Showing 3001 words to 6000 words out of 27433 words
ta kwashe chocolates, pringles,
dadai sauran tarukuce, sannan taje tadiba
perfs tadawo, taje gun daukan ice cream
shima, tafito duk hankalinta nakan wayan ta
sa wa mutumin yafara calculatin kudin, yana
gama sawa yace 12k, taciro side bag zata
cire kudi taji muryan data ke bege again
yana cewa “for the lady” yamika masa kudi,
Ahhh toh abun yadawo rainin hankali
shikenan dazaran taje shopping sai yabita ,
yarainata ne ko me? Tadaga fuska zatamai
matsifa taga wani irn kwarjini yamata shiru
tayi donshima kallonta yake, “mrs yy ko?”
Ta yamutsa fuska sannan tace “you are
mistaken” “Oh oh sorry, den if kinganta kice
ina missn dinta, it hurts alot to miss her”
Wani tsaki ne yazo mata but tayi kokarin
danneshi, lallaima kai amma bawan Allah
nan yarainata tarasa waxata fara so sai
wanda yaraina mata sense, bakin ciki kaman
ta cije kanta,, alokacin mutumin yace
yagama sawa, tadauki ledan sannan taciro
12k ta ajiye masa tareda cewa” since d guy
insisted on mrs .yy i guess you should keep
dat for her nd here’s your money!” Taja
tafito , yana kallonta tafito yabiyo ta yatsaya
takunna motanta harta fice bai bar gun ba,
Parking motanta tayi tawaje tasa kanta akan
stiyeri tana kokarin danne hawayen
dabatasan meya kawoshi ba, batasan dalilin
zuwanshiba, bawan Allahn nan ko yagane
tanasonshi ne yake amfani dawannan
daman? Yau itakam tashiga uku, anma abun
is too much, haka kawai ta tsinci kanta
dayin kuka, aikuwa tasha kukanta sannan
tace “amira yi hakuri kinji, u r nt meant to
loose, sai soki kuma zaki rama kinji?? Yau
amira yar gatan baba da inna, da yayah
abdul”.ni benaxir i was lyk!! Is dix gal
crazy ??? Ohkay ooo!! We dey watch Tagama
lallashin kanta sannan tadago kanta ga
babban mamakinta yan frsc tagani, suna
cewa tayi wrong parking ina license dinta?
Nanfa takara zaro ido, taciro su tabayar,
suka gani, har dayan yace tawuce dayan
yace inaaaa!!! Akanme zatazo kan hanya tayi
parking she has contradict d law, nanfa
wasu hawayen suka fara zubowa, tarasa
mezatace, takira abdullahi ne? Yanzu ranshi
zaibaci batason abinda zai bata ran yayanta,
wata benz tagani e450 tayi parking agefe,
yana sanye da sunglasses, kamanninshi baya
bace mata, gunsu yanufa batasan meyace
musu ba, itadai taga suna ta godiya. Sannan
dayan yazo kanta “hajiya kiyi hakuri wlh
bamusan ke mrs.yy bane, ayimana ahuwa
hajiya, ai oga nada balain kirki, ” wani kunci
yakara tokararta ganin bainufo kanta ba,
yaja mota yatafi, bashiri takunna nata
tabishi, daya lura tana binshi tuni yasoma
gudu aikuwa tabishi, can hanyan poly yanufa
da ita nan ta ga lalle wasan gudu yakeso,
tunda yadau hanyan fita daga gari, taja tsaki
tanaso takoma anma bataso ace tayi loosing
, donhaka tabishi suna tafiya sunbar gari
donhaka motocci daddayane, wani wawan
tuki datayi tasha gabansa saida yaja birki
yatsaya, yayi underestimatn dinta, itakuwa
wani dadi taji dataga ta toshe masa hanyan
tafitya ma tareda cewa”weldoneee amiraaa,
kinkamashi!! Clap for urself” ta tafawa kanta
sannan ta tsaya, baifito ba bata fito ba,
dontace bazata fito ba , harsai yafito, shima
yace bazai fito ba harsai tafito yanason yaga
limits din guts dinta, gashi suntare hanya,
