Showing 15001 words to 18000 words out of 31066 words

Chapter 6 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt

27 Sep 2025

2248

behaving abnormal,,,,,,,, dazaran kuma yawarware zatadawo normal ,,,,,,,,,,cikin tashin hankali baba kabiru yadubi Dr marwan yace ynxu likita menene,mafita dr marwan yace ,,,,mafita dayace dole sai anfita daita waje ankankare jinin sannan zatadawo daidai,,,sbd mu asibitin Nigeria bamuda kayan aykin ,,,danhaka dole afitada ita waje,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣1⃣5⃣➖1⃣2⃣0⃣
haka yakasance kullum Dr marwan saiyazo yabawa yasmin magani ,,,,tadalilin hakan shakuwa mai karfi tashiga tsakaninsa da yasmin ,,,wnda yakasance baya iya awa hudu cikakke batareda yaga yasmin va ,,,ko aiki yakeyi yanatunawa daita zaibar aykin yaje gurin yasmin suyita fira suna dariya ,,,"""""agidansu kuwa ajlal yaga uncle dinsa baya daukinsa kamar dah nan yashiga tambayarsa uncle meyasa bakasona ynxu baka zuwa dani hospital tunranar daka bige girl din nan baka kara tafiya daniva ,,,,,,kallon ajlal yai sannan yace sorry my boy I am too busy ne dis days bt zamu fita ,,,wen am through wit ma wrk ,"""""tsalle ajlal yayi sannan yarungume uncle dinsa yanacewa tnk u ,,,,,,,,,,,,,,,ammi dake zaune tanajinsu batasa masu bakiva saiyanxu ,,tace ajlal sarkin San yawo ,,,anya ba aljanun yawo kedamunka va ,,dariya Dr yayi sannan yace ammi ajlal bashida kowani aljani,,kawai nature dinshi ne aje yawo"""""""""and nifah banwani yarda da aljanu suna existing hrynxu ba,,,,,,,ammi tace lallai marwan likitancinka yagaya maka karya,,,,,,,,,is beta kayarda domin kuwa dey still exist ,,,,,,,ta6e baki yayi sannan yasanja topic din ,,,,,,,dacewa ammi baki tambayeni yamaijiki ba,,,,,ammi tajuyo gareshi tanacewa wace mejiki kuma"""""yace yarinyar danabige da mota mana"""""""ammi tadafe goshinta tanacews ohh am sorry my child I hv totally 4gt ,,yajikin nata ,,,,,inafata tasamu lafiya ,,,,,girgiza kai yayi sannan yace taji ssuki saidai cutukan dake jikinta wasu sunwarke wasuko sai nan gaba kadan,,,,ammi tagyara zamanta tace as how child"""highlight it 4me,,,,,,,,,,,,yace ammi u can not believe dat,,,yarinyar she's jst 18-19yrs bt cutuka masu hadari sunkamata,,,,,,,,ammi tace wani irin cutuka ne child,,,yace kings firstly tanada ulcer,,,,ga BP nata is very high bt ynxu Yakoma nrml,,,,sannan d worst among shine heart attack"""""dayafara kamata amma we tank God baiyimata mugun kamuva,,,,,,,,,,,,idon ammi yajuye colour daga fari zuwa jah,,,kamar zatayi kuka tace ,,,,child ""how comes""""irin ciwon nan Yakama yarinya karama haka,,,,,,,,,yace auren dole akai mata sannan akayi rashin sa'a mijin baya kaunarta yadinga azabtar daita,,,,,,,,,,,,,,,wlh ammi wasu mutanin basuda imani ,,,,,,maybe ma zakisan iyayen yarinyar cos daga gidansu aunty halima take,,,ammi tace wata aunty halimar""""yace wacce kikace kanwar babanmuce amma ba'a zumunci daita saboda ita ta auri talaka,,,,,,,,,,,,,,,,,,,ido waje ammi tace family din mai almajirai kenan ,,,gyada kai Dr yayi sannan yacigaba dacewa ,,,ai jikar mai almajiran