Showing 3001 words to 6000 words out of 31066 words
Chapter 2 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt
babanta yashigo yatasheta bayan tagaisheshi ne tace baba lafiya ko rakiya zanyi maka dayake tasaba rakashi unguwa yadubeta yai murmushi shikam yanason diyarshi so mai tsanani sbd tanada biyayya sannan Allah yajarabeshi dakaunarta tun tana yarinya badan mai almajirai ba dabazai ta6a yarda yaiwa Yasmin aure ynxuba harsai lokacin dataso,,,,,,,,dubanta yai cikin murmushi yace yasmin ta amsa da naam babana yace kinsan dai inason duk abinda kikeso koh ta amsa da eh kuma kinsan bazan za6ar maki abinda zaicutar dakeba koh ,,,takara amsawa da eh yace toh inaso kisani komai dake faruwa Davawa mukaddari ne daga Allah tace hakane babana ,,,,,,yace toh Yasmin naza6a maki mijin aure inafata zakimin biyayya dariya tayi sannan tace kai babana dama wannan ne yasakayi min dogon sharhi """""inaso kasani baba wlh ko mahaukaci ka kawo kace shine abokin rayuwata wlh zanzauna dashi har karshen rayuwata balle kuma nasan bazakayimin za6en tumun dareva dole nayi biyayya agareka baba na amince dazabinka ,,,kai yagyada cikeda jindadin abinda tace yace Allah yaimaki albarka ta amsa da ameen babana ,,,,,,,
Yace Yasmin bakowane zabin danaimaki va illa yayanki zaid shina zaba maki amatsayin miji ido tazaro waje👀tanacewa baba ya zaid dinmu yace eh shifah innalillahi wainna ilaihiraji'un """nashiga uku Babana meyasa sai ya zaid bawani ba baba meyasa ,,kasan irin tsanar da ya zaid yakemin wayyo nashiga ukuna nan tafara kuka maiban tausayi babana yadago kanta shima idonsa yai jah yace Yasmin kiyi hkr nima naso ace bashine zabin mai almajirai ba amma shine yazaba yazamuyi dole muyi hakuri Kiyi biyayya yasmin sannan kiyi hkr da kiyayyan da zaid yake nuna maki ynxu dakuma nan gaba watarana zakici ribar haka duk meyin biyayya baya ta6ewa idonta tadago Wanda suka sanja kala daga fari xuwa jah tashare hawayenta tace baba zanyi biyayya kuma insha Allahu zanyi hakuri da kiyayyan da ya zaid kemin ynxu da Wanda zainuna min nan gaba burina yin biyayya agareku mahaifana baba yace nagode Allah yayi maki albarka yabaki masuyi maki biyayya kema,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣5⃣〰3⃣0⃣
ayau asabar ne 15_10_2016 aka daura auren *maryam kabir mai almajira tareda angonta zaid salihu mai almajirai akan sadaki naira dubu hamsin kowa yashaida* dakyar aka samu Yasmin tai wanka amma fir tace bazatasa kayaba saida aunty safiya tasata agaba da fada sannan yasaka tana kunkuni ,,ihsan CE taimata kwalliya bawani maiyawa ba jst simple make-up amma tayi kyau sosai kamar kasaceta ,,,nan tazauna cikin dakin anyi anyi tafito amma taki fitowa tace ita abarta adaki ganin zasu takurata yasa inna tace toh waiku dakuke damunta tafito mezatai maku dallah kufito kubarta tahuta antakurata saita auri Wanda bataso ynzu kuma zaku wani dameta tafito kubace kubani guri ko inmaku wanka daruwa wlh sum sum sukabar dakin suka fito domin sanin halin inna zata aikata abinda tace nan taje tasamu Yasmin sai risgar kuka takeyi dafata tayi tace takwara cah nake natambayeki tinfarko afasa auren kince a'ah tomeyasa kike kuka ynxu ,,,,,yasmin tadubi inna tace wlh inna bazaki gane abinda nakewa kuka ba kuma nibanzan iya fadawa kowaba inaso dai kitayani da addu'ah Allah yaimin maganin damuwata idon inna yaciko da hawaye tace takwara insha Allahu zantayaki Allah ya yaye maki damuwarki __,,,,,,rungume inna tayi tanacewa nagode innata inasonki inna itama tace inasonki nima takwara ,,,,,,,**********************
