Showing 12001 words to 15000 words out of 27433 words
aski, ya aske gemun dasuka firfito
masa tsabar damuwa sannan yaja mota
bainufi ko inaba sai office dinsu yagama
daukan excuse till further notice wanda ogan
yace aikinsa na garaje zai iya loosing atake
yace yayi resighning, yafito sannan yanufi
high court a matsayin BARRISTER YUSUF
YARIMA dinshi, yaharhada abunda zaihada
sannan yanufi office din abdullahi tareda
cemasa shi zai shigar da kara kotu na nads,
sannan before dat sainemo arrest warrant ,
inda abdullahi yakalleshi sannan yace “nasan
mutuwan amira ta tsaya maka arai, anma
babu yadda zamuyi tada zaune tsaye,
mubarta tahuta a kabarinta” “Abdullahi u r
nt serious, i must arrest nads kuma she
must go down for it” “But kasan she has d
right to dignity as an individual?” Yusuf yace
“same to amira, cox last time i checked d
nigerian constitution nasan dat no person
shall be subjected to torture or to inhuman
or degrading treatment , abinda akayi wa
amira kenan, she has to undergo torture
sannam aka kasheta, its too much inkai
bazaka yiba, ill be doing it on my own
saboda i promised dole nacika” Yana fadin
haka yatashi yafice, bai nufi ko inaba inda
yaje police station yayi presenting case
dinshi , nanfa suka bishi gydansu nads tana
zaune tana kallo suka shigo mikewan
dazatayi inspector yayi presenting kanshi
dacewa “sunana inspector moha, , and you
are under arrest for the murder of Amira
amir, you have the rights to remain silence
cox wat you say or do will be used against
you in d court,” nan da nan idonta yacika,
gashi mummy bata gida ankwa yasa mata
ahannunta sannan suka fito da ita, tana
kallon yusuf zasu wuce tace su tsaya ,
idonta acikin nashi tace “yusuf, bankasheta
ba, i can swear to my death am innocent”
bai kalleta ba suka wuce anan tacewa
maigadin yakira babanta da mummy , Police
station aka kaita aka rufeta, babu yanda
baayi tayi maganaba anma kalmanta dayane
“ban kashe amira ba” Cikin minti talatin
mummy tashigo police station tanemi taga
dpo anma inna ta tsinci yusuf agun yayi
kane kane, sunsa mutum a tsaakiya abun
namasu kudi ne. Tabukaci taga yarta
ankaita anan tasamu sunsa ta agaba taki
magana tana kallon moha tace wa nads “dnt
talk, until ur lawyer comes, ” aikuwa nads
bata kara cewa komi ba, don kuwa yusuf
baiyi sanya ba, ya danna kara ne akotu ,
inda kotu ta amince da arike nads, yayinda
anbawa nads daman neman lawyern dazai
kareta, shima anbukaci yanemi lawyer ,
mummy hankalinta yatashi nanfa dama
babansu nads, alh.azzam nahanyan zuwa
gyda yar lele is in trouble, Mummy tayi hiring
best lawyer wanda takejin yakinin aikinsa
babu wasa BARRISTER FARZAN JABIR,(jb) ,
yana abuja but mummy data daga mishi
hankali he have to report wit immediate
effect, yana isowa bauchi yanufi cell din
dama yayi clearing tundaga waje sunsan
cewa shine lawyern nata, Yana shigowa ta
kalleshi da kumburerren idonta, farine tas,
tindaga nesa take hango sajensa da
kwanceccen gashin kansa, hakan yatabbatar
mata da shuwa ne jinsin shi, yana zama yayi
murmushi dimple dinsa tafito da manya
manyan idanunsa, sannan yace “hajiya nads,
you can calm down, evrtn will be okay, for d
meantime m BARRISTER FARZAN JABIR you
can call me jb, feel free am ur lawyer, letz be
honest hun?”
