Showing 24001 words to 27000 words out of 27433 words

Chapter 9 - HANNUNKA MAI SANDA COMPLT-1.pdf

03 Apr 2025

2186

Omar:
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR “No daddy, nikam nahakura
wlh, kurabu dasu ko tararsu kar aci” “You r
out of ur sense, haryanzu bazaki daina
sonshi ba ko? Bakida zuciya ne?” “Daddy
wlh nagagara ganin laifinsa, ina sonsa
ahaka, kataimaka don haka kahakura karku
shigar da kara” Baikulataba yafice,
kasancewar ya saba da yar tasa dole
yabarta, naci da kafiya acikinta, ci tayi sosai
kaman ba itaba, saidai tanagama ci tabarke
da amai, aikuwa nan akayi da ita asibiti,
zazzabi ne mai zafi da typhoid yarufeta,
mummy dai hadiye raine batayi tamutu ba
don bakin ciki, itadai damuwarta ashigar da
kara kotu,, Abdullahi hankalinsa yatashi,
jikinsa nabasa ba lafiya ba, don ko daya
tunkari inna da maganar cewa tayi sudau
dangana, Dasafe yusuf yakira amira tabiyo
flight, don yanaso aranan yagabatar da ita
gun inna donma yasanar da ita yana zuwa,
abdullahi kuwa jinhaka yasa yaki fita yana
makale, yusuf dakanshi yadau amira a airpot
yakaita gyda, suna shiga falon inna taganta,
mikewa tayi a razane zata gudu don
azatonta fatalwa tagani, abdullahi kuwa da
ace faduwar gaba nasa mutuwa daya hadiyi
ransa yamutu ********alokacin da suke can
suke rikicin kallo kallo, feena wacce tazobin
junction taga yusif da amira tuni ta isa
asibiti don dama zatazo mata murnan
fitowa, kawai taga yusuf da amira abun
yabata mamaki. Dondai tasan amira batada
wata yaruwa dazata lakama da ita, tana isa
asibitin suka gaysa da amira wacce take
shan drip tayi murmushi suka gaysa sannan
tace “nikuwa amira nada wata yaruwa ne?”
“Mekika gani?” “Naga exactly ita, da yusuf
yanzu a traffic” Gabanta yayi mummunan
faduwa

12/28, 7:02 PM] Adda Bena: HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINNKA NA BENAXIR
OMAR tayi kasaf tana kallonta,”babu wani
amira dakike gani ke duk abinda zaidaga min
hankali naga sonshi kikeyi, ” “kai nads, wlh
tlh dagaske nake,gwada kiransa ko zai
dauka!” mika mata wayan tayi takarba tayi
dialling numban Yusuf dama number nakanta
ta haddace, ***** Inna tayi jigim alokacin da
Yusuf take cewa inna yarki CE, ta cikinki,
amira CE, amira dagudu tanufi mahaifiyarta
wasu zafafan hawaye ne suka zubowa inna
yayinda tariko amira, tabbas amira ce, sunfi
mintuna ahaka abdullahi na tsaye kaman zai
gudu idonshi ta fiffito, kawai saiyarike kai
yafara kurma ihu hakan yajawo hankalinsu
gaba daya kanshi, yafara cire kayan jikinsa
dasauri Yusuf yanufeshi zaicire masa anma
baisamu dama ba, alokacin wayansa take
kara dubawan dazaiyi yaga bakon numba,
yana dauka yaji nads tace hello, dasauri
yakashe, yakoma kan abdullahi, fadefade
yafarayi, abun mamaki yana cewa “dama
Dan iro yace ana ganinta zanyi hauka, tsafin
baiyiba, nakashe yaruwarta ma adiya, Wanda
kika Haifa a asibiti nakaita gydan marayu
tareda hadin bakin nurse, amiran ma naso
dauketa muce tarasu mubaki wata, Allah ne
yasa kika farka dawuri, dukiyan baba
nakesonci dukka nikadai, banso muraba
dawasu” yana gama fada yafita da gudu
alokacon Yusuf yabishi tareda cewa masu
aiki su kamashi, yanken jiki inna tayi tafadi
amira tasaka wani kukan, wayanta tadauko
takira numban nanatu, wacce ganin numban
dabatasaniba tadauka tayi shiru, amira race
“nanantu , muhadu a asibiti, inna balafiya”
tana fada takashe, itadai nanatu tasan
muryan amira taji, toh ko watace daban,
donhaka tamike tasa hijabi tatari kekenapep,
yayinda Yusuf yayi gidan mahaukata da
abdullahi asalin hauka yayi, [12/28, 7:18 PM]
Adda Bena: HANNU DAYA BAYA

DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR Suna isa
asibitin akabata gado, sunasamu tafarfado
alokacin hawaye sai match past sukeyi a
idon amira, nanatu tashigo,ganin amira yasa
ta yarda purse dinta ta falla da gudu saida
amira tayi dariya tsabar mamaki, can dai
takara Kiran nanatu tareda cemata tazo
itace, tukun nanatu tazo duk dahaka tana
nesa nesa da ita, bakin ciki daya gulli amira
yasa ta duma mata dundu tareda cewa
“fatalwa baya dukan mutum, sau nawa
zancemiki nine?,” hawaye suka biyo idon
nanatu tarungumeta, tana kuka, hakan yasa
amira ma kuka, farkawar inna CE tadawo
dasu hankalinsu, inna na zubar da hawaye
tana magana “duk kokarina na yin adalci a
tsakaninku nayi, amma abdullahi baici gadon
sunansa ba, wannan halin dayayi bana bayin
Allah bane, wacce irin son abun duniya CE
zatasaka ka illata yanuwanka na jini,
kaiconka abdullahi bazammaka baki ba,
Allah yamaka albarka kuma ya shiryeka,
anma tabbas hakkin adiya sai Allah Yakama
ka dashi , bazanmaka baki Allah yakara
tsanwantar maka da fushinsa ba, kaiconka
abdullahi,” Amirace tafara bawa inna hakuri
kafin tayi shiru, duk da nanatu batasan kan
maganan ba, anma tagane me ya dosa,
Yusuf bayan kaishi asibitin mahaukata
baibar gunba saida yatabbatar antsayar da
likita, sunyi dube dubensu sunce ba abunda
yasameshi, yadai bar asibitin akan zaidawo
kafin yawuce asibitn da inna take, tana
ganimshi tacigaba da masa addua, tanasa
mishi albarka harsu kazrat sukazo, asibitn
yadan cika don maman sadiq ma tazo duo
dataji wannan mummunan labarin baimata
dadiba, daredare suka watse aka bar amira
takwana, duk da tana ganin Koran imran taki
dauka * koda nads takira yaki dauka bari tayi
damuwanta a sallameta, zaiga yadda ake
naci duk dacewa takoyi darasi babba na
iyawa da bakinta, kiyayye harshe Kasan

