Showing 9001 words to 12000 words out of 27433 words
tsaki yaja
yasauka yana saukowa yafara mannin dubu
daya wa amira, ayadda yake zuba kudin
zaka tabbatar dacewa cikin haushi yake
mannin nan da nan hankalin kowa yayi
kanshi aka fara shewa sukuwa ganin mannin
dayakeyi suka fice suka bashi guri, yazuba
mata yakai dubu hamsin so yake taje
tazauna don kar wanda yazo itakuwa duk da
taji dadi anma tashare kamanbatasan yanayi
ba, jin saukan ruwa tayu ajikinta mai balain
sanyi, juyowan dazatayi taji andibe ta da
mari, subhanallah walkiya tagani zata daga
fuska taji anbata wani marin, nads tagani,
cikin haushi da containern ruwa ahannu
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Tsayawa tayi cak, tana
kallon nads, yayinda mutane suka shigo filin
ana kokarin janyesu, Yusuf ne yariko hannun
amira don janta, wani bakin ciki taji har
ranta, tunda take baataba embrassing dinta
irin na yau ba, abun is soo humiliating,
kayan bakin ciki, batasan sanda ta fusge
hannunta da karfi daga nasa ba, tajuyo cikin
bacin rai, tunda yake baitaba ganin ta
hakaba cikin bacin rai hakan yatqbbatar
masa da ranta yabaci sosai, “Kai kajawo!, u
caused it, nd y’all shall see d results in your
own food” taja wani mummunan tsaki tafice,
mota aka nufa da ita aka mayar da ita gyda,
tana shiga tasake shower a toilet na ruwan
zafi, tundaga kanta yake zubowa har kasa,
wani kuka tayi mai tsuma zuciya, da tana da
halin cire son yusuf data cire, tunda ta tsinci
kanta a sonshi kullum acikin wahala take,
Yusuf kuwa ko da aka fice da nads binta
yayi zata shiga mota yajanyo riganta bashiri
ta tsorata , sannan yanunata da dan yatsa
“wlh tlh, ki kiyayeni, nads zan illataki akan
yarinyannan, wai meye matsalarki?”
“Matsalata? Sonka!, sonka ne matsalata,
kuma as far as m alive, you r nt alowed to
love dat skinny bitch ” hannu yasaka ya
wanketa da mari, abunda baitaba yi ba
arayuwansa sannan yace ” dnt ever, ever in
your damn life call her a bitch” rike
kumatunta tayi she cnt blv it, bai saurareta
ba yafice daga gun,tsugunawa tayi tana
kuka, Jan motansa yayi yana tafiya, anma
wani uku uku yake gani, saura kadan yakade
wani, anma haka yadaure yanufi gyda, yana
isa yadanna horn, har saida maigadin
yabude, yadda yashiga yatabbatarwa
maigadin ba lafiya ba, yana fitowa yabuga
motan da karfi, yashiga cikin gida, kazrat da
afrah na zaune kowa da waya ahannunta,
yana shigowa yace kufito mufita, afrah tadan
labe kadan tareda cewa “yayah, zanyi hira
anjimaa” “Kinci ubanki da hiran!” Tunda take
bata taba jin yayi zagi ba, donhaka bashiri
tamike , dukkansu jikinsu na kyarma, suka
shiga yaja motan sai gidansu amira, yaduba
agogo karfe tara da kwata, yaja numfashi
sannan yace kushiga, ku lallabata, ku
rarrasheta, kubata abinci, kusata tayi bacci”
Afrah cikin rashin fahimta tace “ita wa?”