Karfe takwas daidai aka fito da amarya za'akaita gidan mijinta aiko nanfa kuka yakaru inna nayi Yasmin nayi kamar ransu zaifita dakyar aka banbare Yasmin jikin inna Sumbawa kowa tausayi har gwaggo saude dake cewa zatarabu da alakakai saida tai kwalla *"""""""""anshigar da Yasmin mota dakyar sai ajiyar zuciya takeyi babu abinda take tunani sai maganar mahaifinta Inda yakecewa Yasmin kiyi biyayya ga mijinki karkiyi la'akari da kiyayyar dake tsakaninku kisani bautar ubangiji zakijeyi karkisa cuta a al'amuranki kizauna da mijinki lafiya karki yarda kisaba masa sannan kizamtoh maihakuri da rike sirrin mijinki karkina fadawa kowa kiyi biyayya """"""inhar kika zauna lafiya da mijinki zanji dadi kuma zanyi alfahari dake kamar yadda nakeyi da mahaifiyarki ,,,,
**************************
Sun iso gidan lfy aka shiga da amarya dakinta nan yan'uwa suka hadu sunayi mata nasiha mairatsa jiki suna bata karfin guiwa kancewa zata iya zama da zaid tabishi ahankali watarana komai zaizama labari sannan aunty hauwa Tamika mata sabuwar waya akwalinta da simcard inji babansu tayi murna sosai ganin wayar infinix note2_danhaka tace aimata godia gurin babansu sannan suka mike zasu wuce nan tafara hawaye aunty safiya da umma RABI Matan baba usman suka fara bata baki akan kartayi kuka share hawayenta tayi sannan tamike waizata rakasu sukace a'ah tazauna abinta nan suka fice daga dakin ihsan tamatso kusada ita tarada mata akunni ,tanacewa be a gud girl kawata saida safe ko kallonta Yasmin bataiva sbd tanabata haushi *""haka suka wuce suka barta itakadai agidan sai kalle kalle takeyi, mikewa tayi tana zaga dakin yayi kyau balaifi tabude kofar data gani gefe daya tana turawa taga bayine yayi kyau gwanin bansha'awa **"""falo tafito takare masa kallo sannan tanufi wata hanya tana shiga taga ashe kitchen ne gakuma store aciki guru dai yayi kyau komawa tayi daki tashiga bayin yawatsa ruwa tafito tasaka kayan baccinta tadaura hijabi akai tafara yin salla tana kai kukanta gurin Allah ,,,,,,,**************bashi yashigo gidan ba saikusan 12:00am nadare tanajjn bude kofarshi takwanta tai lamo kamar me bacci koda yashigo yaganta kwance alamar tayi bacci fita yayi yakoma dayan dakin yakwanta shima,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page3⃣0⃣〰3⃣5⃣
asuba nayi bayan tafalka tashiga toilet tai alwala tazo tai salla tana idarwa takoma takwanta hargari yayi haske sannan tamike tashiga kitchen tafara Neman abinda zata dafa,,,leda taganj agefe guda tadauko tabude naman kazane sai fresh milk nan tasaka naman a over tayi warming nashi sannan tahada masu tea da bread tafito dashi tanufi dayan dakin dake kusada nata da sallama tashiga sannan yanacikin bayi tazauna akujerar dake gefen mirrow tanajiran fitowarshi minti biyar tsakani ,,,saigashi yafito ganinta da yai adakin yabashi mamaki ,,,yace ke meyakawoki dakina dukkar dakanta tayi kasa sannan tace inakwana ya zaid ko kallonta baiyiva balle ya amsa taji shiru tace dama breakfast nashirya mana shine nazo fadamaka tsaki yayi yace kijecan kineme kazami irinki yaci amma badai niba and 4ur information banaso kina yawan shigomin daki sannan niban saki yimin girkiva tunda kikaga zaki iya zama dani ga guri nan wahala zata halakaki banza mayya kawai """kificemin adaki kona 6a66alla ki wawuya kawai ,,,sum sum tamike tafita daga dakin tana hada hanya sbd hawayen daya cika mata ido takoma cikin daki tana kuka abin tausayi
