Showing 51001 words to 54000 words out of 56602 words

Chapter 18 - YAREEMA JAWAD 1 To end Book Complete Writing by SUMAYYA SALEES SADEEQ -.txt

19 Feb 2025

6910

ake nema.






Iyayen su ba'a barsu a baya ba, wajen addu'oin kariya ga y'ayansu, Mom ma taji haushin hukuncin da Fulani ta d'auka, yanzu gashi ta jawo babu Jawad babu Zaljameel, tun tana kuka harta dangana.






After one month




Zaljameel da Jawad soyayya babu kama hannun yaro, ji suke kamar su shige jikin juna su huta, gaba d'aya Jawad ya cire ma Zaljameel batun zuwa gida, sai dai tana tambayarsa jefi jefi yaushe zasu koma, sai yace mata ba sun kusa.




Har lokacin babu wata mu'amala ta aure data shiga tsakanin sa da Zaljameel, lallab'ata yake kamar kwai, sai dai hak'urinsa ya k'are yana buk'atar Zaljameel.






Jawad kwance a bed d'insa, yana kallon cielling tunanin yarda zai k'arbi hakk'insa yake cuz bai son sa babyn nasa kuka, amma ya ya iya, dan yana tunanin in har ya wuce yau, zai iya samun matsala.








Murd'a handle Zaljameel tayi ta shigo room, dan yanzu a d'aki d'aya suke kwana, tana shigowa ta tsaya tayi crossing hands tana b'ata fuska, kallonta Jawad yayi, sanye take da sleeping dress, black iya cinyarta ce transfarent ce, hakan yasa ake ganin komai dake ciki, white bra da white pant d'in data sa, murmushi Jawad yayi ya mik'e ya nufi Zaljameel, dan yasan abinda take nufi, yana zuwa ya zuba mata sexy eyes d'insa zira hannun sa ya kama k'ugunta, "kinyi kyau matar Jawad".


Murmushin jin dad'i Zaljameel tayi, "thanks mijin Zaljameel".


Rumgume ta yayi ya fara kissing, a haka suka iso jikin bed, suka zube akai,suna zuba soyayya, a hankali Jawad yayi nasarar raba Zaljameel da kayan jikinta, a takaice dai a ranar Jawad ya maida Zaljameel cikakiyar mace.




SUMYNBASH CE 💋




🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮


YAREEMAH JAWAD


🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮


©PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L


(We don't just entertain and educate, we touch the heart of the readers)


A romantic love story
2017




August 2017




Story & written by
SUMAYYA SALEES SADEEQ




Happy marriage Aunty kausar luv, ina taya ki murnar auren ki, Allah yasa kin shiga a sa'a ya baku zaman lpy ke da angon ki ameen.










Chapter 75&76








Jawad kam yasha mintsini, yak'ushi daga Zaljameel. Zaljameel kam ansha kuka an gode Allah, dan idonta har kumb'ura yayi. Asubar fari Jawad ya bud'e ido, a time d'in Zaljameel baccin wahala ya d'auke ta, zuba mata ido yayi cike da so da k'aunar ta, gashin kanta ya gyara daya rufe mata fuska, bacci take hankali kwance, sai dai tana sauke ajiyar zuciya lokaci zuwa lokaci, tausayinta yaji ya kamashi cuz shi kansa yasan tasha wahala,mik'ewa yayi ya nufi toilet.




Wanka yayi ya d'auro alwala, ya fito ya zira jallabiya ya nufi masjid.




Bayan ya dawo ya tarar Zaljameel ta tashi tana kukan shagwaba, sai wani yarfe hannu take, tana jin shigowar Jawad yasa Zaljameel ta ja blanket d'in ta rufe fuskarta, dan wani kunyar Jawad take ji yanzu.




Murmushi yayi ta tako gaban bed d'in, zama yayi ya fara jan blanket d'in, rikewa Zaljameel tayi gama ta hanashi ja, ta cigaba da kuka!


"I'm sorry sweetheart, nasan na wahalar da baby na tuba nake"




"Ni babu ruwana da kai, sai da ka gama mini mugun ta sannan zaka bani hak'uri, ni lokacin da nake baka ai baka saurareni ba".