nema,,,,,,ammi tajinjina kai tace Allah sarki Allah yabata lafiya ,,,,,,nibansan meyasa grandfather dinku yatsani talakava ,,,,Dr marwan yace ,,,,,,kirabudashi dayake shiyana ganin shiyabawa Kansa arziki,,,,,,,wlh inajiye mashi ranar da idonshi zaikwashe,,ammi tace aikam haka kawai kadauki karan tsana kadaurawa talaka,,,,niyanzu rabona danaga halima kusan shekaru asirin da biyar kenan ,,,,tunranar damukai kaita dakin mijinta,,,,,,,,bansake sata a idonava ,,,kuma dasunan muna gari daya ,,,,koda yake suma yan'uwanta dasuka fito ciki daya anhansu zumunci daita balle nikuma da aka auro,,,,dole nashafawa kaina ruwan sanyi,,,,,kullum abbanku saiyayi maganarta yanason taimakonta yanason yinzumunci daita amma hudubar mahaifinsu yake tunawa ,,,,,,Inda yakece masu duk Wanda yai zumunci da halima toshima ya sallama shi ,,,Dr marwan yace amma ammi aiba dole sai Grandpa yasan kuna zumunci daitava ay ,,,,,ammi tace hakane amma kasan mahaifnku yana matukar biyayya ga grandpa shiyasa ,,,yakasa kinbin umarnishi,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣2⃣5⃣➖1⃣3⃣0⃣
innalillahi wainna ilaihiraji'un,,"""abinda baba salihu yake nanatawa kenan afili""""kana yadubi dr mwarwan yace likita ynxu kamar nawa za'akashe natafiya Da aykin daza'ay mata"""""Dr yai shiru yana nazari sannan yakalli su baba salihu yace gsky kudine bakadan ba ,,,,,atakaice zaikai irin 3million din nan""""""""atare baba kabiru da baba salihu suka hada baki sunacewa miliyauku😳likita ,,,,,,kai yagyada masu ,,,,nantake zufah yawanke masu ,,,,fuskokinsu,,,,toh inama zasu samo miliyan biyu ynxu kaii miliyan dayama tukun, ,,,ya salam"""""baba kabiru yakalli Dr marwan yace likita karubuta mana sallama """tunda sauran cutukan sunyi sanyi ,,,, daga baya zamu nemi yadda za'ay Dan gsky yanxu mubamu da wannan kudin dakake kira ,,,,,,,baba salihu yadubi baba kabiru yace a'ah kabir '"''''aimunada kadara zanje insaida gonata da ake noman masara aciki,,,,,,,,,sai anyi amfani da kudin ,,,,,baba kabiru ya girgiza kai yace Haba yaya agsky bazaka saida gonarka va ,,,kabari kawai ansallameta bayan annutsu sai asan abinyi """"""'''shidai Dr marwan yana zaune yanajinsu ,,,,,,,,,baice komeba,,,,,,saida sukayi shiru sannan yadubesu yace ,,,dama yauzanbaku sallama sbd tasamu saidai inaso pls kuyi hakuri da yanayinta dazai rinka sauyawa lokaci lokaci,,,,,,,,,harzuwa lokacin da maganar tafiya zata tashi,,,,,,,,,,,,,shima mai almajirai an sallameshi ,,,,,,,,amma zanrinka zuwa gida inaduba yasmin,,,,,,,baba salihu yace bkomi likita mungode Allah yasaka ,,,,,,nan sukafita fuskarsu cike da damuwa,,,

**************************
Sunafitowa daga office din dr suka nufi dakin yasmin ssmunt sukayi zaune tana wasa da hijabin inna waitasamu yarinya"""baba salihu na kallonta yafashe dakuka maiban tausayi ,,,,,yanacewa Allah sarki yasmin haka rayuwa tajuye dake ,,,kekuma haka taki kaddarar take,,,,,,,inna tadubeshi da alamar tambaya afuskarta tanacewa meyafaru meyasaka kuka ,,,,,baba kabiru yace bkomi inna wai tausayin yasmin yakeyi ____baba salihu yadubeshi yace kana tunanin 6oye wannan al'amarin yanada amfanine,?tobari kaji komun 6oye komun fadi dole asani danhaka nizan fada domin asan abinyi aibaza'abar yarinya dacuta ajiki ba,,,,,

