Showing 6001 words to 9000 words out of 27433 words

Chapter 3 - HANNUNKA MAI SANDA COMPLT-1.pdf

03 Apr 2025

2191

gefensa tana jira yafarka, yana farkawa
baice mata uffan ba yajida wayoyinsa yanufi
fanninsa, wanka yayi yayi shafai da wutiri
sannan yabi lafiyan gado, Bacci mai dadi
tadaukeshi anan yayi mafarki, mafarkin nads
tana bin amira zata kasheta, abun yabashi
tsoro daya tashi, salati yayi yatofa addua,
sannan yazauna, babu tunanin da baiyiba,
rokonsa Allah yaboye amira, kar nads tasan
me ake ciki, he knws wat shes capable of
doing, shidai zaiyi iya kokarinsa don ganin
yakare amira with ol his lyf baikoma bacci
ba har asuba Anyi postn amira can benue
state, taci kuka kaman baxatayi raiba,
dakyar inna da abdullahi suka bata baki
,abdullahi yabata assurance din cewa zai san
yadda zaayi tadawo bauchi ko gombe , taji
dadi sosai anma for the meantime dole taje
benue tashiga camp, tafara shirye shiryenta
a tsanake , don dama zaman gidan ya
dameta, tahada kan pictures din king dinta
tsaf, tazuba su a akwati na musamman,

flight tayi booking zuwa abuja kafin tanemi
na zuwa benue, Tasamu isa lafiya duk da
tajita a bakon gari, ahaka sukaje sukayi
regstrn kafin akabasu masauki, makwancinsu
daya dawata yar gombe, taji dadi sosai,
yarinyan sunanta nafisa anma tace amira
takirata da feena, sun fara shiri sosai don
komi tare sukeyi, watarana bayan sungama
tikan wahalansu don amira har kuka tayi
bata saba juran wahala ba, taciro portraits
din king tana dubawa, feena tace
“saurayinki?” Amira bata amsa ba itadai
tazura mai ido, kaman mai isar da sako, leko
kai tayi taga yusuf yarima gabanta ya tsinke
yafadi, batace komi ba tace “barinje toilet ina
zuwa” Fitanta tadanna layin nads, cikin
kasala tadau wayan alamun bacci take “Ke
nads, yanzu naga hoton yy dinki wata a
camp dinmu sai rungumarshi takeyi, kuma
yar bauchi ce” Wani ashar da nads ta dura,
nikaina bena shiru nayi ina mamaki, “Who is
dah bitch? Who is she? Gimme a name, let
her not try me, wat dah f**k”” nads nakan
gado anma dawani zufa yaketo mata,
mikewa tayi jikinta na bari, a tsorace,
tagagara zama “Sunanta Amira , i dont knw
d surname, but yar bauchi ce, nd heyyy be
kiaful , she luks quite rich ” Nads shiru tayi ,
zuciyanta na bugawa wurgar da iphone din
tayi akasa, atake tafashe , kanta yafara
sarawa, hannunta na bari, idonta yarufe kif,
mummynta ne tashigo dakin don bata
magani ta tsinceta ahaka, dasauri suka nufi
asibiti,,,,lmaoooo jealousy is a bitch Feena
tadawo dakin kaman munafuka, duk
kokarinta taga tasan wani abu akan king
yayinda amira bakinta kif, karshe ma
rungumar abunta tayi takoma bacci, don
bazata juri ana kalla mata habibinta ba,
Nads kwananta biyu a asibiti , mummy
dakanta takira mammy tasanar da ita,
mammy tadauko kazrat da afra sukazo,
sunduba jikin sannan suka tafi, gogan da

