Showing 1 words to 3000 words out of 39380 words
[3/11, 12:39 PM] BIEBIE Lurv: *KARUWA CE.......1/2*
*By* *©HaBieBatie*
Bismillahir.rahmanir-rahin.
*I thank Almighty Allah to give me opportunity, power to started this book, and I pray for dat to
finished it in peaceful manner.*
_Ya Allah , alkhairan dake cikin wannan abun Allah kahadamu dashi, sharrin dake ciki Allah ka
mana tsari dashi._
_Special greeting tareda fatan alkhairi zuwaga manyan Aunties na..._
_Khaleesa haiydar, Asmy b Aliyu,Zuwairat Nuhu, Ayusher Muh'd, fido Sodangi, Ummi A'isha,
fidohm, Safiyta huguma....dadai sauran wanda ban lissafo suba I want u to know dat u makalize
in my heart_
*O*hhhh...I love u babe I die for ohhh...babe..do it pass please...shocked it..zubaida
dad'i...kinada dadi....kin i'ya waya koyamiki....ahhh..
Wa'iyazubillah, wani babban mutumne kwance tare da wata kyakykyawar matashiyar budurwa
wanda bazata wuce shekaru 20-22 a duniya ba suna aikata zina.
Yayinda i'takuwa sai kukan shakwab'a take masa tana aikam mai da abubuwa marasa d'ad'in
fad'i, almost 1½h. Suna abud'aya , daga bisani yad'auke ta cid'ak kamar baby doll yai bathroom
da i'ta.
Koda suka shiga basu hak'ura da junaba saida sukayi shafe-shafe da tsotse-tsotse sannan
suka fito.
Suna mak'ale da juna suka fito yazaunarta bakin bed shima ya zauna. I'do yakura ma small
black nipple dinta yana murmushi at dsame time yana shafa dogon gashin kanta.
"I love u baby kinshayar dani dad'in da bawata macen data tab'a shayar dani, infact ko matata
bantab'a samun nutsuwa da i'ta kamar yadda nakeji aduk sanda na kusanceki ...insanki sosai
babyna .....kifad'aminnn komeye kikeso aduniya zanmaki."
Cike da shakwaba tad'aura hanunta kan kirjinshi .."ni baby kai nakeso ." murmushi yaya ya
rungumota jikinshi yana kissing wuyanta.
D'an bugunshi tai cikin wasa "kaga baby kabari hakanan , zantafi gida yanzu don nacewa Momy
1 zamu gamu lectures."
"Ohk baby , bara in shiryaki."
Kayan data cire ya mayar mata ..skintight ne wanda dakad'an yahuce gwiwa sai ves ...hijab
dogo har k'asa yamik'o mata tasa dasafa harda nik'ab .
Murmushi Alh sambo yayi "hmmm mai fuska biyu kenan." B'ata fuska zubaida tayi tanai masa
wani kallo. "Am so sorry baby , irin wannan kallo haka don Allah yihakuri...kar a hanani jin
dadi".yafada yana kashe mata ido hade da nunamata gabanta.
Batai magana ba tad'au handbag d'in ta wanda yacikata da kud'i "to baby sai yaushe?."
Uhm kawai saimunyi waya." "Ohk baby." Pack yabata a check kafin tafita. Lumshe idonsa
yayi yafad'a kan bed din tabaya "kai burouba baby nan suger gareta wallhi hmmm." Daga haka
bacci yadaukeshi.
Sauri-sauri take tasauko downstairs , babban school ne sosea nagani nafad'a . Allah Allah take
tafita daga school din tahau adaidaita tai gida, cikin sa'a tana fita tasamu tai gidansu dake
sharada phase2.
Abakin makeken get napep din tasaye , kudinshi tabashi tashiga ciki, bata tarda kowa a falonba
don haka direct tai d'akinta dake downstairs.
*************
Tana sanyi cikin English wear riga da skart pink $blue wanda yay balain kamata duk suranta ya
bayyana , rolling tai da karamin veil wanda yake shara2 , tayi parking din dogon gashinta wanda
yasha gyara kafanta yana sanye cikin high hill blue mai masifar kyau. farace tas siriri ya mai
coca cola shape tanada manyan i'do da karamin baki mai d'auke da pinky lips .....huh in short
dai zahra kyakykyawa ce ta ajin farko. Bazata wuce shekaru sha bakwai ba amma inkaganta
zakace tai 20 don akwai ta ciki i'do. Tafiya take a hankali kamar mai tausayin k'asa, ta
shakwab'e fuska tanad'an yarfe hannu da'alamu agajiye take. A haka tafito bakin school din
tatsaya bakin titi don samun abun hawa.