lafazinka ka tauna kafin ka furta, sannan
harshe guba ita takesa mutum acikin wani
hali. washegari aka sallami inna, babu yadda
Yusuf baiyi taje taga abdullahi ba taki, hakan
yasa yabarta, taje gyda nanda kofa bata bari
amira taje , labari kuwa yazama hot cake
yabaza garin bauchi dagefen nahiyar,
nacewa yaya uwa daya uba daya yakashe
kawarsa daya, Allah baibashi saan dayan ba,
yahaukace, labarin mutuwan amira kuwa
shima yabazu cewa bata mutuba, kai da
kwarkwata agarin bauchi sunsam da
maganan, [12/28, 7:23 PM] Adda Bena
HANNU DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA
BENAXIR OMAR Yusuf na iya kokarinsa ganin
abdullahi ya sami lafiya Anma Abu yaci tura,
inna ta tsaida maganan cewa amira takarbi
companyn tunda itace tayi saura, hankalinta
yafara kwanciya bayam tagayawa inna
Wanda suka taimaka mata, inna tace su
shirya suje don sumika godiyarsu dakuma
nuna farincikinsu, yayinda yusuf yashiga
mawuyacin hali na yanmata Zara Zara
dasuke gabanshi tundaga kan AMIRA, NADS,
,RAMLAT, masu karatu wazai aura wazai
bari?, biiznillah gobe zangama littafi insha
Allah duk yawanshi, sannan ya batun imran?
wazaa basa a yanmatan??sannan ya future
din farzan??
i dont. knw which words to use to thank my
blog members, fella nagode nagodee,
miyyettti,shukran kathir, thank you soo
much, wlh tears roll down as i saw how you
all wished me well, nagode Allah yabar
zumunci, yabar kauna, as of dix dat request
my num, m sorry but for security purpose m
afraid, u can search my facebook account
benaxir omar nd we shall talk, nagode
nagodee jiki nawarke alhamdlh
[12/30, 5:06 PM] Benaxir Omar: 1⃣ HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR Ran jummaa suka shiga garin abj,
yusuf ne mai jansu, amira agefe inna da

kazrat abaya, suna isa dama amira
tagayawa imran dazuwansu, sunshiryawa
zuwan nasu, tabbas sunga karamci, inna taji
dadi aranta takuma yaba da halin su, da ace
babu yusuf, da zata bawa amira imran saidai
gwagwarmayan da ya musu ko ita takawo
butulci duniya bazata hanashi auren amira
ba, inna tayi godiya sosai, sunje musu da
goma ta arziki duk da sunsan su imran
dinma akwai arziki, imran ganin yusuf kadai
saida ya sanya masa zuciya, gwiwarsa tayi
sanyi musamman lokacin da inna take bada
tarihin amira, yaji duk son dayake mata
baikamo yadda yusuf yake mata, duk da
shima yataka rawar gani anma yasan ko zai
nace zaishiga rayuwansu ko sune bazaiji
dadin amasa haka ba, donhaka ya sosa keya
yana kallon kazrat tareda cewa yusuf
“kozamu saka labule ne,?” Yusif yagane don
haka murmushi yayi baice komi ba yayinda
itakuma kazrat kunya kaman yakasheta,
itama taji yaburgeta alokacin, agurguje suka
shirya zasu fice donkar dare yamusu akan
hanya, saida imran yatabbatar yakarbi
numban kazrat agun amira suka tafi, tun
ahanya yakafa kiranta harsuka isa, inna dai
farinciki ya isheta koba komi anrabu lfy
[12/30, 5:17 PM] Benaxir Omar: 2⃣ HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR Suna isowa bauchi saida yasaukesu a
gyda kafin yakoma gyda, kazrat kam
zuwanta abj yafi zuwan gov., Washegari
dasafe saturday karfe 3 yusuf yakira ta tana
zaune ta sha kwaliyya tayi kyau, yace
tashirya yanaso tarakasa wani gu, tadanyi
jum don tasan inna sarai, ita bata fiyeson
fice fice dinnan ba, mace mai mutunci da
kamala dakuma kamun kai ba girmanta bane
ko mutunci saurayi yadauketa suyita yawo
ko wani abu, duk da kusancinsu da yusuf din
ko data gayawa inna saidata sha tambayoyi
kafin innar tabarta, bayan laasar yazo, abaya
ne baki ajikinta tashiga motan tazauna

