Showing 27001 words to 30000 words out of 31066 words
Chapter 10 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt
lamido_
_halima muktar_
Bayan sati daya dayin maganar ,,abba yatafi family house nasu yasamu dan'uwanshi alhaji abubakar yasanar dashi yadda sukayi da Dr ,,sannan bai boyemasa komeba gameda yasmin yargidan yar'uwarsu ce halima ""ALHAJI abubakar yacika da mamaki lallaikam sunyi sakaci kuma sunyada zumunci ynxu inbanda son zuciya irin tasu da biyayya dasuke ganin sunyiwa tsohonsu mezaisa suraba alaka da yar'uwarsu ,,lallaikam tsohonsu yacucesu badan mahaifinsu bane wlh dasunyi mai tofin Allah tsine ,,,,ALHAJI abubakar yajuyo da fuskarshi yanaduban abba yace wlh akullum inakwana da halima inatashi daita saidai tsoron bakin tsoho yahanani yin wani yunkuri ,,,,,,akwai ranar da karima tazomin da maganar tanaso ta ziyarci halima fir nahaneta kuma naimata tuni da maganar tsoho nakara jaddada mata bakinsa akanmu haka tana kuka tabar gidan tanacewa itakam tanaso taje taga yar'uwarta ,,shekaru dayawa bahadu va sannan kuma ba mutuwa dayansu yayiva amma ace babu mai ziyartar wani muna uwa daya uba daya,,,,wlh bayan ta tafi nazauna naita tunani amma nakasa samun mafita ,"""""amma ynxu dakazo da wannan batun sainaga aishima mafita ne babba danhaka zankirasu karima da Yusuf nafada masu abinda akeciki saimu San abinyi amma banaso tsoho yasan wannan batun kasan halinshi dai ,,,,,,,_
Bayan alhaji abubakar yayiwasu alhaji Yusuf da karima bayanin kome sunyi farinciki sosai kuma suma sunbada goyon bayan kar afadawa tsoho ,,,sunyanke shawarar zasu fada mashi marwan yasamu matar aure kuma zasuje su nemo mashi aure ,,,,,,ahaka sukajewa tsoho ALHAJI umar dollars damaganar kasancewar yasan ya'yan nashi suna tafiya a tsarin daya daurasu ne baikawo komai aransa sbd yasan yar babban gidane jikanshi zai aura ,,danhaka yasaka ranshi aruwan sanyi,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,bayan kwanabiyu alhaji ibrahim alhaji abubakar alhaji Yusuf ,,,sukayiwa gidan mai almajirai saukar bazata,,,,bayan sungaisane suka gabatarwa da mai almajirai Kansu amatsayin yayyen surukarshi aiko mai almajirai yayi farinciki daganinsu danhaka yaimasu iso har sashen umma sadiya,tanazaune tana 6arar gyada suka shigo da sallama ta amsa batareda ta dago kantava saida mai almajirai yace sadiya kinyj baki,,,sannan tadago dakanta ,,,,karaf tai ido hudu da yayyenta duk su uku ,aiko bata amince da abinda idonta kenuna matava tasa zaninta tanakara goge idanunta dakyau Tamara dubansu tagadai su din ne ,,yatsar hannunta tasaka abakinta taciza taji zafi ''ta tabbatar ba mafarki takeyiba ,,,,,,,bakinta narawa tafara cewa yaya abubakar yaya ibrahim yaya yusuf ,kune kodai haryanxu gizo idona keyimin ,,,,,,,mai almajirai yace ba gizo bane gsky ne sadiya yan'uwankine sune abinsu ,,,,,,kuka tasaka maitsuma rai nan suka shiga lallashinta ,,,,dakyar taishiru suka samu wuri suka zazzauna ,,,,bayan sungaisa ne kowa ketambayar yabayan rabuwa ,,,nan alhaji abubakar yake fada mata ya'yanshi bakwai ,,,Jamal,kabir,jabir,samira,munawwara,,,saddiqa,iklima,,matansa dai biyune kamar yadda tasansu hjy LADI da hjy saratu,,,,,,,,,,yakara dacewa alhaji Yusuf kuma ya'yanshi Biyar,,,Husna,fatima,Jidda,,maryam,,ma'aruf,,,,,,,,,umma sadiya tajinjina kai sannan tace nadaisan na yaya abuna Dr da zainab ne,,duk sukayi dariya ,,,sannan umma sadiya tace Ina yaya karima ita batazova,,suka