Dasauri kazrat tajawota kafin ya kurma
musu wani zagin, ciki suka nufa, kasancewar
bakowa agydan ,sunyi sallama amma shiru,
wata mai aiki ce taleko, suka tambayeta ko
amira naciki, ta kaisu har kofan dakin
sannan tace musu sushiga don tunda
tadawo bata fitoba, ahankali kazrat tabude
kofan gabanta ne yafadi, ganin amira a
yashe a kasa, wani kara afrah tasaka wanda
shikanshi yusuf baisan sanda ya shigo
dagudu ba, dubawansa yagansu agun,
kinkimarta yayi yasauko da ita yasa a mota,
dayazo fita yace wa maigadin yakira inna ko
abdullahi yace musu suna reemee, daga
kazrat har afra sun tsorata, don basusan
wani hali take ciki ba, suna isa reemee aka
bata gado nan akayi saa likita yana kusa,
suka rufesu, minti sha biyar saiga abdullahi
da inna, abdullahi idonshi akan yusuf,
alamun yana bukatar tambaya, cikin fushi
yace “wlh nayi danasanin saninka, tunda
kanwata tafara sonka take shiga tashin
hankalin rayuwa kala kala, anban labarin
meya faru, meyasa bazaka iya jan karuwarka
agefe daya ba?” Inna ce ta rikoshi tareda
cewa yamata shiru kafin ransa yabaci
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR yusuf baice komi ba illa
gayda mama dayayi, su kazrat ma suka
gaysheshi sannan suka zauna jira, can dai
likitan yafito, nan suka runtuma kanshi kowa
na son jin mezaice yace “bawani matsala
bane, waye bro dinta ,yabiyoni office, ”
abdullahi yabishi inda likitan yamai bayanin
cewa tsantsar damuwa ne, da tunani yamata
yawa, ga fargaba, saikuma yalura cewa
kaman ta bubbuga kanta anma Allah yasa
ba abinda yafaru, abdullahi dai yadamu ,
amira cannot try to commit suicide haka
kawai, dahaka dai yafito , can dai yusuf
yamayar dasu kazrat yadawo, har sha daya
kafin amira ta tashi, sun shiga mata gaba
daya su ukun, ganinsu yasa tafashe da
sabon kuka, inna sai rarrashi take itakam
abun yadaure mata kai “Inna, kukasheni don
Allah, inna don Allah, zaifimin alheri” bata
lura da yusuf ba don baya baya yakeyi’ “Inna
inatason maso wani, kumin addua Allah
yaciremun wannan son, ko yakasheni, wlh
inna ina sonshi,banjin zanso wani namiji
saishi, na gwammaci na mutu da naga ranan
dazaiso wata” Innace ta rungumota tausayin
yar lelenta har ranta, haushi takeji sosai,
abdullahi ne yamike tareda cewa yusuf
“inada magana” Yusuf yabi bayanshi suna
fita corridor din yace “Inhar bazaka sota ba,
bazaka kareta ba, i think its beta kabar
rayuwanta,” “Hmn, abdullahi kenan,
kalamunka suna min zafi, bantaba jin son
wata ya mace kaman na amira ba, amira ce
farkon farin cikina, kuma karshe, itace
matakalar data gina zuciyata zuwa wannan
rana, ina kokarina anma babu yadda na iya
ne” “Duk abunda yasami kanwata, daga kai
ne” Bai sauraresa yakoma ba, amira dai
tagama kukanta, likitan yace subarta tayi
bacci hakan yasa suka fita, abdullahi
yakoma gyda yayinda yusuf yaki motsawa,
don mammy ma data kirashi yace bazai
koma ba, inna tayi tayi yatafi yaki, kuma
gashi baa bari sungaysa da amiran ba,
donhaka da amira ta tashi karfe biyu kuma
idonsa biyu tace yashiga, sallama yayi tana
kallonsa ta kauda kai, hawaye ya cicciko
mata, hmn so jaraba ne wlh, inbanda so
tayaya zatafara son namijin da bai damu da
ita ba, zama yayi agefenta sannan yace
“Yajikin?” Kai tadaga masa bata amsa masa
ba, “Amira kiyi hakuri, i neva meant any of
these to hpn, am so sorry amira, bazai kara
faruwa ba, ” Ita ba abinda takesonji ba
kenan, atleast onced in his life bazaice mata
yana sonta directly nd intentionally ba? Sai
lallabinta yake anma yaki yafurta on his
own, zuciyanta na danne, tana kokarin
dannewa, anma bawan Allahn nan yaki
furtawa. Ganin yana neman maidata karamar
mahaukaciya tabuga gadon dakarfi donshi
kanshi ya tsorata sannan tace ” Get out!,”
yanason yayi magana takara gigicewa “i
SAID GET OUTTTTTTTT” Jikinsa nabari
yafice donhar inna tana kokarin shigowa,
yana fita masallaci yanufa, inna kuwa
nashiga tafara kuka “Inna zanmutu, wlh inna
baya sona, nashiga uku inna” (Don Allah i
want to use these medium to talk, its high
time people should knw dat bana rubuta
personal life dina, my relationship nd my
aims a labari, i can neva do dat, its my
privacy, to dox going viral giving topic on my
life nd my relationship issues, i think you got
an ant in ur soup, nd for the book
ABDULHAFEEZ dat aketa magana hes my
boyfriend bla bla nayi rubutu akanshi, m
sorry to say no!!!, cox labarin creating nayi, i
just dedicated d book to a frnd nd his
galfrnd, whom i promised ill write a book wit
his name, i hope this get to dem haters!)
