Showing 21001 words to 24000 words out of 27433 words

Chapter 8 - HANNUNKA MAI SANDA COMPLT-1.pdf

03 Apr 2025

2187

suka kainiba,
farkawa nayi naganni a guri mai duhu, kuma
mubiyu, dafarko dana ganta na tsorata
saboda duk halittan jikina babu wanda
batadashi, if not saboda ba madubi bane
agun, sannan kayan jikinmu ba daya ba, da
zan iya cewa lallai ni ne sak, tana kuka
itama duk jikinta kwarzane, da jini gashinta
yazubo, alamun tasha tsantsan wahala,
muna zaune dukkanmu basu kuncemu ba,
anma suna tsaye daga waje suna gadi,
takalleni itama alamun tsoro sannan tace
“ashe kema baki tsira dagaa gun azzalumin
nan ba, bausi hadawa dakeba, meyasa kika
fara bincike, kika shiga hurumin daba
nakiba,” nadai yi tsit ina kallonta, don ban
fahimci metake fadiba, saidaga baya take
sanar dani, yanda abdullahi ya kwakulota,
tace ita agydan marayu ta tashi saboda
suncema shi yakaita, hakan yasa shiya

karbota, kuma daya karbota yamata
barazana da ta sighning takardu taki yarda,
hakan yasashi cewa zai kasheta, ni don nayi
nawa yayi niyyan barina, anma binciken
danahau yi shiyasa yahado hardani akawo,
munrasa yazamuyi don neman hanyan
guduwa muke, cikin saa tacemin akwai
karamin wuka ajikinta tadauka ne lokacin da
ya ajiyeta awani gida na wata uku, matsowa
mukayi daf da juna, najuya tabaya hannuna
nasa tacikin jikinta inda ta cusa, wanda
saidanayi mamakin baiji mata ciwo ba, koda
yake karami ne sosai, bayan naciro naringa
zugawa. Har nayanke igiyan nawa, namike
don itama na cire mata, nacire saidai ta
gagara tashi, don mummunan illan dasuka
mata, nayi nayi tagagara hakan yasa cikin
hawaye tace naje, kuma nadau mata fansar
mutuwarta, ganin su nayi zasu shigo hakan
yasa na labe, naji suna cewa zasu kira inna
don su tsoratata kamar yadda yahh
abdullahi yace suyi, nayi mamaki kwarai
hawaye na bin idona suna shigewa na
fantama da gudu, bakin titi na tsaya, ina
mika hannu basuda niyyan tsayawa, hakan
yasa na tsaya cak a tsakiyan titin wanda
drivern yaja birki, yafito yana matsifa da
turanci, ban saurareshi ba nabude motan
nashiga gidan baya na kwanta luf, kaman
yagane menake nufi hakan yasa yashiga
yaja yanamin matsifa tare da cewa nabashi
hakuri ko ya saukeni,” Yusuf yadanyi jum
sannan yace “kina nufin da aka kira inna ba
da ke akayi magana ba?” “Ba dani bane,
sannan bani kukayi janaiza ba, adiya ce, inna
a matsayin mahaifiyarmu naso ace tagane,
saidai bataganeba” “Kinata bayaninki
angayamiki tasan ku yan biyu ne? Datasan
ku yan biyu ne, zata iya tunanin bake bace,
anma ke kadai tasani, kuma alokacin sunyi
rauni sosai, har tafita kamanninta donhaka
bawanda zaiyi tunanin bake bace,
kammaninku da duka komai dayane, inma