amsa mata da eh ,tace toh itakuma ynxu ya'ya nawa gareta,,,,,,alhaji Yusuf yace shida takedasu,,,,Yusuf,ahmed,,Hashim,,, batuul,sadiya,jidda,,,,,,,umma tajinjina kai tace alhmdlillah Allah ya albarkacesu bakidaya suka amsa da amin ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,baba salihu baba usman baba kabir sune suka shigo atare bayan angaisane umma sadiya tagabatar da yan'uwanta garesu ,,nan baba kabiru yai godia ga Allah koba komai yau yaga asalin farincikin matarsa tunabayn dasukai aure batayi farinciki irn nayauba,,,,,,,
**************************bayan annutsu ne angaisa dakowa alhaji abubakar yagabatarda bukatarsu nason hada yasmin aure da Dr,,,,,,,,,,,,mai almajirai yamike yace shibai aminceba domin bazai ta6a barin yasmin tasake shiga irin halin datashiga abaya ba ,,,indai ita tace tanason Dr toshi bashida Matsala amma inbatace tanasonshi ba shikam babushi babuyi mata auren dole bama itakadai ba harda sauran ya'yan ,,,,,,,,,,,,yadaice subari idan suka dawo ,,suka daidaita Kansu toshi akoyaushe zaidaura masu aure ,,,dawannan shawaran suka dawo gida ,,zaman jiran yan India sudawo,,💃💃
[19/11 10:37 pm] +234 813 630 9911: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
Page2⃣2⃣0⃣➖2⃣2⃣5⃣
Yasmin da inna zaune suna fira yasmin tadubi inna tace ynxu inna saura kwana nawa mukoma gida inna tace inaga ayadda likita yace nan da kwana biyu ne ,,,,shiyasa kikaga bayazama ,,,yasmin tai murmushi tace Allah yakaimu ,,wlh Allah Allah nake nakoma naga mai almajirai da gwaggo ,,inna tace tafican saikin gansu kuma ki damesu ba,,,,tace haba ainayi kewarsu dayawa wlh inajin kamar nai tsuntsu naganni kusada mai almajirai,,,inna tace hmm sabon salo toh wlh kokin Ganshi basonki zaiyiva danhaka garama kidaina wani cewa kinyi kewarshi ,,,,sallamar Dr ne yakatse masu zancensu ,yashigo yazauna yana wash nagaji"""inna tace sannu Aida gajiya likita Allah dai yaimaka albarka """""yasmin tadubeshi tace aikin mekayi dayagajiyar dakai ,,takasan ido yadubeta sannan yace yakashe mata ido yanacewa batun komawarmu mana ,kokinason muita zama anan dinne bayan munsamu abinda mukazo nema """zunburo baki tayi sannan tace nubance muzauna va amma dai ,,kodayake ma basai nafadava ,,,,,,,,,mikewa yayi sannan yace bari yaje yai wanka,,,,,yasmin tace toh shikenan saikafito ,,,,,,dubanta yai tagefen ido sannan yace I wnt to see u pls meet me in my rum,,,yafita ,bayan kamar minti biyar dafitarshi yasmin tafaki idon inna tafita cos atunaninta inna tayi bacci ne,,,,tanafita tanufi dakinshi bakin gado tasameshi yana zaune yana ganinta yai murmushi yace wlcm kan kujera tazauna tace gani fadamin kamin inna tafarka ,,,isowa yai kusada ita yazauna sannan yace dama maganar tsaraba ne ,nakeso muje musamo abinda zamukai musu ,,kallonsa tayi tace gsky Dr bawani tsaraba dazamuyi sbd aiba tafiyar kawai mukayiva munzo Neman lafiyata ne kuma alhmdlillah ansamu abinda akeso aishikenan ,,,,,,dubanta yayi sannan yace I knew bt ni nace inasonyin tsarabar bakeba danhaka kishirya gobe dasafe mutafi muyi shopping din abinda zamukai,,,,,,kas dakanta tayi sannan tace nikam bainda zani saidai kai katafi ,,,,,sannan Dr inaso nayimaka godia abisa dawainiyar dakakeyi dani banida abinda zansaka maka dashi saidai naimaka fatan alkhairi ,Allah yasaka maka da mafificin alkhairi ,,,,,,,baiceda ita komaiba ,,yamike tsaye yana murmushi yace maryam gabanta saida yabada Ras"jin Dr ya