akayi dominshi ko kasan slippers dinshi
baaganiba, yadai kira sau daya shima don
mammy tasashi agabane, nads kuwa jira
take yi a sallameta tashiga mission of
finding #beascrush, ana sallamanta. Kuwa
tafara, dafarko office dinsa taje yana zaune
kansa a sunkuye don yagama receivn call ne
daga benue inda yasa ana duba masa amira,
sanye take da dogon riga , baki tasha
duwatsu, da clutch sai uban heel data saka,
kanta tayi parking a tsakiya, shikam kallonta
yake, abun alajabi, nads takanfita without
dankwali. Wanda shi aganinshi wannan ba
aladan bahaushe bane musulmi sau dayawa
yana zama yamata waazi amma nads bataji,
wataran tana kokartawa tadaura square
scarf , randa yan rashin mutuncinta suka
matso kuma haka take fita, mamanta yar
kuwait ne. Babanta kuma dan kano anma
zama yakawosu bauchi, hakan yasa
hallitanta daban kominta daban,
kallonta yayi yakauda kai , don ita ta tsura
mai idone, “We need to talk, ” tana fada
tazauna a sit din dake kallonshi, Tasan bazai
amsata ba hakan yasa tacigaba “Mr.yy, you
of all people know what am capable of
doing, you know my doings, do not let me
hurt her!” Damnnnn!! Gabanshi yafadi, Addua
yakeyi Allah yasa wata ne ba amira ba ,
anmaa its too late datace “Amira or
whatever shes called, ill kill her!” Baisan
sanda yasa hannunsa dakarfi yabuga kan
table dinba, idonsa tafara dawowa ja, jikinsa
na bari yace “Do not touch her, i mean it,
not a single hair on her body” Ta tsorata
anma tadake domin kuwa tunda take dashi
bata taba ganin yayi reacting kaman haka ba
akan mace. Hakan ya tabbatar mata da lalle
yana sonta, akwai jan aiki agabanta,
damuwanta shine taga amiran ko yaya take
kama? Kuka ne yakeson zuwa mata, anma
noo she cnt, not of all places agabanshi, zai
rainata, tamike tareda cewa “We shall c”

Ficewa tayi hannunsa yadafa akansa, yasan
yaukam sai adduan ubangiji, baisan tym din
daya dau wayansa yakira benue ba, “I need
an information on her every move” Nads
nafita takira feena tana cemata ta turomata
hoton amira, kasancewar sunyi addyn juna
da amira a whatsapp tace ta turo mata,
amira da zuciya daya ta tura mata pics
sunkai goma, koda feena ta tura ma nads
sai da gabanta yafadi, tabbas tasan amira
takai mace, shes far more different da
yanmatan data saba kora daga gareshi, duk
da itama tanada kyau amma amira tanada
wasu certain feautures datasan yy na balain
so, zama baici mata ba, ta tasa feena ta
bincika mata ina amira tayi skul, anan taji
atbu ne, ahhh ta kwana gidan sauki, Nan da
nan tafara bincike akan amira, kwana uku
yamata tahada komi na amira, hatta inda
aka haifeta, shiryawa tayi takoma office
dinsa rike da files, don hatta hotunan da
feena taturo mata tawanke su hard copy,
yana ganinta yaji gabansa yafadi anma bai
nuna mata ba, harta zauna yaukuma atamfa
ce superwax ajikinta dogon riga dinkin bubu,
tazauna tana karkada kafa ta ajiye masa
files din, taredacewa yaduba, kaman bazai
daukaba anma daya hango hoto yabude,
hotunan amira ne, har goma, gakuma
information dinta, skuls datayi. Tundaga
sunshine. fggc, atbu, abun mamaki baya
karewa home address har phone number,
yasan dama zata rina, ajiyewa yayi tare
dacewa “wat do u want?” “You knw wat i
want” haushi yakamashi sannan yace ” you
cant get it. Get out of my office” Murmushi
tayi tare dacewa
“Jayyid, lakin la nasit,ana ahibbuka kathir,
(good, anma karka manta ina sonka sosai),
mikewa tayi tafice, hannunsa yadaura akai,
kansa na caji baisan metakesonyi ba, yasan
bazata hakura ba, innalilah,
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA

