shafi sex , bar shi dai da romancin ɗin ya taɓa nan ya lugwigwita , kullum yana aikin gasa ta ,don shi kanshi ya tsorata da ganin yanda yayi mata kacha²...sunan wani magani nawa , kar ki bari ya wuce ki uwar gida idan kina buƙata yimun magana kawai ,ina haɗa kayana na gyaran jiki a zuwa ko ina ,Siyan ɗaya ko sari 08081202932.


*****


A wata yammaci ne sun gama yawata wa sun dawo gida a matuƙar gajiye,musamman Zee da yau ƙafafun ta suka faɗa mata ,sai murna take wai yau taga ruwa irin na ƴan season film da ta saba gani a shagon Yah Wali mai kaset. Ƙawance take a jikin sa yana aikin shaƙar ƙamshin jikin ta ,yana kissing ɗin ta don tun tana jin wani abu har ta daina...idon ta na akan plsma ɗin falon tana kallon wani korean Film. Wayar sa ce tahau ƙara wanda a hankali yakai hannun sa cike da wani irin yanayi n da yake ji ya ɗauka . A maganan da ta fahimci Daddy sa ne...wanda bayan ya kashe ne yake sanar mata da cewa " Daddy yace su koma!! .




Kallon sa tayi kamin tace " to". Duk da abun taji shi wani irin, kuma tasan tabbas da sharrin Hajiya Luba a ciki wannan maganan. Abun ka ga miskilanci irin na Habab shima shiru yayi mata tun daga nan bai kuma ce mata komai ba. Sai da zai miƙe ne yace mata "Nan da kwana biyu yace " Mu koma ". To ta ƙara ce masa tana cigaba da kallon Film ɗin ta fuskar ta tamkar ba damuwa yana nan inda yake".


*****


Hango Zainabu nayi tamkar ba ita ba , sanye cikin rigar da wando ,hips ɗin ta har rawa sukeyi gasu tsam² abun ginin sha'awa da burgewa ,tayi irin shigar Mutan ƙasar Japan sai dai ita tayi rolling da Mayafi milk. Ƙafarta cikin half cover mai kyaun gaske...gyefe guda Habab ne shima cikin shigar ƙananan kaya kunsan dama shi shiga r tasa kenan .....hannun ta riƙe da ice cream tana dariya ,fuskar ta ɗauke da walwala. Don wurin na shaƙatawa ne ruwa ke sauka a hankali...a ƙasar wani rumfa suka koma suna tsayawa ita dai baki yaki rufuwa ,kunsan Zainabu da son yawo da ganin irin wannan abubuwan .


Zee kin san gobe ne tafiyar mu , nayi mana ticket da komai". Jin maganan tasa yasa mata faɗuwar gaba...hawaye ne yafara bin kuncin ta , cikin wata irin murya tace " Shikenan Habab zamu tafi mu bar Momy anan?....jin yayi mata shiru yana kau da kansa gyefe yasata cigaba da cewa " pls Habab kayi hkr mu tafi da Momy itama , mu koma Nigeria tare.....Zeee ki daina mun maganan Momy pls Kinji? Ni bana so! Yayi maganan fuskar sa tana hadewa yana haɗe girar sama da ƙasa.... Kuka Zainabu takeyi a hankali tsawon minti biyar tana a haka , kamin taga ya tako yana zuwa gaban ta ɗan duƙawa yayi yana cewa" Oyah Hau in goyaki". Kallon sa tayi tana sa dariya don kunsa Zainabu da harka, nan ta matso gaban sa tana fuskantar shi kamin tace " Waye zai hau ?? Nii???....tayi maganan tana dariya". Shima dariyar yayi yana matsar da ita bayan sa yana cewa " Hau ki gani , inafa da nauyi tayi maganan tana ƙara sa dariya". Hannun ta ya riƙe tana hayewa bayan sa ,wanda hakan ya jawo hankulan sauran turawan wurin ,da suka hau bin Zee da Habab da kallon burgewa da ban sha'awa,itako dariya tasa tana kama sumar kansa tana jahhhh da ƙarfi....shima dariyar yakeyi yana cewa" To ina nauyin yake anan? Ke har wani nauyi kike dashi?? . Cin ne ba amfani!". Haɗe fuska Zainabu tayi kamin tayi mgn cike da Muryar shagwaɓa tana cewa " Mene kace??? Uhm ba komai , dariya tasa tana kai hannun ta tana ƙara ƙanƙamesa kana tace " Ka faɗi mana in ba tsoro ba.................