ambaci sunanta abinda baita6ayiba juyowa yaigareta yana murmushi yace kina mamakin yadda nakira sunanki kaitsayene kai tajinjina ,,sannan yacigaba dacewa Abu daya nakeso kisakamin dashi arayuwa ,,,dago kai tayi tana dubanshi yacigaba dacewa inaso kisoni ki kaunaceni koda kaunar dazakiy min baikai Wanda ni nakeyi makiva ,,,koda bazaikai kwatankwacin Wanda nakeyi makiva yasmin inaso kema kisoni pls wlh I can nt explain hw much I luv u ,,yakara dubanta yace yasmin ki yarda dani wlh zankula dake zankaunaceki kuma I promise to takecare of u in any situation,,, yasmin kam takasa magana nd kunyar Dr yahanata dago kanta balls nagane yanayin datake ciki,,,,,,,,,shiru ne yabiyo baya nawasu mintuna kamin daga bisani Dr yadurkusa da guiwowinsa biyu akasa agaban yasmin yanacewa pls angel say something to me nw""""dagoda kants tayi tadubeshi taimurmushi sannan tace tnx Dr 4ur luv bt nariga na amsa maka so i dnt hv anything to say right nw, ,,, hmm yace kana yace shikenan amma I knw u jst dnt wnt to said it out bt I knw u luv me 😍,kallonsa tai damamaki karara afuskarta tace gsky u re wrong I dnt luv batakarasava yarufe mata baki gamedacewa pls karki fadi abinda zaisa zuciyata tabugnarokeki👏 👏cos any word dat will come out at d end of I dnt luv is u ,,buh I dnt wnt u to said it nd if u do my hrt will catcfire💓 💓 dariya yasmin tayi sannan tamike tanacewa barata koma daki kar inna tafalka batagantava ,,,,,,,yace shikenan karki manta gobe dasafe zamufita kisanarwa inna kada masa kai tayi sannan tafice ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,tana fita yai hamdala ga Allah yana rokon Allah daya mallaka mashi yasmin amatsayin matarsa kuma abokiyar rayuwarsa,,💃💃
[19/11 10:37 pm] +234 813 630 9911: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣3⃣0⃣➖2⃣3⃣5⃣
Karfe 6:00pm jirginsu yasmin yasauka a yar'adu'a airline bayan angama clearing komai drivern yaiso yadaukesu suka kama hanyar danmusa """basu suka isaba sai karfe 9:00pm ,,,direct gidansu yasmin Dr yace driver yakaisu ,kodasuka isa ,awaje suka tadda mai almajirai suna karatun dare da almajiransa ,,,, aiko suna parking motar suka fito lokacin mai almajirai yamike kenan yanadago kansa yahango Dr yafara hangowa aiko cikin azama yaiso garesu yana lale damutanin India barkanku dazuwa dasauri yasmin takaraso gun mai almajirai tarungemeshi tana cewa huh mai almajirai shine kai kaman baka ganniva toni naganka nayi kewarka kaida gwaggo ,,jin yadda yasmin tai magana yabawa mai almajirai tabbacin tasamu lafiya dough dama Dr da inna sunriga sunfada masa saidai yanaso yasamu tabbacin haka ,,,nd gashi yasamu dagoda fuskar yasmin yayi yana dubanta yace muma munyi kewarki Mairo inai maki barka da dawowa ,,,,,,,sannan yadubi inna data hade fuska yace sannu dazuwa Mairo,,, inna tace eh saida kagama yiwa waccan beran sannan zakawani juyo gareni dariya duk sukayiwa inna sannna mai almajirai
Yace afuwa aikece amaryata inadai taimaka ma wannan kodaddiyarce ,,,,,,duk sukayi dariya sannan suka kama hanyar shiga cikin gidan ,Dr yakirawo wasu almajirai suka kwashe kayan boot din kaf trolley bag din Dr kadaine basu daukava ,,,,ganin anata shiga dakayan dukka ,yasmin tadakatar dasauran almajiran dazasu shiga dakayan tanacewa Ku baduka kayan zaku shiga dashiva kumaida ,,Dr yadubeta yace nine nace sushiga dasu gabaadaya ,,,,duban Dr tai Da alamar tambaya afuskarta ya girgiza mata kai alamar eh "yakara