BENAXIR OMAR Fargaba yake tayi kullum
acikin kiran waya yake aduba masa amira,
ntn seems to hpn anma yagagara
hakura,aranan da amira zata taho jiyake
kaman zaiga wata abunsa da aka dauke,
biyar na yamma likis ta iso gyda, tundaga
gate ta jibge kayanta dama bata gayawa
kowa zata dawoba, shima yusuf din yasanine
tahanyar maganan dayakeyi da officials din
camp din, maigadi na ganinta ya isa gareta
yana kokarin tattara kayan nata, shigowa
ciki tayi ta zube a babban falo, inna ce tafito
tana mamaki “yar nan, shine bazaki ce mana
zakixo ba?” “Inna keda kike gun aiki, har
yayan ma” “Ni banson kinibibi akan babu
driver ne ko me” “Laah inna ta mota fa nazo
daga abj zuwa nan, wlh dadi motan
kasuwa,bakwa barina nahau, ” Inna rike baki
tayi, itakam amira babu sam, ina dadi a
shiga motan kasuwa, anma inaa itakam
murna take tana farin ciki, alokacin aka shigo
da kayan nata, inna takira mai aiki tahaura
mata dashi sama, anma kif amira taki yarda
ataba jakan portraits dinta, acewanta babu
ya macen dazata taba mata king dinta,
aikuwa haka aka barmata, innace ce ta
lallabata tareda cewa taje tayi wanka taci
abinci Tsabar farin cikin dawowanta lallaba
inna tayi tabata aron motarta, tunda
abdullahi yakwace mukullin lexus din, tace
zataje saloon, tana isa saloon taga alamun
akwai mutane, hakan yasa tazauna tadauko
wayanta tana chatn, wata farar yarinya
kyakkyawa tabude gashinta wanda yazubo
har kasa tana cire ribbons don awanke mata,
amira ma tacire kanta don tasha iska, riga
da wando ne ajikinta tasa abaya akai, cikin
saa saiga nanatu gidado, tunda nesa tana
hangota tafara “Amira! “Amira tafara
murmushi ganin yanzu tasamu wacce tasani,
nanfa suka fara tadi, amira nabata labarin
camp da bakar wahalan dasukasha, “Ke wlh
inna fara kuka, hoton king dina nake kalla ya

kwantar min da hankali,” “Yanzu ke haryanzu
bazaki rage son bawan Allahn nanba?” “Ta
ina zanrage, kullum sonshi karuwa take, dare
da rana. Sannan kowani dakika tunaninsa
nake donhaka kibarni kawai” Nads wacce
aka wanke wa kai tanacikin dryer,jin
maganansu yasa tadauki wayanta, tana
facing dinsu ne dama, tadauketa hoto bayan
tacire flash, sannan tatura wa feena tareda
tambaya, itace amiran???, nan da nan feena
a whatsapp tace ae, aikuwa nads tajira aka
gama mata komi, tashirya tsaf sannan taja
sit tana zaune agefensu amira. Tayi sallama
kaman abun arziki amira ta amsa,cikin
murmishi itama,sannan nads tafara “Dafarko
sunana NADIYA AZZAM DAHAR,MRS.YY, i
just hope kingane wat i mean, if bakison
rayuwarki kicigaba da rabansa , i can kill
because of him, i belong to him alone” Amira
duk da bata gane sosai ba, anma jin tace
mrs.yy basirarta yabata me nads take nufi
donhaka saitayi murmushi sannan tace
“”Awhh!! Too lucky” Taciro card din da yy
yabata tym din dasuka fara haduwa nacewa
yana neman mrs.yy tamika mata tareda
cewa “Here you go, i think yakamata kizo ki
tsinci mr.yy dinki in my cabinet. Yana yawan
mistaken dina dake, nd ni banga alamun
kama, cox bana kama da sadaqa yalla” Tana
fadin haka ta wurga mata card din akasa
ganin cewa ita nads batada niyyan karba,
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR daga kan kujeran nads
takalli card din, tabbas card dinshine, for
that matter hes private card, wani bakim ciki
ya wuntsulo mata, sannan tace “letz c
wazaici riba at d end, who will succeed at d
end, ni ko ke who will be d last lady standn!”
Tana fada tajefa wa mai saloon din 5k
tafice, nanatu dake zaune tana ganin fadan
nasu na masu ji da kai ne, masu ji da aji,
masu ji da ilmi, masu ji da basira, uhmm
nanatu jex dey watch ,,, can dai tace “ke