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Nads wacce idonta yacika fa
da hawaye, soo speechless ta gyada masa
kai nan yagra zama sannan yace “let us be
honest, kinga ni zan kareki a court, nizan
kwace miki hakkinki, kinsan da maganan
kisan?” Nads wani kuka yafaso mata, tace “i
can swear to my death, i have no idea what
is going on, last time dana ganta ma we
were cool,” yadanyi shiru yana kallonta, haka
kawai yaji ya yarda da ita donhaka bazai
bari tasha kunya ba. Never in his life daya
taba failing case nd she wont be d first
victim, “Inaso kibani labarin farkon
haduwarku, dangantakarku Abinda yahadaki
da ita, komi da kika sani kinji? Karki
boyemin komi” Nads tafara basa labarin
yadda kawarta feena takirata tasanar da ita
maganan amira, zuwa kan farkon haduwansu
da amira a saloon, zuwa ga rikicin da sukayi
harna gun dinner, kwanciya a asibiti,
haduwarsu a office dinshi, dakuma
haduwarsu takarshe zuwanta gydansu amira
da sulhu, yaja ajiyan numfashi sannan yace
“Babban dalilin dayasa kika zamo suspect
kenan a case dinnan, tsantsar kiyayya da
tsanar dakika gwada mata, saikuma nunawa
da kikayi wa duniya zaki kashetan, shiyasa
in this world u MUST be careful with your
tongue, wannan harshe shizai yanka mutum,
you are surely paying for a mistek, but do
not worry, i got ur back,” itadai nads
damuwanta shine azo afitar da ita daga
wannan gun wanda shi lawyern yace kotu
taki yarda a yi belli, dole sai angama case if
shes declared innocent, fitowa yayi yaja
mummy gefe sannan yasanar da ita abunda
ke faruwa “Hajiya na yarda cewa ba nads
bace tayi, opposition zasufi samun evidence
akansu, anma ba damuwa zaiyi kokari
yahado duk evidence dazai kare nads akotu,
hakan yasa tayi requesting yasan location
dinta aranan da akayi kisan, nads bata gari
taje abuja, aranan tadawo, ahaka dai yarabu
da mummy wacce take jiran daddyn nads
yakaraso, yana isowa a birkice yace zaiga
yarsa babu yadda baiyi a saketa ba, anma
inaaa yusuf yatoshe connections, kuka ne
kawai baiyiba, har alkalin kotun yasamu but
hes too late cox yusuf yarigashi isa gunsa,
Abdullahi ne yanufi gydansu yusuf daga gate
yace amasa iso, yusuf yafito suka gaysa
sannan yace “nayi tunani akan maganarka,
kanwata has d right akarba mata yancinta,
donhaka zangoyama baya mukwato mata
yancinta agun wanda suka kasheta” yusuf
yaji dadi donhaka yace “dama zanje magana
da lawyern dana hiring, collegue dita ce ja
muje,” “Meyasa kai bazakayiba?, kaima you
are perfect” “Am a victim i cant depend ”
Shiga yayi yana kwatance harsuka isa
gidansu barrister RAMLAT anmusu iso suka
shiga har falon gidan 0⃣ HANNU DAYA
BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR
Falon gidan suka shiga kowa yaxauna,
anmusu serving drinks da snacks, minti sha
biyar sukayi saigata tafito, fara ce saidai
batada tsayi, tana baby face, shekarunta 24
a duniya anma wanda yaganta zaice 19yrs
old ne mai tashe, tanada manyan idanu,
gashin gaban kanta yazubo har saman
goshinta, hakan yakara fitowa da kyaunta ,
yusuf yayi murmushi sannan yace “My
guntuwa, my wada, ” Cikin zazzakar
muryanta na yara tayi murmushi sannan
tace “Allah zam koma, bazaka daina ba ko”
“Yi hakuri dawo!, aiyanzu kece sarki nine
bawa” zama tayi macece mai faraa donhaka
da faraa suka gaysa da abdullahi den yusuf,
bayan sungama barkwancinsu nan yusuf
yafara bayaninsa “I knw kinsan wacce
tarasun matsayinta aguna, donhaka inaso ne
ki tsayamin as my lawyer a court ” Tazaro
idoo, tareda cewa “why me? This is a murder
case, ” “Ainasan murder case dinne, i trust
your gut thats y nadauko ki” ta gyada kai
tana gyra veil dinta sannan tace “Allah ya
bamu saa, may i have d files” yamika mata.
A tsanake tabude taga komi, sannan tace
“its complicated, she might be d murderer nd
she might not be, is she d only suspect?”
