Showing 30001 words to 31066 words out of 31066 words
Chapter 11 - HAKURI DA KIYAYYA COMPELET BOOK by Aisha Wakili.txt
da mamaki sannan yace haba mana dama soyayyar dakikeyimin na karya ne kenan tunda bakison haihuwa dani lallai Mimi kinban kunya yatureta gefe yatashi tsaye ,,,,yacigaba dacewa lallai saiyau nasan mace hawainiya ce mejuya kala,,gashi lokaci guda kinjuye,,,dubansa tai idonta cikeda masifa Tace aidole kace haka kanaso kacuceni inbahaka ba awannan yanayin damuke ciki kakeso nazauna daciki alhalin abinda zamuci dasauran bukatu inbani nafita na nemova kaiba ka zuwa koina kulkum kana gida akunshe adaki saikace daddawa toh wlh bazata sa6uva dolene acire wannan Dan iskan cikin,,,,,marinda yadauketa dashi ,,shiya dakatar daita daga sambatun datakeyi tarike kuncinta tanadubanshi tace baby nikadaga hannu kamara"""""lallai kam nagode kuma wlh yau cikin nan bazai kwana ajikina ba dolene infitardashi ,,fuuuuu taja jikinta tabar falon ,,,tanufi daki koda shigarta mayafi tadauka tasa6a Jakarta tafito Inda tabarshi nan taiske shi ,,ko kallonshi bataiva tafita tana maganganu ,,,dafe Kansa yayi saboda saramasa dayakeyi dakyar yalalubi kujera yazauna ,,,,ya salam lallai in yarinyar nan tazub da cikin nan tagama cutarsa Kutt wlh intazubar tazubar da aurenta ne ,,,,,,nan yazauna yashiga kogin tunani"""ayanxu yatabbata bakomai ne ke dawainiya dashiba irin fushin iyaye darashin biyayyan dayayi masu saiyanxu yake danasanin abinda ya aikata ,,hawayene suke bin fuskarshi kamar anbude famfo ,,,lallai yashiga uku shikam taina zaifara Neman gafarar iyayensa kozai samu sassauci acikin al'amuransa ,,,ynxu ya amince rashin biyayya ga iyaye babbar bala'i ne ,,,,,,,,,,
**************************
Ayau asabar ne iyayen Dr marwan suka iso gidansu yasmin ,,alhmdlillah anyi masu tarba ta muntunci dakaramci kuma suma sunji dadin yadda aka tarbesu kuma suntabbatar gidan mai almajirai gidan mutuncine dasanin hakkin dan 'adam ,sunkuma tabbatar dacewa talaka ma mutm ne kuma yanada baiwa tadaban Wanda shimai arziki bashida shi,,,,,,, bayan sungama ciyeciye ne suka gabatar da abinda yakawosu wato Neman auren yasmin ,,,mai almajirai yajinjina kai ya aika akirawo masa yasmin da sallama tashigo kanta akasa tagaidasu ,,,,,,,,mai almajirai yace ""mairo ga iyayen likita nan sunxo Neman aurenki wa likita ,,,,,domin yanunarmasu dayana da muradin aurenki amma nace bazan amsa masuba saida izininki ,,,,domin bazanyi maki doleva kamar yadda naimaki afarko ,,,,,kin amince kinason likita ko a'ah,,,,,,,kanta asunkuye bata dagova saidai murmushi datakeyi,,,,,,,,alhaji Yusuf ne yace yasmin dago kanki kibamu amsa duk mu nan iyayenki ne ba surukai ba danhaka bazamuyi maki doleva inkin amince sai ayi inko baki amince ba shikenan,bawanda zaiyi maki dole,,,,,,,,ahankali tadago kanta tadubi mai almajirai bakinta namotsi ahankali tafurta na amince ,,,,mai almajirai kadaine yaji abinda tafurta yace jaira dakarfi zaki fada suji ai bani zaki fadawava ,,,mikewa tayi dagudu tabar falon tana dariya ,,,mai almjirai yace toh alhmdlillah ,,tunda Allah yasa ta amince Allah yatabbatar da alkhairi duk aka amsa da ameen """'take alhaji Yusuf yaciro kudi naira dubu dari da hamsin yamikawa baba salihu amatsayin kudin gaisuwa da sadaki ,,,,,mai almajirai yace aisunyi yawa arage alhaji abubakar yace bazai yuwu arage ba kawai sukarba ahaka ,,,badan sunso ba suka karba,,,,,,,,daganan akafara shawarar sa rana ,,,,,,,,akarshe suka yanke nan da sati uku sbd acewarsu basuso yadauki lokaci danhaka mai almajirai yarufe taron da addu'a ,,,,amma sunnemi alfarmar Dakar su baba salihu suyi komai na aure su sundauki nauyin komai acewarsu yasmin diyarsuce kuma jinin yar'uwarsu dole sununa mata kauna danhaka kar akawota dakomai inba Mayan sawanta ba,,,,,,,,dahaka dai sukaita lallami mai almajirai ya amince akan hakan,,💃💃