akwai bawanda zai fahimta acikin halin da
aka kawo mana ita” [12/15, 11:17 AM]
Benaxir Omar: 1⃣ HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR
“Dawannan ma, wanda yadauken a motan
nan shine imran, saida yabar anguwan
yatabbatar bawanda yabiyomu sannan ya
tsaya da motan tareda cewa nafice masa,
kuka nahau masa tareda cemasa ko baiwa
ne yadaukeni, alokacin tunanina yatike, u
wnt understand yazakaji ace yayanka uwa
daya uba daya shiyake shirin kasheka, shiya
rabaka da danuwanka dakukazo duniya tare,
bansan adiya ba, anma nasan zasu kasheta
inbani, ta bada rayuwanta don ta ceceni,
bayan tasowa datayi cikin rashin galihu da
gata, dafarko imran cemin yayi baisan kan
gariba, don yazo auren abokinsa ne dasukayi
skul daya, kuma ayau zaikoma abj, da ta
flight zaibi anma sanin dole a samoni innabi
flight yasa yahakura, da motan office dinsu
aka kaimu, duk wannan lokacin inbanda kuka
babu abinda nakeyi, musamman damukazo
fita a radio naji ana sanar da mutuwana,
how will u feel, ace da ranka ana sanar da
mutuwarka, da ranka bazaka iya shiga gari
ba,, harmun hau hanya natuna da wasikar
daka bani wanda naki karantawa, atleast i
should honour it, hakan yasa nadaga
hankalina nace saina koma gydanmu
nadauka, kasheni ne kawai imran baiyiba
don bakin ciki, acewarsa ni da akace na
mutu innaje mezaifaru, dakyar ya lallaboni
yace zamuje daredare, nadau risk sosai
daredare tabayan window na nashiga, dama
akwai yanda nake duruwa nashiga abuna
idan nayi jaming kofa, lukily enough baa rufe
ba, but dakin arufe take, inajin hayaniyar
mutane nashiga na dauko wasikan, da
takardun da yayah yabani nayi sighning na
kudina, dakuma atms diba, duk wallet dina,
potraits din hotunanka harda wasu dan kaya
nadiba a karamin jaka najefa ta window

zanfita kenan naji karar key, dasauri na
tsaya abayan kofan, mai aikinmu ce tashigo
zatadau abu, saidai bata ganeniba, cikin
sanya nace mata inkikayi ihu ko kikace kinga
mutum saina kasheki, tayi tsit bata motsa ba
harna dire natafi” Yusuf yayi murmushi
sannan yace “itace tasanar dani taga mutum
anma bata gane wayeba, hakan yasa nayi
tunnanin kina raye for sure” bata ce komi ba
tacigaba da bayaninta ” imran ne
yataimakamin mukatafi gidansu, yakuma yi
bayani wa umminsa(mahaifiyarsa), takarbeni
hannu bibbiyu kuma ta tausayamin, don wlh
har karamin hauka nayi, na zauce, ga
tsantsan sonka datake cina, gakuma
tsantsan tsoron yayah abdullahi dake raina,,
wannan dakin dasukaban shima nacikashi da
hotunan ka,imran ne yazame min uba, uwa,
yaya, kanwa, yataimakamin sosai don baya
barina cikin kunci, sannan akowani lokaci
idan ina tunanin ku nahau kuka baya iya
motsawa saiya tabbatar nayi murmushi,
nasan inasonka, anma bansan
yazanayiba,saboda zaka fara soyayya
dawata idan katuna cewa namutu, ahaka dai
ndaure ranan nabude wasikanka nakaranta,
wanda saidaya sani nadaman duk abinda
nayi tunani akanka wanda karubutamin,
nacigaba da rainon soyayyarka, anma imran
yana faman dasa nasa soyayyar, banda
hanyan kin yarda dashi, bayan gatan
dayamin” Wani tsaki yusuf yaja, jin yadda
take batunta, tareda cewa “so kina nufin cox
imran saved u , nd i didint sai bazaki
soyayya daniba, damn it” faruq ne yace
“meye haka yusuf, zuciya aitanason me
kyautata mata, kaida kake da ikon kareta ba
kin furta mata soyayyan kayiba, am quite
sure daka fadamata shell atleast have trust
on u” hannu yusuf yasawa faruq alamun yayi
shiru tareda janyo amira cikin fushi, idonta
ya gwalalo tazaroshi yace “u beta choose
kafin na wurgaki a tsakiyan titin nan, ni ko