“Which suspect ramlat? Shes d killer, i need
her on her knees,” “Wait wait! Dont tell me
you are drawing your personal feelings nd
emotions acikin wannan case din” “M nt” “I
hope so” Tagama duba komi, sannan tace “i
need the names of her close friends, the
people she works with. Associate with,
dakuma mutanen datake da problem dasu,”
Nan yakara mika mata wasu files din tabude
tagani daya bayan daya, sannan tace
“wannan nanatu gidadon how close are
dey?” “Very close” “I see” Tarufe sannan
tace “ill contact you if i need any help,
yaushene sitting din?” “Next month, nan da
three weeks exactly” “Bamuda matsala mu,
we have evidence ahannu, ga documents din
amira ma data saka anema mata kaga
luckily enough kanadashi,,” “Har office
takawomin, waina gani natabbatar dacewa
she knws evrtn abt amira” “Shell definately
go down at first trial” Sallama sukayi sannan
suka fito, abdullahi yace wa yusuf ” tamin
kyau, inasonta” “Hahaha, wannan wadan
bata kula maza. Shiyasa taki aure ai” “Ill try
my best” “Gudluck” Agyda abdulahi ya ajiye
yusuf sannan yawuce, yusuf kuwa sai yayi
masallaci inda yayi adduoinshi Allah
yabayyanar da gaskiya nads ta tafi prison,
tunda yasan inhar ba ita tasa hannunta tayi
kissan ba saidai amata life
improsonment.shidai he just prayed Allah na
tare dashi, Nads cikin kwana uku tadawo
Abin Allah sarki, nads da aka sani with swag,
yanzu fuska a kumbure harta dishe, mummy
da daddy kuwa kullum suna zarya, tayi kuka
kam balaifi, anan taroka alfarman akira mata
yusuf, yaki xuwa donhaka tazauna tashara
wasikarta tabawa mummy Mummy bata
bude ba, duk da tana cikin kunci anma dat
was d last tin da nads take so amata,
bayarwa tayi akaimasa a office dinsa. Yana
zaune aka shigo mishi dashi, yabude cikin
nutsuwa Salam I just hope this letter gets to
you in a good condition, yusuf tunranda
nafara ganinka, nakamu da sonka, har illa
yau zuwa ga randa zankoma zuwa ga
adddinina ill not stop loving you, i know you
wont trust me. Anma i still remain with my
words bankasheta ba, ill never do that, its
only for you to believe me, kaikadai ne
zakayi withdrawing case dinnan ayi setting
dina free,, yusuf bankashe amira ba” Shiru
yayi yana tunani toh nima benaxiratu ina
tunani, she said she didnt do it, who did it
den? Ko boyewa takeyi?
[11/27, 8:30 AM] Adda Bena: 1⃣ HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR Rufewa yayi yana tunani, yamayar ya
nannade sannan ya ajiye agefen table din
sannan yadanna wayan dake kan table din
yasanar da sectariyarsa da ta kira masa
messenger dinsa, jim kadan saigashi yashigo
a ladabce, yusuf yasa hannu yabashi
takardan sannan yace “kakaiwa Barr.ramlat
office dinta, ” “wacce dan labai?” “Fara
guntuwa” Yakarba a hanzarce yafice don
yasamu ya isar da sako Isansa office din
yamika mata budewa tayi takaranta, sannan
tamayar ta ajiye asauran files din Wayan
tadauko takirashi “naga sako, plx zai yiwu
naganta? Inason mata tambayoyi” “Anya
kuwa? Keda ganinta ai sai kotu, kobakisan
aikinki bane” “I know, bani zanjeba, kaii
zakaje!” “Nikuma? Impossible, jex get to
work she cnt do anything for us, we have all
our evidence intact” “Ok. C yha” Tayi shiru
tana nazari, but jikinta nabata akwai wani
boyeyyen alamari anan, but badamuwa koma
menene zata binciko, mikewa tayi don dama
zataje gydansu nanatu dakuma mrym
maleka, a matsayin shaidunta na karshe,
nafarko shine yusuf, nabiyu kuma abdullahi,
saikuma evidence data harhada na waya, txt
msgs, wanda ita taji haushi da baayi autopsy
najikin amira ba, duk da police din dasukayi
investigation dinsu na murder scene din basu
sami komi dazai zama evidence ba ,abunda
yafi bata haushi kenan, Nads tana iya
kokarinta ganin ta taimakawa farzan duk
wani abun dayakeso, akullum tausayin nads
yake ji, yakanyi tunanin wani hali take ciki
haka, yatakeji? Karamin hauka ne kawai
nads batayiba , anma tayi baki kam, ta
dandana wahala ko bakomi tasan darajan
dan adam yanzu tasan wahalar duniya da
abunda ke cikinta [11/27, 8:54 AM] Adda
Bena: 2⃣ HANNU DAYA BAYA DAUKAN
JINKA NA BENAXIR OMAR Farzan saidaya
saka feena tazota yagama bincikensa
tundaga root, yakoma kan gun yan aikin
nads, company din babanta, dakuma
mummynta, yakarbi wayanta don yayi
bincikenansa anan wanda yasami abinda ake
nema, akullum kalma daya nads ke fada ba
ita ta aikata ba, wanda dari bisa dari ya
yarda da ita baya kokontanta, Alhamdulilah
yasamu abunda zai kareshi a kotu, sannan
sauran kuma zaiyi amfani da dabarunsa a
matsayinsa na kwareren lawyer don ganin
duk shaidun da aka kawo ya tsoke hujjarasu,
shidai fatansa suci case din, Ramlat ta shigo
gyda a gajiye ummanta nazaune tana kallon
zee world. Ganin yadda tashigo sannan
takalleta ta kau da kai, ramlat talura da
kallon don haka tace “Umma nasan bakison
abinda nakeyi, anma umma hanyar cin
abincina ne” “Hanyar cin abincinki ta ina?
