Showing 1 words to 3000 words out of 27433 words

Chapter 1 - HANNUNKA MAI SANDA COMPLT-1.pdf

03 Apr 2025

2185

[11/9, 9:22 AM] Benaxir Omar: HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR (Salam, wat u r abt to read is neither
a hausa story or an english story, its mixed
up in my way i call it Mixed language novel
[11/10, 4:23 PM] Benaxir Omar: HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR daukan amira akayi aka nufi asibiti da
ita don ceto ranta ,abdullahi yarude gashi
inna sai kiranshi take yaki dauka donkar
yadaga mata hankali, babban asibiti suka
nufa wanda ke garin bauchi emergency aka
nufa da ita don ceto ranta, abdullahi shi
baizauna ba,bai dauki wayan innan ba, shi
gaba daya duk yana rikice, akarshe wani dan
sanda ne yakarbi wayan sannan yagayawa
inna bashiri tace gata zuwa, a rikici tashigo
asibitin tanufo kanshi “abdullahi ina take?
“Hannu yasa ya gwada mata aikuwa tanufu
gun zata bude kofan anma anrikota, dakyar
aka danne inna tahakura, nan da nan bakinta
yafara fitar da adduoin da ita kanta batasan
tarikesuba, tana rokon Allah yatashi kafadun
amira, SHEKARA BIYU DASUKA WUCE Amira
sanye da riga skirt ta yafa gyalen cikin
mutunci tsaye a bakin titi domin zuwa
makarantar atbu, gashi abun hawa yaki
zuwa sai kallon agogonta takeyi, wani
yarone daga bangaren hagu yashigo titin da
gudu zai tsallaka, gakuma wata mota kirar
camry tafaso tagun yaron, amira batayi wani
tunani ba tashiga titin don kauce yaron akan
titin, wani wawan birki yaja yafito da matsifa
yanufo kansu, tana sunkuye ta kade wa
yaron jikinsa sannan tace “kadena hawa titi
kai kadai kaji?” “Toh anty” dagudu yatafi
tamike tana gyaran jikinta don gyale na
neman tona mata asiri a titi, gabanta ne ya
yi wani mummunan fadi ganin shi ya
tsoratata kuma yabata mamaki, kirjinta
tarike tare da cewa “innalilah” Shima da
fushinsa yakalleta anma sai yaji yagagara
mata magana da suka hada ido, donhaka

kawai saiya dauki jakan nata yamika mata
har lokacin bai daga idonsa akanta ba, tana
karba tayi sauri tabar gun domin mutane sun
tsaya kallonsu [11/10, 5:12 PM] Benaxir
Omar: HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA
NA BENAXIR OMAR Ajiyan zuciya yayi
yakoma mota, kanshi akan stiyeri don wani
ciwon kai yakeji sosai, hoton yarinyar na fito
masa, doguwa ce ,wankar tarwada, tanada
yalwataccen gashin gira hakan ya tabbatar
masa da cewa akwai na kai domin har
saman goshinta gashi ne akwance duk da
tasaka dankwali yarufo, manyan idanunta
wanda zaa kirasu da ball eyes sun zubu
daidai dan hancinta, izuwa karamin bakinta
wanda tasamai janbaki,batada jiki kuma
daga gyalen yatabbatar tanada kiran jiki,
daga gani shagwababbiya ce, dago kansa
yayi yaja ajiyan zuciya sannan yakunna
motan yafara tafiya,har ya isa office dinsa
dake federal secteriat yana tunanin ta, Amira
Amir kuwa tana samun adaidaita sahu ta
shiga sai atbu, a bakin gate aka ajiyeta,
tacire dari biyunshi tabashi sannan tafito da
id card dinta tanuna musu tashige, school of
science tanufa taduba notice board kozataga
bakon abu sannan tanufi dept. Dinta inda
take karanta industrial chemistry final year
students, watanni kadan yarage mata tabar
makarantan wanda jitake kaman zata fita
daga prison, lectures tashiga tazauna agefe
ta ciro littafinta, saidai tunda aka fara kalma
daya yagagara shiga kanta, har lokacin
gabanta fadi yakeyi, har malamin yalura don
yasan amira da hazaka yace “mirahhh
(kamar yadda yan atbu kaf suke kiranta),
what’s wrong with you?”kirkiro murmushi
tayi sannan tace “am fine sir,” ganin bai
yadda ba saita wage hakoranta wanda yafito
da asalin dimples din fuskanta da wushiryan
bakinta, sannan takara da cewa “super
splendid sirr” Abun shikanshi yabashi dariya
donhaka saiyace “i need your mind here”

