Showing 6001 words to 9000 words out of 34045 words

Chapter 3 - KWARTON MANYA Book 3 end Writing by Maman Teddy .txt

11 Feb 2025

7450

ƙara ɓararrajewa an zo gida , yara kowa Zainabu maƙota har zuwa ganin Zainabu akeyi. Itakam abunka ga fara'a kowa ta wangale masa baki ,duk da kowa cewa yake a zuciyar shi faɗan Zainabu ya ragu".


Fiye da awa biyu da fitan Habab ne sai ga Sama'ila ya shigo yana cewa " Habab fah yace yana jirar Zainabu , kallon umma tayi kana tayi tunani tana miƙewa , Sama'ila ina xakaje ynxu?? . Murmushi yayi yana jin daɗin yanda Zainabu tayi hankali kana yace " Shago zan tafi yanxu. To kace masa gani nan fitowa". Fita Sama'ila yayi don faɗa mawa Habab,wanda Zainabu kaman abun arxiƙi tace Umma bari inzo. Mayafin ta ta ɗauka tana ficewa daga gidan ,wanda da fitar ta ta nufi gidan ƙawar ta fatsuma ,fira suka sha kusan na minti sha biyar ,sannan ta koma gida tana cewa " Ai Habab ya tafi yace sai bayan la'asar zai zo ya ɗauke ta. A Cewan Zainabu bayan al'asar tana fitowa sai ta nemi abun hawa ai tasan hanyar gida.


Haka Zainabu tayi ta cigaba da fira da mutan gida ,har baccin ta tayi bata tashi ba sai wuraren shan azuhur,tayi sallahn ta taci abincin da mutan gidan suka kawo mata. Daga nan aka cigaba da duƙara fira.




Wuraren bayan la'asar Zainabu ta shirya tsaf ,har da kukan ta tayi mawa su Umma sallama tana fitowa layi da nufin neman abun hawa . Wani irin bugawa ƙirjin ta yayi ,idon ta taƙara ƙyaftawa ko idon ta , moton Habab ta hanga yana nan inda yake tun safe. Tabbas Habab mugun mai naci ne, salati take da salallami tana tunanin yau ta shiga ukun ta". Matsawa ta Hauyi a hankali tana nufar moton da ya hango ta tun fitowar ta. Don tun safe n nan da yace yana jirar ta bai motsa ba . Bin ta da kallo yake yi yana tunani n abubuwa iri² da zai mata a yau ɗin". Don yanda ta shanya shi ya ɗau alwashin itama sai ta san ta masa".










Night update ne🥺 ,shknn sai safe kuma😹💃💃






*Mmn teddy🧸*
[6/26, 18:05] my number: *🕊️ƘWRTN MANYA🕊️*




_*Mmn teddy*_
24


Jikin a saluɓe Zainabu takai hannu tana buɗe moton tana shigewa... Juyowa tayi a hankali tana cewa " Dama ka daɗe da zuwa ne? Ko yanxu ka taho?". Banza yayi mata yana yi ma moton key haɗi da fara ficewa daga layin nasu". Shiru Zainabu tayi duk da ranta ya ɓaci ,amma kuma sai ta danne kaman bata ji komai ba". Habab magana fah nake maka?. Ransa ne ya ƙara tugunxuma ya ɓaci ,wai mgn take masa kaman wata uwar nan tashi . Jin zata cika shi da hayaniyar ta yasa shi cewa " Tun safe dana ce ina jirar ki ban matsa naje ko'ina ba". Fiddo da idanun ta tayi cike da mmkin mgnn tasa ,a zuciyar ta tana ƙara faɗin na shiga uku na yau". Tun da taji haka tayi shiru bata ƙara ce masa komai ba ,a haka har suka isa gidan....Fuskar sa ba Annuri ba a sake yake ba ,yayi kinini da rai da zuciya da ke ciyo masa. Ficewa tayi daga moton da sauri tun kan yayi mata mgn ,tana nufar ɓangaren su . A falo ne ta tadda Sobreen,wacce ta jefeta da wani irin mugun kallo". Sam Zainabu bata damu ba ,don bata kanta takeyi ba yanxu ,wuce ta tayi tana nufar falon ta,wanda Sobreen cewa take a zuciyar ta " Komai ya kusa zuwa ƙarshe ,tun da har kika yarda kika faɗa hannun Hjy Luba ....wani irin murmushi ta saki tana juyawa a tsakiyar falon.


