Showing 9001 words to 12000 words out of 31066 words

Chapter 4 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt

27 Sep 2025

2237

ne bt ynxu gani and I promise u bazan kara bari yacutar dakeba ,,,,dubansa tai da hawaye afuskarta tanacewa dagaske Dr, ya gyada mata kai,,,yace amma saikinci abinci zanhanashi shigowa inbakici va zance yashigo """dasauri tace wlh zanci uncle Dr, murmushi yayi dasaida hakoransa farare sukafito da wushiryarsa,,,,nan yadauko tea dinda aka hadamata yasha tabude baki nan yafara bata tana ta6e baki dakyar yasamu tasha Rabin cup din sannan ,,ya aje yadauko maganinta ya6alle yabata nan kuma tasaka kuka ita bazatasha ba saida yace zaikira ya zaid tabude bakin dagudu """nan yabata tasha ,,,sannan yadubeta yace ,menene sunanki,, yasmin ,,sunan babanki fah""" kabir tace mashi yace gidanku fah tace gidan mai almajirai,, yace mai almajirai Wanda nasani na nan cikin danmusa""""ta amsa da eh kasanshi ne,,,,,yace eh nasanshi ,,,,,yasmin tace to ai kakana ne ,,,,girgiza kai yayi yace inbazaki damuba inaso inyi maki wasu yan tambayoyi,

**************************
Kallonshi tayi sannan tace inaji uncle Dr,, dariya yayi yace har acanzan suna daga Dr nakoma uncle Dr ,,,,gyada kai tayi alamar eh ,,,,yace toh ngd,,,,,,,yace ,,,,tambayata farko,,mekika gani dayabaki tsoro haryasa kike gudu atiti baki duban hanya,,,,,,nabiyu kuma meyasa kike kwana babu net har malaria yakamaki ,,,,,tambaya ta uku meyasa bakicin abinci har ulcer yakamaki ,,,,,,tambaya ta hudu tunanin mekikeyi dahar BP,,,,dinki yayi high,,,,,,,,,,,,,,,ido tadago tana kallonshi yanayinta yasauya tace""'amsar tambayarka tafarko yayana ne yake bina shiyasa nashigo titi batareda naduba ba ase mota nazuwa ,,,,,,,,,,,Ashe koda motar tabigeni ya zaid bazai kulyaleni va """"nan tafara kuka muryarta narawa ,,,,tace ,,nadauka arayuwata ya zaid zaikaunaceni kodan hakuri da kiyayyar"" danayi """Ashe Bahaka bane,,,,kiyayya bata ta6a canza suna ,,,,ya zaid ya nunamin kiyayyar dababu mahalukin danata6a ganin annunawa,,,,,,,muryarta tasarke ,,nan tafara tari ,,Dr yadauko ruwa zaibata yana juyowa yaga tarin harda jini,,,,innalillahi wainna ilaihiraji'un,,,,hankalin Dr marwan yatashi ,,,,,,tunaninsa yatsaya,cak ganin saitarin takeyi ,,da karaji ya kwalawa nurses kira suka,shigo suka ganta sai aman jini takeyi dasauri suka isa gareta suka kamata suka koma daita gado ,,nan Dr marwan yashiga bata urgent help,,,,,,,,,,,,
**************************
Yakwashe kusan one hour akanta kamin yasamu jinin yatsaya saidai numfashinta baidaidaita ba ,,,danhaka akasa mata oxygen,,,,,, da taimakon oxygen din numfashinta yafara daidaituwa ,,,,,allurar bacci yaimata ,,,bayan tayi baccin ne ,,,""""""yafita Yakoma office yana safa da marwa yakasa zama yakasa tsayawa,,,,,,,,,shidai burinsa Allah yasa ba heart attack ,,bane ,,,nan yai alwala yana nafila yana rokon Allah yasa result din ,,,karyazama abinda yake tunani ,,Dan inhaka takasance lallai yarinyar tashiga hatsari babba,,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page7⃣5⃣➖8⃣0⃣
Bayan daya idar da sallar ne yadauko wayar dayasa a charge yakunna ,,sannan yashiga nemo numbern dazai kira ,,yagama yanke shawara inbaisamu numbern ba zaije gidan mai almajirai dakanshi,,,,,,,,,,,,,,,nan yafara duba numbers din kwatkwata basufi numbobi gomaba aciki ,,,yaga anrubuta,""innata'babana,gwaggo,my ihsan,baicigaba da dubawava yai selecting numbern dazai kira ,_,,,nan take yakira babana amma baishiga ba sai yakira innata ,,nanma dai baishiga ba ,,,yanakiran na gwaggo yana Shiga,,,,dakarfi yai ajiyar zuciya yana jiran a amsa amma harya kariki ringing ba'adauka ba nan yakara kira ,,,,take aka daga da sallama ,,,,,bayan sungaisa ne yace Dan Allah gwaggo ce kemagana ,,ta amsa mai da eh itace wanene,,,,,yace sunana Dr marwan daga general hospital danmusa ,,,,kunada Mara lfy a asibitinmu sunanta yasmin kabir ,,,,dasauri gwaggo tace meyasameta yace ,karki damu gwaggo inkunxo zaku sani ,,,,a emergency Take ,,special rum ,,,,yana gama fadar haka yakatse wayar