suntara motocii akan hanya, dole amira
tagra ko shi yagra idan zaa wuce, kuma
gashi dukkan su babu mai karamin mota
balle ace zaaraina su, nashi benz, nata
lexus, tohhhhhhhhhhhh!!!!! Ba bye sai anjima
zaku ganni
1⃣1⃣HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Kallonta ya tsaya yi ta
motansa, baya ganin fuskanta sosai, anma
zaiso ace yaga fuskan don ganin wani hali
take ciki, wani mai mota a bayansa ne yafito
tareda buga mai glass, saukewa yayi tareda
kallonsa, mutumin ya gaysheshi sannan yace
“don Allah bawan Allah kayi hakuri, kasan
mata da matsala, kayi hakuri saikai ka
gyara” “Bakomi zan matsa” Mayar da glass
din yayi sannan yakunna motan yaja ta gefe
anan yabasu hanya suka fara wucewa Amira
taja tsaki tareda cewa “ashe duk burga ne”
juyawa tayi itama tanufi gyda Cire ledodin
tayi tanufi falo ta zube akasa, bacci mai
nauyi ya kwasheta, donhar mafarkin king
dinta tayi, abdullahi ne daya shigo ya
shureta anan tafarka “Arayuwanki na duniya
kinfiso kullum kiyita tikan bacci” “Yaya toh
fisabililah zaman gidan yafara isana, wlh ina
missing skul lyf” Baikulata ba domin
abdullahi miskilin namiji ne, baifiya son
magana ba, Anan tayita zubanta tana bashi
labarin yadda tayi yau da king dinta “Wato
yayah ingayama daya batamin rai binsa nayi
da motan, kumafa he saved me wlh, saboda
if not don shi wlh da sun kwace motan”
“Bana hanaki fita dawannan motan ba?,
kinadaukan babban mota kina fita, ta ina
zaki auru? Kowa zaina ganin kinfi karfinsa!”
“Kai yayah, in Allah yayi mijina ne ai zan
aura kowaye, balle kuma insha Allah king ne
mijin nawa” Ganin zata dameshi yasa
earpiece yatoshe kunnensa, bayan tagama
surutun tana dagowa taganshi da earpiece
“Wannan yayan shiyasa banson baka labari
wlh,” Wayanta tadauko tahau whatsapp tana
duba grups wanda bawai tana magana bane,
leke kawai takeyi, can takira nanatu gidado
awaya data kirata tana cewa “Ke bazaki xo
gydanmu bane?, ” Nanatu tace “ke zanxo
karki damu, yaushe kike free?” “Ko yaushe,
ba inda nake zuwa, sai nxt month zanshiga
camp” Anan nanatu tace zataxo a weekends
Ran asabar nanatu tazo suwuni tare, sunci
sunkoshi sungama tadinsu, amira tadau
mota zata raka ta, sunfito tanufi hanyan
gida dubu, suna kan titi nanatu tace wancan
motan na binki fa, nan da nan amira tarage
gudu, ganin hanyan its very risky, tabashi
hanya yawuce yaki wucewa, tagadai tabbas
su yakebi, donhaka data isa wani car wash
ta tsaya agefe, shima parking yayi , gabanta
yafara fadi, toh yazatayi,? Nanatu ma
tagama tsorata, 1⃣2⃣HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA. BENAXIR OMAR Wayanta
tadauko tafara dialling numban abdullahi can
kuma saita kashe, yanzu hankalinsa zai
tashi, nanatu ma duk ta tsure, jan motan
tayi don ganin motocci basa wucewa balle
tasa hope gashi duhu yakunno kai, kunna
motan tayi tace nanatu tasa seat belt, da
karfi ta fuzgi motan, aikuwa shima ya kunna
nashi, gudu takeyi sosai, anma ina shan
gabanta yayi, wani wawan tsayawa tayi
donkar ta bugeshi gabanta na fadi, subiyu
suka fito daga motan, sannan suka nufosu
amira hannunta narawa taja wayanta ta
wurga akasan seat, buga windown sukafi
dakarfi, amira tabude jikinta na bari, suka
