Showing 30001 words to 33000 words out of 48171 words

Chapter 11 - BASO BANE CUTA CE BOOK COMPLETE BY Usaina B Abubakar.doc

tsaye dan ta kasa jurewa gani duk wani shirinta zan tashi a banza...

Comment

And
Shared
Please

Mrs Abubakar ce?x??
[9/7, 10:42 AM] Mrs Abubakar ?xR?: *?x ?DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION?x ?*

*~we are here to make you happy, smile, educate and to realized that we are best among all.... DA BAZARMU MUKE TUNKA'HO~*

*?x  ?xR?BA SO BANE ?xR??x  *
( *_CUTA CE_* )

*_STORY_ $*
*_WRITTEN BY_*
*HUSAINA B.ABUBAKAR*

*(Mrs Abubakar)*

LITTATTAFE NA!

*'YAN BIYAU KYAUTAR ALLAH NE*
*HAD'IN ALLAH NE*
*KA MANTA DANI*
*KUN CUCE NI*
*BANYI DACE BA*
*BA SO BANE*...

*Book 2*

2???2????~ 2???3???

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Cikin tsantsar tashin hankali ta mik'e tsaye tana gani wani irin jiri sabida bala'in b'accin rai, ta mayar da duban ta ga Abdullahi tana mai wani irin kallo da kyat ta iya had'iye abinda ya tukare mata mak'oshi kana tace" amma duk duniya babu munafiki an'namimi sama da Nafi'u yanzu dama duk kulawar da yake bawa yaron nan yanayi ne domin ya inganta rayuwar 'yar sa ? to wallahi bazai yuyuba dole ne a yau a sance auren nan yanzu nan ba sai anjima ba..." ta fad'a cikin zafi zuciya..

Mamaki da alajab'i ya hana kowa magana babu wanda baiji mamaki ba sai Adda mairo wace take gani dai-dai abokiyar zaman tayi..

Shiru akayi mata ba wanda yayi mata magana a cikin su, Baffa Abdullahi yayi duba ga Jawahir cike da tausayin ta yace" zo nan 'yata..." ya fad'a cikin wani salo..

Kamar jira take tayi jikin sa cikin kuka ga kuma abinda Adda tayi yana mata yawo aka...

Nan su Baffa su kata basu baki da nuna musu yanda akan amsar kaddar da me kyau ko akasin haka, kuka kam sun shashi babu adadi nan zuciyar su tayi sanyi..

Jameela babu wanda ya kula da lokacin da ta bar wajen d'akin ta kuma tana ta kuka kamar ran ta zai fita dan abun ne ya zo mata a bazata tana kuka duk abinda ya kasance na fashewa sai da jameela ta fasa shi cikin k'unar rai da kunjin kuka tana kuka ta d'aga wani pic din su da su kayi gaba d'aya family din na gilassa ta rutsa shi cikin kuka ta zaro shi tace" kamar yanda naga bayan iyayen ku ke ma sai naga bayan ki daga ke har wanda ya tsaya miki na tsaneki Jawahir na tsane ni duk wanda zai na goya miki baya kuma sai naga bayan ki!!!.." ta fad'a cikin zafin rai da zuciya..

A can kuwa sosai ake ma su Jawahir nasiha me ratsa jiki gaba daya kasa motsa jikin su su kayi a lokaci kuma duk sunyi na'am da abinda aka gabatar musu..

Adama ya mayar da duban sa ga yar cikin sa, cike da tausayin ta domin shi kad'ai ya san halin da take ciki na tsantsar k'aunar d'an uwan ta da kai yayi mata alama akan tazo tana kuka tana komai tazo gaban sa, tana wani irin hawaye a hankali ta yanda shi kad'ai zai iya jin me tace, tace" ya zanyi baffa na? shikenan yanzu yayi mini nisa ko baffa ?" ta fad'a cikin wata murya me tab'a zuciya...

_Allah sarki so bala'i ne ko ni sai da nayi k'walla_

Hannu yasa ya share mata hawaye kana yace" yarinyar kirki bana son irin wanna kukan da kikeyi addu'a zaki nayi Allah ya zab'a miki mafi alhairi, amma bazan so ki kasance dakilaiwar cikar burin d'an uwa na ba kiyi hakuri kinji bana so kowa ya sani kin ji ko..." ya fad'a yana mata wani kallo.

Da kai ta amsa mai amma babu bakin magana...

Mamaki ne ya kama Adda Samira gani yanda baffa Adam yake rarashi yar sa ciki sirri da kwarewa a zuciya tace ba dai ita ma son shi take ba? dole nayi bincike akan ki kema didi..

Juyawa tayi dan gani halin da 'yar ta ke ciki abun mamaki babu ita babu dalilin ta take afraid ya tsarga mata, ina kuma tayi? shine abinda ya fito a bakin ta...

Abdullahi ya sami su Jawahir akan suje ciki ya gama da su, ko wane jiki a sanyaye suka tashi IMRAN har ya kai kofar fita ya waigo yana kallon Khadija dake kuka kamar wace akayi mata mutuwa da hannu yayi mata alama akan tazo aiko tazo gaban shi kan ta a k'asa, hannu yasa ya kamo nata hannu idon sa akan face din ta yace" kukan me kike 'kanwa ta? ko kema tausayin mu kike ji?." ya fad'a yana matsa hannu ta a hankali..