**************************
Yanagama wayar yamike yakoma special rum ,,kwance yasameta kamar yadda yabarta saidai idonta abude tana kallon koina ,,tana ganinshi tafara dagamai hannu alamar yazo aiko dasauri yaisa gareta yace yasmin ya akayi nuni taimai da oxygen din da hannunta alamun acire,,,,,,,dariya yayi sannan yakalli karamar computer dake gefen datake kwance yaga yanayin numfashin nata nafita nrml,,,,,danhaka yasa hannu yacire mata ,,,yanagama cirewa tahada hannunta guda biyu 👏alamar tagode ,,,dubanta yai fuskarshi dauke da murmushi yace baza'a godiar da baki ba saida hannu,,,,,,dakyar taiya bude baki tace ngd uncle Dr Allah yasaka maka da alkhairi ,,,,,,,,,,,,,,,har azuciyarsa yaji dadin addu'ar dataimasa danhaka fuskarsa daukeda murmushi ya amsa da amin yasmin na ,,,ya kikejin jikin naki ynxu?
Tace alhmdlillah ,,masha Allah,,,,,,,,

**************************
nan yagwada BP nata yaga yadawo nrml hamdala yayi azuciyarsa"""""sannan yadubeta yace nayiwa yan gidanku waya nafada masu ,u re nt feeling fyn inaga at anytime xasu iyaxuwa,,,,
Ido tazuba mashi kamar me nazarin wani Abu kuma sai idonta yacika da kwalla ,,marwan nadago kanshi yaga kwalla afuskarta yace yasmin na ,meyasameki kike kuka kuma ,,kokinsancewa kuka babbar matsalace agareki and zai iya dawo mana da aiki baya ,,pls kidena kuka ,,,in akan maganar yan gidanku ne nayi shiru,,,,girgiza masa kai tayi tanacewa ,a'ah bashi bane inatinanin abinda zsnfada masu yasameni ne insunzo cos nasan innafadi abinda ya zaid yakemin saiyakusan kasheni, , ,,,,,,,kallonta marwan yake baki bude ,,,can yace toshi wai ya zaid din nan meye naki,,mecece dangartakarku,,,,,,,,duban Dr tayi sannan tace ya zaid dan'uwana ne najini """yayana ne""""""" kuma mijina ne,,,, dam gaban Dr yabuga ,,,,,,,,,itabatama lura da yanayinshi ba tacigaba dacewa""'""auren zumunci akai mana batareda dayanmu nasoba ,,,,mai almajirai shine yakulla wannan auren wai ahangensa kiyayyar da ya zaid yakemin zaitaragu wataranma zaidaina gabadaya,,,,uhm mai almajirai baisan yatafka babban kuskureneva nahada aurenmu ,,,, ,,domin babu abinda kecikin rayuwar aurena da ya zaid inbanda kunci matsi da takurar rayuwava,,,,,,,nayi danasanin amincewa danayi da auren ya zaid saidai Dana sanina baiyimin amfani ba ,,,nan sabon kuka yaxo mata Dr yamika mata handkerchief tashare hawayenta
,,,tace uncle Dr, ynxu duk cututtukan daka lissafomin ajikina suke?gyada mata kai ,yayi sannan yacigaba dacewa ,nayi yadda akai kikasamu wadannan cututtuka ,,,murmushi tayi tace uncle Dr, nikuma kaga banyi mamaki ba kuma bandauka cutar Kadanne zasu zoba nadauka cewa za'asameni da dukkan cutuka,,,kallonta yayi damamaki sannan yace sbd me kikace haka ,,,,tace sbd komaima ,,,jinjina Kansa yayi sannan yace ,,,,,inbazaki damuba kuma bazakiyi kuka kamar daxunba zanso sanin labarinki,,,,,jinjina kai tayi sannan tace zanfada maka saidai kamin nan inaso kafadamin ,,,ya zaid ne yabiya kudin asibitin ?girgiza mata kai yayi sannan yace bawanda yabiya,,,cikeda mamaki tace toh kudin jini da'aka karamin fah ?shima girgiza mata kai yayi yace bakowa daya badah,,,,,,,,,,,Takara cewa toh wayafadawa ya zaid asibitin danake haryazo,,,yace nine ,,,,,tadubeshi da mamaki afuskarta tace dama kasanshi ne?a'ah awayarki ce nadau numbern sa nakira,,,,,,,,,,,,jinjina kai tayi ,tace uncle Dr,, dakasan zuwansa ba alkhairi ne agareniba nasan dabaraka kirashi ba koh? Kwarai danasan bakin mugune daban kirashi ba ,dalilin dayasa nakirashi naga anti saving numbern shi dasuna abokin rayuwa shiyasa nakira,,,,,,,,,,,,,,hmm kawai tace ,,,,sannan tacigaba dacewa uncle Dr,,,,,, ynxu zanfada maka abinda kakeso,kaji gamedani da ya zaid,,,💃💃