Dariya Jawad kesan yi amma ya k'unshe," Please baby na muje na taimaka miki, banza ta masa, hakan yasa ya hawo bed d'in ya d'auke ta chak ya nufi bathroom, da kansa ya gasa ta tana ta koke koken shagwaba, a haka ya kammala mata wanka ya fita ya barta tayi na tsarki.






Kanta fito ya d'auke bedsheet ya shinfid'a wani, ya gyara ko ina ya fita had'ama Zaljameel coffee.




Tana fitowa taga baya nan, a hankali ta d'ingisa ta fice daga room ta nufi nata, wardrobe ta nufa ta d'auka wata pink d'in doguwar riga, tabi jikinta, ba tayi make up ba dan babu lpy, ta dai shafa powder da lipgloss ta shimfid'a prayer mat ta zira hijab ta fara sallah, bayan ta idar tayi azkar ta shafa ta koma gefen bed ta zauna tana tuna muguntar da Jawad ya mata,ji tayi an murd'a handle, zama ta gyara ta wani yi kicin kicin da fuska, ta maida kanta gefe.




Murmushi yayi ya sosa k'eya, ya k'araso ciki hannun sa d'auke da hot coffee, zama yayi dab da Zaljameel jikinsu na gogar na juna ya mik'a mata coffee, "my darling gashi ki sha please" hararsa Zaljameel tayi "Bana sha" , ta cigaba da k'unk'uni, tausasa murya Jawad ya sake yi, "Haba mana baby na idan baki shaba zamu b'ata".




Kallonsa Zaljameel tayi" Ok har kana tunanin wani b'atawa bayan wacce mukayi, ni ka rabu dani "ta tura baki gaba.




" Ok na gane kina b'ukatar mai mai, kallonsa tayi saboda rashin sanin mai yake nufi da mai mai, "tambayarsa tayi," Ya Jawad mai kake nufi da mai mai, "dariya yayi," abinda ya faru jiya tsakanin mu nake so ya k'ara faruwa indai baki shaba "bai k'arasa zancen sa ba Zaljameel ta k'arfi coffee tana harararsa, dariya ya fara mata takai masa duka ya goce" matsoraciya kawai, jiya duk kin cika mana gida da ihu, wayyo Allah na Mom, wayyo Allah na Fulani, "ya fad'a yana kwaiwayon muryarta. Pillow taja a kusa da ita ta shiga buga masa, shikam banda dariya babu abinda yake yi.






Sai da ta shanye coffee sannan suka sauka main parlour na k'asa, kasa tafiya tayi sai Jawad ne ya d'auke ta chak suka sauka. Zaune suke a parlour, Jawad ya d'aura kansa a cinyar Zaljameel ya lumshe ido kamar mai shirin yin bacci, hannun su a cikin na juna,jJawad na duba lallen da Fulani tasa aka mata, "Zaljameel henna d'in nan yayi kyau sosai, waya miki?" hannun ta kalla, "Fulani ce tasa aka mini, kasan Fulani na bala'in sona" hodijan Zaljameel aini zan fad'a miki gaka, "haba Ya Jawad kaima ka gani ko?" kai ya gyad'a mata," Zaljameel bacci nake ji, ki sani bacci please "." Ok Ya Jawad, gashin kansa ta fara chakud'awa tana shafawa a hankali, wani bacci mai nauyi ya d'auke shi, kiran sunan sa tayi a kunnensa taji shiru, hakan ya tabbatar mata da yayi bacci, gefen fuskarsa ta shafa tana Murmushi, "sleeping beauty, dan a zahirin gaskia zaka iya cewa Jawad ba bacci yake ba.






Zaljameel zaune har Jawad ya tashi, yana bud'e ido ya sauke shi a a cikin na Zaljameel, wani k'ayattacen murmushi ya sakar mata sannan ya mik'e zaune," Mata ta baki tashi ba kenan, na wahalar dake ko? "murmushi tayi aa Ya Jawad," Ok, tashi yayi ya d'auke ta suka nufi uptsairs, room d'insa ya nufa, a bed ya sauke Zaljameel y shiga toilet, 15mint Jawad ya fito daure da towel a waist d'insa, faffad'an kirjinsa a byyane, runtse ido Zaljameel tayi ta kwanta a bed d'in, murmushi Jawad yayi ya nufi mirror, sai da yayi shafa sannan ya nufi wardrobe, white shadda ya d'auka ya dauka ya saka,perfumes kala kala ya fesa, duk shirin da yake Zaljameel na jinsa amma ta basar, ji tayi anyi sama da ita, a razane ta bud'e ido, ganin Ya Jawad yasa ta fara dukan kirjinsa "Kai ko, ri gimar ka tayi yawa, haka kawai ka bama yar mutane tsoro"