Shi kam Habab yana ganin Zainabu ta fita daga moton ya juya yana ficewa da moton haɗi da barin gidan ,a zuciyar shi yana lissafa irin hukuncin azabtarwar da zai mawa Zainabu....wata zuciyar ce ta ce masa " Kar ka mata komai anan ,ai gobe ne dai zaku bar Nigeria ,acan Japan ɗin sai kayi maganin ta...girgiza kansa yayi na gamsuwa da tunanin zuciya r nasa yana cigaba da drving haɗi da nufan barikin Sojojin .


****


Hummm wai wannan mutumin lafiya har yanxu bai shigo ba? Kodai wani abun yake ƙullamun?? Zainabu ke maganan a zuciyar ta tana sake² tana juyi a gadon ta ,da ta riga tayi shirin bacci. Jin buɗewar gate yasa ta saurin miƙewa tana nufar ƙofan ta haɗi da masa key". Sannan ta nufi window n ta don ganin shi ɗin ne? Haɗa ido sukayi ,nan da gudu tayi saurin juyawa tana kai hannun ta haɗi da dafe ƙirji. Shikam Habab murmushi yayi yana cewa " Zaki sani ne yarinya, sai kinyi nadaman bina Japan ,acan zan azabtar dake yanda nake so ,babu mai ƙwatan ki sai Allah". A haka ya isa falon Wanda direct falon Sobreen ya nufa ,don acan zai kwana duba da gobe zai bar ƙasar ,dole ya sauke mata haƙƙin ta na matsayin mata a gare shi.


Itako Zainabu gado ta koma tana jan bargo ,haɗi da addu'a , a haka bacci yayi gaba da ita .


Bayan Habab ya kimtsa kansa ne ya nufo bedroom ɗin Zainabu don yaga lafiyar ta ,kamin safe...murɗa ƙofan yayi nan taji a rufe da key, dariya yayi mai ɗan sauti yana cewa " Nasan dama za'a rina .....sai dai inda naso yi maki wani abu ,ai akwai spire keys . Juyawa yayi yana cewa bacci mai daɗi yarinya".


*****




Tun safe Habab ya sanar mawa Zainabu da ta shirya 8:00am zasu isa airport wannan yasa Zainabu ɗari² n da takeyi ta saki jikin ta...shirya kanta tayi cikin shigar ta , ta doguwar rigar jallabiya tana rolling haɗi da saka hill shoe mai kyaun gaske mai rufi ,farin ciki ba'a magana yau itace xataje Japan? Hummm....ai ta riga shi gaba ,don tana fitowa falon ido huɗu sukayi da Sobreen dashi Habab ɗin da ya saki baki yana mmkin yanda tayi masa wani mugun kyau ,tamkar baturiyar can ". Mmki ne da kishi ya kama Sobreen,wanda gaishe ta Zainabu take amma sai kawar mata da kai tayi gyefe ,kishi ya hanata amsawa.




Ina jiran ka!! Tace da Habab tana raɓasu haɗi da wucewa".




Ƙasa bata amsa yayi sai lumshe idon sa da yayi yana buɗewa jin jijiyoyin jikin sa yayi sun tsaya da aiki ....sam hankulnn sa ya karkata mawa Zainabu da tuni ta wuce ta barsu da shaƙar ƙamshin turaren sa....don saboda niman bala'i ganata amma sai tasa nasa.