***
Tuki yake cike da nishad'i suna tadi da best $childhood friend din shi ...kwakykyawan matashin
saurayi maikima nin shekara 30 a duniya , farine dogo mai faffadan kirji mai tak'ama da ilimi
gakuma naira miskilini na ajin k'arshi tare da jin shi wani abune yazid kena yaro Dan mamin sa.
"Wait yazid please katsaya Dan Allah." Abokinsa Dr faruq yafada da hanzari don baiso ahuce
gun . afusace yazid yasa burki yad'ago yana kallon abokin nnasa "....hakan dakayi meye
kenan? Kana ma mutane ihu." Dan ajiyar zuciya faruq yasauke "ohh am sorry man .look for dat
side u see wat am saw . " Yakare yana nunamashi direction din gun. Dakamar bazai kallaba
saikuma yad'aga ahankali yasauke kanta...tana tsaye a gurin tun d'azu da'alamu haryanzu abin
hawa take nema. Saurin d'auke kansa yayi tareda jan wani dogon tsoki at dat time he's heart
beat very pass. Da'go i'donsa dasuka rine zuwa ja yayi yana kallon faruq don Indai akwai
wanda yatsana aduniya , wanda bai kaunar kallonta dako sunanta bayason ji baiwuce *zahra*
ba. "Wht does dat mean dakace mutsaya gurin KARUWAR nan faruq ?, she's birch fa." yafa da
cikin kakkausar murya . idanu faruq yazaro yana kallon abokin nasa ciki da tuhuma . U know wat has been said kuwa ..u call her a birch fa do u know her yazid?."
Kai yazid ya jingina jikin sit yalumshe idonsa yabude "I know her faruq she's daughter of my
mother's friend.... Her mom pass away since back 2years ....b'coz...b'coz...her bad behaviour
...its long story let back home , we will took about."
Faruq bai i'ya cewa komaiba illa gyad'a masa kai da yayi.
Ahaka suka karasa nasarawa GRA bawanda yacema dan uwansa komai.
Tad'ansha wuya kafin tasamu abin hawa yawuce da i'ta gidansu wanda yake unguwar su Kado
estate.
Kunaso inci gaba.....if yes I want to see ur more comments .....if not kuma no need to see.....
This is my WhatsApp no. for comments @08124903727.
[3/11, 12:39 PM] BIEBIE Lurv: *KARUWA CE......3/4*
*By* *©BIEBIE*
_Naga sakunanku kuma naji dadi sosea insha Allah zanci gaba ....kukasance tare dani._
*K*nocking tai a bakin get din gidansu mai gadi yabud'e mata tashiga. Gaidashi tai , cike da
faraa ya amsa yana mata ya makarantar "allhmdllh baba." To madalla sannu zahra'u." "Yawwa
baba bara inshiga daga ciki." "To madallah ."
baba mai gadi yana matuk'ar jin tausai zahra don irin kallon da'ake mata amma azahirin
gaskiya bahaka bane..ga maraici narashin uwa datake fama dashi , hatta mahaifinta yajuya
mata baya."Allah sarki yarinya , Allah yanunamin ranar dagaskiya zata bayyana."
Dasallamarta tashiga falon duk suna ciki.. Wata babbar mace ta hakince akan Daya daga cikin
kujerun dake zagaye a falon, sai yammata guda biyu wanda duk sun girmi zahra . can gefe
nahango wani had'adden saurayi wanda bazai huce shekaru ashirin da tara a duniya ba . wani
irin kallo yabita dashi wanda nikaina *bie bie* bansan nameyeba. Karasowa ciki tai tarisina ta
gaida mama, bayabo ba fallasa ta amsa batako kalli inda zahran takeba .safwan wanda
ketabinta da kallo tagaida tabi hanyar d'akinta dake upstair batako kallo 'yan matanba.