**************************
Kusan karfe 2:00pm wayar da akabata taikara tadauka tasa akunninta muryar inna taji ainan tasaka kuka inna koh hankalinta yatashi saitambaya take takwara lfy meyasamekj ko zaid yamaki wani abune "kamar tafadawa inna saidai tai shiru tace inna kewarki nake shiyasa nake kuka pls inna kizo kizauna dani dariya inna tayi tace aiba garin maguzawa mukafito ba takwara dazanzo gidanki na tare abindai danakeso dake kicigaba da hakuri da halin yaynki har Allah yashiryashi yagane gsky Yasmin tace toh inna "ina gwaggo inna tace gatacan tana waka waitarabu da alakakai''dariya Yasmin tayi tace kigaya mata tadaina murna ina nan dawowa inna tai dariya tace toh bara nabarki sai anjima nan sukayi sallama bayan ta aje wayar takwanta tai baccinta
*************************
Bayan sati biyu babu abinda ke shiga tsakanin Yasmin da zaid koda gaisuwa ne danko tagaisheshi baya amsawa tun abun madamunta hartafara sabawa ,,,,,kamar kullum yauma tafito daga kitchen zata koma daki yafito yana waya yanacewa karki damu nan bada jimawava zanxo indaukeki kinji my luv ,,,,,bata damuba tawuce dakinta tai kwanciyarta ,,,,,bada jimawaba yashigo dakin shigowarsa nabiyu kenan tun ranar da aka kawota sai yau ,,yana shigowa yafara cewa ke baccin me kikeyi ohh kinsamu guri har bacci ma kike toki tashi kije kigyaramin dakina yanxu sbd zanyi bakuwa ,,,matsowa yai kusada ita yarike mata kunne yace saura idan tazo kiyi mata rashin kunya wlh saikinji jiki yana gama maganar yai ficewarsa ,
Baijima dafita ba yasmin tamike taje tagyara dakin kamar yadda ya umarceta bayan tagama tafito taja kofar ,,,,,,,,,,karfe biyar daidai taji anadoka sallama tafito danganin waye mace tagani wacce bazata wuce 25 ba tsaye tarike kugu saifaman fari take da ido saikace tanagaban saurayinta ,yasmin tadubeta tace sannu dazuwa tsaki tayi tace nunamin dakin da hannu Yasmin taimata nuni tabi gaban yasmin tawuce itadai Yasmin tazama hoto mikewa tayi takoma daki ,,,,,
Bayan sallar magrib zaid yadawo gida direct dakinshi yanufa yatadda bakuwarshi saicika take tana batsewa kallonta yayi sannan yaisa gareta yana fadin ohh my Mimi koh wlcm babu dubanshi tayi sannan tai tsaki tace aidole kace haka bayan kabarni da yunwa kuma Kasan nibana Shiga kitchen ,dasauri yadubeta yace kina nufin yarinyar can bata dafa abinci kinci va ,,Mimi tagirgiza kai tace nadaiji kamshi natashi kokamin nashiga kitchen din ankwashe abincin kuma naga adan karamin tukunya tadafa ,,,,mikewa yai dazafin nama yafita yanufi dakin Yasmin tanazaune kan darduma tana lazimi yashigo yanacewa ke wato Dan wulakanci inyi bakuwa bazaki bata abinci va to baki isa tashi kiwuce kitchen kidafa mata indomie kallonshi Yasmin tayi sannan tadubeshi tace am sorry ya zaid kaina keciwo wlh bazan iya wani aiki ynxuba pls kataimakeni koda paracetamol ne ""dubanta yai sannan yace lallai yarinyarnan kinrainamin wayau amma zanshayar dake mamaki 'belt dinda ke jikin wandonsa yazare yafara laftawa yasmin nan tafara ihu tana rokonsa amma yaki hakura yabarta tun tana iya rokonsa hartai shiru tazubawa sarautar Allah ido saida yagaji dankanshi sannan yafita adakin yana haki ,,,,Allah sarki Yasmin baiwar Allah komotsi takasayi agurin takwanta tana kuka maiban tausayi 💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"