imran!
[12/16, 9:31 AM] Benaxir Omar: 2⃣ HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR Zura masa ido tayi, dataga tabbas
dagaske yake zai iya cillata a tunaninta,
tafara dan kara don damkar dayayi mata,
hakan yasa yasaketa, bai kulataba yacewa
faruq sutafi, Cikin gari suka koma, suka
kaita gun motarta, sannan yace tacigaba da
zama zaikoma bauchi, zaikuma saka
abdullahi a kotu, taji tsoro don har gwalalo
ido tayi, tareda cewa “karufamin asiri, koba
komi danuwanane, zanhakura nabiku kawai,
saidai dole kudau mataki akanshi, banda
zuwa kotu,tamkar tona asirin gydanmu ne,”
ya yarda dahakan, anma yace mata “kindai
san hukuncin kisa ko, kashe yaruwarki yayi
akan dukiya,donhaka dole amasa hukuncin
data dace dashi” zatayi magana yasa hannu
yarufe bakin, hakan yasa tayi shiru, tana
zaune a motan, yakura mata ido, babu
abunda baya kissawa ransa, godiya yakewa
Allah daya taimakeshi yakuma ceceshi
yanuna masa baiwar Allshn nan, juyawa yayi
yatafi bayan yadau numban wayanta,zama
tayi dakyau takalli steyerin motan, tana buga
kirjinta tareda cewa “weldone amiraa, kinyi
kokari, Allah ya dada kareki, kinyi kokari
dakika danne son dakike masa, dakika danne
shaidan kika nemi kariya daga Allah”
itakanta tasan cewa yadda tadade bata
ganshi ba, Allah kadai yasan yadda takeji,
kuma tayi mamakin yadda akayi yusuf
yakoyi magana, mutumin da magana ke sasa
ciwon kai, uhmm kowacce gauta ja ne,
kunna motar tayi tanufi gyda, tana shigowa
falon taga imran, dogo ne iya dogon namiji
donkuwa yafi yusuf tsayi, zubinsa na
larabawa tunda kansa bakin gashine
akwance, gashi namiji mai son ado bayan
yasan halittar kyaun da Allah yamasa,
idonsa manya manya saidai sunanan ne very
sexy, saboda yana abu kaman mai jin bacci,

ayadda yataso tasan mezaice dasauri tace “i
went to visit a frnd” yadan dakata sannan
yace “But you should have called nd
explained, ” bata ce komi ba tazauna akan
lausassan kujeran tana lumshe ido, tunaninta
shine yusuf, shikuwa imran kallon daya mata
jikinsa yabasa akwai damuwa, arayuwa babu
abunda ya tsana irin yaganta awani hali,
yazauna gefe bata saniba, yamiko hannunsa
yadafa jikinta zaiyi magana, dasauri tabude
ido tareda cewa “i have told u tymz without
number, kadena tabani!, ni ba muharramarka
bace, haramunne i repeat HARAMUN ne
katabani ko dakuwa yayane” “Am sorry i jex
cnt control my emotions ne” ” den saika
ambaci Allah, shaidan ne yake rudarka, kuma
i have to leave dix house, saboda kullum
inafada maka baka yadda, kar wataran ummi
tafita ni dakai kamin ba daidai ba, ” “Nooo
wlh nadena, don Allah nadena wlh, i wnt
come near u” “Beta” [12/16, 9:50 AM]
Benaxir Omar: HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR Don ita
tasani shigan kare mutuncinta tanayi don
karta shiga hakkinsa, saidai talura yafiye son
jiki ne, namiji ne mai son mace, donhakane
take daure masa bata masa wasa, Shiru yayi
sannan yaja gefe, hannunsa akansa, tahaura
sama dontayi wanka tacanja Washegari
dassasafe yusuf suka kama hanyan bauchi,
suna isowa, wanka yayi ya sallah,sannan
yanufi gydansu ramlat,tanna zaune tana
jiranshi da tarin takardu agabanta, idonta a
kumbure, donkuwa yau mahaifiyarta ta
tukota, lalle lalle tafidda miji, kokuwa dangin
ubanta su aura mata wani, tarasa yazatayi,
taci kukanta takoshi Yana zama yalura da
yanayinta donhaka yace “meya faru?” “Babu
komi” “Sure?” “Positive” Hakan yasa yaci
gaba da duba takardun, lalle ramlat tacika
aikinta, takuma bashi mamaki, domin kuwa,
hatta asibitin da aka haifi su adiya da amira
saidata nemo, ga sunan gakuma certificate

