Showing 6001 words to 9000 words out of 48171 words

Chapter 3 - BASO BANE CUTA CE BOOK COMPLETE BY Usaina B Abubakar.doc

abin ka me zan ci a jikin wannan yar miniyar yarinyar? ni wallahi a matsayi d'aya nake d'aukar ta ita da jameela, kawai tsautsayi ne yake kawo ta part din na kamar yanda na fad'a a kwana kin baya.." ta fad'a cikin dakak'iyar zuciya, wanda duk kutullar mutun bai isa ya gano ainahin halin da take ci ba, dan har d'an b'acin rain ta nuna...

Abdullahi yayi mata shiru yana ci gaba da tunanin mafita, babu wanda ya kulla da lokacin da IMRAN yaje gaba ta sai ji akayi yace"kin san irin kaunar da nake mata kuwa? shin kin san yanda nake jin ta a zuciya ta, karfa ki manta ita din jini nace, menene ribata in na cutar da k'anwa ta!? farin ciki na, wallahi zan iya komai akan ta, karki ji nace komai kiyi tunanin d'an k'aramin abu, ki sa a ran ki komai fa nake nufi."" hannu ta ya kama yayi waje da ita, bai zarce da ita ko ina ba sai d'akin da aka kwantar da JAWAHIR hannun ta ya d'aura d'aya a saitin zuciyar jawahir, sannan ya d'aga wanda ke hannu sa ya d'aura akan saitin tashi zuciyar yace"maza fad'a mini gaskiyar abinda kika ji? kin yarda ita din bugun numfashi na ce? kina tunanin zan iya cutar da rayuwa ta ne? to tun wurin ma ki d'ai na, ki cire haka a ran ki domin jawahir rayuwa tace ita din, dan haka babu yanda zaayi na cutar da iya, kuma a yau nayi miki alkawari duk wanda na kama da alhakin cutar mini da ita wallahi, wallahi azeem sai na b'atar dashi, sai na gigita rayuwar sa fiyya da tsamani duk me ko'konto." yana gama fad'ar haka yayi wurgi da hannun gefe sannan ya rab'e ta ya wuce abin sa..

Su Baffa dake tsaye bakin 'kofa suka bashi hanya babu wanda ya tsawatar mai dan sun san gaskiya ya fad'a.

Adda Samira ta tsaya cak a inda take idon ta na kawo k'wallar bakin ciki, da tsantsar mamaki tabbas babu karya a cikin zance sa dugun zuciyar su lokaci d'aya suke yin sa, musamma yanzu da suke cikin tashin hankali, ta mayar da kallon ta ga Jawahir dake kwance, har yanzu hannun ta yana kan kirjin ta, ji tayi ta sauke wata ajiyar zuciya, cikin tsananin tsoro da fargaba ta d'auke hannun ta da sauri kamar wace ta tab'a garwashi, tana wani duba hannun da kuma kallan inda jawahir din take.

Abdullahi yayi mai yan uwan sa inkiya da suje waje, iko babu musu su ka fice, shi kuma ya shiga ciki.

cikin sauti tafiyar sa yasa tayi sautin d'akewa tana aro face din tsusayi tana sama face din ta, sannan ta juyo tana kallon sa kamar tayi kuka tace"Baffan jameela ka tayi ni neman gafar yaro na, tabbas nayi ba dai-dai ba k??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????uma naga kamar ya dau zafi dani, sharin shedan ne bazan kara ba." ta fad'a tana fad'awa jikin sa.

Abdullahi yayi murmushi gefen baki yace"a'a ki dai fad'i gaskiya kin tsora ta ko? fad'a da aljanin sam babu riba, karki manta na san komai da kike shirya, abun ki ya fara yawa su yara ne basu san komai ya kamata ki ajiye makaman yakin ki, in ba haka ba ke za'a bari da jin kunyar mutane, ni kai na kike ishe ni angulu zata kuma gidan ta na tsamiya." ya fad'a yana mata wani mugun murmushi.

take jikin ta ya d'auki rawa, da yake makirace uwar makiraru, sai ta sake kuka tace"yanzu dama dan Allah Baffa jameela abin da dakake fad'a d'azu da gaske ne, karfa ka manta jawahir yarinyar ce kuma 'yata ce, ya zanyi na cutar da ita wallahi ban tab tunani kallon zargi kake mini sai yanzu, ina rokon Allah mudin ina da saka hannun akan abinda yake faru, Allah ya tuna mini asiri kowa ya gani.." ta fad'a cikin shasha'ka.

tace Allah sai jikin sa yayi sanyi, kawai sai ya tsanci kan da cewa"to Ameen tunda haka kika zab'a, amma karki manta shi shari d'an aike ne, ki rik'e wannan a ranki."" yana fad'ar haka ya ture ta a jikin sa ya fice.

bayan sa tabi da kallo wani kululun bakin ciki na tukare ta, tabbas dole ta d'aga k'afa akan komai, amma kar ya manta shi kan sa bai ci bulus ba, duk kan su sai tayi maganin su, sannan ta kallen gadon da jawahir take a fili tace"duk kece matsala shegiyar yarinyar." ji tayi tamakar ta sha'keta ta huta a lokacin...