A bakin moton sa ne zata shiga taji Muryar Ɗaharatu nace wa " Hjy Luba tace ya maganan wannan aikin ne??? Wani irin murmushi Zainabu tayi mata ,tana mata kallon shashasha ,kana tace " Ki ce mata har yau bata san wacce Zainabu ba, na auri Habab ne don zama dashi ,badon naga bayan sa ba...don haka kiyi mata albishir dana kamu da Son Habab ,ba kaɗan ba , zazzafan So nake masa,wannan shine sakon albishir na farko ,na biyu kice mata zamu tafi Japan daga nan shima acan zai faɗa tarkon Zainabu,zai kamu da Son Zainabu kamar me ??? Ke kice mata dai Ni na tafi ,sauran feedback kuma ta jira dawowa na,nida Sojana".




Duk maganan da Zainabu takeyi ɗaharatu ta ƙasa bata amsa ,bata taɓa ganin rainin hankali da wayo irin wanda Zainabu ta masu ba.....Motsin Habab taji yana isowa ,dai dai Zainabu na shigewa moton ,shima isowa yayi nan ɗaharatu ke masa Allah tsare......Mai gadi kuma ya wangale masu gate suna ficewa haɗi da nufar airport, don Sai da Habab yaje yy mawa Daddy Sallama da Hjy Luba ,sannan , Adda Raliya kuwa a waya yake sanar mata ,wanda hakan yy matuƙar mata daɗi........




A cikin mintuna sha biyar da idan su airport jirgin su ta tashi zuwa ƙasar Japan.....🛬🛬🛬




Nikam nace yau su Zainabu za'ayi kwana acan harda zubda yauuu🤣🤣 ko kuma Habab xaici ƙaniyar ta Allah masani😹😹




*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan turarenki.🥰💃🏻💯 Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu lada hankali kwance💃🏻💃🏻💯 Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta 08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu 💯💃🏻💃🏻






*Mmn teddy🧸*
[6/27, 19:42] my number: *🕊️ƘWRTN MANYA🕊️*




_*Mmn teddy*_
25


_Amun haƙuri na jina shiru , banyi update na safe ba ,da kuma yanayin yanda zaku na rinƙa ganin update kwana ² biyu ƙaɗan, Hidimomin ne kunsan da yawa ,wallahi bana samun zama ne sam...ina godiya abisa ƙaunar da kuke nuna mun ,masu kira a waya suna tambayan lafiya na?" Suma ina gdy Allah yabar zumunci taku ce dai har kullum Aysha Mmn teddy mai maku fatan alheri a kullum a kuma koda yaushe🙏🥰 ._


*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 👉 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 Tncuuu dearies🤝🏻*


*Masu jirar jin ZeeHabab a Japan ,sai ku gyara zama🤩😹 .*


Japan tokyo babban birni ce a ƙasar Japan ,yayin da a wannan birni suka sauka na tokyo . Ya subhanallh tun da suka sauka bakin Zainabu yagagara rufuwa". Baki wangale take bin ko ina da kallo". Wanda ganin har kar da Zee keyi yasa turawan bin ta da kallo kowa nace mata " Hyy! Ai nan itama tahau ƙara faɗaɗa fara'ar ta tana " Hyyyy"... Abunka ga Habab ba mai son mgn bane ,tun abun na ɓata masa har ya dawo ma dariya take bashi , da ita da mutanen ,a zuciyar shi yana cewa " Sun ɗauke ta mutun ne ,nan ko basu san ƙaramar yarinya bace da hauka a ƙwaƙwalwa r ta". Ehh dama ai wani yaƙika ne duniya taso ka...Zainabu ta katse shi don maganan zucin nashi bai san ya fito fili ba". Haɗe rai yayi yana kau da kansa gyefe jiyo Muryar wasu samari suna ɗaga mawa Zainabu hannu suna faɗin " U are beutiful". Tncuuuuuuuu tayi mgnn tana wani jan shi haɗi da ƙara zaƙaƙa daddɗan Muryar ta. Wani irin takaici ne ya fara lulluɓe Habab , ƙara murtiƙe fuska yayi ... Dai wasu mata na cewa " Wow !! . Ɗaga masu hannu Zainabu tayi dai dai wata ƴar iyayin tana nufo ta haɗi da cewa " Pls can be ne friend?? . Gaba Habab yayi yana barin Zainabu da wannan baturiyar da bai san mene tace mata ba , shidai kawai yasan choco skin ɗin ta ne suke rush akai . Jin sa yake kaman yaje ya daddalla mawa fuskar ta mari ,ganin yanda a ko ina sai ta tsaya tayi fasali. Wani up building taga ya hau shida wani mutum da bata san waye shi ɗin ba, wannan yasata saurin nufo inda yake tana biyo bayan su.