*kuyi hakuri readers nayi mistake gurin numbering dayan page din ,,,,page 6⃣5⃣➖7⃣0⃣ ne
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)Page8⃣0⃣➖8⃣5⃣
Yasmin tace Dr uncle,,,,tunda nataso inakarama ya zaid baita6a kaunata kodaidai darana dayava kiyayyace tsantsa yakemin,,hakan baisa nata6a damuwaba saidai tunda nai wayau nake tambayar kaina wani laifi nata6ayiwa ya zaid dayake nunamin irin wannan kiyayyar amsar dayace ,,,babu,,,domin nabincika banga wani laifi danai masaba ,,,,haka kurun yadauki karan tsana yadoramin,,,,,,,hankalina yatashi alokacin da babana yazomin da maganar hadani aure da ya zaid ,,,,,,,nayi kuka harnagaji amma bayadda zanyi sbd inaso infaranta ran iyayena ,,,,,,dole tasa na amince duk dacewa iyayena sunsan da irin kiyayyar da ya zaid yake nunamin ,,,,,su atunaninsu ai watarana kiyayyar zata iya juyewa takoma soyayya "alhalin basusan bakowane kiyayya ce take juyewa zuwa soyayya ba,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,tunda aka daura aurena da ya zaid aka kaini gidanshi,,,,,,,sallamar dasukaji ita ta hana yasmin karasa maganarta,,,suka dago kai gameda amsa sallamar innace tashigo itada mai almajirai da baba salihu abayansu kuma baban yasmin ne da gwaggo,,,,""""'''',,,,,,,,,,,,Dr marwan yaimasu maraba ,,yasmin ma tace sannunku dazuwa,,,,tana murmushi,,,,,,babu Wanda yaganeta cikinsu ,,,inna tace kodai ba nan ne dakin ba ,,,tadubi Dr marwan tace likita ,,cah nake nan ne species rum,,,hahah,,,dariya yayi sosai sannan yace nan ne special rum,,,aba species rum ba,,,,kamin yakara yin magana ,,,inna tarigashi dacewa munxo duba wata mara lafiya ne sunanta yasmin kabir,,,dariya Dr yayi yace gatanan agabnku ai ,,,,,dukkansu suka xuba mata ido yayinda itakuma hawaye kefaman shatata afuskarta,,,,,,dasauri inna taisa gareta tana cewa """"yasmin kece kika dawo haka ,,,kinshekara kina ciwo ne ,,,, ,,,,,cikin tashin hankali mai almajira yaisa gareta yana kallon kwayan idonta yace ,,,,mairo wani irin ciwone kikeyi dahar yaramar dake haka sannan bamusani va,,,,,,,,