kamshin turaren jikinta da nasa ne yacika
motar, yaja numfashi yana lumshewa, tadan
tsume fuska sannan tace “meye” “Babu,
kamshin jikinki daban ne, kominki daban ne,
Allah barmu tare” Bata bashi amsa ba, don
haryau atunaninta bai fara datn dinta ba, sai
hanya dayakebi, [12/30, 5:56 PM] Benaxir
Omar: 3⃣ HANNU DAYA BAYA DAUKAN
JINKA NA BENAXIR OMAR Hanyan insurance
house yanufa da ita, suka shiga wani gu
daily meals, takaranta aranta sannan tayi
ajiyar rai, bude mata motan yayi sannan
tafito suka jera, sunyi kyau sosai domin
shadda ce fara sol gezner ajikinsa, tafito da
kyaunsa. Hanyan shiga sukayi suna budewa
kafin tashiga yabata kyalle yace kirufe
fuskanki, haka yasa tarufe Fuska data shiga
ji tayi ana “happy bday to you!!!” Kafin yacire
mata kyauren fuskan nata, wani murmushi
tayi don ganin mutanen, nanatu, mamancy,
maryam maleka, dayyiba, kazrat,ramlat, har
wadanda bata saniba, sai da kwalla
yafitomata, tsabar ganin yanuwa da abokan
arziki,taji dadi sai alokacin tatuna cewa yau
ne bday dinta, yusuf ya matso gabanta
sannan yace “monkey!!, u dnt even knw its
ur bday” Ta turo baki tareda cewa “ni ne
monkeyn?,thnk” Dariya yayi wanda yafitar da
kyaunsa, sunci sunkoshi, abun yayina masu
kamun kaiba kida ba komi, saiwani katon
cake datagani, cake din yahadu iya haduwa,
nan akaje tayanka cake, dandanawa
dazatayi taji wani dadihar bakinta saida
tajuyo tace wa yusuf “wayayi wannan cake
din?” “Santi kikeyine?” “Noo, wlh yayi dadi
ne” “Oho nima reference akaban, kitambayi
kawarki nanatu” Nan dai suka bata gifts,
anan yusuf yayi gyran murya sannan yace
“on this medium, ill like to confess
something,” donhaka dukka saisukayi
concentrating kowa na sauraronsa sunason
jin mezaice “Imet this lady 3yrs back, since
from den. She has been my heart,soul,nd

heart, i yusuf yarima bauchi declare that i
love her and ill marry her!, she owns my hrt
alone, nd no woman has my her except her,”
wani tafi aketayi, amira kaman tayi kuka,
hawaye na bin idonta harta isa gun, ji yayi
kaman ya rungumota, nan yayi auzubillah
acikin ransa, tana zuwa ta tsaya cak, ya
tsugunna yaciro wani zobe a aljihunsa
sannan ya miko hannunsa, kyallin zoben ya
ishesu diamond ce fal, tamiko yatsanta
yasaka mata, hannunta abaki tana kokarin
rufe farin cikinta, hawaye ya cika mata fuska,
batasan mezatace ba [12/30, 6:20 PM]
Benaxir Omar: 4⃣ HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR Tabbas
yau yazame mata ranar farin ciki, ranar da
bazata taba mantawa ba, yusuf yashare
mata bakin cikinta ba, baitaba furta mata
kalmomin dasuka mata dadi irn na ranar ba,
tuni aka fara watsewa bayan jawabin godiya
datayi, saida kowa ya watse sannan suka
dawo, ana kiran magrib , inna sai ganinta
tayi da gifts a zube, nan amira tagayamata
tana farinciki, “inna yau yusuf yafadamin,”
inna tayita murmushi itama murna take
yartata tana cikin kwanciyan hankali, daki
amira taje takunna kida tasha rawan shoki,
sekem da shakiti bobo, har numfashinta
yafara daukewa kafin tashiga tayi wanka
tafito takwanta sai bacci dama bata sallah
*** Tunda aka kirata aka sanar da ita yusif
yahada gagarunar bday wa amira hankalinta
yatashi tas ya tsaya, gashi bata isa tace
zataje ba, tayita kiran wayan yusuf yaki
dauka,, ko mummy saidata mata magana
amma nads kuka tafarayi, musamman da
aka turo mata hoton yusuf lokacin dayake
sanyawa amira zobe a hannu, iphone din
hannunta tazubar akasa, saida yayi kara,
kuka tafarayi tsakanimta da Allah ganin ba
hanya mummy tarufo kofan tarufeta, ranan
bacci bai isheta ba, saida mummy takara
lekowa tazaunar da ita sannan tace, “nadiya