Okay " haka su gidajen su suke anan kenan ,babu ƙofa ?? Babu tunanin ɓarayi ko ƴan fashi da makami Eiyee Sojana??? Tana maganan iya gaskiyar ta da ƙarfin ta . Wani mugun kallo Habab ya watsa mata ,wanda yasata sakin baki tana shiga daga cikin falon tana cewa " Habab me nayi maka kuma Don Allah? Nifa gaskiya bazai yiwu ka takura mun ba anan ma, bazai yiwu ba gaskiya". Tayi mgnn tana tsalle haɗi da faɗawa saman wani irin lumtsa ² kujeru tana jin wani sanyi a zuciyar ta ,bin falon take da kallo cike da burgewa ,don yanayin deco ɗin falon yayi matuƙar mata kyau...shikam Habab Amsan keys ɗin shi yayi a wurin wannan mutumin da yaga yana ta kallon Zainabu ta gyefen ido ,alamun shima ya ƙyasa". Ganin ya amsa keys ɗin yasa Baturen Japan ɗin yi masa godiya yana ficewa.




Juyawa Habab yayi yana nufar hanyar da zai sada shi da Bedroom ɗin ,nan yaji Muryar Zainabu na cewa " Ohh ! Nikam Wai Habab nace ba kujeru sai yi yaka mata agan su ba? Ya naga wannan ba haka suke ba , 3str ne sai 2 ,ko su haka nasu tsarin yake yasha banban da yanayin na Nigeria , ko kaine kasa aka fita da 1¹ sitter n ??". Kallon ta baiyi ba ,don yafara jin tana masa Haukan da baya so ,shi mgnn tana idan ya cika yawa ciwon kai zai saka shi". Ganin ya shige ya barta anan ,yasata cewa " Humm ai shknn , kayi lokacin ka ne ,amma fah ka sani anan bazan ɗau wargi ba!".




Juyi Zainabu keyi a falon tana cewa Allah sarki ,wallahi har sanyi AC ɗin su na dabam ne , ba irin na Nigeria ba,don Allah jubi?? Komai fari gunin burgewa, ai bari mu koma ,zan ba Habab shawara ya chanja mun wannan cyan colour ɗin kayan nawa ya koma irin haka". Knocking taji ,wanda har taje zata buɗe taji Muryar Habab da fitowar sa kenan daga privacy ya watso ruwa don yaji daɗin jikin shi yana cewa " Yessss ,tsayawa tayi don har takai ƙofa wai zata buɗe mawa mai knocking ɗin. Wata ƴar ƙasar ce da kayan ma'aikata ta shigo hannun ta ɗauke da wani abu kaman mashine tana gungurawa har ta isa dirnng...mmkin ganin wannan abun ne yasa duk gaisuwar da take masu Zainabu sam bata ji ba....Tana can tana ganin ikon Allah tana maganan zuci". Habab ne ya amsa mata yana gyara zaman rigar wankan da ya ɗauro". Wani iri Zainabu taji ,kai wannan anya mutum ne? Yaza'ayi kana ganin mace ka tsaya kana wani comb ɗin sumar ka babu abin da ya da meka". Haushi ne ya kama Zainabu ,tana tsaye maid ɗin ta gama jera masu lunch tana ficewa ".