of birth, ta bibiyi gidan marayu, takarbo duk
wasu bayanai tun randa aka kai adiya, har
randa aka karbota, in d name of mutum
daya, abdullahi amir, baiyi mamaki sosai ba,
sunsaba ganin wannan case din, yan ciki
daya su kashe juna saboda dukiya,
dayakashe mahaifinsa saboda kudi. Yaduba
hotunan scene din, wanda ita ramlat takarbo
alokacin mutuwan adiya, saikuma hoton
adiya dakuma hoton amira, yasa agabansa
yana kallo, babu banbanci illa amira tafi
adiya haske, yanayinta na hutu yafi bayyana,
saikuma adiya tanada tawadan Allah
dankarami agefen kumatunta wanda yakara
tabbatar masa da ae lallai, inhar bawanda
yasan akwai yan biyu ba babu wanda zaiyi
tsammani cewa ba amira bace, banbancinsu
kadan ne, ya ajiye sannan yadau file din
dukiyan, yakalli makudan kudin, lalle kudin
yayi yawa da abdullahi ko ya mallakesu
aganinsa bazai taba talauci ba inba ikon
Allah ba, nan yaji tausayin inna, gashi baiwar
Allah harda aiki takeyi, kanshi a kasa yaga
abu yadiga akan takardan, yadago kansa
dan dubawa yaga menene ga mamakinsa,
saiyaga hawaye ne fam a fiskanta, ramlat ba
gwanar kuka bace, kozatayi bazatayi
agabansa hakan yatabbatar masa da
alamarin yasha kanta ne, ya ajiye littafin
tareda cewa “Can you share the story?” Bata
amsa ba takara fashewa dawani kukan
kaman yasanar da ita mutuwar iyayenta,
shiru yayi yana kokarin karantarta don yaga
meye matsalan, anma yagagara ganewa,
ayadda take kukan kawai ya zaro
handkerchief yamika mata tana gogewa,
yazura mata ido harta gama kukan, sannan
yace “You can talk” Bata amsa ba sai bayan
mintuna, sannan tace “Ka min alkawari
zakamin wani abu donAllah” “Inzan iya zan
yi” “Zaka iya, abu mai sauki ne don Allah”
“Toh nayi, menene?” ” ka aureni”
[12/16, 9:50 AM] Indo: HANNU DAYA

BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR
Don ita tasani shigan kare mutuncinta tanayi
don karta shiga hakkinsa, saidai talura yafiye
son jiki ne, namiji ne mai son mace,
donhakane take daure masa bata masa
wasa, Shiru yayi sannan yaja gefe, hannunsa
akansa, tahaura sama dontayi wanka
tacanja Washegari dassasafe yusuf suka
kama hanyan bauchi, suna isowa, wanka
yayi ya sallah,sannan yanufi gydansu
ramlat,tanna zaune tana jiranshi da tarin
takardu agabanta, idonta a kumbure,
donkuwa yau mahaifiyarta ta tukota, lalle
lalle tafidda miji, kokuwa dangin ubanta su
aura mata wani, tarasa yazatayi, taci
kukanta takoshi Yana zama yalura da
yanayinta donhaka yace “meya faru?” “Babu
komi” “Sure?” “Positive” Hakan yasa yaci
gaba da duba takardun, lalle ramlat tacika
aikinta, takuma bashi mamaki, domin kuwa,
hatta asibitin da aka haifi su adiya da amira
saidata nemo, ga sunan gakuma certificate
of birth, ta bibiyi gidan marayu, takarbo duk
wasu bayanai tun randa aka kai adiya, har
randa aka karbota, in d name of mutum
daya, abdullahi amir, baiyi mamaki sosai ba,
sunsaba ganin wannan case din, yan ciki
daya su kashe juna saboda dukiya,
dayakashe mahaifinsa saboda kudi. Yaduba
hotunan scene din, wanda ita ramlat takarbo
alokacin mutuwan adiya, saikuma hoton
adiya dakuma hoton amira, yasa agabansa
yana kallo, babu banbanci illa amira tafi
adiya haske, yanayinta na hutu yafi bayyana,
saikuma adiya tanada tawadan Allah
dankarami agefen kumatunta wanda yakara
tabbatar masa da ae lallai, inhar bawanda
yasan akwai yan biyu ba babu wanda zaiyi
tsammani cewa ba amira bace, banbancinsu
kadan ne, ya ajiye sannan yadau file din
dukiyan, yakalli makudan kudin, lalle kudin
yayi yawa da abdullahi ko ya mallakesu
aganinsa bazai taba talauci ba inba ikon

