Showing 3001 words to 6000 words out of 34045 words
Chapter 2 - KWARTON MANYA Book 3 end Writing by Maman Teddy .txt
haɗa gumi zufa na tsiyaya masa tamkar wanda aka watsa masa ruwa ,yayi sharɓam. Wani irin numfashi yake fuzgar sa da ƙyar idon sa a rufe yake hannun sa na asaman marar sa ,jin sa yake sama².
Wani iri Zainabu taji ,tabbas ciwo yake ba wasa ba,wannan karon ba mugun tan nasa bane ba...tayi maganan a zuciyar ta ,ganin yanda yake juyi duk jarumta na Habab ,amma duk ya sauya ,komai nasa ita firfitowa taga yayi kaman wanda ake shirin zare masa rai . Abun ka ga mace Tausayin sa ne taji ya kamata ,saurin matsawa tayi kusa dashi tana riƙo hannun sa haɗi da kirar sunan shi " Habab !! Ta kira sunan nasa kusan sau uku,amma sam ya kasa amsa masa. Wannan wani irin rayuwa ce Zainabu kika faɗa? Tayi mgnn tana sakin wani irin marayar kuka. Jin ya sauke wani irin numfashi yana furxar da iska yasata saurin riƙo hannun shi tana cewa " Habab zan maka kaji, Habab kamun magana?". Buɗe idon sa yayi da ƙurar da suka rine suka koma tamkar jan gautan yalo. Ganin halin da ya shiga yasata rintse idanun ta tana kai hannun ta da yake rawa tana ɗaurawa a 🍌 ...wani irin ajiyar zuciya taji ya sauke mai ƙarfi . Wanda a hankali tace " Habab?". Zee Ki taimaki Habab kinji? Yayi maganan cikin wani irin raunanniyar murya.
Shafa masa ta hauyi jikin ta duka na rawa ,don tsoro ,amma ganin yana jin daɗin hakan yasata daurewa tana shafa masa yanda taji yace ta masa....ban da sauke ajiyar zuciya babu abun da yakeyi ,kusan minti talatin suna a haka ,kamin taji ya manna hannun ta da nashi akan 🍌 yana wani irin ƙanƙameta , Hjy babban nasa tana wani irin miƙa.....Sannu " abun da take faɗi masa kenan Sai kace marar lafiya ,don ita Zainabu fah a iya ganin ta Habab bashi da lafiya ,kuma a zuciyar ta tana tsayawa dole tace masa ya tafi asibiti likita ya dubasa". Ji tayi ya rungume ta a jikin shi yana kissing ɗin kumatun ta ,yana faɗin " Zee tncccuuuu ,kiyi bacci". Uhmm banza ta masa tana ɗauke kanta daga ƙirjin shi ,kana tace " Ai bacci ya ƙare kanajin shiga Masallaci fa ake shirin yiiiii". Ni ka cika Ni naje nayo alwala nayi sallah ,daga nan nayi maka addu'ar Allah ya baka lafiya". Tana gama faɗin haka ta miƙe tana ficewa daga bedroom ɗin tana kutsawa privacy . Tun da ta fara maganan idon sa yake a lumshe har ta gama abun da take yi ta fito privacy n tana ,sa kaya ,kallon sa tayi tana kuma cewa " Wai baxaka tashi ba kayi sallah?".
Miƙewa yayi ganin ba kunya ya nufota ba kaya jikin sa yasata saurin sa hijab tana tada sallah ,don tasan idan ya isota ba abun da zai mata banda iskancin da ya saba mata. Murmushi yayi a zuciyar shi yana cewa " Da ki tsaya". A fili kuwa cewa yayi " Ga tsoro ga tsiwa". Tana jin shi ya fice don bin jam'i".