Case nawa aka kawo kikayi rejectn? Anma
dake na yusuf ne kin karba!, iska tana
wahalar da mai kara, karki manta yancin
wacce ya ke so yake kuma kauna, yakeso ki
kwato, ” ummanta tafada cikin fada “Anma
umma kinsan dai inbakeba babu wanda
yasan son danake masa, kuma inbanmasa
zainema amasa, bagwara nayiba?” “Saikiji
dashi ai, son maso wani” “Umma zaisoni
insha Allah ” Ramlat taja jakanta dakinta
tanufa tajefa jakan akan gado sannan ta
kwanta, tana kallon ceiling din dakin, tunanin
yusuf take, hawaye nabi gefen idonta, tasan
ummanta tafadi gaskiya anma yazatayi?
Takai shekara bakwai tana kiwon sonsa, tun
suna campus a university, suke tare baitaba
furta mata yana sontaba, baikuma taba
kawo wata dasunan yanaso, wani lokacin
takanyi tunanin anya ba gay bane? But as
time goes on taga cewa kawai baida lokacin
mace ne, bai yarda da mace ayi soyayya ba,
takori masu nemanta saboda shi, taki aure
saboda shi, tarasa meyasa tagagara son
kowa saishi, yasani anma shegen haryau
yaki yafurta mata, wayasanima ko bakin
cikinsa yakashe amira Tagama tunaninta
tashare hawayenta sannan tamike tashigo
toilet tadauro alwala, ta yi sallar laasar
sannan ta kafa adduoin datasaba. Allah
yabata yusuf a matsayin miji inshine alheri
agareta, inkuma bashi bane Allah yarabata
da sonshi, tafi shekaru biyar tana wannan
adduan amma kullum sonshi takeji yana kara
shiganta, Bataci abinci ba duk tana zaune,
wayanta ce tayi kara tana dubawa taga
shine donhaka tadauka, “Kifito ina kofar
gyda” Mikewa tayi tamayar da hijabin
sallahn sannan tafito yana zaune a kujerun
dasuke jere awajen. Idonta jajur, idonshi
akan nata “Meyasameki kikayi kuka?” “Haba
kuka saikace yarinya” Tafada tana goge
gefen idonta , numfashi yaja “I knw how it
hurts aikin dakikeyi, but anma ramlat
kekadai na yarda zakimin wannan aikin, don
Allah kitaimaka min” Kallonshi take taga
yadda maraici azuciyanta tace “Namiji
munafiki ne, wata fa yakeso anma dayake
yanason taimakonta sai wani langwaba kai
yake, toh amiran ta mutu ai saimuga
wakuma zaka so, sannan a fili kuma tace
“Do not mind WAT R FRNDS FOR” Shiru yayi
don yagane metake nufi anma babu yadda
zaiyi rarrashinta dai yarinkayi sannan yafice,
Yana fita gurin inna yawuce, yagaysheta
yayinda tasaka masa albarka, tanuna masa
jin dadinta fiyeda yadda yake tunani,
abdullahi ne yazo sukadan fice suna
gaysawa, yana kara jaddadda masa
maganan ramlat, shidai yusuf baice komiba
don yasan ramlat, yadaice masa ya gwada
luck dinsa Rana bata karya inji bahaushe
Ayau zaashiga kotu karan da yusuf yayi na
nads takashe masa budurwarsa, yau zaa
saurari kara ayi case, don haka mutane
dayawa sunzo donjin yazaa kare,
musamman dasukaji cewa BARR.FARZAN.