*GOOD NIGHT🥱💃*




*Littafin ƙwrtn mny na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 "Tncuuu".🤝🏻*


*Mmn teddy🧸*
[6/30, 07:23] my number: *🕊️ƘWRTN MANYA🕊️*




_*Mmn teddy*_
30


*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932🤝🏻*




*****




A wannan yammaci haka suka kasance cikin annashuwa ,duk wani abu da yasan zai kawo masu saɓani yayi ƙoƙarin kau dashi , wanda a washe gari Safiyar Alhamis Jirgin su ya ɗaga daga Japan zuwa gida Nigeria. Tun a jirgin Zainabu take kuka yana Rarrashin ta ,a haka har bacci ya ɗauke ta....Bata farka ba sai da suke gab da sauka". Wanda anan Lagos jirgin su ta sauka , tun a airport Suka cidda motocin gidan Sun taho ɗaukar su...Hannun shi na maƙale cikin nata suka nufi motocin suna shigewa , a yanxu zuciyar ta ya ƙyeƙyashe duk wani kukan da takeji ta danne shi ta dake ta daure duk wani damuwa n ta.....Tana gani suka shigo layin Alh Ahmadu billionerer don sunan mahaifin Habab kenan , kuma sunan da ake kirar wannan unguwan kenan.....Gaban ta bai faɗi ba sai da suka shiga harabar gidan ganin Hjy Luba da sauran ƴaƴan ta tsaye dukkan suna jirar isowan su, ciki har da Sobreen da Hajiya Raliya". Sobreen kam ansha ado tamkar matar Governor , jikin ta na walwalin Gwala gwalai ,fuskar ta sake ba a ɗaure ba kuma ba a harka ba.....Duk ciki fuskar Adda Raliya ne kaɗai cikin fara'a , wanda ita dai Zainabu bin su duka da kallo tayi ,kana ta yi murmushi ganin Raliya na sakin mata murmushi tana takowa gare su..... Buɗe mata moton tayi dai dai Habab na fitowa ta ɓangaren shi ,kana ta rungume Zainabu tana cewa " Brkn ku da dawowa mutanen Japaan!! Murmushi Zainabu tayi tana ƙasa da kanta don ta hango irin kallon da Hajiya Luba ke bin su dashi , da su Shema da isowan su kenan daga gidan Auren su....Ohh mata har matan masu kuɗi masu juya gidajen su da mazajen su ,ɗagani kasan da kwanciyar hankali , sunyi kyau matuƙa , dukan su farare ne ƙallll Zainabu ce kaɗai ta fita da ban a cikin su. Choco Skin ɗin ta ke sheƙi yana wani glowing...... Lallai yarinya ta samu wuri , akwana huɗu ne tayi wannan ƙiban da kyau haka?? Lallai Sobreen sai na dage a kan wannan sheɗaniyar ƴar talakawar yarinyar!! Sobreen ke maganan a zuciyar ta haɗi da nufar inda Habab yake ,yana sauke Baƙar glss ɗin idon shi ganin Sobreen ta nufo da tana hugging ɗin shi...... Kissing ɗin goshin ta yayi yana rungume ta tsam yana shaƙar Sanyayyar ƙamshin ta kana ya rabata da jikin shi ,sauran yayyun nashi kaman ba komai a zuciyar su ,suka hau hugging ɗin shi.....abun da yaba Zainabu tsoro da mamakin makircin su har da ita suke hugging.....Wannan yasata cewa a zuciyarta " Har Adda Raliya bata yarda da ita ba".


*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241 /09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻


A ɓangaren Hajiya Luba suka sauka , wanda a can ne suka ga an cika dirninng area da abicicuwa kala daban dabam. Hajiya Luba ne tace " Zainabu taje ta shirya , shi kuma Habab anan zai shirya sai suxo suyi lurnching duka anan baki ɗaya". Duk da Zainabu taji wani iri ,don tana tsoron barin Habab a ɓangaren nata ,amma haka nan ta miƙe cike da nuna rashin damuwa ta nufi side ɗin su.... Adda Raliya na biyo bayan ta tana jan ta da fira , wanda kunsan Zainabu nan ta fara ba Hajiya Raliya labarin ƙasar Japan ,a tunanin ta bata taɓa zuwa bane.....da zata shiga toilet ne take cewa " humm kedai Adda Raliya kuma Allah ya kaiku ,wallahi ƙasar akwai daɗi kaman inyi zamana acan..... Dariya Raliya tasa kana ta kalli Zainabu tana cewa " To ai tunda kinji daɗin ƙasar idan zaki haihu sai mu kai ki can ki haifa mana bbyn namu a can..... murmushi Zainabu tayi cike da rashin fahimta don kunya ma maganan Hjy Raliya ya bata ta nufi toilet , don ta watsa Ruwa.






Koda ta fito nan taga Hjy Raliya ta aje mata komai da xata buƙata har kaya , murmushi tayi tana godiya ,kamin ta cigaba da shirya kanta....Muryar Adda Raliya taji tana cewa " Baki ce komai ba ,ko ba anan zaki haifa mana bbyn namu ba ?. To Adda Raliya Ni ina naga ciki a tare dani yanxu ?? Kuma fah.....sai kuma tayi shiru tana gyara zaman rigar jikin ta , dariya Raliya tasa cike da jin daɗi tana miƙewa tsaye ......Muryar Zainabu taji ya katseta tana cewa " Yowa Adda Raliya mun ga fah Momyn Habab acan ,ita ta gyaramun karayar hannu na...!!!! Cikin sauri Raliya ta juyowa tana kallon Zainabu kana tace cike da mmki da kuma ɗan ɗaga murya " Mom Salama????".