Jawahir sai da ta shafafe kwana uku a kwace asibiti gaba d'aya hankali mutane gidan yana kan ta, haka Adda Samira ta ishishire a wajen, inda Abdullahi yasa mata ido sosai duk wani mutsin ta yana kallo,,, IMRAN bai barin Asibiti sai Baffa Nafi'u yayi da gaske sanna yake zuwa ya dan huta sannan ya dawo, a haka har aka sallamo ta.



_gaskiya bazan boye muku ba rashin comment din ku yana damu na, kar kuga na dae na typing kuji haushi ne._


Mrs Abubakar ce
[8/1, 2:18 PM] Mrs Abubakar ?xR?: *?x ?DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION?x ?*

*~we are here to make you happy, smile, educate and to realized that we are best among all.... DA BAZARMU MUKE TUNKA'HO~*


*?x  ?xR?BA SO BANE ?xR??x  *
( *_CUTA CE_* )




*_STORY_ $*
*_WRITTEN BY_*
*HUSAINA B.ABUBAKAR*

*(Mrs Abubakar)*





LITTATTAFAN NA!

*'YAN BIYAU KYAUTAR ALLAH NE*
*HAD'IN ALLAH NE*
*KA MANTA DANI*
*KUN CUCE NI*
*BANYU DACE BA*
*BA SO BANE*...

*kuyi hakuri na rashin jina da ku kayi hakan ya faru ne, sabida wani dalili nawa daban na ga sa'kon ni ku na gode.*



1???0????~ 1???1???


BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM


Ko da suka dawo gida, haka aka ci gaba da jiyar Jawahir inda Adda Samira ta d'auke ta zuwa part din ta, tana kula da ita sosai ga soyayya da take nuna mata.


Jawahir tana k'arama taga abubuwa da yawa, a rayuwar ta domin haka aka dinga farautar rayuwar ta, da taimakon ALLAH da na IMRAN, ta dinga k'ub'ata.

Bayan shekaru 18, JAWAHIR ta zama budurwa hasken ta ya sake fito wa, ga wata haiba da take da shi, kyau iya kyau ya sake baiyana a gare ta, ga wata irin shak'uwa dake tsakanin su da Imran, babu wanda baya mamaki sha'kuwar dake tsakanin su.

Jameela tunda ta girma ta zama budurwa bata da burin da ya wuce ace Imran ya zama mallakin ta, kullum burin ta bai wuce a gan su tare a inuwa d'aya ba, amma matsalar ta d'aya shine Jawahir,, a duniya tana so taga yana mata yanda suke da jawahir ko khadija, amma a banza kamar yau.


A palo ta isake shi, yana zaune yana latsi-latsi a waya, ta shigo palo cikin shigar ta ta fitar da tsireci, cikin takun jan hankali, ta isa gare shi tana wani nark'ar da ido kamar me jin barci, kusa dashi kad'ai ta zauna, tana wani karya jiki, murya na raurauwa tace"YAH IMRAN sannu da huta."

muryar ta kawai ta sheda mai, ko wacece, bai d'ago ba yace"yauwa sister sannu da fito wa." ya fad'a cikin isa.

ta kalle shi zuciyar ta nayi mata wani irim zullo, sabida tsananin shau'kin da take ji duk lokacin da za su had'u, a hankali ta sake matsowa kusa dashi, tana wani kashe ido tace"YAH me kake yi ne haka?" ta fad'a tana haye wa jikin sa gaba d'aya..

IMRAN ran shi ya sake b'acci, amma sai ya d'aure cikin dabara ya zare ta daga jikin sa, yana mata wani murmushi wanda shi d'aya yasan ma'anar sa, yace"nutsu mana 'yar k'anwa ta, kin san yayan naki bai cika k'wari ba, tsaf zai karye." yayi maganar yana tura ta gefe cikin hikima...


sam bata ji dadi ba, dan duk lokaci da zata zo jikin sa, sai ya san abinda zai fad'a mata, dan kawai ya ture ta, amma sai ta d'aure, tana ya'ke yafi kuka ciwo tace"sorry na manta yayan nawa ba jarime bane ashe." ta fad'a tana kallo face sai dan ganin yanayin da zai shiga, abin takaici har yanzu bai kalle inda take ba,, haka kuma bai sake tanka mata ba, shiru ne ya biyo baya zuwa can sai ga Jawahir ta shigo cikin nutsuwa da ka mun kai, bakin ta d'auke da sallama..