Page3⃣5⃣➖4⃣0⃣
Haka Yasmin takwana akan darduman cos takasa tashi saida asuba yayi sannan tadanji kwarin jikin nata tamike tana hada hanya tashige toilet bayan tafito azaune ma tai salla sbd tana dan jinjiki ,,,tana idar da sallan zaid nashigowa dakin gameda cewa ke kifito kidaura ma bakuwa abin kari ko kina nufin ita zata dafa ,,,,,adaddafe ta tashi tana kama bango tafito dangudun karya kara dukanta kitchen din tanufa tafara firar arish tanayi tana hawaye ""hartagama tafasa kwai tafara suya 7:30am tagama aikin daukar tray din tayi tanufi dakin dashi tai sallama ba'a amsa ba danhaka tadauka tana bacci kaitsaye tanufi cikin dakin koda shigarta bataganta ba saidai taji motsin ruwa abayi danhaka ta aje tray din zatajuya tafita taji anacewa baby gsky kai mugune bakayimin ahankali shikuma cewa yake kinsan u so sweet nd I can help it ''inta 6angarenki ne ,,,,,,ya salam abinda Yasmin tafadi kenan hawaye taf a idonta tajuya tafita,,
**************************;
Bayan tadawo dakine taita kuka can kuma data tuna bafa sanshi takeyiva tomeye nata nakuka tsaki tayi tajawo plate na breakfast nata tafara ci saida tayi kat sannan tashige bayi taiwanka ,,,,,takwanta ,,,,,,,,,,,zaid koh bayan sunfito daga wanka sukaga tray agefe yaje yabude kamshin yadoki hancinsa yahadiyi miyau"Mimi naganin arish da kwai tace wow my favorite gsky yarinyar nan tayi"""""haka tazauna tafara dibgar abincin kamar mayunwaciya shiko zaid kallonta yatsaya yi yana mamakinta yace bazama kitsaya muci tareva kenan kallonsa tai tace toh ai naga baka da niyyar ci ne ganin inyatsaya yanga zata take nan shima yafaraci wow yace azuciyarsa Ashe yarinyar nan taiya girki haka ,,,,,nan dai sukatada abincin gabadaya,,,,,__
**************************
Haka rayuwar Yasmin yacigaba da tafiya agidan zaid ""itace cooker dinsu itace dry cleaner itace dai house maid dinsu,,,,ita keyin kome na gidan ,,,intagama kuma yajibgeta wataran ma mimi ne kecetonta ahannunshi ,,,,,,,yau watan Yasmin uku agidan zaid tana kitchen tana dafa abincin rana lokacin sunfita shida Mimi ,tafito daga kitchen tana amsa sallamar wazata gani inna tagani tsaye gefenta gwaggo habawa aidagudu takarasa garesu duk ta rungumesu tana murna fadi take aima inafushi daku tunda kunmanta dani tajuya baya tana buga kafa inna taiso kusada ita tanacewa yihakuri takwara mai almajirai ne yahanamu zuwa inba haka ba mundade dason zuwa amma yanzu aigamu munxo """"nan Yasmin tajasu zuwa cikin falo suka zazzauna kitchen takoma tacika gabansu da kayan marmari kala kala tazauna sunata fira ,,,,bayan tagama girkine tazubo masu suka faraci gwaggo tace ynxu wannan kwamacalar kikeyiwa zaidu yanaci amma dai Allah yakiyaye mace dake baki iya girki va inna tadubi gwaggo tace wlh wannan girkin ko makiyi baisa yakushe ba """'tadubi Yasmin