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Inna kokarin lallabata tayi
Ta kwanta zum kaman tayi bacci hakan
yasa inna ta barta, batayi baccinba illa
kukan zuci datakeyi, Washegari aka
sallameta har lokacin yusuf na tsaye ajikin
kofa dakyar inna ta lallabashi yatafi gyda,
koda sukaje gyda kullum yana hanyan
zuwa,haryazo yatafi amira bata kulashi,
yakawo su kazrat suka gaysheta sannan
yamayar dasu, randa tawarke yashigo
gaydata tace masa itakam ta warke
karyadamu da zuwa, jikinsa yayi sanyi, don
yasan ranta yabaci ne matuka dashi, gyda
yanufa, Yana isa gyda gun mammy yaje,
yasanar da ita komi, hakuri tabashi sannan
tace masa mahaifinsa yaturo yaje u.s akwai
course dazaiyi, tamika masa komi, shiru yayi
bayaso yatafi yabar amira ahaka, yana
samun bad feelings akai, but bayanda ya
iya, donhaka tuni yayi booking flight randa
jirginsa zaitashi ranan yaje har gydansu
nads, tana zaune sanye da riga da wando,
kanta ba dankwali, bai zaunaba itakuwa
mamaki ne ya isheta, yau shine a gydansu,
“I need u to hear me with ol eyes nd hrt,
nads zanyi tafiya, nd zanbar amira, gashin
kanta kwaya daya yabar jikinta nads zanmiki
illan da bazaki manta daniba,” “Is dix a
warning? Cox banjiba, nagayamaka babu ya
macen dazan raba soyayyarmu tare, ko ni ko
ita” baikulata ba yafice, itama batabi
takanshi ba, anma jikinta yayi sanyi,
gydansu amira yawuce babu yadda baiyi
tasauko su gaysa ba amira taki yarda,
acewarta yazo ya fama mata son da take
mishi ne, dahaka yagaji yabar mata wasika,
bata karanta ba ta ajiye agefe, kwata kwata
tarasa meke mata dadi, Bayan two weeks da
tafiyanshi, ta sami abdullahi tace mai itakam
yanema mata part time job, dama burinta
daban abunda takaranta daban, ko da
yatambayeta tace ita ko agydan tv ne ko
radio, dariya yayi tareda cewa “mai yahada
course dinki da gydan radio?” Yadda ta
takurashi daukan cvs dinta yayi yakaiwa
abokinsa , yace bata gama service ba
sunema mata aiki ko da joni ne,” yaji dadin
ganin zaisamu irinsu ameera agun, acewarsa
it must not be official but tana zuwa, tana
ganin yadda akeyi , donhaka dazaran ameera
ta tashi daga industry zata wuce gidan tv,
karfi da yaji tadawo journalist don tanada
hazaka, komi zasuyi tana labe dasu,
rayuwanta yazama so busy dama abinda
takeso kenan, takan zauna takalli
hotunanshi, taga portraits dinshi anma bata
taba bude wasikar daya bariba, yana kokarin
kiranta anma haryau bai furta mataba,
hakan yasa tasa aranta ba sonta yakeyi ba,
wahalar dakanta takeyi” HANNU DAYA
BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR
watarana tadawo daga gidan tv tazauna
akan kujera agajiye mai aikinsu ce tashigo
tana cemata tayi bakuwa awaje, tamata iso
tashigo, mamaki yacikata dataga nads, nan
da nan gabanta yafadi, tamike tazauna,
itama nads zama tayi akan kujeran cike da
murmushi “Nasan zakiyi mamakin xuwa na
nan gydan” “Ae to dawannan” “Nazo rokanki
alfarma ne” “Na mefa? Inajinki” “Natabbata
kinsan meye SO, kinkuma san illan SO, amira
inason yusuf , son dabazan iya cire araina
ba, nayi yakin naga bazan iya nikadai ba,
donhaka nabi ta karin maganan dayake cewa
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA, why not
muhadu muhada kai muyi sortn out din
problem dinmu, namiji daya ne, muyi
shawara akai, nasan bazaki hakura dashiba
nima bazan hakura ba toh yaxamuyi
dayawuce muhada kai?” Amira abun yabata
dariya donhaka tace “a a, kidai cigaba da
ways dinki, nima zancigaba da nawa. Wanda
ya iya allonsa yawanke” tana fadin haka
tamike tabar mata falon, nads taji haushi
donhaka tafice itama don dai ita takawo
kanta shiyasa. Amira tashiga daki tayi