da sauri IMRAN ya d'ago yana mata wani kallo, kana ya amsa salamar ta game da ware mata hannuwan sa, cikin jin nauyin sa ta iso gare shi amma sai tak'i rungume shi ta zaune gaf dashi tana wani sunna kai tace"My!! dama kana nan naje d'akin ka ina ta neman ka." ta fad'a cikin shagwab'a fusaka, kamar za tayi kuka duk da tana cikin nutsuwar ta.

IMRAN ya sauke wata ajiyar zuciya, cikin isa da iza yace"Sorry k'albi na! ai kin san duk inda nake ina nan din na." ya fad'a yana tab'a saitin heart din sa.

ta wani tsumshe ido kana ta ware su akan face din sa, tana wani karkatar da kai gefe them tana kallon sa, tace" nafi kowa sani haka, tunda duk jini d'aya ne, amma fa sai gaya mini me yasa yanzu ka ke tafiya ka bar ni?" tana turo baki gaba, had'i da duga kafa a kasa.

IMRAN yayi wani k'asaitacen murmushi, yace"'kanwa ta ina tausaya wa mijin da zaki aure, dan sai kin kusa kashe shi da wani shagwab'ar taki." yayi maganar yana tal'kace mata hanci.

ga mamaki sa kawai sai yaga ta fara fitar da k'walla hawaye wuwi.

Aiko gaba d'aya sa ya hargitsi a lokaci d'aya shi ma yana wani rawar jiki, game da kamo hannun ta cikin nasa ya matse da kyau yace"haba k'albi na, sani kan ki ne, duk duniya babu abinda nafi tsana sama da gani ki cikin kunci, bare kuma zubar hawaye ki, fad'a mini dalili wannan hawayen ki, ni kuma nayi miki alkwari da yarda Allah ko menene mudin bai zarce kima ba zanyi miki shi insha Allah..


Jameela ta gama cika da bakin ciki, domin ji take zuciyar ta tamkar wace aka watsawa, garwashe sabida tsananin kunar da take mata, tana cikin wannan yanayi ne na bakin ciki ta hango abinda zai tarwatsa mata zuciya..


Jawahir ta zamo daga kan kujera, gwiwowin ta a kasa har yanzu tana hawaya tace"ban san da irin kalmomin da zanyi gode ya a gare ka ba My!, ka nuna mini dukan gata kula wa soyayya da k'auna, gashi ko da yaushe burin ka ka sani a cikin farin ciki, kanayi komai domin nema mini farin ciki, gaba d'aya komai naka domin na kake yin sa, ni ko da me zan saka maka wanda nan gaba za kayi alhari da hakan? tabbas kai din ka cika cikaken masoyi na, na har abada wanda bazan manta hallacin ka gare ni ba, My! ina ma son so wanda bazan tab'a canza ka ba a matsayin ka na Yaya a gare ni wanda ya nuna mini gata, a lokacin da ka ambaci aure sai naji dama ina da hanya mafi sauki wanda zamu ci gaba da rayuwa tare, ba tare da nayi nisa a gare ka ba, tun yanzu na fara jin zafin rabuwa da kai Yaya na, bana fatan wannan ranar my! Ina jin ka sosai a nan Yaya.." ta fad'a cikin kuka hannun ta na kan kirjin ta...


Idon sa har ya kawo ruwa sabida shi ma yana jin zafin wannan ranar da zata zo, amma ya iya tunda kaddar su kenan, kuma hakan da zai mata shine cikar mutuncin ta da kuma samu farin cikin ta na har abada..

kafad'un ta ya kamo duk biyun yana zaunar da ita akan kujera, har yanzu kuka take marar sauti sai hawaye kawai da yake ambaliya..

hannu ya saka yana share mata k'walla cikin rarashi yace"amma kin fi kowa sani bana son gani hawayen ki ko?" cikin sauri ta shiga goge su tana girgiza kai alamar bazata sake ba..

"duk wannan gode yar ni d'aya amma naji dadi sosai, kar ki manta aure shine cikar mutunci ko wace mace, zan fi kowa farin ciki in ga na kai ki d'akin mijin ki, wannan shine buri na, karki damu da hakan domin ko kinyi aure ai muna tare, ko bazaki gani kullum ba, karki manta yanzu lokaci ne na waya da kuma hanyoyi da dama, fatan na Allah ya baki miji na gari wanda zai kula mini da ke d'ari bisa d'ari, ya so ki kamar yanda nake son ki, buri na ya saki farin ciki marar iyaka."
ya fad'a yana sake share mata k'walla.