ne dakuma BARR. Ramlat, abun na dubawa
ne, kowa naji dakanshi. Dukkansu sunyi
shigansu na lawyers shigan alfarma, shigan
ban girma, a inda Judge dinsu Shuraim
shizai yanke hukunci, kotu tacika makil,
kowa najira afara case, sun shigo kowa
yanemi guri yazauna, benaxiratu ma tana
daga gefe, idona guliguli inason kwaso muku
rahoto
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Suna zaune saiga alkali
yashiga, gaba daya kotun aka mike yana
tafiyan alfarma har ya isa zuwa sit dinshi
sai yazauna. Anfito da nads tana zaune an
kunce ankwan hannunta, duk wanda yakaleta
sai ya tausaya mata, tadawo abun innalilahi,
yace “court clerk call the case” Court clerk
yafara bayaninsa “In the case of murder
between Yusuf Yarima and Nadiya Dahar
Azzam, ill like to call the lawyers starting
from the complainant” sai yakoma yazauna
Ramlat tamike cikin izza da jin kai, dakuma
takama da abun data ke yi, tahau dogon
takalmi bawanda zaice mata guntu “my
names are Barrister.Ramlat Affan a cousel to
the complainant with my learned collegue….”
Sai farzan yamike shima wanda sai da
yanmatan kotun suka kara kallonshi, yana
murmushi yace ” Barrister Farzan Jabir”
sannam suka koma suka zauna, kotu tayi
tsit hatta jamaan dake ta waje suma tsit
sukayi, babu wanda bai hallata gun ba, su
inna, abdullahi, gydansu yusuf kaf sunzo,
haka gydansu nads, nanatu gidado,
mamancy, dayyiba salihu da mrym maleka
ma sun gabata, hardasu feena, its a tricycle
kowa ya bayyana Anfara handling case inda
Barrister Ramlat tanemi alfarma agun kotu
da zata fara gabatar da tamboyinta zuwa ga
nadiya, kotu tabata dama “Zaki iya gayamun
cikakken sunanki?” “Nadiya Azzam Dahar”
“Meye alakarki da mamaciyar” “Saurayinmu
daya da ita” “Kinkasheta ko baki kasheta
ba?” “Ban kasheta ba ganina nakarshe da ita
naje mushirya, bata yarda ba” “Shikenan”
Nan takara neman alfarman kotu dazata kira
shaidanta nafarko wato yusuf, yusuf yafito
ya tsaya don a tuhumeshi dafarko ansashi
yayi rantsuwan duk abinda zai fada gaskiya
ne babu karya, babu fage. Daga bisani
ramlat tafara masa tambaya “Zaka iya fada
mana cikallen sunanka? Dakuma alakarka da
mamaciyar” HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR “Sunana
yusuf Yarima, ina mazaunin saurayinta ne,
itace macen dana fara so a rayuwata” “To
kana daga cikin masu tuhumar nadiya da
kissan amira, ,sannan meye kuma alakar ka
da nadiya,ko zaka iya gayamana dalilin
dayasa sai ita? Tanada mutane anma itace
ka kawo , kake kuma zargi” “Ae, nadiya
muna mutunci sosai, don har iyaye,saidai
yadda nadauketa daban da yadda tadauken,
tadaukeni ne a matsayin matsoyinta. Duk
wacce nafara nema sai nadiya taraba mu, ko
ta illa ta ta, kokuma tasata tabar gari,
donhaka dana fara son amira, nadiya tayi iya
kokarinta ganin tarabamu, tasha gayamin
cewa zata kashe amira, nakam dauka wasa
ne da zafin kishi anma ashe dagaske ne”
Ramlat ta gyada kanta cikin gamsuwa
sannan tace “ya mai sharia, inada wasu files
wanda nadiya da kanta tabawa yusuf, inaso
kotu tabani dama namiko” Kotu tabata
dama, donhaka ta tattara tabawa court clerk
yakuwa mike yamikawa alkali wanda yaduba
su daya bayan daya, sannan yace tacigaba,
tana kallon nads tace “Shin nadiya
maganganun da yusif yafada gaskiya ne?”
Cikin sanyin murya nads tace “Haka take
magananshi, daidai ne” Nan tayi godiya
sannan tace “ina fata kotu zata duba
wannan case din da idon basira kamar yadda
tasaba, takuma tabbatar dacewa ae lallai
nadiya itace tasa ayi kisan amira” takoma
tazauna, barrister farzan ne yafito,