Kamin Habab ya dawo gari yayi haske har rana ta fara hudowa, da shigowan shi ya hango ta zaune gaban mirrow tana gyara ɗaurin ta, tayi kyau ƙwarai a cikin wata atampha darkbrown mai ratsi. Kallon sa tayi da madubin tana cigaba da goge fuskar ta da powder. Toilet ya nufa,wanda da juyowa batayi ta kalle shi ba ,don kunyar Habab ɗin ma takeji .a sarari tana faɗin wannan mutumin tantiri ne , wannan abun nashi ya ishe Ni gsky". Fitowan sa da ƙaramar Towel yana goge sumar kanshi da yake ƙawance luff har sheƙi yake saboda baƙi kaman na Larabawa yasata yin shiru". Inda take ya nufa yana tsayawa gaban ta ,wanda tana ɗago kai ta ganshi gaban ta ,ƙirjin ta ne ya buga don tsoton ganin mutum dogo zabgage gaban ta ,gashi tana ɗago ido taga idon ta ya sauka a ƙiirjin shi da ƙwantaccen gashi yayi mashi rumfa'. Saurin sunkuyar da kai tayi tana kallon ƙafan ta da bata shirya yin hakan ba. Ke wakike??me kike cewa?. Ni menace ? Bance komai ba". Sunkuyowa yayi yana kallon ta ido cikin ido amma sai ta kuma kai da kanta ,sarai ya gane bata son haɗa ido dashi kunyar shi take ji ,amma sai murmushi yayi cike da rainin hankali yace " Lallai ashe baki da lafiya ,ya kamata nakaiki likita ya duba ki,kadai da mahaukaciya nake zaune. Miƙewa Zainabu tayi kunsan ba haƙuri ,shi kam juyawa yayi kaman zai tafi ,nan ko dariyar sa yakeyi don ya gama karantar Zainabu in and out. Gaban sa isa tana tsayawa haɗi da kama kwankwaso ,wacece mahaukaciya r?. Juyawa yayi nan takai hannun ta tana kama gyemun sa tana jah da ƙarfi ,wanda sai da ya rintse ido ,kana tace " da wani gyemun ka kaman Mayafin mai tsire". Ware manyan idanun sa yayi yana kallon ta ,bai taɓa jin zagi irin wannan ba. Ji yayi ta cigaba da cewa" ai kaine marar lafiyar da xa'a kai asibiti,don yau da mun fita wurin likita zamu fara zuwa....don wallahi Habab baka da lafiya.ni dai tsoro ma kake bani Allah". Ta ƙare maganan idon ta na ciki da ƙwallah tuno da halin da ta ganshi ɗazuuuu".
Lumshe idon sa yayi yana buɗewa ,a zuciyar shi cewa yake " Badai yarinyar nan da gaske So na takeyi ba? Hummm lallai da ta tafka babban kuskure ...ke nine bani da lafiyan ko ke? Nima shirin na nema maki magani nakeyi ai , don baki da lafiya baki da sha'awa sam, baki damu da namiji ba ko me xa'a maki sai mutum yaci wahala sannan , Ni kuma kinga lafiyayye ne Ni ,a rana ban nemi mace ba ne na nemeta sau biyar😳🤔 . Saurin ƙasa da idon ta Zainabu tayi kamin cike da tsiwa da wauta tace " to Ni ina ruwana, meye kuma na faɗa mun?
Saboda kisan waye Habab Sosai". Duk da babu buƙata , kina da daɗi fiye da zuma ,amma Ni taimakon ki nayi na faɗa maki ai ,ki nemi magani don nima yanda nake jin daɗi kema ki rinƙa ji haka....wani irin kunya ne da takaici ya kama Zainabu , rasa bakin magana ne yasa ta cewa " Baka da laifi komai ka faɗa mun ,Ni na taimake ka, daga taimako zaka ce mun haka???. Tayi mgnn tana dafe ƙirji tana girgiza kai na bakomai". Ke!! Ya kira sunan da ya na ɗa mata keee". Juyowa tayi tana masa kallon ka faɗi kome ye". Cije laɓɓan sa yayi yana comb ɗin sunan kan shi ,kana ya cigaba da ware mata lulun idanun sa yana cewa " Wakika taimaka? Muka dai taimaki juna!! Sakin baki Zainabu tayi tana kallon shi na mmki n rainin hankali irin na Habab, tana nan tsaye ne taga ya fiddo da kayan sa yana shirin cire Towel ɗin ƙugun shi a gaban ta ne yasata saurin barin bedroom ɗin tana nufan falo".