fito da nanatu, wani haske ne yanufosu,
motocii biyu suka nufosu dasauri suka ce
amira tamiko keyn motar, tsabar rikicewa
tarasa ta ina ta wurga, ganin zata bata
musu lokaci akamasu yasa, suka koma
motansu suka fice, motoccin dasuka taho
sun tsaya, nafarkon yan sanda ne, nabiyun
wata camry ce baka ,yafito daga motan
yanufosu, amira duk ta rude jikinta na bari
hawaye nazuba, anan yan sandan suka
gama tambayansu sannan suka fice, yana
daga gefe ya matso gabansu,amira kanta na
kasa ta rasa yazatayi don batajin zata iya
tuka motan, daya lura da ta tsorata sai ya
dauko wayansa, tare da cewa “dawo don
Allah” cikin mintuna kadan saigashi
sundawo, yabasu keyn motanshi, sannan
yakalli amira “shiga muje” har ranta taji
sanyi, sannan tawuce, gidan gaba tashiga,
nanatu kuma gidan baya, suka shiga yana
kallon nanatu yace “ina zakije?” “Gida dubu”
tafiya yafarayi a tsanake, har suka sauke
nanatu tana mai kwatance, sannan yadawo
amira na jiran yace mata inane gidansu, taji
shiru, har cikon gidansu yakaita, abun
yabata mamaki, tana sauka taga abdullahi
awaje, ashe yanata kiran wayanta bata
daukaba, sai alokacin ta tuna tasa a silent,
ganinta da barr.tusuf yasashi mamaki aina
ta kwakuloshi. Sungaysa sannan tashige ciki
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR Barr.yusuf yagaysa da abdullahi
tareda cewa “kana hanata fitan dare plx, yau
dinma co incidently naganta, cox zanwuce
gyda naga motan nata, inada niyyan binta
na tsokaneta, nalura da motan bayansu, dax
y nakira wasu yan aikinmu damuke tare a
tym din, suka fara gaba before nabiyosu
abaya, ” “Nagode sosai sir!,” Sannan yafice,
amira daga sama take kallonsu, suka gama
abdullahi yashigo tareda shirin mata matsifa
don inna tana asibiti a lokacin, zuwa tafi
falonta tazauna tayi tagumi, aikuwa yana
shigowa yafara “i warned you yesternight!!!!
Nagwada miki how risky it was moving with
this car, bani makullin!,” “Gasu a hannunka,
king yabaka” Anan yalura da ashe
barr.yabasa mukullin motan ya jefasu aljuhu,
tareda cewa “let me. Catch you with any of
my car keys!” Yana ficewa ta danna kirjinta
“yi hakuri amira, zaki saya mota kema
wataran da kudinki, yayan nan yafiye
wulakanci” Nan ta lallaba kanta, sannan
tashiga tasake wa kanta shower, wani dadi
taji anma tana tuna zuwansu, me gayen nan
yake nufi? For the rest of his life bazaice
yana sonta ba? Mtswww, Allah sai yafada,
iskancin banza, aikuwa zaiga takuri da naci,,
har bacci ya kwasheta tunanin sa takeyi,
Wani lokacin har haushin kanta takeji idan ta
tuna cewa son hauka takeyi, zuciyanta na
sonshi, wataran haka zata ajiye hotonsa
tayita zaga, yayinda intagama ta rungume
abunta, tsantsan son datake masa,
haushinta shine akan me bazai furta mata
ba, gydansu maryam maleka taje, wacce
itakanta maleka indai taga amira agydansu
tasan maganan king zaamata, inda sabo
tasaba, “Maryam yau anniversary dina
zamuje cin cake” “Keda wa?” “King mana”
Mrym tayi dariya tareda cewa “kunfara
soyayyan ne?” “noo!, yau 11 months daidai
dana fara ganinshi ina sonshi kintuna randa
na kiraki nace miki nayi gamo kan soyayya
ba?” “Uhmmm! Anma shi yasani?!” “Ohon
mishi, dan rainin hankali ne wlh, inaso na
furta mai anma ina tsoro kar ya
dizgani,mtsw, bari yaga Allah randa muka