nutsuwa tayi don tasamu ta gane karya
mata magana tabiyu, yana fita tadauki
jakanta tafito sukadan gaysa da yan ajin
tayo gaba, hostel tanufa zion inda takeda
kawa nanatu gidado takan shiga ko sallah
ko intanada free lectures, tundaga kofan
hostel din tacire dankwalinta,da gyale
sannan tanufi dakin, yadda take gaysawa da
mutane zai tabbatar ma dacewa sannaniya
ce a makarantan, sun baje taliya acikin tire,
tana murmushi tace “Allah hoku am, kaii wlh
nanatu miyetti” Wanko hannunta tayi
tazauna, nanatu tace “ke daaallah saikin
koro yunwanki kizo kina wani godiya kina
yare, last tym i checked larabci kika min, yau
kuma kinamin fulatanci” “Ke wlh yunwa
nakeji, takai loma daya tagagara hadiyewa,
nanatu takalleta sannan tace “meye
kuma!,kin wani squeezing fuska, kin zaro ido,
kaman na shege a rabon gado!” “Ke wlh
kawata inacikin damuwa, daga ceton wani
yaro yau nahadu dawani, anya ba dan
kungiyan asiri bane? Sai tunashi nake, inna
tunashi kuma gabana saiya fadi, fisabillilah,
mtsww, nikam bara naje gyda kawai inna ta
tofamim addua!” Nanatu ta kwashe da
dariya don har tana shure tire din, sannan
tace “wlh kee mugun bakauyiya ce bakiyi ba,
inbanda iskanci kin fara son wani mana
kawai, Ahhh masha Allah adduan inna ta
tabbata, aure yazo” “Ke banson iskanci sai
anjima” jakanta tadauka tafice , gyda kuwa
tanufa abunta, tana sallama tun daga tsakar
gyda take kiran inna, inna najinta anma
kasancewar tasan halin yar tata bata kulata
ba, Tana shigowa tafada jikinta, “inna yimin
adduan tsari daga aljannu da asiri’ abun
yaso yabata dariya anma ta share sannan
tace “meya faru? Ko yauma nanatun tamiki
tadin su ne?” “A’a inna, nayi gamone” Aman
ta larabta mata, inna bata ce komi ba tace
ta tofa qulhuwa, falaq, da nas da ayatul
qursiy, aikuwa tamike taje daki, karfe 11,