Kallon Habab tayi nan shima ita yake kallo ,wani kallon sama da ƙasa yayi mata yana ƙare mata kallo ,itako sai wurga masa harara take ,kamin ta wuce tana burguɗa masa baki da ƙarfi tace " ƘWRTO kawai!! Tana faɗin haka ta nufi inda taga ya fito ,don itama ta watsa Ruwa tazo taɓa cikin ta haƙkin sa,don har duhu ² take gani na bala'in yunwa".


Mmki ne Ni kaina ya kamani ,ganin Habab ko a jikin shi mgnr data faɗa masa ,sai ma cije laɓɓan sa yayi yana cigaba da tsane ruwan jikin shi.


******


Tun bayan sun idda lunch ,Habab ya nufi bedroom yana ƙwanciya don barcin gjy. Tun Zainabu nasa ran tashin sa ,don tasan bai barcin awa ɗaya ,amma yanzu sai taga fiye da awa biyu ,har rana ya fara sanyi". Miƙewa tayi tana ficewa daga falon haɗi da tsayawa tana kallon mutun ƙasar Japan...ok shigar su irin ta turkish suke kenan ....?? Ta magann a fili ,don ganin kowaccen su riga ne irin turkish gwn iya gwiwa sai dogon wando , musulmai da ƙaramar Mayafi suyi roll ,arnan kuma a haka suke yawon su.




Ɗakin su ta koma tana shiga irin tasu ,wanda sai da tagama juyi a gaban madubin bedroom ɗin ne ta kai hannu tana dukan fillon da ya tada kai tana kirar sunan shi da "Habab!! Wani irin ƙamshin turaren ta mai sanyi yaji yana shaƙa ,wanda yasa shi buɗe lulun idanun sa yana ware su a bisa kanta.... Murtsike ido yayi yana ganin tamkar ba Zainabu n da suka taho tare da ita ba". Murmushi Zainabu keyi tana cewa " Sojana ya kaganni? Nayi kyau???". Ai bai bata amsa ba ,ita dai kawai taji ya fixgota ne yana kama bakin sa haɗi da haɗewa da nashi ,yana wani irin tsotsan bakin ta....ji kake zuuuu³ tamkar wanda ya samu alawa.


Hannun shi yana yawo dashi yana shafa dukkanin jikin ta , kusan minti biyar suna a haka ne , Zainabu ta ƙwsce kanta da sauri tana jah baya , haɗi da cewa " Haba don Allah Habab ? Meye hakan ? Ɓata mun ƙwalliyar xakayi ,kai na ɗaya baka ce nayi kyau ba ,kuma kana wani jan mun bra, gaskiya bana so! . Kamin ya bata amsa ne wayar sa tahau ruri.... Ɗagawa yayi wadda nidai ji nayi yace " Ok gasunan".




Miƙewa yayi yana nufo ta nan tayi baya ,cafkota yayi yana mannata da jikin shi kamin yace " ki shirya ,zuwa anjima babu mai ƙwayar ki a hannun Habab sai Allah. Bari na shirya zamu je asibiti n yanxu ake sanar mun da isar Doctor ɗin ,ƙwararriya ce a fannin karaya , asibitin ma nata ne. Duk mgnn ganun da ya faɗa mata lokaci ɗaya ta manta , murmushi tayi tana cewa " To muje. Sai na shirya". Y bata amsa yana nufar waldrob. Shigar suit yayi wanda yayi masifar kyau ,ya koma tamkar Baturen ,dama idon shi irin nasu ......kissing ɗin ta yayi yana cewa " ɗauko hijab kisa".




Wani irin jahh baya Zainabu tayi da sauri tana cewa " Mene?? Taɓ duk wannan inaaaa ai muje kawai ,kaga kar ma ka ɗaga mun hankulnn pls". Tayi maganan tana narke murya ta mai shirin kuka .... Ganin hakan yasa Habab kama hannun ta suna ficewa a tare.


*****


SLMHAB HOSPITAL babban asibiti ne a wannan ƙasar Japan , kowani babba anan ake kawo su duk iya girman mai girma kuwa ,don

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login