Duban inna baba salihu yayi sannan yace ,,,inna ynxu daga office din likita muka fitoh wani sabon al'amari yakunno kai,,,,,,,nasan zaid yariga yagama cutar da yasmin bamuda bakin dazamu roketa gafara domin mune silar kome ,,,inna tadubeshi tace ba wannan nakesonjiva gayamin mecece matsalar data kunno kai,,,,,,
Duban inna yayi sannan yace wato inna bayan likita yakiramu anan yake mana bayanin wai yasmin tasamu matsala a kwakwalwarta ,,,yanxu haka ana Neman miliyan uku daza akaita kasar waje aimata ayki,,,,,,,,tunda baba salihu yafara maganar innata daskare awajen saiynxu dataji an ambaci miliyan uku tadawo ,daidai,,,,,,,,,itama salati tasaki tasaka kuka tanafadin ,,ohh ni Mairo naga takaina wannan wace irin jarabawa ce take fadomana ya Allah gamu gareka ,,,,,,kakawo mana dauki ya Allah muntuba ,,,,,,,,,,tadubi yasmin daketa wasanta da hijabi ,,batamasan abinda sukeciki ba ,,,,,,,,kuka maikarfi inna tafara tanacewa ayya takwara ya Allah kadauke wannan cutuka dakejikin takwara yadawo jikina ,,,,,,wayyo Allah ,,,,,baba kabiru ne yarufe mata baki yanacewa kidaina fadin haka inna komai yasamu bawa mukaddari ne daga Allah ,,,,,danhaka kidaina furta wadannan kalaman ,,,,dubanshi inna tayi sannan tace nayarda komai mukaddarine daga Allah amma ai akwai sila ,,,,,danhaka zaid shine silar komai kuma bazanta6a yafe masava,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"
1⃣3⃣5⃣➖1⃣4⃣0⃣
Atare suka shiga harcikin dakin dukawa mai almajirai yai agaban yasmin """"yadago da kanta yanacewa yasmin kalleni mana ,,,dago fuskarta tayi tana dubanshi """yace yasmin kiyafemin abinda naimaki hargobe bazan daina zargin kaina dacutar dakeva """"kallonshi tayi sannan tace nayafe maka ,,,zomuyi wasa abinmu ,,,,zama yayi yabiye mata suna wasa saidai yanayi yana matsar kwalla""""""""


*bayan satidaya* da dawowarsu yasmin gida su ,,dayamma misalin karfe 5:00pm nayamma duk anazaune atsakar gida ana fira ,,,sallama sukaji nan suka amsa ,sukajuyo da dubansu ga kofa Inda sukaji sallama """Dr marwan sukagani yashigo fuskarshi dauke da fara'a inna da gwaggo sukace lale da likita bokan turai ,,,,,durkusawa yai harkasa yagaishesu sannan yatambayesu ya mejiki sukace jiki dasauki gatacanma,,,,,,,yana juyowa yaganta cikin yara tana wasa kamar itama yarinyace irinsu,,,,,,tausayinta yaratsa koina ajikinshi,,,,,mikewa yai yaisa gareta tana ganinshi tace lah uncle Dr ainan tamike tarungumeshi tanacewa wlcm ase kasan gidanmu zomuje na nuna maka dakinmu,,,,,,Jan hannunshi tayi harcikin dakin inna tanufa dashi """Shidai binta yakeyi fuskarshi cikeda tausayi dakuma tsantsar kulawa ""suna Shiga cikin dakin tanufi gun kayan wasanta tadauko teddy tadora mashi akan cinya ,,,,,tanacewa uncle dr kaga babyna tanada kyau koh,,,,,murmushi yayi sannan ya gyada kai yace tanada kyau kinason baby ne,,,,gyada kai itama tayi tace eh uncle Dr inason baby sosai ,,,,,,,zaka kara samomin