***
A falo da fitowan ta sai ga Ɗaharatu ta shigo ,hannun ta ɓoye da saƙon Hjy Luba. Cikin.muryar raɗa ta marar gaskiya Ɗaharatu take cewa " Gashi ki kula inji Hjy". To bdmw, kicemata...ok bar shi ma ,ki dawo anjima, Zainabu tayi mata maganan fuskar ta sake ,cike da nuna gamsuwa ta na bin umarnin Hjy Luba. Tana ficewa ɗaharatu shi kuma yana fitowa". Kee Me kikeyi a tsaye anan??. Kallon sama da ƙasa ta masa ,kamin tace " Shaƙe Ni na faɗa maka". Tayi mgnn ƙasa² yanda bazai jiyo ta ba. Takowa inda take yayi yana kallon ta kamin yace " kike kiyi break fast . Kallon sa tayi cikin shigar sa ta wani lallasar yadi mai kyaun gaske da tsada milk. Yasa hular sa ƙube da ta ƙara fito da sihirtaccen kyawun sa. Murmushi yayi mata Hushiryar na bayyana. Wai shi nan kyakykyawa ne ko? Tayi maganan ana ta tunanin a zuciya takeyi bata son a fili tayi shi ba. Sosai ma Madam ". Ya bata amsa yana riƙon hannun ta suna nufa dirnng. Zama tayi shima ya zauna yana cewa " Kici da yawa ,kar kike ki cinye ma umma nata . Kallon shi tayi kaman xatayi masa magana sai kuma tayi shiru.
A haka ta cika cikin ta duk da tana farin cikin zuwan ta gidan Umman nata amma a haka taci tayi nakkk tana faɗin yau xanje gidan Umma naci tuwon dare ,don dama na daɗe bamu haɗu ba ,a wannan gidan ba komai sai kayan ƙwalama da xakayi ta ci bazai ishekaba...kuma a isheka daa maganan wai kana da ci!! Duk Zainabu ke maganan tana tashi tana bin bayan Habab da taga bai kalle ta ba, ya ɗauki keys yana ficewa haɗi da nufan parcking space , a zuciyar shi cewa yake " Wato har ita tunanin kaiwa ma dare takeyi a can gidan Umma?". Sai ki kai mu gani". Yana shiga moton yaga tajah ta tsaya tana faɗin to Ai Ni ban iya buɗe moton ba, ka fito ka buɗe mun! Kallon ta baiyi ba sai music ya sa a hankali yana tashi a moton ,da ido ta bisa ganin bai tankata ba yasa ta buɗe moton tana shiga haɗi da yin ƙwafa". Murmushi yayi a zuciyar shi yana yin horn nan aka buɗe masa moton suna ficewa ". Hjy Luba ne da ta hango fitar su hankalin ta ya tashi da sauri ta nufi ɓangaren Sobreen da take can tana barci bata san wainar da ake toyawa ba".
******
Abun da ya ba Zainabu mmki shine har ƙofar gida ya sauke su , bai tambayeta ina ne gidan ba,ko tayi masa kwatance ,dama yasan gidan kenan? Tambayar da take mawa zuciyar ta kenan". Ganin ya tsaya yasata buɗe murfin moton tana saka ƙafarta don fita....yaran unguwar kuwa tuni suka taru suka tsaya don ganin wannan shimfideɗiyar tsadaddan moton ya shigo layin nasu. Tsaki Zainabu tajah tana cewa " zasu nuna halin ,kwa zubar mawa kanku da mutumci a wurin wannan miskilanci n mutumin wulaƙantacce. Duk mgnn take a zuciyar ta . Fita take shirin yi taji ya riƙo hannun ta, kallon shi tayi nan shima ita yake kallo ,kusan minti biyu bai mata magana ba ,kuma itan yake kallo" . Ganin shiru² bai ce mata komai ba ne yasa ta cewa " Ni idan baxaka mun magana ba ka cikani in tafi".
Minti talatin zakiyi idan kin shiga, ina kuma jirar ki a nan mota,idan kin gama ganin gidan ki fito kinji". Yanxu muje na gaida umma". Eiyeee taɓ gidan namu ne xan yi minti talatin a ciki?". Taɓ wallahi bazai yiwu ba".