taja tsaki aranta tana tur! Da wannan bawan
Allah jiyadda yadaga mata hankali tagagara
yin komi, haka ranan tawuni jur itakaidai,
Anma tunanin bawan Allah yaki yabarta
mafarki kuwa kullum saitayi, abu takai
takawo amira tafara zana suffansa,
kasancewar ta kware a zane, Allah baiyi
zata karanta bane kawai, inta zanashi saita
mannashi a bangon dakinta, kokuma idan
ana lectires saitana zanashi a bayan littafi,
tun nanatu naganin abun wasa tuni tazo
tagane lallaifa amira dagaske take, Ahaka
har amira tafara final jarabawanta a a.t.b.u
anma bata dena tunanin king ba, sunan data
samishi, batakuma dena zanashi ba, wata
rana tafito zataje gida nanatu tace suje kslt
akwai wani training da akeyi mayb su karu,
amira tace “kefa kin faye son bati, ancemiki
free ne?” Nanatu tace “ke ance free ne, kizo
muje ko natafi” Hannunta taja suka tafi,
ancika sosai amira dai tajene kawai don
takuri da jaraban amira, ita datakeson shiga
library karatu meye zai kawota gun, sunshiga
suka zauna anan aka fara sannan ne masuyi
suka shishigo, kanta a sunkuye tana chatting
a whatsapp, sunyita dogon surutansu bata
dago takalli kowa ba, sai da aka ce mutum
nakarshe zaiyi, mutumin daya karbi mic din
yafara magana cikin turanci, every bit of his
words wer amazing, turancinsa is extra
ordinary bashiri tadago don ganin waye,
gabanta yayi mummuman fadi, shitagani,
jitayi yana introduction Yusuf Yarima!!
Tamaimaita sunan aranta, anma jikinta har
bari takeyi, hannun nanatu tarike tana cewa
“nanatu shine!!” Nanatu ta tsaya kallonta
don bata ganeba, donkarta tsaya dogon
bayani bayan littafinta tabude kawai saiga
fuskarshi, nanatu takalli littafin takalli
fuskanshi, lalle tsak mutum daya ne, atake
tace “yazamuyi?, ” cikin maganarshi yace
“who has a question please?” Amira batasan
lokacin data daga hannu ba, dama sunata

gaba tagefe, donhaka aka miko mata mic,
kallonshi kawai take, shikuwa tun daya saka
ido yakalleta yaji jikinsa yayi sanyi, wannan
mayyar yau gashi takara fito masa, amira
batasan me ake fadaba, anma tsabar basira
irim nata jikin projector din takalla taga topic
din dayayi, COMMUNICATION SKILLS,,
bashiri tace “can you highlight me more on
the fastest way to communicate?” Muryarta
ya zizara har kwanyan kanshi
/11, 7:30 PM] Benaxir Omar: HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR Sai dayayi shiru na dakikai sannan
yace “yes” anan yakara mata bayanai da
dama,duk da bawannan bane damuwanta, ji
tayi yakara burgeta, yanagama amsata akayi
national anthem aka tashi, kowa yafara
watsewa, amira tagagara shanyewa daukan
wayanta tayi samsung note 2, ta isa gareshi
sannan tace “would you mind a picture plx?
am a fan!” A zuciyansa yaji sanyi duk sai ya
rikici, anma dole yayi controlling kansa, yace
“yes y not” mika wayan tayi wa nanatu
gidado, takarba tadaukesu, sunyi balain yin
kyau,sannan tamai godiya, har zata tafi yace
ta tsaya, yamikawa nanatu tasa iphone din
tadaukesu, sannan yamata godiya, tana
tafiya kaman tayi tsalle anma nanatu
tarikota, hostel suka nufa anma amira
tagagara nutsuwa, sai kallon fuskansu
takeyi, ranan haka ta kwana [11/12, 12:19
AM] Benaxir Omar: Tunani da doki
yadameta, hatta inna saidata lura da
farincikinta, Dasafe sanye da rigan bacci
tashigo falon inna tana kallon hotonsu itada
king, tana zaune sai zooming take tanaso
taga inda suke kama, anma takasa samu,
wankan tarwada ne , maxann da kana
kallonsu kasan sunsha a.c. yanada dogon
fuska da hanci, idonsa kuwa shi aka fi lakani
wa sexy eyes, don dakyar yake budesu,
koyaushe lumshesu yake, kaman maijin
bacci, dogon namiji ne mai tattare da six