rayuwa dakike gani babu tsanani babu
wahala, shekaranki nawa kina haukan son
bawan Allahn nan, kiga wahalan dakika sha ,
ko kece autar mata ai albarka, Allah yace ki
rokeshi zai amsa miki, ina mamakin
yanmatan dazaku ta wahala akan namiji,
soyayya tayita baku wahala, inkigaka kina
son mutum abu baya tafiya daidai infact ko
daidai yake tafiya, dage da istihara, wlh babu
wacce zata gina rayuwanta akan istihara ta
wulakanta, babu!, kiga yadda rayuwarki ta
dawo, haba nadiya, duk abinda zakiyi kinemi
shawaran Allah zakici riba, kinafara ostihara
inba alheri bane yanzu zakiji yafita akanki,
ke kanki wani nutsuwa zakiji, ko bata miki
rai abu keyi, shimfida sallaya kikai kara gun
Allah, bazaki taba tabewa, rayuwarki tazama
akan istikhara, baizama dole sai maza biyu
ba, hatta abu zakiyi kinemi zabin Allah,
makaranta etc, Allah zabamin alheri, ko ka
musanya min, yanzu yanzu Allah zai
magancemiki” Nads tana kuka har aka gama
mata waazi, mummy nafita tafita tadauro
alwalanta, tafara sallah, tafara kai kukanta
gun Allah in alheri ne Allah yabata in sharri
ne Allah yaraba, m so soorryy bancika
alkawari ba, amin afuwa, but nxt insha Allah
[1/1, 7:59 PM] Benaxir Omar: 6⃣5⃣HANNU
DAYA BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR
OMAR Amira washegari bacci mai dadi tayi
tadade bata ji wannan kwanciyan hankalin
ba, alokacin kuwa yusuf tuni yayi magana da
waliyyinsa za azo nema masa auren amira,
jira yake ta tashi ya sanar da ita, ko da ta
tashi ta fito falo sanye da rigan bacci sai
ganin shi kawai tayi, dagudu takoma tasako
hijabi tana ta mita meyasa ba’a fada mata
ba, sai alokacin talura inna bata nan tafita
aiki, don haka tafito duk kunyar shi ta isheta,
ya ce “Alfarma nake nema a bani daman
turowa” Ta yi kif da ido sannan ta ce “ni ma
ina da tawa alfarman” Kunnensa yarike
alamun yanajinta “Ina so idan anyi

tambayar, ahada aje ayi na gidan su ramlat”
Shiru yayi mamaki ta ishe shi, in ba mace
mai karfin hali ba, ba kowacce mace zata
jure ayi auren ta da wata daban ba, godiya
yayi mata sosai A ran ta kuwa cewa tayi “A
man is always a man” duk wani cewa da
yakeyi ba ya son ramlat yana wani rawan
kai akan ta, ba musu ya amince, itadai
damuwan ta as far as itace major
shareholder ai magana tazo dasauki, Acikin
kwana uku aka yi tambayan Ramlat da
Amira, wacce ita ramlat batasan anyiba,
dawowan ta daga office kawai sai taga
mahaifiyar ta na farin ciki, abun ya isheta
can ta daure ta ce 6⃣6⃣HANNU DAYA BAYA
DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR “Ni kuwa
meya faru yau?, naga sai murna kike?” “Aww
tambayata kike? Dakika turo mijin aure ai
magana dole nayi farin ciki, mu ne da godiya
tunda Allah ya karkado hankalinsa kanki”
Ramlat tayi jum tana tunani, tasan idan
takara tambaya daya ko biyu inna zata ce ta
raina mata hankali ne, don haka ta wuce
daki kawai, mai aikin da tazo wanke mata
toilet ta tambaya nan ta sanar da ita ai
daga gidansu Yusuf ne sukazo tambayan
aurenta, bata yarda ba sai da tarinka rantse
mata, tadauko wayan ta sai alokacin taga
text din shi “I’ve finally decide to choose two
wives, i hope u’ll colaborate” Ajiye wayan
tayi, tace mai aikin tafito tashiga tayi alwala,
tazo tazuba sujjada, tayi rakaa biyu ta
godewa Allah harda hawayenta, domin kuwa
shine buwayi, shine mai jinkai, tabbas ta
yarda duk wanda yakoma ga Allah bazai
tabeba, tadage da istikarah, da addua’n
alheri sai gashi Allah yanuna mata, tuni
tafara kiran close friends dinta tana sanar
dasu, Nads tayi sati guda tana addu’oi cikin
ikon Allah abunda bata taba mafarki ba shi
ya faru, wato ji tayi son Yusuf yafice aranta
kamar yadda ake cire tsumma a randa, taji
kwata kwata bata muradinsa sai son Farzan

