Showing 24001 words to 27000 words out of 31066 words

Chapter 9 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt

27 Sep 2025

1549

direct dakinsu yashiga ,,,isketa yai kwance idonta Asama tana kallon sealing,,,, kiran sunanta yai batareda yadamu da inna dake gefenshi ba ,tanadago dakanta taganshi ,,,gira yadaga mata sannan yace ,,,u left me dere wit out any respond dats y I followed u ,,,,dariya tayi sannan tace speak to me in my mother's tongue cos I dnt understand wat u re saying,,,,,,,,,,murmushi yayi sannan yace yarinyar nan ma tarainani wato sotake inna tagane """"dubanta yayi sannan yai kwafa yafice adakin,,,


**************************
Yasmin kwance tana bacci agadon majinyata kanta daure da bandage ,,,tana bacci Dr marwan kexaune gefenta hannunsa cikin nata yanajiran tashinta inna ko tagaji dajira hartafara gyangyadi danhaka takishingide agadon dake gefe ,,kamar amafarki Dr yafarajin hannu namotsi aiko dasauri yakai dabansa gareta ahankali take bude idonta ,kamar wacce batason ganin haske ,,harta budesu gabadaya,tadorasu afuskar Dr Wanda shima tuni idonsa akanta suke ,,kallonshi takeyi ahankali tazame hannunta daya rike tamike tazauna ,,tadubeshi tace Dr inna fah murmushi yayi sannan yanuna mata ita dahannun shi,,,,,,jinjina kai tayi sannan ta ta6e baki tana yatsina fuska kamar maijin wari ,,,Dr yadubeta yace meyafaru kike squeezing face kamar kinji warin wani Abu""""dubansa tai sannan tadaga hannunta tadora saman cikinta,,,dasauri Dr yadago abinda take nufi take yahada mata tea maizafi yazauna zaibata taki yarda itadai saidai tasha dakanta ,,bayadda yaiya dole Tamika mata tafarasha ,,,ahankali takesha kamar barata shava ,amma daigashi tadauke cup daya,,yakarbi cup din ya aje gefe ,,,yafuskanceta soyake takalleshi amma fir taki yarda suhada ido bayadda yaiya dole yarabuda ita,,,,,shikam fatanshi Allah yasa Yasmin dinshi tadawo nrml kenan,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,innace tafalka takai dubanta ga yasmin datagani zaune ,dasauri inna tace takwara kintashi dariya yasmin tayi tace tundazun natashi ke kina nan kinata bacci saikace kasa"""""""inna tace ke dallah rufewa mutani baki wanima yakaiki baccin mutuwa,,,,,,dariya yasmin tayi tace kedai inna bawani kema kice kinkoyi baccin mutuwan kema ,,,inna tace Allah yatsareni da irin baccinki,,,shikam Dr yana gefe yanayi masu dadiya Dan insunfara wasansu ,,dariya suke bashi,,💃💃



*kuyi hakuri masoyana darashin typing dabansamu nayi kwana2 ba hidima ne yaimin yawa''nd inabukatar addu'arku cos inafama da matsanacin ciwon kai,,nagode taku har kullum Aysha Wakili*08030575582
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣0⃣0⃣➖2⃣0⃣5⃣
Dawowa yai yazauna yana fuskantarta yace dago fuskarki ki kalleni sannan kimaimaita abinda kikace ""girgiza masa kaitayi tanacewa a'ah baran iyava,,,,tadukunkune fuskarta acikin pillow,,,,,,suna cikin hakane inna tashigo ,,,,,Dr yadubi inna yace sannu da ayki inna ta amsa da yauwa ,,,bayan tazauna ne tadubi Dr tace likita wai yaushe zamu koma gida ne tunda gashi anyi ayki kuma ansamu abinda ake nema alhmdlillah sauki yasamu ,,toh zaman me zamuyi aigara mutattara mukoma Inda muka fito zaifi,,,,,Dr yace eh nima nayi tunanin haka amma Dr meerah ne yace mudan tsaya yaga yadda yanayin aykin yakasance amma insha Allah bazamu dauki lokaci maitsayiba zamu koma 9ja,,,inna tace yauwa ynxu naji zance amma ankawomu kasar turawa an aje muba daddawava amma kullum muna daki ,,,,,,,,Dr ko dariya yakewa inna ,,,,,yasmin tace toh indai yawo kikeso zamuje ,,,karkisamu damuwa ko Dr?,, kuramata ido yayi sbd salon datai maganar yabirgeshi sosai ,,,saidata kara maimaitawa sannan yadubeta yace yep zamu fita yawo gobe insha Allah ,,,inna ta ta6e baki tace saidai kufita Ku kadai nikam burina naganni akasata mahaifata,,nagaji da wannan garin ,,,yasmin tace dama dai inna kice garin kikeson bari ,,inna tace eh naji ,,nikam inbazaku komaba kumaidani nikadai nahuta dazaman kadaici,,,,