tace takwara rabu daita jin bakinki takesonyi ,,,,,,,,,,,,dariya Yasmin tayi tace nadaisan bazata iya yiwa mai almajirai irinshiba 😀,,,,inna tace kwarai kuwa ,,,,,,bayan ankira salla ne gwaggo tamike tace zatayi alwala Yasmin tanuna mata bayi tadawo gun inna suka cigaba dafira,,,,,inna tudubi Yasmin tace takwara akwai abinda kedamunki koh naga duk kinyi baki kuma kinrame karki boyemin komai kifadamin kinji,,,Yasmin shiru tayi tana tunani kamar tafadawa inna amma ina nasihar babanta yadawo mata nacewa tarike sirrin mijinta karta zama mai kai karar mijinta ,,,,kawai saitace ma inna bakomi canjin yanayi ne ,, , """inna dai bata wani yarda ba amma tunda bataso tasaniba bazata takurata ba,,,bayan gwaggo tafito ne inna tashige bayin itama danyin alwala,,,,,,,,,,,,,
******************
Gwaggo zatafara salla tadubi Yasmin tace Yasmin kicigaba da hakuri da zaidu watarana komai zaiwuce yazama labari kinji koh gyda kai Yasmin tayi tace insha Allahu '""gwaggo tace mai almajirai da baban ninki sunce agaisheki tace ina à msawa,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page4⃣0⃣➖4⃣5⃣
bayan tafiyar su inna ne taduba taga lokaci yakure danhaka bata daura wani abinci ba tace saitayi nadare kawai 3:30pm mimi tashigo taga bataga abincinta a inda tasaba ganiva saita wuce kitchen nan ma bata ganiba direct dakin Yasmin tashiga tana kwada mata kira Yasmin tana kwance tamike ta fito taga Mimi tace kindawo Mimi takalleta tawatsar sannan tace abincina fah Yasmin tace baki nayi sukaci danhaka saidai kijira nadare cos naga kinfita ""tsaki mimi tayi tafice adakin takoma dakinsu tadau waya takira zaid tana gayamashi Yasmin bata girka mata abincin rana ba aiko yace gashinan zuwa inyana dawowa zai yoh mata take away ,,,,,,
**************************
Yasmin koh tayi salla tana idarwa tamike tashiga kitchen tayi wanke wanke tafara hada girkin dare tana cikin fare doyane taji wayarta nakara dasauri tanufi daki dagudu tana dubawa taga ihsan ce Takara akunnenta tanacewa ni wlh nayi fushi dake sbd kinmanta dani haba kawata duniya da gsky zakimanta dani kiyi shiru kamar Baki agarin ,,dariya ihsan tayi tanacewa afuwan kaina bisa wuyata wlh abubuwa ne sukai yawa shiyasa kika jini shiru ynxu haka ina zariya gun yayan mamana batajin dadi ,,,,,amma dazaran nadawo zaki ganni ,,yasmin tace toh shikenan Allah yabata lafiya zanzuba ido inajiran zuwanki inkin dawo nan sukayi sallama ,,,,,,,,,,,,,,dai dai tana ajiye wayar yana shigowa dakin tana ganinshi tasan ba alkhairi ne ba sbd ahigowansa dakinta ba alkhairi bane tasan ranar jikinta zaigaya mata danhaka tana ganinshi jikinta yafara kakkarwa tana cewa sannu dazuwa ya zaid """"Marin daya dauketa dashi shine yakasance amsar wlcm din da taimasa ,,,,,,,,,,,,,,,,,,__________dago kanta tayi zatayi magana yakara dauketa da wasu kyawawan Marin harguda biyu ,,,,,,zubewa tai akasa tana kuka tanacewa kayi hakuri ya zaid belt daya shigo dashi shiyafara zabga mata ajiki da fuska koina zuba mata yakeyi tariga tasaba danhaka kukan ma baya fita saidai nazuci ,,,,saida yagaji dakansa yadubeta yace ke kam anyi asara wawuya kawai kuma kigama kifita kije kidafawa Mimi abinci inba haka ba wlh yau saina kusan kasheki ,,,,,,,,kuka takeyi Mara Sauti kasancewar muryarta bata fita jikinta duk jini tafada bayi tagasa jikinta tafito tashafa mai dogon Riga tasaka Mara nauyi dakama jiki tafito tashiga kitchen tana aykin da akasata,,