Daya daga cikin 'yan mata mesuna fauzy tai shewa tace "hehehe mutanen schools, acigaba
dai da sunan zuwa makaranta ana fakewa zuwa karuwanci ." dariya farida tasaki "wallahi kuwa
sister, nidai ina gudun ranar dazaa kundumo abin kunya." Mahaifiyarsu tana ji haka yayansu
amma bawanda yay magana . itako zahra batako juyoba don inda sabo tasaba dajin wannan,
amma yana matukar kona mata rea. Kan gado takife tasaki wani kuka ...bansan meye aibuna
ba, bansan meyasa mutane sukemin kallon KARUWA ba meye nayi....ya Allah kabayyana
gaskiyar lamarinnan." Gaban mirror dressing taje tana karema kanta kallo, sosai taga kayan
jikinta ya matseta duk Shep dinta ya bayyana ga boos d'in ta kamar sufasa rigar sufita.."kodai
iriyar shigar danake ne akemin kallon KARUWA? ...ringing din wayar tane yakatseta tad'auka
tana murmushi don duk duniya bayan mahaifiyarta data rasu bawani wanda yake sonta kamar
Hajiya Hafsat aminiyar maminta.
Zubaida tana shiga dakinta tacire nikab da safar dareda zare dogon hijabin jikinta , duk tacire
kayan jikinta taje gaban Mirror tana kallon kanta murmushi tai tasan anyi halitta agurin . key
tasama kofarta taikwanciyarta bisa gadonta . sai laasar tatashi taiwanka tafito falo don cin abin .
momynta tagani zaune falo tad'aura kafa Daya kan daya tana karatum jarida. Fadawa jikinta
zubaida tai tana zubamata shakwaba , murmushi mumy tayi tana shafa kanta "baby kintashi? ,
dazu naje dubaki naji kinsa key naceto kina bacci kenan." "Momy agajiye nadawo saisa
banshiga gurinkiba." "Ohk to kije kici abinci ." "to Momy na." Ta tashi tana kwarkwasa tanufi
dining.
Abangaren *yazid* kuwa koda sukaje gidansu sukaci abinci faruq tafiya yayi don ganin
yanayinshi duk yasanza , mamin shima tayi tambayar yacemata kanshine yake ciwo yanason
yahuta . dakinsa taje yakwanta duk yarasa meke damunshi , dayaga yarinya duk yarasa meke
damunshi ko tsabar tsanarce tai yawa oho .
Cike da ladabi zahra tagaida mami , amsawa tai tana jin dadi , daga dayan bangaren mami tace
"diyata kwana biyu kinbamu rani ko mami tai laifine?."
"Wllh mami bakomai kawai makarantane tarike ni amma insha allahu kwanannan zanzo." "A'a
nikam banyardaba tunda yau Friday kitaho saikiyi weekend dinki nan." Dan jimmm zahra tai don
ita matsalarta daya gidan mami yazid don duk duniya bawanda tatsana bayanshi.. Mamine
takatseta tahanyar kara maimaita tambayar... "To mami bakomai , zantambayi mama inta barni
insha Allah zanzo." "To shikenam insha Allah zata barki zanturo driver yadaukeki kuma nima
zankirata innaimi alfarmar ." "to mami saina zo ." "Allah yakawoki lpy." Daga haka wayar
takatse.
Tunani kwai zahra tashiga don bata k'aunar ganin yazid ta tsaneshi hakanan, daga bisani
taiwanka tashirya cikin Riga da skart na atamfa yayi balain kamata , karamin Vail shara2 ta
daura a kanta tanufi dakin mama don tambayarta. Koda taje mama tabarta don badamuwa tai
da itaba , komawa dakinta tai tadauko handbag da wayarta tarufe dakinta ta tafito. Fauziya da
kanwarta farida nazaune a falon dakuma yayansu safwan suna kallo , batabi takan kowaba tai
hanyar fita ..."to yau kuma jarabar yammace tamotsa hmmmm..asha dadi lpy." Farida tafada.
Juyowa zahra tai tanaimusu kallon raini "hmmm kwaji dashi guzumayen banza , haka zaku kare
kullum azaman gida kuba aureba kuba karatuba saitara samarin banza wanda ba aurenku
zasuyi ba." Tana fadin haka tafice. Iyaka shaka sun shaka "sis kiji abinda yarinyarnan take fada
mana." Kwafa fauzy tayi hanaci gaba da kallo amma maganar tayi mugun bata mata rea.