Dr meerah ne yashigo bayan angaisa ne yadubi yasmin yayi murmushi yace beauty ya jikinki yasmin ta amsa ,,,yacigaba dacewa ynxu sauki yasamu sai komawa gida ko,,,kai yasmin ta gyada mashi ,tana satar kallon Dr dayahada girar sama dakasa kamar Wanda aka aikowa mutuwa,,,Dr meerah yace gud Allah yakara sauki inna ta amsa da ameen ,,sanan yadubi Dr marwan yace "my man y u franking ur face like dis ,,I did nt said I luv ur sis nd after all I realize dat u luv her so cheer up"'''nan take fuskar Dr marwan tawashe yafara dariya ,,Dr meerah yace "my man u so jealous,"Dr marwan yace "huh my man u cn nt understand hw much i luv her """dariya meerah yayi sannan Yakama hannun Dr marwan suka fita ,,,,itadai yasmin duk kunya tarufeta koda suka fitama takasa dago kanta gani take kamar inna tanajin abinda su Dr suke fada ,,,,,,



**************************Dr baidawova sai yamma yashigo hannunsa rikeda ledoji guda biyu bayan yagaida inna yajuyo ga yasmin cikin turanci yace angel hw rw u today hope u fyn nd u nt missing me badly,,,kallonsa tayi da murmushi sannan tace not at oll,,,,,,,,,6ata rai yayi yana satar kallon inna yaga tacigaba da laziminta 'sannan yace pls angel tell me do u really miss me or nt,,,,sukuyar dakanta kas tayi tana wasada yatsunta tana murmushi,,,innace tajuyo da dubanta garesu bayan tashafa addu'ar datayi ,,sannan tace waini kunmaidani sokuwa CE kome inzakuyi magana saiku rinka sauya harshe ,,yasmin tsuru_tsuru tayi tana kallon Dr ,shikuma babu alamun fargaba ataredashi ,,,yakara dakewa yace inna aiba wani abune mukecewa va ,,,inatambayarta jikinta ne ,,kallonshi inna tayi ,,sannan tace eh naga alama ai kodan banajin turanci shine zaku sakani a kwana koh,,,,,toh mangofak ma yaci uwashi,,,baban turancin kenan,,,,yasmin da Dr suka kwashe da dariya ,,

ledar dayashigo dashi ysmikawa inna daya sannan yace yasmin tadauko plate tako mike tadauko plate 'yabude ledar yafito da takeaway roasted chicken ne da holandia youghurt ""Nan suka zauna sunaci suna hira inna kam babu bakin magana saboda intasamu kaza tofah zance yakau ko kallonsu batayi tana aykin cin namanta ganin haka yabawa Dr damar titsiye yasmin waisaita bude baki yasaka mata nama abaki ,,itako taki budewa ganin batada niyyar kar6a yasashi mikewa yadawo kusa daita yace bude konayi maki takarfi ganin dagaske yakeyi yasa dole tabude yafara saka mata ahankali take taunar naman kamar barataci va ahaka harsuka gama suka dubi inna sai bidirinta takeyi tama manta dasu,