Dariya Jawad yayi, "Ok ashe tsoron bashi da wuya, ?kinsan ina d'akin nan ai babu abinda ya isa ya kamaki Zaljameel sai dai ikon Allah".


Binsa tayi da kallo cike da so da k'auna," thanks Ya Jawad, I really appreciate ".




" Don't mention my darling, u are mine for ever, dats means u deserved more my baby" u mean a lot to me, I love you nisful hayat. Hugging din Jawad tayi, saboda murna ta rasa mai zatace masa, kissing d'insa tayi a wuya, dariya yayi ya sauke ta. "Baby Zaljameel zan fita please karki hanani" Ya Jawad ai ban hanaka fita ba amma dai tare zamu tafi? "Aa Zaljameel kishin ki nake yi wallahi ko k'uda banda dole bazai ganki ba" shagwabe fuska tayi, Ya ina da hijab fa sai in saka in mun fita sai na sayi kayan kwarai dama ai kai ka ajiye mini wannan kayan dan ka hanani fita "murgud'a masa baki tayi dariya yayi," ha Zaljameel zanyi maganin rashin kunyar nan, naga har yanzu baki yi hankali baa"Aa Yaya ni kuwa nayi hankali "suka saka dariya gaba d'aya.




Room dinta ya rakata ta d'auka hijab
suka fita zuciyarsu fal nishadi.












SUMYNBASH CE 💋




🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮


YAREEMAH JAWAD


🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮


©PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L
(We don't just entertain and educate, we touch the heart of the readers)




A romantic love story
2017


August 2017




Story & written by
SUMAYYA SALEES SADEEQ




Chapter 77&78








Room d'inta ya rakata ta d'auka hijab, da kansa ya sama mata ya d'auke ta chak suka sauka, bai ajiye ta ba sai a gaban prado d'insa, bud'ewa yayi ya saka a ciki ya zagaya shima ya shiga.




Zaljameel ta zuba masa white eyes d'inta masu kama da madara, masu kuma saukar wa da Jawad kasala.


Yana shiga ya saka key zai tada motar ya lura da kallon da Zaljameel ke masa ta gefen ido, juyawa yayi ya suka had'a ido, wani kallo ya watsa mata mai bayyanar da tsantsan son da yake mata, lumshe ido yayi ya bud'e ya sakar mata murmushi.


"Sweetheart wannan kallon fa?sai kace yau kika fara gani na, kinga handsome guy ko? ".


Dariya Zaljameel tayi ta d'auke kai tana murmushi k'asa k'asa," Haba Ya Jawad ina wani handsome anan, kawai dai ina kare yawa ne da kai ". Ta tsuntsire da dariya.




Ido ya fito dashi da alamun mamaki.


" Eyyeh Zaljameel ni kika fad'a ma haka ko? Ba matsala zaki gane cewa ni handsome ne, guy d'in da yan mata ke yayi ".




Dariya suka saka Jawad yaja mota suka fita.




A wani babban mall Jawad yayi parking ya fito, Zaljameel ma ta fito tana kallon mall d'in, ya birgeta sosai, dan tunda tazo Nigeria bata je tayi shopping ba, hannun ta Jawad ya kama suka nufi ciki yana takunsa na k'asaita.








Basket ya d'auka suka fara zagaya wa, bangaren Arabian gowns masu kyau, ga wasu galilas d'inkin dubai ready made, Zaljameel binsu tayi da kallo dan kayan sun mata kyau, Jawad ta kalla shima ita yake kallo, kashe mata ido d'aya yayi,


"Oya mrs Jawad a bata zab'a".




Mak'e kafad'a Zaljameel tayi "A'a ni dai kai zaka zab'a mini".