Key taji yana mawa moton yana shirin komawa da ita , wannan yasata cewa " Haba Don Allah,to shknn ka bari xan fito a minti talatin ɗin ....tayi mgnn cikin sanyin murya". Murmushi yayi mata yana buɗe murfin moton yana fitowa". Zo kiga idon yara da manya ƴann zaman banza layi. Tuni suka hau gaishe da Habab ,wanda fuska sake yake amsa su sai dai a ciki yake mmgnn cike da miskilanci". Haushi ne duk ya isheta , ganin shi ake kallo ba ita ba,gaskiya ita kanta tasan Habab kyakykyawa ne na ƙarshe. Ɗan tsaki tajah kaɗan a zuciyar ta tana cewa" duk munin mace ,wallahi tafi namiji duk kyaun shi . Wurin Asabe ta tsaya tana ƙwace hannun ta daga nashi ,tana cewa " Bari na sai wara wurin ƙawata Asabe?".
Bai mmkin maganan ta ba ,don yasan Zainabu xatayi abun da yafi haka , tsayawa yayi yana a wurin Asabe da ta ɗago tana cewa " Laaa Zainabu kece? Dariya Zainabu tasa tana cewa " Eiyi Asabe nice". Bamu awara ta ɗari". Ina su fatsuma? Yanzu tabar wurin nan tajen layin dogon koli ....lahh bani to bari yanxu naje can . Dariya Asabe tayi tana gaishe da Habab ,wanda cike da miskilanci da ya zama masa jinin jiki ya amsa mata. To ka bani kuɗin na bata? Yaji Muryar Zainabu tana masa magana".
Walet ɗin sa ya ciro yana fiddo da dubu...ke Zainabu ki barshi, Asabe tace tana miƙa mata awara, aaa ba'ayi haka ba ,kafaɗan masifan mama Ziza . Mmki ne ya kama Habab ace a gaban ƴa ake zargin uwan ta ,amma saboda tsoron Zainabu Asabe shiru tayi , dubun ta bata ,tana jirar canji ,Habab ya kama hannun ta yana cewa " Muje ki bar mata". Aijin haka yasa Asabe gdy tana ƙarawa ,don wurin kowa yanajin ta yanda take ɗaga murya . Gidan su Mlm Auwalu suka nufa ,wanda a zauren gidan suka yadda baba Musa da Abba n nata. Zubewa Habab yayi yana duƙawa haɗi da gaishe da Su Abba,wanda yasa Zainabu itama gaishe dasu cike da farin ciki. Tana shigewa gida da sauri don tayi kyewar mutan gidan . Cike da farin cikin yanda Sukaga Habab da Zainabu su Abba suka hau masa Addu'a da cewa sai yaƙara haƙuri da Zainabu🥺...wanda shikam Habab kaman ba cin ƙaniyar ta yake baaa yana.......
*Littafin na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account 6037312299 mohammed Aisha keystone bank*
_Mmn teddy🧸_
[6/25, 17:58] my number: 23
Ina ƴammata uwar gida da Amarya ku matso kusa? Ni ɗin nan da kaina taku Mmn teddy nazo mana da Adashin Sati ,duk sati ₦1000 .
Gyaran jiki🍒🍉 Suplement mayuka sabulu , brest elargement girman nono da gyaran su suyi ɓul² , hip up na ƙarin girman hips da baya duka.....
Zuwa bayan sallah kuma zamu yi na kaya da mayafai da dai sauran su......masu buƙata sumin mgn ta pc inshaallh a wannan satin zamu fara only 20 zamu fara dasu...
*08081202932*
[6/25, 17:59] my number: 23
Ina ƴammata uwar gida da Amarya ku matso kusa? Ni ɗin nan da kaina taku Mmn teddy nazo mana da Adashin Sati ,duk sati ₦1000 .
Gyaran jiki🍒🍉 Suplement mayuka sabulu , brest elargement girman nono da gyaran su suyi ɓul² , hip up na ƙarin girman hips da baya duka.....
Zuwa bayan sallah kuma zamu yi na kaya da mayafai da dai sauran su......masu buƙata sumin mgn ta pc inshaallh a wannan satin zamu fara only 20 zamu fara dasu...