*nagode da kulawarku masu karatun littafina ina farinciki dakasancewarku taredani da addu'ar dakukeyimin nagode daku nake tunkaho kune ababen alfaharina nagode dakauna*,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣9⃣5⃣➖2⃣0⃣0⃣
Bayan kwana biyu dayin surgery alhmdlillah ansamu abinda akeso cos Yasmin tadawo nrml kamar dah ,,babu yarinta a al'amuranta ,,,,,saidai intazauna tana tunanin kiyayya irin wadda ya zaid yanuna mata saidai taji hawaye nabin fuskarta SBD tariga tayi imani dacewa ya zaid cikakken makiyinta ne ,,,amma bakomi akwai Allah shizaiyimin sakayya """kamar kullum yauma tana kwance akan gadon asibitin tana aikin datasava na tunani,,,inna kuma tafita waje shanyar kayan data wanke da daddare,,,,shiko Dr marwan bai iso koba,,tayi nisa cikin tunani tanaganin anya ita zata kara yin aure kuwa sbd taduba taga mazan kusan duk halinsu daya itakam dazaiyuwa datai rayuwarta batareda aureva ,,saidai koda bata ta6a yin soyayya ba ,,tanajin Dr marwan azuciyarta amma tafi alakanta feeling's din da dangantakar dake tsakaninsu """towaima ace sonshi take dagaske tabdi aibarata iya auren zumunci ba kuma,,,,saidai wata zuciyar nagargadinta akan tazauna taduba dayau halin marwan da zaid ba daya bane kowa da irin halinshi nd zaid shi tunfarki makiyinta ne ,shikuma Dr marwan masoyinta ne "gsky dole tayiwa kowannensu hukunci da adalci""""""tanacikin tunanin ne Dr marwan yashigo yanata sallama ba'a amsava hakan yabashi damar shigowa ,,tsaye yake akanta amma batamasan yashigo va,,,saidai yayi tafi afuskarta sannan tai firgigit tadawo hayyacinta ,,tadago kai tadubeshi dasauri tamaida kanta kasa cos bata jure kallon kwayar idonshi ,,,zama yayi sannan yace wai tunanin mekikeyi haka nashigo inata sallama baki amsaba ,,murmushi tayi tace bakomi kawai hanakalinta ne yai nisa ,,,dubanta yayi yana murmushi yace kodai tunanina kikeyi dai""""'kanta tadago daniyar bashi amsa amma saitakasa sbd fuskarsa yamata kwarjini dayawa fiyeda kullum ,,,,,tarasa dalili inyana kusada ita bugun kirjinta karuwa yakeyi sosai nd inbayanan tadinga tunaninsa kenan ,,komeye dalilin haka oho,,,,


Gyaran murya yayi sannan yakira sunanta ,dagowa tai tana dubansa ,,,,ahankali yafara magana kamar mairada,,,yanacewa yasmin yanxu kam am 100%sure dat kinsamu lafiya,,kuma kina iya fahimtar dukkan yaren dazanyi magana dashi,,,kamar yadda nafadamaki some days back "zankara maimaita maki _yasmin wlh inamatukar kaunarki tunkamin nasan wacece ke bayan nasan alakarmu dake naji kuma nakara kaunarki ,yasmin inasonki kuma zanzauna dake da amanah "nayi alkawarin shayar dake zumar soyayyata harsai kinji yaisheki zankula dake zanbaki farinciki ,zan zame maki tsani nahawa kowani irin tsauni yasmin nayi alkawarin mantar dake muguwar rayuwar dakikayi agidan zaid ,zanmantar dake rayuwar dakikayi da zaid ""burina kisoni ki kaunaceni kamar yadda nake kaunarki ,,fatana kizamo d mother of my unborn children hope u will acpt my proposal_

juya bayanta tayi tasaka fuskarta cikin pillow ,itadai tarasa yanayin datake ciki farinciki take ko bakinciki tarasa wanne zatayi,,,ba abinda takeyi acikin pillow din banda murmushi ,,,,Dr yace yasmin kitashi kibani amsa cos I will not live here today until u said something, , ,,,dayaga dai alamar barata dago fuskarta va saiyace shikenan tnx koyanxu I knw my status ,,kinnuna min niba komai nake agarekiva ai basaikin boye fuskarki zakice bakisonava ahakanma is OK ngd ,,,,yajuya zaifita dasauri tasauko daga kan gadon tanacea haba mana Dr nifa Vance hakaba kawai dai um um,,,,,,,,,,,murmushi yayi yace tell me anyfing dat comes out 4rm ur mind dnt hide it 4me,,kallonshi tayi tace Dr sainayi tunani akan hakan ,,,,,,baki yabude sannan yace kinaso namutu ne wlh yasmin inaji kamar anajanye namar jikina ne ynxu haka pls jst tell me nw ,,,nd I knw dat am nt perfect bt I will be d best 4u I promise,,,,,kallonsa tayi ahankali tasauke idonta daga nashi sannan tace toh shikenan Dr Allah yabarmu tare,,,,,,,,,yace ameen ,amma dats not d answer ,,,,,pls just say I luv u ,,dats it,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,dukar dakanta kasa tai tana tunanin yazatayi tafurta wannan Kalmar cos ita bata ta6a fadawa wani da'namiji irinta va amma gashi Dr yanatakurata saita fadamasa ,,lallai kam___batasan yaza'ay tafurta kalmarva ,,,,,,,,