koh,,,,,,,murmushi yayi sannan yace eh zansamo maki amma saikin daina shiga cikin yara kina wasa """"zaki daina?gyada kai tayi alamar eh ,,,sannan yace gud girl,,,,,,,,,,inafata kinashan maganinki?,,,,,,, tace eh inasha uncle Dr barama nadauko kagani nan takwaso mashi magungunan tabashi yakar6a yanadubawa bayan yagama Dubawane yace gud girl ,,,,,dats y I lyk you ,,,u re such a darling"""""tsalle tafarayi tana dariya tace uncle dr nice darling dinka koh,,? Dariya shima yayi sannan yace I luv u baby """nd I wil take care of u""""""""""""dubansa tayi da sexy eyes nata tace uncle dr Raman nan kace zaka sayamin kayan kwalliya kuma Baka sayamin ba,,,,,,dariya yayi yace insha Allahu gobe zantaho maki dashi ,,,,,,hugging nasa tayi sannan tace tnk uncle Dr ,,,sannan tayi masa peck a chick tafida gudu ,,,tabarshi zaune duk takashe masa jiki ,,,,komotsawa yakasayi sai smlin yakeyi ,,,,,,,,,,yanacewa I luv u yasmin ,,,I really luv u,,, u re my hrt beat,,,,,haka yakarici surutunshi yamike yafito yataddata zaune cinyar inna tanabawa inna labarin wai uncle Dr yace zaisaya mata kayan kwalliya,,,,,,,,,nan yayiwa su inna sallama sannan yajuyo ga yasmin yanacewa yasmin natafi ,,,dariya tayi tace toh karka manta da kayan kwalliyar ,,,dariya yayi sannan yace bazaki rakaniva ,,,,saidai sakonki kike tunamin toh nafasa sayo maki ,,,,,,,baki ta zunburo tasauko daga cinyar inna tanacewa toh muje narakaka,,,,,tanasuka kan cinyar inna tasaki nishi gameda ajiyar zuciya dama tagaji,,,,,,,,,,kodasuka iso kofar zaure yasmin tace toh uncle Dr agaida gida ,,,,,tadaka tsalle tashige abinta shikam dariya yayi yanacewa ohh poor yasmin Allah yabaki lfy,,,

**************************
Washe gari dr yadawo gidansu yasmin koda shigarshi dagudu taje tafada jikinsa tanaimasa oyoyo ,,,,,,,,shikam da dahali daya hana yasmin rungumarsa ,sbd duk sanda zata rungumeshi saiyaji wani irin yanayi ajikinshi,,,,,amma bayadda ya eya,,,bayan tasakeshine yagaida su inna yace tadauko tabarma suzauna awaje nan tadauko tashimfida suka zaune ledar daya ajiye agefe tadauka tabude nan taga kayan make-up kala kala aiko nan tahau murna tanacewa ,,tnk u uncle Dr am so happy,,,,,,,,,murmushi yayi yace ur happiness is d most precious tin ever,,,,,,,,,itadai Batamaji abinda yaceva illa duba kayan kwalliyar daya kawo mata,,,,,,,,,,nanta mike tace uncle jirani inazuwa ,,daki tashige kusan Minti goma kamim tafito ,,,,tanafito dr yakalleta habawa mezaiyi inbdariyava😀su yasmin ansha kwalliya kamar indon kauye __baki yaji bakin eye pencil ga concealer yaji afuska su gira ko ansha foundation,,,,,,,dariyar da Dr keyine yasa su inna sukajuyo nan sukaga yadda yasmin ta6ata fuskarta dasunan tayi kwalliya """""ainan suma sukahau dariya babu kakautawa,,,,,,,,,,,,,,nanfah yasmin taji haushi tafada daki tana kuka,,💃💃"(4comment)"08030575582"
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣3⃣0⃣➖1⃣3⃣5⃣