cika 1 year aduk inda yake sainaje nagaya
mai” “Uhm kawata yanzu dai meda me zamu
siyo” Abu kaman wasa suka hau napep
sukaje wunti suka sassayo drinks, da kayan
dazasu saka, sannan sukayi branching a
spice suka karbi cake suka wuce, gydansu
amira suka nufa HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR inna da
abdullahi basu gyda sai yan aiki , falonta
suka nufa suka jera komi, sukayi wanka
suka shirya, dama takirasu nanatu, da
dayyiba, mamancy tatafi gombe, suna isowa
suka fara, cameranta tadauko suna daukan
hoto, don duk hotunansa data zana tayi
enlargement ta jerasu ajikin bangon falon, da
hoton dasukayi tare tasa a enlargement
shima kana shigowa dashi zakayi hari, kidan
dasuka saka yasa basuji karan motoccin
dasuka shigo gidan ba, Abdullahi ne da barr.,
yau ni benaxir meya kawoshi kuma? Babban
falo zasu shiga sai abdullahi yatuna ashe
yabar mukullin a office, he has no choice dan
yawuce falon aliya, tundaga veranders
sukejin kida, barr.na biye dashi abaya,
yabude kofan anma karan kidan shakiti bobo
dasuka dage sunayi baisa sunsan anbude
kofan ba, barr. Idonshi kan enlargement din
yayi, gabanshi tayi mummunan fadi, ya ga
irin portraits din fuskanshi abun yabashi
mamaki, abdullahi ne yakashe kidan dat was
wen suka nutsu, kowacce takoma tazauna
tana gayshe da abdullahi, amira kuwa tasa
mask a fuskanta bata ganinsa, tana cewa
“yayah yau anniversary dina 11 months nida
king, ” tana fada tana tahowa direction
dinshi , dukkansu sunyi tsuru da ido, sunaso
su mata magana kan cewa gafa yayan nata
a falon ba hanyan waje ba, tunda daya shigo
baiyi magana ba, jin suna gaysheshi ne yasa
tagane shine, kofan tanufa inda yusuf yake
tsaye, jikinsa a sanyaye, tana sanye da
dinner gown ne, tayi parking kanta a tsakiya,
kamar yar shekara biyar, baisan yazaiyi da
ransa ba alokacin don baisan yanayin
dayake ciki ba, rikoshi tayi “yeeh nakama ka
yayah, oya say dat u love me bro tunda king
yaki fada, bayason fada baya sona!” ba su
nanatu ba hatta abdullahi saida jikinsa yayi
sanyi, yanason magana anma yanaso yaga
gudun ruwan yusuf din. “I love u , i always
do!” Gabanta ne yayi mummunan fadi,
muryan king taji, yau itakam tashiga uku
harya fara mata echoo a brain dinta, hannu
yasa yaciro mask din sannan tadaga ido
takalleshi, Hannu takai baki alamun mamaki,
ta zaro ido sosai, “Innalilahi, innalilah I AM
SOO SORRY, ” dagudu tabar falon, daki
tanufa tafara kuka, haka kawai ita batasan
dalilin kukan nata ba, su nanatu ma sunbi
sawunta, yayinda shikuwa yazauna ,
abdullahi yafita yasa akowa mai kayan
motsa baki, kallon falon yayi komi pink,
gashi takara decorations, hotunansa all over,
cake din gabansa wanda sun yanka yakalla,
happy anniversary Mr. Nd Mrs. YY, Murnushi
yayi, lallai yarinyan tanada personality
dayakeso ajikin mace, shikam yaji dadinshi,
anma gabansa fadi yake , yasan dole ya
nisan amira, dole ya kiyaye haduwansu,
soyayaarsu mai hatsari ce, soyayyansu
akwai kalubale, babban dalilin dayasa kenan
yake gudun wannan ranan, anma Allah ya
kaddaro masa, duk kiwon sonta dayayi, lura
da ita dakuma kareta dayace zaiyi daga
nesa, yau babu, shikenan rayuwan amira
tashiga hatsari, Toh waini menene hatsarin?