*************************
Yasmin dai kuka take ba kakkautawa nan fa tari yace salamu alaikum,,,,,aiko nan tafarayinshi,,,,,,bako kakkautawa kan kaceme jini yafara fitowa ,,,,,nan fa hankalin inna gwaggo da mai almajirai yatashi dasauri Dr marwan """"yakamata yakwantar kan gado ,,,yanacewa su bashi wuri ,,,,nansuka fara fita amma inna fir tace bazata fitaba ,,bayadda yaiya dole a idonta akai komai ,,,""""hankalinta baikara tashi ba saidataga ansakawa yasmin oxygen""""ainan inna tadurkushe tana kuka tana fadin ,,,nashiga uku takwara karki tafi kibarni dan Allah likita kaceci ran takwara ,,,"""cikin damuwa Dr marwan yajuyo ga inna yace kiyi hakuri addu'a yasmin tafi bukata ba kuka va ,,,insha Allahu zata tashi ,kucigaba dayi mata addu'a """""""""""
Nan suka tsaya akan yasmin har numfashinta yadawo normal sannan Dr marwan yace alhmdlillah ,,,inna yanxu komai yadaidaita ,,,,,,kije kifadawasu ,,mai almajirai domin hankalinsu yakwanta ,,sannan inason ganinku a office dina immediately,,,,,,,,,,,,,,,,,,, juyawa yai yafita yabar inna gaban gadon yasmin tsaye tana kallon fuskar yasmin daya rage fayau kamar farin takadda ,,,,,,,,,,dakyar tasamu tafito taiske su duk sunzauna kan benci sunyi tagumi ,,suna ganinta suka mike suna tambayar lafiya dai yasmin din take,,,,,,,,,,,,,,,daka ta amsa masu sannan tace Dr yace yanason ganinsu a office dinshi,,,,nan suka dunguma zuwa office din

**************************
Bayan shigarsu suka samu guri suka zauna ,,,inna tace likita gamu munxo,,,,,,murmushi yayi sannan yace ,,,naga alamun kuna kaunar yasmin sosai koh,,,,,,,,,,,,gyada masa kai sukayi ,,,,sannan yacigaba dacewa amma nayi mamaki da dumbin son dakuke yimata amma kuma kuka bari mugayen cutuka suka shigeta,,,,,,,,dukda karancin shekarunta,,,,,,cikeda mamaki sukahada baki sukace kamar ya likita,,,rausayar dakanshi yayi sannan yace,,,,,,,,,,,,,,,,kunbar yasmin tana kwana cikin sauraye,,,,Wanda hakan yai sanadiyar kamuwarta dacutar cizaon sauro,,,,,dariya gwaggo tayi tace yoh shine me aiko tana kwana cikin net zataiya kamuwa dashi,,,,,,,girgiza kai yayi sannan yace toh ,,,,,,yunwa kuma da akabarta dashi yajawo mata ulcer,fah,,,,,,,,,,,,,,,,,,tunanin metakeyi hawan jini yakamata da wannan shekarun nata,,,,,,,,wani damuwane takedashi da ciwon zuciya zaiso yakamata,,,?,,,,,,,,,,,inajiranku kubani amsoshin wadannan tambayan ,,,,,,tunda nacizon saura zai iya kama kowa sauran kumafah,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page8⃣5⃣➖9⃣0⃣
tsuru_tsuru ,sukayi Suna kallon Dr marwan ,fuskarsu fal da mamaki dakuma fargaba,,,,innace Tayi karfin halin cewa ""likita ayba gidanmu dayava ita tana gidan aurenta ,,,mubamu da masaniyar batada lafiya ,,,,,kallonsu Dr marwan yayi daya bayan daya ,,,yacigaba dacewa amma koda tana gidan aurenta kunazuwa dubata kuga halin datake ciki,,,?gwaggo tace eh toh mudai munta6a zuwa amma saudaya muka taddata ,,yan'uwanta koh suna yawan zuwa amma basu samunta kasancewar tana zuwa makaranta,,,,,,""""""""""toh ita tunds tai aure ta ta6a kawo maku ziyara ne ,,,,,tambayar da Dr marwan yajefo masu kenan ,,,girgiza kai sukayi alamar a'ah ,,,yace kuma kuntambayi mijinta dalilin rashin zuwan nata,? Sukace eh suntambayeshi yace zaikawota inta samun hutun makaranta,,,,amma daga baya yace bazata samu zuwava sbd harynxu basugama jarabawa ba,,,,,,