Bayan su gwaggo sun iso ne yau harda umma sadiya akazo mama yasmin,,,,,duk suna zaune afarfajiyar asibitin suna ta'ajibin abinda yakunno kai ,,,,,bayan anfadawa su gwaggo abinda yafarune ,,hankalin umma sadiya ya balain tashi ,,,bata kara shiga tashin hankaliva saida tai ido hudu,,da yasmin tadubi yasmin tace yasmin haka kika dawo? Dubanta yasmin tayi tai dariya tanacewa umma saiyau kike zuwa dubani ?murmushin karfin hali umma tayi sannan tace yasmin kiyi hakuri aigani nazo ynxu ,,yajikin naki yasmin tace naji sauki umma ina ya abba baizo yadubani ba shima,,,,umma tace yana makaranta baimasan bakida lafiya ba ,,,,,,,,murmushi yasmin tayi sannan tasauko daga kan gadon datake tazauna akasa takama bakin tabarma tanayin kitso da gashin dake jiki,,'""""""umma na kallonta tafashe dawani matsanancin kuka tafita dasauri,,,,,,,,,tama rasa hanyar inazatabi ,,,jiri ne kedibanta kujera tasamu tazauna tanata kuka ,,,,,,,,,,,kuka take kamar ranta zaifita ,,,,,,tanacewa Allah sarki yasmin haka Allah yamaidaki ,,,,,ya Allah narokeka kabawa yasmin lafiya tareda sauran al'umma bakidaya,,,,,,haka taita kukanta saida tai mai isarta sannan tamike tanufi indasu gwaggo suke,


**************************
Zuwa yamma akayi discharging nasu,,,,,,,,,,,bayan sundawo gidane inna tagyarawa yasmin katifarta datake kwana lokacin batayi aureva,,,,dama kobayan auren da maman zaid taroki inna tabata katifar akan yaranta sudinga kwana inna tace bazata bayarva ai yasmin din bamutuwa tayiva """watarana zatazo ai takwana agidan akasa kikeso takwanta kome,,,,,,,danhaka inna tahana katifar,,,,,,
**************************
Yasmin kwance tana bacci darana bayan tagamacin abincinta ,,,,,,shine takishingide ,,,,tana cikin barcin ne tafalka tana ihu tanacewa ya zaid Dan Allah kayi hakuri karabudani pls ka kyaleni,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,dagudu inna tashigo dakin takama yasmin tana tofah mata addu'a ,,,,tanashafa mata afuska bude ido yasmin tayi takankame inna tanacewa inna kitaimakeni ya zaid zaikasheni ,,,,,,,,inna tashafa kanta tace yishiru takwara bazai maki komaiva ,,kinji kicire tunanishi aranki ,,,,,,,gyada kai yasmin tayi tana ajiyar zuciya tadubi inna tace"""""""inna wai wani laifi nata6a aikatawa ya zaid dayasa yatsaneni ,,,,girgiza kai inna tayi tace bakiyi masa komaiba kawai mugunta ce da kiyayya amma Allah yafishi kiyi hakuri takwara Allah zaimaki sakayya karki damu """"""""hawayen dake shirin zubowa a idon ta take shirin sharewa kokamin tashare yasmin tagani ,,,,,tayi dariya tace lah inna kuka kikeyi mai almajirai ne yadokeki kema?,,,,,,,,,,murmushin le6e inna tayi sannan ta gyadawa yasmin kai ,,,,,alamar eh yasmin takwashe da dariya tamike tace inna mikomin bulalar can naje narama maki""""""""kukan da inna keboyewa shine yafito dasauti takeyin kukan ,,dasauri yasmin ta isa gaban inna tadurkusa tanasharewa inna hawaye ,,,,,,,,,,sannan tace inna inazuwa,,,,,,tana fita wayar chager tadauka ahannunta sannan tanufi kofar gida Inda mai almajirai yake zaune tana isa tai sa'a bakowa agun shikadaine aiko tadaga wayar dake hannunta tazubawa mai almajirai ,,,,,,,tace naramawa inna dukan dakai mata ne ,,,,,,,,,,,,,,,,,tajuya takoma cikin gida '""shidai mai almajirai mamakin yasmin bai