Allah ba, nan yaji tausayin inna, gashi baiwar
Allah harda aiki takeyi, kanshi a kasa yaga
abu yadiga akan takardan, yadago kansa
dan dubawa yaga menene ga mamakinsa,
saiyaga hawaye ne fam a fiskanta, ramlat ba
gwanar kuka bace, kozatayi bazatayi
agabansa hakan yatabbatar masa da
alamarin yasha kanta ne, ya ajiye littafin
tareda cewa “Can you share the story?” Bata
amsa ba takara fashewa dawani kukan
kaman yasanar da ita mutuwar iyayenta,
shiru yayi yana kokarin karantarta don yaga
meye matsalan, anma yagagara ganewa,
ayadda take kukan kawai ya zaro
handkerchief yamika mata tana gogewa,
yazura mata ido harta gama kukan, sannan
yace “You can talk” Bata amsa ba sai bayan
mintuna, sannan tace “Ka min alkawari
zakamin wani abu donAllah” “Inzan iya zan
yi” “Zaka iya, abu mai sauki ne don Allah”
“Toh nayi, menene?” ” ka aureni” [12/19,
7:52 PM] Indo: HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR Shiru
yayi, shi bai fahimci mai takeso daya ba,
yasan ko sama da kasa zata hade auren
ramlat ba nashi bane, ko kishin amira wani
tashin hankali ne, balle shikanshi yasan
cewa bazai iya zama da ita ba, sanadin
ruhinsa na gun amira, saidai ta auri gangar
jikinsa, yaja numfashi sannan yace “kiban
lokaci muyi magana” Ta share kwallan daya
fito mata sannan tace “babu wani dadewa
sati daya akaban agyda” Wani nauyi yaji
zuciyarsa yayi sannan yace “naji ill get bck
to u” Tashi yayi yafice, batada abokin
shawara, shiru tayi, don numfashinta
daukewa yakeyi yana dawowa, kaman
andanna mata abu a zuciya, tayi shiru tana
tunani Shikuwa yusuf yana fitowa, dayaja
motarsa yanufi office, yazauna tunanin
maganan da ramlat tamasa yakeyi, auren
ramlat barazanane agareshi, inya aureta riba
biyu zaisamu, zata taimaka wajen kawar da