Kusan minti goma Suna nan ahaka dayaga dai batada alamar amsa mashi ,,,yakalleta yace yasmin dubeni ,,if u really luv me u hv to said it out bcos I can nt marry d girl who does nt luv me,dubansa tayi sannan tafara motsa bakinta ahankali Lamar baratayi maganarva tafara da ,,I_LUV_shikuma yana ehem karasa mana😀tace U,,,,,dariya yayi yace baiyarda ba saidai takira sunanshi ,,,

ahankali tafaracewa I_LUV U DR ,,,,,,😡wit angry face yace is my name Dr?, said my name or else,,,,,,,,,,,,,,murmushi tayi sannan kanta nakasa tace I LUV U MARWAN,,,,,,,,,,,,,,,,smiling yayi daharsaida white teeth nashi suka bayyana afili sannan yace alhamdlillah ,I LUV U MORE MARYAM ta MARWAN😀 umm abinda yasmin tace kenan,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)Page2⃣0⃣5⃣➖2⃣1⃣0⃣
*washe gari* dasafe bayan sungama karyawa Dr yace su shirya zaikaisu yawon ganin gari inna tace itabatasan wannan zanceva kawai sutafi sukadai ,,,,bayadda basuyiva amma taki yarda ,,bayadda suka iya haka yasmin tafada bathroom taiwanka shima Dr yawuce dakinsa yai wanka yashirya cikin kanana kaya riga da wando ,,,,wandon kalar black jeans sai rigar kalar milk colour da black cover shoe sai wristwatch dinsa shima milk colour ,,yafesa turaren network saitashin kamshi yakeyi ga uban kyau daya zuba ,,,gsky masha Allah koni danake kwaso rahoton saida nakyasa badan reality dina yadaukeniva dazance ina ciki😜
,,
fitowa yayi zuwa dakin su inna Dan ganin ko yasmin tashirya yana Shiga yaisketa tana saka takalmi ,,wow yafurta afili sannan yace gsky u looking so takeaway,,, murmushi tayi batareda tadago kantava ,,hartagama saka takalminta sannan tadauki purse dinta tadago kanta tace shall we,,,,,,kallon fuskarta yayi ,,,amma yakasa sauke idonshi akanta cos ta balain yimasa kyau kamar ba yasmin ba ,,,huh dama haka takeda kyau lallai Allah nasonshi """""dubanta yakarayi sannan yace u look so muah,,,tnx tace ,sannan yace meyasa kikayi anko dani """saiynxu takare mada kallo shigarsu duk kusan iri dayane ,,,saidai ita black jallabiya tasaka da milk flat Tommy shoe sai mayafinta shima milk colour tayi rolling nashi akanta sai purse nata shima milk colour,,,gsky tai balain kyau gawani irin haske datayi kamar wata yar India gsky masha Allah ,,,,,,,,,shikam Dr binta yakeda kallo yana murmushi ""matsowa tai kusada shi tanacewa ,,,am through let's go,,,,yana gaba tana binsa abaya tajuyo taga inna dai bata fito daga birth room ba ,,takwalla kira tanacewa inna muntafi saimundawo ,,,,sukafice daga hotel din,,,,
Suna fita suka iske motar da Dr meerah ya aikowa Dr dashi babu 6ata lokaci suka shiga ,,driver yatambayi ina zaikaisu Dr yajuyo yadubi yasmin yace angel inakikeso muje ,,taijim kamin tace inaso muje taj mahal,,,,,Dr yace daganan fah tace sai CIT nagar,,,inaso mushiga museum naga kayan tarihin India,,,yace angama angel ,,,,,,yafadawa driver Inda zaikaisu babu 6ata lokaci suka kama hanya yasmin sai kalle kalle takeyi kome tagani saita kalla ,,harsuka iso taj mahal,,,,tundaga nesa tafara jinjina kyawun masallacin gsky masallacin yayi kyau batakare tsurewava saida suka shiga cikin masallacin gasky masha Allah """"haka Dr yanarikeda hannunta suna zagaye masallacin duk abinda tagani bataganeva saita tambayeshi menene shikuma yana bata amsa ,,,sundau hotunan selfie kala_kala,,,,,,,,suka fito suka kama hanyar CIT nagar,,,Inda zasu shiga meseum ,,,,