packs, wanda hakan ke tabbatarwa da baya
wasa da lafiyansa, ga gashin kansa kwance
luff har gefen sajensa, numfashi tayi donjin
dadi, jitayi anmake kanta bashiri tadago
kanta HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA
NA BENAXIR OMAR nan da nan tasaka
dariya “kai yayah abdul!!, yaushe kadawo?”
Bai amsata ba yanemi gu yazauna sannan
yace wuce kinemomin abinci na ci, ajiye
wayan tayi tafita idonsa yakai kan hoton,
daukan wayan yayi tareda cewa inna “aina
tasamo barrister.yusuf yarima?” Inna takalli
wayan sannan tace “oho mata tafi wata
biyar tana zana fuskansa sai jiya take cemun
sun hadu” murmushi yayi tareda cewa “Allah
ya kyauta yarintar amira,” Shigowa tayi da
plate din abinci ta ajiye masa sannan tanufi
fridge tadauko mai ruwa da coke sannan
takoma tazauna tana kallon wayan tana
murmushi “keh! Aina kikasan wannan?”
“Laahh yayah kasanshi? Yaya yake? Yanada
kirki ko? Baida budurwa ko?” Tsaki abdullahi
yaja ganin kanwar tasa tana nema tadawo
masa matsala, “inna yaushe yarinyar nan
zatabar kananan hauka ne kam? Yarinya taki
girma? Kina final year!!!,” “Don Allah ji yayah
dai,inada sixteen fa nagama secondry school,
seventeen nashiga atbu, yanzu ashirin da
daya kaga kuwa ni big beb ce,” Ganin abun
nata bamai karewa bane, yasa yaja tsuka
yafara tauna abincinsa, Dahaka amira ta
addabesu, don hoton tasa a wallpaper dinta,
tasa a laptop dinta, sannan tazana!, Ran
asabar tanufi kasuwa don siyan jaka da
takalmi zaayi bikin kawarta, wani boutique
tashiga tafara zara takalmi, mai shago yace
mata dubu takwas takalli takalmin da kyau
gucci ne, yahadu iya haduwa, jakan kuma
victoria secret shikuma talatin da biyu,
tanata dai ciniki don tanason siya anma
suna mata tsada, daga sama taji muryan da
akullum yake mata gizo, shiyasa ma tadena
tunanin ko shi ne, ji kawai tayi ance “for the

lady” dagowanta taga rafar dubu hamsin
yamika wa mai shagon tajuya kozata ga
wata anma taga itakadai ne, duk da gabanta
na fadi don ganinshi saidai tayi kokarin
dannewa tayi kaman bata sanshiba ko
ganinshi, mutumin yasa mata aleda sannan
yamiko tare dacewa inji wancan, tayi juum
sannan takalleshi tace “anya nine kuwa?”
Sai yakalleta kaman baiganta tun farko ba
sannan yace “”ohhh !! Am so sorrryy, i
taught mrs.y y ne,” tayi murmushi sannan
tace “noo ba itabane, ” instead of yakarba
saiya juya zaifice , nan tace “malam gashifa”
Yayi murmushi sannan yace ki ajiye agunki,
idan kinga mrs y y plx kibata kice inata
jiranta , inata nemanta, tayi hakuri ta
gajerartar min da wahala” mika mata card
dinshi yayi sannan yatafi, tafito daga shagon
ita kadai sai jan tsaki take, meyake nufi??
Tanemeshi? Yasha giyan wake, taciro katin
ta yaga gyda biyu, sannan ta cillar akan titi,
hartayi nisa tadawo ta tattara abunta tasa
ajaka tafice (Sorry for jiya. Lyk i told u
makaranta ne, but gashinan ku samu
[11/13, 9:14 AM] Benaxir Omar: HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR gida tanufa, bayan taci takoshi
tadauki card din tana kokarin hadawa, babu
tunanin dabatayi ba. Ajiki anrubuta
BARRISTER.YUSUF YARIMA, federal
secretariat bauchi Da phone number dinshi,
Anmma bawan Allah sai gizo yake mata,
takira? Zaice tadamu dashi,inbata kiraba
batasan ran haduwar su ba, zanenta
tadauko tana kallo, ta kura mai ido tamkar
tana kallonshi a zahiri, duk mai sonta ko
kaunarta zaisan cewa lalle tana balain son
king dinta,tsaki taja tanufi falo gun inna,
kwanciya tayi acinyarta inna na mata tsifa,
gashinta yala yala, sai mita take akan
meyasa inna zata ja mata kai, Amira
tagagara kiran king dinta karshe katin ta
ajiye ta manna ajikin bangon dakin nata,