*08081202932*
****
Shiga Zainabu tayi tsakar gidan bakin ta ɗauke da sallama ,wanda wannan yasa Umma da su Hansai Saurin ɗago kai suna mmkin yau Zainabu ce a gidan? , Itako Zainabu da baki yaki rufuwa ,da gudu taje tana rungume Umma Halima tana cewa " Umma nazo shine Bazaki mun Oyoyo ba". Sama'ila ne da yake zaune yana cin wainar sa ,shima yana bin ƙanwar tasa da kallon sha'awa ,ikon Allah ashe yarinyar nan xatayi hankali? Abun da yace kenan a zuciyar shi bai san maganan zuci ta fito sarari ba". Shidai kawai yaji muryar Zainabu ne tana cewa " waye yarinya? Ai yarinya itace mai shan Mama ,shekara nawa ka bani ,daga zuwa na kaga Sama'ila kar ka naimi ɓata mun rai Don Allah". Habawa Zainabu yi shiru kefa yanxu matar Aurece bai kamata ace ana jin Muryar ki haka ba. To Umma ki masa magana ya fita sabgata,dama Nasan daɗi yaji da bari na gidan nan ,shiyasa yanxu bai farin cikin gani na ba... Sauran matan gidan ne sukayi saurin cewa " Habawa Zainabu abu mai tagwayen Suna ,muko mukayi kyewan ki,ko wurin suyan kalallaɓan ki , mun bari ne bamu zo sai kun gama gurxan amarcin ku tukunna". Hansai ta ƙare maganan tana takowa inda zainabu take ,tana bin ta da kallon burgewa da ban sha'awa,don fatan tayi kyau ta murje ba wannan dattin yishi² n ƙurajen na ƙazanta da rashin wanka, har ɗan ƙiba tayi". Hummm nisawa Zainabu tayi tana nufar ɗakin Umma a zuciyar ta tana maida mawa Hansai mgnn ta da cewa" Ai fa gashinn yana ta gurxana ,Allah dai ya saka mun kawai".
Biyo bayan ta umma tayi da sauran yaran gidan da matan gidan kowa na rajin Zainabu,harda wanda suke farin ciki da Tafiyar ta ,nuna mata sukayi sunyi kyawarta ,wannan yasa su kowa da ƙafarta amma ta kasa komawa ɗakin ta tayi uxurorin gaban ta ,saboda kar Zainabu tace anyi mata ba dai dai ba. Shikam Habab da su Abba tun shigar Zainabu suka jiyo hayaniyar ta da Sama'ila ,wanda Abba cewa yake " Ai dama yasan za'a rina indai Sama'ila na gidan nan to sai sunyi ,koda shekara ɗaya sukayi basu haɗu ba,ana haɗuwa sai anyi wannan faɗan. Suna a haka ne sai ga Sama'ila ya fito...ganin Habab yasa shi gaisar dashi ,kana yayi masa jagora ciki don gaida umma kaman yanda yace".
***
Zainabu na zaune tana ƙwaƙurar magarya da taura ne sukajiyo sallamar Habab ,wani irin bugawa ƙirjin ta yayi ,haɗe girar sama da ƙasa tayi ,tuni matan gidan duk suka hau masa sannu da zuwa suna gaisawa haɗi da bashi wuri ya gaida umma. Kallo ɗaya yayi ma Zainabu ya kauda kansa yana jin wani abu na tsaya masa a rai ,ganin tayi wani Rasha Rasha...to nan ɗakin mijin ta ne zata zauna a haka?? Tambayar da yake mawa kansa kenan....tuno da ƴan samarin da suka tashi yanxu a wurin yaƙara ɓata masa rai". Danne komai yayi a zuciyar shi yana gaishe da umma cike da girma,don sai da Zainabu tayi mmki....cewa take Allah sarki mutum kamar na kirki nan ko mugu ne Allah kaɗai yasan halin sa.
Hararar Sama'ila take tayi ganin yanda ya zage suna fira da Habab ,duk dashi ba mai yawan magana bane ,amma a haka yake bi mawa Sama'ila don shi ɗin akwai iya haba haba da mutane . Wannan yasa yaɗanyi mintoci a ɗakin Umma kamin yayi masu sallama yana kallon Zainabu a sace ya bata kuɗin da batasan iyakar su ba ,yana ce mata ina jirar ki a mota,ki ba umma asai ma yara wani abu. Kallon shi tayi kana tace " Ka tafi abunka bazan fito yanxu ba. Ina jirar ki ,abun da yace mata kenan yana ficewa daga ɗakin umma da take masa Allah tsare don Zainabu ta faɗa mata zasu bar ƙasar a duba mata hannun ta ,don ce masu tayi wai faɗi tayi a tiles 😹 .
Bayan fitan Habab ne Zainabu ta