Tafiya take anatse tajan hankali , west d'in ta taji anrike mata tabaya, arazane tajuyo takwace
tana mishi wani banzan kallo ..."meye haka ya safwan?. " "haba zahra yakikemin irin haka
kamar bakisan abinda nake nufiba uhm!." "Wani tsanarsane tadira mata " Allah yakareni daga
sharrinka ya safwan indai wannan ne bazaka taba samu daga garenin ." daga haka taisauri
tafita daga gidan. Kamar gunki safwan yazama agun "waime yarinyarnan take nufi ne?, tana
nufin bata harka da mazane ne kome?.... Nooo karya take . juyawa yay yakoma ciki.
Bakin titi tanufa batawani jimaba tasamu abin hawa .
knocking tai megadi yabude mata kofa, gaishe shi tai ya amsa gaisuwarta cike da fara a "
yarnan kwana biyu kamar bakyanan ?." "Wllh baba inanan makaranta ke boyeni." Ayya to Allah
yataimaka." "Amin baba."
Suna zaune a tsakiya falon, mami tasa yazid agaba dole saiyaci abinci dakyar yayarda take
feeding din shi .
"Assalamu alaikum."
Muryanta yabayyana falon , idon sane suka sauka a kanta gaba daya wani giri2 ma yake
gani....
*BieBie*
[3/11, 12:39 PM] BIEBIE Lurv: *KARUWA CE ......5/6*
_Written By_
*BieBie {Mrs mooh}*
_Editing By_ *SADNAF*
Dasauri mami takarasa taro zahra ta rumgumeta . hakan yazid yasamu damar shiga dakinsa da
sauri. Zaunar da i'ta mami tai akan kujera.
"ya kikabar su Hajiya da sauran 'yan uwanki ?."
"Duk lafiyansu lau mami suna gaidaki." "Ma dallah." Juyawa mami tayi danufin ma yazid
magana amma taga wayam, sosae abin ke damunta irin rashin son zahra da bayayi , gashi
kuma duk duniya bada macen da takeso taga only son d'in ta shi face zahra . dan murmushi
mami ta k'irkiko ,itama murmushin tai don tagane inda abin yadosa. "Canda yawarsa daman ba kaunar kallonshi nakeba kamar yadda nalura baya kaunata." Zahira
tafada cikin ranta. Sosea mami kejanta da hira har akai kiran magrib , yazid ne yafito sanye da
jallabiya zaitafi masjid "mamina zantafi masallaci." "To my boy adawo lpy." Kamar bazatai
magana ba tabude baki a hankali "good evening ya yazid." "Baiko kalleta ba ya amsa da "
evening." Yay fitarsa . mami kokadan bataji dadin hakanba , burinta kawai taga yazid da zahra a
inuwa daya suna nunawa junansu kauna.
baidawo gida ba saida akai ishai . bakowa a falon don haka yashige dakinsa ya kwanta. Sai 9
mami da zahra sufito dining , dakanta taje dakinsa ganin yak'i fitowa .
yana kwance saman gadon shi yayi rigingine idonsa a lumshe amma ba bacci yakeba. Zama
tai bakin gadon tana kallonsa , a hankali yabude idon sa yasauke kanta . hanunta tadaura kan
sumarsa tana shafawa a hankali. " meye yake damunka boy." Cike da kulawa mami ta tambaye
shi. "Babu komai mami." "Ban yarda ba, zahra ce ko?." Dasauri ya d'ago Kansan yana kallon
mami " sure itace." Yafada a zuciyarsa amma a zahiri baice komai. "Bansan taya kabar
zuciyarka tana tsananin kin Zahra ba ." kamo hanunshi mami tayi tasa cikin nata "yazid!."
Dagowa yai yana kallon mamin nasa don ba hakanan take kiran sunansa kai tsayeba. "Shin
bakajin tausai zahra?, baka ganin irin halin datake ciki narashin samun farin ciki ? Nayi tunanin
idan inason abu ko yaya yake zakayi kokarin sama zuciyarla sonshi. Yazid ina matukar tausayi
zahra da sonta , ina kallonta kamar yarda nahaifa da cikin ..burina baiwuce duk naganku cikin
farin cikiba, naganka da zahra a inuwa daya kuna bama junaku kulawa da kauna." Arazane
yadago yana kallon mami, bakinsa har rawa yakeyi yanason yin magana amma yakasa . mami
taci gaba "yazid inaso ka auri zahra!." Arude yafara girgiza kansa yana hawaye . "don Allah
mami karkice haka , mami ki taimakeni , mami banason zahra hasalima natsane ta bans kaunar
ko jin sunanta ne please mami bazan iyaba." "Kagane wani abu yazid inaso ka aureta Kodan
kawo karshen wannan kiyayyar da ke tsakaninku, inaso ka aureta don hankalina zaifi kwanciya
da rayuwar da zatayi nan gaba don nayarda da tarbiyar damuka baka zaka riketa da amana. My
boy kayi tunani mai kyau ." daga haka tatashi.