tsabar kallon num din harta haddace
numbern,yadda ko numbern wayanta
katambayeta sai taciro wayanta taduba,
Sunfara exams gadan gadan , final exams
dole ta ajiye duk wani abu datasan zaiyi
distractn dinta don tasamu ta kammala
jamian nan lafiya, Watarana tashiga SLT
karatu tana zaune saiga nanatu tashigo “Ke
kam ko da first class kikeson fita albarka”
“Ke nanatu Allah bakiyiba, yoo atbu kinajan
first class dinma ai zasu iya ruguzaki,
mtsww,” Nanatu dariya tayi don aduniyan
Allah talura idan kinason kisha tsaki toh ki
fara yabon atbu agaban amira, nan da nan
zata fara jan tsaki, nanatu tazauna agefenta
sannan suka fara karatun, sun nisa sosai,
wayan amira yafara kara taduba taga txt
msg, budewa tayi takaranta “As you write
your exams, i wish you success now till end
of your life, the sky is not your limit, i pray
almighty Allah to grant your wishes,and give
you flyn colours” Takalli numbern dakyau
taga batasan numbern ba, azuciyanta tace
tagode tacigaba, Tundaga ranan kowacce
safiya saitaga well wishes na exams, abun
mamaki kuma shine dazaran zata shiga
exams take gani, inta fito ma aturo, bata
taba reply ba anma inta kira saitaji akashe.
Abun yafara damunta as nanatu said “hu
knew if yu hav a new crush” Takan ce
“atleast d crush should reveal himself, hes
keeping me intense” Satinta uku tana rubuta
exams randa tagama gani take kaman an
tsundumata a aljanna, taji wani ajiyan
zuciya, nan da nan kuma tafara tunanin
Allah yabata saa, saikuma service, Abdullahi
yahada musu family get together su ukunsu
sukaci sukasha suka tika rawa, sai jan inna
suke anma inna aganinta babu abinda
yawuce wannan farin ciki agareta ganin
yaranta na cikin kwanciyan hankali, hawayen
farin ciki ne yazubo mata tana kokarin
dannewa amma amira tagani donhaka ta

matso kusa da ita tareda cewa”inna namiki
alkawari harna koma ga ubangijina zan
faranta miki, bazaki shiga cikin bakin ciki ba,
duk abunda nakeyi don kene, duk abunda
zansamu kene inna” Inna taji dadi anma tace
“a’ a kam, saidai idan narigaki, don kimin
addua, ai inkika rigani mutuwa bansan halin
dazan shiga ba” [11/13, 9:28 AM] Benaxir
Omar: HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA
NA BENAXIR OMAR WACECE AMIRA AMIR?
Amira yar shekara ashirin da daya ya ce
agun alhaji amir galadima, itace ya ta biyu
kuma takarshe, yayanta abdullahi dan
shekara ashirin da takwas yagama
makarantanshi a cyprus, mahaifinsu dan
kasuwa ne, domin kuwa gidajen mai yake
dashi agarin bauchi, duk wanda yake bauchi
yasan amir galadima, mutum ne mai
karamci da kyauta, taimako da kuma
tausayi, amira na aji daya a atbu alh.amir
yarasu, alokacin tayi kuka ko ince sunyi
kukan rashi sosai, tabbas gaskiya ne in
akace aduniya bakada gatan daya wuce na
mahaifi ko mahaifiya, anan zaka gane cewa
yanuwanka ba don Allah suke sonkaba
inbakayi dace ba, domin kuwa tunda yafadi
yamiutu duk yanuwa masu zarya suna zuwa
gayshesu ko lallabinsu aka nemesu aka
rasasu, donma Allah yataimaka abdullahi
tuni yakarbi dukiyansu yafara juyawa, daga
taimakon hajiya safiya, wacce suka fi kira da
inna tana aiki a specialist bauchi babban
maaikaciya ce, i mean nurse, macece mai
kishin yaranta donhaka bata bari ko kadan
sunji maraici ba, musamman amira wanda
shima abdullahi yake iya kokarinsa donganin
bataji maraiciba, dangin uba kuma sunyi
sunyi amira takoma hannunsu inna tace
batasan batu ba, donta lura sunaso ne idan
taje suyi amfani da ita don samun
dukiyansu, tace ko bayan ranta abdullahi
yayi aure yadauke amira, dalilin hakanema
yasa take takura mai akullum da cewa