**************************
Kallonsu Dr marwan yayi yana murmushi yace """""abinda nakeso kusani shine bincikenmu yanuna cewa yasmin ,,nadaukeda ulcer,,malaria,BP,,blood pressure ,,ahausance,,hawan jini,,saikuma ciwon zuciya ,,,,saidai mungodema Allah baiyi tsananiva ,,,,kuma insha Allahu zamu shawo kanshi,,,,,,,,,,, ,,,,,,,,inna tadubi Dr tace toh likita meyahada takwara da wannan cutuka haka,,,,,,,Dr marwan yace nafarko nafada maku,,,,,,,,nabiyu rashin cin abinci shike jawo ulcer,,ga dukkan alamu batasamun isasshen abinci tanaci,,,sannan tunani yayi mata yawa hakan yasa BP nata yai high ,,,,,,,,,,,,,,na uku kuma damuwa tasa aranta har hakan yafara ta6a zuciyarta Inda yafara kumbura,,shiyasa idan tafara tari jini kefita,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,*********

Sannan wani Abu dabaku saniba a hangena danayi mijin datake aure shine silar kamuwarta da wadannan cutuka ,,sbd inbai barta ba abinci ba bayadda za'ai ulcer yakamata ,,,,,,sannan akwai abinda yake mata Wanda yasata tunani da damuwa,,,,,,,,,,,,gwaggo tadubeshi tace ,,,,,kai likita ahir dinka dacewa mijinta ne sanadin wannan cutukar nata sbd dan'uwanta ne bazai ta6a bari wani Abu yacuceta ba ,,Indai karasa madafa aibaikaiwa mijinta kazafi ba,,,,,,,""""'''''murmushi Dr marwan yayi sannan yace ko kadan ba kazafi naimasa ba sbd inada kwararrun hujjoji akansa shiyasa nafadi hakan,,,,,,,,,,,,,,,baba kabir mahaifin yasmin ,,,yadubi Dr marwan yace toh ai maganar dakakeyi ba hujja bane kawai kamekame kakeyi ,,,,zaifi kyau idan ka aje hujjojinka basai kafada ba,,,,,,,,,,,,,,,,