Murmushi yayi "wannan ai shi yafi komai sauk'i ranki ya dad'e, gimbiya Zaljameel matar Yareema Jawad " Dariya Zaljameel tayi, "Kai mijin Zaljameel Allah ya shirye ka" Ameen "Jawad ya fad'a yana dariya shima.


Nan Jawad ya shiga d'aukar kayan, sai ya kara mata a jikin ta yaga yarda sukayi mata sannan yasa a basket.




Ya mata shopping sosai na kayan sawa, shoes, handbag, jewellries masu kyau, da kayan make up, har sai da Zaljameel ta b'ata rai sannan Jawad ya hak'ura suka bar wajen, suka nufi side d'in chocolate da ice cream suka siya, sai da suka cika basket uku, Zaljameel ta cema Jawad tana zuwa, "Gyada mata kai yayi ta koma baya da sauri. Side d'in hand watch ta nufa, ta zab'a ma habibinta mai kyau da tsada sannan ta taho.








Tana b'ullowa inda ta bar Jawad ta wani ci birki jin k'afarta ta mata nauyi, mai zata gani? Jawad tsaye da wasu kyawawan yan mata, da kagansu kasan kud'i ya zauna, sai wani kwarkwasa suke masa suna fari da ido, shikam Jawad ko kallo basu isheshi ba, amma yana duba gefensa ko Zaljameel ta taho, yana ganin ta kam, ya fara musu murmushi, ya yarda suka gaisa sai dai suma abin ya basu mamaki ganin sun dad'e suna masa magana yak'i responding, amma shine harda murmushi.




Zaljameel kam ji tayi kamar zuciyarta zata fito dan kishi, wani k'arfi taji yazo mata, da saurin ta ta k'arasa, yarinyar dake washe ma Jawad baki Zaljameel ta d'auke ta da gigitaccen mari, bata dawo dai dai ba Zaljameel ta kuma d'auke ta da mari.






Yarinyar ce ta d'ago hannun ta a fuskarta tana mai jin zafin marin da Zaljameel ta mata, idonta duk ya ciko. Wata da suke tare ce ta fara magana wacce daka ganta kasan babu kunya a tare da ita ta nuna Zaljameel da yatsa "Ke yar iskar inace da zaki mari sister ta, dame kike tak'ama?".






Zaljameel ce ta kalli Jawad, ganin ya wani crossing hands yana kallon ikon Allah, yana kuma mamakin kishi irin na Zaljameel da k'arfin halin harda mari, ganin yana murmushi bayan yaji ana ci mata mutinci ya b'ata ran Zaljameel, hannu tasa ta d'auke Jawad da mari ta fashe da kuka ta fara tafiya. Yan matan ne suka bishi da kallo suna son ganin action d'in da zai d'auka, sai ganin Jawad sukayi ko a jikin sa, kuncinsa ta mara ya shafa da hannun sa yayi kissing, da sauri yabi bayan Zaljameel yana kiranta, amma bata bi ta kansa ba, gudu kad'an yayi ya tadda Zaljameel, hugging d'inta yayi ta baya, itakam sai k'ok'arin kwatar kanta take amma Jawad yak'i bata dama,juyo da ita yayi suna facing juna ya shiga goge mata hawayen dake bin fuskarta. "Haba my sweetheart mai yayi zafi haka, kika mari yar mutane,?". Banza ta masa tana harararsa tana kuma jin zafin tambayar daya mata, lalle Ya Jawad, ya raina mata hankali "murmushi yayi, yayi k'asa da murya kamar mai rad'a" kefa ki kace ni ba handsome bane, bayan nasan mata rushing suke a kaina ". I'm sorry dear, ba magana muke dasu ba fa, nayi hakane kawai dan abinda kika fad'a mini d'azu," kallonsa tayi dan ita gaba d'aya ma ta manta da maganar da suka yi,lallai Ya Jawad wato ramawa yayi?.




Kunnensa ya kama,"Baby na idan bakiyi hak'uri ba, ganin ta masa banza ya yasa Jawad ya tafi zai d'urk'usa a gaban ta, da sauri tasa hannu biyu ta taro Jawad, "A'a habibi na hak'ura".




Tashi Jawad yayi da tsananin murna ya rungume Zaljameel "Thanks my baby".