dacewa saigobe zanshigo nadibi nawa ,,murmushi tayi tace toh shikenan Allah yakaimu goben ,,,,takama hanyar Shiga gida """"yadakatar daita tahanyar cewa hey wait"""yakaraso kusada ita yace bako gud nyt ,,haka zaki tafi kibarni ,,murmushi tayi sannan tace am sorry Dr wlh am eager to see my family dats y,,,,,,dubanta yayi sannan yace am I nt part of ur family too?,,,,,,,,,,,,,,murmushi tayi sannan tace yes u re ""bug pls let me in 4nw,,,,,,,,dariya yayi sannan yace OK gud nyt bt today """is gonna be a sleepless nyt to me,,,murmushi tayi sannan tace same wit me,,,sannan taruga gida dagudu shikuma yai dariya yanacewa Angel u will nt kill me,,,,,,,,,yashiga mota driver yaja suka tafi
**************** tana shiga gidan ta tadda duk yan'uwa antaru adakin gwaggo harma da inna duk anatayiwa inna marhab dazuwa saitambaya suke ina yasmin dinne ,,da sallama tashiga dakin aiko yan'kanneta ya'yan gurin baba salihu da baba usman sukayo kanta suna oyoyo aunty yasmin oyoyo aunty yasmin"""""nansuka rungumeta kamar zasu kadata kasa ,,dakyar tasamu suka saketa taje tarungume gwaggo tanacewa gwaggona nayi kewarki sosai ,,,,,gwaggo ma tace nima nayi kewarki yasmin ,,,,dakyar yaran sukabarta tazauna sannan tagaisar damutanin dake wurin sukai mata sannu dazuwa da tambayarta jikinta ,,,,,,ta amsa masu da alhmdlillah taji sauki ,,nan yazauna cikin yan'uwanta sunata firan yaushe gamo ,,basu bar firan ba harsai gurin shadaya darabi sannan kowa yaje yakwanta ,,,,,,,,,,,,
Bayan sunshiga dakine inna tadubi yasmin tace wai ke wannan kayanfah da aka kawosu nan shi likitan baiwuce dashi gida bane yasmin tace eh yace wai saigobe zaizo yadauka inna tace to Allah yakaimu, yasmin tamike tashiga bayi tawatsa ruwa tadauro alwala tafara salla inna ma tashige itama taiwankan tafito tafara salla suna idarwa suka hau gado basufi Monti biyarba bacci yadaukesu kasancewar akwai gajiya atare dasu,,,,to yasmin inna Dr asuba tagari,,,,,,,💃💃
~dedicated to oll reader's~
[19/11 10:37 pm] +234 813 630 9911: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣2⃣5⃣➖2⃣3⃣0⃣
Tana komawa dakinsu ta tadda inna zaune _,,asanyaye tasamu guri tazauna batace da inna komeba cos batason inna ta tuhumeta da ina ta tafi ,,aiko tanazama inna tace harkindawo daga tadin,shekeke yasmin takalli inna tace tadi kuma inna ,,,,dariya inna tayi tace e'mana cah nake daga dakin likita kika fito ,,inna tai dariya tace takwara kenan waiku Duk asakarcinku bansan abinda kuke cikiva koh,,,tokunyi karya duk ina ganin abinda ketafiya tsakaninku nadai shareku ne ,,,inga kozakiyi hankalin sanar dani amma naga hakan bazai yuwuba,,,,,,,kokun daukeni sakarace toduk inakallon abinda kukeciki ,,harda abincin da likita yake baki abaki kema kinabasa duk inagani ,,shareku nayi ynxu kuma dakika tafi tadi ,nayi magana kince bahakava ,,,,,,,yasmin kam jiki duk yasaki tadubi inna ,,tace kiyi hakuri inna wlh inason sanar dake amma nakasa ,""""Dr cewa yai yanasona kuma waida aure saidai ni inatsoron kar inkoma gidan jiya shiyasa banaso kisani harmurabu dashi ,,,,,,kallon sakarcinta inna takeyi ,,,sannan tace yasmin likita ba irin zaid bane ba halinsu dayava ,,kokadan basuyi tarayya akowani fanni ba danhaka ,,inamai tabbatar maki da likita zairikeki amanah nasan bazai cutarmin dakeva ,,,,,dama addu'ata akullum kisamu madadin zaid Wanda yafi zaid komai togashi Allah yakar6a danhaka kema ki kaunaceshi ,insha Allah zaizame maki ingantacce,,,,,,,,,,yasmin tace toh inna Allah yatabbatar mana da alkhairi,,,,,,