Allah sarki wannan shine soyayyar gaskiya, kallon shi tayi na d'an wani lokaci sannan ta fad'a jikin sa tana sauke a jiyar zuciya, hannu yasa ka yana shafa bayan ta..

Jameela ta d'unk'ule hannu ta duka biyu tana ciza laib'e k'wallar bakin ciki na zubo mata, gani suna neman kashe ta da bakin ciki yasa tashi ta bar waje babu wanda ya kula da ita..

Abdullahi da tun zuwan jawahir, yana wajen a tsaya yana kallo tsantsar kaunar juna da suke nunawa take tausayin su ya kam shi, ya d'auki a niyyar cika musu burin su, domin ya san mudin Jawahir na tare da Imran bata ba bakin ciki..



Tana zuwa d'aki tayi wurge da wayar hannun ta, har sai da ta tarwatsi, tana sakin rikitacen kuka, me cin rai.

Addan ta dake zaune gefe d'aya ta d'ago tana kallon ta, sannan ta mayar da hankalin ta kan abinda takeyi tamkar bata san da wan zuwar ta a wajen ba...

sai da tayi kuka me cin rai, sannan ta ta fara magana "sam bani da nasara akan komai nawa,ni zai kalla ya gaya wa wannan kalaman ba ita ba, wai me yasa suke abu tamkar masoyan asalin ne? sun ishe ni Adda wallahi zan saka a kawar mini da ita, na gaji na gaji Adda." ta fad'a a tsawace.

a hankali ta tako zuwa inda 'yar ta take, cikin salon ta na yaudara, ta d'ago tana zaunar da ita bakin bed, ruwa ta d'ibo mata me sanyi ta bata a baki har sai da ta shanye, sanna ta nemi kusa da ita ta zauna tace" ina so ki koyi juriya da kuma d'anne zuciyar ki akan makkiyin ki, karki manta tunda kina tare dani keko kike da nasara, bana so ki kwafsa mana akan abinda muke shirinyi, so ki bi komai a sannu dan in kika bari aka samu matsala kema bazan barki ba." tana fad'ar haka ta fice a d'akin...



Abdullahi ya tare 'kannen sa gaba d'aya a d'aki d'aya su uku kawai babu me jin su, yayi duba izuwa Adam yace"na san a cikin nan babu wanda bai san irin shak'uwar dake tsak'anin yaran nan ba ko? haka kuma babu wanda yasan matsalar da na hango a cikin gidan nan namu, kaico nayi bakin ciki mutuk'a da na gano bakin zaren, haka kuma na gane ashe *ba so bane cuta ce* tun filazal, amma har yanzu muna da sauran lokaci, a cikin nan bana so ko d'ayan ku yayi mini tambaya akan abinda na fad'a yanzu kawai ina so ku ai watar ne, *Ranar jumma'a nake so A d'aurawa Jawahir aure."*

gaba d'ayan su suka mik'a tsaya game da cewa " *aure kuma?* *waye mijin?* "

*IMRAN* dashi nake so a d'aura kuma bana son jan zance kuyi abinda nace kawai, hakan da za muyi musu shine gatan mafi dadi da farin ciki a rayuwar su, dan naga abubuwa da dama a tare da su wanda ya sheda mini cewa tabbas suna son junan su amma sun kasa gane hakan, yau na sake gazgata abinda zuciyata take raya mini ba tun yanzu ba, kuma yau na gano wata kullaliya a cikim fam din mu.."

Nafi'u yayi shiru suna ta magana amma bai ce komai, tunawa yayi da daren jiya...


yana zaune a gaba sa kamar kullum, Jawahir na d'aya gefen ya d'ago yana kallon su cike da kaunar su, gani yanda suke hira tamkar masoyin asali, suna cikin haka jawahir ta wuce d'akin barcin ta dan lokacin barcin ta yayi, da kan shin ya raka, har sai da yaga kwanciyar ta sanna ya dawo wajen baffan sa,,


cikin hikima da wayo irin nasu na manya yace"yaro na ni ko na tambaye ka mana?" bai jira amsar shi ba ya d'aura da cewa"masali kamar yanda kuke kai da kanwar din nan, ka san a ran ka cewa komai da komai da kake nuna mata haka wanda nake maka musali dashi yake, katsam sai yaji labarin an bashi ita a matsayin matar aure, yanzu in haka ta faru a gare ku wanne irin mataki zaka d'auka?...

Murmushi yayi sanna yace"baffa mudin iri haka ta kasance dani, zanyi farin ciki amma bazan fara nuna wa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login