/16, 9:37 AM] Adda bena: HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR Bayan sun idar da maganansu, wanda
dama zancen gidan mai ne da yusuf yakeson
siya, sunyi sighning files din sannan yafito,
tana daga sama tana lekoshi, su nanatu ma
kallonsa suke,kowa na mamakin irin hallitan
kwarjininsa, harya fice daga gidan, itadai
amira kunya yahanata motsawa tafita falon
balle taga yayan nata sugaysa, shima
dakinsa yanufa yayi alwala yayi sallah
sannan yafice daga gidan, tana daga kwance
tana imagining irin halittansa, suma ganin
dare yashigo yasa suka fice suka tafi, kowa
ta yanki cake din sannan suka tafi, mai
aikinsu takira sannan tace musu su taimaka
su kimtsa mata falon , amma tsantsan kishi
irin na amira, bata bari suntaba potrait din
king dinta ba, komi da hannunta ta tattara
sannan tafice, dakinta tamayar tajera su ,
tayo alwala tayi sallah sannan ta gode wa
Allah daya nuna mata wannan ranan,
yakuma bata ikon jin wadannan kalmomi
mafi dadi daga gareshi, Ranan dakyar tayi
bacci, shima king namu daga isansa gyda,
horn yayi maigadi yabude masa gate,
yawuce gate nafarko sannan yawuto
nabiyun, parking yayi sannan yakashe motan
yafito Shigan farko na gydan, babban falo
wanda komi blue ne yazauna tare da ajiye
hularsa ,idonshi a rufe mayyarshi(amira,
kamar yadda shima yasaka mata) namishi
gizo, yau ji yayi kaman yasauke aikin hajj,
wayansa yadauka yaduba screen din
wayansa, wallpapernsa hotonta ne ajiki,
yabude gallerynsa, nanma hotunan tane,
sunkai dari bakwai, bawanda tasan
andauketa domin kuwa duk inda take ne
yake bibiyanta harya dauketa daga
cameransa, kazrat ce tashigo sanye da
abaya tana kokarin rolling, kallo daya zaka
mata kasan kanwarsa ce, domin kuwa
banbancinsu dani nagani shine ita macece
shikuma namiji ne, zama tayi agefe sannan
tace “yayah daga ina?” “Office” Tagyra
rolling din sannan tadauko coke a cikin fridge
takoma tazauna tabude taciro waya tana
dannawa Halinsu daya, maana rashin
maganansu, rashin shiga mutane, rashin
damuwa da alamarin mutane, zamansu
gwanin shaawa domin kuwa gado sukayi
gun mahaifiyarsu in mai surutu yaje gidan
bazai iya zama ba, domin kuwa Babu mai
surutu acikinsu, toh waini waye yusuf
yarima??? HANNU DAYA BAYA DAUKAN
JINKA NA BENAXIR OMAR YUSUF YARIMA,
shine Da na biyu agun yariman jamaare,
asalin bafulatani cike da baya, kannensa
hudu mata uku kazrat,amrah, afrah namiji
daya affan, babbar yayansu daya saudat,
suna kiranta da adda, yaranta uku itama
Hajiyansu fatyma dasuke kira da mammy
macece bafulatana yar jamaare. Mace mai
karamci da tausayi. Dukka yaranta sundauko
halinta na dattako, babbayar yarta saudat
(adda) tayi aure tun tana karama hakan
yasa tahaihi dawuri duk da bawani
shekarune da ita ba, Mahaifinsu mutum ne
mai dukiyya, don babban dan siyasa ne,