Saiyanxu mai almajirai yasa baki ganin su gwaggo da baba kabir sun harzuka yadubi Dr marwan yace likita menene hujjojin naka,,,,,,,,,,,,gyara zama Dr marwan yayi sannan yace mai almajirai,,,,,,,,,,nine Wanda yabige yasmin amota inakan hanyata takai yaron yar'uwata yawo,,,,,inatuki akan titi ,,,,,,,saiga wata yarinya ta taho tana gudu bata kallon gabanta ,,,nayi iya kokarin ganin nakwace mata amma nakasa ,,,,,,,saida motar tabigeta,,,,,,,nan nadaukota nakawota asibiti,,,,,,bayan nayi mata Karin jini,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,bayan nafita zankoma gidane naga wayarta danhaka nabude nasamu number dazankira ,,,,,bayan nakira nasanar dashi mijin nata ,,,,,daganan nawuce gida,,,,,naso dawowa adaren ranar indubata amma kasancewar nagaji bandawova saida safe,,,,,,
**
**************************
Dasafe bayan nashirya naiso asibiti amma bankarasa shigowa ba nurse takirani cewan ga dan'uwan wacce nakawo yaiso,,,danhaka nace ganinan isowa,,""""""'''"""""""inakan hanyata taisowa nurse din Takara kirana tanacewa bata yarda da Wanda yazo ganin patient dinaba ,,,danhaka dasauri ,,,nakaraso""""""""""inazuwa naganshi tsaye yazage karfinsa sai dukanta yake babu tausayi balle imani atare dashi,,, ruwanma da akasamata saida yacisge yacigaba da jibgarta ,,,yanacewa saiya kasheta yahuta,,,,itako sai bashi hakuri takeyi,,,,,amma fir yaki kyaleta inazuwa nadaukeshi da mari sannan nakar6e dorinar dayake dukanta dashi,,,,,,nan nakira security suka tafi dashi yanzu haka yanacan police station akulle,,,,,ban bi takansava nace sai iyayenta sunxo,,,,,,koda natambayeta tabani labarin abinda yasa yake dukanta saidai tafara kuka daganan kuma saitari dajini,,,,,,,,,shine abinda yafaru ynxu a idonku ,,idan tafara tarin dole sai ansa mata oxygen sbd shine yake taimakawa numfashinta yadaidaita,,,,,,,
**************************
Inna kam tunda yafara bada labari ba abinda takeyi banda kuka,,,,,,,,,,,,gwaggo kam zama tai jagwab kamar kayan wanki,,,,baba salihu kuwa idonsa yarine tamkar garwashi,,,,,,,,,,baban yasmin kuwa Allah kadai yasan yadda yakeji azuciyarsa ,,,,,,,,,,,,mai almajirai kam komatsi yakasayi ,,,,,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page9⃣5⃣➖1⃣0⃣0⃣
*da safe* su gwaggo baba salihu baba usman,,,suka iso asibitin banda baba kabiru sbd yace akwai Inda zaitafi inyadawo zaizo,,,,,,,,,,,,,koda suka shiga dakin zaune suka iske yasmin ,,,tanasha tea da bread ,,,aiko suna ganinta suka fadada fara'arsu domin suntabbatar tanasamun sauki ,,,da isowarsu gareta da murnarta tace sannuku dazuwa baba """suka amsa sannan tagaishesu ,,,ko kallon Inda gwaggo take batayiva tacigaba dasha tea dinta ,,,gwaggo tadubeta tace ke gawa kinki rami ,,nibazaki gaisheni ba ?"""turo baki yasmin tayi tace a'ah nibazan gaisheki va sbd nayi fushi dake ,,,,,baki gwaggo tabude '""sannan tace toh ma laifin me naimaki kike fushi dani ,,,,,,😀dariya yasmin tayi tace hoh dai bakiyi min laifin komaiba sonake dama cikinki yaduri ruwa,,,,baba salihu da baba usman sukai dariya sukace yar nema uwar tamu zakibawa tsoro,,,,dariya gwaggo itama tayi tace aisaidai tabawa kanta sbd ni nafi karfin abani tsoro,,,,,,,bayan inna tashigo suka gaisa gameda tambayar maijiki ,,,,,,Sudan fara ta6a hira saiga mai almajirai yashigo tareda Dr marwan biyedashi,,,,,nan dai aka gaggaisa ,,,mai almajirai yakalli yasmin yace Mairo yajikin zunburo bakin tayi ,,dama yasan saitayi mitar kiranta da Mairo dayayi,,,,,,bakinta azun6ure tace nifa kadena cemin Mairo inbahaka va zansauka agadon kaikuma adauraka,,,,,,,dariya duk akayi ,,,,,shiko Dr marwan yana jingine da bango yana kallon yasmin yadda take zuba shagwa6arta ,,,,,,dagani Kasan sangartacciya ce awaken shagwa6a saiyaji taburgeshi """cos shi yana bala'in son mace mai shagwa6a""""""kallonta yake yama manta da abinda yakawo shi yanata faman smiling"""Kansa yatsinta dason kallon shagwa6ar da yasmin takeyi tana burgeshi sosai ,,musamman idan tazunburo bakin nan kotafara jefa kafa abin gwanin birgewa yake mashi,,,,,,,maganar inna ne yadawo dashi daga duniyar shauki dayatafi""""""""""""