kuma data ji ya kwanta mata a rai, nan ta
sanar da mammy , mammy ta tambayeta ko
farzan din na neman ta? Ta nuna mata txt
dayake tura mata da kuma yawan kiran ta
dayake yi bata dauka [1/1, 8:15 PM] Benaxir
Omar: 6⃣7⃣HANNU DAYA BAYA DAUKAN
JINKA NA BENAXIR OMAR Mammy ta ce “ki
ci gaba da adduo’in ki, in alheri ne Allah ya
tabbatar, ko da taji labarin yusuf ya kai
tambayan gidansu Ramlat da Amira anan ta
rinka mamaki, lalle Allah ya ceceta domin
kuwa da har lokacin tana son shi, zata iya
hadiye rai ta mutu, ko ba komi son da take
mishi yakoya mata darasi daya zuwa biyu,
mutum ya iya bakin sa, kowani kalma zai
iya zama alheri ko sharri donhaka ne yafi
dacewa mu tauna lafuzanmu kafin mu furta,
na biyu duk wanda zaiyi soyayya wanda
bazai koma ga Allah ba yana cikin hallaka,
gashi yanzu ta amince wa farzan dinta, yana
sonta fiye da tunaninta tabbas ka So a So
ka shine So. Daga gydan su yusuf aka roki
alfarman asaka ranar auren tunda mata biyu
zai aure kuma aka amince masa, nan aka
hada dana Kazrat wanda itama imran ya
matsu ayi aure, Rana daya akasa auren
Kazrat da Imran Ramlat da Amira wa jarumi
Yusuf domin kuwa jarumi ne zai auri mata
biyu a lokaci daya, kowanne fanni suna
shirye shirye ba kama hannun yaro, alokacin
yusuf yayi iya kokarinsa don ganin yaciro
abdullah iatleast yaga auren kanwar sa,
anma suka bashi shawara wanan ciwon sai
warakan Allah, donhaka ne yasaka malamai
aka tafi dashi don mishi magani Wata daya
akasa bikin, alokacin Nads ta tura sakon
congrats wa amira cikin farin ciki amira ta
maida mata, harda zuwa kai mata katin biki,
anan Nads tanuna mata Farzan amira ta
mata murna don Nads tace suma wata biyu
akasa shirye shiryen suke, Amira tayi
mamaki sosai ganin yadda nads ta nutsu ta
dawo mutum, mace mai hankali. Su nanatu ,

maryam, mamancy, da dayyiba yan rawan
kai sune manyan kawayen amarya kuma sun
gwangwaje suma sunanan suna jira, don
nima benaxir ashobe nayi abuna, zamuje mu
gwangwaje muyi shakiti bobo. 6⃣8⃣HANNU
BAYA DAUKAN JINKA NA BENAXIR OMAR
Ran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login