wanka sannan tabi lafiyan gado, dama bata
sallah, inna karfe tara tashigo gidan donhaka
ta leko dataga kofan abude ta tasheta tareda
cewa ta rufo kofan dakin, ta tofa addua
tawuce daki itama DAREN DA AKA SACE
AMIRA! acan cikin bacci amira taji ana kiran
sunanta, ta amsa anma bata farka ba,
donhaka aka barbada mata powdern dake
cikin takarda, nan wani sabon bacci ya
kwasheta sannan aka fice da ita, maigadi
wanda shima sun barbada mishi nashi kason
sai bacci yake sannan suka wuce da ita,
kobi cinema aka nufa da ita, suka tabbatar
sun daureta suka barta agun, ba ita ta
motsa ba sai karfe hudu sannan suka wanka
mata mari, a firgice ta farka garau idonta
abude ganin kanta datayi awani sabon guri
tuni tashiga yin kuka, tana kiran inna da
abdullahi. Wani kato wanda bata ganin
fuskanshi ne ya daka mata tsawa tareda
cewa tayi shiru, aikuwa yaciro wayansa
dasukasa sim aciki, wanda sukayi fashin
layin ahanya agun wata baiwar Allah yar
tsohuwa, yace “kira numban uwarki” agigice
tafara kiran numban inna yasaka sannan
yakira bugu uku aka dauka nan yasa mata a
kunne tace “inna” Inna ta rikice sosai, tana
tambayoyi anma yacire yamayar nasa, da
abdullahi yadauka kuma saiyace mai
“sakamakon mutuwa kanwarka zata samu
don tashiga hurumin da ba nata ba” yana
kashe wayan yadauki wukan ya dabbara
mata sannan suka fice da gudu. Wani irin
yunkuri take salati na kokarin fitowa daga
bakinta, cikin mintuna kadan saiga su
abdullahi da yan sanda, nan akayi asibiti da
ita, ACIKIN ASIBITIN…. Likitoci sunyi iya
kokarinsu don ganin sun ceto rayuwan Amira
saidai kowani rai sai ya dandani mutuwa,
anan yafito yake sanar da abdullahi da inna
Allah yadauki abunsa, jiki inna taja ta sulale
tafadi tuni ita ma aka nema mata nata
kason gadon,abdullahi kuwa dakyar yake
daga kafafunsa sunmasa nauyi, ayayinda
yashiga dakin don ganin gawan tayi haske
tayi fari, fuskanta alamun murmushi,
zuciyarsa tamasa nauyi INNA LILLAHI
WAINNA ILAIHI RAJIUN, maman sadiq ce
data karaso tayi karfin halin buga waya
tasanar , cikin mintuna kadan mutuwan
amira yazaga garin bauchi kamar walkiya,
yusuf ya tafi kansas don yin wani business
daban daga gun course dinsu, txt yagani
awayansa Allah yayiwa Amira Amir rasuwa
da misalin karfe Shida na yamma na yau,
insha Allah gobe zaayi janaizarta karfe Goma
nasafe, sake wayan yayi akasa, babu wacce
tafado masa arai sai nads! Shikenan nads
tagama dashi , innalilahi wainna ilaihi rajiun
(kuzo muyi zaman makoki, Allah yajikan
amira,
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Inna saidata sha drip uku
kafin tasamu daman jikinta, alokacin gydan
radio da tv an isar da sakon mutuwarta,
ancika gidan su amira alokacin inna aka
sallameta karfe tara na dare duk wasu
yanuwa sunzo, nanatu gidado wacce taji
mutuwan bazata bata yarda ba, mutuwan
amira ya birkita ta, takuma yi kuka kaman
ranta zaifita, balle na gangaro kan mrym
maleka, wacce suma tayi dukkansu da
dayyiba wacce tafisu dauriya kukan zuci
takeyi, mamancy shiri tayi zata taho daga
gombe, itama tasha kukanta abunka da farin
mutum duk idonta ya kumbura, Inna batayi
bacci ba aranan , kwana tayi tana sallah
yarta kwaya daya tilo tabi mijinta, duk
tahadasu tamusu, Washegari dassasafe
yanuwa da abokan arziki, infact har wanda
basusan amira ba sunzo su, aka mata
wanka, aduk lokacin abdullahi baya magana
illa idonshi datayi jajur, karfe tara da rabi
motan taxi tashigo cikin gidan, dama ankafa
canopys ciki da waje, motocci suncika layin
unguwa, a birkice yafito, yusuf ne, idonshi
jajur ta kumbura rashin bacci da alamun
kuka sun bayyana masa, cikin gidan ya