barshi yazauna va """mikewa yayi shima yabi bayanta """""""""""""""""""koda yasmin tashiga cikin gida direct daki tanufa gun inna da murnarta taceda inna """""""""'inna aina rama maki dukan da mai almajirai yaimaki ,,,,,,,,,,,,,kinga wayar ma dana dokeshi daita,,,,,,,mamaki ne yarufe inna wato yasmin gun mai almajirai ta tafi,,,,,,dasauri inna taihanyar fita domin ta tambayi mai almajirai""""""""""""azaure sukayi kici6is yadubi inna yace ina yarbanzar jikan taki take ,,,,,yausainaci kaniyarta"""""""""ace mutm nagirma amma kuma babu hnkali,,,,,,inna tadubeshi tace metayi makane ,,,nan yafadawa inna abinda yasmin taimasa ,,,,,,,,,,,,,,,amaimakon tabashi hakuri saiyaga tasa kuka nan yashiga rudani yana tambayarta meke faruwa ,,,,,,inna bata boyemasa komaiva tafadamashi ,,,,matsalar da yasmin kedashi,,,,,,,,,,,,,tashin hankali mai almajirai yashiga ba abinda yakeyi banda kiran sunan Allah,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page1⃣4⃣5⃣➖1⃣5⃣0⃣

~DEDICATED TO OLL READERS~

Bayan sati uku yasmin duk tashiga damuwa narashin ganin Dr,,Domin yaukusan satinsa uku rabonshi daxuwa ,,,,,,,kuma yaune ta tada fitina itafa saidai anemomata darling kokuma akaita asibiti taganshi ,,,,dukta tadawa da inna hankali ,,,,,,,zamatayi dirshan tana kuka kamar wacce aka aikowa da mutuwa"""inna koh ba abinda takeyi banda rarrashinta ,,,,,Suna nan zaune saiga Hafiz yashigo nan yaga yasmin zaune tana Rusa kuka isowa yai yana tambayarta meyasameta banza taidashi kamar bada ita yakeva ,,,,,,,,juyowa yai da dubansa ga inna yana tambayar meyasameta,,,,,,inna tace wlh duk yau tsiya ta tada wai ita saidai anemomata likita shitake son gani ,,,nabata hakuri amma taki hakura nihar nagaji ,,,,,,,,,,gabanta Hafiz yadurkusa yace yasmin likita kikeson gani ,,,kaita gyada mashi sannan tace eh ya Hafiz zaka kawomin shi ne,kai yagyada mata sannan yace amma saikinyi shiru kindaina kuka""""hawayen dake fuakarta tashare sannan yace yauwa to bara naje na nemo maki likitan,,,,,,,,,yamike zaifita tace ya Hafiz Dan Allah katahomin da darling tahada hannuwanta 👏alamar roko,,,,,,tausayinta ne yakama Hafiz ya kada kai yafita,,,,,

**************************
Koda fitar Hafiz awaje yazauna yanatunanin yazaiyi da yasmin ynxu gashi shibaisan inazaiga dr marwan ba ,can tunanin tafiya asibiti yaxo mashi kozai Gandhi acan ,,,,,,,,,cikin azama yatashi yatada roba_roba dinshi Yakama hanya sai asibiti,,,,,,,,,,,,,
Koda isarsa asibitin direct office din Dr marwan yanufa saidai yanazuwa yasamu kofar office din akulle ,,,,cikeda damuwa yajuya zaiwuce saiyaji ance malam wakake nema,,,,,juyowa yayi yaga wata nurse ce cikin uniform na ayki,,,,,,,,,,,,murmushi yayi sannan yace wlh Dr marwan Nazo nema gashi ga dukkan alamu yatashi,,,,,,,,nurse din tace a'ah baimazo aikiba yau satinsa biyu ,,,bashida lafiya ,,,yana asibitin akwance ,,cikin damuwa yace pls kozan iya sanin sunan asibitin ,,,,nurse din tace eh""""aiba 6oyeyye ne asibitinva nan,,,,,,, *KING SALAM*hospital ne ,,,,murmushi yayi yace nagode ,,,,,,,,,,,,,yajuya yawuce ,,,,