amira bakijin tsoro ne ke?” “Ke nanatu
inbazaki shiga min ba ai saiki rabu dani, don
iskanci kinyi wani shiru agefe da me tafiki?
Farin ko me?mtsw” Nanatu shiru tayi ganin
kirikiri ran amira na neman baci, can dai
amira tafara dafa kirjinta tace “Amiratu!!!;
matan yy, uwargida ran gida, ke kadai a
zuciyan gwarzo, takawa lafiya, yi hakuri
amira kinji, ke kadai ce zai kula, wannan
karta tsorata ki kinji meeran inna da yaya”
wani sanyi taji donhaka saita cigaba da
murmushinta, mai saloon din datake gyra
mata kai take cewa “aina kikasan nads?”
Amira tace “waye nads” “Wacce kukayi
magana dazu, faran nan” “Ohhh! Wlh saiyau
naganta. ” “Sunanta nadiya, gaskiya batada
kirki sosai, tanajin babanta nada kudi, nada
mulki, tana taka wanda taga dama, gaskiya
duk da kema bakiyi kama da tayan baya ba.
Kitaimaka kifita harkanta naga namiji ne
yahadaku batada imani ko tausayi wlh, zata
iya sawa a miki wani abu” “Kibari kinji babu
wanda ya isa yamun abunda Allah baimin
ba,” Quite sure tanuna bata damu ba, anma
maganan ya tsaya mata arai, wacece
wannan agun king? Wani kishi ne taji ya
turnukota, bakin ciki kaman zai kasheta,
dahaka suka bar gun da nanatu, Koda ta isa
gida tagagara nutsuwa, tanada tambayoyi
wanda suke bukatan amsa, inna ce takirata
tareda cewa taje federal sec. Akwai aikan
dazata karba mata agurin maman sadiq
(kanwar inna). A lalace tashirya taje, taje
office din maman sadiq din anan tabata
wasu files tareda mata kwatancen wani
office takai amata sighninh, Fitowa tayi tana
tafiya harzata bude kofan taji magana,
muryan nads taji tuni ta tsaya donjin
mezatace “Nagayama, tyms without number,
kadena son yarinyannan wlh zakaja wo mata
matsala, yusuf meye take dashi da bandashi,
meye ta mallaka da bandashi” “Hankali,
nutsuwa, tarbiya, addini, kawaici, hakuri,

kunya, duk ta mallakesu ke baki mallakaba,
you knw wat? Nagaji!!! M tryn my best nayi
protectn din yarinyannan, but kina gwadamin
you came from d apes planet, toh muzuba,
yau zanfada mata inasonta. Zansota, zan
aureta, let d worst happen, nd get out of my
office!!!!” Wani tsaki akaja kawai amira
tabude kofan dan kar abude aganta. Gabanta
ne yafadi dataga yusuf da nads, anma
takauda fuska yayinda nads ta janyota da
karfii
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Kanta taruko da karfi bashiri
amira tasa hannunta don tayi kokarin
fizgewa, anma nads ta cije tadanne sai jaa
take harsai da dankwalin amira yafita,
gashin kanta yazubo har gadon bayanta
wani kunya taji tarasa yazatayi alokacin
yusuf yariko nads ya wurgata gefe, bugewa
tayi ajikin kujeran abunka da farin mutum
nan da nan jini yabullo agefen hannunta bai
bi ta kanta ba yaja amira yafito wani office
yanufa da ita bakowa, yazaunar d ita domin
ta tsorata ta galabaita, idonta sun fiffito,
nads ce tashigo rike da hannunta data buge
kansu tanufa tana kokarin fizge amira daga
gun yusuf ‘mayaudari maci amana, wato har
office dinka take zuwa, mekukeyi?’ baikulata
ba ganin zataji ma amira ciwo yarikota da
hannu daya ya wullar da ita akan kujeran
dake office din sannan yariko hannun amira
tareda cewa ‘get these words into your blunt
head, yes itace amira, i love her, n i can die
for her, karki fara tunanin mata illa, saboda
an inch on her body means your whole life to
me,’ wani kifiya taji ya soketa, amira kuwa
yadda yarike ta duk ta tsorata, kallonsa take
yayinda yake furta wadannan words din,
shikenan yau yakara maimaitawa without
intention cox gani take kaman forcing dinshi
nads tayi, janta yayi suka fice daga dakin
yayinda nads ta mike sai kuka, babu abunda
bata kiyasta a ranta ba, office dinsa sukaje