*Littafin ƙwrtn mny na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 "Tncuuu".🤝🏻*




*Mmn teddy🧸*
[6/30, 11:26] my number: *🕊️ƘWRTN MANYA🕊️*




_*Mmn teddy*_
31


*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932🤝🏻*


_*Wannan shafin naki ne Adda kuma Aminiya ta Rukyn Jalal (UMSAD INCENSE) Allah yaƙara kare ki Aduk inda kike ya shirya zuri'a ya rayasu mana su bisa tafarki madaidaiciya.....Ina maki Son So fisabillh😄🥰*_


*****


Ganin yanda Hajiya Raliya ke maganan cike da mamaki fuskar ta na fitar da annashuwa yasa Zainabu takowa inda take tana cewa " Ƙwarai kuwa Adda Raliya , wallahi mun gan ta , amma Habab bai da kirki". Dafe kai Raliya tayi tana cewa " Subhanah shiknnn Allah yasa bai yi mata tijarar nasa ba". Uhmm To Adda Raliya me zai fasa wannan, zuciyar shi ta dalma ce ,sam babu alamun tanƙwara ,abun da yace yayi masa kawai shine ,babu wanda ya isa ya hana shi , sai idan yaso". Shiru Adda Raliya tayi idon ta na kaɗawa , wannan wacce irin rayuwa ce Ammie ta jefa Habab? Taasa masa tsanar mahaifiyar sa ,baya marmari n ta irin na uwa da ɗa, anya Ammie abun da take tana kyautawa kuwa??". Duk Adda Raliya ke maganan a zuciyar ta ,kamin taji Muryar Zainabu ya katseta tana cewa " Adda Raliya na shirya mu tafi ko??? . Miƙewa Adda Raliya tayi jiki a sanyaye ba ƙwari suka nufi side ɗin Hajiya Luba". A falon suka tadda su kaman yanda suka bar su , sai dai a wannan karon ba Habab ba Sobreen. Zama Zainabu tayi tana gaishe dasu Hajiya Luba da Shema ,wanda dukan su a fuska sake suka amsa mata tamkar ba wani abu a tare dasu....Mmkin wannan sauyin Zainabu keyi kana ta tsinkayi muryar Hajiya Luba tana cewa " Zainab hau sama ki kira Habab da Sobreen ,su sauko haka nan".




Miƙewa Zainabu tayi a hankali su duka suna bin ta da kallo, a zuciyar su suna cewa " Shegiya ƴar matsiyata ta samu wuri ai dole ta buɗe ba abun da ya dameta, wato mu ta barmu ga ƴan iska , zaki san waye Hajiya Luba". Ita dai Zainabu dake juya jiki tamkar ɗawisu don ita kanta tana ɗan jin yanda jikin nata yayi mata nauyi. A hankali ta haye stairs ɗin falon tana nufan up don ta shaida masu kirar Hajiya Luba".


Wani irin dammm yaji ƙirjin ta ya buga mata , gani tayi Habab ƙawance a 3strr na falon da ya ƙawatu matuka , gyefe Sobreen ce zaune tana kissing ɗin bakin shi..... Shima yana nata , ji tayi tamkar ta juya ,amma kuma babu yanda ta iya , Cikin zazzaƙar Muryar ta tayi masu sallama, wanda babu wanda ya amsa mata , sai dai dakatawa da sukayi da yin komai ". Hajiya ce tace nayi kirar ku ƙasa". Kauda kai Sobreen tayi sai Habab ne yace " Okay! Ficewa tayi daga falon tana sauka don faɗa mawa Hajiya Luba , nan taga babu kowa a falon sai Adda Raliya.... Zama tayi gyefen Hjy Raliya tana cewa " Adda Raliya ina Ammie??. Tana ɓangaren Daddy jeki dubata can . Ita dai ji tayi kaman an cire mata laka , a haka ta nufi ɓangaren Alh Ahmadu , a falo ta tadda Shi da Hjy Luba ,wanda ganin haka yasa ta zubewa saman carpet ,kamin tayi magana yana murmushi don ita har mmkin fara'ar shi take , duka ƴaƴan shi babu wanda yayo sa. Mutanen Japan Zainab ɗiyata kinga dai gari ko? Bai rufe ki a gida ba don Nasan halin Habab sarai". Dariya Zainabu tasa har da ƙyaƙyatawa , kaman ba sirikin ta ba ta matsa kusa dashi tana cewa " Eiyee Daddy munje wallahi ƙasar tana da kyau gaskiya". Nan Zainabu ta hau Bama Daddy labrn japaan da yanda Suka yawuta da Habab. Fira sosai suke da Daddy har sun manta da Hajiya Luba dake zaune tamkar wacce aka dasata ji take tamkar ta kashe ɗayan cikin su

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login