Cikin kuka tace" eh Yaya na fi kowa sani ba son aure kuke ma junan ku ba, kawai ina tunanin yanda abin zai kasance dan na san burin Jawahir to ina tausayin ta sosai.." ta fad'a tana zame hannu ta dake cikin nashi ta share k'wallar da ta zobo mata...

Yace" naji dadi sosai My k'anwa fatana ki tayani shawo kan yar uwar ki, muyi ma iyayen mu biyaya har k'arshen numfashin mu, kuma ina muku fatan samu miji na gari nayi miki alkawari duk mijin da kike so ni zan shige miki gaba har ki mallake shi mudin zai kasance farin cikin ki, haka yayi miki ?"

Rumgume shi tayi tana kuka da yake ita ke kallo baffan ta Imran na kallo waje kawai sai ya bude hannuwan sa shi bai kama ta ba haka kuma bai cire ta ba, sai mamaki kukan nata da ya'ki d'aukewa..

*"INA SON KA MY YAYA INA KAUNAR KA YAYA NA"*

Babu wanda bai tsorata da abinda tace ba, baffa adam yayi saroro dashi cike da alhini,

Da sauri baffa ya isa gare su cikin hikima ya zareta da kyat a jikin Imran kana yace" haba Khadija ko baki fad'a mai ba ai shima yayan naki me kaunar ki ne, kuma kamar yanda yace zai kula dake da sosai ko ba haka ba Imran..?"

"Eh tabbas insha Allah nima zan baki kulawa fatana ki kasance me ha'kuri da jureya sannan ki rage wanna kukan inda ba akwai dalilin yin sa ba.." yana fad'ar haka ya wuce abin sa..

Baffa adam ya matsi mata hannu da kyau ta yanda zata gane kuren ta cikin sauki..

Adda samira idon ta na kan su, ga Abdullahi na zaune yana jiran ta da tashi masifar akan abinda tayi d'azu,

Adda mairo tana zaune sabida tsabar bacin ciki tama kasa ko da cewa k'ala bare ta nuna wani abu kuka kam tayi shi har ta gama...

Jawahir na zuwa d'aki kuka ya dawo mata sabo domin bata tab tunani za'ayi mata irin wannan gamayar ba gashi yanzu tana buk'atar wanda zai bata shawara ina zata nufa tunda wanda za taje wajen sa shi ne matsalar ta a yanzu, tuna haka ma da tayi yasa ta sake sakin wani kuka kamar k'aramar yarinya...

IMRAN yayi shiru yana ta tuno abubuwan da suke faruwa a gidan, gaba d'aya shiga damuwa da tukura..

Tunda aka fad'a musu matsayin su shikenan walwala tayi k'aura a zuciyoyin su haka had'uwa ma tayi musu wuya, dan yanzu Jawahir bata da aboki shawara sama da Adda samira dan daba daya ta koma part din ta da zama, a hankali ta tura mata kiyayyar zaman aure da Imran da fad'a mata illolin da zata tarar nan gaba, aiko duk abinda ta gaya mata d'auka take gaske ne haka kuma kallon uwa take mata bazata cutar da ita ba...

Imran bashi da wanda zai nemi shawarar sa sama da abokin sa Abdulrahman, gashi yace mai yayi tafiya haka yasa yayi hak'uri basu had'u ya bar abin a rain shi..

had'uwar su kuwa tana pagen 2 dan a nan ne ya gaya mai shi kuma ya bashi shawara ta gari..

Jawahir kuma tana nan akan bakar ta na lallai sai Imran ya sauwake mata..

Ku cire maganar kanwar ta da kuka ji a farko su din yayin ta ne ita ce k'arama a gidan su...

*Ci gaban labari*

sai mun had'u a pagen gaba insha Allah..

Comment

Shared

Please

Mrs Abubakar ce[9/7, 10:42 AM] Mrs Abubakar ?xR?: *?x ?DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION?x ?*

Mrs Abubakar ce
[9/12, 8:08 PM] Mrs Abubakar ?xR?: *?x ?DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION?x ?*

*~we are here to make you happy, smile, educate and to realized that we are best among all.... DA BAZARMU MUKE TUNKA'HO~*

*?x  ?xR?BA SO BANE ?xR??x  *
( *_CUTA CE_* )

*_STORY_ $*
*_WRITTEN BY_*
*HUSAINA B.ABUBAKAR*

*(Mrs Abubakar)*

LITTATTAFAN NA!

*'YAN BIYAU KYAUTAR ALLAH NE*
*HAD'IN ALLAH NE*
*KA MANTA DANI*
*KUN CUCE NI*
*BANYI DACE BA*
*BA SO BANE*...

*Book 2*

2???4????~ 2???5???

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Shawarar da Abdulrahman ya bashi da ita yayi amfani dan gaba d'aya hankalin sa ya mayar ga Jawahir gani ta amshi wanna auren hannu bibiyu amma ina abu ya tura domin irin hu'dibar da Adda Samira take mata tayi bala'in tasiri a jikin ta.

Abun har ya kai bata ko son gani IMRAN bare kuma zance auren su, wannan hali da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login