**************************akwai tazara sosai tsakanin taj mahal da CIT nagar dan yakai tafiyar awa uku danhaka yasmin duk takosa su isa sbd tagaji ,,,suna isa tahango babbar signboard ajikin ginin dake gefe anrubuta da manyan harufan ,,INDIAN MESEUM,,,ajiyar zuciya tasauke sannan suka fito suka fara hawa matakalar dazai sadasu da cikin meseum din,,,,,saura step daya sukarasa hawa kafar yasmin yazame tayi taga taga zatafadi dasauri Dr yariketa yatallabota tabaya tafada kan hannunsa "maimakon sumike sucigaba da tafiya sai suka kurawa juna ido Suna kallon kallo ,,abin saikace a film din strange love na khushi da arnav,,😍Ahnkali yadagota sannan yarike hannunta suka cigaba da tafiya harcikin meseum din baisaketa ba ,,haka sukaita shiga koina suna kallon abubuwan tarihi na India ,,duk abinda sukaga yabirgesu saisun dau selfie dashi ,,,suna cikin kallonne wasu yammata da samari sukazo kusadasu waisuna so sudauki photo dasu ,dafarko yasmin taki amincewa saida Dr yaimata magana sannan ta amince suka dauka ,,aiko sunyi kyau sosai bama kamar yasmin data fita daban acikinsu kamar balarabiya,,,,Dr kam yafi kala dasu danhaka pix din saiyabada wani irin haske dakyau ,,,,,,,bayan sungamane yammatan suka gabatar dakansu ga yasmin daya sunata Natasha dayan kuma priya ,,yasmin tace tnx priya nd Natasha ,my name is maryam bt u cn call me yasmin ,,,nan dai sukaita fira cikin harshen turnci kamar suntaba haduwa dah"""""basubar wurinba saikusan karfe 6:00pm sukafito suka shige motar jikinsu agajiye likis duk sungaji ,,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣1⃣0⃣➖2⃣1⃣5⃣
suna shiga cikin hotel din dagudu yasmin takarasa cikin dakin tashige birth room koda Dr yashigo yagaida inna taimasa sannu dazuwa yatambayeta yasmin tace masa tana bandaki ,mikewa yayi yawuce dakinsa,,,,,bayan yasmin tayi wankane tadauro alwala tayi salla kota kan abinci batabi va tabi lafiyar gado takwanta,,,,