abdullahi, sannan a saninshi da ita, macece
mai kamun kai, inkuwa yaki zata iya
resighning a case din, kuma zata iya rabuwa
da alamarinshi don aure zaa mata, waya
yadauka sannan yakira amira, “Hello
yakike?” “Lafiya kalao ya gari” “Kalao, hope
komi lafiya?” “Ae, alhmdlh, ” “Inada magana”
Tayi tsit sannan tace “Mekenan?” “Maganan
case dinmu, da lawyern” “Awhh kana nufin
ramlat?” “Ae, aina kika santa?” “Uhm, ka
amince da auren nata?” Dum!, ya akayi
tasan komi, (Don Allah kumin afuwa kunjini
shiru,ciwo ne ya kwantar dani har gadon
asibiti, a kwantar atayar, Allah dai yabamu
lafiya, wanda suka sani suke kirana nagode
muku Allah bar zumunci)
[12/24, 7:03 AM] Benaxir Omar: HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR Shiru yayi don mamakin metake cewa,
baitaba zaton cewa tasani ba donhaka
saiyace “shine nazo neman shawara” “In
nine ka amince, aidole ita zata taimaka
mana” “Kidai sake tunani” “Tunanin kenan”
Baibata amsaba canja tadin yayi har ya
kashe wayan, Shidai jikinsa na basa ba don
Allah amira ta aminceba,yadaiyi shiru yana
tunanin mezaiyi wanda bazaiyi nadama ba,
Amira kuwa tana kwance ne ummi tashigo
tamata sallama akan zataje gun aiki, tafito
ta rakata tana murmushi, dawowanta kawai
tamike takkwanta akan kujera bacci ya
kwasheta, jitayi ana shafata, kasancewarta
mai son jiki saita kara langwamewa
azatonta mafarki take, saikawai taji shafen
yana karuwa don haka , bude idonta tayi
aikuwa taga imran akanta, salati tayi tamike
tareda cewa “meye haka?” “Don Allah kiyi
hakuri karki gujeni,” “I told u kadena tabani,
meye hakan? Ni ba muharammarka bane,
bawai ina kyamarka bane, Allah ne yayi hani
dahakan, kai balarabe kamata yayi kasan
wannan kake taka sani, kabari in Allah yayi
ni matarka ce, zaka tabani yadda kakeso,

yayi shiru don shi acikin matan daya hadu
dasu, bakomi bane idan yataba yanmata, ko
ya rungumesu, yana ganin kaman duk acikin
wayewa ne, hakama yanmatan ko baya
tabasu dakansu zasu fara rikoshi, anma
amira daban ce hakan yakaro martaba da
girmanta a fuskansa [12/24, 7:39 AM]
Benaxir Omar: HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR Ramlat
ne da yusuf tareda farzan wanda suke zaune
da alkali a chamber suna zaune inda ramlat
take bada hakuri takuma janye karan da
suka shigar, farzan cikin bacin rai yamike
yace, “wannan ma ai bayi bane, weve wasted
our time, we r being accused, kujanye mu
mushigar, bamu yarda ba, client dina tasha
wahala, for Godsake almost two months,”
Alkali ne yadaga mai hannu kafin yanemi
afuwa yazauna, nan alkalin yace meyakeso
ayi tunda basu hakura ba “Defamation of
character, donhaka zamu shigar da kara
kotu,” dawannan suka rabu, aranan aka fitar
da nads, tayi baki ta kode, ta dawo abun
tausayi,, suka fito yusuf na tsaye kanshi a
kasa, yagagara hada ido da ita, suka shiga
mota suka wuce, yusuf office dinsa yanufa,
yana zaune abdullahi yashiga hankali atashe,
yana cewa “naji kunjanye kara, meya faru?
Zakabar azzzalumar yarinyannan tabar
hannunmu” Yusuf yayi murmushi sannan
yace “bakomi fa, naga babu cigaba ne a
alamarin, shiyasa na hakura, ” “Anmadai
yusuf kasan yakamata tafuskanci hukunci
ko” “Ae zamuyi shawara daga baya, ni na kai
karan kuma ni na janye” Hakan yasa
abdullahi fita a fusace, yusuf yayi murmushi
don dai mamaki kam bai barshiba Nads na
shigowa gyda daki tanufa, tashiga bandaki
wanka tayi donkuwa tafi awa uku a bandaki
don cire kazantar jikinta, tana fitowa
daddynta na falo tahau table din tazauna
sannan tace “daddy yanaga ranka abace
kaida zakayi murna?” “Wani murna nadiya?,

anbatamiki image, sharrin kissa of all tinx
aidole raina yabaci, dole mushigar da kara
kotu” [12/24, 7:54 AM] Benaxir

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login