kafin ya tsaya, bai juyo ba sannan bai sake
hannunta ba, wani yanayi yashiga da
shikanshi bazai iya bayani ba, janye
hannunta tayi alokacin yadawo daga
tunaninsa, sannan ya gyra murya tareda
cewa ‘its an honour yau kinzo office dina’
tayi dan gatsine sannan tace ‘files nakawo
ma kayi sighning,’ tamika masa sannan ta
koma ta tsaya, zama yayi dishan sannan
yaduba da kyau, kafin yayi sighning, adaidai
lokacin aka bankado kofan, nads ce idonta
yayi jajur ga hannunta daya nazuban jini,
takaleshi a kullace sannan takalli amira
‘surely kin nemi wasan dabazaki iya ci ba,
kin tada zakanya daga bacci, inaso kisa
wannan kalmomin akanki, ni ko ke dole
mutum daya yamutu don mallakanshi, ill use
my last kobo, don kawar dake daga gareshi,
zan iya baki komi banda yusuf, ‘ tana fadin
haka tajuya bankado kofan tayi da karfi
wanda ita kanta amira ta tsorata ba kadan
ba, anma babu yadda ta iya tunda yana
office din taso tabata amsa ne daidai da ita,
ganin yagama sighning yasa tamike tadauko
sannan tabude kofan, harzata fice sannan
yace ‘amira’ yadda yakira sunan babu dan
adam daya taba kiranta da dadi irin haka,
jitayi kaman shi ya kirkiri sunan, daga yadda
yafurta ta, bata juyo ba anma ta tsaya ‘kiyi
hakuri duk abunda na jawo miki, babu
abinda zaifaru, tsorataki kawai takesonyi,
am so sorry’ bata amsashiba anma a
zuciyanta tace ‘nineda ban hakuri, tunda
ninake sonka, banyadda kana sona ba,’
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Tana ficewa takoma da files
din wa maman sadiq anan tabata komi tafito
takai wa inna, Ranan amira kwana tayi tan
sallah, rokont daya ya Allah yabata yusuf a
matsayin mijin aure, inkuma ba mijinta bane
Allah yadauki ranta kartaga aurensa da
wata, toh ni wai wani irin so take mishi,
bena will neva pray for dat o,

#chewnmygum, taci saa andawo da ita
bauchi a inda take aiki a industry, taji dadi
sosai ko ba komi zata huta tuni tafara zuwa
na gandoki, sati daya tayi tace tagaji saboda
karfe 8 take fita saikuma biyun yamma suke
dawowa, inna dai korata takeyi batason
ganinta agida, wataran tafito zatayi gydansu
mrym maleka, hoton king dinta agaban
motanta bawan Allahn da haryau dogon
zance baihadasu ba, tarasa meye matsalar
sa dayake nisantarta bata so ta yardar ma
kanta cewa ba sonta yakeba, inhar yana
sonta tasan yanada numbernta meyasa
bazai kiraba? wani tsaki taja wannan gayen
dan rainin hankali ne, karya damu wlh muna
cika one year zankirashi, itakadanta tana
surutu sai ganin mota tayi matrix agabanta,
gabanta ne yakara fadi dataga nads ne mai
tuka motar, abin mamaki tayo kanta da karfi
batada niyyn tsayawa dasauri amira tasauka
da ga titin tayi wani wawan birki kafin nads
din tawuce, rike kirjinta tayi don abun was
so unexpected , addua take aranta Allah
yashiryi nads da zafin kishi bata ganin
laifinta kokadan don itama haka takeji
dannewa kawai takeyi donkarsu taru su
zama abu daya, akofan gidan su maryam ta
tsaya, saida ta tabbatar bamai binta sannan
tashige sunsha tadinsu yadda yakamata, kafi
tadauko hanyan gida, saidai tana tuki a
tsorace ne,isanta gida ta tarar da abdullahi
anan take basa labari, yamata fadan tafita
harkan nads donshima yasami labarinta,
anan yabata wasu files tayi sighning tace
menene? yamata bayanin cewa ta dukiyarsu
ce da aka barmusu, hankali kwance tayi
sighning tabasa, bikin yar farin maman sadiq
zaayi donhaka su amira sune kirjin biki, anyi
mothers eve aka daura aure sannan daredare
aka shirya zuwa diner, amira tasha kwaliyya
sosai don gwaggoronta yakarbeta sosai ba
kadan ba, suna shiga filin gabanta yafadi
ganin cewa king nada ga cikin frnds din

ango, anma bata rai tayi kaman batasam
yanayi ba, shikuwa wani irin kyau tamasa da
bazai iya dauke idonsa akanta ba, anfara
event lami lao, candaga kusurwa amira taga
nads nashigowa filin ta tsorata donhaka
tadan kyaftawa amaryan tareda cewa kinsan
wancan nads dinne? ‘a a yanuwan angon ne’
amira ta gyada kai adaidai lokacin da akace
yayun amarya sufito suyi rawa, yadda
tashiga taron dataku daidai tana rawan
kasaita da isa, hankalin kowa yayi kanta,
bashiri wasu abokan ango suka taso don
suyi manni, itakuwa batasan ma sunayi ba,
nan da nan dj yakara murya, yusuf daga high
table wani bakin ciki dayaji, takaici ta wulla
masa, mannin dari bibbiyu sukeyi,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login