**************************
Inna tace toh kundaiji abinda zaidu ya aykatama yar'uwarsa tajini,,,,kanwarsa,,,,,,wanda """mahaifiyarta ita tarikeshi amma yazama butulu ,,,Mara imani ,,Mara tausayi,,,lallaikam zaidu yawuce duk Inda muke masa tunanin yakai ,,,,,,,mai almajirai dake tsaye durkushewa yayi yana kuka da hawayensa ,,,,yanacewa duk ni najanyo maki wannan damuwa da tashin hankali maryam dan Allah kigafarceni nasan daban hadaku aureva dah hakan baikasance dakeva ,,,,wlh maryam bazan mike akan guiwowi naba harsaikin gafarceni ,,,,inko bahaka ba INA nan har abusa kaho"""""""gwaggo inna kuka sukeyi harda baba salihu,,,,,shima dayake namiji ,,,,,saida yatausayawa yasmin ,,,,,,sannan kuma ga bakincikin abinda danshi ya aikata ,,,,,lallai zaid baici ayafemasa ba,,,,,,,,,,,,yasmin saukowa tai daga kan gadon datake zaune itama tadurkusa gaban mai almajirai tanacewa ,,,haba mai almajirai ""pls kadaina kuka kuma kadaina cewa kai kajanyomin ,,,,,,,,,koka had a aurenmu kobaka fadava ,dolene yahadu sbd yana rubuce a littafin kaddararmu ,,,,sannan inbaka mantava tun ina yarinya kake fadamin cewa,,,,,,,duk abinda yasamu bawa mukaddari ne daga Allah,,,tomeyasa yanzu zaka daurawa kanka laifi ,,nikam banta6a jinzafinka kodaidai darana daya akan hakanva ,"""nafi daukan hakan amatsayin kaddarata ,,,,,danhaka niban Rikeka azuciyata ba,,,,,,,,,,,,,ido mai almajirai yadago yadubi yasmin yace naji duk abinda kikace kuma na aminta amma inaso duk dahaka kigafarceni,,,_,,,,rungumeshi yasmin tayi tanafadin nayafeka har abadah kaine mai almajirai dina inasonka ,,shafa kanta yayi yanacewa Allah yaimaki albarka Mairo ,,,,,,,,,sakin hannunshi tayi tanacewa toban yafeva tunda kacemin Mairo ,,,,kowa saidata bawa dariya ,,,,sannan tajuyo ga mai almajirai tace ,,,lah mai almajirai """gemunka yayi kamar na akuyan ilmaishago😂,,,hahh kowa saida yadara harshi mai almajirai din,,,,,shidai Dr marwan yanagefe yana kallon dramar kaka da jika yana murmushi,,,💃💃
[19/11 10:36 pm] ‪+234 813 630 9911‬: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page9⃣0⃣➖9⃣5⃣
Dr marwan yayi gyaran murya ganin yanayin dasuka Shiga yace Ku kwantar da hankalinku ,,insha Allahu ,,,komai zaidaidaita,,,,,,,dan anti sa'a zuciyarta batagama kamuwa ba danhaka zamu adaurata akan medication,,,,,harna tsawon wata uku muga yadda Allah zaiyi,,,,,,,,,,,,,,batun BP dinta kuwa shiyariga yasauka ,,,,,,,,ulcer kuma shi idan tafara cin abinci sosai zai iya kasheshi cos tun asali batadashi,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Mikewa inna tayi tafita tana hada hanya kamar zata fadi nan suma suka rufa mata baya suka fito,,,,,

**************************
Direct dakin da Yasmin take inna tanufa saidai tana isa taga kofar akulle window tanufa nan tahango yasmin kwance tana bacci ancire mata oxygen dinda akasa ahankali take sauke numfashi ,,,,,,kallonta inna keyi tajikin window tanacewa Allah yabaki lafiya takwara ,,,,,,,,,,,,haka suka wuni a asibitin ,,,,,sai yamma ,,,ba salihu mai almajirai da baban yasmin sai gwaggo suka koma gida sukabar inna dantace itazata zauna daita ,,,,
,,
**************************
Bayan inna tayi sallar isha ,,,tana zaune tana lazimi """"yasmin tafarka tana yunkurin mikewa dasauri inna taisa gareta ta taimaka mata tamike """tajingina mata filo tajingina jikinta,,,,___tea maikauri inna tahada mata sbd likita yace kar abata abinci mainauyi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login