Direct asibitin yanufa ,,yana isa baisha wahalan Neman ward dinda yakeva kasancewar Dr marwan sanannen Dr ne,,,,,,,,,,yana shiga cikin dakin yahango dr kwance ba barci yakeyiva amma dai gadukan alamu yayi nisa cikin tunani,,,,,,,,,,,,,,cos yayi sallama kusan sau uku bai amsava,,,,saida yaisa kusadashi yadafa karfen gadon yajijjiga kamin yadawo daga duniyar tunanin daya tafi,,,,yana juyo dakansa yaga Hafiz tsaye yana murmushi ,,,,,,,shima murmushin yamaida masa sannan Hafiz yace Dr dakanshi yana tunanin tomukuma patient mezamuyi,,,,dariya Dr marwan yayi sannan yamikawa Hafiz hannu sukai musabiha,,,,,,Hafiz yaimasa yajiki ya amsa da dasauki """dr marwan yakalli Hafiz yace wayagayama INA asibiti Hafiz yai dariya yace asibitinka naje shine wata nurse kefadamin kana wannan asibitin Shine nace barinazo nadubaka,,,,,,,Dr marwan yajinjina kai yace nagode ,,,,,ya gd yasu Inna da yasmin,,murmushi Hafiz yai sannan yace duk kowa lafiya illa dai mutumiyarka ce ta tada zaune tsaye wai ita dai sotake taganka taishi mutani datanason taga darling,,,,,nidafarko ma haushi tabani amma at last takoma bani tausayi domin inkaga yadda duk tadame kanta damutani ,,abun ba'a magana ,,,mikewa dr marwan yai yajingina dafilo ,,,,sannan yadubi Hafiz yace pls Hafiz inbazan takurakava kaje katahomin daita ,,,,,,,,nima wlh inason inganta cos nayi missing surutunta da rigirmata,,,impact I miss everything abt her ,,pls kaje katahomin daita,,,,,,,,naso zuwa inganta amma jikina babu karfi sosai,,,,,,pls kaje katahomin daita can wait to see her😍""""shidai Hafiz kallon Dr marwan yakeyi damamaki afuskarshi,,,,,saidai yai murmushi yafita yanacewa angama likita ynxu zantaho maka daita,,,,,,yanafita yahau machine dinshi yamika kan titi,,,saidai yana tafiya yana tunani anya Dr dinnan bason yasmin yakeva domin maganarshi yanuna """"yadamu da yasmin sosa""lallaikam idan har Dr marwan yaso yasmin lallai itakam tagama yindace arayuwar,,,,,,,saidai banan gizo kesaka va ,,,,,,,,,yaza'ai dr marwan yaso yasmin wacce tafito a poor family and by d way shi daga ganinsa kasan he's rich nd zaikasnace badan talakawane shidinva,,,,,,dasauri yakauda tunanin aranshi dayatuna cewa ita wacce yake tunani akaima she's mentally ill,,,,, mezaida ita"""saikawai yaji yashiga damuwa dayiwa yasmin addu'ar samun lafiya,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmedPage1⃣4⃣0⃣➖1⃣4⃣5⃣
Dr yamike zaibi bayanta inna tace likita rabuda ita rigimartace tamotsa ,,,dakanta zatai shiru ,yaso yabi maganar inna yakyaleta amma bazai iyava domin yadda yaga yasmin tana kuka harcikin ransa yakejinta,,duban inna yayi yace a'ah inna barina lallasota kar asamu damuwa kokin manta da matsalartane,,,,inna tagirgiza kai tace toh ,,,Allah dai yatamakeka tayi shiru domin in radar a kuka maitsayar daita sai ikon Allah,,,,,,,,,,yanashiga dakin yataddata kwance tana kuka yaisa kusada ita yace my yasmin meyasa kike kuka ,,zunburo baki tayi sannan takaw dakanta daga dubanshi '"""yakara cewa haba my darling yasmin fadamin mana juyowa tayi tana dubansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login