~washe gari dasafe~ yasmin inna Dr sukaje yin tsaraba aiko sunjido kaya kala kala tun inna nahana Dr jidan kaya harta gaji takyaleshi Yasmin kam tun tana farincikin abin haryafara bata haushi kallonshi kawai take tadaina diban kayan tabarshi yanata jida shikadai ,,,,,,,,,,,bayan sundawo dukkansu agajiye bama kamar inna dabata ta6a fita yawo irin hakava suna shiga cikin dakin tafada kan gado sai bacci ,,,,aiko yasmin da Dr nan suka bararraje akasan carpet suna hutawa Dr yadubi yasmin yace angel inzamuyi siyayyar kayan lefenmu inaga nan zamu dawo musiya cos naga kayansu sunada kyau sosai dubansa tai sannan ta Sadda kanta kasa tanacewa harma kasa ranar auren kenan dazakazo siyan kaya """"dariya yayi sannan yace bansava amma dai za'a saka kwanan nan ,,,,,,,,bata tankashiva tajawo juice dinda kegefenta ta tsiyaya a cup takur6i kadan tarike sauran a hannunta hannu yasa yakar6a yakai bakinsa daidai Inda tai using yashanye juice din sannan yakara tsiyayawa yakur6i kadan sannan yamikawa yasmin batakawo komai aranta va tajuya gefen dabaisa bakiba zatakai bakinta yadakatar daita tahanyar rike cup din sannan yace angel kina kyamata ne ,,kallonsa tayi sannan tace as how""yace naga ne zaki sanja side din danasha kisha dawani side din "y"murmushi tayi tace bkomi kawai bana iya shan bakin wani ne ,,,,dahaushi yadubeta yace amma ai ni mijinki ne insha Allah ,,,girgiza kai yasmin tayi tace amma aibaka zama koba ,,,yace eh amma soon zanzama so u hv to learn hw to eat wit my cup spoon etc,,,,murmushi tayi sannan tace OK ,,angrface😡,yayi sannan yace towaima zakiwani ce baki iyashan bakin wani yakikeyi dabakin wancan bakin mugun mijin naki ,,,,,,,,,,,dubansa yasmin tayi sannan tai murmushi azuciyarta tace lallai Dr bazai ganeva ,,,,,afili kuma tace gsky bama Sharing dsame cup nd spoon dashi ,,,,,,kallonta yai sannan yai kwafa yace tonikam har brush saimunyi sharing danhaka kishirya kar6an rigima na,,,,,,dariya tayi tace toh shikenan zanshirya ,,,,,,,nan sukaita hiransu ta masoya gwanin sha'awa Dr jiyake kamar yahadiye yasmin Dan so ,,,,itama anata bangaren babu laifi tanasonshi amma dayake Sabin shiga ne sai ahankali za'aware,,,,😀
**************************
Alhdmlillah su yasmin yau dasafe misalin karfe goma nasafe jirginsu yatashi yalula dasu Nigeria gida,,,,kowa yabar gida _gida yabarshi ,,,,,,yauza ai kwanan katsina ,,,katsinawan dukko kunya gareku tsoro babu ,,,,,,,anyiwa India bankwana
[19/11 11:07 pm] +234 813 630 9911: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣3⃣5⃣➖2⃣4⃣0⃣
washe gari dasafe bayan su yasmin sunkarya kumallo ne ,suna zaune itada inna ,,umma sadiya tashigo ""inna naganinta tahada fuska tanacewa ynxu ke sadiya abunda kikai kin kyauta kenan keda kabiru ace mundawo jiya amma ko kuleko kuga yadda muka sauka yaya lafiyar diyarku take bakuzova gaskiya kunbani mamaki inace idan farincikine bawanda zaikaiku amma sainaga sabanin haka""cikin murmushi umma sadiya tace inna kiyi hakuri Dan Allah kiyafe mana'''''''inna ta ta6e baki tace naga dai takwara ba diyar fari bace balle ace al_kunya kuke mata kuma naga ynxuma andainayiwa Dan fari alkunya sbd ba farilla bane kuma ba sunna karfaffa bace ,,,umma sadiya tace aimana afuwa inna bazamu kumaba'"""inna tace dakun kyautama kanku,,,,,nan dai suka gaisa da inna daga bisani yasmin tagaisheta taiwa yasmin barka da dawowa tareda yimata murnar samun lafiyarta,,,,