yafitar da mata yayi aure, shi kullum
bayaninsa shine matan yanzu ba don Allah
suke sonshi ba sai don dukiyansa, amira
bata da tare kawaye, a makaranta daga
nanatu gidado ne, sai nabila gidado, dayyiba
salihu, da mamancy kullum intaje dakinsu
addabansu take, tadamesu tahanasu sakat,
agun aikin inna kuma intaje asibiti taci karo
da kawar gulmanta hauwa mudi, agyda kuwa
aminiyarta daya ne mrymu maleka, in aka
cire wadannan kawayen toh saidai yan
mutunci, bata cika ajiye tarukucen kawaye
ba, macece mai balain high taste don ko
kayan sawa saita tantance tasan colours din
dasuke mata kyau, komi tanayi tana amfani
da lokaci, AMIRA AMIR GALADIMA KENAN,
yar mutan bauchi, [11/13, 9:54 AM] Benaxir
Omar: HANNU DAYA BAYA DAUKAN
JINKA NA BENAXIR OMAR yau sati biyu
kenan da gama school, kullum tana bacci
saiwani irn bacci take kamar wacce tayi
shekara biyar bata bacci, inna inta fita aiki
bata dawowa sai yamma donhaka ita kadai
agyda sai masu aiki , suma insun tafi haka
take zama kaman mayya, abdullahi baya
dawowa sai six, wayanta tadauko tana duba
txt anan take duba txt msgs din datake dasu,
anan sai ta tuna ashe tun randa tagama
exams baa kara turo mata wannan txt dinba,
tayi dialling numbern akashe, aranta tace
“oho koma waye kayi wa kanka, da kasamu
honour of hearing my swt, cool, romantic, nd
sexy voice” nidai benaxir indaga gefe ina
kallonta, i dnt think akwai wacce nataba
gani datakeson kanta, jikinta da kominta
kaman amira ba, itakadanta zata gwada
kanta, its funny smh!, Ta kwanta can dai,
tamike tafara sa kaya, abaya tadauko peach
colour , yakarbeta sosai, tasaka scarve
peach, sannan tadauko tabarau dinta
tamakala, gaban dressing mirror taje ta
shafa janbaki sannan tadauko side bag dinta
tafito, wayanta tadannan takira inna, “inna

zanje jifatu” sannan takashe, harta fita taga
mota a garage. Dasauri tanufi dakin
abdullahi ta lalumo makulli sannan takunna,
taji dadi dataga akwai mai, kusan full tank,
jifatu tanufa tayi parking sannan tashiga,
tana jan keken tana chatn a whatsapp, don
nanatu gidado ne taturo mata hoton wani ko
ta sanshi, daga ganin hoton anyi photo edit
ne, don mutumin katon kanshi. I dnt think it
exist, tana tura keken gurin kayan zaki
tanufa ,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login