"Innalillahi wainna ilaihirrajiun."
Abinda kakwai yake maimaitawa , don komata sun kare a duniya baijin zai iya auren zahra.
Kamar kullum zubaida bayan tayi breakfast tashirya cikin shigarta na wando da bes tareda
dogon hijab da nikab d'in ta harda safa. Momynta tatarar zaune falo tana karatun jarida ,
murmushi Momy tayi tana kallon diyarta "uhm ustaziya kekam kullum katon hijab bakyejin zafine
uhm. " wllh mami nafi jin dadin haka yanzu mutum yana wani shigar dabata daceba sai amishi
wani kallo nadam. " "hakane daughter, ni nayarda da tarbiyar da muna baki insha Allah bawani
abu." Murmushi zubaida tayi "amma daughter a time table baki da lectures Saturday bakida
lectures." "Eh Momy wani malami yace zai mama test saisa." Ohk tau, Allah yaba da SAA ."
amin Momy saina dawo." Tana fita compound driver yayo gurinta "noo karka damo banisa
zanyi ba." "Amma Hajiya karama, Hajiya babba tace duk inda zakijefa arinka kaiki...." "Kai
dallah can nace maka banisa zanyiba ." fita tayi tana masifa. Duk ma aikatan gidan complaint
suke a kanta , don batada dadi.
Tana fita takira wani ,bayan layinsu yace mata yana can , ba dadewa takarasa .
shiga Motan tayi yaja motan yadau hanyar *gwallaka hotel*......
[3/11, 12:39 PM] BIEBIE Lurv: *KARUWA CE.....7/8*
_Written By_
*BieBie Luv*
_Editing By_ *Sadnaf*
Reception sukaje akabasu key din room dake can upstair . fad'awa. kan bed din yayi yana
lumshe alamar gajiya, rage kayan jikinta zubaida tayi yarage daga fant sai bra . takowa tafarayi
cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake
cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki
lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso kusa dashi , rungumeta yayi yana aika
mata sakonni yayinda itama ke mayar mishi. Sosea suka rikice dukansu faruq sai sumbatu
yake....yayin zubaida tazage sai kukan dadi take, don faruq yaiya sarrafa mace. Ballemata bra
dinta yayi, boos dinta suka bayyna .
jin saukar boos dinta ajikinshine yasa yakara rikicewa sosea yake tsotsarsu kamar zai cinye su.
Zubaida dukta rikice jira kawai take yashigeta, sunfi 40mins ahaka kafin ya afka mata saida
yay30mins kana yafi to...kowannemsu numfashi yake fitarwa , sosea yarungumeta ajikinshi.
"Baby na nayi missing dinki sosea wllh, yau sati biyu rabona da ke ...nayi missing din sweet HQ
naki." Murmushi tai "me too baby..." Wanka sukayi suka sirya , kamar ko yaushe tamaida katon
hijab dinta da nikab da safa.
A bayan layinsu ya ijiyeta, yacika mata jaka da kudi yabata wani gift cikin wani karamin kwali
mai kyau. Har saida tasha kwana yajuya motarsa yatafi.
Falon dad dinta tawuce, suna zaune da Momy sunan kallo . Da sallama tashigo tagaida su
suka amsa cike da so da kauna "mamana kindawo kenan?." "Eh daddy." "To yayi kije kihuta
ko." "To daddy." Harzata fita yakirata "mamana yanzukam kin takura da maganar auren zakiyi
karatunki ko."
Sunkuyar da kanta kasa tai alamun kunya "eh daddy ,yanzu nafahinci abinda kuke ganemin
gara nai karatuna ." "to naji dadi dakika fahimta. Tashi kije." Fita tai daga dakin. Ajiyan zuciya
daddynta yasauke