*waiwaye adon tafiya gida Nigeria* zaid ne kwance yana buga game awayar dake hannunshi ,,Mimi tafito hannunta daukeda glass cup da juice aciki ,,sanye take da karamin nicker dabaigama rufe mata cinyava sai bra daya bayyanar da dukiyar fulaninta awaje tana isowa tazauna kusada zaid takwantar dakanta kan kirjinsa ,,,tafara cewa baby ynxu haka zamu zauna kaibaraka nemi wani sana'ar ba ai yakamata tunda wannan yaki asanja wani saikaga andace,,,,,dubanta yai sannan yace toh wani Sana'a ne zan nema Mimi bayan kinagani kowanne nakama saijarin yanarke ynzu kusan Sau Biyar kinabani jari yana narkewa nikawai inaganin zanhakura da business din I can manage my life in ur fevour ""kallonshi tayi sannan tace bt ni baby nafiso karinka gwada luck dinka har adace ,,girgiza kai yayi yace toh shikenan yadda kikace haka za'ay my Mimi,,,aje glass cup dinda ke hannunta tayi tamatso kusada fuskarshi tana kissing nashi tana shafa koina ajikinsa atake shima yafara bata reply suka fada duniyar masha'a ,,,saida kowannensu yagamsu sannan suka rabu suna maida numfashi ,,,Mimi tadubi zaid tace baby wlh I too much luv u ,,,,cos u so sweet,,dariya yayi yace and u so hurt,,,,,,,bayan sunyi wankane Mimi tashirya tacemashi zataje unguwa tadawo baicimata musuba SBD yasan koyahana bazata hanuba,,,,,,,,,bayan fitarta yazauna yana tariyo abubuwan dasuka faru,,,,,,,,,,,,,ase bayan da Mimi takar6oshi agun yansanda ,da sati daya Mimi tazo mashi da maganar aure babu gardama ya amince batareda tunanin komeba sukaje gun iyayenta yabiya sadaki dakomai ,sukuma iyayenta dayake ba muslman kirki bane Yoruba ne and irin marasa addini ne ,,babu 6ata lokaci suka daura masu aure batareda waliyyanshi ba ,,,,tundaga nan sukacigaba dacin duniyarsu DA tsinke ""zaid ko tunanin abinda ya aikata bayayi SBD zuciyarsa tabushe,,,,,

************bayan wata biyu dayan auren ne abubuwa suka fara cabewa zaid ""kasuwancin dayakeyi yafarayin kasa komai yafara cakudewa ,,,,,ana haka kuma gobara takama shop dinshi komai yakone ,,,amma dayake akwai sauran kudi ahannunshi saiyatada gini yazuba sabbin kaya ,,,,,dafarko kamar abin zaiyi kai ,,dagabaya kuma aka koma yargidan jiya domin shagon yayi kasa gashidai anaciniki bawai ba'ayiva amma yarasa raina kudin sukebi,shidai bakashewa yakeyiva balle ace yakashe amma yarasa tayaya kudin suke narkewa,,,,,,,at last shagon yazo yabushe babu wasu kayan kirki aciki ,,,Mimi tabashi wani jarin akan yacigaba da kasuwancinsa amma Abu kullum kara gaba yakeyi kamar Wanda akaiwa yasin ,,,,,,,atakaice dai Mimi tabashi jari wajen saubiyar amma babu canji ,,,,,,danhaka yahakura Yakoma zaman gida,,,,,,,saidai azaman gidan dayakeyi yafuskanci Mimi bataso hakava dankawai bayadda zatayine ,,,,,amma fah kullum saitafita ,,yayi mitar haryagaji yazuba mata ido ,,,domin akwai ranar daya titsiyeta saitafada masa Inda takezuwa saicewa tayi business tafarayi sbd shibaya fitanema in itama tazauna towa zaitaimaka masu,,,,,,,,,,,tahaka takashe mai bakin magana dole yarabuda ita ,tacigaba da abinda take so,,


**************************
Ammi zaune itada abba suna ta6a hira kira yashigo awayar ammi tana dubawa taga my son damurmushi tadaga wayar tana fadin mutanin india antunomune yau,,bayan sungaisa ne Dr yafara gayamata shifah dagaske yanason yasmin kuma aurenta zaiyi danhaka tafadawa abba aje afara nema mashi aurenta kamin sudawo cos bazasu wuce cikin satin nan ba zasu dawo ""ammi tace toh ubana naji zan Isar dasakonka,,,,,,,,dariya yayi sannan yace dats my ammi ina abba nasan dai ynxu baya gida,,,,jiyayi ance eh kasanni sarkin yawone aidole baza'asameni agidaba amminka ce kadai me zaman gida,,dariya😀😀yayi sannan yace aw abba ainadauka bakanan shiyasa ,,,inawuni ,,bayan sungama gaisawa ne """abba yace duk naji abinda kafada babanmu zamu kokarta muyi yadda kace kajiko,,,,kunya duk tarufe Dr dasauri yakatse wayar,,,,dariya abba yayi sannan yakalli ammi yace lallai yaran zamani saidai abarsu,,💃💃
[19/11 10:37 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣1⃣5⃣➖2⃣2⃣0⃣
*I dedicated dis page to*
_Murjanatu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login