**************************
Bayan fitar umma sadiya inna tadubi yasmin tace ke dauko wayarcan ki kirawo likita yazo yakwashe kayanshi kar aga kamar tsarabace mukayo,,,,,,,yasmin ta6ata fuska tace kibari inna ay zaizo yadauka nanda anjima inbaizoa sai akirashin"""""""
Kamar minti ashirin dagama maganarsu suka jiyo sallamar Dr atsakar gidan yasmin kamar tai tsalle tarungumeshi cos Dan awannin data dauka batare dashiva taji duk batajin dadi nd dakyar taiya bacci jiya,,,,,,bayan yagama gaisawa da mutanin gidan ne ,,,,,yayi sallama kofar dakin inna ,,,bayan sun amsa ne yasakansa ciki ,,,,,,,guri yasamu yazauna sannan yagaida inna ,bayan ta amsa tahada datambayarshi gajiyar jiya ,,dariya yayi yace ai inna gajiya saiku ,domin ni nariga nasaba daita,,,,,,,,yasmin ce takatsa masa magana dacewa inakwana Dr""""asukwane yakai dubansa gareta yana amsawa yace angel yakika tashi tace lfy lau ""yakara datambayarta gajiyar hanya tace gajiya yabi lfy"""""""""""'nan dai yazauna suna hira gabadayansu ,,,saida yakai kusan awa biyu sannan yamike yace yanaso yaleka asibiti ,,,,,,,,,,inna tace toh adawo lfy Allah yataimaka ya amsa da ameen yajuya zaifita inna tace aw likita dan dakata ga kayanka dakace akawo baka daukava ,,,murmushi yayi sannan yace ai inna banawa bane nakune dukka,,,,,baki bude inna tace namu kuma likita yazamui da wadan nan uban kayayyaki ,,yace rabawa zakuyi inna kubawa kowa amatsayin tsarabarku,,,,,,,,,,,inna bakinta yakasa rufuwa itakam datasan wannan kayan suzai barwa wlh dabata barshi yajibgosu hakava""""""""inna tace toh likita aikaima baka ciri na gida daxakakai masuva """''dariya yayi sannan yace aisu basuda bukatarsu sbd sunazuwa daknsu su sayo insuna so ,,,,,,danhaka inna pls karki karacewa komai ,,,,dubansa inna tayi sannan tace toh likita mungode Allah yasaka da alkhairi Allah yakara budi,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,bayan yafitane inna tadubi yasmin tace kije kirakashi mana uwar hankali ,,,baki tazunburo tace toh aibasai kizageni zantafiva,,,tafice inna tace jaira kawai,,,
Abakin kofa yasmin taganshi yanayi mata murmushi itama tamaida masa ,,,,,sukajero izuwa kofar gida a Inda yai parking motarsa suka tsaya yadubeta yace angel ,,kinga yadda kika kara kyau kuwa ,,murmushi tayi tace tnx amma nasan u jst kidding me ,,,,,dariya yayi yace no am nt kidding I Mean it'""""""""gyaran murya yayi yace angel inaganin nan da jibi iyayena zasuzo ayi maganar aurenmu cos am eager to see u by ma side"""""duvansa tai batareda tace komaiva yacigaba dacewa ,,kinsan su abbana sunxo lokacin muna Delhi ,,,akan maganar amma mai almajirai yace dole abari idan kindawo ya binciki inkin amince toh bah matsala """""murmushi tayi sannan tace aiko bazan aminceva ,,,,,dubanta yayi sannan yai rau_rau da ido yanacewa pls dnt try it"'inkikace haka wlh zanshiga babbar matsala,,,,dariya tayi sannan tace shikenan bazance va,,,,,sunjima suna fira kamin nan yaimata sallama yatafi itakuma takoma cikin gida cikeda so dakaunar Dr,,💃💃
[19/11 11:07 pm] +234 813 630 9911: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣4⃣0⃣➖2⃣4⃣5⃣
mimi ce kwance tana rizgar kuka zaid saifaman rarrashinta yakeyi amma takiyin shiru can tadubeshi tace baby ynxu yazanyi da raina ni gaskiya dole afitar da wannan cikin cos yana damuna and beside nibanma shirya haihuwa yanzuva ,,,,dubanta zaid yayi