[20/11 7:02 am] Aysha wakili✍: 👰HAKURI DA KIYAYYA👰
Written by Aysha Wakili
"(Mrs ahmed)"Page2⃣4⃣5⃣➖2⃣5⃣0⃣
bayan komawarsu alhaji ibrahim gida suka sanarwa da sauran mutanin gida cewar ansaka ranar auren marwan nan da sati uku ,aiko nan suka fara farinciki ,,aiko nan da nan ammi takora aunty zainab awaya tasanar mata nan fah aunty zainab tace,,nan da one week zata kamo hanya domin tazo sufara shirye shirye,,,,,,shiko Dr tunda abba yashaida masa ansaka ranar nan fa yahauyin farinciki ,baizauna duk Inda kaganshi kasan yana farin ciki ,,duk yabi abokansa yasanar masu aurensa yazo sufara shirye shirye ,,gidan da abba yagina masa agefen nasu gidan kasancewar abban yace bayaso yayi nisa dashi yasa yagina masa kusadashi ,,,,nan akashiga gyaran gidan ana sauya masa fenti dough fentin bawani tsufah yayiba bt abba yace dole asauya kome nagidan danhaka aka shiga aiki baji bagani""""""
********************zaid kwance hargurin karfe biyun dare bacci yakauracewa idanunsa yanazaman jiran Mimi tadawo amma shiru kakeji kamar an aiki bawa garinsu run yanasakaran dawowarta haryagaji dafidda rai ,,,kwance yake amma idanunsa babu alamun bacci zaidaukeshi ba abunda yake tunani"""
*washe gari* dasafe mai almajirai yasa aka kirawo duk family dinsa yashaida masu komai kama daga kan sa ranar auren yasmin da yadda sukayi da iyayen likita ,,,kowa dayaji cewa Dr yasmin zata aura saifarinciki sunatayi mata murna dafatan alksafiya ,,,,,wasu saicewa suke lallai yasmin tayi sa'a wau kuma suce sakamakon hakurin datayine sakayya yafara fitowa""""hakadai sukaita zancensu ,,,,,itakama yasmin jinsu kawai takeyi ,,,,,,,,aunty safiya tajata daki tana tambayarta waiko tafara shirya wani Abu "itadai yasmin kallon aunty safiya takeyi ,,kamin tace shirin me zanyi aunty?duban sakarci aunty safiya taimata sannan tace ke kunjimin yarinya darashin kan gado ,,cah nake lokacin da za'aimaki aure da zaid baso kikeba amma haka aka shiryaki todanme ynxu bazakiyi wani shiri ba ,,,,,bayan kina kaunarshi maza kimike mushiga kasuwa munemo abinda zamu bukata ,,,duban aunty safiya yasmin tai sannan tazunburo baki tanacewa nidai aunty ki kyaleni kawai babu wani shiri dazanyi ,,aunty safiya tace kedallah rufemin baki kimike mutafi karna bige maki baki shashasha kawai,,,,,,,,buga kafa yasmin tafara tana cewa wlh ni arabudani ko kuma nafadawa innata """aunty safiya tace ,aikin dade baki fadaba itama bazata goyi bayankiva ,,wawiya kawai ke atunaninki wani armashi zakiyi inkikaje mashi ahaka wlh koroki zaiyi kidawo gida,,,,,,,,,hararar aunty safiya tayi tagefen ido sannan tafara magana azuciyarta cewa tab lallai aunty safiyar nan tama dauka wancan magungunam dasuka dirkamin sunbar jikina ne ko atunaninta wani Abu yataba shiga tsakanina da zaid ne kutttt Allah yakiyayeni ,,,,,batamasan maganar yafito filiba saiji tayi aunty safiya tace ,,Allah yashiga tsakaninki dawa ,,juyowa tayi dasauri tace bakowa maganar zuciyane yafito fili,haka aunty safiya tasaka ta agaba zuwa kasuwa ,wani Islamic chemist suka shiga aunty safiya taita jidar kaya kala_kala itadai yasmin da ido takebinta ""abinma dariya Yabata ganin harda wani magani waishi maida tsohowa yarinya yasmin dariya tarinka yi ,tanacewa lallaima aunty safiya wato ,,su sundau dagaske ni bazawarace ,,,,hmm lallaimah "haka suka dawo gida aunty safiya sai gwada mata yadda zatasha takeyi itako sai toh kawai takebinta dashi ,,,,
**************************Dr kwance adakinsa yana yunata tura invitation ta email dinshi farinciki duk ya baibayeshi dayatura saiyayi murmushi ikon Allah waishine yau zai mallaki angel amatsayin matarasa kai alhmdlillah,,,,,💃💃💃