kutsa duk da mata dasuke zazzaune agun
falon yashiga yana hango inna yanufeta ya
durkusa, tareda cewa “inna don Allah
kicemin karyane tsokanana kukeyi” inna taji
wani sabon kuka ya tirkota, shima kukan
yafarayi wiwi, duk wanda ke gun yatausaya
masa, nan yafara magana cikin takaici, bakin
ciki da nadama “Inna tun ranan farko naga
amira akan hanya, zanbuge wani yaro ta
tsaya ta tare ta tsallaka dashi, da wannan
kyakyawan aikin nata nafara saninta, nafara
ganinta, tundaga lokacin nasan cewa
nasamu mace a rayuwata, inna nayi dace
amira na sona, anma nayi nadaman da
bazan taba yafewa kaina ba harna mutu
inna, inna naci amanar amira, na zalunceta,
inna inada dalilina wanda nayi hakan don na
kareta ne, ashe duk abunda nakeyi a banza
ne, saida akabita aka illatata, aka rabani da
ita, inna namiki alkawari zanbinciko waye
yakasheta, wayasaka akasheta, sannan in
nema mata yancinta” dukka falom kuka
akeyi, bai idda maganansa ba saigasu
nanatu , mamancy da dayyiba, kowa yashigo
da sabon kuka nan fa falo babu mai
rarrashin wani, dakyar abdullahi yazo yaja
shi yakaishi dakinshi, yasashi yayi wanka
don yalura agajiye yake ahakanshi yataho
dagashi sai wayansa sai wallet dinshi da
visa, abdullahi yace “kana nufin daga can
amurkan kataho ahaka? Meyasa zakayi
wannan garajen?” Yusuf bai kulashi ba, wata
sabuwar shadda yasaka wanda yusuf din
yabashi, yafito ko agogo babu ahannunsa,
yakarbi mukullin mota bai nufi ko inaba sai
gydansu nads, daga gate maigadin yace
batanan juyowa yayi yadawo, gydansu
yanufa yasamu bakowa suma suntafi gydan
rasuwan kitchen yashiga yadauki wuka yasa
a kasan kujeran motan sannan yakoma,
anyiwa amira wanka, aka mata janaiza
Alhamdulilah duk mutim nagari tabbas zaiga
alheri da mutane, domin nagartan halin
amira yasa batada abokin gaba, tasamu
mutane ansallaceta, sannan akatafi kaita,
koda zaa kaita wani sabon rikici ne yaballe
inna tarude ganin zaatafi mata da yar tata,
wani duniyan ubangiji Allah yajikan wanda
suka mutu, muwanda muka saura aduniyan
Allah yasa mucika da imani, antafi da ita
makwancinta, nan aka fara zaman makoki,
dukka yam gydansu yusuf kowa ya hallara,
anata karban gaisuwa,nima benaxiratu daga
gefe nasha himar dina har kasa ina gefen
nanatu da mrym maleka, kawayenmu suna
zuwa karban gaysuwa, karfe biyar na
yamma nads ce tashigo tayi sallama, sanye
da hijabi abinda batayi a rayuwanta
tagayshe da yan falo dakuma inna sannan
tanufo ciki, nanatu kanta a kasa taji muryan
nads namika gaysuwa, wani harzuka tayi
tareda cewa “meya kawoki nan?, kinzone ki
tabbatar ko ta mutu?, to ta mutu burinki
yacika, tabarmiki shi saiki kwadashi ki cinye
indai namiji ne!”, mamancy da mrym maleka
na kokarin danne nanatu anma saidata idda
magananta, nads cikin daurewan kai tace
“akanme zankasheta? I knw m bad but y
woukd i kill her?” Tsaki nanatu taja ta nufo
kanta tahadata da bango tuni aka riko
nanatu 8⃣ HANNU DAYA BAYA DAUKAN
JINKA NA BENAXIR OMAR Cewa akayi nads
tafice don kar asamu matsala, fitowa tayi jiki
a sanyaye, dakyar ta tuka motanta tanufi
gyda tana shiga gun mummy taje, sannan
tace “mummy naje taaziya nd frnds dinta
sunfara blaming dina dat nina kashe amira,”
mummy tadafa kirjinta da karfi tayi salati
tasanar da ubangiji sannan tace “kekuma
meya hadaki da kisa nads?” Kuka tafarayi
mahaifiyar tata tajawota, tun ranan bata
koma gydan rasuwa ba, Anyi sadaqan uku
anan akadan fara watsewa , yusuf kuwa
baya bacci kullum addua yake mata, dare da
rana, yakuma sha alwashin saiyabi mata
hakkinta,angama sadaqan uku akazo akayi
na bakwai, anan yusuf yasaka aransa cewa
lokacin revenge tayi Allah yajikanta, Wanka
yayi yaje