sannan dan sarauta, sannane ne agarin
bauchi, kazrat ce take bin yusuf, sai amrah,
sai affan kafin afrah, [11/16, 10:01 AM] Adda
bena: Suntaso cikin tarbiya, ladabi da
biyayya , son yanuwa daa tausayin na kasa
dasu, saidai basuda son magana, shiru shiru
haka suke, yusuf babban barrister ne
sannanne , baitaba fadi cases ba, garin
bauchi sunaji dashi, sannan yana aiki a
federal secretariat, mutum ne mai zuciya,
zurfin ciki, dakuma tausayi, shariya dakuma
miskilanci, ko gun aikinsa shakkansa suke,
inyace zaiyi abu toh zaiyi inbazai yi ba,
bazaiyiba, baya magana biyu sannan baa
sashi dole ko canjamai raayi, namiji ne mai
dakkaken rai da zuciya, hatta a kotu daga
yanda yake handling case dinshi zakasan
mutum ne marar son raini, kominshi cikin aji
da nutsuwa, namiji mai tsafta soo adoring.
Ga kunya kaman me, baya taba daga idonshi
yaga mace ido da ido, mutum ne mai
tsananin kunya, asalin kunyan bafulatani,
Baya da lokacin yanmata, mace bata
gabanshi, yanmata da dama sunakai mishi
hari, anma baya kulasu, YUSUF YARIMA
kenan. Kazrat ce talura da yayan nata baya
cikin hankalinsa , “Yayah?”
Shiru bai amsa ba, data lura hankalinsa baya
kanshi gashi wayanshi na ringing tadauko
wayan tagani Nadiya tagani, gabanta ya
tsinke yafadi sannan tamayar ta ajiye,
1/17, 8:53 AM] : HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR Wayance
takara ruri hakan yasa tasa hannu tadauka
tareda cewa “hello” can daga dayan
bangaren nadiya tace “Keh! Wat da hell r u
doin wit his fne?” Kazrat ta gyra tsayuwanta
sannan tace “Anty Nads, kazrat ce fa” “Oh
oh!! Sorry lirril sis, yakike? Wlh i taught wata
ce, ina yy?” ” wlh inaga yagaji ne cox bacci
yafara azaune” “Ill call bck leta, ” Komawa
tayi tazauna tana tunanin nadiya, Nadiya yar
abokin babansu ne kut da kut, tun tana
karama takeson yusuf, tagama university
dinta tana aiki a company din babanta,
anma taki kula kowa sai yusuf, aduniyan
Allah baida macen datake takura masa irin
nads, macece mai tsananin kishin tsiya ko
ince hauka, bata ragwanta wa duk ya macen
da ta rabeshi, zatayi amfani da karfinta,
kudinta, kissarta ta janyeki daga jikinshi
dazaran tagane kina nemanshi, tazamar mai
bodyguard, kuma ba gori ba ayau ko
mezaice mata baya taba damunta balle yayi
tsammanin zata daina, bata tsoronshi, itace
kadai macen dake kallonshi cikin kwayan
idonsa tagamai tana sonsa, kuma zata
hallaka duk wacce ta rabeshi, nads tahadu
iya haduwa irin matannanne da baka
tsammanin zasu auru, tanada tsantsan kyau
mai jan hankali, nabar wa mai karatu ya
kisafta kyaunta, bata da tausayi, sannan
akwai ta da tsantsan raina talaka, irin kyan
dan maciji gareta, NADIYA AZZAM DAHAR
(NAD). [11/17, 9:34 AM] : HANNU DAYA
BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR Bai
tashiba sai kusan sha daya na dare, kaxrat
na