Ji sukai wajen ya dauk'i tafi, cikata Jawad yayi suka fara waiwaye, mutanen da suka gani zagaye dasu suna tafa musu ya basu matuk'ar mamaki, Sosai suka birge mutanen wajen, dan a Nigeria basu t'aba ganin masoya kamar Jawad da Zaljameel ba, ciki kuwa harda wacce Zaljameel ta mara.




Dariya Jawad da Zaljameel keyi, itakam Zaljameel ta rufe fuskarta da hannu saboda kunya, shikam Jawad ko a jikin sa.






Gaisawa da mutanen wajen sukai, sannan Jawad yaja hannun Zaljameel suka nufi yarinyar data mara, cikin jin nauyi Zaljameel ta bata hak'uri, ta hak'ura ta kuma yi dana sanin kula Jawad, sunayen su Zaljameel ta tambaya, d'aya siyama,wacce aka mara kuma khairat, "Wow nice name, can we be friends?" khairat ta tambaya, kallon Jawad Zaljameel tayi, alama ya mata data amince, "why not sister" dariya sukasa sukayi exchanging number, bayan an gama buga musu balance Jawad ya bada atm card aka cire kud'in su, suma khairat da siyama Jawad ya biya musu kud'in suka fita tare.




Sallama sukayi siyama da khairat suka nufi motarsu, Zaljameel da Jawad ma haka.








SU ZALJAMEEL ANSAN KISHIN MIJI 😂😂🤔🤔




SUMYNBASH CE 💋














🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮


YAREEMAH JAWAD


🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮


©PURE MOMENT OF LIFE WRITERS
P.M.L
(We don't just entertain and educate, we touch the heart of the readers)




A romantic love story
2017


August 2017




Story & written by
SUMAYYA SALEES SADEEQ






Chapter 79&80








Bayan an loda musu kayan da suka siya a boot Zaljameel ta b'ata fuska kamar zatayi kuka, kallon ta Jawad yayi gaba d'aya hankalinsa ya tashi.




"Zaljameel me yake faruwa kuma? Ki fad'a mini please"




Please Ya Jawad muje gida dan Allah, ko ba zamu zauna ba mu gaida su sai mu tafi, idonta ya kawo kwalla. K'aramin tsaki Jawad yaja, yayi wani kicin kicin da fuska, bai sake kallon Zaljameel ba ya nufi gidansa, Zaljameel ji tayi wani bak'in ciki ya tsaya mata, wato ma bashi da time d'in bata amsa yake nufi ko me.






Kallonsa take tana hawaye amma ko da wasa Jawad yak'i juyawa ya kalli fuskarta , dan bayason yaga hawayen ta, yasan zasu saka masa rauni a ransa.






A haka suka je gida, motar ma bata gama tsayawa ba Zaljameel ta fita da gudu tana kuka,bin bayanta Jawad yayi da kallo, ya sauke ajiyar zuciya, Zaljameel yama za'ai mu koma gida yanzu, ai sai ranar da alkawarina ya cika tukunna zamu je ga iyayen mu, nasan zasuyi murna da hakan, dan haka da sauran time, fita yayi a motar ya bama mai gate man umarnin shiga da kayan main parlour, ya shige ciki duk ransa babu dad'i.








Room d'inta ta shiga ta saka key, kan bed ta fad'a ta cigaba da kukanta, Jawad ma yazo wucewa yaji kukan hakan yasa yaga bazai iya wucewa ya barta a haka ba, door d'in ya shiga knocking,ya murd'a zai shiga yaji a rufe da key.


"Zaljameel"
ya kirata in a romantic voice, "ki bud'e door d'in mana I want to talk to you kinji ".


Tana jin shi amma tak'i bud'e wa, cuz tana son ya yarda su koma gida dan taga inhar ta biye masa to fa a gidan nan zasu mutu.






Tashi tayi ta nufi bathroom, wanka tayi had'e da alwala sannan ta fito, wardrobe ta nufa ta d'auka sleeping dress pink colour, transparent ce iya karta cinya ta d'aure kanta da ribbon, sai da feshe jikin diffrent perfumes sannan ta kwanta a bed d'inta tana tunanin Jawad, jinta take wani iri coz ta saba kwanciya a faffad'an kirjinsa, anya yau kam zata iya bacci? Sake juyawa tayi taja pillow tayi hugging

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login