**************************
Bayan tagama girkin takai masu cikin dakin kamar yadda tasaba anan takejin abinda Mimi kecewa ""baby karage dukan yarinyar nan saikace ba yar'uwarka ba and ni inaganin kasaketa kawai shiyafi sauki """yace Mimi bazaki ganeba nibanaso nafurta saki agareta sbd iyayena zasuga laifina nafiso idan taji wahala dakanta zata gudu kuma zata nemi in sawake mata ,,,,,,Mimi tace toh haryaushe zatagaji abinda kusan kullum saika azabtar daita amma bata ta6a koda yaji ba balle kasa ran zatace ka sawake mata ,,,sallamar yasmin ne yakatse masu maganar dasukeyi ta aje masu abincin tajuya tafita ,,,daki takoma takwanta tana kuka azuciyarta tanacewa wlh dazaka taimaka kasakeni zanfi kowa farinciki saidai ni bazan ta6a cewa kasakeni ba har sai ranar da Allah zaikamaka kasakeni dakanka ,,,,,,,,,,nidai burina Allah yabani ikon cinye wannan jarabawar,,,,___haka taita jinyar jikinta
wayewar gari ,,,tana tashi tanufi kitchen danhada musu breakfast saidai ga mamakinta babu komai nakayan abinci a kitchen din tayi mamakin haka amma saitaje kofarsu tabuga budewa yayi sannan yace lafiya tace dama banga food stuff bane ankwashe shine nazo natambaya ,,,,,,,,,yace eh nine nakwashe nadauke maki yin girki damu daga yau inkuma naki kike magana akai zanbaki shinkafa gwangwani biyu inkika dafa tunsafe shine zakiyi taci hardare ,,,,,,,,,,'""'''''abincin dazaki rinka ci daga yau daga shinkafa taliya sai tuwo ,,,taliya rabin Leda zaki rinka dafawa shima hardare tuwo kuma zakina tuka Rabin mudu shima haka,,,,,,,,,,,,,sannan miyar dazakiyi na sati sati zakirinka yi kuma babu kifi bare nama danhaka yace mimi mikomin shinkafar nan ,,,,nan tamiko masa adan roba yakar6a yamikawa yasamin yace gashinan ,saikuma nagobe ,,kallonshi yasmin ta tsaya tanayi idonta taf da hawaye yace kinwani tsaya kina kallona kamar mayya kificemin dagani ,,,,sumsum tabar wajen ,,,,,daki tafada akasa takwanta tanata birgima tana kuka itadai tashiga uku taga ruyuwa ,,,wannan wani irin kaddara ce tafado mata ,,share hawayenta tayi tamike tashiga kitchen tafara girkin shinkafa gwangwani biyu,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)Page4⃣5⃣➖5⃣0⃣
bayan tagama girkin tadawo cikin daki tazauna tanaci tana kuka itadai taga takanta,,,dataga kukan bazai mata maganin komeba tamike tadauko hisnul Muslim ,tana karantawa saitafara samun sassauci,
**************************
Haka rayuwa tacigaba da tafiya da yasmin cikin tsarin da zaid yatsara mata amma kana ganinta kasan tana cikin damuwa duk ta rame tafige ga baki datayi hasken fatarta duk ta dishe ,kana ganinta Kasan bata cikin hayyacinta ,,,gashi taroki zaid yabarta taje tagaidasu inna amma fir yahanata ,kuma yahana ko baki sunxo tabude kofa waita kyale duk Wanda yazo yagaji da bugawa zaiwuce inta kuskura tabude toh ruwanta tanemi abincin dazata bawa bakin'""""tashiga tashin hankali sosai gashi kullum in inna takirata ta tambayeta tana nan lfy ko amsawa take da lfy lau ,,,,,,,,akwai ranar da ummansu takirata tana tambayarta,waike bazakixo kigaida yan'uwanki bane in anje gidanki ba'asamunki sannan ke kin kizuwa kigaida mutani